Showing 141001 words to 144000 words out of 144591 words

Chapter 48 - MAGE MAI KWANCIYAR DAUKAR RAI BOOK 2 COMPLT BY SAJIDAH NIJAR.doc

26 Feb 2026

2330

ne ranka ya dade, "

Idannuwansa kawai ya lumshe hadi da rike hawayen da suka cika masa ido, lokaci daya kuma Nadiya ta ringa fadin alhamdulilah, hakama A'isha wace farin ciki ya sa ta fashe da kuka tana rungume Ummi ta ce" Ummi uku? Wayo Allahna"

Ummi murmushi kawai take yi, da ita da Anmy sun san cewa ba'a gama rikicin ba tunda ba'a fitar da mai haihuwar ba, hakan ya sa ta zaunar da Anmy ta duka gabanta tana fadin" Ki yi control din ?motion din ki PLZ , kar ki daga min hankali"

Anmy kai kawai ta iya gyadawa addu'a take yi ba ji ba gani, har aka sake kwasar wasu mintinan talatin sannan Docter ta bude kofar , likitan yara ya fara fitowa fuskarsa dauke da murmushi ya ce" Bismillah, mutun daidaya za'a shiga, a ganta sannan a ga babys, alhamdulilah Allah ya shiga lamarin ta samu kanta"

Wata irin ajiyar zuciya SULTAN ya sauke , har ya daga kafa sai kuma ya mayar a hankali ya sada kai yana ta fatan Allah ya sa a bashi damar shiga

Ai kuwa Abiey ne ya iya ganewa saboda har Anmy ta mike yace" Kin ga, bar wannan ya fara gano maki ita kar ya suma, idan kuma da hali su shige tare kawai likita saboda ita wannan tana iya suma in bata shiga ba"

Docter ce ta yi dariya tana kamo hannun ANMY ta ce" Mu je Hajiya, kwaramniya ne ba'a so a yi mata, na san kuwa ai ba zaku yi matan ba, mu je kawai"

Yana tsayen nan sai da Anmy ta fara shigewa sannan ya bi bayanta suka nufi dakin da aka saka Najeeba da babys din

Tunda aka gama mata Winki bayan an cire mata jini aka yi mata tausa da ruwan zafi sosai sannan aka gyara mata jikinta sosai aka cenza mata wasu kayan haihuwar aka taimaka mata da kanta ta saka audugar mata sannan ta kimtsa jikinta suka turata dakin hutu kuma dakin observation domin ba zasu salameta ba sai ta yi awa shida a wajensu sun ga komai lafiya lau sannan su salameta, bayan sun kwontar da ita sun jona mata ?arin ruwa mai haWe da maganin barci mai karfi wanda zai bata damar samun barcin dan samun saukin gajiya mai girman gaske irin ta fitar da ya'ya uku, wanda suka jinjinawa kokarinta da juriyarta .

Samunta suka yi tana barci rufe da zanin gado har kusan wuyanta

Cikin sauri ya karasa bakin gadon ya rike hannunta mai dauke da karin ruwan a hankali ya kai gefen fuskarsa yana sake duban yaWa numfashinta ke sauka , ya dago ya dubi Anmy da hawaye ke bin gefen idannuwanta a hankali ya furta" Anmy, tana lafiya kuwa?"

ANMY ta sake lumshe idanuwanta tana kallonsa a raunane ta ce" Alhamdulilah zan ce, alhamdulilah, tunda har ta haihu da kanta kuma suka kawota nan, da sau?in kenan sai fatan Allah ya sa idan ta farka a ga sau?in a yanayin jikin ta"

A sanyaye sosai ya sake cewa" ANMY, irin yadda ake kamanta zafin haihuwa.....beebah uku ta haifo......., yaya take ji? Ya rab, yaya take ji?"

ANMY ta yi murmushi ya zauna daf da shi, kasa kasa sosai dan kar su dame su ta ce" Allah hukumulahu Aban Muhammad, Allah ne kawai ya san yadda yayi ta iya jurewa....., Allah ya bata lafiya, ya sa abinda ta samu su yi mata biyayya da jin kai"

Idannuwansa ya lumshe kawai a ransa yana ta amsawa yana sake kallon fuskar ta dake kumbure da abin rashin wadatacen jini na abin haihuwa sannan ya bi karin ruwan dake shiga jikinta da kallo kafin ya bi inda Anmy ta yi da kallo ya zubawa gadaje uku dake jere ido yana kallo zuciyarsa na dokawa tamkar yau ne ya fara haihuwa........

Irin yadda fuskar Anmy ta wadatu da farin ciki kawai ya zubawa ido, sai ya ga idan ta rankwafa nan , sai ta rankwafa nan, hakan ya sa ya mike bayan ya sake gyara mata hannunta ya mana mata peck a kunci kafin ya karasa inda yaran suke.....

Ya Allah, duk wani tsigar dake jikinsa sai da ta mike a lokacin da ya zubawa ya'yan ido.......
Yar baby girl din da aka bambanta shigarta da samarin ya fi kallo zuciyarsa na amsa duk wani kauna da take feso masa tana lulubewa...........

A hankali ya ringa amsar yaran yana yi musu addu'a yana mayarwa Anmy tana maidawa cikin madaidaicin gadon tana rufa gidan sauron dake hade da gadon har ya gama yiwa yaran addu'a sannan ya koma yayi zamansa daf da Najeeba ya harde kafafuwansa abinsa a nutse ya yiwa sarkin bulala msg cewar a kawo masa darduma, dan kuwa baya jin zai iya tafiya gida kuma sai in an bashi matarsa da yaransa.
>?????????????????????????????????
(Mai KWONCIYAR ?AUKAN RAI 2)

na
SAJIDA Nijar


Paid book ne,
Normal grup 500
Yan Nijar
Normal grup 500
Account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar biyan ta numbana kamar haka +22793811618
Yan Nijar idan ka sayi kati ka kankare sai ka turo min ta numbana kamar haka 93811618

Na gode mutanena




51 yayan karshe=??





Farin cikin da Ummi ta samu kanta a ciki a lokacin da ta zubawa ya'yan y'arta ta cikinta kwaya daya clo ido sai da hawaye suka cika idannuwanta

A hankali suka zauna saman shinfidar da docter ta sa aka yi musu a dakin hutawa na gaba da dakin Najeeba saboda gaba dayansu babu wanda yayi niyar tafiya sun riga sun nuna cewar ba zasu tafin Bama sai sun ga farkawarta, suka yi shiru na dan lokaci kafin a tausashe Anmy ta ce" Kina tune lokacin da ran marigayiya mai dakin tsakiya , matar mai martaba Allah ya masa rahama, ta ringa min fitintinu a kan haihuwa? Kafin Allah ya bani cikin wannan yaron, har na same shi, daga shi kuma kamar an yi ruwa an dauke haihuwar ta tsaya cak, sai ita Allah ya ringa bata su a jere sai dai cikin ikon Allah Dukansu dauke da irin ciwon Aliyu karami, a zamanin da likitancin bai yi nisan yanzu ba, ya zamo da an kwana biyu sai yaro ko yarinyar ta koma, ta ringa yi min fitina kala kala har tana cewa du balakina babu yadda na iya da ita dan itace ke haihuwa du shekara, kwaya daya jal me zai kawo min banda ciwon zuciya..
?"

Ummi ta yi murmushi a hankali ta rike hannunta ta ce" Kin ga yanzu kwaya dayan nan ya zama gari, sai dai a yanzu bata nan, baya nan, hakama ya'yan du basa nan, sai dai mu bi su da addu'a da fatan muma Allah ya sa ?arshen mu ta yi kyau "

Anmy ta gyada kai, a tausashe ta ce" ALLAH ya musu rahama, yau da suna raye ban san ko zan iya hana kaina guda ba, ya Salam, uku , uku Maryama "

Ummi ta saki yar dariya a hankali ta ce" Ni ki min gudar mana, ba zan sanarwa kowa ba dan na san ta gama kama maki zuciya........ki fa dane farin cikin nan kar yayi yawa har a gane ki"

ANMY ta girgiza kai, a hankali ta ce" Ina dane shi ne har in ga yannayin farkawarta, idan ta farka ina mai tabbatar maki zan fido shi har sai an yi mamakina......, ko dukiyata zata kare sai na yiwa musulunci hidima mai girman gaske dan yiwa Allah godiya da wannan kyautar da ya min wace dukiyata bata isa ta bani ba, ....
.kin san ko? Ina matukar tausaya mata, ina kaunarta har cikin zuciyata, ashe kaunar da nake yiwa yarinyar nan Allah yayi zata sake kawata min duniyata kafin in koma gareshi ne? Ko yau na bar duniya Ni kam ai alhamdulilah na gama ganin duk wani abin farin ciki da ban gani a da ba"

Ummi ta yi murmushi kawai, zuciyarta cike da farin cikin da ta yiwa kanta alkawarin zata nunawa Najeeba ne, tabas a wannan karon zata rungume Najeeba harma ta nuna mata tarin farin cikin abin farin cikin da ya same su, kwarai zata dauki ragamar kula da ita har ta yada wanka, zata tsaya tsayin daka ta bata dukan kular da ta dace ita da kanta ne har sai ta shiga mamakin anya kuwa itace......? Tabas yan uku sun gama zuwa da baban lamarin da zai sa ta ture kunya gefe ta rungumi Najeeba dan ta ji duminta harma ta sake yarda cewar yessssss ita din GIMBIYA ce mai tarin masoya .



Kusan karfe hudu na asubahi ta farka, a hankali tana bude idannuwanta a hankali a hankali hadi da bude bakinta cen ciki ta shiga yin addu'ar farkawa daga barci

Da sauri ya mike daga saman darduma ya nufeta, lokaci daya ya dana abinda zai sanarwa likita cewar ta farka kafin ya duka kusan kanta a hankali yana shafa gaban goshinta yana duban cikin idannuwanta kamar yadda take duban nasa a tausashe ya ce" Beebahna, yaya jikin ki? Ina yake yi maki ciwo yanzu????"


A hankali ta Wan sakar masa murmushi, sai kuma ta masa alamun da zai nuna masa cewar ba zata bude baki ba saboda abin barci kar aje bakin nata na ciwo......

A hankali ya mana mata kisss a saman bakin nata yana kallon ta ya ce" Oya bude ki min Magana plz, bude in ji muryarki"

Gyaran Muryar da Docter ta yi ta shigo dauke da abin ruwan zafi da kayan aune aune ne ya sa ya dakatar sannan ya mike ya koma gefe yana kallo

Bruch ta fara budewa sabo ta bata bayan ta kamata ta zauna a dan ringeshe ta tara mata abin wanke bakin ta wanke da kyau sannan ta yi bayi da shi ta dawo ta sake tara mata ta wanke fuskar ta da kyau da kyau kafin ta cika kofin nan da ruwan nan mai dumi sosai daidai misalin sha ta bata a tausashe ta ce" Yi kokari shanye shi saboda ya sake ba jini damar fita"

Ai kuwa a hankali ta ringa sha har ta shanye saboda dandanon siga sigar da yake dauke da shi wanda ya taimaka mata wajen jin dadin ruwan,

Tana gamawa ta zuba mata kunnun kanwa, wanda ya sha kayan hadi , sai tururi yake shima kofin nan baba ta sake nuna mata idan ta sha zata ji dadin jikinta, shima kunnen da sigar a cikinsa dan ta sake samun karfin jikinta ne ta kuma hauda glucemi domin ta balo mata maganin karin jini tuni ta ajiye mata kafin ta Wan dakata har Najeeba ta sha sosai ta hadiyi maganin nan, ta sake jona mata wani karin ruwan mai tafe da maganin dauke zafin ciwon Winkin nan da na jiki gaba daya, kafin ta shiga janyo gadajen babyn nan a hankali tana kawowa gaban Najeeba wace ta yi suman zaune ta zubawa jariran ido, sai kuma ta dago da sauri tana kallon SULTAN hadi da zaro ido kamar wace ta mance nakudar kai uku ta yi da fitar kai uku, a raunane ta ce" Duka?"

SULTAN ya sakar mata murmushi ya fara ciro mata Macen, ya yi mata alamun ta cenki sex din

Yanzun kam, dariya hadi da murna ta haWa wajen nuno babyn ta ce" Ya rab, a baby girl?"

Ai kuwa ya tayata farin cikin ya ajiye mata ita a cinyarta, ta saka hannu ta tare tana kallon babyn zuciyarta na bugawa....., a hankali ta dago tana dubansa ta ce" Dukansu ne mata? Said Yes plz"

Murmushi ya sakar mata ya girgiza kai, a tausashe ya ce" Abiey ne, da Dayabu , wato Amar da Ameer......., ita kuma dama so na yi im saka mata Umina sai dai nace bari har in ji dan kin ga ke ce kike da zabin sunan Mace????"

NAJEEBA ta saki murmushi tana Wora kanta a gefen kafadarsa tana mika hannunta wajen babyn biyu a hankali ta saka hannunta ciki tana shafa gaban gishinsu...., cen ciki ta furta" Thank you, thank you da ka saka sunan yayana, thank you so much"

Murmushi yayi yana shafa kanta shima,

A hankali ta ce" Ita kuma a ringa ce mata Ameera, ta rike sunan uminka.........."

Ya saki murmushi shima a hankali ya furta" Thank you, Allah ya raya mana su....."

Najeeba ta lumshe idannuwanta a hankali ta ce" Amen....., yayan Beebahhhhhhhhhhh ka san me?"

Sultan ya girgiza kai yana sake rungumeta a jikinsa

A hankali ta ce" Kar aje dai in na samu wani cikin in kara kawo biyu????"

Sultan yayi yar dariya a hankali ya ce" Ni da nake sa ran hudu? Ci gaba ake so ai Beebahhhhhhhhhhh "

Kai ta girgiza a hankali ta ce" Akoy wahala fa, Allah kuwa na zata lokacina yayi a lokacin da aka ciro na farko akace akoy wani"

Tausayinta ya kama shi, a hankali ya ce" Allah ya sa su zamo masu tausayi da jin kai, Allah ya musu albarka, Ubangiji ya sa ki more su duniya da kiyama, Allah ya miki albarka Beebahhhhhhhhhhh "

.............................



Da wannan tsantsan farin cikin garin damagaran ya waye, uwa uba fadar mai DAMAGARAN wace ta cika makil da yan Barka da son ganin baby, sai dai bisa umarnin mahaifinsu babu wanda ya gansu , daga su har mahaifiyarsu sunna cen cikin dakansu sunna samun kula harda ta mamaki, domin a wannan ranar da umi da Anmy ba kama hannun yaro, sun yiwa mai jego wankan jego sun yiwa babys wankan sun cikawa babys ciki da madara saboda ruwan nono dai bai riga ya sauko ba kafin suke saka su barci baki daya sannan suka koma falo tare da ?a?ansu dan umi karama tuni ta zo da Sultan karami wanda har ya kware da zama domin watansa shida har alamun zai yi rarafe yake nunawa......, inda suke shan fama da amsa wayoyin su zahra'u WA'INDA a dole sai dai su biyo jirgin gobe dan na yau kam ya barsu....





Bayan sati Daya aka sha taron suna na gani na fada, tarin sunan da tsayawa zayane yada ya wakana zai iya daukar mana lokaci mai tsayin gaske, yan uku da mamansu kuwa sun samu kyautuka, a ranar ne kuma Anmy ta bude Babar makarantar da ta siya ta zamo ta marayu ce aka ?addamar da komai aka sanarma duniya baki daya ya zamo du mai bukatar yin wani taimako nane hanyar da zaka yi ta duk abinda Allah ya hore maka da ya shafi rayuwa ta yau da kullum dan taimakawa marayu da iyayensu mata ko maza, ya zamo but din makarantar shine a kula da karatun yaro har University a masa aure idan hakan ta tashi, ta sadaukar dan nuna farin cikinta ta saka a matsayin hidima ma addinin Musulunci.


Bayan watse taro da sati Daya ne balaraba ta samu isowa daga Saudiya

Tun daga wannan lokacin ta kwace gyaran Najeeba, wace take shan gyara har kamar so ake yi a mayar da ita budurwa tsabar irin yadda aka kashe kudi da lokaci da kula dan ganin an bata kular da ta dace da ita, domin hatta Nadiya da ta gane cewar bakaraba zuwan na Najeeba ne sai ta nemi Anmy ta sa baki itama a dubata, ai kuwa Anmy ta saka bakin, bakaraba tace zata yi mata Ama sai a satin karshe na kulawa da Najeeba.


A satin karshe da zata zubda wanka ita da kanta ta gama gane cewar wahala bata hana mata komawa othr room a lokacin da ta gama gane cewar a yanzu rafi ya gama cika da ruwan da idan ba'a zo aka kwasa Bama zai cika ne ya tumbatsa ya warto mai shi ya auna cen karkashin kasansa

Har irga lokaci take yi kamar yadda ya fita irga awannin da suka rage ya ganta a dakinsu, daga shi sai ita, ba wai idan aka rakota kawo masa su Ameer dan ya gansu ba........., idan ya tuna irin lokacin nan har kamar yayi fira irin ta zakwakwarin zakara mai ci da bunkasa dan ya damki abincinsa...........,

A yau da suka wayo gari ta yi arba'in balaraba ce ta yi tsaye cewar sai ta yi barcin rabin wuni, haka kuma su Ameer ta Hanna su barcin da suke tabawa cikin wuni dan burinta idan suka sha mama su da mamansu kuma sai washe gari da safe.

Hakan ce ta faru, tun Najeeba na jin kunya kai har ta sake suka yi mata gyaran karshe kafin a shayar da yan mulekar jarirai kusan karfe tara na dare sannan ta nufi bangaren SULTAN cike da kunyar kiran da yake ta aiko mata a waya kamar zai tashi fadar dan tun karfe takwassss ya turo mata da sako kamar haka" Maza sun shigo gida, mata suke jira, idan an gama ja min ran na bidi'a sai a zo a dubani, PLZ Beebahhhhhhhhhhh ki zo da wuri"

Murmushi kawai ta yi a lokacin da ta karasa suka zauna ya tambayi jariran ta sanar masa cewar ance ta barsu su kwana a cen, sai kawai ya wani saki murmushi kasa kasa ya ce" Beebah hakan na nufin an san me kika zo yi dakin kato???"

Najeeba ta zaro ido cike da jin kunya ta ce" Dadyn Ameera mana, an girma fa????"

Dariya yayi sai sake bin skeen dinta da kallo yake yi , ya gaza hakuri ya mike da a nutse ya janyota jikinsa a hankali ya shiga kising din du inda bakinsa ya kai, har ya janye alkyabar nan Tata ya yar a nan, a nutse ya shiga cire mata kayan jikinta lokaci daya hannayanta na murza na shanunta hadi da damuko sitin saba'in dinta kafin ya cika bakinta ya nemi kwashe rigar da ta yi mata saura cen ciki ya ce" Ba zan taba yin tsufan da zai hana Ni fada maki sirin dake raina beebahhhhhh, i love You so muchhhhhhhhhhh, a yau zan kaiki daren da baki taba gani a tare da Ni ba, sai na sa kin yi kukan dadi , sai kin shide da abinda kika tara domin a yau sai kin amshe hudun nan rerassssss beebah me....., i love You so muchhhhhhhhhhh........................"





A hankali ta juyar da keyata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login