Showing 39001 words to 42000 words out of 190762 words
Chapter 14 - Farkon Ganin Idona Book Compelet By Sajida Nijar.txt
kwontar da hankalinki kin ji? zamu yi magana zuwa safe in sha Allah"
Dan jimmmm ta yi, sai kuma ta jiyo Muryar KARIMA a rarrabe ta ce" To mama"
Hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya ta yi musu sai da safe sannan ta nufi dakinta
A jigace ta sake yin wanka dan kuwa itama sai da ta shiga ruwa masu dumi sosai sannan ta dawo ta zauna bakin gadonta lokaci guda tana sauke nanauyar ajiyar zuciya.....a bayane ta furta" Ya Allah....., ka nuna min lokacin da zan mora da iyalina in yi safiya in ga dare lafiya kalau, ba tare da ana bukatar wani abin ba, ya Ubangiji ka tsari uban yaran nan da kadarar ran daya a cikinsu, ya Allah ka sasauta mana rayuwa ka ji kanmu......" ...............................Ta karashe da zubar da guntun hawayen tarin tausayin yaran nan, ........Shin da bata gidan nan yau da wa zai kwaci Abubakar a hannun babansa? wa kuma zai kwatantawa Elhaji maganar idan bai saki wutan Karima ba ta yaya zata yi magana? ya Allah da ace ya san Karima har aji take daina shiga ta yi zance da yaron nan da yaya zasu kwashe yau?, yanzu haka tsoron komawa ya sa ta nade a gadonta asirinta a rufe, dan kuwa ta san waye mijinta idan har ta koma walahi sai ya juye fushinsa a kanta ta yiwu ya yi mata dukan da ya so yiwa KARIMA na mutuwa in ji shi, .....babar tambayar da ta tsaye mata a cen cikin zuciyarta wace ta bata takaici ainun itace.....Shin idan ta barshi waye zai ringa taro shi yana hanna shi saka kansa a uku? Misali da ace ya kashe daya ko yayi musu muguwar jinyatawar da sai polise ya shiga da yaya za'a kare? yanzu haka sai ta je da su biyun asibiti ta musu dukkan gwaje gwajen da ya dace a boye ta dawo da su ba tare da hukuma ta ji ba, me kennan? shin idan ta fita ta Bara masa yaran nan ba zai kashe ba kuwa? du girma irin na Abubakar saurayi matashi sai da ya zama tamkar jariri a gabansa dan tsoro da firgicin kar ya ilatashi, idan ta barshi da shi yaya zai yi ne?.... Subahanallah yaya yan ya'yan nan zasu yi rayuwa ne babu ita??????
Idannuwanta ta rintse, zuciyarta na zafi ainunnnnnnnnnnnn
A hankali ta furta" Ai kin san ba ke bace gatansu, kuma kina nan ko bakya nan hukuncin da Allah ya yanke musu sai ya same su, ke kin san kina iya mutuwa yanzu yanzu ki bar duniyarma gaba daya, in kin mutun menene tunanin ki, kina tunanin zai daina wannan halaya tasa ne shin? ai babu abinda kika isa ki yi sai wanda idannuwanki suka gani zaki iya dan shiga, daga wannan rubuta ki ajiye ko me kika yi da jaki sai ya ci karra, ki dai saurari lokacin da kike jira ki karra gaba , Elhaji da yayansa kaf ki bi su da addu'a
Yadda ka san itace Khadija haka ta tura bakin itama ta juyar da kai kamar yana kallonta ta kwonta sai saka da warwara take yi ........
Bayan kwana biyu
A cikin kwanaki biyu da suka gabata, sun fuskanci tsananin matsi a gidan nan, domin kuwa tsaf suka cinye weekend dinsu Litinin ta kama Elhaji yace ba zasu je makaranta ba
Du irin kwashi ba dadin da suka sha da Hajia ya nuna in dai ba za'a yi masa biyaya ba , ba zai yarda da karatun bokon ba, samarin kadai suka je, hakan ya dagawa yan matan hankali ainun, ya zamo sun sake dagawa Mama hankali da koke koke , Bama kamar khadija domin tana da kulafurcin karatunta sosai, ko dan makarantar tun daga secondry kake zabar karatun da zaka karanta, wato aikin da zaka yi a rayuwa ya sa gaba dayansu kowane fannin da yake karanta yana da maida hankali a kai? abin dai sai hamdallah kawai domin Mama sai da ta ji tamkar ta gudu da kaffafuwanta ta bar garin...., gashi ba a gidan yake ba a zaune fa , Ama ya mugun saka musu tsaro kamar gagan barayin kasa
Sai da ta ga da gaske yake sannan ta sake samun sa gwuiwoyinta a kasa ta nema wa yaran alfarma da alkawarurukan zasu kiyaye dukkan dokokin sa, sannan ya yarda su koma makaranta, sai dai wannan karron saka nikaf din ba Karima kadai ba, harta su Khadija ya biyo ta kansu, dan binciken yaron nan yake da ubansa har yanzu bai samu ba, ama ya riga ya san ko ina ya shiga zai fito ne, shi kuwa sai ya nuna masa ta fi shi tsarnakewa, idan shi takamarsa d'an yau ne shi, shima takamarsa uban yau ne shi!.
Elhaji Hamza Hause
Kwana hudu kennan da zuwansa baban birnin Damagaran, a kwanakin nan du wani hutu da yake da bukata da kuma zama da y'arsa da kakaninsa ya samu a fahimtar zuciyarsa kennan, domin yana da niyar idan Allah ya tashe mu lafiya gobe zai shiga gari sosai ya bi harkar shige da ficen manyan motocinsa dake kawo man fetur gidajen mayukansa da na abokan kasuwancinsa..............lokuta da yawa idan magana ta yi nisa a kan kasuwa yakan yi murmushi in ya tuna lokacin da Elhaji ya so sai yayi aikin gwamnati....., kai.....to ina mai neman kudi da aiki karkashin wani a kan kayadaden albashin cin kaza da jan bakin Madame kurum?, ina shi ina aikin Gwamnati ko karkashin wani shi da yake da bataliyar gidan Elhaji Hamza da kuma rikaken burin gannin ya sake aure ya rikewa matar kan rago ta yi wasa da bindinsa? shi da yake da kurma jikar mai shago a gefe?......ai aikin gwamnati yayi zamansa kurummmmmm, sai ga wani zance kuma mai kama da tatsuniya wanda a yau ya tabbatar masa babansa fa tsufan ya zo kuma babu yadda za'a yi daga yanzu za'a shiga fagen lalaba ne irin na jarirai
Kallonsa ya sake ajiyewa a kan fuskar Aba, sai ya ga yannayin fuskarsa a shagwabe da shirin saka kukan sangarta irin na tsofaffin da tsufa ya kama suke aikata irin aikin nan ba, a'a , fuskarsa da yannayin seriusssss mai karfin gaske ne, hakan ya sa ya ajiye laptop din hannunsa ya dube shi da kyau da dan mamaki ya ce" Ni fa du ban gane ba, Auren dole zaka yi min ne kuma?"
Aba ya sake saka yannayin ba wasa a tare da shi ya ce" Dama ana yiwa namiji auren dole ne?, auren soyayya dai"
Al' WALID ya kure Aba da kallo kafin yayi murmushi ya koma baya ya jingina da kujerar nan, a nutse ya ce" Ai ka san da wace muke tare, kai kawai ake jira ka yarda a yi......., ba matar aure na rasa ba bale ace za'a samo min"
"Na san baka rasa matar aure ba, sai dai kalar wace Ni nake yi maka kwadayin samu baka samu ba , shi yasa ni na samo , ba fa hannaka auren Mufeeda zan yi ba, ama ka bari bayan ka auri wace na zaba din daga baya sai ka auri Mufeeda " Aba ya fada a tausashe sosai
Al' WALID ya fuskance shi da kyau kafin ya ce" Ka bar wannan maganar Aba, bani da wani interst a kanta, shikenan sai in kwashe shekarun nan in kare a auren hadi?....., ina Ni ina mata biyu ? ka san aikina ba zai bani damar wannan bata lokacin ba, kuma bani da ra'ayin wai auren hadi da macen da ban san me zata iya aikata min a bayan idannuwana ko yarinyana ba, ..............ka manta kawai, idan auren ne ka yarda a yi tomorrow ana iya daurawa da Mufeeda, Ni da kaina auren ina so fa"
Aba ya dauke dubansa daga kansa, kafin ya maido ya ce" Wato baka gane abinda nake nufi ba? ba fa shawara ce na zo nema a kan maganar nan ba, na jima da yanke hukuncina zartarwa ce kawai na yi......., Nima tsoron barin gida a hannun mufeedan taka ya sa na gama gane dole sai da lalausan zuciya irin ta kakarka in dai aikin namiji ne irinka , ba'a ajiye uwargidan da ba zata iya gane gidanta ya ajiye yanar tautau ba, ba'a ajiye uwar gidan da bata iya tattalin buhun shinkafa ba, ba'a ajiye uwar gidan da bata san gwagwarmayar rayuwa da yan ya'ya ba.......idan har mutun ya kuskura ya dauki macen bariki a farko kuwa ya gama cutar kansa Elhaji, ba zan hannaka auren du matar da kake so ba domin ita zuciya da nata bikin, sai dai wannan dinma ZABINA Ce, kuma itace FARKON GANIN IDONA!"
Ya ajiye a tausashen nan, kafin ya murguta a hankali ya mike ya sake tausayawa ya ce" ina so jibi in sha Allah mu shirya mu je mu ganota, bana so a ja maganar , ina so a yi da wuri...., bana so ka je mata a yadda kake yanzu, ina so ka je mata a gajiyaye kuma marar ficika, ba lalle ne abin ya tabbata ba dan idan ita dinma kare nake hange da fatar kura ba zan dauka ba, ..........lalube ne zamu yi, in an dace shikenan, idan ba'a dace ba zan hakura......., ama kuma zan so a dace din domin wannan shine baban gatan da zan yi maka kafin in bar duniya, in kuma nauyin aljihunka ya yi girman da ka fi karfin yi min biyaya kuwa to shikenan zan yi hakuri da d'an yau, idan kuwa ita Mufeedan ta riga da ta fi karfin ka, tsoron ta kake ji kuma shima kana iya bijire min...., ama ina rokon da ka yi min biyayya AL' WALID "
Daga haka ya juya a nutse ya nufi kofar fita ya bar Al' WALID baki da hanci bude yana kallonsa har ya bacewa ganninsa
Idannuwa ya kifta a hankali yana buda idannuwansa da kyau...........
Kai?........me yake faruwa ne haka?.......menene ya faru yanzu yanzu??????!! gaba daya bai samu lokacin gane komai ba sai da Aba ya fita ya ringa budewa kansa komai sala sala.........
Mikewa ya yi yana kai hannunsa saman kansa a hankali ya furta" Wauh ......wauh......abin mamaki ba zai taba karewa ba......, me kennan? auren dole mutumen nan zai min daga zuwana ganninsu?........,no its not possible, gaba daya ban hangi ta ina, ta yaya hakan zai faru ba .............................., wai yanzu Aba har yayi tsufan nan ko menene?............., no bari in tarda matarsa......haka Bama zai faru ba!......"
07/12/2024, 14:53 - samiraharounayacouba: 🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*🇳🇪
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you 😍*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na sha biyu (12)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi 💯
tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*TACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
👉0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
A nutse ya fito ya nufi bangaren Hajia inna, Duda an yi sallar isha'i ta yiwu ta yi barci warhaka, sai dai Sannin cewa wasu lokutan barcin na kauracewa idannuwanta gaba daya zaka sameta har wani lokaci tana jan carbinta ya sa ya bude dakinta a nutse ya shiga da salama kasa kasa dan kar aje ya tashe ta idan ta yi barci
Fitilar dakin a kunne, hakan ya tabbatar masa idannuwanta biyu
A nutse ya karasa bakin gadon da take jingine tana sakar masa murmushi domin kurma bata jima da yin barci ba a gefenta, yau cewa ta yi ai a nan zata kwana, dama kwananta a wajen Hajiar ya fi yawa fiye da nata dakin
Zama yayi sosai rike da hannayenta yana kallon fuskarta , a hankali ya ce" Baki yi barci ba?, ina fatan ba jikinki bane?"
Hajia inna ta ce" Lafiyana kalau alhamdulilah, barcin ne kawai bai zo ba, sai na rike carbina"
Yayi murmushi yana kallon hannayenta da du tsokar ta janye sai fata da kashi da kuma jijiyoyin jiki
A tausashe Hajia ta ce" Me yake damunka ne? na ga yannayin ka da alamar damuwa"
Idannuwansa ya dago yana dubanta, sai kuma ya sake yin murmushi a hankali ya ce" Ba kai, dama mijinki ne yake son daga min hankali"
" Me ya faru ne?" ta fada tana dan murmushin itama
A nutse ya dubeta , a tausashen nan ya labarta mata iya abinda ba zai gundureta ba, ya karashe da fadin" Auren dole dai zai yi min geme geme da Ni"
Hajia ta yi yar dariya tana kallonsa ta ce" Kana nufin, ka yi girman da zaka kirayi kanka baba a gabanmu?, ai har yanzu dan jaririnmu kake kuma burinmu mu san mun Barka a hannu mai kyau, menene a ciki? ka san dai ba zai yi maka mugun zabi ba ko?"
Da mamaki ya kalleta, sai kuma ya tuna Wacece ya kawowa karar wa,
Kai ya girgiza yana murmushi ya ce" Gaba daya na manta ba zaki taba kwayewa mijinki baya ba....."
Hajia ta dan jimke hannunsa tana kallonsa a tausashe ta ce" Look at me my son......, ba yadda kake tunani bane"
A nutse ya dubeta ya ce" Menene idan ba haka ba?, yaya zai nemi daga min hankali ta hanyar hadani aure da macen da ban sani ba? shin inada ra'ayin hakan ne? yaya take ita,? zan iya zama da ita? ke kin san idan har bata min ba ko ruwan hannunta ba zan iya sha ba bale har in.........''........" Bale har in zauna da ita.....plz ki hanna mijinki wannan abin ban son rigima "
A tausashe Hajia ta rike hannunsa ta ce" Du na fahimci magangannunka, na kuma san a irin halayar ya'yan zamani hadin aurenma ba lalle yayi dadi ba, wannan mu aka yiwa kuma muka bada sakamako mai kyau....., sai dai ina so in fahimtar da kai wani abu, ka san abinda baba zai hango yaro ba zai taba hangowa ba, na tabbata abinda ya sa Elhaji yanke wannan hukuncin mai mahinmanci ne kuma ya kai a yi masa duban tsanaki....., kafin yayi maka maganar nan Ni ya yiwa, na jima muna tattauna abin har na gane a tsaye yake kan hukuncin da ya yanke sai kawai na shiga addu'a, bayan wannan da Elhaji ya min nuni da matar farko ana son a samu ta kirki nima sai na yarda da maganarsa "
Da mamakin kiransa da suke yaro, da kuma sauran furucinta ya ce" Inna, menene a tare da Mufeeda ne? tanada wani halin da ban sani bane ake boye min?"
Hajia inna ta yi shiru tana kallonsa dan bata san me zata ce ba, ita din nan da kanta tana neman dalilin da yasa mijinta ya dage ba dai Mufeeda zata zama matar Al Walid ta farko ba, bata san dalili ba, domin ita kirkinta take gani bata taɓa haduwa da akasin hakan ba
Mikewa yayi ya gyara mata kwonciyarta ya dorata saman hannunta na dama bayan ya matsa kurma da kyau sannan ya gyara mata abin rufar nan da kyau ya sake dukawa a