Showing 54001 words to 57000 words out of 219669 words

Chapter 19 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4143

suke ciki da ashween duk da ma sunyi waya dazun

Tun daga kofar ward din da shike sashin vvip ne ba kowa ake admitting a WaJen ba
Shi kadai ne tssye yana jeka ka dawo duk yayi fayau fuskan sa dauke da tashin hankali
Ba su fito ba ko ? Cewr hjy hadza yace
Eh mamy ,,amma enaga sun kusa ya fada cikin dauriya yana satan kallon jasmine din

Itakam Ba tace uffan ba ta goge guntun tears din ta ta koma gefe itama ta tsaya

Kusan minti 5 kacal suka yi ahakan wani doc ya fito a ggaguce
Duka suka dunguma suna tambayr sa ?
Ya jikin nata? Ta tashi,?
Saida yayi ajiyan zuciya sannan yace kune familyn ta ko?
Eh ashween ya amsa cikin sauri doc yace
Please come in .. alaman da dukkan su yakeyi

Wani control room aka basu izinin shiga
Ga ammy kwance an sarkafa mata igiyoyin computer E.C.G sai aiki suke
Wani sanyi suka dan ji aransu duka da suka ganta a nitse idonta a bude tana kallon su"
" sannu ammy, ya kike ji yanzu?toh kice min ba zaki barnii ba
Ammy kin warke ko? Kowa yafada nashi lokaci guda ..
Murmushi kawai ta sakar musu tare da mika musu hannu kowanne da na shi,
Ba tantama suka riko hannun suna kallon ta fuskan su cike da damuwa hajiya hadiza kuma na tsaye gefen su,

Alhamdullhi,ta soma da cewa
Sannan ta dubi ashween,
Kayi hakuri da duniya my prince, nasan kai mai imani da qaddara ne,
Ka dau ka wannan maganan da zan fada maka yau,shine alfarma na farko kuma na karshe da zan so kamin
' dum zuciyansa ya buga
Amma sai ya daure yace
Ki daina fadan haka ammy
Zaki warke,sannan ai kinsan ba wani alfarma a tsakanin mu ko, i can be ur slave if u want,. Har karshen rayuwar mu.
Dan dada matse hannun sa tayi alaman kar ya sake ce haKN
Sannan ta dubi jasmine ,
Na bar maka amanan ta ka kula da ita,kar ku sake ku rabu da juna duk rintsi duk wahala kusani wannan ne kawai sakayyar da neke nema A wajen ku,

Jasmine , na san zaki zama mai biyayya gareni
Ko? Ammyn ta ce tana kallon ta
A hankali ta gyada kai tace eh ammy nayi alkwari...
Toh ki rike yayan ki amana ,kar ki taba rabuwa dashi kinji?
Hwaye ne ya sauko mata ta sake cewa toh ammy,
Hajiya hadiza zata sanar da kai duk abunda ya kamata ka gama sani game da abunda na bar muku duk da komai arubuce take,

" sannan ena son kubata hadin kai nan da sati guda a daura auren ku ..

Wht? Yace yana yunkurin zame hannun sa amma sam taki sake shi,
Yace Aure kuma Ammy ? Da jasmine ?

Jasmine din ma ta ce ""Amma fa ke kika ce karatu zanyi ammy ..kuma ni ...ni ..bana son na aure shi tafada cikin wani rudadden kuka tana kife kanta kan hannun ammyn?

Shikam shiru yayi ya rasa abun fadam. ji yake kamar ranan gaba daya mafarki ne

Shiru ta musu sai chan ta Dago kai ta kallesa tace kaima baka son ta ko?
Toh Shikenan, ...ta maida kanta gefe alaman rashin jin dadi ta furta ""kassh naji takaicin buri na na karshe a duniya bazaii cika ba

Zai cika ammy, yafada yana kallon ta a sanyaye
" kece rayuwa ta,komai zan iya yi akan ki ...saboda haka
Na amince koda bata sona amma dai zan cika miki burin kii,

Jasmine kuwa Jin hakan ya sa ta dakatar da kukan nata
Ta juyo ta kalli ammyn dake murmushi da kyar tana cewa
Allah ya maka albarka ashween,
Insha Allahu bakomai cikin rayuwar ka sai alheri.....

Nan ta juya ta kalli jasmine din irin kallon da ya razana ta amma murmushi ne daukebsa fuskan ta'"tunanin ta kar fa dagaske last wishh din ammyn na ta kenan.

Nan ammy tace" im sorry princess .....da sauri ta tari numfashin ta tace
Nooo ammy,.kar kice komai
Nima na amince ..zAn aure shin ..ammy kar ki mutu dan Allah
Nan ma ta sake fashewa da kukan tana fadawa jikin ta
Ammy Murmushi kawai tayi tana rarrashin ta

Hjiya hadiza dake gefe tuni itama tabke faman samusu albarka
Anan dukan su
sukayi amfani da wannan damar suka musu nasiha sosai akan sabon rayuwar da zasu fiskanta nan gaba a matsayin ma'aurata
Musamman ashween da suke ganin duk nauyin yanzu kansa zai koma...

Wasa wasa aka kira sallahr azhar nan ya mike ya nufi massallaci da kyar suka rabu da ammyn don haka kawai yake ganin kamar en yadawo bazaii same ta ba. Bayan fitan sa
Haka itama ammyn ta turje saida suka taimaka mata tayo sallahn azahar din ta
Komawar ta tayi a nitse ta kwnta luff tana murmushi
sai gawan ta...



😭😭😭😭




*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



Jinjina gare ku yan *brilliants groups da brilliant writers* musamman *jameela musa* Allah ya dada baki hakurin zama da mu baki daya ameen,

wai ance Shimfidar fuska yafi shimfidar ta barma
*Nasmat yar mutan arkillah* na ji karamcin ki kuma na gode..💋💯🤝🏼





*Page▶20*




A sanyaye ya zauna gefen ta amma sam taki motsawa bare ta bude idon ta
Shima kallon ta ya cigaba da yi gaba daya kamar ba ita ba
Sosai ta zube cikin kwana ukun nan kamr wanda tayi ciwo

Jasmine ya jikin? Ko zamu je asibiti ne yace yana dan dafa ta kadan,

Shiru ne ya ratsa wajen da taso tayi pretending kamr tana baccin karya bata ji
Ko tunanin me tayi oho
Kawai sai ta bude ido
Duk da taci karo da nashi bata iya janye wa ba saboda nan ne ta soma karantar halin da shima yake ciki a lokacin

Wasu zafafan hawaye ne suka biyo bayan kuncin ta,batace komai ba don sosai ya bata tausayi 'nan ta soma tunanin ena ma ace zata iya kula da shi kamar yadda yake dawainiya da ita?
Amma sai dai tasan abune mai wuya don har yanzu gani take tamkar ammy zata dawo ace mata komai ma mafarki ne

Shikuwa tausayin ta ya sa take ya sa hannu ya jawo ta jikin sa dukan su suna famar sauke numfashi a hankali
Lafar da kanta tayi akan kafadar sa yana dan bubbuga mata bayan ta a hankali...baice komai ba
Cahn cikin makoshi tace
Yaya, shikenan ammy na bazata dawo ba ko????

Still Bai amsa ta ba Cikin sheshheka ta cigaba
Kullum en na kwanta bacci ena kallon ta kusa dani
Amma meyasa ammy ta tafi ta barni"?
Sai tafashe da kuka

Lumshe idon sa yayi ,yana kokarin cize hawayen sa da suke hargowan fitowa
Don sosai yake jin zafin kukan nata da abunda take fada
son ta da tausayin ta gaba daya suka taru suka masa sarka lokaci guda

Cikin azama ya dago ta yana facing dinta ,itako sai kukan ta take abun ta, ya tausar da muryan sa yace ya isa haka jasmine
Am here, Kiyi hakuri kinji ? Addua ya kamata kina mata ba kuka ba,ki tuna fa ba wani son da zamu nuna mata yanzu inba adduan ba' ki daure ok? Ai enson ran mu ne har abada ammy bazata tafi ta barmu ba ko?

Ta gyada kai gwanin tausayi alaman ta gamsu..nan ta soma goge fuskan ta
Shima ya sa hannnu ya shiga taya ta goge hawayen nata
Yana cewa kinga salma ma tazo har ta tafi baki ganta ba,
U need to get well"ai ko ameen kike ce wa mutane ammy zata ji dadi achan itama ko

Nan ma gyada kai tayi,murya dishi dishi tace naji yayah zan na mata nima enaso ammy taji dadi...tace a shagwabe duk dama batasan tayi hakan ba

for d first time ya kwakwulo murmushi yace Alhmdullhi,
Zauna nan ena zuwa bai jira tace wani abu ba ya mike yayi waje.

Sauke ajiyan zuciya tayi ta koma ta kwanta kan sofar da ke dakin nasa
Wani sanyi taji kadan a ranta
lokaci guda taji an rage mata wani nauyin dake kan kirjin ta"nan ta kafe tana dan addu oi kadan kadan tsawon minti 15
sai dai duk lokacin da ta rufe ido fuskan ashween ke mata gizo


Cikin wannan yanayin aka turo kofar
Kamar bashi ba ne ya fice dazun haka take kallon sa
Har ya ajiye faranti mai dauke da plates har guda biyu da glass cup anrufe sa kirif da plain cover dai dai bakin sa ..
Sai yanzu ta lura da yanayin shi itama kallo daya zaka masa kaga rashin kwanciyar hankali tattare da shi..ya zube ba laifi
Ita kanta tasan dauriya yake don taga yadda ya birkice ranar da ammyn bata da lpya"
ko da ba a fada ba ita tasan rashin ammy yafi masa zafi fiye da ita,

A Gaban ta ya ajiye farantin ya ja gefe sannan yace
"please ki daure kici abinci, sai ta tsura masa ido tayi shiru don har cikin ranta
Tana so tace masa ya zauna suci tare amma ta kasa sa maganar a harshen ta

Ganin bata da niyyar amsa shi yace ""ena zuwa, tare da yunkurin ficewa don ya bata waje ko zata ci ita kadai

Ita kanta bata san lokacin da ta fashe da wani irin kuka ba wanda ya sashi kallon ta ba shiri
"
Ya salam ,zuciyar sa ta ambata ya tsugana gabanta
Lpya kuwa Jasmine? ko abincin bai miki bane na canza..
Shiru tayi amma sai ta rage sautin kukan kamar munafuka taki bari ta dago ta kalle shi

Gashi ganin yadda ya tsara fried noodles din ya bata sha'awa sosai
Shima bai sake magana ba saida ya mike tsaye " toh shikenan bari na aiko talatu sai ki gaya mara abunda kike so
Take ya ji saukar lallausan hannun ta akan nasa,. A marairaice take cewa
Dan Allah kar ka tafi yaya,zanci....

Fuska ba yabo ba fallasa ya dawo ya zauna gefe ba musu yace to bismillihh ,

Amma Taurin kai ya sa ta sakeyin zugum a gaban abincin burin ta kawai yasa hannu suci tare

amma tayar da zata fahimtar da shi ne ke damun ta Nan ta cigaba da ya mutsa fuska..

shi kuma yana gefen ta yana hankare da duk wani yanayin ta bata sani ba
amma sai ya ja bakin shi yayi shiru ya zuba mata ido..






Uhum🙌🏾



*wallhy ena mugun godiya masu comment da followers jazhak Allahu khairan ahsani ,kuma jazhakumullahu fil jannatil firdaus..ena son ku duka*❤💋💯🤝🏼






*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: .

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

```

Kadan daga cikin amfanin APPLE DA PEAR ( AVOCADO) wa ya mace
#👉🏿babban aikin su yafi la'akari da kara wa mace sinadarin fibre a jikin ta,wanda kowa ya sani abinci ne mai muhimmanci ma mahaifar mace,zai gyara shi,zai tace shi sannan ya mikar da sassan jijiyoyin jini da ke tattare da shi nan kaji mahaifa na aikinsa da kyuw ba matsala ba magani, mahaifa yana samun kashi 99% na karfi da lpya wa macen da ta lamunci cin wayannan fruits din musamman pear(avocado) don yafi apple dauke da sinadarin fibre...sannan suna gyra jikin mace su sa tayi fresh suna hana fitowar gurajen fuska..``` ....
*tested and trusted*

👉🏿 _ga yadda fruits yake amfani ajikin mutum ya samu sakamako cikin sauri da inganci_
*# yafi kyu kaci fruits on empty stomach lokacin bakomai a cikin ka misali da safe bayan ansha ruwa sai a yayyan ka su a ci 20..30.45.minutes atleast kafin kaci abinci mai nauyi*
*Note-cin fruits bayan an kammala abinci yana da hatsari saboda reaction din wasu sinadarin sukan iya zama poison ma lpyar wasu sassan jikin mu ko za'a ci a bada lokaci kadan koda 10 mints ne*
#Nagode.





*Page▶21*




Suna zaune a haka Bayan kamar minti 5 ya dube ta yace ci mana? Zai huce fa,

Nan ne ta daga transparent glass din da aka rufe abincin ta ajiye gefe
Shi dai baice uffan ba don fruits din ya so ta soma sawa a cikin ta
Nan ta soma chaka spoon kamar mai jin tausayin abincin tana juyawa
Dan kadan ta deba tana kaiwa baki tayi jefa da spoon din ta rike bakin ta
Tana yarfa hannu alaman ya kona ta,

Sorry ,ya fada tare da dauko ruwa ya mika mata
Gyada kai tayi ta karba

tana kallon sa shima ya taba abincin da spoon yakai bakin sa, sai dai shi ana shi baiji wani zafin da zai kona mutum ba
Gani tayi ya jawo stool ta gaba ya zauna yana fuskantar ta,..
A sanyaye ta ajiye goran ruwa shi kam lokacin har yayi ready da sliced banana and strawberry a spoon yana jira ta bude bakin ta,
Da farko Kamar bazata karba ba ,amma kan kace wani abu ,abu sai tafiya cikin ta yake ham ham har ya rage saura pieces biyu a plate din
" take ta soma jin dan karfi ajikin ta fiye da na da ,don dama hikamar sa kenan
Yasan Banana da berries na da sinadarin sa mutum farin ciki da warware jijiyoyin damuwa a kwakwlwa.

Yana kawo cokali na kusa da karshe ta girgiza masa kai alaman bazata karva ba,
Yi hakuri yace ba yabo ba fallasa,
Nan tace na koshi da wannan kai kaci mana...

Muryan data sa tayi maganan ne ya so ya bashi dariya amma sai ya kimtsa yace
Ni bana jin yunwa jasmine wannan naki ne,so just eat

Da sauri ta shiga make kafadarta kamr baby tana cewa ai nima ba yunwa nace enaji ba ka ke bani abincin
Tunda naci kaima sai kaci ai,,

Murmushi ne ya kufce masa
Amma sai ya fizge a dabarance zaiyi magana yaga ta dau spoon din ta kwaso sauran banana da beries din
Tana yunkurin mika masa a baki..
Wani kasalallen kallo ya bita dashi ba musu ya bude bakin sa ya amsa
Har wani ajiyan zuciya tayi cikin sauri ta sake dauko na karshen bai ma gama na bakin sa ba ta sake dura masa,
Sannan taji dai dai

Dan kadan ya kurba drinks din ta ya ajiye
Sai wani kallon sa take ,ba daga ido
Cikin haka har ya kai ga a hankali ta soma tunanin shi din bana ta bane,zuciyar sa na wata ce ba ita ba "duk da ma tasan zAsuyi aure nan da kwana kadan
Tabbas zahida ce a zuciyar sa ,
Take ta soma jin wani zafi aranta mood din ta ya sauya
To meye sa ammy zata takura ma yaya ya aure wacce bai so? Auren alkawari kenan zaiyi da ni?tace Wayyo Allah Na shiga uku

Ni kenan an raba ni da soyayyar yaya ashraf har abada ba wanda zai so ni kenan sai dai nawa soyayyar yaya ash ya zamo min makamin cutar da kaina?

Wani dada langwame fuska tayi ta cigaba""Ammy ke kika hada wannan abun
Pls come back ammy na, yay ash bani yake so ba kikace ya aure ni kuma wallhy ena son sa bazan iya jurewa ba....nan wasu zAfafan hawaye suka biyo kan kuncin ta,.again

""Jasmine... ya fada a dan tsawace
Wai meye haka ne dan Allah ...kukan nan bazai kare bane?
Wai ko so kike kiga na bar miki gidan kafin .....

Jin hakan daya fada ma ya kara dada hura mata zafin dake ranta
Luf tayi da kanta akan cinyarta tana kuka abun ta,
Iya surutu da fadan yayi amma sam taki kulasa karshe da kansa ya hakura ya koma kan sofa ya same ta

Daf da ita ya zauna ya riko ta ,fizgewa take alaman tayi fushi"don itakam kishin sa ne da tunanin matsayin da zAta koma awajen sa in sukayi aure ke damun ta yanzu

kan sa ne ya dada kullewa har ya soma tunanin ko don fadan daya mata ne ya sata ke fushi haka.

Bai hakura ba Cikin lallashi ya raba kanta da kan cinyar ta ya jawo ta jikin sa,
Yadda taji ya rungume ta yasa ta sauke karamin numfashi
Sai wani zirr take ji a brain dinta Musamman data ji ya kwntar da murya yana bata hakurin laifin da baiyi ba

Da kyar tayi shiru ta dena kukan amma tana lafe kan kirjin sa shikuma ya jingina da sofa idonsa a lumshe
Jin ta shiga Wasa da dan yatsun sa yasa yace".me ya saki kuka jasmine ,nine?

Dan shiru tayi chan sai tace bakai bane

Da sauri yace to waye ne?
" Nan ma ta shiga muhawara da zuciyan ta """tunda aure na zaiyi
In fada masa ena son sa in yaso yaa san yadda zaiyi dani ?No' ai shi baya sona to meyey na fada masa? Ai sai ya raina ki ,,,wani bangaren yace
Shifa na miji ne zai ma iya auro ta daga baya,na rasa soyayyar yay ashraf na rasa na yaya ash? Tabbbb kenan na cutu ?

.. nan ta budi Baki da azamanta ba kunya tace
Yaya ni bana son....au. ..
Sai maganan ya dauke mata chak a baki ganin yadda ya dago ta ya susutar da oily eyes dinsa ya zuba a nata

Ehem? Baki son meye jasmine ki fada min
..
Cikin dauriyar da batasan zata iya ba tace bana son auren nan
Ni yaya ashraf nake so"
Nan take hawaye suka biyo baya

Wani irin mugun duka kirjin sa yayi lokaci guda idon sa suka rine
Kamar ya wanka mata mari haka yake ji don kishi....amma sai ya danne zuciyar sa yayi calming din kansa ya riko hannayen ta,kamr baiji komai ba

Toh Kiyi hakuri bani nace zN miki dole ki aure ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login