Showing 117001 words to 120000 words out of 219669 words

Chapter 40 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4117

ya boye mata abun ta dama kwana biyu wulaknta ta kawai yake yi

Daurewa kawai yake yi agaban ta don tuni Ranshi ya soma baci,don gani yake kamar fitina kawai take nema da shi ba wani abunbta da ya mata.


Tace nifa wallhy ban yarda da kai ba don haka kaima sai anduba dakin ka
Baice uffan ba ya fice ya fara gaba
Don Tsaban baison fitina yace suje din

Takaici da Mamaki yake ta sha don zahida tayi kuka har idon ta ya kumbura ..


Suna kaiwa kan step na site din ya soma jin karar abun
Amma sai bai kawo ba don tunanin sa baije nan ba kwata kwata

Jasmine ko na nan da abun a hannun ta na zauna ne tana kan xploring ta kunna ta kashe wai ahakan tana ma kanta training ko da zata yi na ainihi karta tsorata

Cikin hakan Bata hankara ba taji an bude kofar dakin ta bazata
Da sauri ta sake abun akasa ta mike tsaye tana kallon su
enda zahida ta rugo a guje ta dauke abunta ta rike a hannu cikin muryan kukan da munafurci tace ai ga
Barauniyan,munafuka kawai, ai se kice ya saya miki badai kina daukan min nawa ba.ta watsa mata harara cikin masifa tace kar ki sake taba min abu na
Kalar aje asa min cuta tayi tsaki ta fice ta barsu wajen.

Durus jasmine ta tsaya tana kallon sa kirjinta na bugawa saboda gaba daya ta rasa wani haukan ne ya sa ta ta ma taba abun har yakaita ga dubawa..
Zuciyan ta yace Ko dan na sa arai zan sadaukar ma kaina wa yaya ash ne.?

Shikuma a lokacin Kamar zuciyan sa zai fita haka ya tsaya daga bakin kofar yana huci yana binta da zazzafan kallon fushi baice uffan ba

Bari jikin ta ya somayi ta soma dukar da kai kasa ganin ya na karasowa wajen ta ne

Bai dauke idon sa ba
Sai da yazo daf nan ma ya kare mata kallon takaici kafin sai
"Yace kema hakan kike so ko jasmine?
Ta yi saurin dagowa zata kalle sa ya tare numfashin ta da wani murmushin takaicin, don
Sai yanzu ya ke bada kansa amsar maganan ta da tace kar ya sske taba jikin ta ,ai zata iya sama makanta kwanciyar hankali batare da shi ba.

Ganin zai iya zautar da kansa da bacin rai kawai sai yace uhmm, to good for you Allah ya bada sa'a...sai ya juya ya bar mata dakin..

Tsaban yanayin data shiga ciki na firgici
Har ya fice bata dago kanta ba bare tayi magana,silent tears ke saukowa akan kuncin ta.Cikin ranta tace , bakomai
Kinyi na biyu kenan zahida..amma na rantse miki kinyi na karshe don bazan sake bari ki raba ni dashi ba har abada

A Hakan ma bata fasa kukan nata ba sai da tayi sosai taji sauki kafin ta shirya ta cigaba da hidimomin ta normal kamar ba abunda ke mata zafi..

Zahida na gefe tagama dariyan ta tana xpecting ta ji sun haura amma sai taji shiru
Sai bata so hakan ba.
Hakan ya sa ta fice a gidan bata dawo ba sai chan dare
haka ma bata kula kowa ba ta lume dakin ta ta kwanta


Jasmine ko tun da data lura da enda ya kanje ya zauna ya rage dare kafin ya shigo dakin sa. Sai ta qudiri niyyar itama zata cire duk wani hijabin kunya ta je wajen don ta bashi hakuri har sai ya fahimce ta sun shirya,

Tun bayan faruwar abun takejin takaici,hakan yasa Ta dauki lokaci tana hade haden plan din ta itama.

Ranar kuwa sai akayi sa'a sanyi ne ya sauko sosai ga haddari sai gidan yayi tsit alaman kowa ya nadu a dakin sa.

Har wajen Karfe 9.30 tana tsaye a waje ta bayan gidan kusa da wajen dayake yawan zaman sa yanzun.

Gashi yau tazo da wuri tun bayan isha'i take jira amma gashi yanzu har 9 ya wuce bata bashi ba labarin sa
Haka ta zauna wajen bata hakura ba ta cigaba da duba

Hankalin ta a dan tashe sai lekawa take dada yi don Ta jira ta jira har yanzu ta soma jin wani iri a ranta

Ganin waje na dada yin shiru, gaba daya ta lura ta ga alaman kamar bazai fito ba ne ,nan sai taji ranta ya baci sosai, da gudu ta koma dakin ta ta fada gado tana rusa kukan fitan rai, cikin ranta tace kullum fa anan yake zama meyasa yau yaki fitowa?
Chan sai da ta saita kanta kafin ta sake ta shi tsaye.

Kara wanke fuska tayi
Ta dawo ta sake maida make up din ta
Haka ta shiga zame rigar data sa don ya dada zama dam dam ajikin ta sannan ta kare ma kanta kallo da kyau, farar nitie ne wanda ya dame ta sosai ya fitar da dik wani shatin shape din Jikin ta

gashi short ne iya rabin cinyar ta wanda ko tsuguno tayi sai anga pants din ta awaje

shara shara ne complete kamar rariya Ba dai marabar ta da tsirara

Ganin fita zatayi Hakan ya sa take daura karamar jacket akai shima iya kan cinya ta sannan ta sake fitowa,

Da har tayi niyyar kaiwa dakin sa ne kawai tunda dai duk yadda akayi anan zata same sa,sai kuma wani abun yace taje ta sake duba wajen for d last time in bata ganshi ba sai taje dakin

Tana kaiwa kuwa ta hango sa ,sanye da buton shirt mai strips red, ya dauke kai yana jin karan ruwa dake sauka awani katoton aquarium awajen..
Bai kula da zuwantan ba
Da alamun Hankalin sa na kwanciya inya zo wajen don karar ruwar na tafiya da shi away from tuna wani abun.

A hankali ta taho kirjin ta sai bugawa yake tana salati aranta,
Tsoro da fargaba ne ya balbale zuciyan ta sai kokarin danne wa take ,

Ta na kaiwa daf ya soma jin wani kayataccen qamshin turaren da shi kansa ya kasa banbancewa wani iri ne.
Ba bata lokaci ya juya ya kalli wajen charaf suka hada ido da ita
Kallo daya ya bita dashi ya kau da kai ya hade rai,

Nan na Hanjin cikin ta ne ya dada zirrrrrr don tsoro sai taji kamar ta tsala ihu ace mata komai angama ya wuce..

Bata fasa ba ta iso daf,
Tayi tsayuwan minti 10 bai motsa ba ita ma bata motsa ba hakan kuma shiru ne ya ratsa wajen


Chan sai yayi yunkuri zai tashi
Cikin azama ta dan rike shi tace yaya,..ya..h

Yana shiru sai ma dada daure fuska da yayi, ya koma ya zauna alamn enajin ki ...
Numfashi ta sauke tace
Dam..dama sai ta birkice bakin ta yakasa fitar da wani magana sai inda inda

Abun ya ishe sa Sai ya dago kai ya kalle ta batare daya daga ido ba
Nan ta marairace fuska murya kalar kuka tace im sorry,yaya dan Allah kayi hakuri.
Jim haka yasa Tuni ya sauke idon sa,
Ya mata shiru chan yace its ok.
Tunanin sa ko dan sex vibrator ne tazo bashi hakuri.
Kan ya hankara gani yay ta tsunguna kan gwuwrta kusa da shi ,
Ta ce ,nasan na maka laifi dayawa yaya,but pls find it in ur hrt to forgive me ..wallhy rashin sani ne and i promise bazan kara ba.pls forgive me ta karashe murya a sanyaye har na karkarwa

Kanshi ne ya soma daurewa ya kasa gane ena ta dosa da magan nata
Sai ya mata shiru,ya cigaba ma da danne dannen wayar sa ,
Aransa yace to ni kuma nawa a wanne ?
I just made a mistake of making u feel ure mine har kike ce min en ba tsoro ba na dena taba jikin ki mana.hmmmmm
Anyways na dena, thank god ma yau naga komai da ido na.hakurin me kuma za'a bani?


surutun sa kawai yake
Cikin ransa baijin duk maganan data keyi,
Ta gama wanke fuskan ta da hawaye sosai tsugune agaban sa tana roko

Kamar kiftawae ido ta mike tsaye ,
Sai yana jin maganan kamar a sama sama

' cikin kukan ta fizge tayi zuciya tace itama zata mutu kawai hankalin sa ya kwanta tunda bazai yafe mata ba, nan ta nufi wannan katoton aquarium din bata ko juyawa

A haukace ya juyo, yaga eh da gaske fa ta kama hanya, gashi ta nayi tana kuka tana maganganu ko takalmin ta ma awajen ta bar masa

Jasmine, ya kira ta a fusace yana mikewa tsaye

Ko ajikin ta Sai da ma ta juya ta kalle sa da kyawu sannan tayi super ta fada cikin katon ruwan abun ta

Wani kara ya sake ya na kiran sunan ta Kan kace kobo ta lume kanta ba a ganin komai..


A razane ya karaso wajen yana kan kiran sunan ta a firgice
Don iya sanin sa bai san ko ta iya swimming ko bata iya ba

Lokacin Zuciyan sa tayi mummunan bugawa duk gabobin jikin sa take suka mutu suka soma karkarwa duk ya bi ya rude.

Ai Ba shiri shima ya fada cikin ruwan nan ya hango
Suman kanta da ke yawo beautifully a cikin ruwan tare da yayan hallitan aquaruim din sai tayi kamar mermaid a cikin su


Dagangan jasmine din ke dada motsawa don sosai ta san kan Wasa a cikin ruwa har swimming competition tayi a secndry schl dinta

kuma hakan na daya daga cikin plans dinta shyasa ta nace sai ta same sa anan enda yake yawan zama yanzun

Diving yake ta ciki Yana kawo hannu zai jawo ta sai ta ja jikin ta kamar ruwan ne ke janta ,

Gashi Ta dauke numfashi ta sake jikin ta
Hankalin sa na dada tashi sai binta yake dada yi cikin sauri da azama

Ganin abun zai mata illah
Ya sa ta hakura ta barshi ya kamo ta ya rungumota suka fito baki baki

Murya na rawa cikin firgici ya chincibo ta a hannu yana cewa jasmine...jasmine im sorry ,hey wake up
Pls wake up jasmine ni baki min komai ba ..pls wake up.

Tayi kus tana jinsa don Jin hakan ma ya sa ta dada jin nishadi

nan sai ta dada langwame hannu kamar ba sauran numfashi jikin ta ,
Shikuwa ya gama rudewa a kanta sai rokon ta yake ta tashi har suka fito asalin waje gefen ruwa
Nan ya zube da ita kasa ya daura ta kan cinyar sa yana so ya mata blow out ko zata numfasa

Koda ya kai bakin nasa cikin nata jitake kamar ta cafke kawai su kama daga wajen.
Amma sai ta tsime ta barsa,.ya hura ya hura mata iska A baki tana kus.

Sai da ya soma yunkurin cire dan jacket din zai dan danna mata kirji sai ta soma tarin karya alamn ta farfado

Cikin firgiji da tashin hankali yayai saurin tallafo ta ya rungume ta tsam ajikin sa yana mata sannu sannu ita kuma tayi luf ta kwntar da kai kan kafadar sa batace komai ba.

Shi dai har yanzu zuciyan sa na mugun bugu yana ganin duk laifin sa ne daya ki mata magana tuntuni a wajen

Itako A hankali ta soma janye wa ajikin sa in such away that saida fuskan su ya gogi na juna....wani
Kasalallen kallo take masa cikin idon nasa daya gama gauraya da fargaba da tsoron rasa abun kaunar sa

Tana kallon sa Cikin sanyi murya tace yaya sanyi nake ji muje daki

A daburce ya gyda kai Ba tan tama yace ok.ya suntume ta a hannu
Duk ya bi ya rikice yayi hanyar cikin gidan da ita.





*uhm uhm toh fah☺☺☺☺*
fans me kuke ganin zai faru, shin ashween ya hakura kenan sun shirya ko jasmine zata iya yin wani abun ? 🤒🤔🤔🤔




Meet tmro😉




*Suriiem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥




*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*THIS PAGE is speacially for my people masu kaunar SMC da masu bada COMMENTS daga groups daban daban gaskiya i cant count d loverain bt just know dat im very gratful*
*Musamman yan cikin SURAYYAHMS FANS pages and GROUPs i love u guys ba karya.*
*nace JAZAKH ALLAHU KHAIRAN*
*Masoyi na da bansan shi baisanni duk enda yake ena kaunar sa,enayin sa Allah kuma ya baku ladar zumunci da kauna*


*Teamsmc#Asmeebest*
*Teamsmc#myMeemah*
*Teamsmc#Sweetyherny💯im in love with yadda kuke son smc.❤*




*Page▶54*


Ashween suna tahowa zuwa cikin gidan
Haka kawai jikin sa ya mutu don baiyi tunanin jasmine zata tsammace ta wannan hanya ba

Yaji tsoro sosai Gashi ba dama yace zai mata masifa a halin yanzu
Don sosai zuciyan san ta buga ta shiga wani mawuyacin hali a lokacin da ta tsundama cikin ruwan

Gani yake kawai a lokacin Da ya rasa ta shima tabbas na shi ta kare a duniyan nan.

Tafiya suke kamar baza su isa ba tana lafe kan hannun sa sai ma ta bude idon ta tarwal tana binsa da wani irin kallo,

Abubuwa da yawa na yawo a mind dinsa gashi Gaba ki daya sanyi ya addabe su duka don ajike suke ga iska ya soma tsanantawa a wajen sai ya dada shiru kamar ba kowa sai su biyun.

Dakin sa straight ya nufa da ita don ko zuciyan sa na cike da fargaba har yanzu
Ganin taki sake shi ya ajiye ta kan sofa ya sa shi dole yayi zaman wajen da ita akan cinyar sa.

Kanshi ya kwantar kan kujeran amma tana hannun sa a damke

A dabarance take binsa da kallo sai Ji tayi kawai yana sauke numfashi a hankali kamar wanda yayi race,
Boyayayen Murmushi ta sake don yau kama ta san ta girgiza zuciyan gogan na ta

nan ta dago a hankali ta kamo kansa tana shafawa har taci nasaran sashi ya dago suka hada goshin su waje daya.

Kallon sa kawai take yi shima haka amma da alamun har yanzu bai daidaita ba
Itako sai ta langwame ido tana aika masa da wasu sakon shagwaba a fuskan ta , cikin muryan kuka tace yaya kayi hakurin ?
Ya girgiza kai alaman a'a baiyi ba. Ta dada susutar da fuska zata yi magana ya sai yayi saurin cewa meye na miki jasmine,pls tell me?

Nan tayi shiru ta sunkuyar da kai,shiko ya kafe ta da ido yana jiran amsa karshe ma sai ta lumshe idon ta nan ne ta dago tace bakomai yaya,

Ya danyi karamin scoff alaman wannan fitinan ya ishe sa" sai ya dan soma yunkurin janye kansa zai ja da baya
tuni ta dada riko sa cikin sauri tace ..abun nan banawa bane yaya, wallhy bansan me shi ba, kar kayi fushi dani kaji? Ta marairaice

Sai Ya dan kaucar da kai kamar baiji relieve a ransa ba duk dama yasan jasmine bazata yi hakan ba amma sai yaji kishi sosai dazun
Nan yace, ok naji,fine.daganan bai sake tankawa ba ya dan kauda kai gefe guda

Idon ta har sun kawo ruwa sai Ta sunkuyar da kai gwanin tausayi ajikin sa tana wasa da dan yatsun hannun ta Kamar wani abu nacin ta arai...

Shikuma ganin hakan ya dan sauko sai ya dago fuskan nata yace' hey,kar ki damu ni bazan hanaki samawa kanki kwanciyar hankali ba u have rights.

Sai yadan yi shiru daga baya yace it just hurts me jasmine ,kawai ban son kiyi irin wancan rayuwar ne..tayi saurin sauke masa rinannaun idon ta tace yaya ka yarda ena yi kenan ko?

Sai Ya mata shiru shima yana binta da ido
Nan ta soma kicin kicin zata sauka akan kafar sa

Tuni kirjin sa ya sake wani irin bugawa ,a ransa yana fargaban yanzun ma me zata ce zata aikata

Ba shiri ya ce ,wait ena zakije
Tana shiru sai ma dada kwace kanta take ajikin sa,
Yunkuri yayi Yana kokarin mikewa ya damko ta da kyau
sai tayi wuf ta sauka kan kafar sa da sauri ta ja da baya
Jasmine!! cewar sa a dan razane yana yunkurin mikewa zuwa wajen ta,

Ai bata jira ba Da sauri sauri ta wuce bathrum dinsa taja kofar ta rufe abunta

Yayi tsaye bakin kofar Still hankalin sa bai kwanta ba sai yayi saurin turo kofar don yaga me takeyi charaf idon sa yaci karo da wani salon bala'i'

Tuni ya ja yayi parking ya na kallon ilahirin surar jikin ta ayayin da take zame jikakkaken jacket din a hankali kamar bazata yi ba in a very sexy way.

Ta na kanyi Kamar bata san ya shigo ba haka ta juya mai baya yana kallo ta sake jacket din a kasa slowly tana dada gyara zaman full figuren ta enda ta tsaya zam zam ful mace a gaban sa.

Daga wajen Baisan lokacin da ya cije bakin sa ba numfashin sa na neman sauya salo yana binta da ido kamar bai santa ba

Itakam Ko ajikin ta nan ma ta shafo jikakken gashin kanta ta tayi gefe da shi enda gadon bayan ta ya dada bayyana
Sai tabi ta dauro su sama ta daure da jaramin rubber clip dake manne a hannun ta.

Sai da ya dan ji wani yarrr ajikin sa ganin kunna shower ya soma sauka shaaa ajikin ta batare da tare da ta cire figaggagen kayan nata ba,

Dama gashi ya dame ta komai sai ya dada mummanan bayyana tana yi tana tare ruwa da hannun ta tana sauke numfashi a hankali
na ma tana bin jikin ta da hannun ta kamar tana so ta kare boobs dinta da sukayi kamar zasu yaga rigar net din su fice fili.

Ai Ko tura kofar da kyau bai iya yi ba don en akwai enda ya fi full charge batryn sa ya kai nan..

Tanajin tahowar sa wajen tan sai ta soma control din tsoron dake damun zuciyan ta

Yana isowa daf da da ita sai tayi saurin juyawo ta gaba ta tana fuskan tar sa lips dinta har wani digar ruwa yake gashi yasha kwalliya shikan sa baisan lokacin da wani zazzaffar numfashi ya kufce masa ba
Gaba daya ta rikita masa saitin brain da salon jikin nata sannan taki dauke ido akan sa kamar ba ita ba,
hannu ta mika masa ta susutar da fuska alaman yazo wajen taa
Ashween Kamar solo wanda ka aka sa shi a ruwan sanyi haka ya dawo sum sum ,ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login