Showing 48001 words to 51000 words out of 219669 words

Chapter 17 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4117

lalume yayin da kowa ya tsura mas ido cikin zahida da mrs rod data fito daga sashin home office din ta data ji ihu,

Gashi nan ,duk laifin ka ne mugu kawai azzalumi
Zahida tace rai a bace tana nuna shi ma mrs rod

Meya faru dake ne,ena kike .....
?lailah......
Lailah?.....
Kawai yake fada cikin zafin nama bai kula su ba

Dayake idon sa daya na dan gani Dishi dishi ya hango ta a kasa suna tsaye akanta sun rasa me zasuyi zahida sai bari take

Nan ya karaso wajen su Gurfana yayai agaban ta ya tallafo ta da kyar
Ya fashe da kuka mai cin rai" lateeff?
Kamar da wasa yaji tace ciki ciki amma idon ta alumshe
Cikin kuka yace
Lailah, lail,
Ki tashi Zan rama miki
I promise zan rama miki..ya karashe a zuciye yana huci
Dan kadan ta bude ido kamr mai shirin bacci
Ta dan murmusa ta kamo hannun sa
' kai kyayyawa ne'ena kaunar ka
Pls Ka kula da kan.. ka.. And
Alw..ys.kno..w i be..ived .in you..sai bata kara cewa komai ba ta kwanta luff a dan karamin hannun sa

Shiru yayai na dan lokaci ya kure ta da kallo duk da bai ganin ta da Kyawu har yanzu

Nan mrs rod da zahida suka karaso kansa daf da daf tace
Ohh my god she's dead
mumy! Tangal tangal zahida ta soma yi cikin zaucewa tana neman fasa ihu
Don harga Allah bata so kashe lailahr ba

Mrz rod Hannu ta dauraa kai fiskan ta alaman damuwa ta amma sai ta kamo zahidan tace shhhhhhhhh
Zo nan zahida keep quite
Ki nitsu ..

Girgiza kai ta soma yi tana cewa ,No, no mumy na shiga uku..yanzu za'a kama ni kenan?A rude zahida take fada

Shhhhhhh ke, shut up bana ce kiyi shiru ba zahida
Ko So kike ki jawo min asara biyu ?bakisan idan wannan maganar ta fita shikenan kin kwaba komai ba ko?
Idan naji kince wani abu anan zan mare ki ..shuu
tafada mata da alaman tsawatarwa

Da kyar tayi composing kanta ta tsaya tsuru tsuru a bayan mimyn kamar marar gaskiya

Suka zubaa lateef ido dayayi turus kan gawar lailah

Nan mrs rod ta danna security alarm kafin wani cikakken mint uku
Sai gashi an shigo da security

Shi dai lateef ya kafe idon sa kan gawar lailah ya na faman danne goguwar makaman daukan fansa dake kururuwan fitowa a zuciyar sa

Sam hankalin sa baya kansu
Sai da yaji ance
ga shinan
Ku kama sa
Ya kashe min yata ..dama sai da nace ku dena zuwa kusa da shi
Baida lpyar kwawalwar
Amma taki ji
Wayoo Allah lailah na
Ya kashe min Yata

Dum dum ya ji a ran sa ,kansabya wani irin bugawa a razane ya juyo
Ya ce " na kashe ta?

Eh mana jamal da suka shigo daga baya ya fada yana kai mas naushi a baki
Sauri akayi aka
tare sa
inda jabir yayi jagora wa cid police da likitan su na musamman xuwa cikin wajen

Lateef Bari ya ke yana kumfan baki yakasa cewa komai
Haka ma kunnen sa ya toshe ya dena jin abubwn da ke faruwa awajen
Sai huci yake kamr kububuwa
Bayan an tattara bayanai gaba daya na zaHida da mrs rod da sauran yan gidan
Handcouf aka daura ma karamin hannun sa
Sannan liktar cid tace
Mrs rod
Zamu rike sa mu duba ciwon kwawalwrsa
Kafin nan idan yakai munzali
Za mu aika sa gidan yari kamar yadda doka ta tsara .

Idon ta cike da hawayen karya tayi luiii zata kai kasa tana cewa oh ni hidayat
Na shiga uku"
Da sauri mrs jamila ta riko ta
" mrs rod
Cmon
Ai hakan yafi ..ko so kike ya kashe miki sauran yaran naki
Wannan hukunci itace dai dai da shi

Fatan mu Allah ya bashi lpya
Nan aka wuce dA lateef da ya kage ba alaman dariya ko kuka ko magana a tattare dashi


Kamar dutse haka yake tafiya ko juyawa baiyi ya kalle su ba har a
Suka bar gidan ..

Shiru wajen ya dauka bayan kowa ya wuce dakin sa

nan taje gaban hotun mahaifin su ta kure da ido tana jimami cikin ranta tace
" ka yafe ni abdul fatah"
Nasan duk enda kake yau ka tsine min rayuwa ta"
Ena son danka lateef' don shima jini na ne amma kasan so yakan zama makamin cuta ko?shyasa ma na fifita son yan uwan sa akan sa don sun fisa amfani'

"ta dada shafa hoton tace "he's just a burden to me ,nasan hakan ma zai fi masa sauki kuma
nasan kaima ka fahimce ni mr rod
Ba laifi na bane miji na

lateef baizo min ta yadda zan amfana da shi bane"
Forgive me,

😪😪😪





*"surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*AND TO ALL MY FANs and FOLLOWERs of this BOOK..jazakh Allah khairan*





*Pageâ–¶17*



Gyara murya ammy tayi ta goge hawayen ta taci gaba da cewa,
Ni dai anan tsohowar maikaciyar gidan wanda itace nanny zarah da ke kula da lateef din. Ta tsaya da bani labarin asalin sa...
Amma daga baya shiya ya bani labarin cewa ankaisa asibiti daganan aka ajiye sa wani gida ana wulakan tasu yace min
Komai cikin kazanta da kaskanci ake musu,anan ena gani zuciyar sa ta samu rauni wajen taurin kai don tabbas ashween ya taba taurin zuciya da chan, sai nayi tunani yaro ne karami ke kiyi tunanin yadda zai na ji aran sa da duk wannan kalubalen daya fuskanta a rayuwa' wanda dalilin hakan ne ya sa ya bijire ya gudu
Har Allah ya hada ni da shi a wannan bakin hanyar, kinji kenan

Shiru ne ya ratsa wajen bayan ammyn ta kammala maganan ta,
Kasa Magana hajiya hadiza tayi gaba daya sai taji zuciyan ta ta kasa daukar bayanin ammyn.
Don Tayi kuka har ta gode Allah,ga mamaki daya gauraya ta shin ashe har uwa zata aikta haka ma dan cikin ta? Hmm ikon Allah.
Sai tayi zugum ta dafa kai tana jinjina
Chan tace
Yanzu dama asalin sunan ashween .'Lattef ne?

Gyada kai ammy tayi,


Hj hadiza ta Sauke ajiyan zuciya ta sake tace wa ikon Allah, rayuwa kenan, kana naka in kaga na wasu sai kace kai dan aljanna ne ,
Lallai duniya budurwan wawa ne,
Alhmdullhi ,ta daga hannu sama har tana kwalla tace
Na gode wa Allah da yayi saurin sa ashween mancewa da su ya fuskanci rayuwar sa dake kawai...in ma suna raye chan musu Allah ya dada tsiratar da shi har abada

Ameen ammy tace,
Karki damu hadiza ,nidai eya sani na ance sun nan
Amma ban san ya kammannin su yake ba, shikuma ashween yar uwansa kawai ke dawo masa arai duk ranar xagowar haihuwar sa amma bayan nan banji yana tuno past dinsaa ba! baya ma kaunar jin sunan su Ma amma Sai
kuma
Nasha mamaki kwarai da na ji wai sunan budurwan sa ZAHIDA,

Hjy hadiza ta dago tace ""Hmmmm Allah dai ya dada kywtawa ya tserar da mu..mu dai duk abunda yake so ai ba zamu hanasa ba amma kam
Lallai labarin nan abun al'ajabi ne
Na goyi bayanki dari bisa dari da kika aikata duk abunda kikayi akan su shahida.
Allah ya saka miki da akhairin jarumta ,da namijin kokarin da kikayi wajen Ceto rayuwar wayannan yara biyun..ena ma ace yaya abbas na nan yau yaji wannan sai
Ta karashe cikin kuka

Nan ammy ta shiga rarrashin ta
Har zuciyan ta ya samu yayi sanyi,.

Ranar har ta koma gida ji takeyi kamr an mata duka duk jikin ta yayi sanyi ,, sai jinjina al'amarin take ita kadai

Bayan kimanin kwana biyar da faruwar haka ciwon ammy ya tsananta ..tarin jini wani lokaci aman jini takeyi ..amma sam taki bayyana wa sai ma ta soma killace kanta, kullum sai tayi musu barcin karya don ma karta
Zauna kusa su gano wani abun

' jasmine ce kwance Kan gadon ta tana waya
Ta daure fuska tam sai masifa take
" ai wallhy baki da bakin magana salma
Nice zaki sa naje gidan ku alhakin karya kike baki dawo ba?
Dan karamin dariya tayo tace Kai jasmine nayi miki irin na yaya aahraf ne
Ke ba a wasa dake ne?
Just chill ya wuce I nakusa da wowar ma,


Tare da kallon jin haushi tace Oho can miki yanzu kam, ko kin dawo ma
Ba zuwa zanyi ba, ta karashe tana turo baki
Ta ce Yawwa Salma
Ya maganan mu ne,?
Gobe fa nake shirin sake fara sabon rayuWa ta da yaya ashraf
Dan shiru salma taYi kafin tace
Arre you sure?

Yea,nifa ko aure yace yanzu am ready tafada zuciyanta na dan bipping..
Hararrta salma tayi tace tooohhh, kaji wai aure..yeyeyeye
Kamar zata iya ,

Zan iya Mana ba wasa nake ba itamaa ta mayar mata da hararar

Uhmm toh Allah ya sanya alkhairi"
Nidai nawa nazo na rabarbashe a biki..dan takaitaccen dariya salman tayi cikin magana tana cewa mmmmmmmm
Hidima kan hidima ena babban kawa ena baban kanwa....

Jasmine da kime tana kallon ta ,Drink dinta ta kurba tace"
Babban kanwar wa? naga dai ba son yaya ashraf kike ba don deceive me

"chab,,waye ashraf? wani yaya ashraf
Ni Yaya ashween na nake nufi..bikin kyakkywa da kyyawiyAr auntyn mu
Kinsan Allah jasmine tun kan na ganta nasan ta hadu,.amma naji haushi daya rabu da aunt tania ko ena Take ma oho" nida ma dukan su zai hada ya aura Allah kuwa""tayi tafi cikin dariyan ko in kula ta karashhe

Shiru jasmine tayi, ta kura mata ido take ta soma jin wanii cunkusashhen bacin rai na baibaye ta,har duhu duhu take gani

Itako salma sai bayanin ta take koruwa bata fasa ba
Jasmine Say sumtng naw ..kin min shiru nace ba?
Ya tsayinta yake da deepika padiqoune?
Walhy har jiki na ya bani
Zasu haske wajen
I cant waitttttt....


" bata kammala rufe baki ba ji tayi fasssss a kasa ,karar jefa da glass cup,....a razane ta mike tsaye jikin computer tace subhanallhi jasmine,lpyar ki kuwa?me ye haka?

I dont know,, tafada a zafafe idonta cike da kwalla, ai dagangan kike fada min magana dan raina ya baci.nan muryan tabya canza Sai zir hawaye ya soma saukowa

Dafe kai salma tayi ""Ohhh my god ,dan Allah me haka jasmine?
Ni Yau naga ikon Allah kaji min fitina yo meye naki aciki don nayi maganan auren yaya ashween
Ke da kike shirin sabon rayuWarbki da wani meye na jin haushin naKi ynzu?

Ban sani ba ta fada ranta a bace ""sai kije kiyi ta shirin auren sabuwar auntyn naki mswww ..ba jira ta kashe wayar ta ta fada kan gado
Kuka ta fashe da shi haka kawai bata san ma meya sata ba"
Sai chan daga baya bayan tayi bacci ta tashi sannan take jin kunyaR abun data aikata gaban salman

Dan mika tayi tace " ohh Allah,.duk bakin da na cika akan na rabi da son yaya ashween
Yanzu da wani baki
Zance ma salma wani abun...

Mikewa tayi ta shige bathrum tayi wanka ta shirya tsaf ta nufi site din ammyn don ta duba ta
Sai dai mamakin ta shol taga dakin bakowa
' takai kimanin minti talatin tana zaune amma shiru,gashi ta gama yanke hukuncin wannan karon bazata soma soyyayar gaskiya da wani awaje ba sai da izinin ammyn ta,

Ashraf kuwa Tunda ta sanar da shi yaune ranar bashi amsar tunanin ta yake kaikawo wajen kira,

Dan karamin tsuka taja
Ta mike" yanzu hala tana chan dakin wannan mayen ,duk yabi ya janye hankalin ammy da maganan wata banza, jakar budurwan sa"nan ta fice a dakin ammyn
tafiya takeyi tana leke don tun da sukayo fada bata bin hanyar dayayi dakin sa bare su hadu

Jin shiru arean wajen ya sa ta isa daf,don ta leka a hankali sai kiiiiiii kofar ya budu da kansa alaman ba a kulle yake ba'
Bata ko lura da mutum akan gadon ba sai dada bude hancin ta take tana shakar sassanyar qamshin atmospher dakin na sa,

Uhmm manya kenan"ji yadda ya sake sauya kayan dakin sa kamar wata mace' eveything so beautiful
Tace a zuciyan ta,

Dada shigowa take harta kai gaban mirror ,ba tan tama ta kare ma kanta kallo
' cikin ranta ta sake cewa
Na ma fi wannan budurwan san fa kyuw. Chan tace....no no..dai dai muke ,,
ta sake rausaya wa tana yarfa hannu tace ....noooo na fita ta karashhe a bayyane tare dayin wani irin kayataccen juyi ..

Charaf suka hada ido da sauri ta kau da kai kirjin ta na dukan uku uku,
Wani kunya ne ya lullubeta jita yi kamar ta nitse kasa a wajen

' shiko baice uffan Ba don zazzabi ne mai karfi ya dawo da shi gida,kwana biyu haka yake fama jikin sa yana yawan sacewa sai yanajin bugun zuciwa haka kawai'
Hannu ya mata alaman tazo
Ba musu ta karaso sum sum gaban sa tana mutsu mutsun da ido don kunya

Murya a sanyaye yace kira min ammy pls,

Ammy fa Ba ta nan cewar ta tana kallon yanayin sa da kyawu,

Baice komai ba ya sata juyawa zata fice amma zuciyan ta sam ya hanata barin sa a hakan
Daf bakin kofa ta tsaya tace" ko kana bukatar wani abun ne?

Magani na ,..yace a takaice batare da ya kalle ta ba
Cikin sauri ta sauka zuwa dakin ammyn da gudun ta har tana tuntube ta dauko spare na maganin nasa a hannun ta da ruwa

Isowarta ke da wuya ta turo kofa" tsaye tayi chak tana kallon su hannun ta na karkarwa
Ji tayi kanta yayi ras ,wani dishi dishi take ganin zahida data zauna daf da shi kamar zata shige jikin sa sai lallashin sa take tana zuba masa shgwaba
Baby.... Ko muje asibiti ne ?

Ah a ,,am fine yace yana basarwa don tuni yaga shigowar jasmine din

Basu hankara ba ji sukayi an dangwala ruwar maganin ma watsa shi tayi ta juya abunta zata fice

Da gaggawa zahida ta juya tace
Waye wannan baby? Ke.. dont u have respect? Ji yadda ta ajiye abun nan kamar mahaukaciya

Ya dube ta yace Enough! ....ya isa haka zahida banson surutu ,,kyaleta kawai

Jasmine da tuni zuciya na zugata ta juya tayi mata tas da cemata mahaukaciya datayi
Tayi tsaye ta basu baya sai kyarma take ita kadai ta kasa gaba ta kasa baya

Wani dogon tsaki zahida taja ,tanabshafa gefen fuskn sa
Toh baby taya zaka warke da irin wayyan a gefen ka ?
Dont tell mai aikice ta samu waje haka

Uhm 'uhmm ,ba mai aiki bace
I just told u ki bar maganan nan haka she's just my cousin..

Ohhh amma tana da rashin kunya unlike yhu

Yeah ,,yarinya ce ai cewar sa ko ya kula
Da yanayin data fice a dakin ..fuuuuuu take tafiya rai a bace Nice yaya zaice min Cousin?chab,

Suna zaune Kallo yabi zahidan da shi yace "
Beauty na ya kamata kije haka kar ammy na ta dawo ta sameki anan
Yhu know how principled she is
Inta ganki anan din zata na miki kallo wani iri kin fahimta?

Ba musu ta gyada kai
Sannan ta soma gyara bra din ta don ta qahu ya taba ta ko dan kiss din nan ma ya mata amma sai taga ya kau da kansa gefe

Lumshe ido tayi cikin dissapoitnment ta ja jakanta tace
Call me,

Yace ah will,
sannan ta fice

Gefen jasmine kuwa sai kai kawo take da maganan sa aranta
'"Hmm dama Matsayi na kenan wajen yaya ash?
and i tot we are
family, hmm

cize bakin ta tayi cikin zafin rai tace toh wllhy zaiga zallan relshiop din cousins kuwa' tunda ni yake basar wa gaban wata jaka..tsohuwa kawai..mswww
Tayi juyi ta kwanta abunta...



😹😹🤒




*Surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*This page is for yhu besty..asmeenat zeeyan*



```My people`😜``
😪😪😪





*Pageâ–¶19*



Kusan minti 10 da rasuwar ammy awajen basu sani ba don Jasmine da hjiya hadiza Shiruuuu sukayi ba wanda yace uffan sai abunda zuciyar su ke rayawa

Sannan Allah bai basu ikon duba ammyn ba duk sun dauka hutawa take yi.. Dadin karawa ma da shike ko kadan fuskan ta bai yi kama dana mutacciya ba

A gefen ashween kuwa Zama yayi bayan ya idda nafila ta karshe raka'ah biyu bayan azahar..nan ya soma kawo maganganun ammyn a ransa yana juyawa
Aciki Wanda yafi daure masa kai ma auren nan data ce yayi kuma da jasmine .hmm kaiwa nan ya dakata
Da sauri yayi kokarin kauce tunanin aransa ya cigaba da neman yardan ubangijin sa akan al'amarin rayuwar su baki daya,

Bayan kamar minti 10 ya mike ya nifi hanyar asibiti, tun kafin ya isa ward din sai ya kasance
Haka kawai ya tsinci kansa da maimaita kalmar ""La hawla wa la kuwwata illah -billahi,,hasbiyanallh wa neemal wakeel........
don kanshi tuni yake Hargowa ciwo kamar zai fashe idonsa har yanzu basu dawo normal ba
A yanayin daya ke ciki Shikan sa baisan sau nawa ya fade su ba har yayi sallama cikin Dakin da suke

Sosai zuciyan sa ke harbawa kamar zai fita ganin ta a kwance hakan wani sanyi take gabobin jikin sa sukayi lokaci guda yana maida dukkan hankalin sa kan ta yana tahowa a hankali

Jasmine kuwa Kallo daya tak ta masa ta dauke kanta zuciyan ta cike da dawainiyar tunanin yadda zai kasance mijin ta nan da sati guda

Mamy, bacci take yi ne? Ya tambayi hjy hadiza dake gefen jasmine din tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login