Showing 195001 words to 198000 words out of 219669 words
Chapter 66 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
baby ai da baka zo ba, dama na damu ne kar ace na koma paris baka sani ba
Ash yace yau kuma ta paris zaki fara ,
tayi murmushi tace of cous hutu fa nake yi ka manta ne?
Ai Yanzu kam en na tafi bazan dawo ba sai finally in lokacim auren mu ya gabato
Duk a kunnen ashraf wanda ya dada gyara zaman jarida akan fuskan sa
Ash yayi smiling yayi mata sallama suka rabu daf ana lokacin tashin jirgin su.
Wani dariya ashraf yayi mai ban mamaki yace wow naji da dadin wannan wasan
Anan wajen in har na gane wani abu
Mata biyu ne ake zagayawa da su amma ana yaudarar daya?
Cikin sigar nazari yace ,hmm i dont care ni dai all i know is sai na lalata yarinyar nan yadda ya lalata jasmine dina.
Ba paris ba,nima kwanan nan zan biyo ki
Nan Ya gama haukar maganan sa sannan ya kama hanya ya tafi..
Bayan sati guda Ashraf na kan shiga da fita neman infomation akan zahida komai nashi ya ajiye gefe akan lallai sai ya yi lalata da budurwan ash ko don ya huce haushin abunda suke yi da jasmine kafin yazo kanta
Da kyar ya samu digits din zahida a haka a haka har ya samu shiga layin media acct dinta sai dai bata fara kula shi ba tukunna.
Bayan sati biyu da hakan lokacin jasmine na shirin shiga zango na karshe a first year din ta a makaranta
As usual sun gama hada plan dinsu don zaman su achan ukraine din yafi musu dadi ba wanda yake sanin me suke ciki kullum kuma suma tare.
Wannan karon da shike sun san intaje hutu za'a basu ba halin sake komawa sai suka shirya jasmine ta yanko ma mamy karya akan exams ne kuma yana daukar lokaci saboda haka zata iya dadewa kadan in taje so,tun kafin date din suka bar nigeria tare da shi.
Anan ukraine saida suka ci 3weeks fiye da normal .6-7 days din da takeyi don hasali ma 4 days aka dauka ana exams din sauran duk holewar su sukeyi tare..
Jasmine ta sauya sosai ta dada sakalcewa ta dawo uwa ba kwaba wajen sa
saboda yanzu abun ba kamar na da chan bane
Ba fargaba ko tsoro a ranta dukkan su sun bude zuciyan su ne suna zubawa juna tsantsar soyayya da kula.
Duk Ta murmure ta dada dawo wa fresh har tana sheki gaba daya hips dinta ya kuma buduwa yana fadi da kansa
Wani bin har Ash ya kan tsokane ta yana cewa mama pumpkin.
Sai dai yana lura da ita a duk lokacin da ya bata waya su gaisa da kamal bata ko iya tambayar sa ya salma take shima sai bai sake mata maganan ba tunda ya saa ta kira ta amma ta kasa sai ya hakura.
Shiyasa da kamal ya sanar masa salma na labour ya boye murnan sa da damuwan sa
Sai ya ce mata ya kamata suje gida kar aga sun cika wata daya chif a ukraine a fara suspecting wani abu.
Ba musu suka shirya the following week nan ma
A gidan ammy suka sauka don yanzun jasmine kamar ma tafi shi son abun don bata kaunar abunda zAi sa tayi nisa da jikin sa muddin suna inuwa daya..
Chan karfe 6pm saura ya dawo da ita anguwan su mamy
Yana tukin kamar bazasu zo ba sai wasan banzan su suke yi irin na masoya
Har sukayi parking
Lokacin ana daf da fitowar ashraf daga gida zashi masallaci
amma ganin secret car din da ashween yake using yanzu ya sa shi ya fahimci su din ne
Itakam jasmine ganin babu kowa ya sata ta nanike masa suka jone a mota kamar za asake maimaita sha'ani.
Yana sake lips dinta kwa sai ta fashe mai da kukan shagwaba
shima sai ya sakankance ya ce in bata yi masa shiru ba ai baza ta raka shi ko ena ba.
Tace rakiya?ena za muje kuma.
Ya dan takalo hancin ta yace babu ruwan ki
Ki dai ki shirya amma bana son kiriniya naga kwana biyun nan kin gama dawowa karamar baby ko?
Ta turo baki murya kasa kasa tace ni ba laifi na bane ai kai ne ka maida ni hakan.
Yay murmushi ya dada bata tight hug da kiss a fore head yace i love you alots pumpkin ki shiga gida kar wani yafito ya ganki
Ta dan yi shiru tana binsa da ido daga baya ta sake harde fuska zata sauka
Yace ,ni ba za'a min bye ba ko?
Sai ta langwame wuya kamar saltaciyan yarinya
Tace to ni ka daina cemin pumpkin...
Ya dan fashe da dariya yace anki din
Infact mama lokuta na kara miki wani.
Bata yi yunkurin masa wani bori ma amma sai ta kane ta yamutsa fuska exctly irin na fitinananun yara ta sa hannu daya akan ido tana kuka tana complain yace mata lokuta kuma sam ita bata so
Shi dai shiru yayi yana kallon ta don gaba daya yayi noticing changes of behaviours dinta gani yake ba normal ba,
yasan dai princess akwai shagwaba amma ba kamar na yanzu ba
Abu kadan saita masa kuka tsakani da Allah
Gaba daya ta soma dawowa so childish
Sai dai baisan ko zallan a gaban sa ne kawai take abun nata ba,
Saibda yagama any
Analysing dinta Yace princess kimin shiru fa ,wannan kukan banzan naki na cika min kunnne da karya nayi ne?
.
Sai ya kaii hannun sa kan soft round and heavy back site dinta yana dan latsawa a hankali yace kinga ni ba laifi na bane
Ko ena ya kara girma yanzun kin yarda?
Ta dan galla masa harara ta cigaba da yi duk da baiso ya rarrashe ta amma hakan ta sa shi ya daure ya saukar da kansa yayi ta bada hakura kafin ta dena kukan.
Tana fita Ashraf ya ja gefen ya tsaya
Har sukayi waving juna ta ja trolley dinta ta shigo
Bata hankara ba taji ance sannu da dawowa
A dan tsorace ta juya sukayi ido hudu da ashraf din ta amsa shi da thanks
Taja jakan ta cikin sauri tana tafiya
Shikan sa saida ya tsaya yana kallon yadda jikin ta yake motsawa gwanin sha'awa sai matse kafa yake yana mike wuya yana duban ta baki a bude...
A ranshi yace lallai ammma gayen nan na hura mata iska iya iska
Ji enda ta wani fashe ta kara manyan mazauna?
Kai kai kai ya fada yana rungumar kansa cikin Wani irin yanayin shauki
Yace gaskiya bazan iya ba
Sai na same su duka biyu
Kamar yadda garan nan ya samu yana morewan sa don ni baruwana da wata matar shi ne.
hakan ya fita yana nazarin yadda zai fara abu sai yace:
Yanzu dai sai na samu wani evidence mai nauyi na samu cikar buri na da budurwan nasa farko kafin ita jasmine.
Don idan na samu na gwara kansu cikin hayaniyar zan kwace jasmine itama na latsa abu na yadda raina ke so ..
Da wannan tunanin ya bar wajen a kan yanzu duk ranar da jasmine zata fita wajen ash ranar zaiyi sex videon su ko wani romantic event wanda zaiyi amfani da shi wajen samu kan zahida a paris ...
*Toh fans Waya fi kowa wawanci a novel din nan nidai nace Ash...ban karasa ba🤣😅*
*Muje zuwa👯🏻♀ 8 o 9pm*
*surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶84*
Tun daga ranan Abubuwa sai worst suke yi wajen jasmine don kuwa tun dawowar ta daga ukraine din ta soma wani lalataccen sakalci da bacci ga uban cin abinci ...
Kwana biyu kenan tall amma saida mai aikin gidan ta fahimci wani abu game da ita sosai
Amma kawai saita yi shiru bata tambaya ba..
Salma ta sha wahala sosai don labour ya dauke ta almost 1and half day gashi saida ta samu tear kafin sankacecen baby boy dinta ya fito.
Ashween anan yake zama tare da kamal sunyi cirko cirko suna jira a kammala komai cikin lpya.
Gashi in banda mai aiki ba wanda yake wajen saboda umma bata nan itama taje medical check up dinta a india gabanin salma tafara labour
Karfe 9 saura na safiyar mondayn doc ya sanar musu da an samu baby boy.
Kamar zasu daga shi don murna,
hakan ma akayi rige rigen wajen shiga rest room da already ash ya gama sawa an kawata musu shi sa duk abunda suke bukata.
Tana kwance ita kadai shirye tsaf cikin riga da zani na atamfa dark purple baby kuma na gefe a kan wani haddadiyar tsaddaden baby bed da ash ya siyo domin sa a dubai.
Sai suka shigo tare a hargitse shi kamal ya yo kan matar sa da sauri yana mata sannu cike da nuna mata farin cikin sa mai dauke da tarairaya da kauna ,
Ash kam na gefen baby yana faman gushing gaba daya sai ya dauki babym yana zuba masa addua kala kala cikin farin ciki,
Tsaban yadda suka ga yana murna Duka sai da suka soma masa dariya da kyar kafin ya hakura ya zo musu da shi ya bama kamal domin Yayi masa duk abunda uba ke ma dansa ranar farko
Nan shi ma ya shiga ba salman gaisuwan ban gajiya yana dan tsokanan ta,ita kam kullum inta gansa hakan tausayin shi ke damun ta don kamal bai fada mata sun koma da jazmine ba ta dauka duk dauriya ne irin na namiji.
Sukam ba ruwan su don Gaba daya ta rasa wani irin farin ciki take ciki don sum gama ruda ta da shirmen su
Kamal da salma tun a asibiti suka ma dan su huduba da sunan Ashween don haka aka soma ce masa junior.
Ash Yaji dadi sosai don haka ba wanda yakai sa kula da babyn harda sa masa karaman gold ring a hannu
Iyayen na gefe sukam suna jone suna shan love dinsu..
Gaba daya kwana biyun da suke asibiti jasmine bata gane kansa ba sai ta dauka ko don sabon salon halin da ta ke masa shiyasa ya ke share ta
Gashi kullum in tace zata bari sai kuma taga sam abun yaki barin ta itama kanta ta rasa meyasa ta dawo so childish and spoilt, .gashi yanzu in tana bukatar sa bata iya hakura don yana bada uziri kadan zata soma masa kukan fitan rai wani lokacin har sai ranshi ya so ya baci kan tayi shiru..
Da dafe Suna falo ne da mamy sai ta bata shiru tana tunnin yadda zata dan rage sabbin halayen nata don ko yau ma sau biyu kacal sukayi waya a kuka a kuka har aka kare
chan sai ta langwema jikin kujera ta kwanta kamar wacce ta bata da lpya sosai
Mamy na lura tace jasmine lpya dai ko?
Cikin shagwaban da bata san tayi ba tace mamy bacci nake ji..
Baki a bude mamy tace ,bacci dai jasmine jiya fa gaba daya kika dauki ranar kina baccii ace har yanzu bai sake ki ba..
Ta dada sakalcewa tace uhmm mamy baccin sosai ne yake damuna
Sai mamy ta tabe baki batace komai ba har jasmine din ta tashi ta haura sama dakin ta
Wani kallo mamy ta bita dashi don harga Allah ta soma ganin changes a jikin jasmine amma sai tayi kokarin kaucarwa da cewa ai stress din karatu ne kawai da zama waje daya
Sai dai kuma blushing din da fuskan ta yake sam baiyi kama da wanda bata dauke da juna biyu ba.
Itakam tana shiga daki da shike 10 ne na safe sai ta cigaba da jera masa misd cols bai dauka ba
Da wayan a hannun ta har tayi bacci
Shima daga baya ya yazo yayi ta kira bata farka ba duk sai ya damu ya dauka ko fushi tayi don yasan kwanan biyun nan yana dan mata masifa.
Awa biyu ta shara tana deban baccci Tana tashi shine ta ga misdcol din saita kira
Yace haba princesss kina so zuciyan ya buga ko?
Wani feeling din tayi masa kukan ne ya taso mata amma saita danne bata yi ba,a tunanin ta maybe ya fara gajiya ne da childish behavious dinta kwana biyu shiyasa baison daga kira amma duk da haka sai ta shagwabe
Tace yaya ena so na gan ka ne?
Yace of cous bby na ,ki shirya anjima kadan nima ena matukar son na ganki
ba bata lokaci tace to gani nan zuwa ya gwalo ido cikin suprise yace yanzu?
Tace ehmmm
Sai yace to shikenan taho ena jiran ki..
Tana katse wayar ta shiga wanka ko wani kwalliya bata yi ba ta sa fitted gown na material ko babban mayafi bata dauka ba sai tayi rolling kanta .
Ta hanyar baya still ta sake fita don tasan mamy na chan ta sake baki jasmine na bacci a daki
Tana isa ta samu shima yana saukowa da ga sama
Yana tahowa yana kare mata kallo yace nikam bana hana fita hakan nan ba?
Ta turo baki tana kan matsowa har suka hadu
Yayi rounding hannun sa akan waist dinta ya ya manna ta a jikin sa ya cigaba amma ko ta amsa shi sai ma dada shagwabe fuska da ta keyi a jikin na sa
Tana shafa kan kirjin sa
Da shike ashraf ya riga ya siya bakin dan gidan mai gadi,dan har waya ya basa akan in jasmine ta shigo ya masa alama in yazo sai ya taimaka masa ya shigo.
Shikan sa yaron ya karba ne kawai amma ya na tsoro don daga kauye yazo gaishe da baban sa baisan komai game da aikin gidan ba.amma da shike yaga kudi wajen ashraf sai bai damu ba.
Jasmine gaba daya a on take tana matukar bukatan sa amma sam ta kasa fada sai ta cigaba da langwemawa jikin sa tana shahafa shi cikin wani yanayi,
Ya dan sauke kansa daf fuskan ta yace baby lpya kuwa,da kyr tace babu komai
Don a yanxu enda san samun ta ne ko wani tashin ta a bacci ace da shi zata fara karyawa.
Ya jawo ta suka zauna kan gujera amma taki sam sai kan cinya
Anan ma ya kyale ta ta taba nan tayi nan ta gama sukurkata masa jiki shima tun yana daurewa har ya fara responding.
Jasmine Gaba daya in abun ya zo mata wuta wuta yake yi sai taji ta a matse.
shikuwa tunda ga Yanayin yadda idanun ta suka sauya ya gano tana cikin bukata sai ya jawo lips dinta ya shiga kissing like crazy don ya dada tabbatrwa
anan ta soma sake mai nishi masu zafi tana dada saka sa a hanya.
Har Ta shiga zare button din rigar sa tana shafa kirjin sa da kyau while hannun sa gaba daya ya tallafo ta jikin sa sosai yana shafa ta
A hakan a hankali har ya zuge zip din gown din wanda dama batayi masa bra ba pants ne kawai a jikin ta sai rigar.
Dai dai nan Ashraf ya iso sun sakankan ce dama Ash in yana gida basu kulle ko ena
Yana daga bakin kofar glass ya sa clear cameran sa na samsung yana daukawa,da shike wajen da haske so ba ruwan sa da flash komai clear yake fita.
Sai dai tsayuwan ne ta soma gagaran sa abunka da wanda ya saba latsa mata ganin yadda ashween yake romancing sassan jikin jasmine ya sa shi shiga wani mummunan tashin hankali
Gashi ta camera yake kallo don yanaso komai ya fito ne ras yadda zaiji dadin aikin sa.
Ash ya riko hannun ta da kyar ta soma yunkurin zatayi mai kuka gashi ya gama zame mata rigar kaf daga ita sai panties ajikin sa sai ya ja rigar sa da ta cire masa ya sa mata
Tana turo baki ya ce c'mon baby ba anan ba muje daki ,bai jira wani sauran kiriniyar ta ba
Sai ya tartakata ta suka shige daki
Ashraf na kallon komai
Suna shiga sai ya sake bin su cikin sanda sanda har ya iso daf bakin kofar
Sukam Sunyi nisa basu jin kira don ba abunda ke tashi cikin dakin in banda moarning and groaning na nishi da numfashin su.
hakan ya basa daman dada tura kofar kadan ya sa bakin cameran sa sai dai wannan karon baiyya ganin real show din da kyau.
Shima Allah Allah yake camera ya gama debo details sai ya je ya nitsu ya kalla da kyau don gaba daya jinsu a hakan ya rikita shi
Tsaban naci sai da ya jire ya ji ankai karshe kafin ya hakura ya juya yana sauke numfashi a hankali don sun mugun daga masa hankali daga ji yasan gamsahhen jima'i ne.
A ransa yace dama haka yarinyar nan ta iya juya namiji? Damn, cikin shauki yace"yana dada matse kumburaraen abun sa.
Jin karar kofa ta ciki alaman sun shiga bathrum ya sashi ya fito boldly ya bar gidan.
Baba mai gadi da baisan shigar sa ba da har zai tsare sa ya tambaye sa
Amma ganin Ashraf na tafiya kai tsaye sai ya dauka ko dan lokacin da ya zaga ne aka masa izini ya shigo
Ashraf ya fice ba bata lokaci ya ja motar sa ya bar kofar gidan
Anan jasmine tayi azahar da la'asr, suna idarwa Shi da kansa ya shirya ta suka fito fuskan babu ko digon kwalliya.
Eta dai bata san ena zasu je ba sai taga asalin car din sa ma ya dauka suka fita da shi.
A asibiti Ana yau za'a sallame salma rike da hannun ta suka shigo inda suna daf shiga dakin ta hango salma kwance tana latsa waya hankalim ta bai wajen su.
Da sauri ta kwace hannun ta taja ta tsaya bakin kofar don tunda ta samu komawa da Ashween sai bata damu da neman salman kamar da chan ba.
Tasha mamaki ashe har salma ta haihu?
Shiko bai takura ta sai ya sake ta suka gaisa da salma yana tsokanan ta ta gaya masa ai yanzun kamal ya fita wajen doc.
Sai ya koma kan jnr dake kwance luf luf yana dan motsi da idon sa tarwal
Ash yay bending ya kamo small hands din yaron wanda ke makale da gold ring din yayi kissing,
Nan ya shiga masa wasa gwanin sha'awa in reality ba wanda zai masa kallo yace zai iya kula da jariri har haka.
Gaba daya hankalin salma Sai ya tashi ba abunda take tunawa