Showing 150001 words to 153000 words out of 219669 words
Chapter 51 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
Jasmine ta dan ja da baya tace sorry pls kiyi hakuri
Zahida dake bude mata ido tana matsowa daf tace just shut up Dagan gan kika ture ni,'sai tayi kifi kifi kalar tausayi gaban zahida bata ce komai ba
Ashween na karasowa wajen ta koma bayan sa da sauro ta kankame shi ta fashe da kuka.
Wani uban harara da kallon sama da kasa ta watsa masa musamman data lura da yanayin sa don har yanzu sandan girman nasa bai gama sacewa ba .
fuska ba yabo ba fallaza
Yace zahida meye haka tun tuni tana baki hakuri dukan ta zakiyi ne?
Ya dan juya yace yi shiru jasmine ba laifin ki bane kinji, ita dai kifi kifi tayi ta manne a bayan sa har da zagowa da hannun ta kan wet chest din sa
Tana dada matso hawayen karya.
Zahida ta gama kulewa ranta ya kai 100 degress Cijan baki takeyi hannun ta na rawa ga idon ta sun cicciko da hawaye"" tace yanzu abun da kake yii yayi dai dai kenan ko, ka gama sake mata ai shiyasa take raina ni son ranta.. kai kuma bakka ganin laifin ta ko? to ni wallhy nagaji..kawai ka fito fili kace...sai ya dakatar da ita da hannu
Ya daure fuska ya tari numfashin ta yace,
Pls ya isa haka zahida,enough ,abu bai taka kara ya karya ba sai ayita case akai kar ki maida shashasha da ta ture kin mutuwa ki kayi,?look another word abt her anan wajen ranki zai baci.
Sai Ya ja hannun jasmine yace zo mu tafi, tayi lumui sai bibiyan bayan shin take tana satan kallon zahidan dake shirin dauke numfashin ta
Har suka wuce gaban ta ,Ta na tsaye wajen zuciyan ta na bipping kamar zai fito.
Ganin lumewar sa cikin gida ya sa ta buga tsaki tana taron sauran hawayen bacin rai dake shirin fitowa
Ita ko jasmine ko ajikin ta sai tayi lumui fuska kalar tausayi alaman bata ji dadin yadda ta ma zahidan ba amma cikin ranta dam yake da farin ciki.
Da gan gan ta dan gogi kafar ta kan steps ta tsala ihu cikin Sauri yace meye ya faru kuma
Ta riko kafar tana yarfa hannu tace zafiii yaya na buge ne..
Ya ce sory duk da ma na riko ki kina buge kafa ena hankalin ki yake?
Sai ta turo baki ta mika masa hannu ta shashance alaman ya dauke ta ya karasa da ita saman
Ba musu ya aikata hakan,
A dakin sa suka dire ya ajiye ta kan gado suna maida numfashi,
A kasale take kallon sa shima haka,can sai ya dan kissing lips dinta lightly yace meye ne kuma madam ko kafan ne bai dena zafi ba ?
Ta girgiza kai ta sakalce tace ah,a kawai banna jin dadi ne
Ya kalli ta yace why not?
Sai tayi shiru ta kasa kawo kisisi nan data kulla zata fada akan zahida,
Shiko ya kure ta da ido..yace c'mon wify fada min mana
Chan tace yaya, zahida tayi fushi ko ? duk laifi na kaga fa na buge ta ne, pls kabata hakuri mana.
karasa maganan sai
Tayi saurin sunkuyar da kai.
Mamaki ne ya kama shi sai yayi boyayyen smiles yace ,hmm matsalar ki kenan? ta gyada kai a hankali tace eh
yace
Hmmm jasmine kenan to dnt worry she wll be fine
Ya dada sanyaya murya tare da kamo hannun ta yace " ai kinga na miki alkwarin bazan bari wani ya taba ki again ba ko?
Ta gyada kai a hankali tana jin hadarin kaunar sa na ruri a zuciyan ta lokaci guda.
Ya tabe baki yace toh kinga kenan ba ruwa na da wannan,
Yanzu ki tashi ki sauya kar sanyi ya kama ki,
Tace no kai dai ka sauya naka kayan sai naje daki na..
Ya gigiza kao alamna Bai yarda ba a hakan sai da ya sata sukayi wanka tare sannan ya sauya kayan sa ita kuma ta sa wani t-shirt dinsa black wanda yakai mata daf cinya kadan..
Sai dai ya mata long kisses cewar sa she looks very sexy data sa rigar san ita kuma sai yauki take..
Nan ma ya kamo hannun ta suka fito waje ya kaita har room dinta sannan ya kamo hanyar site din. Zahidan.
Kafin nan bayan ta gama cin kukan nata ta tattaro ta shigo daki,
A kasa ta sake zubewa tace ehem, dama na sani sarai yana nan a mulkan zuciyar sa shiyasa na tafi abuja baiya ko kira na kuma bai damu ba.
Yarinya Makira,munafuka mayya kawai,ai sai na tona miki asiri kwanan nan aure zai hada ni dashi sai na hauka ta ki.
Tana cikin haka Karar shigan wayar mrs rod ya sa ta samun sauki sauki,enda ta dan rarrashe ta ta dada zuga ta,
Da cewa ai dama in aski yazo gaban goshi yafi zafi ta daure har burin su ya cika
Da hakan zahida ta tashi ta shiga wanka
Tana fitowa dai dai lokacin ne Ash ya shigo dakin
Ganin daga ita sai dan karamin towel ya sashi kai da kansa kasa da niyyar komawa waje
Sai Tayi sauri ta karaso ta cafko hannun sa
Dan sauke ajiyan zuciya yayi fuska ba yabo ba fallasa yace ,stop it zahida baki ga yadda kike bane,ni ki daina taba ni
Ki shirya kawai ai zan dawo
Nan Tayi wani munafukin dariya mai sauti tace what?
Ai baka isa ba baby, me hakan yake nufi?na daina taba ka fa kace ohhhhh i seee..
Wato Haramun ne ka kalli jiki na ,but na wancan yarinyar ba haramun bane ko?
Yayi saurin juyowa yace just shut d hell up, a ena ne kika taba ganin ta fito tsirara kamar yadda ke kike tallen jikin ki a gidan nan
Cikin tsawa tace nagani yau"
Ko za kace min wannan tsinananen kayan dake
Jikin nata dazun ma ba tsaraicin ta yake nunawa ba?
And what did u do?,nan ma tayi scuff ta hadiye yawon bacin rai ta cigaba:
Da shike bata taba yin laifi a wajen ka ai zama kayi mata tana lailaya ka kanajin dadin jikin ta,i can see it tunda dick dinka ma ya kasa kwanciya a gaban ta.ta karashe da tsaki ta harde hannu
Yayi shiru kamar jira yake dama ta kai full stop Sai tas ya wanka mata lafiyayyen mari 'rai a bace yace 'well enough, ya ishe ki haka.. kar ki sake kice zaki zo har gida na ki ci min Mutunci ai baki san meya faru ba but ur mouth can say anything akai ko?
Besides im not here f9r this nonsens in baki da time dina am out. Ya juya ya fice abun Sa..
Kuka taci sosai din harga Allah abun ya ishe ta yanzu, tagaji...tagaji,
Gani take kawai
Ashween yanada feelings ma jasmine amma sai yake boye mata
Cikin kukan nata tace wllhy bazan taba sharing dinka da wata ba
Yanzu dai ena hakuri ne,amma duk randa na san akwai wani abu a tsakanin ku sai na kaita lahira sai dai naje prizon din..
Har washe gari ba wanda ya kula juna tsakanin su
Bai damu ba don tun jiya yake tare da matar sa suna assigments din ta Tare,
Abubuwa dayawa yake koya mata cikin kwana biyun
Da shike ma aiki ya dan sha masa kai ita kanta jasmine yau kwanan ta biyu rabon sa daya yi sex
Da ita,sai dai cudlles da romance shikenan yayi baccin sa.
Sam basu lura da zahidan ta riga ta yi zuciya ta koma Abuja ba.
Har Sai ranar da ya shirya zai tafi porland tafiyar 3weeks nan ya lura ashe bata nan.
Da kyar ya lallaba jasmine a hakan ma din ya tabbatar mata yana dawo zata tafi ukraine ta soma attending practicals classes shiyasa ta nutsu ta barsa ya tafi in peace sai ta zauna ta maida hankalin ta kan karatu.
Allah ya muku albarka readers..we are together💯😂
Gudnite tities.
*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Pageâ–¶65*
Yanxu Jasmine ita kadai ce a gidan ba zahida bare kuma Ashween,yau satin sa biyu kenan achan porland
Itama Dan dolen ta tayi hakuri ta danne missing din nasa tana karatun ta sosai a gida,
shikan sa bai samun lokacin waya da ita sai dare.
Tana cikin juyin ta a daki salma ta kira suka cigaba da hirar su, enda take dada mata godiya akan taji dadi sosai da shawarwarin ta,
Gashi yanzun zahida da kafarta ta bar mata gidan ita kadai ba wani tashin hankali.
Salma tace ai dama nafada miki ,abun duk hakuri ne da juriya kedai kiyi kokari kiga hakan ya kasance har abada,ya samu ya rabu da ita kwata kwata har ki dawo masa one and only,
itama matar akwai shegen rashin zuciya da naciya salma ta karashe cikin karaman dariya
Jasmine tace hmmm barta kawai salma,ai wallhy ena dai dai da ita yanzun.
Hirar da suke yi kenan, salma ta dada karfafa mata gwiwa har suka katse wayar
Daga gidan mrs rod chan abuja,
Zaune take gefen zahida tana rarrashin ta tace beauty wai meye sa kike da taurin kai ne haka?
Na gaya miki ga abunda yace still har yanzu baki sauko kin sa ranar komawa yolan ba?
Dan tears dinta ta goge tace mum,Yanzu kin goyi bayan ya dinga min irin wannan cin fuskar ena kallon sa ko? I told you wallhy da ido na gani he's becoming too intimate da yarinyar nan,i just hope he's not fooling me.
Madam hidayat ta dan murmusa tace c'mon zahida, kishi karya rufe miki ido mana
Ash fa ya gaya min abunda ya faru kece ma baki da gaskiya, ba ance ta baki hakuri ba meyasa kika ki hakura.?
He even told me dat kina raising masa voice da haka zaki cimma burin naki?
Xahida Tayi shiru chan tace " u wont understand mum,
Nikadai nake jin abun da nakeji a gidan
I think Ash is into dat girl, mum wallhy son ta yakeyi.
Mrs rod tace da Allah kimin shiru, ena nuna miki gabar kina hanyar arewa kishi hauka ne ?
Ni yanzu abunda nake so dake ki tattara ki koma yolan tunda yace shi bazai zo nan ba.
Atleast ki samu ma ki danyi relax a gidan dis week zai dawo daga porland .
Ba sai kuma na fada miki ba u know what to do ko?
Ta dan turo baki tace haba mum, wallhy nagaji kawai nike nan ya dinga cutar dani ena gani amma kullum ace na saukar mai da kai na bisa..
Ta watso ma ta harara tace "Just shut up zahida.
Toh shikenan sai ki zauna anan ki rike girman kan kin har saiya auri wancan din sai ki sauko.
Nan ta fashe da kuka tace mumy ki daina gaya min haka dan Allah,ash ni kawai zai aura
Mrs rod tace ,aikin vanza ai baki sa niyya ba.to mezance miki yanzu?,look just get up girl kije ki lallaba sa ki samu kiyi amfani da maganin nan in the next 3 weeks a soma maganan auren ku..
Sai ta gyada kai kalar tausayi tana goge hawayen ta ta ce toh naji mummy gobe zan koma yola,.
Tace good for u.oya tashi ki kimtsa kanki bana son kukan nan ..sai ta fice ta barta.
Ashween ya gama zakuwa ya dawo wa matar sa don kwana biyun gaba daya sha'a warta na mugun damun sa..duk dama video call din za'ayi kamar ba za'a gama ba, da kuka da komai suke rabowa kan ayi bacci amma still yana Allah Allah yaji shi a nigeria.
Ana saura kwana biyu ya dawo lokacin zahida ta riga ta iso yola yau kwanan ta hudu ba wanda ya lura.
Don kwata kwata bata zaman gida ganin ta zuciya bazai bari su zauna lpya da jasmine ba
Gashi ta kudiri niyyan wannan karon ba gudu ba ja da baya Sai Ashween yayi sex da ita.
Ranar da ya dawo ena ka saka da juna da matar sa sosai suka moshare , musamman ma da ya gaya mata yana nan zai danyi hutu na 2weeks kafin ya sake komawa bakin aikin sa.
Ranar Shigowar dare zahida tayi shiyasa bata samu halin ganin sa ba.
Ta so taje rum din sa a daren suyi magana amma wani abu yace kawai tayi zaman ta, in yaso gobe da safe zata masa sammako
A dakin nasa kuwa ba abunda ke tashi illa sautin nishin su da numfashi mai gauraye da so da kauna.
Ko da zahida ta zo da safen haka taci tsayuwan bakin kofar har ta ta gaji ta koma basu bude ba..
Wajen karfe goma na safe kokacin jasmine na kwance akan jinyar sa sun sha kwalliyar su, ta saka material bluewish green ,lips dinta ya sha pink lipstick sai shagwaba take zuba masa akan yadda yayi handling dinta jiya,
Tadin shirmen su kawai suke yake ce mata ai ba laifin sa bane yayi missing dinta sosai ne..
Suna cikin haka karime tayi sallama ta shigo a razane tana haki numfashi sama sama tana nuni da hannu ta kasa magana
Duka suka mike tsaye don mamaki ash yace ke lpya kuwa?
Ta ce ogah madam ne zata kashe kanta ..
Lokaci guda Su kace what?
Ena take ? Ash yake tambayar ta a yayinda suka fito duka suka nufi site din zahida
Yana turi kofar Gani yayi ta daure igiyan wani veil din ta a kan handle din chandellier tana tsaye tana hawaye kamar da gaske.
Lumshe ido yayi cikin bacin rai yace what are u doing zahida? Bata amsa shi ba bare ta juyo sai ruwan hawaye take
Kowa ya tsaya kallon ta barin ma jasmine da zuciyan ta tuni ya karaya ta soma jin tsoron abun.
Magana yake amma still tayi shiru, ya sa hannu ya kamo ta ya dawo da ita gefe yana dan mata masifa,
Jin hannun sa akan nata yasa ta juyo ta rungumesa tana wani sabon kuka har da shessheka,
Yace wai meya ne zahida me aka miki da zaki ce zakiyi comiiting suicide?
Ta dada rungumar sa tace am sorry baby, dana zauna babu kai a rayuwa ta kwara na kashe kaina ,""dan Allah ka daina fushin haka ka yi hakuri ka daina share ni, na yarda ni nayi laifi
Jasmine is always right pls forgive me ash i cant live witout u.
A lokacin Wani garas jasmine ke jin maganan a kunnen ta kirjin ta na bugawa da wani tsananin speed,
sai ta sunkuyar da kai kasa ta na kokarin neman yadda zata fitar da kanta cikin wannan yanayi ba tare da ta sake bama zahida daman kwace mata farin cikin ta ba
Shikam Baice komai ba ,yana jin kukan nata sai ya juya yace ma karime tayi waje ba su waje.
A gaggauce ta bace ,
Sai ya kamo zahida ya ajiye ta kan gadon a hankali ya gyara mata pillow zai juya ya fice, ta dada kamo hannun sa tana marairecewa cikin kuka tana cewa say somthing pls.
Jasmine sai ta daure ta karaso daf da shi itama idon nata sun cicciko don bala in kishi ke damu zuciyar ta,
murya na rawa ta dube sa tace yaya kayi hakuri mana kaji?sai ta dan make wuyan ta ta marairace itama jalar tausayi..nan zahidan ta sake shi yana kallon idon jasmine din don yasan daurewa kawai tayi tace hakan sannan
Yace mata ni ai ba fushi nake yi ba, so stop this nonsense
and this goes to both of u wata ta sake cewa zata kashe kanta agidan nan saboda ni, u will all get it from me ya janye jikin sa ya fita ya barsu wajen rai a bace.
Hararar gefen ido suka watsa ma juna jasmine ta yi yunkuri zata bi bayan sa,
Cikin dauriya da munafurci zahida ta kashe murya tace jasmine pls help me kinji ..karya yake yi yana fushi dani kinga fa ke sister sa ne in kika sa baki zai dena
Da kamar bazata amsa ba murya ciki ciki tace ok.sannan ta fice.
Ranar Da kyar zahida ta samu ta shawo kansa don bata hakura ba tun kafin wani washe gari ta sa shi don dole sukayi magana har ya mata fadan akan hakan..
A zuciyan ta komai ya dawo mata normal.
Gefen Jasmine kuwa tana daki ta na fama da hidimar makaranta amma kuna sam zuciyan ta bayi mata daidai akan sabon salon saukar da kai da zahida take musu,
Tace hmmmm ena nan dai ko ma ya zakiyi da shi bazan taba nuna kishi na bare na nisantar da kaina daga shi..
A gefen zahida kuwa ta kammala shirin ta tsaf na daren yau ita da ash
daga kan sexy nity da zata sa ,sabon gyaran gashi, komai da komai saida tayi akan dis nite zata kai masa coffee har dakin sa ,sai ta jira sakamako.
A daren Ash bai samu daman shigowa ba kuwa sai karfe 9 saura don haka bai bi takan jasmine ba ma ya shige dakin sa yana dan duba abubuwan sa.
Jasmine ta shagala da Submiting files din ta, da shike itama yau din bata jin
Abun a ranta so take ta ja lokaci in taje masa sai dai kawai suyi bacci.
For d first time zahida ta sa hijabi a rayuwan ta dauke da tray dan karami da tea cup tana tahowa
Da sallamar ta ta shigo dakin shi kuma sai da ya kalle ta sama da kasa sannan yace come in.
Murmushi ta dan jefe sa da shi sannan tace sannu da aiki baby,
Fuska ba yabo ba fallasa yace' thnks, u look great
Ta sunkuyar da kai tace,uhmm aiki kake yi ne brought u some coffee.
Yace thanks ,to ke ena naki? I tot kin zo taya ni ne ai.
Fuskan ta cike da annuri Tace no way,ni bacci na keji yanzu just tot of bidding u gudnite,
Yayi murmushi ya mata peg a kuncin ta yace to nagode,jeki ayi bacci lpya.
Cikin ranta fall cike da jin dadi ta tashi ta fice a dakin
tana shiga room dinta ta kai super kan gadon ta don tayi shirin ta tsaf sai ta kwanta tana jiran zuwan sa.
A tunanin ta tunda itace girlfrend dinsa a gidan dole in yaji he's sexually aroused ta kanta zai biyo.
Taso ta jira shi ya shanye tea din amma sai tayi tunani tun jiya in tayi hakan akwai matsala washe gari in aka tashi
Sai ta gama kullawa a ranta in har taci nasara yazo