Showing 147001 words to 150000 words out of 219669 words
Chapter 50 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
kwana biyu ta lura idan tana sucking din sa yakan kusan shidewa sai ta fi bada muhimmanci a wajen.
Tsaban hargowan nishin da yake saukarwa da dadin dayake ji ya sa ya juyo ta a haukace ya soma sauke falillah..
Ta so ta daure kar tayi kuka amma ena duk da ba wani zafin take ji ba sai da tayi,
Tsaban yadda ya manne bayajin kira ya sata take kwokuntun anya tsantsar dadin jikin ta ne ke tafiyar da shi ko kuma dama shi din rough rider ne ?
Domin A Ko wani rana sukayi sai ta kwashi kashin ta a hannu, sosai yake gamsar da su sai sinyi laushi sun jijjiga jikin juna sannan su hakura.
Gefen zahida kuwa ta gama shirin ta tsaf tana jira jibi zata faso gidan ta soma aikin ta ,wannan karon tace ba gudu ba ja da baya sai ta malleke Ashween mallaka na har abada.
🙆🏽♀🙈😅
*Ance na rage pages da gaske ne🤔🤔*
*sureim*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶64*
Washe gari da safe Ashween ya koma tafiya office din sa normally karfe 8 ko 9 ya bar gida
Sai dai in yaje baya dadewa kamar da chan sai ya dawo gida ma matar sa. ..
Cikin tarairaya da soyayya suke zaman su a kwana biyun har Allah ya sa zahida ta kira shi a waya.
Yana kwance kan cinyar princess din nasa data sha pink top marar hannu da dan karamin bomb shot din ta kanta ba kwali tana karatu.
Ya dauki wayar ba yabo ba fallasa yace helo,
Sai da ta danyi karamin ajiyan zuciya sannan tace"ai sai kazo ka dauko ni ena airpot ena jiran ka yanzu.
Yace haba zahida ni kuma to wai ba driver ki ne ko yaya ?
Tayi masa shiru alaman ranta dama a bace yake da shi sosai
Jin haka yasa shi cewa hhmmmm ok to jira ni ena zuwa.bai jira ta kara magana ba ya katse wayar
Jasmine tana kallon sa sai juyi yake kan kafar nata amma sam ya kasa tashi bare yace wani abu
Cikin ranta tace ai wallhy ba enda zaka je..in taga dama tayi ta zama acha har mahdi ya bayyana.
Can da ya ishe ta da juyi tace"husband tashi mun to ni zan je waje.
A hujajan ya mike yace nima zan biki ta daura hannu kan kogo tace no.zauna anan ure under arrest 'tayi masa alaman bindiga da dan yatsun ta biyu
Abun ya bashi dariya sosai musamman yadda ta riko hannun bibbiyu tayi fuskanra kamr da gaske harbin shi zatayi
Ganin yana mata dariya ta dauke wayar sa ta sai flash ya haska alaman ta dauka masa pic..har yanzu dariyar na cin sa sai
Ya dan daure fuska yace bani nagani wayace ki dauka min 'daga soja kun dawo photographer ko,oya bani ya kawo hannu zai kwace tayi saurin ja dabaya ta sauka a gadon tayi nasa gwalo ta ruga a guje. .
Jin yana biyo ta ya sa suka ruda gidan da dariya
Don sam taki tin shiru da bakin ta sai magana take yi na shagwaba da sakalci,
Har baya tayi da shi tana cewa in yana da karfi yazo ya kwace ta gani,haka suka zageye swimming pool jusan sau biyu yana daf kamo ta ta daka tsalle ta fada cikin ruwa.
Chak dariyar nasa ya tsaya tunanin sa ko bata hankara bane ta fada ,
Ko ajikin ta sai tayi saurin iyo dai dai yana shirin fadawa ciki ta fito dakanta ta zare wayar daga cikin boobs dinta ta ajiye a bakin.
Cikin mamaki ya sqke baki na kallin ta kafin yace wani abu ta jawo sa ciki
Kanshi a daurw yake da mamakin a ranshi yace dama jasmine ta iya swimming ne?
Nan yaji ta chakule shi yayi saurin binta cikin ruwan sun kai minti 30 suna wasan su..
Da kyar ta bari ya kamo ta jikin sa suka iso baki baki, enda ya manne ta jikin sa sosai yana binta da mahaukatan kisssess..
Ko ena yake shafawa itama sai bin jikin nasa take suna watso ma juna hot romance..
Karar budewar gate ya fargan da su sai yanzu ma ya tuna ashe zahida tace ya zo ya dauko ta,
Ya dan dafe kai yace ohhh God , jasmine tayi kamar bata san meya ke nufi ba tace meye ne, yayi shiru ya na kallon wet and sexy bodyn ta sai yaji ya sake lumewa duniyan kissing din ta,
Zahida da ke shakure da haushi a bayan motar Tun daga saukar ta idon ta ke harsashen ganin su suna kissing,amma
Da shike bend ne wajen bata gani sosai Allah Allah take ta fito ta leka ta gane wa idon ta
Lokacin jasmine ta dan ture sa a jikin ta don har wani zugi bakin ta keyi
Nan tayi wuf tayi gefe tace masa toh ya fito su tafi daki,
A lokacin Zahida na kan tahowa kamar zata tashi sama don taga ni sarai eh shine fa a ruwan
Gashi babban abun da ke damun ta dressing din jasmine din,
Bai ko lura ba ya shashantar da fuska ya ce kizo nan na tambaye ki wani abu kafin mutafi dakin, ta make kafada tace kai dai kazo nan..
Ta calla masa harara a shagwabe.
Ba musu yayi yunkuri ya taho da gudu ta fice a ruwan tana dariya bata kula ba sukayi kicibis da zahida enda tayi nasaran ture ta har kasa ..
A dan taoracw ta juya tace oh my god im sorry fuskan ta dauke da murmushin keta don tuni ta hango zuwan nata
Lokacin ne yaga event din don zahida ta riko kugun ta akasa tana wayyo wayyo ,jasmine na tsaye kanta tayi tsuru tsuru kamar da gaske
Kafin ya fito zahida tayi wuf ta tashi tsaye cikin fushi tace wallhy baki isa ba ke karamar yar iska ce,
Jasmune ta dan ja da baya tace sorry pls kiyi hakuri
Zahida dake bude mata ido tana matsowa daf tace just shut up Dagan gan kika ture ni,'sai tayi kifi kifi kalar tausayi gaban zahida
Ashween na karasowa ta koma bayansa ta fashe da kuka.
Wani uban harara da kallon sama da kasa ta watsa masa musamman data lura da yanayin sa don har yanzu sandan girman nasa bai gama sacewa ba .fuska ba yabo ba fallaza
Yace zahida meye haka tun tuni tana baki hakuri dukan ta zakiyi ne?
Ya dan juya yace yi shiru jasmine ba laifin ki bane kinji, ita dai kifi kifi tayi ta manne a bayan sa har da zagoqa da hannun ta kan wet chest din sa
Tana dada matso hawayen
Cijan baki takeyi hannun ta na rawa ga idon ta sun cicciko da hawaye tace yanzu abun da kake yii yayi dai dai kenan ko, ka gama sake mata ai shiyasa take raina ni kai kuma bakka ganin laifin ta to ni wallhy nagaji..kawai ka fito fili kace...sai ya dakatar da ita da hannu
Ya daure fuska ya tari numfashin ta,
Pls ya isa haka zahida,enough another word abt her anan wajen ranki zai baci.
Ya ja hannun jasmine yace zo mu tafi,sai bibiyan bayan sgi take ita kuma tana satan kallin zahidan dakw shidin dauke nunfashin ta
Tayi tsaye zuciyan ta na bipping kamar zai fito.
Ganin lumewar sa cikin gida ya sa ta tsala ihu ta zube kasa wajen tana birgima..
Itako jasmine ko ajikin ta sai tayi lumui fuskan tausayi alamn bata ji dadin yadda ta ma zahidan ba amma ciin ranta dam yake da farin ciki.
Da gan gan ta dan gogi kafar ta kan steps ta tsala ihu cuki. Sauri yace meye ya faru
Ta riko kafad tace zafiii yaya na buge ne..
Ya ce sory duk da ma na riko ki kina buge kafa ena hankalin ki yake
Sai ta ruro baki ta mika masa hannu ta shashance alanan ya dauke ta ya karasa da ita
Ba musu ya aikata hakan,
A dakin sa suka dire ya ajiye ta kan gado suna maida numfashi,
A kasale take kallon sa shima sai ya dan kissing lils dinta lightly yace meye ne kuma madam ko kafan ne
Ta girgiza kai ta sakalce tace kawai banna jin dadi ne
Ya kalli ta yace why not?
Sai tayi shiru ta jasa kawo munafurcun data kulla zata fada akan zahida,
Shiku ya kure ta da ido..yace c'mon wify fada min mana
Chan tace zahida tayi fushi ko yaya duk laifi na ne pls kabata hakuri.
Tayi saurin sunkuyaf da kai.
Mamaki ne ya kama shi sai yati smiles yace matsalar ki kenan ta gyda kai a hankali yace
Hmmm jasmine kenan dnt wry she wlm be fine.
Ya dan sanyaya murya tare da kamk hannun ta yace " ai na mimi alkwarun bazan bari wani ya taba ki again ba ko?
Ta gyda kai a hankali tana jin hadarin kaynar sa na ruri a zuciyan ta lokaci guda.
Ya tabe baki yace toh kinga Ni ba ruwa na da wannan,
Yanzu ki tashi ki sauya kar sanyi ya kama ki,
Tace no kai dai ka sauya naka kayan sai naje daki na..
Ya gigiza ka alamana Bai yarda ba sai da ya sata sukayi wanka tare sannan ya sauya kayan sa ita kuma ta sa wani t-shirt dinsa black wanda yakai mata daf cinya kadan..
Sai dai ya mata long kisses cewar sa she looks very sexy data sa rigar san sai yauki take..
Nan ma ya kamo hannun ta suka fito ya kita har doom dinta sannan ya kamo hanyar site din. Zahidan
Kafin nan bayan ta gama cin kukan nata ta tattaro ta shigo daki,
A kasa ta sake zubewa tace ehem, dama na sani sarai yana nan a mulkan zuciyar sa.
Makira,munafuka mayyar yarinya kawai,ai sai na tona miki asiri kwanan nan aure zai hada ni dashi sai na hauka ta ki.
Karar shigan wayar mrs rod ya sa ta samun sauki sauki,enda ta dan rarashe ta ta dada juma zuga ta,
Da cewa ai dama in aski yazo gaban goshi yafi zafi ta daure har burin su ya cika
Da hakan ta tashi ta shiga wanka
Tana fitowa dai dai lokacin ya shigo dakin
Gani daga ita sai towel ya sashi kai kansa kasa da niyyar komawa sai
Tayi sauri ta karaso ta cafko hannun sa
Dan sauke ajiyan zuciya yayi yace ,stio it zahida baki ga yadda kike bane
Ki shirya zan dawo
Tayi wani munafukin dariya tace what?
Ai baka isa ba baby, me hakan yake nufi ohhhhh i seee
Haramun ne ka kalli jiki na ,but na wancan yarinyar ba haramun bane ko?
Yayi saurin juyowa yace just shut d hell up, a ena ne kika taba ganin ta fito tsirara jamar yadda kije tallen jikin ki a gidan nan
Cikin tsawa tace nagani yau"
Ko zakace min wannan tsinananen kayan dake h
Jikin nata ma ba tsaraucun ta yake nunawa ba?
And what did u do, tayi scuff ta hadiye yawon bacin rai ta cigaba:
Da shike bata laifi wajen ka ai zama kayi mata tana lailaya ka kanajin dadi,i cant see it tunda dick dunka ma ya kasa kwanciya mtsss a gaban ta.
Sai tas ya wanka mata lafiyayyen mari 'rai a bace yace 'well enough, ya ishe ki haka.. kar ki sake kice zaki ci min Mutunci baki san meya faru ba.
Besides im not here fif rhis nonsens in baki xa time dina am out. Ya juya ya fice abun Sa..
Kuka taci sosai din harga Allah abun ya ishe ta yanzu, tagaji tagaji,
Gani take kawai
Ashween yanada feelings ma jasmine amma sai yake boye mata
Cikin kukan nata tace wllhy bazan taba sharing dinka da wata ba
Yanzu dai ena hakuri ne a,amma duk randa na san akwai wani tskanin ku sai na kaita lahira sai dai naje prizon din..
Har washe gari ba wanda ya juka juna tskanin su
Bai damu ba din tun jiya yake tare da matar sa suna assigments din ta Tare,
Abubuwa dayan yake koya mata cikin kwana biyu,
Da shije ma aiki ya dan sha masa kai ita kabta jasmine yau kwanan ta biyu rabin sa daya yi sex
Da ita,sai dai cudlles da romance shikenan yayi baccin sa.
Sam basu lura da zahidan ta riga ta koma Abuja ba.
Sai ranar da ya shirya zai tafi porland tafiyar 3weeks nan ya lura ashe bata nan.
Da kyar ya lallaba jasmine a hakan ma din ya tabbataf nata yana dawo zata tafi ukraine ta sima attending practicals classes shyasa ta nutsu ta zauna ta maida hankalin ta kn karatu
*surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶64*
Washe gari da safe Ashween ya koma tafiya office din sa normally karfe 8 ko 9 ya bar gida
Sai dai in yaje baya dadewa kamar da chan sai ya dawo gida ma matar sa. ..
Cikin tarairaya da soyayya suke zaman su a kwana biyun har Allah ya sa zahida ta kira shi a waya.
Yana kwance kan cinyar princess din nasa data sha pink top marar hannu da dan karamin bomb shot din ta kanta ba kwali tana karatu.
Ya dauki wayar ba yabo ba fallasa yace helo,
Sai da ta danyi karamin ajiyan zuciya sannan tace"ai sai kazo ka dauko ni ena airpot ena jiran ka yanzu.
Yace haba zahida ni kuma, to wai ba driver ki ne ko yaya ?
Tayi masa shiru alaman ranta dama a bace yake da shi sosai
Jin haka yasa shi cewa hhmmmm ok toh shikenan jira ni ena zuwa.bai jira ta kara magana ba ya katse wayar sa ya ajiye gefe
Jasmine tana lura da shi sosai sai juyi yake kan kafar nata amma sam ya kasa tashi bare yace mata wani abu
Cikin ranta tace ai wallhy ba enda zaka je..in taga dama tayi ta zama acha har mahdi ya bayyana.
Can da ya ishe ta da juyin tace"husband tashi mun to ni zan je waje.
A hujajan ya mike yace nima zan biki kinga sai muje yawo ko? ta daura hannu kan kugo sigar masifa tace no ba enda zaka je zauna anan ure under arrest 'tayi masa alaman bindiga da dan yatsun ta biyu
Abun ya bashi dariya sosai musamman yadda ta riko hannun bibbiyu tayi fuska kamar da gaske harbin shi zatayi
Ganin yana mata dariya yasa ta dauke wayar sa ta seti fuskan sa sai flash ya haska alaman ta dauka masa pic shiko har yanzu dariyar na cin sa sai da kyar ya dakata
Ya dan ci magani yace bani waya ta, wai wayace ki dauka min ne 'daga soja kin dawo photographer ko?
,oya bani ya kawo hannu zai kwace tayi saurin ja da baya ta sauka a gadon tayi masa gwalo ta ruga a guje. .
Jin yana biyo ta ya sa suka ta tsala ihu tana dariya haka suka ruda gidan da surutu
Don sam taki yin shiru da bakin ta sai magana take yi na shagwaba da sakalci,
Cikin hakan Har baya tayi da shi tana cewa in yana da karfi yazo ya kwace ta gani,haka suka zageye swimming pool kusan sau biyu
sai da taga yana daf kamo ta ta daka tsalle ta fada cikin ruwa.
Chak dariyar nasa ya tsaya yana zare ido tunanin sa ko bata hankara bane ta fada ciki.
Ko ajikin ta sai tayi saurin iyo dai dai yana shirin fadawa ciki ta fito da kanta waje kadan ta zare wayar daga cikin boobs dinta ta ajiye a bakin pool din.
Cikin mamaki ya sake baki na kallon ta kafin yace wani abu ta jawo sa ciki fanjam
Kanshi a daure yake da mamaki a ranshi yace dama jasmine ta iya swimming ne?
Nan yaji ta chakule shi yayi saurin binta cikin ruwan sun kai minti 30 suna wasan su don ta iya sosai..
Da kyar ta bari ya kamo ta gefe suka iso baki baki, enda ya manne ta jikin sa sosai yana binta da mahaukatan kisssess..
Ko ena yake shafawa itama sai bin jikin nasa take suna watso ma juna hot romance..
Karar budewar gate ya fargan da su sai yanzu ma ya tuna ashe zahida tace ya zo ya dauko ta daga airpot.
Ya dan dafe kai yace ohhh God , jasmine tayi kamar bata san meya ke nufi ba tace meye ne,? yayi shiru ya na kallon wet and sexy lips dinta ta sai yaji ya sake lumewa duniyan kissing din ta,
Zahida da ke shakure da haushin sa a bayan motar driver Tun daga saukar ta idon ta ke harsashen ganin su suna kissing,amma
Da shike bend ne wajen bata gani sosai Allah Allah take ta fito ta leka ta gane wa idon ta hakan ne ko karya ne.
jasmine ta dan ture sa a jikin ta don har wani zugi bakin ta keyi
Nan tayi wuf tayi gefe tace masa toh ya fito su tafi daki ta gaji,
A lokacin Zahida na kan tahowa kamar zata tashi sama don yanzu kam taga ni sarai eh shine fa a ruwan
Gashi babban abun da ke damun ta irin kalar dressing din dake jikin jasmine din,
Jasmine na hanakare da zuwan zahidan shikam Bai ko lura ba ya shashantar da fuska ya ce kizo nan na tambaye ki wani abu kafin mutafi dakin, ta make kafada tace kai dai kazo nan ai kaine babba.
Ta calla masa harara a shagwabe tana wasa da ruwa da hannun ta.
Ba musu yayi yunkuri zai taho wajen,ai da gudu ta fice a ruwan tana masa dariya bata kula ba sukayi kicibis da zahida enda tayi nasaran ture ta har kasa ta fadi..
A dan taorace ta juya tace "oh my god im sorry fuskan ta dauke da murmushin keta don tuni ta hango zuwan nata'
Dago kansa a ruwa shikuma a Lokacin ne yaga event din don zahida ta riko kugun ta akasa tana wayyo wayyo ,wayyo baya na ,jasmine na tsaye kanta tayi tsuru tsuru da ido kamar da gaske
Kafin ya fito zahida tayi wuf ta tashi tsaye cikin fushi tace wallhy baki isa ba,ai ke karamar yar iska ce sai na rama.