Showing 168001 words to 171000 words out of 219669 words
Chapter 57 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
wanka mata mari,.cikin bacin rai tace kin bani kunya jasmine
u mean u left ur husband 's house donki kwabar da cikin sa don wani silly talks din da baki da tabbas akai?how cud you
Ena hankalin ki yake.
Cikin bacin rai da tsawa jasmine tace ban sani ba,kuma ehhhh, nayi duk abunda zanyi da cikin is my life.
Alhmdullhi tunda ke kinada rayuwa mai kyau tare da wanda yake sonki yasan darajar ki, sai ku cigaba da zama lpya
I dont need u ,i dont need ur help na riga nayi abunda naga ya dace nayi.
Salma ta budi baki zatayi magana ta dakatar da ita da cewa
U can save ur advices to someone else or
To ur unborn baby salma,nikam am out of here.
Cikin firgici salma ta damko ta ta dawo da ita tace jasmine mani kike fada ma haka ki sa ma zuciyan ki salama mana, ure upset calm down pls jasmine na roke ki
What u did was only wrong jasmine kinci amanar aure kinci amanan kanki
I dont think don miji yace zaiyi aure sai ace za'a tsaba dokan Allah wajen masa hukunci kiyi tunani ? Hawaye ne ke kan bin idon salman ta riko hannun ta tace
Wallhy Jasmine u have no idae how much yaya ash yake son cikin jikin ki"
He loves it with all of his soul am sure akwai dalilin daya sa yace is his biggest mistake
Pls give him achance ro explain is not too late ai zaki iya sake daukar masa wani kiyi hakuri.
Jasmine ta fincike hannun ta cikin fushi tace kin gama?
Look ,I dont bloody care how he feels ,all i know is bazan taba haifar masa dan mistake dinsa ba
If u are a friend and bazaki bani goyon baya ba.
Daga yau naja miki layi kowa yayi hanyar sa
Kaiwa nan ta ja jakanta da wayar ta anan waje bayan window ta suturta kanta ta bar gidan su salman cikin fushi.
Kuka salma keyi na fitar rai ta biyo ta waje da gudu amma ganin bayanta kawai tayi har ta samu adaidaita ta chale.
Sai tayi sauriin shiga gidan ta dauki wayar ta cikin kuka da firgici ta kira kamal ta sanar da shi komai.
'Da kyar shima yayi calming kansa bare ita da take shirin illata kanta don kuka
Sai ya katse wayar ya shiga neman layin ash
A gaggauce
Jasmine gidan mamy ta isa straight all dis while idon ta ya rufe zuciyan ta
Qage sai ma ta kasa kukan a fili
.ta shiga shiru ba kowa dan yanzu ne 7.30am ke shirin yi sai tayi zaman ta a falon mamyn tayi tagumi
Wulgawar mai aiki ta gani sai tabi bayan ta ta sa aka sanar da mamyn isowar ta.
Cikin 5 mints Hankali tashe mamy ta fito tana mamakin jin ance jasmine ne da asubah a gidan
Ko ajikin ta sai kyarma take yi ta ciki,ciwon cikin ma sam ta dena bashi dama ya dame ta komai ma ajikin ta yanzu bata saurara
kawai so take ta samu wanda zai karfafa mata gwiwa duk da ma tasan ta tafka laifi mai girma.
Jin muryan mamy ya sa zuciyan ta ya karaya tun kafin ta zauna
Tace jasmine?
Ke ce da sassafe haka ena ashween din?
Jin hakan ya sa ta tashi da sauri ta yo kan mamy tafada jikin ta ta sake wani razannanen kuka
Sai ta tsaya gim Sosai abun ya taba zuciyan musamman data yi iya bakin kokarin ta wajen sassasuta jasmine din amma taki fir sai yi take tana jan zuciya.
Hawaye har sun ciko idon mamy ta kamo hannun jasmine tace wani abu ne ya sami Ashween din ki fada min mana ?
A hankali ta dago kai tace ah,ah mamy lapyan sa lau,hankali tashe mamy
Tace to meye ne
Fada kuka yi ne?
Ko baki da lpya ne jasmine
Ai Wannan kukan naki yayi yawa pls talk to me mana.
Nan ma ta shiga yin wani sabon kukan a sanyaye har tana kan jan zuciya
A hankali ta budi baki cikin kukan tace
Mamy ni guduwa nayi agidan sa ..
Mamy ta dafa kirji ta buga salati tace akan me?
Hauka kike yi ,ko wani abun ne ya hada ku ki fada min mana,, wai shin ma ena yake ne ?
Jasmine Tace yana chan yola,
Shine tunda na tare gidan ya kawo wata mata muna zama da ita bayan budurwan sa ne
Sai ta dinga wulakan tani
Yanzu ma cewa yayi zai aure ta, nikuma nagaji sai na bar musu gidan na dawo nan sai ta fashe da kuka.
Mamy tace kikace tunda kika tare da wata acikin gidan ashween din?
A hankali ta gyada kai
Cikin Bacin rai mamy ta daka mata tsawa tace to meya hanaki fada min?
Tsoron sa ki keji ko eta ne kike tsoro
Meye suke miki a gidan ki fito fili ki gaya min jasmine kar na saba miki
Ta jinjina cikin jimami tace toh'Wace ce wannan din!!
Cikin kuka jasmine tace wanda ammy tace ya barta ya aure ni ne,sunan ta zahida
Mamy dan Allah kar ki komar dani can ni nagaji anan zan zauna..
Ta cigaba da kukan ta tana shaheekan jikin mamy
Hajya hadiza tayi shiru Ta dau lokaci tana calming kanta don tasan abunda zaisa jasmine har ta gudo abune mai tsanani sai dai in tana boye mata details..
Sai ta cigaba da raraahin ta Ta tabe baki tace lallai ma toh ashween zaka zo ka gamu dani ena nan ena jiran ka
Ke kuma Tashi muje ciki ki huta ,kukan ya isa haka,barni da shi kawai
Ta ja hannun jasmine suka haura sama.
*Toh ashween naka ta fara ure in soupππ€£ππ€£*
*surriem*
[23/08, 05:43] βͺ+234 806 071 2446β¬: *βBRILLIANT WRITERS ASSOπ*
π
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*π₯
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*PLS RESEND UR MESSAGES wallhy banda chat historyn kowa yanzu kuma nafara ganin sakonni kala kala kar kuce ban kula ba I LOST MY CHATs*
πππππ
+1 is *MEELAT A.H.K*
May Allah bless you as u add another year to ur life.
Wllnp πβ€
πππππ
*PageβΆ73*
Ashween tsaban damuwar dake cikin ransa ranar a kan titi ya kwana cikin motar sa
Ko bacci bai samu yayi mai kyau ba.
Cikin haka kiran kamal ya shigo A firgice ya dauki wayar bai ma duba ba yace hello:: jasmine ,jasm....pls..
Kamal yayi saurin daga murya yana cewa aash pls relax dan ya dawo hayyacin sa
Sai ya lumshe ido cikin tsanani yace kamal, jasmine ta tafi ta barni tun jiya bangan ta ba
Kamal yace i know ,calm down ash,
Abunda ya sa ma na kira ka kenan
Yanzu salma ta fada min a wajen ta jasmine take a abuja.
Yayi wani sauke ajiyan zuciya yace alhamdulli
Kaga, bari naje na same ta inyaso zamuyi magana anjima bye.ya katse wayar bai jira ba
A guje ya bar kan titi ya shirya a gaggauce ya tafi abuja.
Jasmine kuwa tunda suka shiga ciki mamy ke shan cikin ta akan irin zaman da sukayi da ash da zahida...
Sosai abun ya taba zuciyan mamy don kusan kullum tana kiran sa taji ya suke sai yace mata lpya lau.tace wato ashe karya yake min? Ta tabe baki ta jinjina
Itama jasmine din bata barta ba sai da ta mata fada sosai na boye mata gaskiyan lamarin har saida aka kai ga haka.
Nan ta sa mai aiki ta kaita site din ta na da ,gashi sam ta boye halin da take ciki na ciwon ciki.
Sai da Ta shiga room din ta ta kimtsa tsaf
Ta kwanta ,nan ne ta shiga kukan zuci ta rasa me ke mata dadi a duniya baki daya.
Tana tsoron mamy ta san ta zubda ciki sannan ita kanta tasan tana bukatar kulawa
Karfe 10 saura ashween ya iso abuja
Baiyi kasa a gwiwa ba ya je gidan su salma direct.
Bayan ya gaida umma da jiki ya fita waje ya tsaya a farfajiyan gida
A ganin sa koda zasuyi wani rikici da jasmine kar su tada mutanen gidan hankali
Da kyar salma ta ajiye call din da suke yi da kamal don sosai ya tsara mata yadda zatayi maganan da ashweeen har ya fahimce ta..
Taci kuka sosai abun da yafi damun ta zubda cikin da kawarta tayi, a ganin ta to shi jariri mai laifin sa?
Haka dai ta daure ta fito tsaye ta hange sa yana jeka ka dawo ya kasa zama.
Tace sannu da zuwa yaya ash,
Murya kalar damuwa Yace salma pls ena jasmine?
Sai tayi murmushin karfin hali tace zauna nan tana zuwa yaya
Nan ne ya dan rusuna suka zauna ahakan ma sai leke yake yi ,
Sai tayi boyayyen ajiyan zuciya
Tace yaya,?
Ya dago ya kalle ta,
Tace kayi hakuri dan Allah ka kwantar da hankalin ka,a duniyan nan tamu ni mai laifi ne,kaima kuma haka ne, sannan babu wanda yafi karfin kuskure a rayuwar sa,
Yace haka ne salma.
Tace yay jasmine bata gidan nan,
Amma tana garin nan..
Bai bari ta sake magana ba A daburce yace a garin nan a ena kenan
Kinsan wajen dan Allah kimin kwatance naje mana
Nan ne ta fashe da kuka sosai. Dan dolen sa ba don yana good state of mind ba ya zauna ya shiga bata baki duk da baisan meyasa ta fara kukan ba
Anan ta cije ta bashi labari kaf abunda ya afku tsakanin ta da jasmine jiya zuwa yau da asubah
Yayi shiruuu Har wani sosa kansa yayi tsaban takaicin dake bin hanyoyin jinin sa
Gaba daya sai yaji kamar an tsaga zuciyan sa dan zafi da ciwo
Yana so yayi ihu ya ce makansa karya ne jasmine bata kashe masa dansa ba amma sai ya danne zuciyan nasa...ya sun kuyar da kansa kasa
Nan Salma ta shiga bashi hakuri ,jikin sa yayi sanyi ya kuma mutu zuciyan sa sai ta karaya
A raunane yace, bakomai salma ki daina kuka kema kinji
Allahn da ya bamu kuma ya amshe shi zai sake bamu wani
I have to go and see her bansan jasmine tayi fushi har haka ba
Yanzu Nasan tana gida barin je kawai salma. u take care ok?
Ta amsa murya a sanyaye tana binsa da ido
Tausayin sa ya gama balbale ta tasan dauriya ne irin na maza yayi har ya ke iya furta wannan kalamai
Yana tafiya har Wani bugu zuciyan sa keyi take ya soma hawaye shikadai
Har ya kai kusa da kofar gidan mamy bai dena ba idon sun gauraya sunyi jajir.
To amma Yasan in yayi garaje bazai cimma burin sa ba ,don yana so ko yaya ne jasmine ta bashi dama ya fada mata gaskiyar wacece zahida awajen sa.
Ya kudira yau din sai ya gaya mata sannan ya bata hakura ko zai samu sauki ma zuciyan sa.
Anan bakin gate yai horn aka bude ya shiga ciki ya tsaya
Mai gadi ya aika akayi magana da jasmine din
Da shike sakon yazo mata half, rabi da rabi, kawai ance madam ana kiran ki, bata san ko waye bane kawai ta sa hijabi fito falo ba kowa tabi dakin mamy nan ma shiru alaman tana wanka
Sai ta dawo ta leko ta waje..duk tunanin ta ko ma salma ne.
Bata ganshi ba amma shi ya ganta da sauri ya karaso ya damke hannun bazata ta ya jawo ta gefen
Jin shi din ne ya sa ta fashe da kuka tace ka kyale ni"ni ka sake ni
Cikin firgici da tashin hankali ya juyo ta tare da dan jijjiga ta yace why?jasmine Meyasa zaki kashe babyn mu ..
Cikin kuka da kokawar kwace kanta tace ka sake ni an kashe din.
Just leave me alone
Ena dai Danka ne damuwar ka ?
Ai kaji ance na zubar da mistake din naka ko? to ai
Magana ya kare saura ka fice kaje chan kayi rayuwar ka da wacce kake so.
Shi duk wannan ba damuwar sa bane cikin dauriya yace jasmine,please let me xplain give me a chance dan Allah ko 5 mint ne,
I think u shud know what happen but pls ki nitsu ki saurare ni
Ta fincike hannum ta daga nashi tace banayi,
i hate u,
Ni Bana bukatan wani xplanations dinka,its over.
Sai yayi shiru yana kan kamo hannun ta tana ficikewa
Ta soma hawaye tace ai
auren alkwari ne dama is not ur fault
Na fahimce ka U just took advantage of that to fool me kana nuna min ka damu da ni na karya just to used me don samun biyan bukatan ka.
And u know whats worst?Dama tunda nice nake son ka, takai masa duka kan kirji tace
Im so stupid in love with u, ta kuma ja sheshekar kuka tace but its over now ai kayi ma kanka zabi ni ba komai bane a wajen ka.
Alkwarin ammy is no longer there tsakanin mu
To da shi ma ya na kare a hannun girfrnd din naka bare yanzu babu.
And u still expect me na rike cikin ka? The bigest mistake of ur life ,kan fuskar sa tace u can
Go to hell na zubar din.
Sai ta fashe da kuka mai ratsa zuciya jikin har ta na rawa..
Shikam Duk ya rikice ya rasa ya zaiyi mata, burin sa kawai ta nitsu ko da kadan ne ya fada mata gaskiyan lamarin sa
Hawaye sun gama wanke fuskan sa bai motsa ba ya dada kamo ta kusa da shi yace"kiyi hakuri im wrong jasmine nasan bana miki adalci
Amma Na roke ki just listen to me once kiji abunda zan fada miki mana kiyi hakuri dan Allah.
Cikin masifa Tace bazan ji, nace ka kyale ni ko
Ya cigaba yana kakkamo ta tana fizgewa tana dukan hannun sa da iya karfin ta cikin kuka,
Can ya jawo ta jikin sa ya matso ta yace jasmine na amince kimin duk wani hukunci bayan kin saurare kar ki azabtar da ni haka.
pls just 1 last chance ki saurare ni
Still Tace no, kawai kyale ni har na mutu bazan saurare ka ba
mayaudari,maci amana kawai.mugu ta karashe cikin kuka
Ganin in yabi na rartashi abun bazai kare ba sai yayi kokarin jan ta da karfi zuwa motar sa don su bar gidan ko zata saurare shi a hakan
Yana kamo hannun ta tsala ihu tana cewa ya sake ta,ita bazata bishi ko ena ba.
Cikin haka suka ji ance me nake gani haka?
Mamy na kara sowa ta kuma cewa Ka sake ta ne ko sai nazo na saba maka?
A Lokacin ashween ya gama daburcewa shika dai yasan abunda ke masa zafi aran sa
Jasmine ko sai fiffincikewa take a hannun sa shikuma fir yaki sake ta
A fusace mamy ta kara so ta bangaje hannun sa ta ja jasmine gefe tana kallon sa sai tace" ashween na tambaye ka mana?
Ya sunkuyar da kai kasa yayi shiru baice komai ba
A raunane Cikin bacin rai Mamy tace da gaske ne tulin lokacin nan da ku kayi aure akwai wata yar iskan yarinya agidan ka tare da jasmine?
Nan ma Yayi shiru baice komai ba.
Cikin tsawa tace bana son silence just answer me"
Hawaye ne sabbi taf kan fuskan sa ya dago a sanyaye yace haka ne.
Tayo murmushin takaici tace, kuma kace zaka aure ta ko?
Cikin dauriya yace eh nafadi hakan mamy amma..tayi saurin dakatar da shi tace
Look young man dama abun dana ke so naji kenan da ga bakin ka ,
Ga hanya ka fice min a gida na dis minute
Kar ka dawo min nan sai da takardan sakin jasmine.
A razane ya dago ya kalleta dat minute ya zube kasa kan gwiwar sa yace mamy na rokeki kiyi hakuri dan Allah ki saurare ne ,pls let me explain kar ki raba ni da jasmine.
Ta masa shiru tama kau da kai
Kuka sosai ya fashe da shi har yana kamo kafan ta amma tana shiru sai hawan diri take zuciyan ta ma mata zafi da balbalin masifa
Chan ta juya ta kalli jasmine din dake numfashi sama sama tana kuka tace ke wuce ki shiga ciki
Ta juya ta kalle sa shikuma tace in kaga dama kayi ta zama anan ni dai naga ya maka takardan saki kadai zai sake hada ni da kai.
Ya mike tsaye dan harga Allah yanzu kam he cant bear d pain anymore
Ganin jasmine ta juya zata shige ciki ya sa yayi wani wawan yunkuri ya chakumo ta jikin sa.
Duk jikin sa rawa yake har hancin sa yayi ja yace mata kar ka tafi jasmine pls ki saurare ni ,
I truly love you, in kika barni ya zanyi da rayuwa ta, i cant just live witout u, pls listen,all i want is just 1 chance dan Allah,dan Allah kar kimin wannan hukuncin.
Ta bishi da kallin tausayi For the first time kalman i love u ya fito a bakin sa
Tabbas tasan kuma da gaske ne don a lokacin tasan yanayin yaudara ko wasa ba zai shigo ba.
Amma sai ta kasa cewa komai tana kallon sa yana mata kuka kamar karamin yaro yana maimaita kalma daya tayi hakuri ta saurare shi.
Abun duk ya ishi mamy, cikin tsawa tace bazaki wuce ciki ba ko sai na zo wajen ?
Nan ta shiga ture sa a hankali cikin karfin hali amma yaki ya matsa jikin ta
Har sai da mamyn ta zo da kanta ta janye hannun ta da karfi daga nashi,
Firgici ya somayi yana fizgeewa a zuciye yana cewa jasmine i love you, pls don't leave me give me a chance na roke ki pls dont leave .dan Allah dan Allah.
Jasmine na so ta dawo gare shi amma sam tsoro ya hanata tantance ko gaskiyan hakan takeji aranta ko tausayin sa ne kawai.
Mamy ta rirriko shi amma sam yaki sai ya shiga kokuwa ya birkice mata zai bi bayan jasmine
Cikin azama ta tallafo sa ta wanka masa mari mai sauti.
A hatsale ta juya tace ke kuma ki bace min anan wajen kafin na taka ki
Duk da ma zuciyan ta ya karaya sosai da halin da ta ganshi a ciki da gudu ta juya ta shige ciki tana kuka
Ya dafe kuncin sa gaban mamy yana hawaye yayi shiru bai sake magana ba
Gaban shi ta tsaya tace "ka bani mamaki ashween
Sai yanzu ne zaka zo nan kana min wani hauka?
Sa 'ar ka daya da ban zo har gida na samu ita tababbiyar budirwan naka ba wallhy kuwa da sai kasan wacece hadiza.
Ashe baka da imani?
Marainiyar