Showing 48001 words to 51000 words out of 154779 words
an aiko mata da saƙon mutuwa. Sai Dady da Abba suna zabe sun zauna akan kujerar mai zaman mutum ɗaya kowa nasa daban .
A ƙasa kuma Yaran gidan ne idan aka cire Yaa Mahmud da Yaa Sadik wanda tare da su aka tafi Saudiyya sun bi iyayensu.
Yaa Faisal ma yana zaune fuska a murtuƙe yana kallon T.V don ya yi takaicin rashin kashe Zahra da bai samu damar yi ba a lokuta mabanbanta, Yaa Faisal shi ma yana kallon T.V fuskarsa a tsuke. Ƴan matan gidan kuwa musamman Nabeela da Kausar kamar za su haɗiye zuciya su mutu. Yayin da Nadiya ke hararar TV Wanda ma tv bai san tana yi ba, aikin baza kenan sai harara a duhu. Maryan kam ba wanda ya isa ya gaje yanayin da take cikin farin ciki ne ko akasin haka don fuskarta ba yabo ba fallasa.
Tana ƙarasa wa ta faɗa tsakiyarsa ta rungume su dukkansu tana dariya. Su ma dariyar suke yi suka rungume ta . Muryarta ta ji wanda hakan ya saka ta mayar da hankali ga TV da suke kallo. Ta sauke Idanunta akan fuskar tv in da ta yi tozali da kyakkyawar fuskarta tana cikin jama'a tana rera karatun Alqur'ani mai girma. Ga ƴan jarida da ƴan gidan rediyo kowa na ɗaukar ta. Ga masu ɗaukar ta da waya,.
Ɗauke kanta ta yi ta mayar kan Yayyun Mahaifinta Abba da Dady. Ciki-ciki suka masa mata. Su ma don ganin idanun Papa da Dada ne. Daga nan ta gaida su Mummy da Umma da Aunty Laila. Ba su amsa ba sai da Dada ta yi fada suka ce ba su ji ba ne. Ta haifa samarin da ƴan matan gidan tun da duk sun girme ta ita ce ƙarama a gidan.
Dada da Papa suka tamabaye ta Hilal, ta ce ya ce zai shigo.
Lokacin da aka fara bata kyautar kujerar Hajji da motoci Dada har taka rawa ta yi Papa na dariya. Maryam ce kawai ta yi mumrmushi sauran baƙin cikinsu ƙaruwa ya yi . Suka kasa zama suka fara wucewa ɗaya bayan ɗaya.
Dad ya nufi part ɗin su Mummy ta bishi. Sai Faisal da Maryam. Don Hilal bai shigo ba.
Abba na tashi Umma ta bishi sai Mansur da Nadiya ma suka bi su .
Aunty Laila tana tashi Nabeela da Kausar suka bita.
Taɓe baki Dada ta yi Papa ya ce.
"Allah ya nuna mani ranar da burina zai cika."
_Mummy_
Mummy sai faman Safa da marwa take yi a falon ta, lokaci-lokaci tana kallon Dady da shi ma ya yi zaune ita yake kallo. Sai Yaa Faisal da Maryam suna zaune akan kujera. Maryam dai ko a jinkinta. Don a ƙasar ranta ma farin ciki yake da wanann nasara da Zahra ta samu. Ta ɓoye ne don gudun kada Mummy ta yi mata duka kamar yadda ta kan mata idan ta ganta tare da Zahrah.
"Alhaji ka ga yadda yarinyar nan ta samu ɗaukaka kuwa?"
"Na gani mana tun da tare muke."
"Alhaji har BBC Hausa fa aka haska yarinyar nan tare da nasarorin da ta samu. A rayuwa ta na tsani na bude idnau na ga yarinyar nan ballantana nasarar da take da shi."
"To yanzu ya za'ayi wannan dai ya wuce kuma."
Mumrmushi ta yi tare da cewa.
"Bai wuce ba don ba'a ma fara yanzu wasan zai soma."
Kallon Maryam ta yi tare da cewa ta miko mata wayarta , bayan ta mika mata ta lalubo lamabar Hilal In da ba ta yi seved da My Son, har kiran ta katse bai ɗaga ba.
"Ke Maryam je part ɗin yayanku ki kira Mani shi, akan me zai dawo ko shigowa ya kasa. Je ki duba idan bai da lafiya ne mu sani tun da ya yi fita da wannan yarinyar mai kama da aljanu."
Har Maryam ta tashi sai kuma ta ce.
"Dawo ki zauna bari na je na duba shi da kaina na ji dalilinsa na rashin zuwa in da muke."
Tana fita ya nufi upstairs part ɗin sa ta nufa kanta tsaye, fuskar nan a tsuke.
*Ku yi hakuri da wannan ba na da caji*
[11/2, 7:57 PM] My Uwar Ɗaki: Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Page2️⃣4️⃣
Tana fita ta nufi upstairs part ɗin sa ta nufa kanta tsaye , fuskar nan a tsuke.
_Umma_
Kamar yadda Mummy ta kasa tsaye ta kasa zaune ita ma haka ne a wajenta. Ta kasa zaune ta kasa tsaye. Ƴaƴanta Mansur da Nadiya suna bin ta da kallo
Abba ya kalle ta ya ce.
"Ki zauna mana Hajiya."
"Alhaji Kullum sai Salis da iyalansa ke nasara ta kowace fuska a gidan nan. Tsawon shekaru muna ɗauke da dafin ya fesa mana a zuƙatanmu. Na tsane su wallahi ga shi wannan shegiyar yarinyar mai kama da ƴaƴan aljanu ta sanadiyar ta darajar wannan family ya ɗauke ɗaukaka."
Mansur ya kalle ta ya ce
"Umma tun da daɗewa da na jima da illata rayuwar yarinyar nan. Amma Abba ya dakatar da ni!"
Kallon mamaki ta yi wa Abba ta ce .
"Yanzu ɗanka yana ƙoƙarin aikata abin da kai ka kasa aikatawa shi ne za ka dakatar da shi?"
Girgiza kansa ya yi tare da cewa.
"A dai nemi wata hanyar ban da kisa. Kada a kashe ta ."
"Wani tun kada a kashe ta kun taso cikin baƙin ciki da takaicin ubanta, yadda aka ɗauke ku boyi-boyi saboda shi, sannan yanzu ga shi yanzu tarihi yana neman maimaita kansa."
"Kamar ya?"
"Eh mana, saboda yadda aka fifita ubanta akan kowa haka yanzun ita ma ƴarsa aka fifita ta da sauran ƴaƴanku. Gara ma Hilal shi kadai suke nuna wa soyayyar kusan yadda suke mats."
Shiru ya yi don tabbas maganarta gaskiya, amma ba zai iya ɗaukar hakkin ɗaukar rai ba."
Duk yadda Mansur da Ummu ke zuga Abba bai yarda da zancen su ba, ya ce su dai nemi wata hanyar.
Nadiya kam ita ma tsanar Zahra ce a zuciysryarta, sai dai tana da rauni ba ta goyi bayan shawarar Yaa Mansur ba, sai dai ta ce .
"Gakskiya idan akwai hanyar da za'abi don a ruguza rayuwarta ina goyon baya, sai dsi zancen kisan ne ban amince ba."
A fusace Mansur ya daka wa Nadiya tsawa ya ce.
"Dalla rufe mana baki banza kawai, Allah ne bai bani iko ba, tun tana yarinya nake ƙoƙarin illata ta ban samu dama ba. Na aikata abubuwa da yawa don ciwonta ya tashi, musamman idan ba masu taimaka mata a gidan nan, sai ciwon ya tashi bayan tsawon lokaci na rasa mai taimaka mata amma dai na ji labarin cewa wai suma ce ta yi ta farfaɗo da bayan likita ya bata taimakon gaggawa."
Ya karasa maganar cike da takaici.
_Aunty Laila_
Kallon Nabeela da Kausar da suka tasa ta gaba suna kuka take yi. Don kowacce ta kasa danne baƙin cikinta. Ta tasa su a gaba bakin ciki ya hana ta yi magana, don ita ma kukan ne ba ta biye masa ba. Don duk wanda zai ji bakin ciki da haushin Zahra da iyayenta to a bayan Aunty Laila yake. Kamar ya hur wuta ta saka su haka take ji. Ga Kausar da Nabeela sun saka ta hana da ta yin tunani mai kyau, saboda kukan su ya dame ta.
Rarrashinsu ta kasa yi don haka ta nufi bedroom ɗin ta zuciyarta na mata zafi.
Kwance yake a saman makeken gadonsa,ya yi rigimgine da alama ya faɗa duniyar tinani ne. Alexandra da ta gama waya da ƙawarta ce ta nufo gadon da yake kwance singileti ne sai gajeren wando a jikinsa. Wanka ya yi yana so ya shiga cikin gidan, amma ya kwanta sakamakon wani babban al'amari da yake yi ji a jikinsa, don a duk lokacin da wani babban al'amari ke tunkaro rayuwarsa yakan ji a jikinsa. Sai dai wannan karon jikinsa ya yi sanyi.
Tun da suka dawo ya ji a jikinsa don ko da Alexandra ta fara romancing ɗinsa ya dai biye mata ne. Amma sam hankalinsa na duniyar tunani.
Ganin yadda ya kwanta rigingine ne tare da miƙar da hannunsa yana kallon sama ya sa ta ƙarara tare da yin pillow da damtsen hannunsa. Ta fara magana cikin yaren da suke magana wato yaren ƙasar Spain.
"Keke damunka ne haka ba na jin dadi ko zuwan nawa ne ya saka ka cikin damuwa?"
Girgiza mata kai kawai ya yi ba tare da ya ce komai ba
"Ka tabbatar?"
"Eh na tabbatar."
Kissing ɗin sa ta fara yi yayin da shi kuma ya zare bakinsa daga nata.
"Ba ki ga yanzu na fito wanka na tsarkake jikina ba, so kike wani wankan ya sake hawa kaina?"
Kasancewar ta ba musulma ba ba ta ma san da cewa wani wankan tsarki ba, sai dai ta lura da shi a duk lokacin da suka yi wasanni da shi matukar suka ɗauki lokaci suna wasa da junansu su duk da ba sex yake yi da ita ba amma sai ta ga ya tashi ya yi wanka ko da kuwa fitowarsa kenan wannan abun ya wakana. Sai dai idan iya kissing suka tsaya ne ta ga baya wanka.
"To wai me ya saka kowane lokaci sai ka yi wankan."
"Haka addini na ya koyar da ni."
Ta dake kissing ɗin sa har ya fara mayar mata da martani, ɗan jan yaloluwar rigarta ya yi wanda gane abinda yake nufi ne ya saka ta yi saurin zare rigar daga jinkinta. Ya fara yawo da hannunsa a sassan jinkinta. Akwai wani abu ɗaya da yake damun Alexandra game da shi. Don tun da take da Hilal ko da wasa ba ya taɓa ganin tsiraicinsa ba, sai dai shi ya kalle jinkinta amma ba zai taba bari ta ga jikinsa ba ko a wajen wasannin su ko a wajen wanka. Haka dama shi yake zai yi wasa da mace ta cire komai na ta amma shi ba wata mace da ta ga jikinsa.wssu daga cikin matan da yake mu'amala da su ta yi masa wannan ƙorafin ya ce in dai ba za ta iya harka da shi a haka ba ta hakura, dole haka ta cigaba da zama da shi don Hilal ƙarshe ne wajen iya sarrafa mace da gamsar da ita. Don a haka ma idan ya yi wasa da su suna samun nutsuwa da gamsuwa fiye da idan wasu mazan sun yi sex da su. Wannan dalilin ya sa suka nace akansa don ya yi sex da su ko sau ɗaya ne, don a haka ma sun sami gamsuwa ina ga an ce ƙololuwa.
Wata budurwarsa ce ma mai suna Mufy ƴar wani attajiri ne a nan garin London yake zaune da iyalansa. Mufy ta mutu akan soyayyar Hilal, ita ce ta gwada saka masa wata ƙwaya a cikin lemu don ya yi sex da ita, sai dai Allah ya tsallakar da shi daga tarkonta don ko da ya sha maganin bai yi tasirin saka shi fita daga hayyacinsa ba da ya fahimci munufarta ne ya mata maruka biyu tare da yanke mu'amala da ita.
Alexandra na da ta lura kamar ya fara fita hayyacinsa sun yi nisa a duniyar da suke ne ta kai hannunta da niyyar turawa cikin wandonsa ne ta ji ya rike mata hannun da ƙarfi yadda za ta ji zafi. Don har sai da ta daki ƴar ƙara.
"Sauna nawa zan maki gargaɗi akan haka, ba na ce maku ba na so ba, duk wacce ba ta iya rayuwa da ni a yadda nake so ba to ƙofa a buɗe take za ki iya fita daga rayuwata."
Ya ƙarasa magana yana mai matse hannunta wanda sai da ta yi ƴar ƙara.
Daidai lokacin da Mummy ta ƙaraso part ɗin, sautin ƙarar Alexandra ce ta saka ta yi turus ƙirjinta na duka.
Cikin sanyin jiki ta fara knocking jin ƙafar a datse. Kallon ƙofar ya yi tare da dubawa ta hanyar wata ƙaramar Camera da ya dasa wacce ba wanda ya san da zaman Cameran a gidan. Don idan CCTV Camera ya saka za'a sani ayi kuma taka tsan-tsan. Amma wanda ba wanda ya san da ita. Ta hanayar wayarsa ya duba ganin Mummy tsaye lokacin da ta sake knocking rai a ɓace ya saka ya kalli Alexandra dake kwaɓe fuska na zafin da ta ji ya ce ta mayar da kayan jinkinta.
Da sauri ta mayar ya nuna mata wata ƙofa ta cikin wata durowa ya ce ta shiga, kada ta fito sai ya bata izinin. Mahaifiyarsa ce kuma matukar ta ganta akwai matsala.
Tashi ya yi tare da ƙoƙarin daidaita kansa ya karasa bakin ƙofar daidai lokacin da Mommy ta sake knocking. Tana budewa ta turo kai ciki tana dube-dube.
Kasancewar ya san ba z ta gane in da Alexandra take ba ya saka bai damu ba.
"Na ji sautin ihu ne daga ina?"
"Ihu kuma Mummy na waye kuma?"
"Ai kai zan tambaya."
"Okay Film ɗin da nake kallo ne knocking da na ji ya saka na kashe. Idan ba haka ba Mummy ina za ki ji ihu bayan ni kaɗai ne."
Har ga Allah ya yarda da zancensa, don haka ta ce.
"Ka dawo daga aikin wahalar da kake shi ne ko ka shigo ka ganni ko?"
Sosai kai ya yi tare da cewa
"Afuwa my Mummy Na gaji ne amma yanzu zan fito. Lafiya na ga kamar ranki a ɓace yake ."
"Ba dole ba waccen ƴar banzar yarinyar na neman saka wa jini na ya hau?"
"Wace ce Maryam?"
"Wata Maryan waccen dai Aljanar yarinyar, me ya saka ma da za ku dawo ba ka ɗebi motar aguje ba ka nufi bishiya da ita sai ka yi tsalle ka fito ita ka barta a ciki ta mutu."
Sai a lokacin ya gaje Zahra take nufi don haka ya yi shiru kawai.
"Yanzu akan idanunanka ta samu wannan ɗaukar?"
"Eh Mummy."
"Kai kuma da nake kallonka jarumin da zai biya Mani buƙatata ta hanyar yarinyar na, ashe ma baka da amfani tun da kuma tare kwana biyu ka kasa yi mata komai ko dakatar da cigaban da ta samu."
Ta yi maganar tana fita shi dai bin ta da ido kawai ya yi don bai san abinda zai ce mata ba.
Yinin ranar Zahra ta yi shi cikin farin ciki da walwala har liyafa iyayenta suka haɗa mata a part ɗin su. Mutane biyu da tafi kusanci da su ta gayyata wayo Amininta da Aminiyarta, sune suka zo har part ɗin aka yi liyafar da su. Da Amini bai saki jiki ba amma da ya ga Yaa Mahmud da Yaa Sadik sun ja shi a jiki ya saki jiki aka yi liyafar cikin jin dad'i da walwala in da suka sha hotuna.
Washegari ne Papa da Zahra suka shirya zuwa makarantar su Zahra, don dama an ce ta je da wani babba daga gidan. Yau Abbi ya tafi ƙasar Germany , Yaa Sadik da Yaa Mansur sun tafi wajen aiki. Don haka Papa ya ce su tafi tare.
Tare suka tafi in da aka damƙa masu duk wasu abubuwa da Zahra ta samu a wajen gasar.
Da kanta ta ce ta bawa shugaban makarantar kujerar Hajji daya cikin wadanda aka bata. Murna kuwa ba'a magana a wajen Mallaman makarantar. Papa ma ya yi farin ciki sosai da jin wannan kyautar da Zahra ta yi.
Akan Hanyar dawowarsu Zahrah a ta ce.
"Papa zan ba wa Yaa Hilal mota daya saboda ƙoƙarin da ya yi da ni wajen tafiyar nan zuwa gasar."
Shiriu ya yi tare da cewa.
"Hilal kuma?"
"Eh Papa?"
"To kina ganin zai karba?"
"Zan dai bashi sakamakon abinda ya Mani saboda jin dadi zan bashi kuma na masa godiya."
"Allah ya saka ya karba."
"Amin."
Kasancewar da sauran motocin suka dawo suna biye a bayansu . Bayan sun yi parking suka ba Zahra keys din in da Papa ya masu kyautar kudi.
Daga nan suka nufi cikin gidan kai kai tsaye ta nufi upstairs ɓangaren Hilal. Daidai shi kuma yana saukowa gudu-gudu ba ta ankare da ba ta ji ta yi karo da abu kafin ta gama dawowa hayyacinta ta ji ta yi luu za ta faɗi.
Kau da kai na na yi cikin tsoron abinda zai faru kafin na juyo na ji ƙarar da Zahra ta saki.
*Cikin tsoro da firgici har alƙalamina ya faɗi, ko da na duka na ɗauko alƙamimin sai na ga ashe fanko ne ba komai a cikin alkalamin, ku jira na nemo wani alƙalamin don kawo maku rahoton abin da ya faru*
*Maman Ihsan ce*✍️
09065327995
[11/2, 7:57 PM] My Uwar Ɗaki: Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Page2️⃣5️⃣
Daidai shi kuma yana saukowa gudu-gudu ba ta ankare ba ta ji ta yi karo da abu, kafin ta gama dawowa hayyacinta ta ji ta yi luu za ya faɗi.
Cikin zafin nama ya janyo ta ta dawo jikinsa. Jin yadda ya haɗa ta da jikinsa ne ya saka ta tura shi da hannayenta duka biyu. Amma madadin ta ji ya matsa sai ita ce ta sake yin baya za ta faɗi. Sai dai wannan karon bai janyo ta ba illa ƙafarsa ɗaya da ya saka ta bayanta, kafar daidai tsakiyar bayanta ya bata kariya bai yarda ya rike ta ba. Tsoro ne ƙarara ya bayyana akan fuskarta. Sai miƙa hannayenta biyu take yi tana ƙoƙarin riƙo rigarsa ta kasa kuma shi bai riko ta ba, ya zuba mata idanu ne yana kallon yadda tsoro ya bayyana a kan fuskarta .
Ƙasa ya yi da ƙafarsa a hankali yayin da ita ma take sake yin baya sakamakon ta jingina ne ka ƙafarsa. Sai da ya tabbatar ta kusa kai wa ƙasa sannan ya cere ƙafarsa ya sake ta wanda hakan ya saka ta faɗi kwance tana mirginowa zuwa downstairs. Salati kawai take yi tana kiran sunan Allah idanunta a rintse.
Har ta gangaro zuwa ƙasa bayan ta gama gangarowa daga downstairs ne ta saki wata kara tare da furta kalmar .
"Wash bayana."
Yana gama saukowa ya wuce ta kwance a ƙasa, a hankali ya juyo ya kalle ta tana yamutse fuska alamar ta ji zafi .
"Uban me ya kai ki part ɗina?"
Dakyar ta iya cewa.
"Cikin kyautar motocin da na samu ne zan ce ka ɗauki ɗaya a ciki."
Wani banzan kallo ya yi mata tare da cewa.
"Da gaske?"
Kai kawai ta gyaɗa masa .
"Ke