Showing 105001 words to 108000 words out of 219669 words
Chapter 36 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
bude
Sai kwala ihu take tana birgima akasa tana kuka.
Sunan ta yake faman kira ta bude masa amma kamar bata jin sa haka ta cigaba
Duk Yana tsaye wajen Yayi lallabin,yayo fadan har ranshi yayi mummumam baci , amma sam taki ta yi shiru ma bare ta saurare shi
Hankalin sa ya riga ya tashi sosai bai ma yi tunanin yaje ya kawo wani key ya bude ba ,
Sunkai minti 20 ahaka da kyr Sai da ya yi hakuri ya danne zuciyan sa yayi sauri sauri ya je ya dauko ya dawo ya bude
Gani yayi Har yanzun tana kasa tana birgima tana kukan fitar rai.
Hannu ya sa ya dago ta tayi sauri fizgewa cikin bacin rai "ya daka mata tsawa yace me ye haka ne wai kam
Wht is wrong with you haka daba zaki saurare ni ba?
Itama cikin tsawa ta mayar tace everything"ni kar ka sake min magana kawai kafice min daki na..
Takaici da haushi duk suka gulle shi lokaci guda
Ji yake kamar ya mare ta ta dawo dai dai amma sai yayi tunani to meya mata da zata birkice masa hakan.?
Itakam Kukan ta kawai take tanayi tana hararar sa tana maganganun da shikan sa baiya fahimtar su
Ya sake kawo hannu zai taba ta ta kai masa duka kamr mai aljanu
Riko hannun yayi Yace jasmine,cikin kukan tace na tsaneka, i hate u..
I hate u ...i hate u.... i hate u...i hate u.
Duk cikin Kuka da bori
Nan ya damko ta da karfi ya manne ta a jikin sa ko motsi bata yi,idon ta yake kallo ko zata sarara in sun hada ido dashi amma ena
Ganin abun yayi tsanani ya sa shi tsorata don kallo daya zaka mata kaga bacin rai da fushi sosai cikin idon ta
Muryan sa na karkarwa yace me namiki jasmine talk to me pls?
Tace i hate you, kawai ka sake ni ai jikin ba naka ba ne.
Yace bazan sake ki sai kin fada min me aka mikki?waya taba ki,pls na rokeki ki fada min mana
Nan ma bata amsa shi ba ta shiga fincike kanta da karfin bala i daga jikin sa
Jikin sa yayi sanyi Duk yabi ya damu ya rasa me musabbabin wannan fitinan
Daga karshe yace in na sake ki zaki fada min ?
A zafafe Tace ,ni me zan fada maka aika fini sanin komai, dama abunda kakeyi kenan shine kake so kayi dani?.
Toh Wallhy ni ba yar iska bace kuma kar ka sake taba jiki na mugu kawai,
Baice komai ba yana binta da ido nan ranshi yayi mummunar baci
Bata damu ba tana faman fizga a jikin sa ta cigaba da maganan ta
"Kuma wai in dan auren ka ne akaina ai dama kace ni ba matar ka bace kaga hanyar ka daban nawa daban,
Kowa yaje yayai abunda ya dame sa mana
Waya damu ?en ba tsoro ba kadaina taba ni mana kaga ko bazan sama ma kaina kwanciyar hankali batare da kai ba.
Nan Ya daka mata tsawa a hatsale sai data razana
Yace " jasmine zan wanka miki mari kika sake wani magana anan wajen are you insane?
Nan Ya sake ta a zuciye don har idon sa sun cicciko da kwalla jikin sa sai kyarma yake yi.
Yace ok fine, dama don haka ne kike wannan haukar ?to na dena taba ki jasmine. Ena damuwar kenan.
Tana shiru Ba kunya ta gyada kai tace
Ah'a ba shi kadai bane
Ya dada danne zuciyan sa Yace sai kuma mene
Tace ka fita min a daki na,get out now
I hate you, ta karashe cikin wani sabon kukan
Kallo kawai ya mata na dan lokaci baice uffan ba kuma Bai jira ta sake cewa komai ba ya juya yayi waje a zuciye yayi banging mata kofar ta shima
Sulalewa tayi nan kasa tayi ta sake bude shafin kukan ta rasa meke mata dadi,
Wani bangaren na gaya mata she's wrong da bata fito fili ta gaya masa meye asalin abun ba.
amma wani bangaran ba abunda yake tuna mata sai abubuwan da taji zahida nayi da sunan shi dazun.
Ashween da isar sa daki Wanka kawai ya shiga.
ya kai minti 30 aciki kawai sai ya sunkuyar da kai ya bada ruwan shower baya na dokan sa.
Wasu zafafan Silent tears ne taf a idon sa suna sauka
Don Shi dai ya kasa fassara magana biyu zuwa uku"
Meye jasmine take nufi da ita ba matar sa bace,ita ba yar iska bace,?
Sannan babban abun daya tokare masa kirji data ce en ba tsoro ba ya daina taba ta mana yaga ko bazata sami hanyar kwantar ma kanta hankli ba.
Wannan maganganu Su yake ta lailaya wa aran sa zuciyan sa na tafasa
Da kyar ya kammala ya fito jiki ba kwari
Nan Ya samu ya kimtsa kansa ya nufi office
Chan office din ma ya kasa tabuka komai yana zaune
Ganin abun na neman hana sa sakewa sai ya ajiye komai ya fita
Ya dan zaga gari chan ya dawo sannan ya wuce gida
Gashi Gaba daya zahida taki lekowa bare ya fahimci wani abun
Ganin ba kowa ya sa kawai ya shige dakin sa ya kwanta yana jimami.
Itama jasmine nan haka ta wuni bata sa komai cikin ta ba har zaazbi sai da ya rufe ta.
Ba wanda ya motsa a gidan har dare daga ita har shi
Yana kwance yana juyi bai samu bacci ba har safiya yayi bai sani ba
Bai fasa ba da sassafen ya sake nufar dakin ta
ya samu
Dai dai ta fito daga wanka kenan
Iya kokarin sa yayi don yaga ya lallbata ko dan yaji meye matsalan amma sai ma abunda ya karu
Masifa ta masa Tas tas ta sake masa kamar na jiyan ma .
Duk da yayi niyyar bazai kyaleta ba sai sunyii magana amma tsaban rikici Don dolen sa saida ya hakura ya fice,
Kwana biyun gaba daya gidan bai masa dadi ba
Zahida na gefe na lura da su duka
Kwata kwata idon ta ya rufe bata ganin abunda ashween yake yi don shawo kan matar sa ,don dama burinta taga ance basu shiri ,jasmine na bakin ciki to nan ne kawai take so sai taji dadi
A Haka haka har sukayi kusan sati biyu ba abunda ya canza duk da ma haka kawai takan zauna taci kukan rashin sa a kusa da ita
Amma kishi ya ki sam yayi freeing dinta bare ta sauko suyi maganan fahimta.
Shiko ganin in ya cika biye mata raini zai na shiga tsakani
Sai ya ajiye abunda yake ji agefe ya cigaba da hidimar sa
Abun yadawo Sai ma ya wuce ta sau dari bai kalle ta ba bare ya mata magana..
Bata damu ba don tasan yakan sa cook nana ta duba lpyar ta kowani rana
Zahida ko da shike tasan ta gama aikin ta sai ta yi kamar bata san me ake ciki ba suka cigaba da hidiman aikin su
Jasmine Tun tana dauke kai har abun ya soma damun ta don gani take kamar an ware ta agidan komai sai dai a mata a dakin ta ,sai dai intayi ra'ayi ta fito hakan ma ba mai tayata hira
Gashi Wani lokacin in zahida ta mata wani abun a gidan sai taga kamar da makarkashiya akasa.
Amma ena sai tana kokarin kaucarwa tana dada tursasa zuciyan ta ya amince shi mai laifi ne
Amma yanzun daya dauke mata wuta kwata kwata ya dena biye matan
Sai ta soma jin zafin abun aran ta sosai
Ta zauna Tayi tunani tayi tunani amma sam ta kasa fassara wasu abubuwan
ganin ba mafita ya sata yanke hukunci makanta
Yanzu dai burin ta taga itama ta kwace sa ne a hannun kowa ko ta halin yaya ne.
Sai dai kuma inta tuna ta tsula masa rashin m sai taji bata san taya zata fara ba.
Gashi bawai zuciyan ta ya sauko bane bare tace zata bashi hakuri
A hakan ma jira take ya sake kawo kanshi
Don ta riga ta kullata a ranta da ta barshi ma zahidan gwara ayita gwabzawa kowa ya ji abunda take ji.
*mata a rage ba wa shaidan waje a zuciya yana hura mana wuta mu tuna fushi sauti ne daga gangan shaidan*💯
*my people i hrt ur sprits and coments wallhy kun burge sosai.naso ace zan iya yadda wasun ku ke so amma is not possible zaisa labarin yayi drifting daga ma'anar sa,*
*don tun kafin na soma littafin a media na riga na gama rubuta scripts din littafin from A-Z . I gues am just following d scripts odas.😉😜*
*just Keep believing keep trusting me we wil get there insha Allahu.i love u all.*
❤💋
*surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: .
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Allahu ya ba jaafar lpya,a taya mu da sadakan ameen yan uwa dan mu ba lpya*😪
*Page▶50*
Haka rayuwa ta kasance
A gidan yau fari gobe baki
Ashween da abun nasu ya ishe sa tattara nashi yayi ya tafi abuja a cikin satin jasmine bata sani ba.
Kwana biyu Duk hankalin ta ya tashi sosai saboda bata gansa ba ,
don tunda suka soma gwabzawar su da su zahida ta soma fahimtar kamar dagangan aka mata wannan abun dan yanzu ankai ga ido da ido zahida ke mata dariyan da ba dalili
Hakan ya sake jefe ta cikin ruda nin tunani akan abun Sai dai ta kasa fahimtar yanayin data gansa a lokacin da abun ya faru
A hankali ta soma musu labe itama tana bibiyan su tana dan jin hirar su
Nan har ta fahimci ashe zahida bada zuciya daya ta dawo gidan ba,
Abun ya mata zafi sosai yaci mata rai.
gashi ba yadda zata iya tona ma zahida asiri ta riga ta nisantar da oga daga jikin ta bare tace zata neme su tsokana a sake kora su
Haka dai tayi hakuri ta bar maganan azuciyan ta amma na ciki na ciki.
Kafin ya tafi, takan tsaya window ta baya kullum tana kallon sa im zai fita aiki ko dan hankalin ta ya kwanta
Amma sai gashi yau ana neman kwana hudu kenan ba shi ba alaman shi a gidan.
Zuciya tayi sosai, tayi fushin da ita kanta ta rasa dalilin sa.
Zahida ko hankalin ta na kwance da shike ta san mumyn ta ne ta kira shi,
Ya tafi.sai baza mulkin ta take yi a gidan tana sharholiya iya son ranta
Sati daya na neman gaucewa har da kwana uku
Ashween bai dawo ba,
shikuma achan cook nana yakan kira ya bata odas yadda zata na kula da jasmine din batare da ta sani
Gashi anan din ma Ko abincin bata iya ci sosai don inda zata samu chance din kurma ihu da tayi don taji saukin abun dake yawo a ranta
Ta kan zauna tayi kuka ko wani dare kafin tayi bacci..amma stil haushin san nan na nan aranta
Ranar jumu'ah da yamma lis wajen karfe 5 saura tana zaune ta rafka tagumi bayan ta gama tunanin ta itama taga yafi dacewa itama ta cire sa aranta tunda tafiya yayi ya barta baiko damu ba.
yau din ashween zai cika 1 week 5 days da tafiya abuja.
tasha kwalliyar ta mai kyau amma saita sa simple english wears riga da straight skirt wanda ya mugun fito da shape dinta,
Nan ta tsaya normal kamar yadda ta saba bakin window tana kallon wajen daga sama
Jim kadan tasoma ganin motoci har biyu na yunkurin shigowa daga harabar gidan,
Bata dai san duka motocin sa amma tana gani ta san duk yadda akayi yana daya daga cikin wanda suka shigo yanzu
Ji tayi zuciyan ta yayi sanyi, hankalin ta ya kwanta
Har ta juyo cikin sauri zata sauko sai ta tuna ashe ma basu shiri sai ta sake komawa sama jiki a sanyaye chan ta tsaya fuskan nan a murde ta harde hannu.
Kallo takeyi kamar da wasa taga kamal ne a dayan motar ya sauko
Sai dayan kuma ashween ya fito yana magana da wata amma bata ga da da waye yake maganan ba
Dariya kawai take gani a fuskan sun musamman kamal
Chan ta hango kamar mace amma bata ga waye bane sai ta dada kaiwa kan step ta dada lakewa da kyau ai tana hango salma tayi wani irin juyi ta sa gudu ta fito
Wani uban ihu ta tsala ta na saukowa kasa tana dariya a hankali ita kadai kamar zararriya,
Sun jero su uku ashween yana amsa waya ,salma na gefen kamal suna tahowa
Kamar an cillo ta ta bayyana a wajen da dan gudun ta suka kankamae juna da salma suna murnan su
Shi dai ashween dauke wuta yayi ya kara da gaba saboda haushin ganin yadda gaba daya ta fito ahakan yaji ga shape dinta yayi mugun bayyana
don har shatin pants din ta har na neman fitowa jikin skirts din ,kamal shima daya gaji da shirmen nasu yayi gaba yabi bayn ashween ya barsu.
A falo suka same su har sun zauna ,ta shigo rike da hannun salman duknsu fuskn su dauke da annuri
Wani kallon daya mata ne ya sa ta soma tsarguwa tuni ta gano abunda yake nufi sai ta soma jin kunya.
Kamal yace amarya wato, kin ga kawarki kin mance damu ko,
Ta sunkuyar da kai cikin jin kunyan tace yi hakuri yy kamal
Ena zuwa toh,nan ta ja salma a kunyace suka haura sama
Shiko ashween Sai binta yake da mugayen kallo.
Suna lumewa kamal ya dube sa ya fashe dan takaitaccen dariya yace wallhy kanada matsala ash kasan dai sun jima basu hadu ba ne ko,
Yayi tsaki yace uhm, kar ka ma bata min rai lets just go
Nan suka tashi suka fice
Duk wannan hidiman zahida bata nan don tun safe ta fice abun ta.
Mai aiki ta gama ajiye kayan salman dai dai suna karasowa cikin daki.
Dariya duka suke yi na farin ciki jasmine ta juyo ta dada kallon salman data cika tayi bul bul ta da yin kyau,tace i missed you, nan sukaa dada rungume juna sai kuma kowacce ta sa kuka
Da kyar suka rarrarshi kan su
Salma tace am sooo sorry jas, ki yafe min kinji?
Ta gyada kai alaman bata yarda ba sannan
Tace " ena kika shiga nayi ta neman ki salma har aka mjn aure baki nan,wllhy i misses u alots
Ta ja kumatun ta tace ai nazo lokacin baki da lpya ne jasmine
Nan salma ta bata labarin yadda auren su ya faru da kamal
Da kuma rashin lpyar umma don tun bayan auren suka kai umma india suna hidimar jinya.
Jikin jasmine yayi sanyi don bata so ta ji ance mahaifiyar mutum ba lpya sai gaba daya ya sata tuno ammyn nata.
Salman ta cigaba da cewa ai naso na kira ki kamal ne ya ce na dakata
Kar na daga miki hankali kice zaki zo,
amma duk abunda kike ciki ena sani aminiya ta kin yafe min?
Jasmine ta danyi shiru Duk da ma abubuwa da yawa sun bata mamaki game da auren salman da ciwon umman sai tayi murmushi nan ta dan share hawayen ta tace to ya na iya, ai dama har na tsora ta na dauka wani abu ne ya same ki ..wato shine yaya kamal yake wasa da hankali na ashe ya angwance ko
Salma tayi dariya tace
Hmm bazaki canza ba jasmine, na dauka aure zaisa ki daina dan iskan shagwaban nan naki
Tace ai ke kika koya min,
Ai Naji haushi da ba ayi dani na chobare a bikin na naki ba,
shikenan yanzu ya wuce ni kenan
Salma ta ce ai sai kiyi ai
Gashi yanzu kamar bake ba ,aure ya karbe ki jas lallai yaya ash ya na wuta yaji huduba ta.
Jasmine ta gwalo ido tace, ke baki kalli kanki ba sai ni
Salman tace ai ni ciki ne dani ke ma cikin ne ?
Tayo saurin rufe ido ta ce ni baruwa na tashi kawai ki kimtsa mu ci abinci i know ure tired.
Nan suka zauna suna ta shirmen su ..hira kala kala
Ba wanda salma bata sha ba
Salma Duk tana lura da ita ,don ahakan sosai ta soma fahimtar abunda ke tafiya
A gefen su ash kuwa kamal ya riga ya handling masa files din case din su jabir da jamal gaba daya
'Anan ashween yake sanar masa da akwai makarkashiya akan will din da mahaifin su ya bari akwai abunda ke boye.
don ranar da mrs rod ta turo sakon documents din plantation din su a computer sa ranar ya fahimci cewa
Ba su kadai bane ke da hakkin kudin uban su akwai third party amma baisan waye bane.
Suna cikin hidiman tattaunawar su ,
Zahida ta iske su as usual ta sha kana nan kayan ta wandon jeans da top sai ta barbaza suman kanta kamar brazillian hair...
Smiles ta sakar musu ta dan jingina jikin kamal tace dan ganin dama sai yau ka zo mana ko?
Yay murmushi ya riko hannun ta ya zago da ita ya zaunar da ita
Ash ko ya kalle ta bare ya ga abun da take yi sai ma ya maida hankali kan wayar sa yana kallon fiskan princess dinsa
Kamal Yace ,ai gani na zo sai kuma akayi yaya
Bata amsa shi ba tayi smiles
Nan ne ta dube ashween daya tsime tace baby baka ganni ba ko?
Ya dan yi tsaki yace pls kutashi muje gida am so tired,
Duk da bataji dadin abun dayayin ba sai ta bari kawai akan ya gaji ne baison magana don tasani sarai in yafara bada attitudes baya son disturbancess ne
Tare suka nufi gida dan tsaban wulakanci
Sai ya kane a baya
Ya bar kamal na jan su
Zahida na gaba suna hiran su su biyu baisa baki ba.
Shikan sa kamal wani lokaci har tausayin zahida yakeyi
Don ash haka kawai in borin shi ya tashi ya dinga wulakanta ta kenan yana yarfa ta ba gaira ba dalili.
Gefen su salma da jasmine kuwa ko ena suka ruda da surutun su a gidan
Sun sake wanka tsaf ,nan ne jasmine ta sanya riga da skirt na lace baby pink
Itamaa salma ta sa dogon rigar atmfa mai kyau
Sosai