Showing 144001 words to 147000 words out of 154779 words
ba ta ba iya tashi Papa ya kalli Hilal dake tsaye ya ce.
"Ka ɗauke ta ku tafi, ba za ta iya tafiya ba. Amal ki bishi mota ki kai masa magungunan ta ."
Ummi danne kukan da yazo mata take yi, don Allah ya sani tana tsoron zaman Hilal da Zahrah. Saboda wahalhalun da ta sha a hannunsa ballantana yanzu da aka aura masa ita bay son ta. Ga shi ba ta da isasshen lafiya.
Kuka me tsanani Zahrah ta saka tana basu hakura tana rokon Papa akan ya raba auren mutuwa za ta yi .
Hajiya Bilkisu ce ta ɗaura mata ɗankwali a kanta , sannan ta yafa mata gyale ta zira mata takalmi. Kallon Papa ta yi tare da cewa .
"Ko za mu iya raka ta?"
"A'a tabi mijinta kamar sauran ƴan uwanta."
Tashi ta zo yi sai ta kasa tsayawa ta fada jikin Umminta tana sakin kuka mai tsuma zuciyar mai saurare.
"Hilal ɗauke ta ku tafi ba ƙarfi a jikinta."
Papa ya ce.
"Eh haka ne dauke ta ku tafi ka bata kulawa don Allah."
A hankali ya tako zuwa in da take tsaye jikin Umminta ta rike rigarta sai kuka take yi sosai.
Ya kai hannu zai ɗauke ta sai ta ƙanƙame Ummi ita kuka Ummi kuka, wanda duk wanda ya gan su a wannan yanayi sai ya tausaya masu.
"Ummina don Allah kada ki bari ya tafi da ni."
Daƙyar Abbi ya cire hannunta daga jikin Ummi Hilal ya ɗauke ta kamar yadda Papa ya faɗa.
Kai tsaye motaras ya nufa, in da Amal dake binsu da magungunan Zahrah ta bude masa murfin motar ya shigar d Zahrah, maganin ta bashi ya shiga ya yi wa motar key suka bar gidan.
A hanya sai kuka take yi sosai, ba shiri ya ci burku tare da daka mata tsawa a hassle.
"Ki rufe Mani baki tun ba sato ki na yi ba, wallahi kika fusata ni sai na baki mamaki a daren nan. Ki yi Mani shiru ba na son jin ko tari ne a cikin motar nan."
Ajiyar zuciya ta sauke wanda ya yi daidai da sauyawar numfashinta.
Gudu kawai yake yi a titin har ya karaso katafaren gidansa.
Parking ya yi a bakin gate ɗin gidan wanda bayan na'urar dake jikin gate ta yi snapping lambar motar sai ga gate ɗin ya zuge da kansa, ya cinna hancin motar cikin gidan.
Yana parking ya kashe Mota yana cewa.
"Idan kin ga dama ki fito idan ba ki ga dama ba ki kwana a wajen sangartacciya kawai ."
Ficewa ya yi ba tare da ya kalli inda yake ba ya shiga cikin gidan
*Saura 3 page na kammala book 1, ga mai sha'awar cigaba da karanta wannan labarin zai biyu kudin book 2 Naira ɗari biyar #500 na saka shi a paid group, idan na kammala book 2 ya zama complete document kudinsa Naira ɗari bakwai ne #700 za ku tura #500 ta wanan account number 2242538358 Zainab Abdullahi UBA bank sai a tura shaidar biya ta wannan lambar waya 09065327995*
[11/2, 7:57 PM] My Uwar Ɗaki: Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
*GABAR CIKIN GIDA*
*NA*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan ce)
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*SANARWA*
*Na samu tambayar cewa shin labarin Gabar cikin gida ƙirƙira na yi ko labarin wata ce da ya faru da ita, saboda labarin Zahrah ya yi kama da labarin rayuwar wata baiwar Allah dake Zamfara. To hasalima ba na da kowa a Zamfara ko ƙawa ba na da ita ba wanda ya bani labarin. Ƙirlireren labari ne ban rubuta shi dan wata ko wani ba, idan hali ya zo ɗaya to ba da niyyar hakan na yi ba. Arashi ne mai kashe auren wawa*
Page6️⃣8️⃣
"Idan kin ga dama ki fito idan ba ki ga dama ba ki kwana a wajen sangartacciya kawai."
Ficewa ya yi ba tare da ya kalli in da take ba ya shiga cikin gidan.
Falon ya tsaya yana kallo ganin yadda aka tsara mata shi. Don kallo ɗaya za ka yi wa falon ka san cewa iyayen Zahrah sun narka dukiya wajen aiye mata kayan ɗakin. Don tsaya wa fadar haduwar falon ɓata lokaci ne.
Upstairs ya wuce ya zauna a falon na sa, jingina bayansa ya yi da jikin kujera yana tuna abubuwa da suka faru yau. Ransa a jagule yake tura hannu yana yamutsa gashin kansa. Maganar Abbin Zahrah ke masa yawo a cikin kansa in da yake cewa.
'Na san ba ka son Zahrah ba lallai ka jure ɗawainiyar ta ba, sai dai ina rokon ka da ka rike ta da amana fisabilillah ba tare da cuta ko cutarwa ba ko da ba za ka so ta ba, ko ba za ka yi mata kallon macen da kake so ba, ka ba ta kulawa a matsayin ta na ƙanwa a gare ka na sani jini ba ƙarya ba, ba ta samu wannan kulawar daga gare ka a cikin gidan nan ba. To yanzu ina so ka zame mata uwa uba Yaya, jigo kuma garkuwa a gare ta. Zahrah tana da rauni ka yi hakuri da ita, idan ta saɓa maka ko bijire maka ka sanar da ni zan ɗauki mataki akan ta Allah ya yi maku albarka '
Ya tuna yadda Abbi ya karasa maganar ƙwalla na cika masa idanu.
Haka da Hilal ya tuna sai jikinsa ya yi sanyi, ya ji bai kyauta ba. A hakikali ya mike tsaye ya nufi downstairs, ƙofar falon ya bude ya fice ya nufi motar da ya shigo da ita.
Buɗe murfin motar ya yi ya ganta a sume, hannu ya kai ya ɗauko ta kamar ƴar Baby cikin gidan ya koma da ita, har upstairs ya haura da ita. Bedroom ɗin ta ya shiga da ita, kwantar da ita ya yi kan gadonta. Kallonta ya yi na tsawon mintina biyu, kafin ya yi magana .
"Oh Allah Papa ka haɗa ni da aiki, yanzu mata aka kawo mani ko majinyaciya ni ne mai jinyar.?"
Fita ya yi ya nufi motaras ya ɗauko ledar magungunan ta da Amal ta kawo masa.
Komawa ciki ya yi ya rufe kofar falon ta ciki. Upstairs ya koma zuwa bedroom ɗin ta. Sai sai lura da sumewa ta yi ba wai ciwon ne ya tashi ba ya saka ya ajiye Inhelar da ya ciro.
Bottle watar ya ciro cikin fridge dake cikin ɗakin na ta. Zama ya yi bakin gadon tare da matsala kusa da ita, bai yi tuninin zazzaɓi ma akwai shi a jikinta ba, duk da jikin na ta ya gashe. Robar ruwa mai sanyi ya watsa mata a jiki, in da ta farfaɗo a firgice tana kuka mara sauti, wanda Muryar ta dakushe saboda kukan da ta sha, ga idanu ya kumbura ga yunwa ya ci ƙarfinta. Sanyin da ya ratsa ta ne ya saka ta ƙanƙame shi da ƙarfi ta shige jikinsa tana kuka tana magana da Muryar ta da ta dakushe.
"Ummina ki taimake ni kada ki bari ya tafi da ni, Ummi don Allah, baya so na Ummina tsane ni don Allah ki yi wa Papa magana ya raba auren nan, ni ma ba na son shi na tsani ganinsa."
Sai kuka take yi tana ƙara ƙanƙame shi da alama ba ta cikin hayyacinta.
"Ummina sanyi nake ji, Ummina riga ta a jiƙe take ki cire mani ki lulluɓa Mani bargo."
Ta yi maganar har haƙoranta na kakkarwa. Tana kiran a cire mata rigar.
Idanunta har lokacin a rufe kuma a kumbura
Cire mata rigar ya yi cikin hikima da dabara, sai dai ya rage daga shi farin bra da farin pant. Ga wani sihirtaccen ƙsmshi dake fitowa daga jikinta. Ga fatarta dyai glowing take yi.
Kau da kansa ya yi da suri daga kallonta ganin ya shiga wani yanayi daban.
Ƙoƙarin zare jikinsa daga nata yake yi, ita kuma sai ta kara shigewa jikinsa ta rungume shi tana cewa.
"Ummina ba zan bishi ba ina tare da ke ba mai raba mu. Sanyi Ummi me ya jika mani jiki ne? Ummina ki cire Mani bra ki saka mani wani rigar sanyi."
Gabadaya bata cikin hayyacinta ga zafin zazzaɓi dake saka ta sambatu.
"Bra ɗin jikinta ya ɓalle mata, take na shanunta suka bayyana da suke tsaye ƙyam ba su rankwafo ba ballantana su zube, mantawa ya yi da halin da take ciki ya zubawa ƙirjin na ta idanu, duk yan matan da ya saba ganin kirjinsu bai wanda ya ɗauke masa hankali kamar na ta, wani abu ya ji yana fisgarsa game da ita, wanda ya ji shi tun daga ƙwaƙwalwa har tafin ƙafarsa.
Pink lips ɗin ta dake rawa ya dubawa idanu, bai san lokacin da ya kai bakinsa saman lips ɗin ta ba. Kissinga na ta yake yi cikin ƙwarewa, tun daga lips ɗin ta har tongue ɗin ta yake tsotsa cikin wani irin salo da shauƙin da bai taɓa jin irinsa ba a rayuwarsa. Daɗin lips ɗin na ta na musamman ne wanda ya ji ya daga banban da na sauran matan da ya sani.
Jin bakio al'amarin da ta ji ne wanda ba ta taɓa jinsa a rayuwarta ba ya saka ta buɗe kumburarrun idanunta da suka yi mata nauyi ta sauke akan rikitattun idanunsa da suka fara janza launi zuwa ja.
Gabanta ne ya yi muguwar faɗuwa sakamakon tuna a in da take, dama ba tare da Umminta take ba.
Ƙoƙarin ƙwatar kanta take yi ta kasa don jikinta ba ƙarfi ko na sisin kwabo. Ga yunwar da ya galabaitar da ita. Ganin tana kokarin zame jininka ya sa ya kare ƙanƙame ta yana yawo da harshensa a cikin bakinta.
Hawaye ne ke gangarowa daga cikin Idanunta, ta fawwalawa Allah lamuranta.
Ƙamshim dake jikinta yake shaka wanda ke ƙara masa kaimi wajen abinda yake yi mata. Hannunsa daya ya sa ya shafa lallusan gashin kanta wanda ta ƙi yarda ayi mata kitso. Har ya gangaro zuwa dogon wuyanta da ƙirƙirjinta.
Har lokacin bai daina shan bakinta ba, jikinsa kara rawa ya yi daidai lokacin da ya sauke hannunsa akan lumtsatstsun na shanunta kamar an hura balloon. Jikinsa rawa ya fara yi sosai ya fara fita hayyacinsa. Ya shiga wasa da canser na shanunta yana murza su son ransa. Kuka sosai take yi ganin ba Hilal ɗin da ta sani ba ne yau a tare da ita. Ga jikinsa sai rawa yake yi kamar mazari. Nipple ɗin ta yake murzawa wanda ya sa ta kara sakin kuka zafi da takaici. Breast ɗin ne yake kara zautar da shi.
Zare bakinsa ya yi daga cikin nata ya kai kan cikakkun Breast ɗin ta dake rikita shi ya fara tsotsa kamar jaririn da ya kwana biyu bai sha nono ba. Yana shan nononta ɗaya yana wasa da ɗaya, kuka take yi tana kokarin ture shi amma ta kasa, sai kuka take da Muryar da ya gama dakushe wa.
Wasa yake yi da ita son ransa ya zauce akan ta abinda bai taba zaucewa akan wata mace ba, duk da cewar mata su suke kawo masa kansu da kansu za su yi cire kayan a gaban sa bai taba rikicewa haka ba, ko ya fita hayyacinsa don ya yi romancing ɗin mace, amma ita iya ganin jinkinta kawai ya rikita shi .
Gabadaya ya gama zaucewa akan yarinyar ya fita hayyacinsa.
Ƙoƙarin zare mata pant yake yi, tana girgiza masa kai alamar a'a amma ina bai ma san halin da take ciki ba, baya ji baya gani.
Sai da ya raba ta da pant ɗin jikinta ne ya kai hannunsa ƙasanta dake wadace da ruwan ni'ima. Sake gigicewa ya yi ya saka yatsarsa ciki ya ji ta gam. Da mamaki ya ɗaga kai ya kalle ta da idanunsa ke rufe tana kuka tana girgiza masa kai.
Sake tura yatsarsa ya yi ko za ta shige sai ya ji ta gam. Abin ya bashi mamaki ta ya hakan za ta faru, wacce har ta taɓa yin ciki ne zai ji ta haka.
"'No ba yadda hakan za ta kasance."
Ya fada yana. Sake gwadawa a karo na uku, sai dai wannan karo ya yi niyyar tabbatar wa daga waje ne take a haka ciki a buɗe yake ko kuwa gabaɗayannta haka take.
Ƙarar azabtar da ta saki ne ya saka ya kalle ta da sauri don tabbas wannan abun da ya tabo ya tabbata budurcinta ne ya taba. Ba ta rasa shi ba ta kasance cikakkiyar budurwar da ta kare mutuncinta na ƴa mace ba ta yarda wani ya raba ta da shi ba ganin yadda take kuka ne alamar zafi take ji ya saka ya cire yatsarsa daga wajan.
Cikin sanyi jiki ya mirgina gefenta ya kwanta, idanunsa na kanta ko ƙyafta idanu baya yi.
Bargo ya lulluɓa mata ya rufe ta da shi bai ma tsaya neman kayan zai saka mata ba, ficewa ya yi daga ɗakin abubuwa da yawa na masa yawo a ƙwaƙwalwarsa. A sanyaye yake tafiya har ya shige ɗakinsa.
_Asadullah_
Kwana biyu ya yi a wajen kakanninsa, sun yi matukar farin ciki da zuwansa. Sun nuna damuwa akan rashin jin sa da ba sa yi a waya. Kasancewar Dad ɗin sa ya ɓoye masu ya ce baya kasar aiki ne suka yi masa yawa. Don Haka shi ma ya amsa da aiki ne suka rike shi.
Ranar da suka cika kwana uku suka shirya dawowa.
Suna kan hanyar dawowarsa kudin su shigo cikin gari ne suka yi karo da wata mota, sai ga motar bayansu ma ta dake su ta baya. Wanda hakan ya saka motarsu ta kangara gefen titin, sai dai duka masu motocin ba wanda ya tsaya suka wuce suka bar su.
In da Allah ya taimake su dukkansu sun ɗaura belt ba wanda ya fita daga cikin motar, duk da motar ta kwararraɓe.
Cikin ikon Allah suka fito daga cikin motar, kasancewar ba su da nisa da gari ya saka Sualaiman kira wani a waya, ya sanar da shi in da zai zo ya same shi.
Ashe ma yana kusa da su. Nan ya zo ya tarar da su ya ɗauke su, duk da bai gane Asadullah ba sabods har yau bai fita da yanayin da za'a gane ko shi waye.
Har aka kai su unguwar suka shiga cikin gidan.
Yana shiga gidan ko zama bai yi ba, ya kira Doctor Isma'il ya sanar da shi ya zo da Mallamin ko zuwa dare ne.
Sulaiman jikinsa ya yi sanyi,sosai da hatsari da suka yi.
Bayan sun ɗan huta ne ya shiga dakin da su Jidderh suke amma ba Anisa sai dai Jidderh kawai take zaune ta rakuɓe. Bayan ya duba Anisa ba ta gidan ransa ya ɓaci sosai da rashin samun ta.
Abun takaicin ma tun ranar da ya wuce Jidderh ke sanye Da Kayan da ya same ta da shi yanzu. Da alama yau kwana uku kenan ba ta yi wanka ba, ransa ya ɓaci sosai da abun
Gashin kan Jidderh na ga shi nan a hargitse ba'a gyara mata ba.
Dafa kafaɗarta ya yi ta ɗago kai ta kalle shi, ransa ya ƙara ɓaci sakamakon ganin busashshen hawayen dake gefen fuskarta.
Ganinsa ta yi ta mike tsaye tana kallonsa kamar kullum ba magana dai dai ido, murmushin karfin hali ya sakar mata.
Sai ya ga har ta ɗan yi rama a kwanaki ukun da baya nan. Ganin yanayin da take ciki ya tabbatar masa da yunwa take ji.
Kuma ba komai take yi ba ita Jidderh, wanka sai an taiamaka mata, saka kaya ma, abinci ne kawai ta kan iya ci da kanta.
Fita waje ya yi rai a ɓace, ya samu kuku, tambayar sa ya yi akan ba abicin da za'a ci ne, nan Kulsum ke sanar da shi kwana biyu baya ganin Anisa ko ya yi knocking a dakin sai dsi Jidderh ke budewa amma ba za ta fito ba sai ta koma ciki. Wani lokaci idan ta fito sai dai ta sha ruwa da lemu.
Ransa a ɓace ya dauki waya ya kira lambar Anisa. Sai da ta kusa katsewa ta ɗaga, gaishe shi ta yi bai amsa gaisuwar ba, ya ce.
"Kina ina?"
"Ina gida."
"Wane gidan?"
"Oh yallaɓai ka dawo ne, ga ni nan dawowa na dan fita dubiya ne."
"Look Anisa kike ko wa, na dauke ki aiki ne saboda ki kula da yarinyar nan kafin ta samu lafiya, amma amma kika bar ta cikin datti?"
"Ka yi hakuri Yallaɓai ga ni nan dawowa."
"Idan har ba za ki iya ba ko kin gaji ne you can go, amma ba zan ɗauki wanna hanayar da kika dauko ba."
Hakuri ta dinga bashi ya katse kiran wayar.
Ba dadewa ta iso ta tarar da ya saka Jidderh a gaba da kansa yake bata abinci a baki tana ci.
Sallamr ta kawai ya amsa daga nan bai ko kalle ta ba ballantana ya amsa Barka da dawowa da take yi masa.
Tashi ya yi ganin Jidderh ta ƙoshi.
Har ya kai bakin matattakalar ba tare de ya juyo ba ya ce.
"Ki tabbatar ta yi wanka an gyara mata gashi ta fito yadda ya dace."
"An gama yallaɓai."
"Waye ba lafiya?"
"Ƙanwar mahaifiyata ce, aiki za'ayi mata na je kai kuɗin."
Account number ta ya lalubo ya tura mata miliyan daya wai ta tura masu a siye magani. Godiya ta yi masa ya nufi upstairs.
Wani kallon tsana ta yi wa Jidderh kafin ta ja hannunta suka shiga cikin bedroom.
Da misalin karfe takwas da rabi na dare Doctor Isma'il ya tare da Mallam Mamman.
Nan ya kalli Jidderh ya tabbatar da sihiri ne a jikinta, bisa la'akari da labarin da Doctor Isma'il ya bashi ya fahimci cewar an juya mata ƙwaƙwalwa ne."
Manyan gallam na ruwan zamzam da aka saka ganyen nagarya ya ce a bata ya zama ruwan shan ta. Da magunguna da za'a ba ta ta shi duka ya bayar da sannan ya bayar da man shafawar ta wanda ya yi mata addu'o'i a cikin man shafawa ya ba ta da sabulun wanka.
Ya ce in sha Allah nan ba da dadewa ba za ta samu lafiya.
Bayan tafiyarsa ne Sulaiman ya dawo gidan, bayan sun gaisa ya ba ga kamar akwai magana a tare da shi, don haka ya ce su tafi sama.
Kasancewar Anisa d Jidderh na a wannan falon na ƙasa.
A falonsa da ke upstairs suka zauna, Asad ya kalli Sulaiman ya ce.
"Akwai wata matsala ne?"
"Yallaɓai akwai babanbu Matsala."
Tattara nutsuwarsa ya yi sanan ya kalli Sulaiman yana jiran jin me zai ce.
"A wannan kebe kanka da ka yi saboda