Showing 9001 words to 12000 words out of 219669 words
Chapter 4 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
Jikin ta ne yayi sanyi don ita kam ta fahimce komai
Kokarin mikewa yake kafin kace wani abu jasmine ta karaso gefen sa tana kokarin tallafa masa
Hannu ammy tasa ta taya ta a sanyaye ta jawo sa jikin ta tana dan bubbuga bayan sa cikin sigar rarrashin idanun ta dauke da tashin hankali itama
Jeki kawo min ruwa marar sanyi
Maza tace ma jasmine
Ba musu ta fice
Ajiyan zuciya ta sauke jin saukar hawayen sa kan kfadar ta
Stop ,ya isa haka
Meya faru ne ashween?
Jiya banyi bacci ba..yace a sanyaye yan dada lafar da kansa kamr karamin yaro
Dada kankame sa tayi cikin ranta tace i knew it'
Sai ta dube sa tace Thiis is not the right time ash "akwai muhimman abubuwa agaban ka yanzu ka dena sa past dinka a ranka kaji?
Ka tuna fa alkwari ne akan ka mai girma "
Wanda kayi min' ashween hankali na yana tashi sosai"
idan wani abu ya same ka bansan ya zanyi ba, hala ma na samu na mutuwa ta kenan "ta karashe a raunane cikin jimami
mikewa yayi daga kafadar nata
Ya
Shiga girgiza Kai' Ah 'ah ammy"ba abun da zai sameni
i promise yhu zan kula da kaina mmm?
Im just stressed
dan Allah ki kwantar da hankalin ki kinji
tayi shiru tana kallon sa
'muryn sa na karkarwa yace nifa zazzAbi ne fa kawai ke damuna
ba xaki mutu ba ammy pls dont say dat..
Kallon sa kawai ta cigaba ba tace uffaN ba sai ya koma ya dada lafar da kansa kan cinyar ta..yayi lamo yana jin haushin sata cikin wannan yanayin
Can tace "Toh bakomai ashween ' duk duniya ba wanda na amince da shi kamar ka' i believe in yhu son"
Amma Na roke ka ashween kar ka jefa kanka wani hali saBoda su
ka tuna fa
Ku kadai kuka rage min a duniya kune abin alfahari na
pleasee ....ya isah haka ammy
Ure breaking my heart in kina cewa hakan..halin da na saki ciki yanzu ma tamkar azabtar dakaina nayi ..bazan sake ba
Am here ba mai raba mu
Har abada ammy
Da kyar ta kakulo murmushi cikin dauriya ta masa light peg a goshi tace insha Allahu
Ka huta,anjima ena son na ganka very strong and healthy tana fada tana goge masa hawayen da suka zuba masa dazun
Dai dai nan jasmine ta shigo,
Daga gefe ta tsaya tana kallon su tana zancen xuci
Kanta ne ya dada daurewa tace
" daga fita na dawo shine har ya mike ?
Wanann wani irin ciwo ne haka?
Hmmm
Ita kam ammy bata ganta ba ma sai faman kimtsa shi take cikin bargon sa
Tana dada gyara masa pilow cikin kulawa
'rest"tafada tana kallon sa a sanyaye.
Baice uffan ba ya lumshe manyan idanun sa kamar mai baccin dole
Ya jikin yayan? cewar ta a daburce bayan hada ido da sukayi da ammyn
Da sauki jasmine muje yana bukatar hutu ne nothing serious
Ba musu tabi bayan ta
suka fice
' ammy wani magani to ya sha?
Bawani magani jasmine hes just stressed abubuwa sun masa yawa shiyasa ma nace yayi barcin
Ah'a ammy nifa naga yana zazzabi mai zafi
Sannan kuma naga har hawaye yake miki
ko wani abun ke damun sa?
Tohh yar jarida?
Yaushe kika fara wannan aikin bansani ba
Shiru ta danyi ...sai kuma ta cigaba
Ni dai enaga hala sun bata da waccan budurwan san nan ne shyasa yake kuka ba wani stress
Tsayawa ammy tayi na musamman ta kalle ta cikin mamaki tace Lahhhhhh ila, jasmine lpyar ki kuwa?
I wato irin ena boye miki bari ki fada min abunda ke damun sa ko?
Toh ena jin ki physcologist
Jasmine
Kiyi dai ya jiki ni dai baruwa na ehe
Tabe baki tayi tana turowa har ammyn ta lume ta barta tsaye wajen batace uffan ba
' toh nikam ya zanyi na gane komai"?nasan ammy ba gaskiya zata fada min ba , take fada makan ta
a hakan har ita ma ta gaji ta koma dakin ta
π€.
*surriem*
[23/08, 03:02] βͺ+234 806 071 2446β¬: *βBRILLIANT WRITERS ASSOπ*
π
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*π₯
```GODIYA``` na *musamman wa yar' uwa ZAYNAB FARUQ,Allah ya bar zumunci ya bar kauna..brilliant gaba daya muna miki fatan alkhairi*
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
```
Hip hip hip hurrayπππππππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
happy bufday my kakus ummufarhana
Allah ya karo shekaru masu albarka```
*PageβΆ5*
Bayan kwana biyu'zahida zaune take tasha make up cikin shigar ta manyan yan mata
Gaba daya ta sa hankalin ta kan wayar ta sai murmushi take har tana kada kafafun ta
" beauty?
Nikam me kika samu haka ne
Ive been here ko noticing dina bakiyi ba, madam hidayat wato mahaifiyar su jamal da jabir tace.'
Da sauri ta mike ta karaso
Mummy'ki ga wannan gayen'ta soma viewing hotunan ashween tana nuna mata
Ras taji kanta ya sara da ganin sa amma sai tace "uhumm yayi" sai naga kamar na sanshi a wani waje but i cant remember
Bata ko kula ba tace
Zai iya yiwu ai saboda yaro ne shataf da kudi '
i mean real papers mummy..cikin dan takaitaccen dariya ta karashe
" nice ,mrs rod tace
To kike kuma Me gamin ki da shi ?
Wani murmushi ta sake sakarwa ta ce
Shi zan aura kwanan nan mummy"
He is d one.
Gyra tsayuwa madam hidayat tayi da kyu tace"What?aure kuma?
Na nawa kenan? tare da galla mata harara tana jiran amsa,
It Dosnt matter mum..ni dai zan aure shi
Ta karashe tare da tamke fuska
To waya hanaki..? Ai dama abunda kika gadama shi kikeyi agidan nan zahida
Juyi ta yi cikin rashin jin dadin zAncen!! Mummy?
Ba dama kenan na yi abunda ya dace dani
Whateva .cewar mrs
rod cikin daga murya
Ni dai ki sani Kuma kiji ni da kywu zahida
ba zan taba yarda bibiyar mazan ki ya sake jawo mana dumbin asarar dukiyar gidan nan kamar kia jawo mana last 2 years ba
are we clear?
' tsaki mai sauti ta ja ta wuce sama da sauri vatare da ta sake tankawa ba
Zirga -zirga zahida ta shigayi ita kadai a dakin ta rai a bace
Lallai an raina min wayo a gidan nan' yaran ta sumin ita ta min? Hmmm
Zan baku mamaki my co- rodriquez "zahida is coming for you.
Ta karashe dai dai lokacin kiran kamal na shigowa
Ohh thank god " tace saida ta dan nitsu sannan ta dauka ta manna kunne nan taji
Bae of life kina lpya? Yace cikin dadin sautin muryan sa
Wani juyi tayi da ido sannan tace
Ai ena fushi da kai"
Wato nice zanta kirar ka kana ignoring dina ko kamal? Baka ganin kira ta ne?
Shhhhhhhh ya mata a saukake yana cewa Uhm, uhm,kar kice haka zahida
haba sarauniyar kyw na"
Kinsan babban uzuri ke sawa a mance da phone ko
Nayi tafiya ne.
Nan tace"Ok shikenan yanzu ya ake ciki
Ya maganan mu ?wallhy na matsu kamal please do sumting
"Hey calm down bae kin matsu fa kika ce
Cikin kin jiran wani kalman sa tace" No,dont tel me dat" baka san me ke faruwa ba
kar kaga jamin aji da guy din nan yake kamar karamar yarinya haka yake so ya maida ni
Ko chats dina sama sama yake amsawa
Pls do sumting kamal bazan boye maka ba na kamu da son shi and i mean it
Dariya ya danyi yace "Oh wow ,kaji lover girl Allah zai baki shi just calm down
Dan karamin tsuka ta ja tace haba kamal, ba maganan Allah nake anan ba
bana samaun sukuni tunda ya shiga rayuwa ta i want ash ni shi kawai nake so
Dan shiru yayi ganin ba wasa taken ba sannan yace amma yasan kece kuwa?
Ya sani mana
Nifa har bibiyan sa nayi cikin kwanakin nan
Ka tambaye sa zai gaya maka
mun hadu a mall sau biyu wajen cin abinci sau daya
Amma sai wani jan aji yake min
Dont really get his attention ..kataimake ni
Bazan iya rasa shi ba kaji kamal
Pleasss
Ta karashe a marairaice
Huhhh?yay xclaming cikin mamakin yadda take sounding so desperate kamr ba itace mai ji da kantan nan ba
ok yanzu kinsan ya za'ayi?
Zansa shi da kansa ya aiko miki ivn welcome partyn sa sai kizo
Daga nan sai ki san yadda zaki yi kin fahimta
Ba tan tama tace
Na fahimta but are yhu sure zan samu karbuwa wajen sa ranar din? kasan fa banda hakuri sosai
Trust me bae abokina na ne fa..me kike ci na baka na zuba
In yabaki Kizo kawai, kafin nan nagama miki komai trust me
Wani kayataccen murmushi ta sake
Tace shikenan to" done !Ure such a durling kamal
Sai naji ka
yh Bye yace tare da katse wayar sa
Dariya suka fashe dashi suka tafa da ashween dake jin komai cikin conversation din su da zahidan
Hmm lallai bata da kunya
Barta kawai kamal'the game has just started.
Ana saura kwana biyu kacal a soma welcom partyn ashween
Cikin gidan su ba masaka tsinke
Kowa na harkan sa musamman jasmine da take famar kure adaka din kawai tagwada ma ashween tafi tania kywu ranar
Salma dake gefe sai kallon ta take tana murmushi..ta kalle ta tace
" ya dai
Me nayi kuma?
Ba komai
Kawai ena imagining ranar auren ki ne jasmine
Gaskiya bansan wani irin kywu zaki yi ba"
Murmushi ne ta kufce mata tasa hannu ta rufe idon ta alaman taji kunya
Dariya salma tayi tce
Sai dai bansan waye angon ba har yanzu ?in babu fa kinsan yaya fadil ya dade da fadawa ciki ke kawai yake jira
Dan tura baki tayi tace ahhh wani yaya fadil"?
Chab yaimin
Girma ai wannan sai ku
Sosai avun ya ba salma dariya amma saita danne
Tace " toh shi prince din namu ya yake in har kamr yaya fadil ya miki girma
Ohhh my' cewar ta cikin sanyin murya har da
Wani lumshe ido
Ke dai bari,,gani ya kori ji zan baki mamaki salma
Wata rana zaki ganshi
Uhm i cant wait..ranar ai baki na bazata rufu ba
Allah ko ? Ta fada tana dariya
Hirar su suka cigaba dayi
Har five o clock na yamma kafin salma ta yi niyyar tafiya gida
" suna sauka kan steps na farfajiyan gida suka ci karo da shi ya sha kananan kaya as usual yayi kywu
A ladabce duka suka gaishe sa
Ya amsa ba yabo ba fallasa daga cikin motar sa alaman yanzu ya shiga bai tayar ba ma
Ba tare da ya kalle ta ba " yace 'Ena zaki je jasmine?
Uhm dama salma ne zata wuce shine nace Zan raka ta waje
Dan shiru yayi tare da kure su da ido dukan su kafin yace Ok "
Susu shugo na ajiye ki a gidan toh
Ware ido waje salma tayi tana sauri sauri ta shige inda ya tsaya da motar ba musu
murna take tana ma jasmine kwalo
Wanda ya sa ta mutsine ta da karfi saida tayi kara auchhh
Haba jasmine
Shi dai baice uffan Ba amma l yana lura da duk abunda suke yi
Nan salma ta bude sit din baya ta zauna
Ita kam jasmine Tsaye tayi wajen bata motsa ba don harga Allah bata jin dai dai a zuciyanta muddin akwai mace a gefen yaya ash cikin tunanin ta har ya kunna motar ya yo kwana ta gefen ta" dan lekawa
Yayi yace mata get in"
Kamar ta hau sama don murna dan haka da wuri ta bude gaban motar ta zauna a dabaran ce ta maida ma salma kwalon itama
Shiru ne ya ratsa motar kowa da abunda ke ransa
'gefen Wani tafkeken
shoprite sukayo parking sukam basu damu ba.
Kamar bazai ce komai ba
Daga bisani ya juyo yace ma salma" u care for some ice cream?
Sauri salma ta gyada kai tana dan yake mai dauke da kunya
Oya ku sauko muje sharp sharp dare yayi... kaiwa nan ya sauko
Yana gaba suna biye sa shi sai kicin kicin sukeyi suma murna
A ciki " baiyi nesa da su ba kuwa
Haka ko wacce ta zabi choices din ta
Da sauran kayan cime cime ma cikin su
Sam jasmine ta kasa sakewaa duk da ma ranta tas yake yau gata ga yayan ta wajen icecream" dama kullum inta fito waje haka takanyi imagining dama ace da shi ne ,
Hankalin ta yayi nisa cikin tunani bata hankara ba tana sake juyowa sai bata gansa ba
' ena yake ?
Tace a marairaice tana jawo hankalin salma dake famar surutu da attendance
Dan dube dube suka
Shiga yi tuni har zuciyan ta ya soma kadawa
Gashi chan salma ta nuna chan sama da dan yatsaa
karamin
Ajiyan zuciya tayi
Tace ohh "alhamdullhi har na tsorata
Salma da tuni kallon ta bai ishe ta ba tace" Tsorata?
Toh sannu guardian angel din yaya ash
Yeah wateva cewar ta tana turo baki,
Cikin minti 30 suka kammala komai lokacin ana neman karfe 6.20 na yamma
haka ya dauki hanya da su
Ba wanda ya tanka har suka kai Dai dai kofar gidan su salma
Kuje sai kiyi sallah kafin nima na idar yanzun nan banda bata min lokaci ya fada yana kallon jasmine din
Toh ta amsa masa
"shi ya fara sauka bayan ya kammala parking
Sannan ya bude booth ya dauko ma salma ledar ta daya na ice crem din daya kuma na gift bag da ita kanta bata san me aciki ba
'" Nagode yaya allah ya saka da alkhairi cewar ta A ladabce
Karamin Murmushi yayi yace Ki gaida su ummah"
Sannan Ya sakai ya nufi masallacin gefe da kofar gidan
Har rige rige suke wajen shiga dan suga me acikin leda sai dariya suke
Nan suka ci karo da ummahn salma
Ena wuni ummah? Duka suka fada yayin da suka tarar da ita a falour sanye da hijabi alamn sallah ta yi
Yau kuma? Ai cewa nayi bazaki dawo ba
Haba umma ta shagwabe tana fadan
Zan dawo mana kinsan fa banje da mota ba
Uhmm chan miki sannan ta kalli jasmine
Ena fatan kowa. Lpya dai ko jasmine
Lpya kalau umma suna gaishe ki
Charaf salma tace
Harda yaya ashween ma" ummahn kinga shiya saiya min wannan salma ta fada tana gwada mata gifts bags din
Murmushi kawai tayi
Tana kallon su gwanin sha'awa
Toh Allah ya masa albarka an gode
Sai a je ciki kuma ko kin bar min yata a tsugune
Ba tare da bata lokaci ba suka dunguma
Nan suka yo alwala shap shap suka jera sahu suka tada sallar magrub
Shiru shiru bai kira ta ba ya sa suka shan take da wani hirar
musamman ma da suka ga haddadiyar arabian dinner gown din daya ke cikin jakar
Tare da tarkacen sa a gefe
wanda daga gani kasan professional ce ta zaba din komai yayi matching
Hatta turaren dake jikin tarkacen kalar launin kayan ne
Dan Allah ki dada gode ma yaya jasmine
Am so grateful
Dama ni bawai bana fargaban zUwa dinner nan bane
Din wallhy nasan zamu ga wanka iya wanka ranar
take jasmine tace
Hmm wajen waye kenan tab.?nikam na yarda da kaina
Don nasan muma dole a kalli namu..ko ya?
Dan karamr dariya sukayi suka tafa
Nan har Sukayi isha
Wanda tun kan ta kammala kiran sa ya soma shiga layin ta
Da shike salma ta riga idarwa da kamr zata dauka tace tana sallah sai kuma ta fasa
Sau biyu yana yi yana katsewa charaf ta mike ta kai hannu
" RUHI taga ya nuna kan screen din sai ta tsaya chak tana bi da kallo
Tana waswasin abun aranta
Jasmine Ko addu'a bata sha fa ba ta dauke wayar cikin sauri a hannun salma
Nikam zan tafi salma bani turare na shafa
Salma dake lailaya abubuwa aranta hannu kawai ta mata kan mirror nan ta gwamusa sama sama ta kimtsa tana kallon ta tace
Jasmine waye kuma ruhi?
Shiru tayi kamr bataji ba tace nikam bye ..sai munyi waya
Ohh nice mahaukaciya ko jasmine zamu hadu ai
Sauri sauri tayi ta fuce bakin gate ko sallama bata ma ummah ba
Cikin mota ta same shi
Sai amsa wayar sa yake
Bata ce uffan ba ta zauna shiru tana jin sa
" call u bak babe yace tareda katse wayar
Sosai ranta ya sosu amma saita kauda kai gefe
' shima vaice mata uffan ba
Har na wani lokaci cikin karfin hali tace ummah tace na gaishe ka
Kuma ace maka an gode
Kallo daya ya mata yace
Um ok..sai bai kara cewa komai ba
Kamr ta fashe haka take ji a lokacin musamman ma da taga sai zabga masa uban kira ake yi
Wani kira ne ya shigo A wayr sa na musamman ba bata lokaci taga ya parking ya fice abun sa
" ya dai guy how far
Ena ka shiga ne enata kirar ka tun dazu
Yace
Babu ko ena
Um uhm uhm fadi gaskiya ash
Mutumiyar ka ce tace ance mata an ganka da wasu mata a shoprite dazu
Oh my gudness"
Kaji sabon salon iskanci
Har wani bibiyata take da daddaren ma
Shes insane"
Ofcous she is ash
amma kaida suwaye ne haka
Kai dai
ena tare dai da princess ne zamuje gida
I just dropped her friend
Uhmm kai dai da princess dinkan nan
Allah dai ya nuna mana ranar abun
Wai me kace ?
Haba mallam ka deba da zafi ai
Yo me zance
Naga ita ka daice hrt controller
Inji ka ba ?
Kaini fa son yaya da kanwa nake ma jasmine nothing more
Stop being silly
Dariya kamal yayi sosai sannan yace
I see..kana chan waje ma kullum cikin cewa ammy ta kula da ita kake" ammy.. karki na barin ta tana fita fa"ya kwaikwaiyi salon muryan sa cikin dariya"
Mswww "eh din, to sai me kuma kamal?, baka da matsala fa"jasmine kam ba sister ta bace?
Uhm uhm ,wallhy ka cika baki sai na