Showing 99001 words to 102000 words out of 144591 words

Chapter 34 - MAGE MAI KWANCIYAR DAUKAR RAI BOOK 2 COMPLT BY SAJIDAH NIJAR.doc

26 Feb 2026

2348

da Sultan suke gabar cewa Najeeban ta zubar ko? To me ya kawo zancen ciki kuma a yanzu.....?? Kai gana daya tunanin nan ya sa ta mike bata kula maganganun ummulkhulsum ba ta nufi coridor da nufin shiga bangaren Najeeban ta kofar dake hadasu ko ta kofar SULTAN, idan yaso zata dawo kan yan matan nan , dan wallahi du abinda suke ji tana ji itama, to ai tunda ta auri mutumen da suke kira aba idan sun tashi ta zama mama, dole zasu mutuntata dan kuwa yayansu take aure babu shegiyar da zata raina mata wayo!

Wani uban tsaki ummulkhulsum ta ja ta daga hannu ta ce" Ya Allah, ka cikan burina wannan rumbun ta fara kawo min duka wata rana, ina da haushin kumatunta, ina matukar son in samu damar da zan saceta, wai har Nadiya ta iya bariki? Eh lalle karshen zamani!"

Zahra'u bata ce mata komai ba tana trng din NUMBAR Ummi da tunanin idan an jima in basu shigo ba kawai zata je, in yaso yan uwanta su zauna da yara da mai biki, domin jakadiya ta tafi da abinci tun Dazu, ummi din ce tace kar su saki su biyota cen su daga mata hankali da fushi da koke koken Rainin wayo.

Asibiti


A lokacin da Najeeba ta zo shiga asibiti ta samu kofar hangame..... Ba tare da wata wata ba ta nausa hancin motarta ta dauki hanyar da ake parking na kusan bangaren da likitan Anmy yake tana dan kale kale dan so take yi idan ta fito ta san hanyar da zata bi dan gudun haduwa da shi.


A nutse ta fito tana sauke ajiyar zuciya, ta gyara nikaf din ta da kyau , sannan ta sake dana wayar nan ta aikawa yaya Dayabu kira dan so take yi ya sanar da ita NUMBAR dakin da Anmy take a cat?gorie saboda ta san ta inda zata buya ta ganta , sai dai da yake shi din d'an babansa ne sai ya ki daga kiran, karshema idan ta aika sai a dawo mata da kiranta abinta

Takaici ya sa ta ja tsaki kasa kasa ta ce" Karma ka daga mana, ai zan iya bin dakunan kaf ta tagar baya har in gane nata!"

Wayar ta rike a hannunta a hankali ta shiga takawa ta nufi wajen ciyayi zuciyarta cike da fargaban kar aje ta taka wani abu, sai dai a haka take zuwa a hankali ta kama ta Wan leka, Duda irin yadda ta ga an dakatar da kai kawo ta san cewa mai garin suke jira ya karaso dan bata ga bataliyar motocinsa ba , a gaba ya karaso, dan haka zata yi ta gama ta fece kafin a ganta

Cikin abin duhun nan Ta ringa hango wani irin kyali biyu, wanda yayi kama da ido, sai dai kuma ita ta san ai ba ido bane , sai dai in na aljani ne

Hannunta ya dauki rawa ta shiga neman fitilar wayar nan tana kwasar ayatul kursiyu ta kunna fitilar wayar , a lokacin da ta manta cewar shigowa nan ta yi dan ta boye kar wanda ma ya san ta zo, ta daga murya sosai tana yin ayatul kursiyu , ta haska wajen da take gannin idannuwan, ai kuwa idanuwanta suka sauka a kan wani rubdeden mazuru baki kirin, yana kokowa da maciji , wanda sai maciji ya kubce sai ya dira a kansa , macijin kansa ba karami bane dan dai bata san mai dafi bane ko akasin haka ne.....

Wani irin ihu ta sake hadi da sakin wayar ta daka tsalle ta yi baya da gudu tana cire hijabin hadi da dage rigarta saboda rigar da kanta ta mata tsayi rigar A'isha ce ta saka ai, haka kuma takalmin kafarta kafa ciki ne harda Safa wato irin takalman gudu din nan, dan haka ta nemi auna kanta wajen hasken nan murya bude ta ce" Innalilahi, macijjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjjj............................

Sai dai bata idasa fadin sunan abinda ya korota ba ta samu kanta a cikin rami a lokacin da kanta ya gwaru da kirjinsa, lokaci daya ta Dago fuskarta sakamakon damatsunan hannayanta da ya ruko ya zubawa furkarta ido a lokacin da ta fara maganar nan , maganar ta katse lokaci daya hadi da kuro ido a birkice ta so ja baya da karfi, sai dai wani iko na lilahi wannan mazuru ya nemi wulawa wajen haske cikin jama'a da macijin nan , lokaci daya ya sa ya baza alkyabarsa ya cireta gaba daya daga jikinsa ya yafa mata ita har saman kanta sannan ya duka ya damki macijin nan ta kansa , hadi da rike bayan muzurun Wanda ya saki wani irin gurnanin da ya saka Najeeba idasa tsorata ta daga kafa da wani neman balakin ta............

__________________________


Domin Wora manahajarki, ki tuntubemu a NUMBAR mu kamar haka 93811618......... Tallah cikin sauki da taba zuciyar customa sai a duniyar SAJIDA NIJAR=?
?
https://chat.whatsapp.com/BuEB69AOiqBKg0PMiBzdG3
*Kayan kitchen kike nema?* *Laces ko atamfa ko* *materials?? Yar uwa muna da takalma ,jaka akwatuna d kayan parlor* *nd toiletries, d sauran* *abubuwa d dama kuma* *delivery nationwide In* *sha ALLAH=?
? sannan* *muna bada kaya a* *farashi mai sauqi domin masu siya su siyar kiyi* *joining domin ki amfana* >??>??



>?????????????????????????????????
(Mai KWONCIYAR ?AUKAN RAI 2)

na
SAJIDA Nijar


Paid book ne,
Normal grup 500
Yan Nijar
Normal grup 500
Account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar biyan ta numbana kamar haka +22793811618
Yan Nijar idan ka sayi kati ka kankare sai ka turo min ta numbana kamar haka 93811618

Na gode mutanena




34



A gigice Najeeba da tsoron irin yada macijin nan ya lauye hannunsa, dan neman kwatar kai, mazurun nan kuwa yake wani irin ihu da wutsil wutsil zai kubce , ta nemi sauke alkyabar da take da shara shara, saboda bai saka abinda zai dame shi ba dan ba wani dadin jikinsa yake ji ba, ta kankame hannun yaya Dayabu ta ce" wayo Allahna wayo Allahna innalilahi............"

Ganin zata kuma sakin alkyabar sai kawai yayi wurgi da muzurun, macijin kuwa ya ajiye kansa kasa ya take kan da takalmin dake ?afarsa da karfin da ya sa cikin yan sakwani macijin ya daina wutsil wutsil din da yake .......

Yaya Dayabu ya rike alkyabar da kyau ta wuyanta ya ce" dan ubanki fitowa kika yi? Ni zaki saka a uku ko?"

Tana shashekar tsoro ta kama hannunsa tana sassauta rikon ta ce" kasheni zaka yi? Sakar min wuya , to kai da kace gatanan likitoci a kanta kuma nake ta kira baka dagawa yaya kake so in yi?"


Harara ya sakar mata kasa kasa ya sake fadin" Shine zaki zo nan? Nan? Lalle yau sai na ci ubanki a wajen nan!"

NAJEEBA ta yi kalar tausayi sosai tana neman fashe masa da kuka

A hankali ya dauke kansa daga kansu, ya nufi ciki, a nutse yana yiwa Sarkin bulala alamun ya dauke macijin, domin bai idasa mutuwa ba, ya yi masa kanin mutuwa ne, sai an kai shi an ga irin nasa dafin shi kuma saboda a san irin ma???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?takin da za'a dauka a asibitin dan a kashe duk wani kwaro makamancinsa kuma a yi nesa da su da asibitin, Duda asibitin dama jeji ne aka yi ginin makeke aka kauro daga cikin gari zuwa nan dan na cen cikin garin zuwa yanzu ya yi kadan, ya zama iya na anguwar da yake ne kawai..........,


Karasowar Abiey ya sa suka kalo su duka biyun, nan suka ga Sultan ya shigewarsa ciki ashe, sai Abiey dake tsaye yana salati yana sanar da Ubangijinsa ganin Najeeba a tsaye Dayabu ya shaketa

Ya nunota da yatsa yana karasowa ya ce" Daga ina kike?, saketa Dayabu saketa kar fushin ta gudu ya sa ka ilatata kuma ka siyawa kanka wata fitinar dan anmynta ba laifinta take gani ba, NAJEEBA MUTALAB daga gidan uban wa kike?"


NAJEEBA na turo baki ta cire alkyabar ta dangwarawa yaya Dayabu, sannan ta amshi hijabinta ta saka ta ce" a gidansa fa nake, daga gidansa nake"

Abiey ya kalli yaya Dayabu wanda shima ya zabura yana kallon Abiey din

NAJEEBA ta sauke ajiyar zuciya ta nufi ciki dan ta san yanzu kuma kafin Abiey ya dawo kanta sai ya gama da yaya Dayabu, tana jiyo yaya Dayabun na fadin Abiey dakata in sanar maka abinda yake faruwa NAJEEBA Ni zaki rainawa wayo ko??????


A lokacin da ta karaso kofar dakin da take kyautata zaton nan ne Anmy take sai ta ja ta tsaya zuciyarta na duka a hankali a hankali

Da kyar ta iya samun kwarin gwuiwa ta kama abin budewar ta shiga dakin a hankali ta yi salama

Umi ta juyo da sauri rike da marfin kwanon da ta bude zata zubawa Sultan abinci dan ta tabbata bai ci ba, kuma idan ya koma din ba ci zai yi ba

Anmy da idannuwanta ke lumshe ta bude da sauri tana dagowa itama ta sauke dubanta a kan fuskar NAJEEBA lokaci daya fuskar Tata na daukan anuri hadi da lumshe idannuwanta tana fitar da numfashin samun salama a zuciyarta

Ummi da tarin mamaki ta ce" Rike gaisuwarki!, ke daga ina kike?"

Najeeba ta shiga cicira ido, tana dan ja baya saboda yada ummi ta ajiye abinda yake hannunta ta nufota a zafafe

Bude kofar da Abiey yayi ya sa Najeeba ta ja da sauri, hadi da cenza sheka ta Wan ja kusan garu ta tsaya

Abiey na shigowa ya mikawa ummi bulalar da ya nemo ya ce" Dauraye mata jiki sannan ku mikon ita, fara sai ki bani in dora, gwada mata haihuwarta aka yi, gwada mata wuyanta bai yi kwarin da zata raina mana wayo irin haka ba, daketa da kyau Ama banda fuska da jiki daki hannayen da kaffafuwan!"

Idannuwansa ya rintse yana sada kansa a lokacin da ta zagayo da sauri ta gefen da Anmy take tana zaro ido ta ce" Abiey, duka kuma? Ummi duka ?"

ANMY ta kamata ta rike tana zaunawa da kyau ta ce " Ai ko mutuwa na tsoron idon uwa, kar wanda ya dakar min yarinya, kar wanda ya taba min ita, hayo nan, hayo "

Ai kuwa Najeeba ta haye saman gadon a hankali tana sada kanta saboda bata son ko kadan ta haWa idannuwa da shi

A hankali Anmy na murza hannunta, wanda idannuwansa ke kai, yana kallon yadda suka Wan tashi, haka kuma ya samu kansa da son gannin kafafuwanta dan ya san ba samun ganin fatar cikinta zai yi bale ya idasa gane halin da take ciki na batun cikin nan, Ama kuma a bayyane ya ga kibar da ta Wan ?ara wace ya tabbata daga jiya zuwa yau ba zata iya daukan jiki na, sai dai ace jikin ya kwana biyu

A hankali Anmy ta ce " To ku zauna mana yaya, wanene ke lekowa kamar Dayabu?"

Abiey ya ja kujera ya
Zauna yana fadin" Shine, ai dole ya buya, daga gidansa take ai!"

Yaya Dayabu ya bude ya shigo yana fadin" Anmy, kin san Allah ko? Ban san cewa a gida ya kwana ba, nima fa yawon nemanta na kwana yi, sai da safe na je gidan kawai na ganta a falo, tsabar sun raina min wayo ita da A'isha ashe tana fita daga fada gidan ta nufa basu sanar min ba" ya karashe yana sada kai saboda Dago kan da Sultan yayi ya bi shi da kallo alkyabarsa a hannunsa kafin ya tabe baki ya sake zuba musu ido yana tunanin shi kam da za'a ji nasa ra'ayin ko? Da an daina tado maganar nan, a daina nuna mata ta yi laifi a yanzu kar ta sake yin gaba, a bari a hankali zai nuna mata cewar duk rintsi idan ya bata mata ta zauna a dakinta ta masa abinda ta ga ya dace, fitarta bashi da wani anfani , babu wajen da take da daraja sama da dakinta, sabani ai ba yau ake samu a zamantakewar aure ba, tunda suka samu ana iya samun masalaha ba tare da hankali ya kai girman tashin da yayi yanzu ba

Anmy ta yi murmushi tana duban ummi ta ce " To kin ji ba, fushin da ta yi ma ai na ilimi ne, dan Allah kar ku birkita min ita, ku barta in ji dumin jikinta in ji abinda yake damun abata, kar ku manta na fada muku idan aka ganta babu mai takura mata, in kuwa kuka nuna mana zabunta zan dauketa mu gudu tare idan yaso sai a bamu lafiya"

A hankali ya Dago dubansa ya dora a fuskar Anmy,
Haka itama Najeeba ta Wora idanuwanta a fuskar Anmy lokaci daya tana sake tabbatarwa kanta koda yankata ake yi dole zata zo ta ga Anmy dinta, a hankali ta Wan sassauta zamanta ta Wora kanta a kirjin Anmy tana sauke ajiyar zuciya hadi da Dago idannuwanta a hankali ta Wora a kan fuskarsa

Ido hudun da suka yi ya sa kirjinta dokawa, ya kuwa kafe idannuwansa a cikin nata har sai da ta janye da kanta ta mayar da idannuwan ta rufe ruf ta ki motsawa, Anmy kuwa bayan shafa bayanta babu abinda take yi

Ummi ta girgiza kai ta ce" Kin ji ba, ba dai ba zaki daina daure mata ba ko? Ba laifi in dai y'arki ce, ma ji ma gani, ke Najeeba, a takardar da kika ajiye kin yi maganar cikin nan, abinda zan fada maki daya ne, ki yi zagaye zagayenki zan iya daga maki kafa banda wannan, ko da wasa, ke ko parac?tamol zaki sha fiye da ka'ida a saninki dan ki yiwa abinda ke cikinki ila dan mahaifinsa ya bata maka ki dauka cewar ba zan kyale ki ba, ba zan kuma sauraronki a nan gidan duniya ba, kin ji na fada maki!"

Anmy ta dubeta ta ce" Maryam, idan kin gama ne me zai hana ki yi tafiyarki gidanki ? Ni ai zan kwana da y'ata, ki je kawai an yafe"

Anmy ta yi murmushi ta je ta zuba masa abincin ta kawo masa a plate tana dubansa ta ce" My son ga abincin, ci ka ji?"

A hankali ya amshi abincin, a nutse ya sakarwa Ummi murmushi ya furta " Thank you umani"

Ummi ta ja kujera ta zauna itama tana fadin" Ur wlcm sweetheart, ci ka koshi , kar ka wani saka damuwar kowa a ranka !"

Murmushi ya Wan sake yi a hankali ya juyo da plate din abincin ya sake kallon Anmy da y'arta, ya saka hannunsa a nutse ya dan dibo abincin a hankali ya nufi bakinta da shi, wanda kanshinsa ya shige hancinta sosai ya wani kwonta mata a zuciya

A hankali ta dago idanuwanta ta bi cokalin da kallo, hadi da dauke dubanta ta juya gaba dayanta hadi da riko hannun anmy ta yi kwonciyarta a kan gadon marar lafiya, Danma gadaje be wadatatu gare su a cat?gorie sannan dakunnan kansu budadu ne dan kuwa in me zaka yi a dakin ya ishe ka saboda ba takura kuma ba kazanta, koda yake ai ko tsadar wajen ya isa ace an samu irin biyan bu?atar nan

Anmy ta kai dubanta kan yayanta da ummi da yaya Dayabu WA'INDA har leke suke yi tsabar mamaki na gannin abincin ne ya kai bakin Najeeba ita kuma ta ki amsa......, la'ila ha ilalahu, muhamadu Rasulullah Sallallahu alaihi Wa salam, to, ikon Allah, kamar an ce su kali junna suka hada ido Abiey da ummi kafin Abiey ya gyada kai ya rafka tagumi yana kallon ikon Allah

Shi kuwa a sanyaye ya dubi fuskar Anmy wace yannayin su ummi ya saka ta yin MURMUSHIN dole tana Hanna kanta yin dariya saboda yadda yaya Dayabu yayi cirko cirko rike da riga, yana kikifta ido, su kuwa mamaki ya nemi kashe su....., hum, lalle ai ta ga kokarin su da suke son shiga tsakanin abinda ya haWa yaran nan, tana ganin kowa ya dace ya saka musu ido ya bi su da addu'a kamar yadda take yi idan fitina ta bulo a tsakaninsu, dan dai yanzu abin har ya kai Najeeba da aikata haka ne ta yi niyar itace zata basu wahala da kanta, domin zata ga ta yadda zasu koma cikin sauki, koda sun yafewa juna ita zata tsaya a tsakiya ne ta nuna bata san zancen ba idan ya so gaba koda wani abinsu ya hada su kafin su zo wajenta sai sun yarda cewar abin ba karami bane

Idanuwanta ta janye daga nasa a hankali ta ce" Ka ga, ka bamu lafiya kawai, je ka ci abinka , ko ka je gida da shi"

Yake yayi kadan, cen kasa ya ce" Ba zan iya zuwa gidan ba ai Anmy, a nan din zan kwana nima"

Abiey ya sake dubansa hadi da gyada kai ya mike yana duban Anmy ya ce" Kin warke? Kya iya zuwa gida ko sai gobe?"

ANMY ta sakar masa MURMUSHI ta ce" Yaya, ai in sha Allah yanzu kam hankalina zai kwonta, dama na kasa samun sukuni da nutsuwa ne idan na tuna cewar tana waje, tare da wa? A hannun wa? Kar aje wasu su san tana waje, me zai faru da ita? .....Ama yanzu tunda gatanan, ai daga nan gidan yaya Dayabunmu zamu wuce, in an mana abinda muke so sai mu koma gida ko autana?"

Yaya Dayabu ya langwabar da kai ya ce" Aya anmy, Ni kuma? Dan Allah a rufa min asiri"

Sultan ya Dube shi, ya gyada kai yana yi masa kallon zaka sani ne, a ransa ya ayyana ' Sai mu je gidan nasa gaba daya ai, in mun tashi sai mu koma tare, haka kawai so ake yi a hadu a kasheni ga dukan alamu, Dayabu kaii ne ka boye min matata ko? ,zaka yi bayani du ranar da ka tabo A'isha ko da wasa na ji daga kasar zan fitar da ita mu nemeta Ni da kai, zaka yi bayani Dayabu zaka yi bayani ne!'

Abiey ya rage murya sosai ya ce" Kin ga, ki bar ganin baki da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login