Showing 165001 words to 168000 words out of 219669 words

Chapter 56 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4131

jin sanyi sanyi aranta tana kan hawaye tana kallon sa amma saib tace kaima kasani words are so cheap ,,wallhy sai na kona ta anyday ta sake shiga trap dina sai dai ka kashe ni

Yace pls dont say dat, im sorry pls let her go,for the sake of d baby.ke fa mace ce? Zahida kiji tausayin ta mana

Still Tayi shiru tana lailaya zancen a ranta tana kuka hannun ta still damke da jasmine da ta sandare tana kallon sa.

Yace pls zahida ko sai nayi proving miki ba abunda kike tunani bane kam
" ok fine sai ya zare wani karamin zobe a hannun sa na hagu
Ya dube ta yace ok pls will u maryy me"

Dum wajen yayi, uwa makabarta kowa da irin reaction din sa ,
Tun kafin zahida ta sake ta tace yes jasmine ta fincike hannun ta da kargin bala'i daga hannun zahida ta ruga da gudu tayi site din ta a birkice..

Tam idon sa suka ciko da kwalla zuciyan sa na masa zafi
Amma sai ya kasa ko daga ido ya dubi hanyar da jasmine din databi
Shi dai yasan ya tafko ma kansa bala'i yau
Amma ya sa a ranshi hakan dayayi yasan ya tseratar da jasmine kenan tsira na har abada a wajen zahida

Zahida Anan ta bar ruwan ba3 ta karaso daf da shi cikin mamaki
Tace da gaske kake yi ash zaka aure ni?
Cikin dauriya yace uhm,
And Im here for u to muje ciki ki huta,
Ya kamo hannun ta ya mayar da ita daki burin sa ya dawo ya duba jasmine ya take ciki don kanshi har sarawa yake.

Ita kuwa tana shiga daki ta suntumi jakar ta ,dan kudin dake cikin drawer sa ta kwashe ta debi atm card da visan ta ta sulale a hankali ta bar musu gidan

Ko minti biyar da fitan ta baiyi ba ya shigo dakin
Ganin komai a bude ya sa shi fita a hargitae yana kiran sunan ta

Sauri sauri take a zuciye tana kuka mai gadi tasa ya bude mata gate tayi saurin bace wa daga kan titin anguwar ta yanki jeji,lokacin ga haddari sai ta sulale ta yi ta bin hanya ko tsoro babu a ranta bare fargaban wani abu


Bayan ya duba ko ena bai ganta ba a gidan Da gudu ya fito waje yana waige waige amma shiru

Sai ya tambayi mai gadi enda ya sanar da shi ai yanzun ta fice
Ko tsaya wa daukan wani abu baiyi ba shima yabi bayan ta
Sai dai da mamakin sa bata ko kan hanyar
Ya mike straight yana kwala kiran sunan Ta ita kuma wani bangern daban ta bi sai tsaga ciyawa take tana kukan fitan rai,

Kunnen ta sun kasa dena maimaita abubuwan daya fada musamman cewa dayayi it was his biggest mistake ,worst in ta tuna yayi proposing aure agaban ta ma zahida..

Ko gajiya bata ji Da kyar ta iso bakin titi lokacin ana daf kiran magrib kafar ta yayi futu futu,
Gashi ta riga da ta hau dokin zuciya burin ta ta cire biggest mistake din ashween a jikin ta ta huta da bakin ciki

Don gani take a duk lokacin da ta tuna akwai gudan jinin sa tattare da ita sai taji wani bakin ciki ya sake lullube ta.

Dan karamin anguwa ne bata ma san komai game da wajen ba.
Nan wani masallaci ta gamu da wani tsoho mai kiwon shanu..
Sai ta saita kanta kadan ta rusina ta gaishe sa

Ya sha mamaki ganin mace mai kyau kamar aljana gaban sa amma sai ya danne abun yace lpya dai ko wa kike bida?

Ta dan sanyaya murya tace ehmm, dama ena tambaya ne baba ko kasan enda zan samu asibiti anan kusa ko wani wajen siyar da magani?

Nan ne ya dan dada kula yace Allah sarki ba lpya ne?
Ta gyada kai ,yace toh anan dai babu asibiti sai dai shago
Amma kuma ba lallai bane ki samu abunda kike so don Karami ne
Sai dai Zaki shiga cikin gari kuma

Tace uumm baba, ai ni bakuwa ce ko zaka taimaka kamin Bayani ena zan ce akaini

Yace tabbas ai na lura da hakan amma bari na nemo miki abun hawa sai na musu bayani,

Nan ta masa godiya ta zauna gefen masallaci
Har ya samo dan achaba ya masa bayanin komai gaban ta

Sosai ta gode masa har da bashi sadakar 1k achaba ya kaita har cikin garin yola cikin Wani tsohon kasuwan su ta bayan gari

Ba bata lokaci tayi bincike a net sashin indian online doctors ta ga maganin zubda ciki kala kala..
A haka a haka take dubawa Daga coments din mutane har tagane wanda zai mata aiki sosai don ance ko dutse ne a cikin in tasha zai fado.




*~" ~naso na fadi sunan maganin don karuwar mu but no ,cant say d name gaskiya
Kar wasu suyi amfani da wannan dama ta dalili na...so afwan๐Ÿ‘๐Ÿป,abortion of any kind is injurious to health and a sin before our god.Allah ya kiyaye~~ mu






Nan ta dosu shagon magani da shike comercials ne su ba ruwan su nan ta fadi sunan magani, ba bata lokaci aka bata shi
Sannan suka gwada mata hanya kala kala da zata bi don ta samu cikar burin ta a saukake.

Allah Allah take ta bar cikin mutane gani take kamar ashween zai diro from nowhere ya hanata zubda cikin nan
Don a yanzu in akwai abunda ta tsana a ranta to cikin ne

Ta rasa yadda zatayi gashi dare yayi ba yadda zata ce zata fake,

Ganin da sauran cash a jakan ta,sai ta Sake neman kwatancen tasha aka hada ta da wani mutum ya kaita cikin sa'a kuwa sai ta sami mota karama 4 seater ta karshe zuwa garin abuja


Tana shiga suka bar wajen sai da taga anyi kusan rabi a hanya sai ta bare maganin ta sa a kasan harshen ta tayi lumui ta kwantar da kai kan seat.

Ko minti 5 baiyi da gama narkewa ba ta soma ji. Kamar ana sa scissors ne ana yayyyaka mata maran ta
But The pain is bearable
Amma ciwon ciki ne sosai yake murdawa dakan sa yana tukuwa
Ita kadai tasan yadda take ji

Cikin ikon Allah bacci ya dauke ta, bata farka ba sai wajen 4.15am na safiya
Enda driver yace madam mun iso

A kasale ta bude ido ,duk jikin ta yayi laushi har yanzu tana jin kamar kananun cizon ta ake yi a maran ta
Amma saita daure ta fita a motar ta je gefe ta zauna tayi zugum

Dauko wayar ta tayi dake silent taga tons and tons of mesagges dinsa da misd cols
Ko bi ta kansu bata yi ba soma yunkurin kashewa ma gaba daya.

Hannun ta na kan off kiran salma ya shigo.

Da kamar bazata dauka ba chan sai ta yanki draw ta dauka don a halin datake jiki she knew she needed somone to talk to.

Sai dai da mamakin ta sai taji salman ta mata magana normal, alaman bata ma san komai ba
Sai nitsu tace kikace kina abuja salma?

Salma tace eh ena gidan mu, ai tun shekaran jiya nazo yaya ash bai fada miki ba ne munyi waya dashi fa yau da safe yace kuma zaku dawo yau.

Tace uhmm bar wannan maganan yanzu gani nima ena abuja ,ki bani 30mints zanzo gidan ku yanzu.

Cikin mamaki Salma tace ,ok sai kinzo ..sai ta kashe wayar


A jike ta ke jin kanta alaman jini ke bin pants din ta kadan kadan amma hakan ta daddafe cikin radadin kananan murdawan cikin ta taho gidan su salma.








*patience is indeed a true virture of humanity,*
*sometimes we go wrong and hurt our dear ones to save wats right, we hurt to protect, we hurt to save life,we hurt for peace sake,we hurt to live*

*sometimes we hurt even our selves for being too patient that has no harm but good to us, patience is indeed d hardest thing and the only thing that can save u from dreaded regrets in world and hereafter*

*Wishing my fans a hrt full of patience one luv guys๐Ÿ’‹โค*









*surriem*
*โšœBRILLIANT WRITERS ASSO๐Ÿ–Š*



๐Ÿ’”

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*๐Ÿ”ฅ



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Ayi hakuri๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿปyau dai sadaqan ruwan sanyi nakeyi zuciyan ku ta sauko๐Ÿฅ›๐Ÿฅ›๐Ÿฅ›๐Ÿฅ›๐Ÿถ๐Ÿถ๐Ÿถ*
*Wani lokacin yadda muke so ba hakan bane wani lokacin kuma hakan ne,labarin duniya in akace abu daya za'a na maimaitawa baza mu karbi darasun da yakamata mu san su ba,like yadda ake sawa a films in anyi irin wannan yanayin sai ace cikin bai zube ba ko ace tsorata shi kawai tayi ,but no, no nace wani lokaci akwai muhimamin darasi a rayuwa wanda zuciya bazai bari ka koya ba har sai kayi makan ka ta'adi mai muni""musamman abunda ya shafi kishi da zaman aure .*

*Fatana fans suyo hakuri majority basu son ciki ya zube..ammma....*.๐Ÿค’
*Zanso ku biyo ni kawai๐Ÿค๐Ÿค kar ku cire rai ciki in da aure abu mai sauki ne.*

*โค I lOVE YOU ALOTS mutanen arxiki๐Ÿ’ฏ*
*Im proud of ur stimulating and hrt felt comments and debate,grops dayawa pls kar kuce bana gani , nagode๐Ÿค๐Ÿผ๐Ÿค๐Ÿผ๐Ÿค๐Ÿผ*





*Pageโ–ถ72*





Duk rikicin nan dake afkuwa xahida na dakin ta tana kan kallon zoben da ash ya bata tana maganan zuci cikin nishadi

Yau burin ta ya cika ya ce zai aure ta finally,
Ko damuwa bata sake yi da tuno akwai jasmine ba, hasali ma yaune rana na farko da ta daga wayar mrs rod.

Fuskan ta ba alaman imani amma sai ta sake muryar ta ta kuma bata reason din karya akan rashin daukar wayar tana kwana biyun..

Mrs rod bata damu ba dama tasan ko lpyarta ne
Ta tambaye ta yaushe zata zo abuja
Nan ta hado labarin karya da gaskiya akan halin da ake ciki da jasmine da ashween sannan tace komai ya wuce yanzu sunyi engagement har ya bata ring.


Madam hidayat ena ka saka da zahida don murna
take ta soma fade fade yadda zasu shirya mata grand weding ceremony
Amma Zahida na kus da wayar a kunne kamar bata jin ta.

A ranta tace tsohuwar munafuka ai ba barin ki zanyi ba,kema zan zo abuja kuma da cikalken shiri na zanzo na yake ki na karbe duk wani hakki na da kike kokarin dannewa muguwa.

A haka suka yi sallama na ta gane kan zahida ba kowa ya cigaba da sake saken sa.


Ash kuwa in tashin hankali na da karshe to yakai wajen ,don kaf sai da ya duba ko ena cikim garin baigan ta baiga mai kammanin ta ba.

Sai Karfe 12 na dare ya bar airpot ya san bazai wuci tace zata bar garin ba amma nan ma shiru
Sai ya hakura ya fito ya cigaba da zaga gari

karshe a motar sa ya zauna gefen titi yana jimamin ena zai ganta gashi layin kamal baiya shiga bare ya kwantar masa da hankali karshe kife kansa yayi kan stiring ya cigaba da hawaye.

Jasmine kuwa Tana isa gidan su salma lokacin gaba daya bari jikin ta yake don effects din magani,
Amma sai ta cigaba da dauriya bata bi kan kowa ba ta haura dakin salma

Wani rungumar juna sukayi da salma wacce take dan turo cikin ta
Tace lpya kuwa jasmine dis early morning a abuja ena yaya ash?
Bata ce komai ba dan tsaban yadda take ji ajikin ta
Salma Ta dada duban ta a hankali tace ah,ah jasmine ya dai lpyar ki kuwa ?

Sai ta tsorata Tayi saurin cewa bayi zanje salma bari naje na dawo tukun

Salma ta dan ja gefe ta bata hanya bata ko lura da stain din dake bayan hijabin nata kadan ba

Nan tayi saurin cire kayan ta ta sauya zuwa towel ,sai ta zuba su ta sa omo akai wajen stains din ta murje suka fita


Tabbas ciki ya fado dan ga katon gudan jinin akan pants din ta dama maganin hardly kasha baiyi aikin sa ba ,sai dai in jinin ka ne bai karba ba

Da sauri ta juye gudan jinin a toilet tayi flushing lokacin ne wani zazzafan hawayen takaici,nadama da kunci ya biyo kan fuskan ta,

Ruwan zafi tasa tana wanka tana kuka ta kai minti 40 tana wanke kanta tana dada kasa jikin ta,
Ko ena ciwo take ji musamman cikin ta da har yanzu yana kananun suka da ciwo

Salma na zaune,
Taga jasmine ta fito a sanyaye da kayan ta a hannun ta
Tayi saurin cewa laaah
Yau kuma wani sakalci ne haka
Sai kuma ki wanke kayan ki a bathrum? Ta karaso tana karban kayan a hannun ta tace
Wai Ko dan baba yace ayi hakan

Jasmine Cikin dauriya tayi smiles din karfin hali tace
Ni dai ki shanya min tukunna zu dan sha iska
Ba musu salma ta karba ta baza su a baya daf windown dakin ta a sama ,

Ta zo ta samo har jasmine tayi kishingidi ta kwanta akan gado
Ta bi ta da kallon alaman tambaya tace
Ko ba lpya ne kam jasmine sai nagan ki wani iri,in wani abu ne ba sai mu kira yaya ash ba?

Tayi sauri Girgiza kai tace ah,a salma baizo ba yace zai zo gobe
Ki barni na huta pls kar ki kira sa.

Salma tace to abinci fa
Still tace noo,
Bacci nake ji zan dan kwanta kafin anjima

Dan dole salma ta kyale ta ta kwanta shiru tana jin abunda take ji.

Sai dai salman sam ta kasa gane ma yanayin jikin jasmine din
Sai ta bari kawai as maybe yanayin Masu sabon ciki ne,

Bacci mai nauyi jasmine ta fara yi

Salma da ke zaune ganin har 6 ya kusa gaucewa yasa ta diro ta dauki wayoyin su har ta kunna wayar jasmine a tunanin ta ko itama ba chagin me sai ta pluging mata kafin ta tashe ta sallahr asubahi

Zuttt zutt karar messeges suka shigo tana ganin sunan kai bata karanta ba tayi sauri ta hayo gadon
Tana cewa ke tashi kiyi sallah kinga husban din naki na bukatar jin muryan ki,
Jasmine ta dada lumewa cikin jin haushin kunna mata waya da salman tayi sai bata ce komai ba
Damuwan ta yadda taji ta jagwab cikin jini ne don tasan lallai tayi stain sosai saboda ba ko pants bare pad ajikin ta gashi tayi wanka sa ruwan zafi

Salma tace banson iskanci fa dan dauka nace masa kin ki tashi kiyi sallah

Firgit ta bude ido tace salma pls nace ki barshi zan dauka ai..pls ki ajiye wayar
Sai ta tashi a hankali tana dube dube don taga matakin stain din

Nan sallaman ta dada yaye bargon tunanin ta ko wani abu take dubawa

Da sauri ta mike tsaye tace innalilhhi wa enna ilaihi rajiun
Jinin meye wannan jasmine? Ta rike baki tace
Dama sai da nace baki da lpya ki kayi shiru kinga taurin kan kin ko?

Jasmine tayi tsuru tsuru da ido don tsoro da fargaba sannan tabi ta daure fuska cikin dauriya duk da ma
Salman ta shiga jera mata sannu,sannu
Kanta a daure tanlke tambayar ta meke damun ta ko cikin ba stable bane dama?

sam jasmine ta kasa magana sai ido
Tayi nuni da bayi akan zata shiga ba musu salma ta bata hanya,

Tana mulewa salma ta dau wayar da niyyar zata kira yaya ash tabgaya masa zancen
Garin sauri sauri har ta buge jakan jasmine din enda gwalin maganin ya fado kasa da sauran tarkacen ta

Salma ta kai minti 3 tana kallo kafin ma hannun ta ya iya daukowa Ta rike da kyau tana juyawa tace what?ta kira sunan maganin da ke rubuce bororo kan gwalin

A haukace ta rarumo wayar ta dan ja pop up notifications ta soma ganin Tex mesages
Sun kai 200+ na mutum daya kacal
Daga nan ta soma dagowa ba lpya ba
Sai ta cigaba da maimaita kalman ennalihi wa enna ilaihi raji'un.
Jikin ta yayi sanyi musamman da taga har yanzu ashween na kan kiran layin baya kara sabida a silent yake
Sai ta yi tsaye itama tana jiran fitowar jasmine din

Ta turo kofa Ganin salman Haka tasan tayi readyn tambayar ta ne sai ta fiske ta sha kunu

Cikin sanyin murya mai gauraye da tashin hankali
Salma ta ce jasmine meye wannan yake yi a tattare dake kuma jinin meye yake binki haka?

Taji wani dum a zuciyan ta amma bata bari fuskan ta ya nuna ba
Cikin dauriya ta share maganan sai da salman ta sake nanata wa cikin fushi
Kafin ta dago tace,
Bakomai salma,ta kwace gwalin maganin tace
And stop checking my things bana so..

Salma ta juyo a fusace tace an miki bincike
Dont think am stupid mana
Daga ena kike jasmine?
me kika aikata ma kanki?
Tell me, pls tell me..wai fada kukayi da yaya ash ne? jin ta sake mata shiru ya sa ta sake nanatawa cikin tsawa da firgici

A lokacin Sosai jasmine ta tsorata amma sai tayi na maza tace yes ,fada mukayi da shi sai kuma me?
A raunane salma tace bakomai, and"
Wannan maganin da jinin fa ,shima fadan ne?

Tayi shiru nan ne hawaye suka soma sauko mata bul bul a face dinta

Salma ta fashe da kuka ta kamo ta tana girgiza ta tace ki fada da bakin ki jasmine
I cant believe my eyes kar kice min kin zubda ciki "?
Jasmine kam Kara sautin kukan ta tayi tace
Na zubar salma,
Babu amfanin shi i cant take it anymore..

Salma ta sake fashe wa da wani kukan har tana tsugunawa kasa tace
Wayyo Allah na Jasmine na shiga uku ,ennalihhi wa enna ilahi rajiun meyayi zafi haka?
Yanzu Baki tsoron Allah baki tsoron ki mutu a haka?
Wani irin laifi mijin ki yayi miki da zaki saka masa da wannan mummunan hukunci, akan me?

Cikin kukan jasmine tace, ba zaki gane bane salma
I think wannan ne kawai hanyar samun sauki a zuciyata

Salma ta tashi a hatsale cikin masifa ta ce sauki acikin zunubin?
Wani samun sauki ne acikin Halaka da fushin Ubangiji
Tell me now tana fada tana masifa
Ihun da salman ke mata ya sa ta dada rikicewa da nadaman aikata hakan amma tasan mai afkuwa ya riga ya afku

cikin kukan itama ta tashi tana fuskantar ta
Tace ' don kawai zaiyi aure , shine zai ce ma abun da ke ciki na biggest mistake of his life,?
To Me aciki don na cire kuskuren yaya Ash a ciki na.? Ya zan muku, na tsaya ana raina min hankali ana wasa da zuciya ta ko me kuke so?

Salma ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login