Showing 60001 words to 63000 words out of 219669 words

Chapter 21 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4089

ya nufi dakin sa
Zirga zirga ya shigayi
daga baya ya dawo ya kifu da kan gadon sa yana famar maida numfashi...tunani yakeyi sai
Chan ya yi wani wawan wurgi da wayarsa fas ya tarwatse a kasa

kanshi ya rike ya koma ya tsuguna kasa nan take hawaye suka soma sauko masa yana cewa
" no, no ,ban rasa ki ba jasmine,
Bazai yiwu ba yafada cikin wani kara mai tattare da bacin rai..


Wallhy ba a isa a hanani cika buri na akanki ba dik dakon jiran ki da nayi?
A haukace ya ke girgiza Kai yce
Nooo, jasmine is mine,tawa ce
Kuma yanzun kowa zaisan da haka
ya karashhe da wani busashhen dariyan takaici


Gefen su mamy ko an shirya jasmine tsaf cikin kayan ta dark purple din da ashween ya kawo
Sosai tayi kyu duk da kukan ammyn nata datayo sosai kamar bazata bari ba

Wajejn karfe 10n safe aka yi mata karamin walima wanda ya kunshi zallan yan uwa da abokan mamyn

Duk da abun na cikin gida ne sosai ya kawatar... anci sosai kuma ansha ,
Sannan mamy tayi sourvenirs nagani nafada..
Har jasmine ta soma tunanin yaushe duk tayi wannan aikin cikin dan kankanin lokaci .

Misalin karfe 2.30 kuma aka daura auren a babban masallcin garin abuja,
Nan ma ya samu albarkacin dumbin mutanen da suka zo sallahr juma'ah ,
Kowa saida yayi san barka da fatan alkhairi..



Ashraf kuwa Yana daki yana juye juyen sa baije ko ena ba ,
Sai chan ya fito yace
Yanzu kowa zai gane kuran sa agidan nan
Sannan ya nufo dakin jasmine din cikin sanda enda ba wanda ya gansa

Don haka ma ta Baya yabi enda zai sada shi da window
Charaf kuwa ya ganta kwance tasha uban kwalliya alaman bakowa tare da ita tayi luf tana danne danne a waya

Wani murmushin mugun ta ya sake yace alhamdullhi, perfect
yau dai
Da muga waye angon anan ko ni ko ashween....



🙆🏽‍♀😥





*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*SURAYYAHMs fans page and groups👏🏻👏🏻*

💋




*Page▶24*





Karar budewar kofa ne bazata ya razanar da shi yayi saurin tsugunawa kasa kar agansa ....bai bar wajen ba don yayi niya duk rintsi yau sai ya nuna musu jasmine nashi ne ...don haka yakai minti 10 bayan window yana jin tana magana alaman mai aiki cevta shigo aika
daga bisani kuma da yaji shiru..ya leka sai yaga bakowa awajen.
Da kyr ya lallaba ya koma daki ya cigaba da hade haden sa..


Gefen ashween kuwa Tare da kamal suke tafe bayan yagama amsa wayar zahida data zage tana neman daga masa hankali cewar ankira ta daga chan porland an gaya mata an daura auren ashween da wata daban...

' da shike tinkiya ce bai dauki dogon lokacin wajen shawo kanta da cewa "ai shine aka daura auren sa ba ashween ba,don ma ya tabbatar mata sai ya tura mata hoton auren sa da salma
Anan ne ta sauko tace..hmm ai ko da yanzu yanzu zan diro kasan nan... karya ne wata ta aure min miji ashween is mine..only.

Kamal yayi dariya sannan yace becarefl kawai ,,kinga gashi an soma baki wrong ..

Ehh haka ne kamal Tace ...ena yake yanzu?

Ashween na nan na jiran ki a yola ,sai kinzo
Da hakan ta gamsu amma tana Allah Allah lokaci yayi jirgin ta itama ya dawo nigeria ta ga ashween ido da ido cewar ta
Kwana biyu da ya shareta basu cummunicating har kuka takanyi don tsaban missing dinsa dake addabar zuciyan ta

Ko kula surutan su da kamal din baiyi ba yana fama da tunani kala kala ,gashi har yanzu da yake jin ya mallaki princess dinsan amma sam bai daina jin haushin ashraf a ransa ba,

Walkiyar camera ya gani wanda ya sashi yin wani kayataccen post bazata

Kamal yace "Wow, kaga ango,yau ko zahida zata kashe kanta sai nayi posting wannan pics din
Gaskiya ka hadu na jasmine ruwa sai antace,

Dan karamin tsaki ashween ya ja baice uffan ba ya koma ya dada jingina bayansa kan sit
Kamal kuma na tuka su a hankali har suka isa gida..
Duka fararen kaya ne ajikin su fadin kyun da sukayi bata lokaci ne

Kai tsaye ya shiga site dinsa ya tattare sauran abubuwan da bai kammala ba don umarnin ammy ne akan ya tafi da jasmine cahn yola asalin gidan sa mallakin kansa bayan aure duk da ma tasan bai cika zuwa chan ba.
Ta fannin Jasmine Dama chan ita kam ba abunda ya dauka mata daga dakin nata ,dan haka yaja ya kulle kofar ya sauko

Shikam kamal zama yayi tunda suka shigo yake waya da salma don har kuka tayi don rashin halartan bikin kawarta
amma ba yadda ta iya uzuri ne babba ya dakatar da ita.

Can suka kammala da kamal, ashween ya ba ma wayar suka gaisa suna hira da salma sama sama har suka shiga mota
shi kuma yana tuka su har suka fice suka nufin gidan iyayen kamal din

Ranar salma cire kunya tayi ta mika Amanar kawarta sosai ma yaya ashween' murmushi kawai yake yana amsa ta
Don Bai ji mamaki ba dama shi da chan tasu ya zo daya da ita..don tana da mugun kama kai da nitsuwa.

Anan gidan su kamal din suke Kamar da wasa har sukayi sallahr la'asar

Nan ma kamal ya shiga masa barkwanci yana nuna masa likes din da hoton ya samu cikin awa daya tal
Bai kula sa ba..shikuwa
Yana cikin scrolling
Ya gano hoton amarya jasmine a shigar da aka mata na daurin aure wato pitch material din nan
Wanda Jide of stola Make up artist din da suka mata kwalliyar walima dana daurin aure duka sukayi posting sai rububin sa ake yi a media

Lokaci guda ya gauraye ko ena amma an kasa ganin futher updates saboda auren ba wani hidima..

Kamal Yasan inyayi wani xclaiming akan kywun datayi mutumin sa zaiji haushi don haka ya danne abun aran sa saida ya kammala hada hoton kamr pics mix sannan yace

" hey look,kaga family photo, su jasmine ansha kuka kuwa gashi kyuw batayi ba'' hmm

Ba shiri ya juyo ya kwace wayar don yaga meke faruwa don ya tsani ace masa tana kukan nan ..

Idonsa na sauka akan hoton Wani kayataccen murmushi ne ya kufce masa
yakai Minti 10 yana gushing din kyunta a duka pics din a ransa

Kallo kawai kamal yake binsa dashi suna hada ido ya tuntsire da dariya
Yace, ango"
Toh tashi muje mana muga amryan namu face to face kaga sai ka kalli original achan

Dan karamin dariya ashween yayi baice komai ba sai da ya mika masa wayarsa yace ai dama dole ne ma mutafi yanzun
Jirgi na karfe 5.30 zai tashi kuma kasan zamu tsaya a adamawa na duba gona kafin mu shiga yola ko?

Ba musu kamal ya ce toh ai sai muje
Kaga nima sai na isa ga baby na naga ya ake ciki da maganan ummah a asibiti...nan suka sallama da gidan suka kama hanya ba bata lokaci


Gefen su mamy tun kafin Wajajen hudu saura aka kammala shirya mata komai tsaf da duk wani abunda hajy hadizan ta tanada mata na gyran mace budurwa,turarruka na jiki na kaya na gida,da kayan tarkace masu amfani ga ma'aurata..
Wasu tuni tasata a gaba tayi amfani dasu wasu ta mata bayani har rubuta mata sai da tayi ...
Sannan daga karshe ta dada jan hankalin ta sosai ta sa mata albarka...


Nan ta bada ba masu shirya ta waje tare da mika musa sabbin kaya wanda ta hado daga bangaren ta

Material mai kama da lace ne farare sol, riga da skirt da mayafin sa
nan aka kwama mata shi aka mata simple make up mai dauke numfashi
Qamshin dake tashi jikin ta har wani jiri takanji jifa jifa....

Dama da alwalar ta don haka bayan an watse
Kowa na kasa ana jiran zuwan ashween

Nan ta dauko qur'ani ta dan soma karatu kusan minti 20 don zuciyan ta yaki dena bugawa tun safe...amma tanayi
A hankali ta soma jin normal komai ya soma sasaauta mata a zuciya lokaci daya,,
"tana kaiwa aya
ta sauke ajiyan zuciya tace Alhamdullh,,
nan ta Dago kai charaf suka yi ido hudu da ashraf tsaye yana kallon ta...

Mamaki ne a fuskan ta tana kallon sa don maimakon taga bacin rai tattare da shi wani munafukin murmushi ya sakar mata
Yana tahowa gaban ta..

Bata motsa ba har ya dakata ,
Murya a sanyaye tace Yaya ashraf

Tuni ya daga mata hannu alaman dakata bana son jin komai ,,nan ne ya daure fuskan sa ya soma huci wanda ya dan razanar da ita ta mike tsaye

Bata fasa ba tace kayi hakuri yaya ashraf wallhy ba hakan nayi niyya ba aurena da yaya ash qaddara ne...i ...i ....i am

Sai tas taji a fuskan ta, ya sauke mata mari, aranta tace kan bala'i???!!ai itama bata bata lokaci ba tayi saurin ramawa sai tas yaji a fuskan sa kamar an zugata sannan ta koma baya
da shike abune wanda bata taba yin sa ba tuni jikin ta ya hau kyarma tana bari don tsoro,

Idonsa yayi ja ya daka mata tsaqa yace"" Jasmine Kika mare ni? Ehhh lallai kam na sake miki kinga makwanci na.
Toh yau sai na ga uban da zai hanani yin abunda naga dama dake anan,,daga yau aka ce ki mari yayan ki ba za ki kara ba..nafi karfin ki yarinya sai da ki mari shi wawan mijin naki ya barki amma ni uhm uhm..

Nan ta soma kuka ..don ita kanta tasan zuciya ne yasa ta rama marin

Ya cigaba a tsawace ""kimin shiru 'Ai dama munafurci ne abun
kika ki aure na don kinaso ki kaiwa wani wawa banza sanwar jikin ki....marar gaskiya kawai yau sai na koya miki hankali

Kamr ba shi ba haka take ganin sa Karkarwa jikin ta yake kamar an tsomata a frezeer nan ma hawaye suka zubo ta soma matsawa da baya tana bashi hakuri ..

Ko ajikin sa,don ya kurmance burin sa yaga ya biya bukatun sa da ita.
Sai da yaga ya kai ta har jikin window ba hanyar motsawa
Sannan ya sa ta a tsakiyan sa ya ture murfin window ya budu da kyu don ta san inta sake motsi kasa zAtayi mutacciya

Ta juya ta kalli bayan ta ta dube sa ta sake Kuka mai cin rai numfashin su na gogar na juna da kyar take fitar da yaya ashraf...yayah ...ashr.... dan Allah ,ka dubi darajar wanda ya hallicce ka ka kyaleni

Harshen sa ya sa yana lashe hawayen nata koya kula ta bare ya amsa
Wani ihu ta tsala bazata jin hannun sa na neman yaye mayafin ta da karfi

Yaya ,yayaya ...take fada a rude shikam kukan ma kamar dada azama shi yake
Yana kawo bakin sa tayi nasaran gantsara masa cizo da karfi a wuyan sa ta yi saurin kufcewa ta nifi bakin kofa da gudu tana kuka a rude ...

Kabas ta ci karo da mutum a gaban ta.



🤷🏼‍♀🤔




*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.





*Masu comments da masu neman cigaba wannan shafin naku ne*





*Page▶25*



Kallo daya tayi gabanta a razane ta Fada jikin mamy ta kankame ta tana kuka,

Ashraf Shikam tuni yasan nashi ta kare don ga mayafin ta dumu dumu a hannun sa inda ya rike yana yunkurin biyo ta

Mamy na tsaye tana aika masa mugayen kallo Kamar zuciyan ta zai fashe haka take ji

Me kake yi haka? Meya kawo ka nan ashraf... Cewar ta a tsawace
E' e na ua somayi ya rasa me zai ce""
Itako mamy na rike da jasmine sai dada kulewa take

bazaka fada min ba ? Ta sake daka wani tsawan

Nan ya soma juyi da kai yana kukkuni maganan ma ciki ciki alaman shi fa ancuce shi ya zo ya dauki fansa

a lokacin wani guguwar bacin rai ne ya rufe mata ido
Ba zata ta ture jasmine gefe ta nufi kansa ta dinga kwalla masa mari ita kanta batasan sau nawa ta masa ba sai da ya rusuna kasa ya zuba gwuwar sa

cikin tsawa tace bazan maka baki ba ashraf amma kaje,
Duk wanda yayi nagari don kansa,

Sum sum ya mike ta galla masa harara cikin dacin rai tace
Wawa mara hankali ,mani zaka tonawa asiri?toh ta Allah ba taka ba.FITAAAA ta dada mai nuni da kofa

A hakan ma bata bari ya karasa ficewa ba ta bangaje sa ta janyo hannun jasmine din ciki
Duk tausayin ta sai ya kamata sosai
Gashi sai bari take don tsoro
'mamy rarrashin ta ta shigayi a hankali
cikin ranta tace " yanzu yarinyar nan zatace da ammyn ta tana nan bazata fuskanci wannan wulakancin ba "

A hakan take kan bata baki har jasmine ta soma sasaauta kukan nata har tayi shiru

Nan ta sanAr mata ashween ya riga ya iso yanzu zasu tafi jirgin su ya shirya
Wani gum taji a kunnen ta
Murya a dishe Tace Muje ena mamy?
Ba a gidan ammy zamu zauna ba ?

Gyada kai mamy tayi ta riko hannun ta tace
Kema kikace gidan ammy,
Yanzu kuma gidan ashween zaki koma

Har ta budi baki zatsyi magana mammy tace
A' ah
Kar kice komai, daga yanzu zaki soma neman aljannar ki wajen mijin ki,
Bana son musu to taurin kai,kinaji na ko?

Wani makallalen hawaye ne ya zubo mata
Ta gyada kai tace naji mamy

Allah ya miki albarka ,kuma fata na zakiyi amfani da duk abubuwn da muka gaya miki
Sannan ena so na yi amfani da wannan damar na nema wa
Dan uwanki ashraf gafara,
Kinsan zUciya kowa da irin tasa

Ba tan tama tace a'ah mamy,
Ni kam na fahimce shi ..nice vam masa adalci ba duk da bason raina na bata masa ba,
Mamy ki dubi Allah ki yafe masa kinji mamy ?
Ta marairaice
Murmushin karfin hali kawai tayo tace bakomai jasmine,

Amma dole ya gane koran sa, babban laifi kuma zunubi yayi nufin aikata akanki dawani abu ya sameki yau din
Meyake tunanin zan fada ma ashween?

Yamin adalci kenan in yasa naji araina na ci amanar hjy shahida?

A sanyaye ta ce a'a mamy maganan ma ta kare
Kiyi hakuri dan Allah..

Ganim maganan baAi tsaya ba tace ""Toh shiken jasmine ta so muje
Kar kuyi latti

Ba musu ta ja mayafin ta mamyn ta dada lullube mata fuska ta sake feshe ta turare sannan suka nufo falon da su ashween suke


Dukan su kayi shiru suna kallon tahowar ta don musamman ashween don sosai yake ganin ta sauya masa kamr ba ita din bace
Shikan Sa ganin ta a hakan ya sashi jin wani sanyi na daban na ratsa brain dinsa....tana tahowa tananjin dar dar amma ko su daga ido akanta
Duk yadda kamal yaso su hada ido ko don ya tsokane ta amma sam ta tsime ta ki dagowa ma da kyuw bare tayi magana da kowa ...

Gefen mamy ta zauna a kasa inda jelar skirt dintan ya dada bazuwa ya sa ta dadayin kywu sai binta da kallo suke dukan su biyu basu jin ko kunya,

Nan mamy ta yi gyram murya ta soma musu nasiha ta hada harda kamal din ma kalmashe su saida jikin kowa yayi sanyi
jasmine tuni ta soma tare kwalla a idanun ta,
Yanzun ne takejin tsananin missing din ammyn nata na tsuma zuciyar ta

Bayam ta kammala mamy ta riko ta har mota ta sata
sannan kamal da mamy suka koma gefe
' taki ta daga kai amma hawayen mamyn ya sata dole ta fashe da kuka
Har asheewn ya gama sallamar sa da su suka wuce enda jirgi zai tashi

Su biyu ne kacal awajen da shike first class ce yana gefe sai satan kallon ta yake don sam taki bude idon ta bare tashaki numfashi da kyu,yadda aka lullube haka take duk da maalyafin sharara ne

Shi dai damuwar sa yaga fuskan nata a sarari,
Gashi tun da suka shiga zamn kurmaye suka shigayi don tunani kala kala ke yawo akanta wanda ya sa ta dada jin ta tsani komai lokaci guda ita burin ta amaida ta gida

Gefen zahida kuwa karfe
6 dot jirgin ta ya iso yola
Don haka bata bata lokaci ba ta shige makaken mansion din ashween da aka debe kusan rabin swamp forest din aka kawata shi

tamkar kana kasar waje haka environment din yake ga sanyin bisihiyoyi sunyi duhu sunyi dark green sai flowers red,purple, pink yellow ,harda wanda ba irin sa a kasar nan duk sun taru sun haska wajen kamar wani garden...
su kansu furannin gamshi suke fitarwa cikin sanyin dake ratsa wajen
Tsarin gidan tubarkallah

Amma Abu daya da gidan shine yayi nisa kadan da enda jama"a suke don haka shiru ne ba jin motsin kowa sai maiakata da security

Duk da ma yau ne zuwan ta na uku Anan zahidan ke baza mulkin ta da isarta musamman in ta nace sai ta biyo sa hutu ko weeknd a da chan

Musabbabin yin tafiyar ta porland asali don tayi iya kokarin ta taga ko wani ya faru tsakanin su amma sam yaki sai uban wulakanci daya mata
Bori,kuka ,har drowning kanta ta so tayi duk akan haka amma ba abunda ya canza kullum amsar shi daya bazai yi zina ba ta bari sai sunyi aure

Ita kuma wannan ba damuwarta ba ne don ta saba sosai wajen ex mazajen ta da guys din ta da chan
ga jaraban dake matukar damun ta musamman akan kyawawan maza,,

Toh kullum in sukayi akan haka shi yake lallabata sai ranar aka samu akasi ya nuna mata ya gaji in har bazata cire maganan sexual reltionship ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login