Showing 81001 words to 84000 words out of 219669 words
Chapter 28 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
sa aranta cewa jasmine ba kamar tania ba ne da zata ce zata mata wani abun.
Jasmine da zahida ko ba sauki kullum wutar fitinan su dada hurawa sukeyi a hankali suka dan su,..
Yau Ana saura kwana biyu a soma progrme din jabir a abuja
Ashween Ya ma dena dawo wa gidan kwata kwata sai dare, ko ita jasmine din ba ganin sa take ba don fitinan su ya ishe sa
cikin dan kwanakin dukan su ya hada ya dena kulawa ya cigaba da sha'anin sa.
Kowa da abunda ke damun sa ,musamman ma jasmine da take mugun missing din touches dinsa
Abincin ma bata wani iya ci ba don ta soma sabawa da presence dinsa agaban ta kowani lokaci tafi so ace suci tare ..
Haka itama zahida ,tana mugun son ko da ya saurare ta ma yaji abunda ke damunta,
Tana matukar bukatar wanda zata gaya masa problms dinta ko dan ta samu relieve amma sam ashween yaki.
Washe gari da safe ana gobe zasu bar yola jasmine tayi masa sammako ta sha light make up sama sama ta sanya riga mai kama da material fari mai siririn hannu
amma kash a banza, don koda ta isa kofar dakin ya riga ya fice abunsa,
Sosai ranta ya dagule ji tayi kamar ta kurma ihu don bata taba tunanin zata na jin shaukin son suka kasance tare so soon har haka ba,
Tayi kyau kam na daukar hankali gadon bayan ta kaf rabi a bude, net din sai ya kwanta ya manne da fatan ta gwanin sha'awa, gashi rigar har yana wani nuna shatin nonowan ta ta ciki alaman ko bra bata saba
A hankali take saukowa cikin rashin jin dadin samun sa, bata hankara ba kawai ta ji mutane a gaban ta,
Dauke kai tayi saurin Yi sannan ta dawo ta watsa musu harara mai zafi da niyyar bi ta gaban suta wuce abunta,
Tsaki zahida tayi tana mata kallon sama da kasa tace ke! Come back here"
Yanayin yadda tayi maganan Sai da jasmine ta razana, amma sai ta dake taki ta juyo saima canza salon takun ta tayi ta cigaba da tafiyan ta kamar bada ita suke ba
Karime na gefe sai zuga zahida takeyi murya kasa kasa tana cewa
Madam kinga ni ko? maganan ki fa zai iya dawo wa gaskiya halan ma kwace miki shi tazo yi gidan nan, ai zai iya yiyuwa akwai yin aure tsakanin su ma an an sani tun agida..hmmmm karfa a miki yar dangi kina zaune madam.
Jin hakan ma yasa zahida ta juya ta mata wani mugun kallo tace,just shut up karime
Wannan ba matsala ta bane don nasan ashween nika dai kawai yake so a duniya,
Damuwa ta kawai nasan meye nufin yarinyar nan dani ne, don tunda ta zo gidan nan take wargaza min al'amari,son shi take yi ne?
Karime ta tsaya itama kamar mai nazari chan tace ,' kwarai kuwa madam, akwai gamshin haka.ni na gama lura
Ita ce ma mai bibiyansa ..ki kalli kayan da tasa yanzun.hmmm
Dukan su Ido suka mayar kan jasmine dake kan takawar ta a hankali har takai kusa da kofar dakin ta
Taf taf taf zahida ta buga jikin karime tace yi gudu kije ki taro min ita kar ta shiga daki
Ai ba jira karime ta zura a guje wanda ya sa jasmine din dakatawa ma tun kafin ta iso ta
Tace ke lpya?
Tana haki tace madame ne ta ce na tare ki,
Tsaki jasmine ta ja mai sauti ta watsa mata harara
Zaki bani waje na wuce ko sai na wanka miki mari?
Cikin hakan zAhida ta karaso wajen itama
Tana cewa .. wanka mata mari na gani marar kunya,
Nan karime ta yi gefe ta basu waje suna fuskantar juna
Kallon kallo suke yi cike da tsanan kansu,
Zahida tace,ena kika fito anan?
Jasmine kamar bazata amsa ba tace'enda idon ki ya baki nan naje.
Dan takaitaccen Dariya zahrod tayi tace a hakan? dube ki yar iska kawai,mayya, dama tallen jikin naki zaki kaimasa ko me?
Abun ya sosa ma jasmine rai amma sai ta daure tace ,yar iska ,mayya? Hehehe
Ohh' haba,look who is talking
Ai gwara ni nan gidan kamar gidana ne don wallhy yau na bar gidan nan tare da shi zamu bari har abada kefa?
Iskanci da maita ya wuce wacce zata bar gidan iyayen ta ta zo ta zauna da saurayi?
Kai, wallhy an yi asarar mata ,wasu dai azabar jarabar su shi zai kashe su mswww.ta ja tsuka mai zafi tare da hararata dauke kai gefe,
Hannu karime ta sa akai alaman mamakin yadda jasmine ke iya fadan magana gatsau ma zahida
Don ko a fuska ka kalle su kasan zahida ba sarar jasmin bane ko a wasa.
Cikin bacin rai zahida tace kan bala'i. ..ni kike cewa hakan jasmine?wato nice yar iska,mayyan kenan ko
Jasmine tace muguwar yar iska ma kuwa, in yayi miki zafi ki bar gidan mana shasha jarabbabiya kawai,
Nan ma Tayi tsaki zata bar wajen
'Wani wuf zahida tayi ta damko ta ta wanka mata mari, nan kokawa ya kure
Jasmine Duk iya yadda taso ta fincike daga jikin zahida ta kasa don wani irin damka mai tsanani ta mata
A hatsale tace dauko min sugar karime yi sauri ki kawo min shi nan
Nan ta ja hannun jasmine din da karfi ta finciko ta ta shige room din da ita
Kokawa suke yi amma na gaba yayi gaba zAhida ta riga ta fita karfi da gwari nan ta damke ta jasmine sosai
Itako sai dura mata ruwan zagi take yi da bakaken maganganu
Ai kuwa karime na shigowa ta ce
Zo nan ki rike min ita..
Dankwali suka samu suka kwantar da ita kan kujeran dake jikin mirrorn ta suka daure mata hannu da kafa, da baki
Nan ne jasmine ta soma kuka don tsoron abunda suke shirin mata take ji. musamman da ta ga an shigo da sugar dakin
Gashi Ba bakin ihu sai kicin kicin take sun bankare ta don kujeran karami ne duk kirjin ta ya turo gaba
Bayan sun kammala komai,suka tsaya suna kallon ta . Hawayen dake kwalala idonta zahidan take kallo tana zabgar dariya har tana rike ciki,
Karime kuwa na gefe tanayi itama ciiki ciki
' nan ta dube ta tace daga yau in akace ki raina na gaba dake bazaki yi ba,shegiyar yarinya kawai,munafuka
Aniyar ki ta bi ki muguwa,
Kuma kisani ashween is only mine,.kina gani zan aure shi na mulke shi ki zama yar aiki a gidan wawiya kawai.
Nan suka sake mata sugar a kasa,
zahida tace ma sugar, have fun ,
Ta juyo ta kalli jasmine tace" wannan ne dai dai dake,ba ciwon jaraba ke damun ki ba? Tayi sauri. Hankade mata Sugarr tace c'mon go to mumy ta masa nuni da jasmine da ta gama rudewa sai hargowa take yi tana ruwan hawaye
Kirif suka kulle kofar a idon Ta
tun tana jiwo dariyar su har ta daina ji.
Ido da ido sukayii da sugar enda ya sunkuya yana lashe kafar ta sai kuka takeyi tana wani irin kara,.ta gama sadakarwa yau nata ya kare
Ga shi ba bakin ihu sun toshe shi yadda ko jin ta ba ayi sai wanda ya shigo.
*gan gan gan 🤒🤐😶*
*gudnite my peopl*
*surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
sakallahu khairan my people ur du'a is powerfl...am grateful💋💯🤝🏼
*Page▶37*
Zahida data san bata kulla dai dai ba tuni ta je dakin ta ta sa kanta baccin dole
Tasan yau duk yadda akayi dole ashween ya kula ta ,duk da ma tasan abun bazai musu kyau ba.
Gefen ashween kuwa da shike ba da shiri ya fita agidan ba sai ya yanke hukuncin dawowa gida da wuri don ya dan huta kafin ya sake fitowa tunda gobe ne tafiyar su abuja,
Ga maganan makarantar jasmine da yake processing...
yaundin ma kamar kullum yana mugun jin mising din ta amma ya rasa yadda zai sama makansa sauki
Su kuma a gidan Tun karfe 7 saura abun ya faru amma ana neman 8 saura ba wanda ya leka jasmine ta ci kuka taci kuka har idon ta sun kumbura tsaban takaicin abunda sugar yake yi ajikin ta,
Don tuni ya bar lasar kafar nata tuni ya soma lugwigwta boobs dinta da kafafun sa yana lallashe mata wuya,
Kai kaiwai take iya motsaya duk da Ga sanyin AC ga komai amma ta jike chagwab da zufa ko ena na karkawa ajikin ta,
Zuciyan ta kuwa ba irin adduar da batayi ba,ammy,yayan ta ba wanda bata kira yazo ya cece ta ba
Karshe har muryan ta ya dauke gana daya sugar kuma baiji zai bari ba.
so yake ya yage rigar ta kargi daya ji amma ya kasa,saboda kayan a manne yake da jikin ta
Shiyasa ma iya enda yake gani abude kawai yake kaiwa hari
Numfashi take a zuciye kirjin ta na sama sama kamr ta dauke ranta..
Cikin minti kadan ashween ya shigo baiga kowa ba sai ya nifi site dinsa
Yana kaiwa setin kofar ta ya dan dakata don da Har yayi niyyar wucewa kawai abunsa
""sai yace bari dai ya duba yaga lpyar ta,
tunda ita bata missing dinsa.
Tana faman ji da sugar a jikin ta kokarin sa yaga ya ciro boobs dinta fili amma ya kasa. Kwatsam ..sai taji an dan bude kofar,
Ido hudu sukayi da shi nan take wasu zafafan hawaye suka soma sauko mata,nan ta soma yunkurin magana amma sai disashhen sautin muryan ta dake fita kadan kadan
Shock ya shiga ya tsaya chak yana ganin abun kamar mafarki, Wani mummunan bugawa kanshi yayi take ya firgice ya karaso gaban ta a gagauce ya zube gwiwarsa kasa yana cewa meye wannan?,waya miki haka jasmin
Bari hannun sa yake Baiko lura da sugar ba
Yana yunkuri kunce mata baki sugar ma na kokarin dada kawo hari saman nonon ta
Bai san lokacin da ya shakuro wuyan karen ba.wani irin damka ya masa a zuciye murdawa daya ya kaishi lahira sannan yayi wurgi da a bar banza sai da ya karye.
Cikin sauri yake kunce ta
Yana kammalawa tafada jikin sa ta kurma wani azabbaben ihu duk da muryan nata baiya fita,
Har cikin bargon jikin sa yake jin kukan nata wanda ya dada ruda shi
jikin sa bai daina rawa don bacin rai,
Haka yake faman shafa ta a hankali yana calming dinta Bai iya cewa komai ba don yasan in baiyi control din kansa ba zaiyi mata hawaye awajen.
Ba jira ya nade ta a hannun sa ta rike shi dam dam tana sheka kuka, yayi dakin sa da ita
" yana shiga bai sauke ta ba ya zaunar da ita kan cinyar sa yana kokarin shafo fuskan ta yana calming dinta..
Kuka ta cigaba da yi itakam..abun da yafi tsorata shi ma yadda ko ena jikin ta ya dau zafi sai rawan dari take a hankali.
Ganin dukkan su basu cikin mood din magana ya sa ya sauke ta kan kujeran ya tashi yayi saurin hada ruwa
Ya zo ya kaita bayi ko zata ji dama dama,
Da kyar ta kyale sa ya taimaka mata tayi wankan don jasmine sam taki ta dena kukan sai bori take ga shi muryan baya ko fita sai wani irin kara kawai da nishi take fitarwa
Ashween kalar tausayi Hankalin sa yakai 360 wajen tashi Idon sa yayi ja ya gauraya.shi dai Allah Allah yake yaji meya faru kuma waye ya mata hakan
Amma sai ya na kokarin danne kansa don bayason yayi amfani da zuciyan sa wajen yin wannan hukuncin
don shi kadai baisan me zai aikata ba ,shyasa ya cije yake ta delay in tamvayarta don yafiso ya dan sauko tukunna kar yayi mummunan aiki.
Lokacin har goma ta buga tana daure da towel dinsa kusa da shi a kwance har ya bata maganin zazzAbi sannan yayi zaman diris yana rarrashin ta har tayi baccin dole.
Bai fita ba kuma bai leka ko ena ba yana zaune gefen ta don ya gama analysing yasan ba wanda zai wulakanta jasmine hakan inba zahida ba
' cikin bacin rai yace lallai zahida tana mugun wasa dani she wll pay for this.
abun da nake guje mata yau din nan shi zata amsa awaje na.
Itako karime tuni tana tsaye a kofa itama tana gadin zAhida dake barcin fargaba
Chan anjima dataji ta tashi ta yi knocking
Ta shigo ta zube a kasa
Daga kwance zahida tace ya akayi karime ya dawo ne?
Tace ehhh toh nidai banganshi a gidan nan ba
Amma naga motar sa a waje anyi parking,
Tace Kinje kin duba dakin ta ?ua ake ciki
Tace ah a madame,banje ba
Ai sai da izininki ranki dade
Wani yatsine zahida tayi
Tace toh jeki ki dubo kiga me take ciki
Don bana son sugar ya wahala ya gaji ya kasa min komai,jeki in kinga ta gasu sai ki zo ki kira ni.
Ta mike ta ce to madam.sul sul ta yi waje ta nifi dakain jasmine,
Tana tura kofar kuwa Gani tayi ba kowa a dakin
Ga dankwalin an watsar kasa sugar na chan gefe mutacce.
Ai bata iya cewa komai ba ta juyo a hujajan ta nufi dakin zahida ta sanar mata,
Sai da zuciyan ta ya buga gaf gaf tsaban tsoro amma sai tayo kamar bai dame ta
Nan ma tace dauko min sugar na ga gansa he can't die
kinsan kudin dana cire na saye shi kuwa da zaki ce min ya mutu,c' mon jeki dauko min shi
Karime Ba musu ta wuce ,ta nufi hanya itama din fargaban makomar ta take a hannun ashween duk da ma zahidan tace ko an kure ta zata bata aiki wanda yafi wannan a abuja.
Jasmine A hankali ta soma bude idon ta da suka riga suka haura fuskan ta har yayi ja kadan kadan..ita kanta da suka hada ido da shi sai da ta mance da abunda take ji na haushin su zahida don kuwa sosai tausayi da tashin hankali ya bayyana a fuskan sa ..
Da dai taso ta dada masa bori sosai ta gigi tashi,sai tayi tunanin intayi hakan taci baya,
tuninta ai zahida zata iya lallaba shi tunda su masoya ne ita kuma a barta tutan babu
Take ta sauke wani munafikin hawaye ta riko hannun sa a sanyaye.
Ji take yadda jikin sa yake karkrwa a hankali don tuni ta gane baya cikin hayyacin sa har yanzu.
Baice mata komai ba
Dago ta yayi ya dada gyara mata mazauni a kirjin sa ya kalmaso ta da hannun sa kafin yace meya faru jasmine,waye ya miki wannan abun.?
Sauke ajiyan numfashi tayi ta dada kankame sa nan ta soma rero masa kanun labarai har da gishiri da sugar, tana yi tana goge hawaye kalar tausayi.
Tunda tafara ya lumshe idon sa, don sai da yaji zillon hawaye na kokarin sauka kan fuskan nasa ga kishin bala'i dake kona shi,wai ma arasa abunda zai taba masa jikin princess dinsa sai kare?
wani hali na daban ya tsinci kansa amma yaki ya bari tasan halin da yake ciki sai da yayi shirun kusan minti 3 sannan ya soma bata hakuri cikin sanyin murya da lallabi
Karshe Yace duk wannan abun laifi na ne ki yafe min kinji?
Ta dago ta girgiza masa kai tace uhm.uhm...ni ma enada laifi yaya, na mata rashin kunya ne enaga shiyasa ta min haka.
A ranshi ya ja tsaki yace' Allah dai ya kare ba na nan a gidan nan da yau sai tayi kwanan asibiti jina jina,, i hate her for this, ya dada kamo ta da kyau sai yace kiyi hakuri dai insha Allahu bana barin kowa ya sake taba ki agidan nan kuma duk zasuji ajikin su
tayi karamin murmushi tace nayi,
Duk da hakan yaci gaba da zubo mata kalaman rarrashin dana kwntar da hankali
Itakam Gyada kai kawai takeyi musamman data ji yace
Ita zata fadi kalar hukuncin da zai ma zahida da karime.
A haka har karfe 11 saura ya buga nan ne yace" you wanna go for some ice cream? yau fa akwai rana sosai
Tana manne da shi Da kyar ta kwakalo yes din cikin jin dadi a ranta. yace to zauna nan kijira ni ena zuwa
Nan ta shiga buga game da wayar nasa wanda yawanci shi tafi gani a yannun sa amma ba salin shi din yake using ba
Nan ya koma dakin ta dauko mata kaya masi kyaw tazo tasa sannan shima ya sauya dressing yace ta biyo sa nan su ka fita gari.
Yawon su suka sha ranar don dama ita bata taba zuwa yolan ba,
Nan ya nuna mata wajaje ya kaita shan ice creams kayan cime cime dai kala kala da dik wani abun da yasan zai dauke mata hankali yasa taji sanyi aranta,
Duk da ba wani make up a fuskan ta sosai yake satan kallon cute face dinta suna tafiya.
Ranar gaba daya ya kashe bainkula kowa ba harta wayar sa , sai da ya tabbatar jasmine ta dawo dai dai da dariyar ta da komai don har karfe 8 na dare suna waje sunje club din snooker da table tennis na manyan mutanen gari nan ma suka tsaya yin game abun su.
Gefe guda kuwa Hankalin zahida ko ya gama tashi ,jin shi shiru shiru tun safe ba ashween bare jasmine
Don basu ga shigowar sa ba kuma basu ga fitar su ba.
Sannan aranta ta tabbata shine kawai ya kunce jasmine ya kashe mata sugar
Ita damuwar ta ma kardai ko jasmine Wani abu ya same ta ne ta shiga uku
Gashi ba abokin shawara ko gulma tariga ta bal bale karime da masifa ta kore ta cikin bacin ran da ba gaira ba dalili
don dama ita ba a mata ta dadi
Yanzun Tunanin makomar ta take
Tasan yau dole akwai chakwakiya mai girma.
Tana tsaye a kan stairs tayi tsuru tsuru,chan ta sama ta hango cook nana tana shigowa sa ledojin shoping.
Cikin ta ne ya soma kulu kalar zawo amma sai ta sauke ajiyayyen numfashi ta sauko kasa
Jasmine Tana gaba yana biyo ta kan layi suka shigo palour
Dai dai itama zahida tana karasowa