Showing 3001 words to 6000 words out of 144591 words

Chapter 2 - MAGE MAI KWANCIYAR DAUKAR RAI BOOK 2 COMPLT BY SAJIDAH NIJAR.doc

26 Feb 2026

2327

Nadiya, wanda wannan karro na uku ne tana dan gannin irin haka daga wajen nadiyar...., a lokutan baya takan yi tunanin kawai wani abin ne dai, Ama a yau sai kawai zuciyarta ke ta tunanin ko dai dan ta cire masa kayan ne? Dan ta gaskata haka sai tace " Koda yake bari dai in maida masa kayan nan din"

Nadiya ta gama cire Safar SHAHEED ta mike tana nufar dakin da ake ajiyar kayansa na bangaren Najeeba ta ce" Da ya fi dai saboda shi na saka masa ai Ni"

Najeeba ta Wan yi kiskirim tana maimaita maganar a ranta, kafin ta maido dubanta wajen Sultan dake kallon hannun Muhammad sunna magana kasa kasa kamar masu hada wani munafurci......, a hankali ta ce" Papah, mu karaso d?ner ko?"

Da kaifafun idannuwansa ya kasheta da wani kallo kafin a hankali ya ce" Waye ya murdewa yarona yar yatsa???"

Najeeba ta yi murmushi, dama ta san a rina, wato ya kai kara wajen Anmy ya kuma yi jiran babansa, ta yi murmushi kawai ta ce" Baya jin magana ne sir"

Sultan yayi murmushin shima ya mike yana yin gaba da Muhammad suka nufi wajen cin abincin, a lokacin da junior ya dawo da riga da wando na shan iska zai ba mamansa da ta mike da Aliyu, haka kuma Nadiya ta dawo da dinkinta na shada sai walwali yake dan kashe ado take yi du idan zasu hadun nan, Ama a kulun sai ta ga Najeeba ta dameta ta shanye bayan ita bata cika daukan adon Bama saboda ta dauki wannan zama na kulun, tana kashe ado ne idan zata kadaice da shi ko in zasu yi taron su a nan nasu iya su........,

A nutse ta mika mata Aliyu sannan ta dubi junior ta ce" Ka mayar da kayan, "

Sannan ta dubi Nadiya cikin ido ta ce" Saka masa wadincen din, sun fi cencenta da shi......"

Ta ajiye mata shi ta juya cikin tafiyar nan Tata ta kasaita , ta jinnin sarautar dake bin jikinta wanda ta gada a wajen mai baban daki baba wato Anmy
ta nufi wajen d?ner din hankali kwonce


Nadiya ta bita da kallo haka kawai maganar auntynta na dawo mata a rai, a lokacin da take cewa
>?????????????????????????????????
(Mai KWONCIYAR ?AUKAN RAI 2)

na
SAJIDA Nijar


Paid book ne, Vip 1 k
Normal grup 500
Yan Nijar vip 1000francs
Normal grup 500
Account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar biyan ta numbana kamar haka +22793811618
Yan Nijar idan ka sayi kati ka kankare sai ka turo min ta numbana kamar haka 93811618

Na gode mutanena




2



A lokacin da take cewa" Nadiya....., ya dace ki kula sosai, ciwon yaron nan Ni du bana tunanin ko na asibiti ne, yaya za'a yi ace wai yaro na sumewa d'an shekara uku kawai , ace ciwo ne idan ya tashi sai ya kakafe ya sume, yaro har yanzu bai fara tafiya ba, du ana so a margaye maki yaro a halaka maki shi? Ki fa kiyayi kishiyar nan taki, ke kin san ba zata taba so ace ta haifi maza kema kin haifa ba, bale da haihuwar nan Tata ta tsaya kin ga kwaya biyu ne kacal ta haifa, da su da babu ai du daya, idannuwanta a kanki, mutumen yau kuwa mugu ne gwara ace kin yi da gaske tun kafin ta ci maki, ki ringa rike yaronki, ki kuma ringa yi masa komai da kanki kar a salwanta maki d'a" wato maganganun nan tun idan ta yi mata su tana mamakin furucin auntyn nata har ya zato sunna neman yin tasiri a duniyarta, bale da ya zamo ciwon yaron na matukar damunta, bata da wata damuwa ko tashin hankali a duniyar nan sama da ciwon Aliyu, sosai abin na damunta, ana yi kai da kafa, dan sau biyar ana kai shi waje likita ke kula da shi haka kuma a nan dinma da likitansa, bale a zo kan na Hausa da su rubutu, ba'a maganar su ta kowani bangare yi ake yi, ita da kanta Najeeba kullum cikin nema take, sai dai abinka da tunani da zuciya, bale yanzu da ta karra tunzura da irin kwaliyar Najeebar sai abin ya hade da kishi har ta yi mata haka........
Kayan ta mayar masa da dan gaggawa ta iske su d?ner din tana sake rungume shi a jikinta dan kuwa shekarunsa ukun nan kamar wanda bai fi wata bakwai ba , bashi da girman jiki, haka kuma bashi da lafiyar kafafun

A lokacin Najeeba na zubawa samarin abincin da kuma mahaifinsu, dan madaidaici yadda suke iya cinyewa ta zuba musu sannan ta koma ta zauna ta zuba salak dinta dan kuwa sam bata iya cin abu mai nauyi da dare, damunta yake yi ya hannata sukuni karshe har sai ya karra mata da ulcer shi yasa ta ba kanta lafiya take yin irin na mamanta, sai ta haWa Salak dinta kawai ta ci.

Abincin ta zuba itama nadiyar ta fara ci fuskarta du ba walwala, saboda ita ai bata ga abinda zai sa Najeeba ta nuna kamar ta ji haushinta ba daga cewa kayan nan ta sakawa yaro ai na zaginta ta yi ba, hum shi yasa idan su umi karama na nan takaici ke kamata saboda yaran sai shegen shigewa Najeeban , shi yasa take yawan tura su gida, duda babansu ya nuna bai Hanna su je gidansu ba, Ama kuma ta tabbatar da sunna kaiwa umi ziyara da kuma Anmy, kiri kiri dai sai an raba mata ya'ya da dangin kishiya...., wannan abubuwan dake ranta ba wai fito da su fili ta yi ba, a'a sunna zuciyarta bata bari kowa ya sani ba, dan ba tashin hankali suke yi da Najeeba ba, hasali ma kowace na bangarenta sai idan zama ya kama suke gannin junna, shima idan ba biki ake yi ba basu taba yin zaman da ya wuce awa daya ba, kowace da hadimanta, kai hatta masu kula da gashin kansu kowace da nata, shi yasa ba kasafai ake haduwar Bama bale har a ga bakin junna sai ta kama dole.

Abincin suka ci suka gama , ya zamo shi ya fara mikewa bayan ya gama yana rike da hannayen tagwaye suka yiwa mamansu salama ya je ta baya wajen coridor din da zai sada su da bangaren Anmy yana raka su, domin sai da Anmy tace afa maido mata su kafin su fito daga Sangaren nata, ya rage Nadiya ce da Najeeba

A nutse Najeeba ta gama sannan ta saka tissu ta dan goge bakinta, ta dubi Nadiya ta yi dan murmushi ta furta" Allah ya tashe mu lafiya Nadiya, zan shige ciki"

Nadiya ta ce" Amen Najeeba, good night"

Najeeba ta yi murmushi, ta mike, Nadiya na jira ta leko Aliyu kamar yadda ta saba ta bashi peck hadi da yi masa addu'a kamar yadda ta saba sai ta ga kawai ta yi tafiyarta hankali kwonce ta nufi inda dakunan su suke da Andiya ta nufi dakin andiyar

Ido ta kikifta kafin ta Wan tabe baki ta mike tana son daukan abin jus din nan nasa tana tuna cewa Najeeba ce ta kawo maganar abincinsa nasa ne wanda suka girka masa a lokacin da suke kawo tsare tsaren zamantakewar su , sai kawai ta bari ta nufo falo a lokacin da ya dawo ya ciro alkyabarta ya rufa mata da kansa sannan ya kama Aliyu ya rungume yaron a kirjinsa yana yi masa addu'a cike da jin kaunar yaron har cikin zuciyarsa....., wani lokacin har nema yake yi ya yi fariya dan har tunani yake ko dan ya maida sunnan Marigayi ne yaron nan shima ya zo da irin ciwonsa?, sai kuma ya ture maganar......, uwa uba irin yadda yake son haihuwa, kwarai yana son cika gidan nan da ya'ya, yana so ace a kadan ya samu ashirin fa, yayi tunanin zasu same su ne da matansa, Ama kuma cikin ikon Allah kamar haihuwar matan zamani bata da gaggawa, koda yake tun planing din farko da Najeeba ta yi bata kuma ba, haihuwar ce lokacin ta bai yi ba, Nadiya kuwa dama ta kara sau biyu a shekara bakwai ta haihu sai uku, KENNAN ta dan huta itama.....shi kam zai so ace an ci gaba idan har yana da rabon, sai dai in haka Allah ya tsaga zai bashi kuma bashi da yadda zai yi ne.

A bakin baban kofar falon Najeebar ya dakata yana yiwa Nadiya murmushi hadi da dan daga mata hannu , yana hangen waigowarta biyu tana kallonsa kafin ta idasa bude get din karshe cikin masu yi mata rakiya su hudu suka dauki hanyar nata bangaren dake jikin na Najeebar

Yana nan tsaye har ya ji maganar Sarkin gida na karshe inda yake fadin" A huta lafiya, Allah ya huta gajiya Gimbiya "

Juyawa yayi ya koma dinar ya dauki jus dinsa ya dawo falon ya zauna ya ci gaba da sha lokaci daya yana idasa sauke duk wani kayan nauyin dake jikinsa, dan ya sani a yanzu koda wani zai shigo falon nan itace, daga ita kuma ba kari, ta riga ta koyawa ?a?anta, masu aikinta dabi'ar nan, in dai yana waje a ire Iren lokutan nan ba zaka ga giftawar wani ba sai ita daya, hakan kuwa yana yi masa dadi domin hakan ya sa yake sakin karinsa a falonta yayi abinda yake iya yi a nasa falon, dan a bangaren Nadiya wani lokacin sai sun gama cin abincin nan idan ya raka Najeeba shima yake nufa nafa dakin saboda a lokacin ne Nadiya zata nemi fada masa AKOY matsaloli da bakin dake sin ganawa da shi daga gidan su....., ba wai hakan damuwa bace, aaa, shine ma da kansa ya basu damar Bama mai bukatar ganninsa dama kai tsaye ya gansa, damuwar kawai da ya zamo a irin kuraran lokacin nan da san samu ne ya samu hutu, ya samu hutu na musamman daga iyalinsa da kuma gangar jikinsa, idan ya wuni cikin hidimar garinsa da harkar kasuwancinsa ya shigo gida , zai so ace ya samu hutu na musamman, koda ganawar ce ya zamo an masa uzuri idan ya fito da safe sai a gana din, ko kuwa idan aka kai ranakun hutunsa na karshe sai ya gana din cikin nutsuwa.


Yana cikin shan jus din nan yana kallon ?atuwar tv din falon ta karaso falon cikin shiga ta doguwar rigar barci, wace ta bi jikinta gaba daya ta kwonta , ta lafe sannan take da wani tsaga a cen sama ya fita yayi dassss har gaban mamanta , hannayen rigar kuwa dama an yi su ne dan kar ace bata da hannu gaskiya

Tunda ta taho ya zuba mata ido yana kallonta har ta karaso inda yake kafin ya dauke dubansa a boye ya saki dan murmushi yana jira ta aikata aikin dake bambantata da sauran jama'ar duniya baki daya............

Zaunawa Najeeba ta yi daf da shi, daga shi sai farar rigar ciki , wato singileti da dogon wandon shadar dake jikinsa , hakan ya sa damatsunansa dake ci gaba da samun kula irin ta gym suke fili, gashin kansa da ya dan fara ja baya saboda shekaru ama kuma yake tafe da kalar askin da ya boye hakan yana sheki abinsa.....gaba daya yannayin Mai DAMAGARAN yannayi ne na kasara zuciyar bawa........., dan ma rayuwa na tafe da lamarin yau da gobe? Ai da kishinsa zai sa matansa jin haushin fitarsa ta kullum........

A nutse ta kai hannunta wajen kunnensa mai dauke da wani dan karamin gashi na dawisu mai laushin nan ta saka a kunnen a lokacin da ya kai kofin wajen bakinsa zai sha jus din......

Idannuwansa ya lumshe lokaci daya yana fitar da wani sansanyan numfashi kafin ya nemi ajiye kofin saboda bata bashi damar idasa dawowa daidai ba ta kai harshen ta wajen a hankali ta shiga lasa

Da karfi ya juyo ya damke hannun nata a lokacin da ta saki murmushi kasa kasa ta ce" Umumumumu gishiri gishiri a kunnen nan"

Murmushi ya saki ya juyar da ita saman kujerar ya saka kaffafuwanta a tsakanin nasa kaffafun, a nutse yana rike da hannunta, hakan ya sa ta zarro ido kasa kasa sosai ta ce" SHAHEED me zaka yi? SHAHEED......????"

Kin bata amsa yayi sai da ya yi mata yadda yake so kafin ya shiga aika mata da cakulkuli.....
Ihu ta saki hadi da fashewa da dariyar da ta saka shi shima sakin tasa dariyar yana sake yi mata cakulkulin nan ya ki barinta bayan ya san babu abinda ke sakata mahaukaciyar dariya irin cakulkulin nan

Tana dariya hadi da ihu tana fadin" Dan Allah ka bari, wayo zai kasheni , fitsari zan yi wayo dan Allah ka bari innalilahi babu gishiri a kunnenka tsokanarka nake yi, ya rab......wayo"

Gannin da gaske ta jigata ya saka yayi mata rumfa yana ta aikin murmushi hadi da dan kanne idannuwansa kasa kasa yana duban gaban rigar Tata da kyau ya furta" Idan kika yi fitsarin......sai in shanye abina"

Ido ta dan zarro tana bin dogon karan hancinsa da kallo hadi da gemun habarsa da kuma sajen fuskar tasa.........., a hankali ta Wan dago ta mana masa peck a saman hancin nasa....., sannan ta kure lebunansa da kallo tana jin wani irin tsumi na ratsa jikinta

A hankali ya ringa jin farashinsa na hauhawa, ya saka yar yatsarsa ya bude mamanta dake tsaye kyam cikin rigar , idannuwansa cikin nata yana aika mata kallon dake iya kashe duk wani yunkurin ta na yi masa gardama har ya mana lebensa a kan zagayen bakin maman nata lokaci daya ya shiga aika mata da aikin dake fitar da ita a hayacinta...........

A birkice ta shige jikinsa tana kankame shi, shima jin yana iya kaiwa wajen da kaffafuwansa ba zasu kai shi inda zasu killace ba ya saka ya mike ya juya baya yana fadin" Oya hau mu je"

Najeeba ta mike jikinta na dan barin yannayin da take ciki ta haye bayansa suka nufi dakinta ya zubar da komai a nan, tun daga kan wayoyinsa, rawaninsa, alkyabarsa, rigunansa, zobunansa........ya manta kowa da komai ya bi dan kwali, dan kwalin da ya zamo abin da ya fi komai gigita duniyarsa, dan kwalin da shi da kansa yake sarawa bayan ya sada kai ya cire hula, dan kwalin da yake so fiye da komai a duniyarsa................dan kwalinsa nasa shi.........ya shige dakin da ita ya mika hannu yana kunna abinda ke dauke duk wani ihu ko sukurniyar da za'a iya yi a cikin dakin, domin tunda ya gama gane idan yana tare da ita ya zamo bakinsa bashi da linzami, hakama ita, sai ya saka duk wani matakin tsaron dake iya fitar da amon Muryarsa ko Tata a irin wannan lokacin......, domin shi SULTAN SHAHEED, da shekarunsa, da sarautarsa da dukiyarsa idan ya amshi gayar NAJEEBA yakan takarkare murya ne ya ringa ihun da sai daga baya al'ajabi da tsoron duniya suke dirar masa, dan kuwa a nan yake gane cewar ba sarafuwa bane baya yi, hannun mai sarrafawar ne bai shiga ba................, wannan ya sa ko a cikin sallah idan yana neman sauki a wajen ubangijinsa yakan sakota a addu'ar daya daga cikin abinda yake tsoron Allah ya jarabeshi da shi......., bai yarda an gane ba, bai bari an fahimce shi ba, bai yi saken da aka gane shi ba, babu wanda ya gane girman mamayar da ta yiwa duniyarsa da zuciyarsa ba,........ Kanwarsa ce da ya samu matsayin matar da ya jima yana hari, ta diro ta zama burin da ya fi bu?ata a lokacin....., ta kuma zo da yadda yake so..., a hankali ta karra zama baban sabo mai karfin gaske......, kwarai AKOY batu na yau da gobe mai sakawa a daina gannin wasu kwalities na abokin rayuwa......., sai dai kuma shi tasa jarumar idan yayi kwana biyu bai ganta ba har irga lokacin da ya rage ya ganta yake yi....., idan yana tare da ita sunna fira ta ta wasa, da dariya, sunna kokowa, sunna shiga hurumin junna..... , da ita ya saba yin wanka a bayi guda, da ita yake dariya irin ta daga murya wace ko mahaifiyarsa ta jima rabon ta da jin irin wannan, da ita ne kawai yake sakin karinsa ya manta da duk damuwar kowa sai ita sai nishadin da zata bashi a zuciyarsa....., yakan tambayi kansa wani lokacin idan yana fada zaune in ta fado masa cikin zuciyarsa bisa wani abin da ta bashi wanda ya tsaye masa a zuciya ko idan Muhammad yayi fushi ya turo baki hadi da dauke kai domin kamarsa daya da ita, duda ana cewa ya fi daukan kamarsa Ama harda dimple dinta gareshi, kuma fatarsa mai duhu ce irin Tata, kawai dai abubuwan da ya dauka nasa kwalin idon nan ne, da yannayin fuskar, sai tsayin dan kuwa tun yanzu ya gama nuna tsayi zai yi, Ama sauran abin du nata ne , sai ya dinga tambayar kansa, shin da ace bata cikin duniyarsa, a irin yadda abubuwa ke yi masa yawa, da yaya zai yi da rigimar waje da kuma ta cikin gida?.......tabas ya GAISHE da duk wata mace mai hikima da iya zama da mijinta, yana matukar girmama hakan a duniyarsa da zuciyarsa baki daya shi yasa baya wasa da lamarinta ko yayane.

*Asuba ta gari mijin beebah*

Dare irin wanda yake da bukata ya samu daga wajen iyalinsa, sun raya daren sosai da sosai , sai kusan karfe biyu suka fito suka rufe ko'ina sannan suka wuce bangarensa

Ko da suka je din ma ya so sake lulawa da sake tabbatar mata mijinta na da lafiya dari bisa dari, ita din ce a yau take jin wani irin ciwo a kasan mararta mai zafin gaske, dan haka dole ya hakura suka kwonta hankalinsa a kanta har barci ya ringa fuzgarta

Bayan ta ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????gama sallar asubahi haka ta lalaba ta shige kicin din bangarensa cike da addu'ar Allah ya sa yau dai ta samu kicin din da tsafta, saboda matsalar da take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login