Showing 147001 words to 150000 words out of 154779 words

Chapter 50 - GABAR CIKIN GIDA Complete Hausa Novels Book.txt

NIl   

26 Feb 2026

6296

maƙiyanka ya zama kamar shukan gyaɗa ne s gaban kurege."

"Me kake nufi?"

"Wannan hatsarin da ya faru da mu a hanyar mu ta dawowa kamar hari ne aka kai maka."

Da mamaki ya kalle shi kafin ya ce.

"Me ya sa ka yi tunanin haka, na ga ba Wands ya san in da nake sai mutane huɗu, Dad, Barrister Haris, Doctor Isma'il sai Anisa."

Jinjina kai ya yi tare da cewa.

"Tabbas a cikin akwai wanda ya ke kokarin ganin bayanka. "

"Ba na tunanin a cikin su ne domin Meye dalilin yin haka daga gare su ba. Dad mahaifina ne, ba zai cutar da ni ba, Barrister Haris kuma amintaccen lauya na ne, wanda ya ke kula da dukiyata. Doctor Isma'il kuma na aminta da shi ba zai cutar da ni ba. Anisa ba ta sanni ba labari na kawai take ji da dalilin Jidderh ta fada haduwa da ita "

Kallonsa Sulaiman ya yi kafin ya fuzrzar da iska mai zafi kafin ya ce.

"Ko ma waye a cikin wadanda ka Aminta da su ne, watakila yana cikin maƙiyanka da suka cutar da kai a baya, watakila yanzu aka siye su za'ayi amfani da su don a cutar da kai.

Sualaiman na gama fadar haka ya yi masa sallama ya fice.



*Saura page guda biyu na kammala book 1, book 2 na kudi ne za ki same shi akan Naira ɗari biyar ₦500 kacal. Idan na kammala ya zama complete document kudin sa zai kama Misra dari bakwai ₦700 ne, za ki tura kudin ki ta wannan account number 2242538358 Zainab Abdullahi UBA bank sai a tura shaidar biya ta wannan lambar 09065327995*
[11/2, 7:57 PM] My Uwar Ɗaki: Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z




*GABAR CIKIN GIDA*


*NA*

Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan ce)






*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️


*TEAM JAJIRTATTUN MARUBUTA NE*


Page6️⃣9️⃣

"Ko ma waye a cikin waɗanda ka Aminta da su ne,watakila yana cikin maƙiyanka da suka cutar da kai a baya, watakila yanzu aka siye su za'ayi amfani da su don a cutar kai.

Sulaiman na gama fadar haka ya yi masa sallama ya fice.


_Mansur_

Bayan sun gama rigima da Sadik gidansa ya nufa, shi kadai sai masifar
yake yi akan ba zai taɓa barin Sadik ya zauna da Nadeeya ba dole sai ya sakar masa ƙanwa.

Maryam ta kalle shi da damuwa ta ce.

"Yaa Mansur don Allah ka yi hakuri, ka janye kudirin cewa sai ka raba auren Yaa Sadik da da Nadeeya. Ka bar su watakila sai..."

Tsawar da ya daka mata ne ya saka ta yin shiru, tana tausaya wa kanta don Mansur masifaffen mutam ne."

"Wace ce ke da har za ki yi kokarin dakatar da ni akan kudirin da na yi, ke kanki ba ki ishe ni kallo ba ballantana zantukan banzar ki su yi tasiri akai na, banza sakarya kawai."

Ranta ne ya ɓaci, domin ba ta yi niyyar tayar da hanakilin Mansur ko bijire wa aurensa ba, za ta yi biyayya su zauna lafiya saboda ba wata rashin jituwa a tsakanin iyayen na su, kowa ya san akwai shakuwa tsakanin Daddy da Abba. Haka Mommy da Umma, ba su yi bakin cikin hadin su ba. Kuma kowa ya san ba rashin jituwa tsakanin Maryam da Mansur, girmamawa ce kawai har fira sukan yi. Amma daga ranar da aka aura masa ita yake jin haushin ta. Maryam ba ta da masifa ko mugun hali, amma idan aka tsokane ta ba ta barin mutum.

"Iskancin banza kawia."

"Ina fatan dai ba da ni kake yi ba ko?"

"Idan dake aka yi sai me? Ke da ke nake yi."

"Wallahi ni kam ba ƴar iska ba ce."

Ta fada cike da ɓacin rai.

Daidai lokacin da ya yi horn maigadi ya wangale masa gate ɗin gidan.

Parking ya yi tare da cewa.

"Na ce waye ɗan iskan."

"Ko ma waye ya san kansa."

Ta fada tana ficewa daga motar. Da mamaki ya saki baki yana kallonta."

"Lallai zan ci uban yarinyar nan."

Da sauri ta nufi kofar da take tunanin nan ne kofar shiga falon.

Tana murda handle ɗin kofar ta ji ta bude.

Shiga ta yi bakinta ɗauke da sallama. Fada ta yi tana cewa.

"Wannan wace irin rayuwa ne, ba 'yan kawo amarya na kowa, sannan wanda aka ce ango ya rufe ni da masifa sai baƙin tai yake yi a daren farko?"

Da Karfi ya banko ƙofar yana cewa.

"Na ce waye ɗan iskan?"

Ba tare da Fargaba ba ta ce.

"Na ce ni ba yar iska ba ce wallahi, ɗan iska ai shi ya san kansa."

Kafin ta rufe baki ya ɗauke ta da mari, wanda sai da ta faɗi, ganin ya yo kanta zai dake ta ta ja baya, don idan ba ta kare kanta ba ta san za ta sha wahal ya saka ta yi kokarin ɗaukar wata yar tukunyar fulawa da ta gani a gefenta.

Jifansa ta yi a goshi wanda tukunyar ta fashe a goshinsa sai ga jini na zuba.

Tsaro ya kama ta ta fara kuka tana cewa.

"Don Allah ka yi hakuri ban san yadda aka yi har..."

Ƙasa ƙara sawa ta yi sakamakon ƙwallo da ita da ya yi, daka nan ya far dukanta, ganin zai illata ta ya saka ta yi karfin halin sake fuskar wata tukunyar fulawa ta jefa masa, sai dai cikin zafin nama ya goje tukunyar ta daki bango ta tarwatse, cikin sauri kafin ta yi wani yunkurin ya damƙowuyarta da hannunsa ya shaƙe ta, jin shaka tun kafin ta galabiat ta gantsara masa cizo a hannunsa, da ƙarfi ta datse masa fatar wanda har sai da jini ya fito.

Tsabar zafin da ya ratsa shi ne ya saka ya sake wuyanta, jini ya gani ya sake yo wa kanta gadan-gadan, tana ganin haka ta mike ta bi wani corridor wanda ba ta san ko ina ba ne ta dai nufa ne.

Kitchen ne tana shiga ta tsaya cak tana masa kallon banza ta ce.

"Zai fi kyau a ce ka rabu da ni, ka yi harkar gabanka, idan ba haka ba wallahi sai sai mu yi kare jini biri jini da kai a gidan nan, don ni ba sakarya ba ce da zan zauna ka mayar da ni tamkar tabarmar zamanka ba ne.

Hannu ya daga da niyyar kai mata mari ta kauce da sauri, ya sake kai wa a karo na biyu ya ta tare da hannunta da ya sha zanen jan lalle.

Cikin azaba ta saki ƙara tare da kai hannu ta ɗauki toaster oven dake kan kitchen cabinet ta buga masa, sai dai kafin ya kau ce ya sa same shi a hannu. Daga nan kowa ba ya fara ba kokarin ka wa ɗan uwansa hari tare da ƙoƙarin kare kansa. Duk abun da ta rarumo z ta jefa masa wani ya kauce wani kuma ya same shi. Kasancewar ita ma jajirtacciyar mace ce ya saka ba ta gaji ba, duk da dukan da yake kai mata, ko ya rike hannun ya kwace abun da ta ɗauka za ta buga masa.

Tsawon mintuna suna cikin wannan halin, ga jikinta jini na zuba a goshinsa, har ya fara ganin kiri, ita kanta ta gaji sosai karfin hali kawai take yi.

Sai da suka gaji kowa ya jigata daga shi har ita kafin suka zube a wajen suna mayar da numfashi.

Kowa ya gaji a cikinsu, ji kam har jure ke ɗibarsa, yana tunanin Maryam aljanu ne da ita yadda ta dage duk abinda ya fltati gabanta sai ta jefa masa ko ta buga masa, wanda ganin haka ke saka yana ja da baya ɗin gudun kada ta illata shi.

Tsawon mintina fmgoma suna zHnd ka mayar da numfashi ba wanda ya iya ko motsin karki.

Cikin karfin halin da ya ta taso masa ya mike tsaye ya fice daga kitchen ɗin yana rike da kansa dake fitar da jini ta goshinsa.

Ita ma daƙyar ta iya tafiya ta nufi wani bedroom da take tuninin nan ne na ta, cikin ikon Allah tana shiga ta ga nan ne. Murza key ta yi ya rufe ta ciki, bathroom ta nufa ta cire Kayanta , ruwa mai zafi ta fada jikinta da shi, sannan ta fito ta sanya kayan barci ta kwanta, tana tuninin irin rayuwar da za su yi da Yaa Mansur a cikin gidan, don tabbas da ta akama matukar ba ta tsaya ta ƙwatarwa kanta ƴanci ba to ba za su daidaita ba, amma idan ya ga ita ma fa janwuya ce zai shafa mata lafiya, daga ta yi masa magana kawai sai ya hau zaginta ba za ta dauki rayuwar ƙasƙanci a gidan aurenta ba, dole sai ta jajirce domin rumgumar ƴancin rayuwar gidan aurenta


_Sadik_

Bayan sun gama rugimar su da Mansur ya nufi gidansa, yana direbin sai huci yake yi saboda shi ma zafin zauciyar ne da shi, kamar ba Abbi Ummi suka haife shi ba, sam bai ɗauki sanyin halinsa ba, gara Mahmud da Zahrah su suna da sanyin hali, duk da Zahrah idan aka kure ta tana da kafiya da taurin kai, amma Mahmud sanyin halinsa ya yi yawa.

Driving kawai yake yi yana huci domin abun da Mansur ɗin ya yi masa ya masa zafi, kawai don an aura masa ƙanwarsa shi ne zai masa wannan rashin mutuncin, har yana zuga kanwar akan ta yi masa wulakanci a gabansa. To ai ba son ta yake yi ba, ballantana ayi masa haka, don da son ransa ne ai ba zai ce zai aure ta ba, tun da ya san ba zaman lafiya da jituwa ga iyayensu. Da ace kowa zai yi ƙanwarsa haka ashe shi ma da ya yi wa Zanrah muguwar huduba da ka aura mata Hilal.

Kwafa kawai ya yi ba tare da ya yi magana ba, Nadeeya ko duk ta damu , saboda Allah ya gani ko da aka ce an aura mata Sadik ta yi farin ciki a zuciyarta, ba ta nuna ba ne ganin iyayen na ta na bakun ciki da lamarin. Amma tabbas ita ya yi mata don tana son namiji kyakkyawa don dama yaran Ummi kaf kyawawan gaske ne su ita suka dauko kamanninta ne da su. Kyakkyawar bafulatana. Don Zahrah har ta so ta kere Ummi a kyawu, kuma dukkansu uku Mahmud, Sadik, Zahrah, duk wanda ya kalle su ya san jini ɗaya ne saboda suna kama da juna sosai har dai ita da Sadik ɗin.

Horn Sadik ya yi a kofar gidansa, Maigadi ta leƙo ya ga shi ne ya bude masa gate.

Yana gama parking kafin ya fito ya ji muryar Nadeeya na cewa.

"Am sorry."

Bai kalle ta ba ya ce.

"Sorry for what?"

"Wallahi ba za ka samu matsala da ni ba na yi maka alkawari."

"Wannan kuma matsalar ki ce don idan ma zuga ki suka yi don ki yi Mani rashin mutunci, to daidai da zamaninki nake, don wallahi ba za ku ci riba da Ni ba sai dai ki sha bakar wahala, ko shi yayan na ki bai ci galaba a kaina ba, don haka duk wanda ya kwana lafiya shi ya so, ba ni na ce ina son ki ba ballantana a tsane ni don an aura mani ke."

Dum gabanta ya faɗi, sau biyu kenan tana nuna baya son ta , ranar da ta je ɗakinsa bisa umarnin Papa akan ko zasu yi wani event ne, ya nuna ba auren soyayya suka yi ba me za su je yi wa event, ta ce baka so na ne, ya ce ke kina so na, tun da ya ce ta tafi za su yi magana yana aiki ta yi ta tsammanin jin sa amma shiru bai bi ta kanta ba.

"Yaa Sadik."

Shirin fita yake yi daga motar amma sau ya juyo ya lalle ta jin ta kira shi cikin sanyi.

Bai amsa ba ta cigaba da cewa.

"Ba ka yi hakurin ba ne?"

"Ni ba ki yi Mani laifin komai ba Nadeeya."

"Amma a dalilina aka yi maka haka."

"Kada ki damu."

Yana fadar haka ya fice daga cikin motar, ita ma fitowa ta yi ta bi bayansa.

Bude kofar ya yi ya shiga da sallama, ita ma Sallamar ta yi, maida kofar ya yi ya rufe da key.

"Ga ɗakinki can ki shiga ki kwanta."

Ya yi maganar yana nuna mata ɗakin dake kusa da na shi, shiga ɗakinsa ya yi ba tare da ya kalli ko in da take ba ya yi shigewa ciki.

Tsaye ya bar ta ta bi bayansa da kallo tana murmushi wanda har cikin zuciyarta take jin kaunarsa. Kuma ta yi alkawarin ba za ta nesanta kanta da shi ba.

Bedroom da ya nuna mata ta shiga, nan ta ga komai na ta, kayan jinta ta cire ta shiga wanka, bayan ta fito ta shafa man shafawa da turare sai ta sanya riga da wando na barci.

Tunanin Sadik ɗin ne a ranta, ta na murmushin ta ce.

"Allah ya sa ya shigo kamar yadda kowane angon dake farin ciki zai kasance tare da matarsa a daren farko, ko da ba wani abu za su yi ba.'

Ganin har karfe goma da rabi bai shigo ba ya saka ta tashi ta nufi kofar fita tana cewa.

"Dole na sabar maka da kasancewa da ni domin kusanci da shakuwa ya shiga tsakanin mu, ko da ba ka so na, amma kuma ai kamar na zubar da ajina ne ko?"

Komawa ta yi ta dauki wayarta ta kira wata ƙawarta mai suna Deejah, ita Deejah matar aure ce, Nadeeya ta yi mata bayanin komai , sannan ta dora da cewa.

"Yana dakin sa ban ga alama zai shigo ba, ni kuma ba na son na nisanta kai na da shi. Idan na bi shi dakinsa ban zubar da ajina ba kuwa, shi ya kamata ya zo."

Dariya Deejah ta yi kafin ta ce.

"Ai ba zai taɓa zuwa ba, musamman da yadda komai ya kasance, ke za ki ha hankalinsa akan ki tun da kina son sa, kuma yana da saukin kai da alama tun da bai hantare ki ko ya yi maku wani abu ba, ko maganar banza, shawo kansa ba zai baki wahala ba turaren da na kawo maki ki shafa yanzu nan idan za ki je wajensa."

Zaro idanu ta yi tana cewa.

Turaren ba na komai ba ne ko, don wallahi tsoro nake ji .

Kada ku damu ba na komai ba ne ki shafa Kadan.

Nan ta ba ta shawarwari sannan suka yi sallama ta katse wayar.

Turan ta duba a cikin handbag ɗin ta ta shafa.


Fita ta yi bisa shawarwarin da Deejah ta bata, knocking ta yi a bakin kofar dakinsa.

Har ya kwanta don karfe goma sha daya ne Yanzu. Kwanciyarsa kenan ya ji knocking, mamaki ya kama shi me kuma ya kawo ta.

Hasken ɗakin ya kunna sannan ya mike, sanye yake da farar singileti da wando 3-quarter.

Bude dakin ya yi ya zuba mata manyan idanunsa.

Ba ta ce komai ba ta shigo kanta a ƙasa b ta yadda ta kalle shi ba.

"Lafiya dai ko?"

Ya tambaye ta yana kallonta.

"Yunwa nake ji."

"Ba ki ci abinda ba ne?"

"Ban ci komai ba."

"Yanzu dare ya yi ba in da zan samu abinci, za ki iya shan fresh milk?"

"Eh zan iya."

Okay ya faɗa ya nufi fridge dake bedroom nasa.

Zama ta yi a bakin gadon ko da ya kawo mata shi cikin kofi karba ta yi tana masa godiya.

Ga ƙamshin turaren dake jikinta ya fara kai masa ziyara, don yanayinsa ya fara sauyawa.

Shanye wa ta yi tas sannan ya tamabaye ta ko ya karo mata ne, ta ce a'a.

"Tashi kije ɗakinki ki kwanta."

Don ya matsu ta tafi saboda kamshin tutaren ya fara tasiri a gare shi.

"Ni ba zan iya kwana ni kadai ba tsoro nake ji."

Tsoro kuma , a guda ke da wa kike kwana, muna haduwa dukkan mu ba tare da Maryam, wata ran har d su Kausar da Nabeela."

Shiru ya yi kafin ya ce. "Yanzu ya za'ayi?"

"Ni dai ba zan iya kwanciya ba tare da kowa a kusa da ni ba, ko za ka sami wacce zata taya ni kwana?"

"A ina a wannan daren?"

Shiru ya yi kafin ya yi magana a kasalance ya ce .

"Za ki iya kwana a ɗakin nan?"

"Eh zan iya."

"Okay bisimillah zo ki kwanta."

Ya yi maganar yana zuba mata lulun idanunsa.

A hankali ta kwanta a saman gadon tana jan bargo ta rufe jikinta da shi.

Shi ma kwanciya ya yi ya kashe hasken ɗakin.

Kasancewar suna kwance a gado daya ne turaren ya kara tasiri akansa, wani feeling yaje taso masa, ita kam duk ba ta san meke faruwa ba, don ta ɗauka turaren gamagarin turere ne, ba ta san amfaninsa ba.

"Nadeeya."

Ya kira sunanta kamar mai yin raɗa.

Amsawa ta yi cikin sanyin murya.

"Za ki iya zaman aure da ni?"

"Eh zan iya ai ina son ka kai ne baka so na."

"Da gaske kike yi?"

"Eh kai ma kana so na?"

Bai bata amsa ba ya janyo ta jikinsa yana cewa.

"Wannan turaren da?"

Ya yi magana yana shinshinar wuyanta.

Dakyar ta yi karfin halin cewa

"Ƙawata ce ta bani."

Matse ta ya yi a jikinsa tare da shaƙar kamshin turaren jikinta.

Tsoro da fargaba suka cika mata zuciya musamman da an ta ji hannunsa na yawo a cikin rigar barcinta.

Bata aknkare ba ta ji ya ba fara kissing dinta.

Lokaci daya ya rikice mata kamar ba shi ba, komai zafi-xafi yake yinsa.
Tana ji tana gani ya raba ta da kayan barcinta ya shiga sarrafa ta yadda yake so.

Tsoro da fargaba duk sun cika ta ganin dai kissing lips ɗin ta yake yi ga hannayensa dake ta shafar jikinta ta ko ina , ya shafa nan ya tsotsa can. Gabansa jikinsa har rawa yake yi, tsoron yanyainsa ya saka ta yin kuka da farga.

Duk da cewa bakinta na cikin nasa amma yana jin hawayenta ya zore bakinsa c in kin nata, ya yi magana murya kamar mai maye ya ce.

"Ba kin ce ki a so na ba?"

"Eh."

"To daina kuka ki bar ni na samu nutsuwa da ke, idan ba haka ba akwai matsala."

"To don Allah ka yi Mani a hankali tsoro nake ji."

"Okay."

Kayan jikinsa ya cire wanda hakan ya sake daga mata hankali dai dai ba ta jin za ta iya masa gardama

"Thank you."

Ya fada yana sake haɗa bakinsu waje daya hannayensa daya na kan krjinta yana wasa da dukiyar fulaninata, ɗayar hannunsa yana shafa gashin kanta.


Tana ji tana gani ya buɗa kafarta, ya shiga tsakiya yana karanta addu'ar saduwa da iyali.

Ƙara ta saki tare da fashewa da kuka, duk da a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login