Showing 90001 words to 93000 words out of 219669 words
Chapter 31 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
sune akan abun
sosai suka tsaya ma mrs hidayat musamman ma shi ashween da yake bata emotional suppot,
Brain din ta ya riga ya bata downfall dinta ne yake harin tasowa ,ta dubi Ash cikin jimami
Tace masa yara biyu kenan na rasa ashween,
Im a failure, i failed..ya karashe cikin kuka
Shi dai aikin kwantar mata da hankali yake amma cikin ransa ba hakan bane
Don kowani hawayen ta dake zuba sai yaji sanyi a ransa ,yace ashe ba dadi tsawon lokaci kike durgushe rayuwae mutane kike gina naki?
Zahida da mrs rod Gaba daya sun dawo abun tausayi
don zahida dake gidan ma akwance take ana sa mata drip tasha yakai leda 4,duk ta bi ta dawo shiru shirun dole
Kullum zuciyar ta nace mata" kin rasa ashween kin rasa farin cikin familyn ki to meye amfanin rayuwar ki,ki kashe kanki kawai ki huta,in ashween ya ki amincewa ku dawo xakiyi rayuwar talauci kenan..nan hawayem dole suka bi kuncin ta
Da shike jahila ce, da tunanin abun ya ishe ta ,drip din dake hannun ta ta fincike ta cire tabar jini ya soma bin hannun ta zirr yana zuba kasa
Gashi Ba kowa awajen har saida ya tsiyaya ta suma.
Dai dai Kamal da ashween sun dawo kenan da mrs hidayat
don tuni aka yanke ma jabir shima hukunci child abuse and rape,
Sassaucin da su ashween suka sama masa shine an masa ragwanya sosai a shekarun da zaiyi atsare,gwamnati ne tayi seizing faundation din aka sata under till furhter notice,
Suna zama a falo ,Mai aiki ne ta shigo ta gaishe su
ashween na tsugune gaban mrs hidayat yana kan calming dinta
Nan ta dagi ta kalli mai aiki Tace ya jikin zahida je ki dubo min ita,
Cikin mint 10 suna zaune gani sukayi ta dawo a haukace tana cewa madam, pls come naga bata numfashi
wani razannanen yunkuri mrs hidayat ta yi da sauri dukan su uku na biye da ita suka haura sama ,
Ga Zahida tayi galala da hannu kamar mutacciya
Kamal ne ya soma ganim jinin yace ohh my god meyasa ta cire drip din
A kaita asibiti
Tuni ashween ya tallafa ta aka yi asobiti da ita ,kamal kuma ya zauna da mrs rod da hawan jinin ta ya dada tashi bata ko motsi sai numfashi
Doctrs ne akanta suna famar aiki Wajen karfe 9 saura na dare kafin ta bude ido,
Shine zaune agefen ta
Ta juyo ta kalle shi, sanda taji wani sanyi a ranta,
Nan ta soma jin ashe yana son ta tunda har ya tausaya mata bai guje ta a wannan bakin tashin hankalin da ta shiga ciki
Gefen su kamal kuwa tuni mrs hidayat ta san yadda zatayi ta sa ya tafi gida da assurance din ta samu sauki
she just want to be alone, baiyi musu ba don dama shima ya gaji yana so ya samu ya kula familyn sa.
Bayam ya tafi,Mrs rod Zama tayi cikin nisan tunani tana yi tana shan heavy wine mai karfi amma kamar baiya ratsa ta tsaban bakin cikin data keji
'wani furzan iska tayi tace saura min chance daya tal,don haka bazan yi wasa ba.
Ta sake sipping, tayi ajiyam zuciya tace "Ashween dole ne su dawo sosai da zahida i want the marriage,
Tayi noding kai cikin gamsuwa ta dada cewa "yes,don Abun kenan da zai dawo min da martaba da arziki na agarin nan auren zahida da Ashween R.
*nace tab, tufka da warwara kenan😂😂😂duniya ena kika fito duniya ena zaki...su mrs hidayat iyayen son duniya*
*surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*This page is yours my one and only besty ASMA'U ZAYYAN im in love whith zha sabon littafin nan BAKIN GANGA ja muje ragamar wasan yanzu ta fara kauri one luv💋*
*jin jinan ban girma ma maman ilu ta wajena,da kuma kawata feedoh,Allah ya saka muku da alkharin fadakarwa da nishadantar wa .kunayi munajin dadi brilliant ladies*
*SO MUCH LOVE MY FANS no need for long essay huhn, i❤u*
*Page▶42*
A chan asibiti kuwa bayan zahidan ta dawo daga tunanin ta na cewa so da tausayi shiya sa ashweenyake zaune a gefen ta,
Nan ta kai hannu zata rike nasa da sauri ya janye ya bata rai.
Bin shi tayi da ido tana kallon sa kalar tausayi,
Tace fushi kake yi dani har yanzu baby,?
Yace dan Allah kimin shiru zahida,
Wai meye kike tunani da zaki so ki kashe kanki
Are you insane? Wai meyesa baki da tunani ne
Nan Tayi suru suru tana sun kuyar da kai, hankalin ta ya dan kwanta,don ta dauka ko har yanzun bai sauko bane akan maganan su da jasmine,don ita kadai ta san yadda ta ji da ya janye hannun nasa ,
Shirun da tayi bata amsa shi ba duk tana sake saken yadda zata bullo masa da abunda ke cikin ranta ne
Shi kuma Jin hakan ya sa shi yunkurin tashi zai fice ya bar wajen don yasani sarai wani abun take nema da shi.
Tamkar wacce take jin kanta garau da lpya haka ta diro kan gadon,da gudu ta fada a bayan sa ta kankame sa nan ta fashe da wani azabbaben kuka mai kashe jiki,
Yace ,ya salam"ya juyo ya riko ta ya zaunar da ita kan kujera dake gefe don excutive room ne.
yace Baby lpya? I just asked meyasa kika so kashe kanki,kin min shiru... ko nayi laifi ne?
Ita dai sharban kukan ta take
Chan data gaji tace"wayyo nikam na shiga uku.
Meye amfanin rayuwar ta ,i lost evrything, my family,my brothers and kaima gashi yanzun baka so na u left me,tafiya fa zakayi yanzun ka barni ko?
Ya bita da kallo Baisan lokacin da ma abun ya bashi karamar dariya ba,yace i left u .? But am here
C'mon kar ki damu zahida ai na miki alkwari zan fito miki da brodas dinki shikenan?
Tayi saurin gyada kai, tace and you? Bazaka yafe min ba, nan ta tsugana kan gwiwurta ta dafa sa tana kallon sa da jajayen idanun ta tace.. i admit nice da laifi.
duk abunda nayi wa jasmine ranar ban kyuta ba,
Im sorry Ash, dan Allah kayi hakuri kar ka rabu dani zan gyara,i wll take care of her if u want just dont leave me now plsssss baby na roke ka. ta karashhe cikin kuka
Shiru Ya tsaya yana kallon ta don ya ma rasa mai zaice guda,
Shi dai haka kawai ya soma jin baya son ta zauna da shi again,duk da ma yana daya daga cikin plan din su mai karfi a yanzun
Tunanin sa ma yarda zasu kaya da princess dinsa ne harta amince don baijin zai iya bari wani abu ya sake taba masa ita,
Murmushi ya kwakwlo yace its ok, tashi, ya dagota yace ki kwanta ki huta anjima zamuyi maganan ok?
Kamar wata muminan kare haka ta gyada kai kalar tausayi har ya fice,
Tana jin lumewar sa ta Lumshe idon ta sosai tace, hmm yanzu dai zamu fara wasan, ai in kasan wata baka san wata ba Ashween.
Tayi ajiyan zuciya ta cigaba, "Ena son ka sosai baby, but im sorry yanzu abun da banbanci
don kuwa ena bukatan garkuwa da karfin ikon ka, da basirar ka da arzikin ka,domin na sake dawo da martaban family na akasan nan..
Tayi wani irin shu'umin murmushi ta cigaba da cewa " hmm Nan ne kowa xai kwashi kashin sa a hannu ,thy will all pay for waht they did to my family. Ta sake lumshe ido ta cigaba da murmushin ta
Gefen jasmine kuwa yau ma wajen mamy tazo suka sha hira,sai dai tana zaune ne kawai amma sam hankalin ta baya jikin ta,
Damuwar ta tagan sa ya shigo ko dan taji aranta ba ya tare da kowa sai ita
Tana cikin wannan tunani aka kwada sallama aka shigo.bata ma ji ba don ita kadai ne mamy tayi rakiya,
Zama yayi gefe ya zuba mata ido, chan yace amarya jasmine,
Tayi saurin dagowa ta juyo
Nan suka hada ido tayi saurin saukewa kasa tana dada jan mayafin ta don ya rufe ta da kyau
Yayi dariya mai sauti ya ce toh? me kuma kike boyewa anan din.
Ko Ciki ne? Huh so soon.? Ya zare idokamr wanda ya sha mamaki daganan sai ya dan sake murmushi yace ai,,aiho ashe ke ne, dama nasan damuwar ku kenan daga ke harshi,..ena dai kin basa kankin kin huta,
Ita kam dai Mamakin yay ashraf take ji gashi tana tsoron tanka masa don da alamun har yanzu komai bai wuce ba awajen sa. Sai ta share maganan na sa
Hakan dai ta daure tace ena wuni yaya ashraf,
Nan ma ya fashe da dariyan ban haushi, sannan ya ce lpya ta lau "ena shi wawan mijin naki, tayi shiru.
Ganin bazata amsa ba yace aiho,na gane ya tafi yawon bin mata a waje ko,?ai dama nasan ke kadai kam bazaki ishe sa ba, dama chan dan iska ne bt ure so blind.
Nan Abun ya soma taba ta Ranta ne yayi mummuman baci ta juyo Tace ya isa haka yaya ashraf, me yayi zafi da zaka ce ma miji na dan iska?
Toh Wallhy yaya na ba dan iska ba ne sai dai kaine dan iska mugu kawai,ta murguda mai baki
Ya sake tuntsurewa da dariya yayi kwafa ya na mata mugun kallo,nan Yace ai kam idon ki ya budu yanzu kinsan maza, kwanan nan dai zamu gani ke da kanki zaki san waye asalin masoyin ki na gaskiya jasmine,
Tayi tsuka ta dauke kai
Kan ta hankara har ya dawo enda take ya tsare ta da shu"umin kallo cikin sexy voice dinsa mai ban haushi yace
""Why not now jasmine,gani nan a gaban ki na baki dama.
ki tuba kizo na nuna miki so, na nuna miki jarumtar cikakkiyr namiji wajen kwantar miki da hankali,
Kinsan dai ko a ido na fi mijin nan naki gwari ko? Ya kashe mata ido yace, i can make you scream yr soul out on the bed try me.
Kanta na kasa ta cize baki Jikin ta har bari yake tsaban bacin rai da takaici, ji take kamr ta wanka masa mari amma sai ta ce aniyar sa ta bishi kawai is better ta bar masa wajen.
Nan ta mike tsaye kawai zata bar wajen don gani take hauka ne ke damun sa
Tana tashi Ai da hanzarin sa ya yunkuro ya chafke ta ya dawo da ita gaban sa,
Bata bari ya budi baki babta daka masa wani mahaukacin tsawa tace kasake ni yaya ashraf,nace ka sake ni ,i hate you.
Da shike mugun gaske ne sai ya maida mata wani shu'umin murmushi yace,
Wow i can see somtin in ur eyes jas,dan Allah jasmine ki bari na warkan dake ciwon dake damun ki, ya kasa ko? Sha'awa ne fal cikin idon ki, come to me im ready,ya fada cikin wani shu' umin murya yana dada jawo ta,
Tsaban zafin da hannun ta yake mata yadda ya riko wajen tam kamar zai yage mata fata ya sata fashewa da kuka mi tsanani tace Allah ya isa min,bazan taba yafe maka ba , mugu kawai azzalumi kazami ta tofa mai yawo a fuska, ta cigaba tana cewa ,dan iska kawai nan cikin kuka ta karashe
Sauke ajiyan numfashi yayi yana faman hura mata iskan bakin sa a fuska duk ya haukace ya zauce.
Suna cikin haka
Kamar a mafarki yaji an yi wani irin finciko sa da karfi tuni ya gan sa a kasa warwas sanda yayi tumbul ya kuma yin back turn.
Hada ido da sukayi da Ashween ya sa ya mike a zuciye shima wai zai rama
Ko da ya kawo naushi dam ashween ya riko hannun nasa ya murda sai da yayi kara kas kas sannan ya bishi da wani wawan naushi a baki saida yayi aman jini take
Kan gwiwar sa ya zuba yana nishi tsaban radadi daya balbale sa ,ashraf Maza anji jiki, tuni hawayen wahala suka biyo fuskan sa don ji yake kamar hannun sa baya jikin sa
Bai fasa ba ya sake yunkuro ashween zai kama shi da dambe Ashween ko zuciya ta riga ta debe sa ba abunda yakeyi illa gwallo da shi ya masa jina jina sun wargaza ko ena a wajen.
Jasmine Tun tana gefe tana kuka har ta tashi ta
fita waje bata ga mamyn ba gashi ba kowa a tsakr gidan kuma basiran ta kira wani mai gadi bai zo mata ba ,,don kuwa ashween yaki sauraron ta sai jibgar ashraf yake ba daga kafa
Haka ta hakura ta dawo falo suna kai, nan ma ihun da ta tsala ya sa shi dawowa hankalin sa
Don kuwa ashraf gefe guda yake yayi lugwui baya iya motsawa bare ya kai hari,
Jikin ta na rawa tace Yaya dan Allah kayi hakuri a cikin razanannen kukan daya daga masa hankali,
Bai jira kowa ba ya tarkata ta ya dura ta a mota suka bar gidan a lokacin
Yana tuki sai kallin sa take don Yayi fushi sosai
Shiya san me yake ji aransa don bata sani ba komai a kunnen sa ya faru yana daga bakin kofar,sannan yaga duk abunda ashraf din ya mata kafin ya dauki action,
A masaukin su ma Da kyar ya kimtsa kansa amma har yanzu yaki yayi wani magana fuskan sa ba alaman rahma,
Jasmine Sosai hankalin ta ya tashi,
Don haka sai ta soma bin duk wani hanya don taga ya sauko din,
Da kyar ta lallabasa ya kwanta gefen ta hakan ma bacci kawai yayi kan kafar ta tana shafo suman kansa a hankali,
Zaman diris tayi Tana zaune tana kallon sa kusan 40 mint,
Nan ne kiran mamy ya shigo wayar ta
Ta dauka suka gaisa ,mamy tace meya faru jasmine naga mis cols dinki,baki ganni bako, tayi shiru don bata san ya zata fara bayani ba, jin tayi shiru mamy tace lpya kuwa?
Nan ta dan sauke ajiyan numfashi murya na bari tace,mamy su yaya ne sukayi fada
Tace innna lilhhi wa enna ilahi rajiun
Wani su yayn, suna ena ? Kai bari nazo na same su
Nan jasmine ta dakatr da ita ta dan mata bayani sama sama ,mamy ta katse wayar da cewa zata je ta gidan yanzu ta duba me ake ciki,
Ko da isar ta Bata ga ashraf ba nan mai gadi ya sanar mata ankaisa asibiti,tace too abun yayi tsanani kenan
To lallai yaran nan basu da hankali,bari dai naje
Anan ta same sa an gama nanneda masa kai da hannu da bandages yayi lugwi fuskan ya kumbura,
Bata fasa ba itama ta bal bale sa ta ce yayi dai dai,tunda shi mahaukaci ne.tayi tafiyar ta ma ta kyalesa abunta.
Sai Bayan kwana daya da faruwar abun ashween ya zo gidan domin ba mamy hakuri
Ita kam dama bata damu ba Don ta riga ta sa aranta kawai laifin ashraf ne don tasan halinsa sa sarai akan jasmine
Amma duk da haka bata kyalesu ba Nan ma aka sake warware maganan tsakanin su,
Ashraf na wajen ya sha bandage hannu da kai fuskan nan ya kumbura suntum ya sauya kamanni,
Kowa ta masa fada dai gwar gwado sannan ta sa su suka shirya don dolen su,
Hakuri ashween ya dada batabya mata alkwarin hakan bazai sake faruwa,
Sannan yace..mamy dama zamu miki sallama ne don gobe da sassafe zamu tafi yola.
Tace ,har zaku tafi ashween, Allah sarki kwana biyu nan data ke dan zuwa min har naji sanyi .Allah dai ya muku albarka
Nima insha Allahu zan zo na duba ku.
Yace bakomai mamy ,
Mun gode sosai Allah saka da alkhairi
Jasmine bata ce uffan ba haka ma ashraf
Nan mamyn ta ce zo nan muje ciki jasmine
Ta bar su awajen
Enda kowa yayi tsinin baki ya kau da kai.
Don ashraf tuni ya qudira aransa sai ya rama abunda Ashween ya masa,
A ciki nan mamy ta bata abubuwa sosai na amfanin mace, ta kuma dada mata nasihan tabi mijin ta su zauna lpya,
Kaya ne jirgib a wani madaidaicin gift bag,70%aciki duk na gyaran jikin mace ne.sai dan turarruka da wasu abun kuma.
Da kyar akayi Sallama don saida jasmine ta taba yar hali, har taso tasa mamyn kuka
Suna tafiya shiru taga yace toh hajiya, sai na dawo zamuyi magana ko ni zan wuce daganan
Tace tab, daga ena kenan
Murmushi kawai yayi don ya fahimci fitina ne ke damunta
Yace zan duba jikin maam ne kinsan bata da lpya
Kema Ko sorry ba kice mata haka ake yi?
Ta taru baki aranta tace ai duk layin su daya haka kawai sai na gaishe da maman budurwn ka ? Allah ya kiyaye"
Tana yatsine tana satan harar sa tace duk dai yana so yaje yaga zahida ne ba wani gaisuwa wa maam
Kuma wallhy baka isa ba, tanayi tana kan hararsan bai ma sani ba yana ta mata bayani
Jin da tayi yace ko nima kar naje ne na zauna ki bani labari
Tace uhm uhm, nima zan bika tare da muje
Yace waht ? Jasmine...
Tace ni fa wallhy sai naje ta marairace fuska tana kwaklo muryan kuka
Yayi dariya yace fine,muje.nan ya ja motar sa kiii suka kai mansion din rodriquez
Gurin shiru kamar bakowa alaman zirga zirga ya soma daukewa na mutane,
Chan bedroom aka kaisu
Enda aka ajiye madam hidayat don hawan jinin ta ya tashi sosai cikin kwanakin
Ga nan zahida a gefen ta tana zaune fuskan kalar damuwa
Ganin su hakan ya dan sa jasmine ta soma tuna abubuwan da ya faru da su ranar
Nan wani tausayin su ya kama ta,ba yabo ba fallasa nan duka suka gaisa lpya,lpya.
Mrs rod tayi murmushi sosai ganin jasmine din tare da shi
Don kuwa hakan yayi dai dai da abunda take shirin kullawa.
🤒🤐sai da safe mutanen arziki.
*my meems love you alots*
*surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*ALLAH YA