Showing 69001 words to 72000 words out of 219669 words

Chapter 24 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4127

kewar ka ba,. I missed u alot kyakkywa na.

yay murmushi ,baice komai ba ,ta cigaba
Ash ko kira na baka yi..? Ko fushin ne har yanzu,wallhy na damu kamal ia my witness ,wannan purnishment din ai yayi min tsauri baby almost 2weeks fah.

Yana kallon ta shi dai har ta kammala maganan 'Dan Takaitaccen dariya kamr wanda ya tuno abu sai yace zan miki bayani..im glad dai na ganki lpya
Dai dai nan mai aiki tana shigowa da abinci ba bata lokaci ta shiga jerawa gaban su a tsaftace.

Wani Zafafan harara ta watsa ma cook din tace
Wht is this baby kai kace ayi wannan abubuwan..? na dauka sai mun fita muci abinci

Baice uffan ba alaman hankalin sa na kan text message dayake turawa jasmine
Sai da ya kammala ya dube ta " ta bishi da kallon alaman tambaya sai yace
Well, ni nace anayi daga yau,
Saboda i have someone with me.

Ta budi baki cikin azama za tayi magana kenan...ya dakatar da ita
Yace, and heyy,,be nice...cousin
Sister na ne na fada miki ai ko ,toh bana son naji wani abu don nasanki sarai

Jin yace cousin sistr shi yasa ta maida wukar bala'in ta ta hadiye.
Nan tace ok ,amma meye tazo yi anan din
I tot baka son zama anan ko dama nine kake min kora da hali in nace zanzo kace min no, sai nayi ta roko da kyar.

Karamin tsuka yayi yace hmm baki da dama baby, kyaji da shi..just do wht i said kawai
Ya deba abincin da aka zuba mata a plate ya sa mata abaki
tanaci cikin yauki da rigima tana lailaya maganan aranta
Tare da tabe baki ta gyada kai, nan ma still tace,, 'uhmm Ena dai ba wancan mai rashin kunyar bane?
Sai charaf suka hada ido da jasmine dake saukowa so beautiful wani harara suka watsa ma juna ba wanda ta daga kai

Dama ita chan zAhida bawai ta san exactly yanayin fuskan jasmine bane ..don ita ganin ta na farko ma ranar data watsa musu magani da ruwa ne a dakin ashween achan gidan ammy.

Duk da shike tym din ma bata ga fuskan sosai ba amma ita kuma jasmine ta san zahida sosai a fuska.

Kallon kallo suka cigaba ma juna take jasmine ta soma jin bugun zuciya da bacin rai.
' wai dama wannan din anan take zama ko bibiyansa takeyi da sassafen ma?? ta raya cikin ranta

Karamar Tsakin da zahida taja ya sa shi hankalta ya dago kai
Ya dube ta .nan ya mata signal alaman karaso mana da idon sa

Fuuhhh ta soma tafiya fuskan ta a daure kamar mai bori
Chan setin sa ta zauna wajen seat uku uku tsakaninta da su ta cigaba da watsa mata harara

Kallo kawai ya bita da shi bai kula su ba"enda zAhida tuni ta kai wuya ita damuwar ta ashw haka jasmine take da kywu? don ta tsani ganin mace mai kyau a enviroment din da take
bata damu ba ko ita wacece , tafi so ace ita kadai ce mai fuskar kallo a duk enda take zaune.

Jasmine Batace ma kowa komai ba haka shi ma ashween bai mata magana ba har Aka gama serving dinta
Zahida na ci na satan kallon jasmine da ta kule tayi zugum gaban abincin bata ko taba ba
Sannan bata gaishe ta ba.

sai dai ya sake kai spoon na biyu
Ya dago ya kalle ta yace ci mana jasmine
Ko gama rufe baki baiyi ba Cikin fushi, murya na karkarwa tace ni bazzan ci ba..na koshi.

Ya dan cije labbansa yace ok, ya kau da kai

Nan ma ta kulu tayi wuf ta mike ta haura sama ko sake juyawa batayi ba bare ta kalle su.
Duk da hanyar zuwa ya bata wahala yanzun kam ko bata hanyar dakin ta batayi ba ta shige ciki ta rufe abun ta ..

Tsaki zahida ta ja tace iskanci kawai
Da Ita Yarinya karama ce dama da zaka ce taci abincin? Karma taci ta mutu in tana so,msww
I told u bata da manners na rasa ya akayi ta zama cousin sis din ka just
See wht she did now

Ya cigaba da cin abincin sa bai kula surutun ta ba kuma bai amsa ba
Sai chan tace"

Wallhy in ena gidan nan kuwa zata gyaru,don sai na koya mata manners..stupid gir....

Yace'Ya isa enough zahida,ya dakatar da ita da hannu ya dago suna fuskan tan juna
Kar ki manta dai nace miki "be nice to her bana son hayaniya ..and u know very well bazan zabe ki akan sis dina bako? So is best u avoid trying me. ya dake ya bata rai ya cigaba da cin abincin sa.

Tayi mugun jin zAfin wannan maganan' har ace wata mace tafi ta daraja har haka arayuwan sa? Hmmm 'ta tabe baki ta kada kai
amma da shike ta san halin sa in yafada baya regreting yasa bata yi reaction ba
Nan ma ta ajiye spoon din cikin bacin rai itama tace...
Fine naji mai golden cousin sis ,ai sai ka tashi mu tafi toh don nima na koshi

Kamar baiji ta ba sai da ya kai loma daya yace Ki somayin gaba ena zuwa
Got to contact kamal akan maganan hidiman jabir ..ya dauke kai.

" bata so hakan ba amma da shike is of her benefit, abun duk na karuwar ta ne,sai ta ce ok..to ka gaishe sa

yace zaiji take care
Ta mike tsaye wayar ta kawai ta dauka ta bar jakan ta awajen don mai aiki ne ke binta da shi dama
"
Zahida Tana barin cikin wajen bai bata lokaci ba ya tashi ya debo abinci a plate ya shirya mata shi tsaf ya nufi sama enda jasmine din take.
Jin kofar a kulle gam yasa shi dole gangarowa ya kira wata ma'aikaciyar sa da ya hango kasa alaman tazo daukar jakan zahidan ne.

Sunan ta karime wacce tsaban shige shigen data ke masa yasa shi noticing dinta sosai acikin gidan

Kira daya ya mata ta hayo a ladabce ta gaishe sa
Kwatance ya mata akan ta dauko masa key a room dinsa
Ba musu da barin jiki taje ta kawo ya sallame ta
Ya koma bakin kofar
Nan ya sa ya bude ya shigo da sallamar sa...

Zuru zuru tayi akan gadon alaman tuntuni anan take kwance. jin bude kofar ya tsora ta,
Abincin hannun sa ya ajiye a gefe ya zo daf da ita tuni ta juya masa baya tana kukkuni ciki ciki.
" cikin sanyin murya yace
Me kika ci da zaki ce min kin koshi jasmine?
Shiru tayi don tasan Inya sauke murya ba wuya ya shawo kanta ta sauko nan ma taki ta juya wa ta kalle sa

Shikuma Da shike ya san matsalar mutumiyar ta shi , sai ya lafe ya sauya fuska kalar tausayi
Ya dawo gaban ta ya zauna....haba jasmine pls,yi hakuri mana kinsan idan baki cin abincin nan ba zaki iya jawo ciwo makan ki and you know is not good for yr health ko?

Ta turo baki cikin shagwaban mai dauke da muryan kuka tace toh ena ruwan ka??
Ai sai ka kyale ni na mutu ma ...i dont need ur help
Ta dada tamke fuska ta cigaba da kukkuni ciki ciki.

Dan karamin tsuka yayi yana duban ta har ta gama ta nutsu
Yace toh naji ba ruwa baki bukatar taimako na, i know.
" but pls ki taimaka kici abincin nan ko ba don ni ba don ammy, ke fa kinsan inda zataji kina cewa bazaki sa komai cikin ki da safe ba bazata ji dadi ba ..did u want dat ?
Tayi shiru ,chan ta ce ai kaima kasan ammy bazata ji dadi ba da ka kawo wata daban nan gidan da sassafe,
ita bata da gidan su ne ko abincin ne basu da shi? ' hmm tawani zo wa mutane sassafe ai sai ta jira in kafita sai ku hadu..ta kareshe tana jin dar dar da fitan magana abakin ta amma sai ta dake tana kallon sa cikin dauriya

Baiji mamakin shirmen datake fada ba
don ya san tuntuni kishi ne matsalar ta..
Bai fasa ba ya saukar da kai ' yace toh kiyi hakuri,
Uhmm dama ban fada miki ba ,tazo ne saboda aiki,amma zata tafi is that ok??

Bata amsa ba saboda Ranta bai aminta ba amma
Sai ta waye tace' ok
Yaushe zata tafin toh

Yayi dan murmushi yace sai kinci abinci zamu karasa, trust me
...bari na kawo to ki ci ko kadan ne

Ta gyada kai kamar mumina,don dama yunwan ne a cikin ta

Nan ya dauko ya zauna daura da gadon kan stool yana bata a baki tana ci..wajen shiru ba mai magana cikin su

Ta kai wajen 4 spoons yana shirin bata na 5
Sukaji anyi kiii kofar ya budu

Ai kuwa suna hada ido Da gudu jasmine ta mike ta daka tsalle tayi facali da abincin ajikin su baki daya ta haura kanshi ta kan kame shi kamar zata shige kirjin sa

Nan sugar zahida ya kunno kai tsakar dakin ya nufo setin su jasmine da ta kannanede jikin ashween ta hanasa sakat sai numfashi take don tsoro

shi kuma sugar baiji ba bai gani ba yana qutsil qutsil yana neman kai hari
Zahida na biye da shi ta dake tana kallon ikon Allah.



🚩🤷🏼‍♀




*surriem*
[23/08, 05:42] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*JIn dadin ku readers😘 wannan shafin na kune mutane na*




*Page▶29*




Zahida kallon su take yi kawai amma a zahiri cikin ranta na kona bal bal da wutan kishi,
musamman yadda taga gaba daya sun bada body chemistry, sai ta mance ma yace cousin dinsa ne
Don ita as couples kawai idon ta ke hango su.

A hakan tana tsaye zuciyan ta yana dada zurfafa wajen shiga wani irin halin dada tsana da jin haushin jasmine din.

Ashween Cikin dagon murya yace whats this dog doing here zahida?
C'mon take him away.. wai meyey haka ne dan Allah?

Ko amsa shi batayi ba don Har ga Allah tana fama da bakin kishi ganin jasmine din a manne gamgam jikin sa gashiby wani runguma ta shima

Duk da ma Jasmine din bata ce komai ba sai numfashin da take yi a hankali tana kokarin calming kanta zahida ji take kamar ta naushe ta ta huce.

Da kyar ta daure ta zago ta dauki sugar a hannun ta,nan ya lafe kan nononta yana kallon ashween.i need to talk to u tace, fuskan ta a daure

Bai amsa ba kuma Bai sake kula ta ba
Anan, Ta na gani ya bambare jasmine daga jikin sa cikin tausayi da kulawa ya ce mata " kiyi hakuri. tayi saurin gyada kai alaman bakomai ...don taga yadda tamasa facali da stain a rigar jikin sa da maiko "

godiyan ta ma da bai yarfa ta gaban zAhidan ba Ya lallaba ta yanzun.

A tunanin ta yadda take soyayya haka kowa yake nashi..ita dai sosai take jin tsanan zahida

Tana zaune a gaban sa kan gadon, nan ma ya mika mata drinks din Yace to karasa sha tunda abincin ki ya zube.. Ni ena zuwa yayi yunkurin tashi zai fita

Daga kai tayi ta kalle shi yana yunkurin tafiya ta sake juyawa ta kalli zahida da tuni tana gefe tana watsa mata mugayen kallo da gefen ido ' a ranta tace ai baki isa kizo har daki na ki dauke sa ba wallhy,
Nan ta fashe da kuka kamar an tsakure ta har da bubbuga kafa a kasa tana cewa wayyo Allah na yaya, yay...yy..

Sake baki zahida tayi cikin mamakin sakalci irin na jasmine dinkamr wata jaririya? Nan ta ja tsaki mai sauti

Shikam Juyowa yayi ba shiri ya dawo gefen ta yace gani'jazmine lpya? ya zauna daf suna magana a hankali wanda ko zahidan ma ba ji takeyi ba
Abun da kawai ta fahimta shine munafurcin shagwaban da jasmine ke masa awajen tana make kafada tana gyada kai
shi kuma ya bada hankalin sa duka yana biye mata

Ita dai zahida ta kasa gane wani irin dama ne ashween ya ba jasmine haka in dai ita cousin dinsan ne da yace "

ganin abun su zai sa ta loosing hakurin ta dube sa "Ashween, ta kira shi rai a bace,,
Bai juyo ba yace im coming bby
"
Cikin hatsala Tace ena sauri,kawai ka tashi kazo mutafi...

Nan jasmine ma ta masa kallon wallhy in ka tashi anan nida kai ne a gidan nan, Shikan sa baisan meyasa yake biye matan ba
Haka kuwa ya kasa barin wajen suka cigaba da maganan su
Lokacin zahida ta cika fam,so kawai take yazo su je ta balbale shi awaje.

Daga karshe dai' ya juya ya dubi zahidan ya mika mata hannu yace c'mon baby kema zo nan kifada min meye ne matsalr ai ba sai mun fita ba ko' kinga nan duk laifin ki ne dakika tsoratar da ita,next time kar kizo nan da wani dog,Zo ,yafada yana marairace mata face

Ganin zahida na tahowa
'Nan ma Jasmine ta dauke kanta idon ya cicciko tayi tsuka har zahida ta takaraso gefen sa,
Amma Har yanzu fuskan ta a daure
Nan ya dube ta yace
" ehen enajin ki i tot kin tafi office ko akwai matsala ne?

Ta turo baki tana lura da yanayin jasmine din
Tace"" dama banga kafito bane,and i wanted to bid yhu bye ..ta shagwabe itama tace kuma yau ko kwalliyata baka yaba ba,ashe kana nan kana biye ma kiriniyar banza

Nan ma suka mai ma juna harara yana tsakiyan su
Yayi murmushi yace"
ok im sorry toh, kaina ne yayi zafi
But U know u look gorge as alwys .tayi murmushi yace good'
Toh yanzu dai tashi ki tafi office nima ena zuwa bari na sauya kaya na ko?
Ta amsa ne kawai amma ba har ranta ba.
Tun tuni zahidan Taso ta daga hankali sosai amma da shike tasan halin sa sarai. Shyasa sai ta saje don bata so yasa jasmine ta raina ta.

Nan tayi masa peg a kuncin sa ta tashi tana rausaya tana kadadi tana satan kallon jasmine
Har ta dauki sugar ta suka fice

Jasmine Sauke ajiyan zUciya tayi ta janye daga gefen sa ta kwanta lumui gwanin tausayi,
Ganin inya biye mata abun bazai musu dadi ba ya kaucar da yanayin da mikewa ya nufi dakin sa

Nan mai aiki ta shigo ta tsaftace wajen da suka zubar da food tana kwance tana kallon ta har ta fice bata tanka ba
Don ita kadai tasan me take ji aranta.

chan tayi tsaki tace hmm so bala' i ne ,amma mu zuba sai na kwace abuna ai miji na ne.
Sannan ta tashi tsaye don itama ta sauya kayan ta da abun ya shafa kadan kadan ..

Bayan ta fito Nan ta saka wani short gown dai dai gwuwa baki da fari marar hannu ta dawo ta zauna.

Dai dai lokacin ne ta soma jin kara na daban ta duba taga ashe wayar sa ne ya mance a gefen gadon
Kin dubawa tayi a tunanin ta bazai wuci zahidan bane .
Sai da abun yaki ci yaki karewa sannan ta sa hannu ta dauko da niyyar kashe wa baki daya sai taga kamal akan screen. batasan sanda ta sauke ajiyan zuciya ba
Still har wani kiran ya yanke wani ya sake shiga nan ne ta daga tayi saurin cewa
Salam ena kwana yay kamal

Rufe bakin sa yayi kamar wanda yake gaban ta don kuwa saura kadan ya fadi wani abun ya dauka ko ashween din ne akan layi,
Yayi murmushi mai sauti yace ,amaryan ba kya laifi,
Ba zAki barshi ya fito ba ko?

Tayi karamin murmushi cike da kunya tace
Uhmm yaya ...ya mance wayar sa ne bari kawai na kai masa,

Yace yawwa amarya da kin kyauta kuwa..ta katse wayar ta fice
Ba bata lokaci ta fita tanayi tana dube dube damuwar ta kare kar ya bullo mata sai sauri take kamar zata tashi sama

Tana kaiwa kofar dakin sa, nan ne ta lura da ashe bata ko rufe jikin nata ba ko dankwali bata dauko ba
taso ta koma amma da shike tsoro yaci karfin ta ya sata turo kofar kawai ta shiga
Har ya cire jumfar Ya sa dogon wando baki jikin sa ba riga ya tsugana yana kokarin sa stockings da takalmi

Nan Yaji mutum ta sama tayi tsaye a gaban sa sai ya mike tsaye
Itama Wani irin zaro ido waje tayi tuni taji ta birkice ganin yadda ya dakatar da ita da ido ga kirjin nasa fresh cike da kwarjini ya daga mata gira alaman tambaya

Cikin e'e e na ta mika mai wayar tace kamance da shi
Ya cigaba da kallon ta Kamar bazai karba ba sai da ya kara matsowa kusa yana kan kallon face dinta ya sa hannu ya hada harda nata hannun ya nade su acikin nashi sannan ya matso da ita daf da daf

Wani gumi take ji ya kwaryo mata cikin ta na kwalala kamr mai shirin tsurewa
Yace waye ya kira ni ?baki na bari ta ce ..mmm..m yay kama...l ne
taji lumui ya zura harshen sa acikin bakin nata ya mata long kiss.

Hannun ta Dake rike da wayar ya damko ya cigaba da aika mata sakon hot kisses
Tun tana kicin kicin har ta sake ta kyale shi ya gama jawgwala lios fin ta
Bai hakura ba tuni ya kaita kan gado saboda ya samu damar murda ta yadda yake so don ya gano mutumiyar nashi sosai abun na shigan ta ba karya, kusan 30 minutes a haka kafin ya kyaleta
Nan ne ya kula da wayar kamal da ya ci ringing har ya gaji yana kanyi sai yayi saurin daukawa yace gani nan zuwa boss...kamal ya ja tsaki
Wanda yasa shi dariya ya katse wayar

...ya kalle ta tayi luff

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login