Showing 126001 words to 129000 words out of 190762 words

Chapter 43 - Farkon Ganin Idona Book Compelet By Sajida Nijar.txt

21 Apr 2026

4000

yi abin kuramen nan ta bata

Khadeeja ta karanta maganar kamar haka " Kai, kaka S ta kama sunnan Maman mama bayan yace zai min duka idan na yi maganarta a rayuwata"

Cikin wani yannayi ta dago tana duban kurma wace ke kallonta itama , cike da son karrin bayani

Aunty shareefat ta mike tana fadin" AM, bari dai in kaita wajen su inna ko ta barki ki karya"

Khadeeja ta basar itama sunna hada ido da mama fateema ta mata alamun ta yi shiru hakan ya sa ta yi murmushi kawai tana kallon kurma wace ta toge ta ki bin Aunty shareefat din Ta nuna zaunawa zata yi

Mama fateema da kula sosai ta ce" Aunty shareefat a barta wajen mamanta mana kafin ta dawo da kayanta nan ko Amu?"


Kurma ta ringa gyada kai tana kallon Mama Fateema dake yi mata murmushi tana son gane lalle lalle idan aka barsu daga ita sai ita zata ci gaba da yi mata murmushin ne ko zata yi mata irin na Mufeedan

Jiki ba karfi Aunty shareefat ta zauna , tana kokarin turewa itama a ranta tana ayana' Ya Salam, litle sai ta janyo wata fitinar ne? koda yake yarinya ce ita ina ruwanta ga kuma wannan larura Tata wace masu irinta yara dama sunna da wuyar sha'ani , Allah ya rufa asiri'

Kadan Anmy ta taɓa abincin, ita kurma kuwa dama da zasu shigo ta ajiye robar kosanta da Kakan kurma ya shigo mata da shi tunda zasu shigo, yau da wahala ma idan zata je cin kosan dan ta yi damm, ama ta san kakan kurma zai ajiye mata wani ne sai in ya ga bata zo nema ba zai bada sadaka ko ya cinye abinsa


Su Mama Fateema ne suka tashi sunna kokarin tafiya Khalisat ta shigo da sauri bayan ta yi salama ta gaishe da mutane ta yiwa Anmy gaisuwarta daban da girmamawa sosai ta karasa kusan Aunty shareefat ta zauna jiki a mace ta ce" Aunty, kin kuwa san cewa su MUFEEDA ne suka zo da iyayenta?"

Da sauri Aunty ta kalleta, hakama kurma dake kallon bakinta sai da gabanta ya fadi sosai

Aunty shareefat ta ce" Ban gane ba, wace Mufeedan? ta zo neman uban meye kuma?, ina shi son din yake ba yana tare da Kakan kurma da baba ba?"

Khalisat ta girgiza kai ta ce" Kakan kurman ai bai jira Big Son fitowa ba ya yi tafiyarsa Shago yace idan su Aunty baki sun fito su same shi a cen, kawai ana tsaye dai ana tatauna cewa dole za'a amshi Gara da su Mama mai gadi Ya zo yace security sun sa a tambayo idan a bar su malan Abdullahi shigowa iyayen Mufeedan, ke dai shi big son abin mamaki ma ya bashi bai bada amsa ba sai baba ne yace a barsu su shigo mana baki ne?, in fada maki sai gasu sun shigo, su hudu a mota inaga mahaifinta da ita, da shi malan Abdullahi da direba ne, sai kuma wani a mashin dinsa, walahi aunty baki ji yadda hankalina ya tashi ba, yarinyar nan fa yar balaki ce Walahi tana iya bin hanyar da za'a daura mata aure da Big Son a yau, da kuwa mun shiga uku!"

KHADEEJA na magana da Mama FATEEMA ne ama gaba daya hankalinta a kan abinda yake faruwa dan har jikin khalisat rawa rawa yake yi

Aunty shareefat ta bige bakinta tana mikewa ta ce" Daughter Muna zuwa, bari mu dawo mu je asibitin nan kin ji? ina zuwa yanzu"

Ta wuce gaba kasa kasa tana cewa Khalisat " Ba fa zai yiwu ba, na rantse tunda baban Imane ya barni in yi sati a gidan nan sai inda karfina ya kare, ba fa zai auri yarinyar nan ba ko da uban me take takama, karya take yi ta zo ta wulakanta mana iyaye a gabanmu da bayan idannuwanmu sannan tace jikansu zata aura, ai shashashai muke kennan, walahi ba zai yiwu ba!"

A nutse Mama Fateema ta dubi Khadeeja bayan du sun fice sun bar su su kadai sai kurma da ta rafka tagumi hankalinta du ba a jikinta ba

A tausashe ta ce" Ba ruwanki da komai, ba ruwanki da shiga abinda ba'a saka ki ba, kuma koda abinda muka jin ne ba wani damuwa kin ji? kawai ki ci gaba da addu'a sannan ki yi biyayar aure sau da kafa....., zan yi kira a numbar wani a gidan nan dan in ji ki, idan kin sake warwarewa sai mu zo a yi kitso da kunshin nan Umani, Ni da nake so a ringa yi maki su du sati bibiyu? ina so in ga uwata ta fi kowa kyau da ɗaukan wanka kin ji ko?, kuma sun ce yau zasu kai kayan akwati da dai tadarsu ta yiwu yau dinma mu dawo idan kuwa sai mun gama yi maki dinkunna zaki ganmu to, Ni dai zuwan da bana so in yi shine wanda zan ji kina wani abin marar dadi, alkur'an sai na bata maki Anmy kin dai sani sarai ko?"

Khadeeja ta dan turo baki, gaba daya zuciyarta lokaci daya ta ringa cinkushewa da wani tunani marar dadi da tsari wanda bai dace ace tana yi ba...., dan bata ga dadin abin da ta ji da har zata ji daci dan an yi magana irin haka, to akace ma yana da y'a bata ji komai makamancin haka ba sai maganar wannan sunna zai tsaye mata a rai?, ama kuma abinda mama karama ke so da wahala fa, haba dai, Yaushema aka aurota da har za'a fara yi mata tunanin kishiya? a bari ta dan saje da gidan ta gama gane lungu da sakon gidan mana kafin a hada mata wata rigimar , biyaya? wannan ai dole ce, ama kuma ba lallene ta juri wani abin ba gaskiya kan uba!

Mama FATEEMA da iya suka tafi, Khadeeja ta dawo ta zauna a kusa da kurma da ta yi wani iri du ta fita hayacinta, ga tsoron an barta daga ita sai Khadeeja wace take tunanin ba idannuwan kowa tana iya cuta mata kamar yadda Mufeeda ke yi mata, ga tsoron ta bi su dan idan akoy dan adam din dake bata tsoro a duniya bayan Mufeeda ne, sai kawai ta sada kai ta yi tsomomo da ita

A hankali Khadeeja ta mika hannu ta taɓa hannunta, hakan ya sa ta dago da sauri kuma a tsorace

Khadeeja ta dan zuba mata ido a tausashe ta ce" Tunanin me kike yi?"

Kurma ta sauke ajiyar zuciya, a hankali ta rubuta abu kamar haka" Tsoro nake ji, sun ce wai ta zo, kar aje din ta auri babana ta kasheni da tace, Ni tsoronta nake ji"

Karantawa Khadeeja ke yi kirjinta na amsawa, a hankali ta dago tana kallon kurma, sosai ta so jin komai daga bakin kurmar , kuma ta san abu ne mai sauki saboda kurma ba wata baba bace da zata iya bambance wasu abubuwan a yanzu, du abinda aka tambayeta tana iya fada kanta tsaye, sai dai kuma haka kawai sai yannayin kurma ya bata tausayi, a bayane yake yarinyar a tsorace take, hakan ya sa Khadeeja cire hijabinta ta kama hannayen kurma tana dubanta a tausashe sosai ta ce" Hey, akoy wanda ya isa ya kashe wani ne bayan Allahn da ya halice shi?"

Kurma ta girgiza kai hawaye na bale mata, ta rubuta abu kamar haka " AA, ama ita din har dukana take yi, kuma tace idan na fada sai ta yanka Ni, tsoronta nake ji sosai"

Khadeeja lokaci daya ta ringa jin wata irin tsanar matar Duda bata taɓa ganninta ba

itama rubutun ta yiwa kurma kamar haka' Kar ki ji tsoron duk wani mugun mutun, dan bai isa koda kwarzane yayi maki ba sai da amincewar mahaliccin ki, in sha Allah ba zan kuma bari ta yi maki komai ba, nice nan zan zaneta da bulala kin ji kawata?'

Bayan kurma ta gama karantawa ta dago tana duban Khadeeja, sai ta saki murmushi a hankali ta zauna daf da ita sosai sannan ta yi rubutu kamar haka" Ke mamana ce in ji papah, dan Allah ki zama mamana, nima ina son samun Mama irin na kawayena"

Zuciyarta a hankali ta ringa narkewa da kauna da tausayin Kurma......, bata karra ce mata komai ba sai ɗora kanta da ta yi a saman kafarta ta shiga dan bubuga bayanta, zuciyarta na jin a yanzu ko waye ya nufo yarinyar nan da wani abin marar dadi tabas zata tarbe shi ta amshi abin sai dai ya ilatata, a ranta take jin lalle ba zata iya kyale duk wani mai son cutarwa yarinyar nan ba, lokaci daya ita khadeeja da ta amshi auren da take gannin bata isa a yi mata shi ba da bakon mutumen da har yanzu basu yi zaman minti talatin ita da shi a hayacinta ba, har ta amshi yarinyar sa ta cikinsa harma take ji a ranta kamar tana iya amsa kiran Mama Duda itama yarinyar ce idan har wannan babyn ta kirayeta da sunnan......Ya rab........................................kaunar abinda bata haifa ba ya gama mamaye zuciyarta , harma take ji a ranta ta yi Y'A.

Tunda motar nan ta shiga da babur din Muhammadu d'an gidan akaramakalahu Abdullahi cikin gidan sirikinsa shi Elhaji Ya'u ya gaza zaune, ya gaza tsaye, ya kai wajen shagonsa ya fi a irga, dukkan wata hanyar da zata kai shi gidan nan ya yi tunani ya rasa karshe ya fito ya ja ya tsaya yana duban salihu ya ce" Wai ina tsoho yau fa ya ki fitowa hankalina du a kansa"

Salihu ya ce" Ai zai fito Elhaji ka manta har karfe biyu yake kaiwa wani lokacin bai fito ba sai in ya fito sallar azahar yake zuwa nan din ya zauna"

Aba ya dube shi shekeke ya ce" Karya kennan, ai warhaka tuni tsoho ya isheni da surutu, bari dai in leko shi bawan Allah "

Salihu ya ce" Hakane kuma, ama inaga baki ne suka yi yawa a gidan yau shi yasa bai fito ba"

Aba ya yi turussss yana kallonsa , sai kuma ya duka ya shuri buta dake ajiye ko ruwan kirki bata da shi ya ce" Kai salihu dan Allah hannani zuwa in gidan cen gidan mijin y'arka ne, shegu yan saka ido har ka san lokacin fitowarsa kennan? to bari in je in shiga bayi a gidan in ka isa hannani "

Salihu dake fitar da cafet din wata mata dake jira ya dan dubi Elhaji ya ga ya yi gaba yana baza babar riga , ya kama haba yana fadin" Mun shiga uku, zuwa zai yi, walahi dama na san tunda motar matar nan ta shiga ba fa zai iya zama ba, Ni banma san me kuma hadi bayan an gama zumuncin ya auri wata,, kora yake Elhaji daidai yake da ku, Allah dai ya takaita, su Elhaji sai zagaye ake dan kar mu saka ido mu ce an shiga gidan y'a shine aka fake da neman Elhaji.....hhhhh"


A cikin gida, a falon Hajia inna bayan an fito da ita, su Hajia Binta da su Hajia zainabu duka sunna nan, ya zamo harta yan matan gidan sun taho du sun nufi inda AL'WALID ke zaune sun likun masa kowace na jiran ko ta kwana, su dukansu cike da mamakin hijabin dake jikin Mufeeda, kuma fuskarta har ta fada na rama, kuncinta kuwa yayi wani irin dau da shi kamar kosai tsabar ja, tunda suka zauna kuwa idannuwanta a kan AL'WALID wanda suke dan maganar harkar gonaki da albarkatun gona na bana da malan Abdullahi da baba Hamza bayan gaisuwa irin ta girmamawa da suka yiwa junna bayan zuwan su da neman alfarmar a basu lokaci sunna son yin magana

Baba Hamza ne ya karewa falon kallo, a tausashe ya dubi Aunty shareefat ya ce"
07/12/2024, 15:16 - samiraharounayacouba: 🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺


*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*🇳🇪

*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you 😍*

LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na talatin da takwas(38)*

*IDAN KINA DA BUKATAR TALLAH KI TUNTUBENI TA LAYINA KAMAR HAKA 93811618*





LABARI



Baba Hamza ya dubi su AL'WALID a tausashe ya ce" Bari in kai shi shago in dawo, ina zuwa"

Aba ya wani sakar masa harara yana cewa" Ka yi zamanka makaho ne Ni yi?"

Baba Hamza ya masa banza da hannu ya nuna masa su tafi

Haka Aba ya juya ya kama hanya baba na bin bayansa suka nufi waje

Bayan fitarsu ne AL'WALID ya dubi Malan Ya'u da har yanzu hankalinsa bai gama dawowa jikinsa ba, du yayi wani sokoko, gaba daya ba a hayacinsa yake ba ya ce" Baba, tun yaushe kake cikin irin wannan halin tsakaninka da D'an uwanka?"

Malan Ya'u ya dago ya dubi AL'WALID, sannan ya dubi Muhammad da kansa ke kasa saboda tsabar tsoron abinda zai biyo baya na budar bakin da yayi ya fadi gaskiyar abinda yake faruwa bayan ya san cewa mahaifinsa na iya yin komai a kan shiga tsakaninsa da d'an uwansa ama ya aikatan saboda shi dinma ya raina shi ya raina umarninsa?

Murya a raunane ya ce" Mene Elhaji?"

AL'WALID ya dan goge hancinsa a tausashe ya ce " Ka yi hakuri, jinninka ne, baka da wani makusanci sama sama shi a nan gidan duniya, ama ina son Sannin tun yaushe ka yarda ka zama abin wasansa ? i mn abinda zai iya wulakantawa ya dora maka dukkan abinda ya yi niya a lokacin da yayi niya koda kuwa wannan abin na daya daga cikin abinda Allah Ya haramta.........., ka yi hakuri ka yi hakuri ama karya ai Allah ne ya haramta mana yinta ko? shine zai saka ka sabawa Allah saboda wani dalili?"

Hankalin malan Abdullahi ya tashi sosai, ya zubawa AL'WALID ido cike da tunanin kardai ace shi fa Elhaji AL'WALID Baima yarda da maganar rashin lafiyarta ba?

Murya a dan hargitse malan Abdullahi ya ce" Elhaji yaya zan yi? a kulun ina kokarin gannin koda zumunci ne mun rike mun bi umarnin Allah koda sau daya ne, ta yiwu mu samu rabauta ta hanyar zumuncin...."

"BABA, ba komai bane zumunci, wani abin wulakanci ne saboda abinda zai ba mutun damar kowani motsi ya ringa tuna maka da wata yar taimako da ya taba yi maka, ko ya ringa saka ka aikata abinda kuke gannin karami ne dan cinma manufarsa kaskanci ne...."

Ya dan dakatar yana duban baba a tausashe ya ce" Mutuncinka fa? mutuncin y'ayanka da?, shi zumuncin ai ba haka aka bayyana siffarsa ba, kuma wannan da kake gani a zaune ba laifi yayi maka ba, Baba idan abu ya zama shirme a koyi cewa A'A a abin koda kuwa zai batawa mutun........"

Ya sake yin shiru yana jiyo tafiyar baba Hamza saboda a bude ya bar falon , haka kuma yana jiyo Muryar Mufeeda na amsa waya , ya dora da fadin" Ni ba kwallo bane, da za'a ce dole sai an ciyo Ni, ba Nine kadai namiji a duniya ba, nd ina cikin hayacina har yanzu , ka yi hakuri kana iya sanar da shi cewa a yanzu na gama gane an riga an dage sai an kai ga matsaya ne saboda abinda idan na furta sai kunya ta kamani., inada lmt wanda idan aka kai shi karshe ba zan kyale ba, ......a bani lafiya shi nake da bukata, a daina saka iyayena a lamarin da bashi da wani importance, ban saka mata zobe ba, ban bada dabino ba, plz a barni da maganar nan tun ban yi aiki da hanyar da nake da ita dan dakatar da abin ba!......."

Baba Hamza da ya shigo da salama yana tafe ne yana dariyar yadda suka kwashe da Aba, domin da suka fito Elhaji Maiga na jikin motarsa tsaye da sigari a hannunsa wace yake zukawa, daga shi har shi sai da suka tsaya da mugun mamaki shine fa Aban yace ashe da d'an iska ake gardama?, to kuwa ba zasu bashi auren AL'WALID ba, shi kam baba tun nan ya ringa masa dariya yace da shi sai an bada, shine fa aba yace kishiya za'a musu? ba'a isa ba, karshe da ELHAJI Maiga ya hango su sunna rikicin da sauri ya buya inda basu ankara na, domin har motar Aba ya leka bai ganshi ba yana fadin Ni fa kawai tumbina da ya harba zan rama, sai da baba Hamza ya ja shi suka fice ya raka shi har shago ya masa kwakwaran kashedi da fadin cewa gayanan dawowa ama kar ya ga ƙafarsa a gidan cen, shi ko kunya baya ji ne? a gaban sirikinsa yana fadin magangannun nan?, shine fa Aban yace shi kam Elhaji ai abokin zaman majalisarsa ne, dan ya auri y'arsa ba shi zai cenza wannan alakar ba

Baba na neman zama a ransa yana ayana' Allah ya sa ba maganar suka tattauna ba, dan kuwa ba zan so su kaishi inda zai nuna hali ba, domin kuwa in har ya nuna hali akoy matsala, du hakurin nan da yake yi sai ka raina shi saboda bai san a yi hakuri ba sai idan Allah ya sa shi yana kusa ne yake tsawatarwa a bari dan an isa da shi ba dan an kayar da shi ba

Fitowar Mufeeda ido yayi mata jajir ya saka su kallonta banda AL'WALID da ya yi mata kallo daya ya dauke kansa

Murya a birkice

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login