Showing 126001 words to 129000 words out of 144591 words

Chapter 43 - MAGE MAI KWANCIYAR DAUKAR RAI BOOK 2 COMPLT BY SAJIDAH NIJAR.doc

26 Feb 2026

2365

bata hakuri ya sa ta cika wuyan Auntyn

Rai bace ta nuna Nadiya da hanunta ta ce" Ni kika saka kuka ko?, ba laifi ki ci gaba, abinda zan tabbatar maki shine ba zan yi zaman munafurci da ke ba zaman da ba sabani a rayuwa...., Ama walahil azim na fi wannan munafukar Babar taki dake so ta koya maki bin malamai a kan abin duniya, ita fa ba komai take yiwa wannan rawar kafar ba sai dan abinda take samu a jikin ki, ta kwontar da hankalinta in dai wannan ne ai zata samu ko ba ke a duniya !, aikin banza kawai...."

Fuuuuu ta ja hijabinta, har ta yi nisa ta dawo da karfi ta ce" Aikin banza kawai, saura a kai karana wajen uwata, kin dai ga bata da lafiya, wallahi in kika yarda ta sa kika kai karana wajen Anmy ko wajensa sai na tona komai da komai in ce magani na asiri ta kawo maki kuma kima amsa!"

A hargitse ta dubi su jakadiya ta ce" Ko ku kun ga lokacin da na shaketa????"

Da sauri jakadiya ta sada kai ta ce" A'a Allah ya kara maki lafiya"

Najeeba ta ce" Ama ai kun ga ita neman dukan min cikin da ta yi ko? Kuma kun ga maganin da idannuwanku ko?"

Nan ma jakadiya ta langwabar da kai abin tausayi ta ce" Eh a gabanmu aka yi"

NAJEEBA ta saki murmushin da bata shirya ba ta dubi Nadiya kasa kasa ta ce" mutanen nan munafukai ne, ki san irin zaman da zaki yi da su......, "

Sai kuma ta kama hanya tana fadin" Jakadiya kina cikin yan hajin bana a aljihun SULTAN....."

Ai gaba daya su jakadiya sai suka yi waje sunna shewa da farin cikin wannan kyauta, dan sun san cewa ta kyautu.


Nadiya ta zube tana dafe kirji

Aunty ta ce" Nadiya, ki tashi mu yi gaggawar kai karan wannan marar mutuncin, yau har Ni zata kai hannunta kaina? Kan BALAKI!"

Nadiya ta langwabar da kai, kirjinta na warewa da wata cinkushewar da yayi, a hankali ta ce" Aunty, idan na fadi haka, in ta fadi cewar ta ganmu da magani mu zamu shiga uku ba ita ba fa"

Aunty rai bace ta ce" Kenan dukan da ta min ta sha a banza? Saboda kar a yarda mun kawo magani zaki ki rakani?, to a yardan ma mana ita fa da take yi!"

"Aunty bata yi, tana yin komai banda wannan!, aunty bata san wannan hanyar ba, ki yarda.........., to wai aunty in je ace an kamani da magani in daure kaina kenan? Na san ba lalle a min hukuncin komai ba, Ama ai na kawo rashin yarda a tsakanina da dangin mijina aunty....., wai kina manta cewar yar uwarsa ce ita.....?"

Nadiya ta sake girgiza kai ta yi dan murmushi a hankali ta ce" Bayan wannan ma, ai kina iya kaiwa in dai karar ne ke kadai aunty, kema ai yar kasa ce......., Ni kam ba zan je ba, ba ruwana kuma, aunty ba zan yi asiri ma Najeeba ba, kowa ma na zan yima ba, tabas zan koyi zama da yanayin da nake ciki........"

Ta Wan sauke ajiyar zuciya ta ce " To wanene yannayin ma? Ni ba zagina ake yi ba, ba dukana ake yi ba, ba hana min duk wani launin abin jin dadi ake yi ba, hasalima kin ji abinda ta fada ko? To hakane, sau uku ina takalota in ta nuna hali yake bin bayana bisa hudubarki......, Ni kam zan ringa hakuri kawai da wasu abubuwan inma na gani, bayan Ni fa ban cika ganin Bama ke ce kike gano min!"

Ta mike tana kabe rigarta zata shige dakin ta

Aunty a rikice ta ce" Nadiya, Ni zaki wulakanta? Ni fa KANWAR MAMANKI ce, a gabanki ta shakeni ki ce ba ruwan ki?"

Nadiya ta juyi a sanyaye ta ce" Aunty ba cewa na yi ba ruwana ba, cewa na yi kina iya kai kara za'a saurareki Allah kuwa, sai dai za'a binciko abinda kike yi a nan din, kuma za'a hukuntaki fa, bayan wannan aunty ai ta so ki , ta so ki kece kike cewa wayo take min, kuma kin shekara daya ce kika bata, inaga shi yasa ma ta manta Mamana ce ke ta shake ki, Allah ma ya sa baki daki cikinta ba ai da na shiga uku, Allah ya baki hakuri aunty, zan yi kiran mama yanzu in sanar mata ki yi hakuri aunty dan Allah, na gaji walahi na gaji da wannan rayuwar......"

Tana gama fadan haka ta shigewarta dakinta ta nufi gadonta ta dauki wayar ta Wan kiran mahaifiyarta

Kuka aunty ta fashe da shi ta nufi dakin da aka sauke su,

Ta samu kawayenta da suka zo tare zasu kwana tare sai shan kida suke sunna kwasar ganima

A haukace ta shiga hada kayanta ta ce" Ku tashi mu je, ku tashi mu tafi, yau ba zan iya kwana a gidan nan ba, yau an min wulakancin da ba'a taba yi min ba, na yafewa Najeeba Nadiya, an gama da yarinyar nan, shikenan ku tashi mu je"

Sa'adiya ce ta ce" Ban gane mu tafi ba, kukan me kike yi?"

Rai bace aunty ta ce" Sa'adiya idan ke ba zaki tafi ba Ni na tafi sai ku zauna"

Ganin da gaske wace ta gayacesu zata tafi ta barsu suka mike gaba dayansu suka hada ya nasu ya nasu suka bi bayanta..


NAJEEBA

A lokacin da ta karasa dakinsu tuni ta share hawayen ta, sai dai tana shiga ta samu zahra'u na jiranta

Fuska a hade zahra'u ta ce" Zo nan, daga ina kike???"

Najeeba ta Wan dubi yannayinta kafin ta karasa ta zauna din tana cewa" Lafiya dai ko?"

Zahra'u ta nuna mata call din SULTAN, ta ce" tunda nake bai taba kirana ba sai yau, lafiya? Daga ina kike yake neman ki? Yace kin shigo nace a'a, najeeba wani abin kuma yake faruwa ne???"

Najeeba ta Wan hade fuska ta ce" Me zai faru kuma? Ni fa babu abinda aka yi"

Zahra'u ta girgiza kai a nutse ta ce" Saurara ki ji, zan fada maki gaskiya, kin ga, du abinda zaka yi na fushi ko makamancinsa idan ka yi aka bika to ka iya sakewa....., kar ki saki ki sakawa zuciyarki wai sonki da miji yake yi ne zai sa yayi ta daukan wulakancin ki, ki yiwa kanki fada ki gyara halayanki, kin nuna fushinki, ya bi ki, ya baki hakurin da bamu taba tunanin zai baki ba, idan kuma kika ce zaki ci gaba da wasa da wannan damar tsaf zaki fice masa a rai, !"

Najeeba ta dubeta a raunane ta ce" To kuma Ni me na masa Fisabililahi?"

Zahra'u ta nunata da yatsa ta ce" Ban ce kin masa wani laifin ba, ban kuma ce ya maki ba, nace ne ya kamata ace kin yi hakuri haka kin rungumi mijinki haka, kar jan zaren yayi yawan da zai tsinke kuma ki zo ki dame mu, kar ki manta namiji ne mai rai da lafiya da dukiya da mulki, idan ke Bakya so ai kin ga zinariya har yanzu tana biko!"

NAJEEBA ta dubeta da sauri, a sanyaye ta ce" aya, kamar na maki laifi dai? Aya aunty me na maki zaki daga min hankali?"

Zahra'u ta sauke mata harara sannan ta mike tana fadin" Yi ki fito mu harhada kayayyakin mu, gobe fa zamu juya mu, umu ce kadai za'a bari saboda mijinta bai dawo ba, gama mu rana kayayyakin cen na wajen Hajiya Samira HARUN maradi"

Najeeba ta gyada kai tana kallon ta har ta fice

A hankali ta dubi agogo

Ganin lokacin sallah ya gabato sosai sai kawai ta zauna ta danawa wayarsa kira

Dai da kiran farko ya tsinke sannan ta sake tura wani

Dagawa yayi bai ce mata komai ba saboda ransa a bace yake sosai, to ya take so kenan? Ita ta ki zuwa inda yake Nadiya ta zo sai ya koreta? Kuma tunda ta zo din me ya shiga tsakaninsu? Ya sani sarai baya shiga hurumin abinda Allah zai kama shi da shi, Duda fushi ta yi ai ta tafi gidansu ko????

A sanyaye Najeeba ta ce" I'm sorry Maleek khalbihhhhh, i'm so sorry....., ka ga ban yi wanka ba fa na zo wajenka saboda na ga kamar Anmy zata daga mana hankali, shi yasa na zo dan in yi wankan....."


Shiru ya yi mata ya ki magana, hakan ya dan so daga mata hankali, ta mike a hankali ta ce" Ganinan zuwa.........."

Idannuwansa da suka rine sosai ya daga ya duba lokaci, abinda bai fi minti Talatin a shiga Masallacin ba ba zai barshi gama sharar fage Bama bale har ya yada manufarsa............

A hankali ya iya budar bakinsa cen ciki ya furta" Beebah"

Najeeba ta dakata tana sauraron sa

Cen ciki ya ce" In sameki a dakinki idan na fito daga masallaci yanzu PLZ ........"

Najeeba ta gyada kai a hankali ta ce" i misss U bdlyyyyyyyyyyy"

A hankali ya furta mata" I lv U so muchhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh"...........


Daga haka ta katse kiran ta shiga neman hanyar kuma tserewa bangarenta tana ta tunanin gaskiya ya dace a bar mata da mijinta kam yanzu, to ina dalili kamar zata je sata???? (=??=??=??)



IZRANE

Tunda suka koma gida IZRANE ta hadu da tashin hankalin da ya girmi tunaninta, domin mahaifinta ya sa aka zo aka tafi da motar da ta malaka kadai a duniya aka je aka siyar aka kwaso kayan abinci aka kawo aka girke, sauran kudin kuma yace zai je ya kama sana'a tunda wace ke talafawar ta durkushe

Tun daga lokacin ita da ta zama mai fada a ji, shawara sai an jira ta yi a gidansu ta dawo rabe rabe saboda abinda ta aikata, babu mai ganin girmanta a cikin gidansu bale a wajen gidansu

Lokaci daya ta shiga halin kunci da firgici, domin ko barci ta zo yi sai ta shiga tsoron abinda makociyarsu tace , cewar du fa wanda ya ringa saka mata bari jini baya barinsa, ya'yan nan sai yayi barci su zo su zagaye mutun sunna neman Allah ya halaka shi, wannan maganar kawai da ta ji ta fi daga mata hankali saboda ya zamo sai mahaifiyarta tana waje take kwontawa, du irin wayewar Tata kuwa bata iya lazumtar karatun Alkur'ani bale ta matar da hankali wajen neman gafarar Ubangiji, sai dai du Wanda take tune da ta aikata mata zubar da ciki tana nema a boye kuma tana neman afuwa a irin yadda hankalinta ya bata.


Bata idasa firgicewa ba sai da tsohon mijinta ya zo gaishe da iyayenta da matarsa da y'arsu kyakyawa hankalinta ya tashi

Irin yadda ta ga yana cikin hayacinsa, irin yadda ta ga matarsa na walwala da farin ciki Duda rashin tarin dukiyar mijinta sai ta ji inama itace a wajen ta, abinda ta raina a da ya dawo yana bata mangari, sai dai ba halin samu saboda ko matarsa bata basu damar yin gaisuwar da ta wuce sanu muna lafiya ba....

A wannan ranar kwana ta yi tana kuka saboda mahaifinta ya fatataketa a lokacin da ta nuna a rokar mata ya maidata dakinta, yayi mata kaca kaca ya nuna mata shi ba mutumen banza bane, ai ta rasa damarta tun farko, a yanzu kam ba zata shiga ta daga masa hankali da matarsa wace ta ji ta gani da takaucinsa da raguwar kyan nasa ta auri abinta a haka take zaune da kayanta ba. Karshe dai sai asibiti suka dangana saboda irin yadda ta yanke jiki ta fadi, ga ciwo ga damuwa ga rashin madafa ( Allah ya sa mu dace.)



A lokacin da SULTAN ya fito daga masallaci bai iya jiran kowa ba shigewa yayi bangarensa jiki na masa rawa ya bude ta baya ya shige bangaren Najeeba..........

Abu daya ne ya sani, yau da wahala idan bai fatata yarinyar nan mai caza masa kwakwaluwa ba......
Tabas zai fanshe lokaci, yanayi da aka saka shi ne......kak beebah ko?????? Hm









Ku da kanku kun san mun kusa dasa aya ko?=??=??=??=??=??=??
>?????????????????????????????????
(Mai KWONCIYAR ?AUKAN RAI 2)

na
SAJIDA Nijar


Paid book ne,
Normal grup 500
Yan Nijar
Normal grup 500
Account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar biyan ta numbana kamar haka +22793811618
Yan Nijar idan ka sayi kati ka kankare sai ka turo min ta numbana kamar haka 93811618

Na gode mutanena




46



Gaba daya idannuwansa sun gana rufewa, zuciya da gangar jikinsa ita kadai suke da muradi a irin wannan lokacin (Mata mu kama kanmu, ba karya bane da ake cewar du inda namiji ya fi jawo na dadi to wallahi ya fi karkatawa cen, bari ki ji, kina ina zamowa uwar gida ta auren saurayi da budurwa kuma ki zama top din top a duniyar mai gida, duk auren da zai yi, ko mata nawa zai auro ki ga cewar ke ce a gaba ba boka ba malan, idan kika rike zarenki, kika ci gaba da zama da mijinki da salo irin naki wanda yake unique, to kuwa kin gama kwace abinki sai dai du wace zata shigo ta zama sorry......., ki sani , kanshi, girki, iya magana, iya kisa, uwa uba bed sune manyan filin da zaki iya dira ki buga wasanki ki ja duniyar mijinki......, amarya albishirinki, irin yadda kike da avantage na ZAMOWA sabon waje ki yi iya yin ki ki zo da sabon salo, bari ki ji, mu iyayen gida mun jima da yarda cewar gwagwarmaya ba zamu dainata ba sai an dana kanmu a kabari, to ki tashi, tsayin daka, ki bamu salo kala kala, ki sani mijinki kika aura ki kama abinki da iya zama, da iya magana, da ladabi da biyayya, da iya girki, da iya kwalliya, da hakuri, da hakuri, da hakuri........, da addu'a to kuwa in sha Allah zaki zama gwana a cikin gidanki...............>?p?>?p?>?p?)


A sukwane ya karasa inda take tsaye bakin mirror dinta tana kokarin Bala breziyar da take sakawa domin tun Dazu tsuma kanta take yi da turaruka da magungunan emergency masu sauki WA'INDA ba zasu yiwa abin cikinta ila ba, sai yanzu ne ta gama ta shiga saka breziyarta da pant dinta

A birkice ya juyota yana kare mata kallo

A hankali ya zuba idannuwansa a saman cikinta da ya dan tasa, wanda kana gani zaka ga yannayinsa ba na tumbi bane na mai ciki ne

Wani irin sanyi ya ratsa zuciyarsa mai karfin gaske, a hankali ya janye breziyar nan ya sake ta kasa kafin ya duka gaba dayansa ya janyota ya dora kansa a cikinta

Daga tsayen da take gaba daya jikinta sai da ya dauki rawa, saboda irin yadda contact din fuskarsa ke manuwa da fatar cikinta

A hankali ta furta " Sha.. SHAHEED....bari in saka riga"

Kai ya girgiza a hankali ya mike ya dauke ta gaba dayanta ya karasa wajen bed din ta da ta yiwa sabuwar shinfida ya shinfideta

A hankali ya kwantar da ita kafin ya cire Babar rigar dake saman jalabiyarsa ya saki a nan hadi da kama jalabiyar itama ya cireta gaba dayanta ya ajiye

A hankali ya rike pant din dake jikinta......
Murya cen ciki ta ce" Shaheed...., kar lokacin nadiya ya shigo.....,"

Janyewa yayi ya cire yana kaiwa hancinsa a hankali ya shaki kanshin turaran humurar da yake fitarwa........m
Idannuwansa sun gama rinewa....., gaba daya jikinsa ya gama nunawa......, a raunane ta sake bude bakinta ta ce" Kuma fitila a kunnnnnnnnnnnnnnnnnnnnn....wayo Allahna.........."
Wani irin katsewar maganarta ta yi sakamakon dirar dumin lebensa a wajen.......
A hautsine ta rintse idanuwanta jikinta na wani irin amsar sakonsa........., gaba daya bai dauki dogon lokaci ba ta nemi samun lafiya hakan ya sa ya janye ya haye saman gadon ya karasa kusan fuskarta yana kasheta da kallon da ya fi kowane kaita karshen gaba ta muradinsa a gangar jikin ta.....

Hade bakinsa yayi da nata, a hankali ya ringa gyara yannayinta kafin ya far mata lokaci daya yana sake gyarata saboda yada take matse jikinta tana so lalle sai ta hana yan komi baje kolinsu saboda kayan kolin da ta ji sun kara farashi sun yi mugun tashi kamar ba wa'inda ta sani ba, ko dan ta jima rabonta da su ne? Lamarin dai kamar ana so a sa mata kukan daren farko har sai da ta dantsa matsa cizo a gefe da gefen hannayensa a birkice ta ce" Kai, ciki fa gareni , babyna wallahi babyna......"

A hankali ya ringa rage kaimin yanayin da ya faro saboda abinda ta fada din, a dole da dolensa ya hadiye rabin zalamarsa harma da hadiye rabin muguntar da ya so gabatar mata, a dole ya tafi a hankali saboda idan har wani abin ya samu abinda ta ambata shine zai fara shiga uku ba kowa ba.

Du yadda yake tunanin zai samu wajen nan ya wuce tunaninsa....., gyara ya hadu da yaran ciki a dole ya kwashi ganima har ya nemi tarawa kansa jama'a, Danma Allah ya sa bangaren babu kowa daga ita sai shi????, haka ya gama kwasar ganimarsa kafin ya kwanta gefe yana fitar da huci kamar zakin da ya yi gudun farauta....idannuwansa kuwa a lumshe gam yana sauraron yadda take idasa fitar masa da abinda ke mararsa kamar zata kara zautar da shi

A hankali ya mika hannunsa zai sake janyota ta ja baya tana dubansa hadi da rufa masa abin rufa ta girgiza kai a hankali ta ce" Baka jin kiran Sallah?, kuma ka san karfe takwas Nadiya ke daukan aiki.....?"

Idannuwansa a lumshen nan ya ce" Cm on PLZ....., ai kin san sau uku nake kashe arna ko?????"

Ta Wan zaro ido ta ce" Ai ka san Bama take ranar kowa muna kiyayewa ko????"

Yayi murmushi yana kallon yada ta mike a hankali ta yi dan duku duku kafin ta idasa Mikewa ta nufi bayi

Dirowa yayi daga saman bed din ya bi bayanta.........

A cen din ma da kyar ta hana shi aikata abinda yake so, suka tsaftace jikinsu suka dauro alwalah suka fito.........

Shi ne ya ja su Sallah, suka yi suka gama sannan ta sake tunatar da shi cewar zata fita duty yanzu

Ajiyar zuciya ya sauke yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login