Showing 75001 words to 78000 words out of 219669 words

Chapter 26 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4114

magana ta dube sa mana plsssss

Nan ta kallesa jikin ta a muce ta gyada kai a sanyaye tana jin abun aranta,
don a duniya ba wanda yake mata magana ya shige zuciyan ta lokaci guda in ba ashween ba.

Cikin damuwa da tunanin maganan ya sa ta cewa
Baby ni zan tafi ,barci nake ji ka raka ni daki na pls..

Ba musu ya ce tohm ya mike ya riko hannun ta tana biye a bayansa har suka kai site din ta

Ko da suka zo ya tabbatar ta kwnta ya dube ta yace gudnite beauty,
Tayi murmushi tace "thanks,
And zan yi kokari na ma mum magana am kind of distub now,
Yyai murmushi yace don't be dama kawai abun ya dan dame ni ne ,kinsan na damu da mum da ke sosai.

Jin hakan ya sa ta sake wani kayataccen smiles ta riko hannun sa tayi kissing tace i love you soo much.ni nasan kana kaunata baby na

Yy murmshi yace 'Ke dai kawai kiyi tunani kinji?
Ta gyada kai
Nan Ya mata Gudnite ya juya ya nufi kofa ,
Sai Ta blowing masa kiss shima haka,
kafin ya rufe mata kofa yayi gaba zuciyan sa cike fal da farin ciki don yasan akan me ya daura ta.

Jasmine kuwa Ta kasa bacci, ta juya nan ta juya nan har bata san lokacin da ya shigo ba
Bata sani ba A hankali ya hau kan gadon ta bayan ta
kan kace wani abu ji tayi ya dan tsakure ta a waist dinta a dabaran ce sannan ya ja gefe ya matse kamar bai motsa daga enda yake ba

Wani wullo tayi da bargon tana shirin kurma ihu tana fafutukan sauka daga gadon

Shi dai Bai ce komai ba Yana zaune akan gadon ya tamke fuska kamar bai yi mata komai ba,

Ita kuwa Duk da ma yanzun ne ta gansa a dakin
Da kyar ta samu ta nitsu har ta dawo ta zauna gefen sa

Nan ta dube sa ta takune fuska
Ta ce' shine zaka tsoratar da ni yaya?sai hawaye suka biyo kan face din ta zir zir.

Ya kalle ta yace, ke wai baki iya magana bakiyi kuka bane iye?
Haba jasmine,oh yanzu in kika je schl din ma haka zaki nayi kenan ko?
Hmm to tunda da haka kike zanga ni a gidan nan wa zai saki makaranta..cry cry kawai
Hnnn.
Bata ko kula masifan nashi ba
Cikin sauri ta shiga goge fuska tace yaya schl? Zaka sani a schl?
Yaya Wani schl ne toh...Allah ena so na yi makaranta pls ka sani mana yaya.. ta marairaice har tana lanqwaso wuya

Ya dube ta fuska ba alaman wasa yace ' ai baki ji ne jasmine
Ba don haka ba da na sa ki tun tuni.

Ta juya da kyau tana kallon sa tace toh me nayi na rashin ji ?zan gyara yaya,

Yace mmmm daga yau in nafada miki abu zaki na aikatawa ?

Ta gyada kai ,yace ban yarda ba
Sai na gwada na gani..kaiwa nan ya soma yunkurin tashi zai tafi
Da sauri ta cafke rigar sa ta ce yaya me zanyi maka toh ka fada min,
Na maka alkwari wllhy zan yi nidai ka sani a schl.

Ya dube ta yace to sake min riga marar kunya,
Sai Kinyi bacci yanzun.. gobe sai ki zo da safe zan fada miki me zaki yi.

Tace to tare da sake shi,
Ya na tsaye har ta shiga blanket tayi saurin rufe ido,
Tanajin yana cewa nifa ba baccin karya nace kiyi ba don daga yau zan soma ganin inkin cancanta na saki a schl din,

Duk da ma tarasa yadda zatayi ta kwakwulo bacci sai matse ido takeyi

Yace bari ma ki gani na,naga kamr wasa kike yi da abun.na ma fasa tafiyan ma ena nan ena kallon ki.

Itadai tayi shiru tayi dan har zuciyan ta take son ta aikata duk abunda da yake so ta samu itama ta cigaba da karatun ta

Nan ya dawo ya zauna gefen pillown data kwanta sannan ya sa ta dole ta mike kafa a hakan kuwa bacci ya dauke ta cikin lokacin kalilan.

Ganin tayi juyi ta fada kan kafar sa ne ya sa ya dada gyara ta
Sannan ya mata addua ya mike ya nufi site dinsa.



😌🤝🏼


*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Kwanciyar hankalin ku readers☺❤💯 meelat musa na miko gaisuwa*


*Bestyy zan miki wakar so🙈🙈*
*Kakus ,ummu farhana kuma anyi shiru ko🤔to ena zuwa na fitine ki gobe pages 4 ba ragi*

*sai wata mai kuka..hahah sweety maman kuka😅🤣😜*

*Ci gaba da gashi brilliants ni fan din ku ce ta farko ta karshe yan uwa❤*


*Real🧐 hhh bance komai ba dai toh*
#medambu ce😜





*Page▶32*





Tun Washe gari da safe 4.56am zahida ta fito ta nufi aiport ba tare da kowa yasa ni ba.

Don Tun jiyan da ta kwanta take kawo tunani kala kala a ranta game da jamal,fuskan ta dauke da damuwa ta sauke numfashi ' yanzu mun rabu da jam kenan,? Ta fada a ranta maganan sounding unbelievbl.

Tace' No,gaskiya bazai yiwu ba dole ne ma naje naji kan abun ,mummy bazata maida mu wasu shashashu ba,

tare da wayannan tunanin a ranta har jirgin yayi landing abuja

' karfe 6 saur Lokacin ta kammala duk abunda zatayi a room din ta ta sauko tayi site din mrs hidayat

Nan tayi knocking, ba bata lokaci ta shiga..da murmushi kan fuskan ta ta tarbe ta don a yanzun gani take zahida tafi kowa muhimmanci a rayuwar ta.
My princess ,my beauty, yaushe a gari ? Na dauka ai tare da ashweeen kike,uhm whers is he? Ta soma dube dube ,Allah sarki dan arziki dirin albarka

Zahida na gefe bata dai ce komai ba fuskan ta ba yabo ba fallasa
Nan Ta nemi ma kanta wajen zama kusa da mumyn

Wani kallo tabi ta da mum dashi, don har idon ta sun nuna alaman batayi bacci ba kwata kwata jiyan,

Sai mrs rod ta dube ta itama da kyuw tace A'ah,zahida ya naga kin dan haura
ko na sami jika ne kam?

Tayi saurin galla ma mum din harara tace , wht? Jika a ena ? U kidding me mum, kinsan dai ash baya haka

Ido da ido ta dawo kallon ta tace just quit the pretence Kinsan ai me ya kawo ni

Tace, kamar ya nasan me ya kawo ki ,akwai matsala ne zahida?
...ke tsaya . in kinsan fada kikayi da ashween tun wuri ki koma ki bashi hakuri.
nagaya miki we cant loose him a familyn nan kina jina ko?

Zahida ta gyara zama da kyu ta kalle ta tace, ni ba fada nayi da shi ba mumy
Yes, kuma naji we cant loose him.mummy ta marairace ta riko hanun ta tace mum, jamal fa? what about him?
,jiyan nan i felt bad da kika ce shikenan kin cire hannu a kansa ,yanzu hakan zAmu rabu da shi ? Mum prison aka kaishi fa
I...i
Kallo ta bita da shi tana observing dinta
Zahidan ta sake yunkurin magana...
Just shut up zahida,mr rod ta dakatar da ita da wani mugun kallo

Me ya same ki? Nace Lpyar ki kuwa'?meyasa da chan da mukayi maganan a waya baki kawo wannan haukar naki ba sai yanzu.

Tace bcos nayi tunani ne mum,u cant be doing dis to jamal. haba mummy ki tuna fa kafin ya sami matsalan nan cases nawa ya murkusa miki, wani irin kokari ne baiyi akan mu duka ba
don kawai destiny ya juya masa baya,u shud be fighting d media not ur son. Ta karashe cikin kukkuni

Nan madam hidayat Ta rufe kunne ta mike tsaye cikin hatsala tace zahida kar kice min abunda ya kawo ki nan kenan run daga yola

A sanyaye zahida tace eh.
Mummy pls ,ki bari ash ya taimaka masa mana. kema ki sa hannu mu cire shi.jamal bazai rayu cikin prison ba

Da karfi tace no way, wallhy ba zan sa hannu ba kuma ash ma haka.
ai shikam na riga na fada masa bai gaya miki bane,

Sai kije ai ke din da kika damu akan wanda ko na ciro shi ma zai zo ya zame min kaya ne,

Zahida Licenced din sa ma an karbe saboda case din rape din nan
yo me zaiyi kenan in na fitar dashi banda ya zauna min a gida yana gadi? Ta girgiza kai tace
No ,i said no to dis curse
Kema kija min bakin ki kimin shiru ko na sassaba miki mswww.
.

Abubuwa dayawa na yawo a zuciyan zahida amma sai ta tashi kawai ta fice batare da ta tanka ba
Don kuwa tasan abun bazai kare musu ta dadi ba in ta amsa

Mrs rod kam ko ajikin ta in banda ma haushin abun data ji,wai ace zahida ne ke tausaya wa jamal? Msww ta ja tsaki tayi ta koma gado tayi kwanciyar ta.

Ita kuwa tana ficewa a gidan ta nufi enda jamal din yake,
Da shike a garin kowa ya san matsayin su bata sha wahalan samun ganin sa ba a prison din,
Kallon kallo suka maida juna tayi saurin mikewa ta ce brother?
Suka rungume junan su kalar tausayi,
Kallo daya zaka ma jamal kasan na cikin halin neman taimako,
Yace me kike yi anan zahida?

Hawaye ne suka dan zubo mata don sosai take matukar tsoron prizon,ganin sa a hakan yasata ta soma imagining kanta a ciki,

Nan ta zaunar da shi tana duban sa a sanyaye,tace am sorry bro, nayi iya kokari na na taimaka maka amma mum is so adamant, ko ashween ta hana shi sa baki,

Yace ba komai sis, bansha mamaki ba don inda zan gaya miki abubuwan da mum dinku ta fada min kafin akawo ni nan jiya da zaki ce ko ba ita ta haife ni ba. I hate her ,i hate her sooo much butula ce,ya fada da dacin rai

Shiru tayi tana rike da hannun sa tana calmig dinsa,
Nan tayi ajiyan zuciya tace' am scared ,jamal believ me banso haka ta kasance ba duk ni na nafara jawo maka matsala a rayuwar ka..am so sorry, sai ta fashe da kuka ..

Softly ya dada riko hannun ta yana murmushin takaici nan ya shiga rarrashin ta, ki daina cewa hakan, banida matsala da ke da jabir ' ya tallafo fuskan ta yace ku ma sai ku kula sosai,ni matsalata da uwar ku ce kawai, don wallhy ta jira fitowa na
na mata alkwarin sai na dada tabbatar mata ni ba dan ta bane.
Ya mike ya soma yunkurin tafiya abun sa.

Ko iya sake magana zahida batayi ba ta na binsa da kallo don tasan jamal yayi mummunan daukar abun azuciyan sa.

Haka ta tashi jiki ba kwari ta koma gidan amma bata bari ta hadu da kowa ba tayi saurin shirya wa ta nufi airpot ta kamo hanyar yola,

A gefen su jasmine kuwa bayan ta tashi ne tayi sallah ta dauro wanka

nan ta shirya tsaf cikin simple atamfa riga da skirt orange mai layi layin baki ,tayi kyau.

Ganin har 7.ya wuce bai zo ya duba ta ya sa ta mike da niyyar fita zuwa wajen sa ,amma sai da ta tsaya ta dubi kanta da kyu ,a ranta tace yau kam ai ba a isa ace na shigo tsirara ba,

Nan Ta nufi dakin sa,
Sallama tayi da sanyin murya ,yana ji bai amsa ba tukunna sai da ya dago kai ya kare mata kallo,

Murmushi ta danyi ,ta kara shigowa ciki ta na tsaye gefe sum sum, tace
Yaya..ya..yyy

Ya dakatar da ita da ido, wani shu"umin murmushi ya sake yace ashe dai wata bazata tabayin makaranta ba tunda har tana shiga dakin mutane ba da izinin su ba,

Ta zaro ido waje tace ahhhhh yaya nayi sallama fa

Yace to na amsa ne? Dagan gan ya mata nuni da kofa, yace To fice min a daki na kin fadi jarabawa.
Ya juya ya daure fuska abunsa.

Kallon sa kawai takeyi tsaban haushin abun har zuciyan ta na gaf gaf,"ohh god wai meyasa bani da lura ne ta fada a ma kanta a cikin ranta fuskan ta dauke da alaman
Rashin jin dadi.

Ta kasa motsawa sai kallon sa take fuskan nan a takune tana shirin masa kuka ,

Shiko dadi yake ji yaga ya birkita mata lissafi,nan ma yace baki tafi bako? To ci gaba da kara ma kanki laifi

Ai kamar an zaburo ta ta sake wani kuka tana bubbuga kafa a kasa nan gabansa tana bare baki,

Ko ajikin sa don inda sabo yanzu ya soma sabawa da koke koken jasmine yanzu,

Takai kusan minti 10 tanayi, Sai da ta gama tayi shiru sannan tace yaya kayi hakuri mana , to a sake min jarabawa da ga farko pls.

Nan ma ya share ta sai chan Ya juya yace' har kin gaji da kukan ne? Ai kin bata komai yanzu kam, wanda ya saki min kuka a daki na shi zai sa ki makaranta ba ni ba.

Nan ma ta dada jin zufa ya keto mata gashi ba alaman wasa kan fuskan sa yayi maganan

Kukan ne yake so ya dawo amma sai ta danne shi, ta zo ta tsuguna daf da shi ta langwame wuya a marairaice
Ko da suka hada ido sai da yaji wasu mutsa mutsan son ta ya cakke shi a hrt, da kyar yayi control din murmushi daga kan fuskan sa yana kallon na ta,

Nan ta sanyaya murya ta ce dan Allah kafada min me zanyi ,, to ai in mutum ya fadi exam ana bada second chance ko yaya,?

Bai amsa ta ba
Tayi shiru ta sunkuyar da kai murya ciki ciki tace mutuwa ne kawai fa bata bada second chance, ka taimaka min

Nan yaji jikin sa ya danyi sanyi lokaci guda,
Ammy ne ta fada masa a rai ' ya kai minti 5 yana kawo instances inda ace mutuwa na bada second chance da tuni duniyar sa ta dawo dai dai,

gani yake ko da rabin rayuwar sa ne akace zai iya bayarwa don ammyn sa ta dawo gare shi.

Shiru ne ya ratsa wajen don baya ma jinta tana ta fade faden ta ita daya
shiko tuni ya lula duniyan tunanin ammyn na shi.




💯☺☺
Ur comments is powerful friends



*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Don't live your life for odas..be yourself*






*Page▶33*





Ganin tunanin abun na niyyar masa illa ya sa shi sassauta wa ya dago kai ya kalle ta tayi zugum gaban sa alaman tana jiran amsa

Sai da ya saita kansa ya karkato yace,to naji fine An baki second chance sai ki tashi ki gyra duk abunda kika san bakiyi dai dai ba anan,

Ai ba jira ta tashi tsaye nan ma tace masa nagode yaya, tayi sauri ta nufi kofa ta labe tace salam alaikum,

Tuni abun ya soma bashi dariya,amma sai ya yi shiru saida tayi sau uku kafin ya amsa yace mata ta shigo.
Nan ma ba jira ta shigo din a ladabce ta gaishe sa har da wani cewa yaya kaci abinci kuwa?

Ganin shirmen tan zai yi yawa yace' toh ya isa haka, yayi,

Yanzu kuma Saura laifin yi mun kuka a daki bayan jiya nace ki daina wato baki ji ko? tayi saurin gyada kai alaman a'ah, fuskan nan a shashan ce tayi suru suru kamar marar gaskiya,

Tashi tsaye yayi ya danyi mika yana salati ,
Yace yawwa, to zo nan.
Ya fada ya nufi kan gadon sa tana biye da shi,
Nan ma tana kallon sa ya zare rigar dake jikin sa ya rage daga shi sai farar 3 quater,
Ita dai tayi tsaye tana binsa da ido batace uffan ba
Har ya kwanta ruf da ciki ya jawo pillow ya rungume yace oya massage.

Tayi kifi kifi da ido ,a ranta tace what,kaji dan rainin hankali.
hmm to ni dai ban iya ba, kuma aka takura ni sai na jagwalgwala mutum kamar yadda yake jagwalgwala ni..tayi kwafa tana kallon smooth and sexy back din sa.

Tana cikin hakan taji yace ' jasmine,
Tayi saurin cewa gani nan yaya nan ta nade skirt din ta ta haura saman gadon tayi tsugune gefen sa

Kamar mai jin tsoro haka take kai hannu jikin sa har dai ta soma daddadanna masa bayar sama sama,
Saukar lallausan hannun nata ya sa shi tuni ya lumshe ido duk da ma ba wai ta iyan ba ne

Sun kai kusan 30 mints tana danna waje daya don har zafi zaifi wajen ke masa tsaban yadda ta sa karfin ta akai.. nan yace, ke,to ya isa haka ki canza salo na gaji da wannan,

Idon ta ya fiffito dan ta har ta soma jin ta gaji,tuninta ma zaije ta gama ne ta tashi
Nan ta marairaice tace yaya, to ena zan danna maka yanzun,

Bai kula ta ba sai dai ya jawo wayar sa ya shiga site, nan ya kammala dowloading videon massage ya mika mata yace irin wannan nake so,

Bayan ta karbi videon ,Ta kalla ta sake kalla don ta rasa yadda zata soma yin irin sa ,gaba daya sai taji zufa na neman keto mata awajen
shikuwa lura da hakan ya sa ya kwace wayar yace oya kar ki bata min lokaci thiis is ur last chance...

Ai Ba shiri ta juya amma sai ta rasa ta ena zata sa hannu don ji take brain dintan ma ya wanke lokaci guda tamkar bata kalli videon ba,

Jin ta daura hannu daya a bayansa taki motsawa tayi shiru zugum ya sa shi cewa ,
To shikenan tashi ki tafi mun anan ,bake ba makaran ta.

Tasan in tayi kuka komai zai dada lalacewa nan ta shagwabe fuska tace wallhy ban iya bane yaya,pls kar kace na tafi

Ya juyo yace toh nawa zaki biya na koya miki

Ta dan kwalo ido waje tace' ni banda kudin da zan biya ka fa,
ta bi ta karashe magana da kukkuni ciki ciki tana satan kallon sa,

Dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login