Showing 78001 words to 81000 words out of 219669 words
Chapter 27 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
dolen sa yayi murmushi ya ce to badai zAkice na miki free ba ko
Mutsu mutsu take yi,ta dukar da kai kasa tana wasa da yan yatsunta bata ce komai ba
Shikuma yana bin hannun da kallo don lallen hannun nata har ya soma rage hasken sa,
Nan Ya kamo hannun yace to kinyi nasara,yanzu cire wannan kayan naki na gwada miki sai ki min irin sa in nagama miki
kamar ta fashe da kuka haka takeji alokacin amma sai ta cije ta dan mike tsaye a gadon ta soma kokarin zuge zip dinta gwanin tausayi
' kallo kawai ya ke mata cikin ransa yace lallai jasmine na son karatu ,nan yayi karamin dariya ya mike tsaye
sai da taji wani dif dif a kirjin ta daya kamo hannun nata ya sauko da ita kasa tana fuskan tar sa
zuga daya yayi wa rigar ya zarge zip din duka ya cire mata shi
Nan ya kamo handle din bra dinta ta baya zai cireshi shima Tuni ta runtsa ido ta tamke su da hannun ta tam.
Ba tare da ya kalle ta yace meye hakan, da Allah cire min hannu kinga a video su sun sa h wani abu ne?, cikin masifa yakw maganan yace kifa barni nayi aiki na da kyaw
Tunda ba biya na za kiyi ba
Ba musu ta sauke hannun a hankali ya cire bra din ya rage daga ita sai skirrt ,nan ma ya sa hannu zai janye zip din skirt tuni ta tsime ta kankame jikin ta tana rawan dari dan tsoro nan na fulanin ta suka hau motsawa suna rawa a gaban sa.
Shi kam Bai jira ba sai ji tayi skirt din ya zube a kasa daga ita sai panties nan ya dago ta yace oya zo muje, ya dire ta kan bed din
Jasmine Sai nunfashi take saukewa taki ta sake jikin ta musamman yadda taga idon sa sun sauya duk ya rikice ya haukace amma bai lura ba
Kusan minti 35 Sai da ya gama aikin chakuda sassan jikin ta sosai sannan ya dawo hankalin sa,
Duk iya yadda taso kar ta masa kuka amma sai da yaci tura don sosai ya nuna mata bukatar son kusantar ta yau din ma amma haka taki firr ta ma juya masa baya tana shessheka,.
Shima Yana gefen ta yana maida numfashi don gaba daya
Jikin sa ya dauki zafi cikin sa na murdawa.
chan sai da yayi calming kansa kafin ya jawo ta jikin sa ya shiga rarrashin ta.
Abun ka da dama hakan take so ,Kan ace wani abun har tayi baccin ta manne da shi,
Kallo kawai yake bin ta dashi ya rasa meye matsalan ta guda daya na hana shi karban hakkin sa,
Nan ma Yana tunanin yana bi yana duban jikin ta cikin tausayi, musamman lips dinta da duk kan nonon nata da sukayi jajir sun mimmike har wani kumbura suke neman yi.
🙈👯🏻♀😅
*surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
```
Ena alfahari daku readers
Sakallahu khairan```❤🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾💋
*Masu coments wannan shafin naku ne🤝🏼💯*
*Page▶34*
Ashween Shikan sa baifi runtsawa na a kalla 10mints yayi ba ya tashi.
Gefe ya gyara mata kwanciyar nata ya shige bathrum ya kimtsa kansa ,
Nan ya fito har ya kammala shiri cikin armless shirt mai kyaw da wani wandon iya sawon kafan sa ya dan matse sa kadan,kafin ya fita waje.
Karime ya sa tayi musu break fast
Wanda ya sa sai da Ya dau kusan minti 30 kafin ya dawo dakin ko da ya shigo sai bai ganta ba ga shi gadon neat alaman ta tashi ta kimtsa wajen shap shap ta fice dakin ta
Ba shiri ya juya yace ma karime ta biyo sa da abincin
Har suka kai kofar dakin jasmine amma sam taki budewa ,nan yace ma karimen kiyi mata magana
shi ya koma nan gefe ya na jinsu
Karime tace madame, karime ce na kawo abinci.
Nan ma saida ta ja kusan minti 5 sannan ta bude kofa
Jinin ta sam bai hadu da karime ba don haka dama tayi niyyar cewa ta koma da shi kawai ta koshi..amma kuma tana bude baki zatayi magana sai sukayi ido hudu da shi ya harde hannu fuskan sa ba alaman wasa yana kallon ta.
Cikin sauri ta juya ciki ta barsu awajen
Karime kuwa tsaban gulma itama ta yi saurin duruwa ciki don kar yace mata ta bashi abincin ya karasa da kansa,
Jasmine Bata zauna ba tana tsaya ta sanya english wears ajikin ta wani rip jeans ne blue da top,
Alokacin kwalliya kawai tayi ko dankwali bata daura ba tukun alaman yanzu take kan shirya wa,
Daga gefe Kallo karime ke binsu da shi a dabaran ce ,musamman yadda taga ashween ya bada dukkan hankali ya na Bin jasmine da ido,
Yace 'yaushe kika tashi,?c'mon zo nan ki karya yana matsowa,
Nan ta kasa motsi don tana lura da yadda karimen ke kifi kifi da ido kallon su tana faman pretending da tray din abincin a hannun
sam ta taki ajiyewa ta fice sai ta tsaya gum a gefe ,
Jasmine kuwa budan bakin ta "Ba ta san lokacin data ce masa ni ba zan ci ba, na koshi ta bi ta tamke fuska tana harar sa,ba gaira ba dalili
Bai kula ta ba don yasan zata iya sawa suyi ba dai dai ba a gaban karimen nan ya dubi karime yace" what are yhu still waiting for!?
Ba shiri ta dire abincin kan stool tayi buut ta fita,
Itako jasmine daman burin ta kenan don ta gama hankalta da gulmane ke cin karime a cikin ta,
Matsowa yake ranshi a dan bace ,ai tuni ta sauya fuska ta soma marairaicewa
Sai da ya zo daf baice komai ba,
lokacin numfashin su na gogan na juna ta ma rasa me ke mata dadi,nan ta budi baki tace, ni fa wasa nake yi zanciiiii...
Wani kallon yabita da shi yace good for you,
Amma hakan ma ba barin ki zanyi ba ena nan zaki cinye a gaba na kin amince?
Da sauri ta gyada kai don bata cike da fitinan na sa,
Shi da kansa ya shirya komai waje daya a plate duk da ma don su biyu akayi , chips ne da egg souce na nikakken nama wanda yaji albasa da koyi yayi nasha nasha sai qamshin dadi dake tashi wajen,
Yana kallon ta ta soma ci a hankali
Don Tun tana kauce ma idon sa har ta dena
Sai da taci har taji ba dadi kafin yace toh saura tea din,
Tace nikam na koshii, ai kaima baka ci ba ta turo baki
Yy murmushi yace sai da kika koshi zaki san banci ba ko?
Ta sunkuyar da kai alamn jin kunya, daga nan ta soma yunkurin bashi shima amma
Haka ya nace shima yace bazai Ci ba.
Sai da tayi ta lallabasa abun, abun dariya abun kuka tana yi yana yarfa ta'har saida ya gama waina ta sannan ya hakura ya soma amsar abincin daga hannun ta,
Sururu take aranta tana cewa ga spoon amma sai ace na bada abinci na da hannu duk hannu na yayi maiko
Mugu, gashi sai cizo na yake yi.
Kamar ya na karantar bakin nata yace
Nine mugu ko jasmine?
Tace ahhhhhh, yaushe na fada maka haka ta shashance tana kallon sa,
Ya tabe baki yace, hmmm cigaba dai.
Shiru itama tayi ta cigaba da dura masa baki gum, don kar a sake samun akasi irin wannan
A haka har suka kammala cin komai awajen ,dam yake jin kansa ,nan ta mika ta soma yunkurin tattara wajen,shima so yake ya fice da sauri
Bai hankara ba ya dan buge ta gefen boobs din ta kadan ..
Wani sake kara tayi assshhh, ta ajiye plate din ta kai hannu kan boobs dinta tana ya mutsa fuska alaman zafi
Kallon mamaki yabi ta dashi don bai yi masa kamar ya taba enda take rufewan da zafi ba
Amma dai sai ya fiske yace
Sorry, yi hakuri
bata ko amsa shi ba bare ta dago kai,ta cigaba da sauya fuska kamar me shirin kuka tana yi tana dan taba wajen a hankali
yace yayi zafi ne har haka to mugani ,?
Ai ko da sauri ta dago tace, yay dan Allah ka barni, kar ka gani pls, shi dai ya bita da ido bai tanka ba
ta sake cewa ni ai zafi yake min sosai kuma tun dazu nake ji, sai ta soma shirin kwakwulo kuka
Ya jawo hannun ta zuwa gadon yace oya kwnta gani kawai zanyi, i promise
Ba laifi duk nipples din ta sun haura kadan amma sam taki bari ya taba
tana faman zabga mai bala'in shagwaba akan duk shi ya jawo mata"
Jasmine Dagan gan take masa duk hakan saboda bata son ya tafi ya barta ne ita kadai a dakin, don sosai ta gaji da zaman kadaici a gidan
Bayadda ya iya haka ya zauna a gefen ta
tayi complain kala kala ya kai 30 shikuma nakan aikin lallabata.
Karfe 11 saura zahida ta shigo gaba daya bata jin dadin jikin ta ranar gashii ta kira ashween iya kira amma bai daga ba
hakan ma ya sa ta dada harzukewa tana jin kunan rai,don ta tsani ta neme sa ta rasa lokacin da take matsanan cin son tayi masa magana
Tsaban gulma karime na nan kan stairs din kofar dakin jasmine tana zurga zurga wai ko zata fahimci wani abu amma sai shiru kakeji,
"Nan taji an ce ke,me kike yi anan?
A tsoro ce ta juyo tana ciro ido waje
Nan suka hada ido da zahida
Wani karamin sauke numfashi tayi tace,madam
Har kin tsora ta ni..sannu da dawowa ai na duba ki ban ganki ba,
Zahida Tayi tsaki tace , ni ba abunda na tambaye ki ba kenan
Me kike yi anan wajen naga nan dai hanyar site din ashween ne ko?
Karime Tayi saurin rife baki cikin bare bare, ta dawo kasa ta ce "uhmm madam,dama naga oga ne tin tuni ya shiga wajen yarinyar nan bai fito ba ..suna ciki yanzu haka
A hatsale zahida tace what? kikace yana dakin ta?
Kan bala'i...wani uban Tsawa ta daka tace matsa min a hanya ke, Wanda ya sa karimen tuni ta ja da baya ta dafe kirji don tsoro
Baki na bari karime tace Allah ya huci zUciyar ki sarauniya uwargidan ogah.
Ai Naga kamar abinci suke ci"
Bata jira wani karin bayani ba ta bangaje ta ta haura saman a fusace
Idon ta har na rufewa.
Ko knocking kwakkwara batayi ba ta cusa kai gum
wani duhu ne take ya gauraye idanun ta
Kanta yana sara kirjin ta na duka goma goma,
Ashween kam sun riga sunyi nisa
Don gani tayi ya riko hannun jasmine daya ya manna a fuskan sa ita kuma tana kwance tana zuba mai jarababben shagwaba fuskantar su na kallon juna,
Duk Ya gama sa hankalin sa ya susuce alaman har yanzun yana bata hakuri,don Magana sukeyi amma ita zahida dake tsaye wajen bata jin komai
Kifta ido ta shiga yi don sai abun ya soma mata kamar gizo a idonTa yayin da ashween ya soma kawo kansa a hankali zaiyi kissing din jasmine
Wani uban tsalle ta daka ta tsala ihun sunan sa kamar tsuliyan ta zai yage
Sai da suka razana suka juyo suna kallon ta
Da sauri jasmine ta dan ja gefe a tsorace shi kuma ya mike tsaye
Yana duban zAhida dake shirin dauke numfashin ta don bacin rai .
Baiso hakan ba,amma sai ya dake yace me haka baby,?lpyr ki kuwa
Tayi saurin daga mai hannu alaman bata so taji komai nan tayi waje a fusace da gudu tayi site dinta..
Juyawa baiyi ba ya bi bayan ta shima..
Jasmine tunda ta lura da abun ko juyi bata sake yi ba
itakam enda son ranta ne wallhy bazata bari ma ya fita ba bare ya bi bayan ta.
🤣🤣wayyoh hmmm🤫
Coments for next..wai shin ya za akaya our beauty is angry🙆🏽♀😂
*surriem*
[23/08, 05:42] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
👏🏻my people.💯🙌🏾
*Page▶35*
Zahida Dakin ta ta nufa da gudu tayi banging kofar da karfi ta zube kasa ta kife kanta tana numfashi sama sama
Abunda bata son ji a rayuwan ta kwata kwata ranar shi takeji aranta
Kuka ne ya kufce mata sosai, don kuwa bakin cikin dan uwanta jamal, da na maganan da sukayi da mrs hidayat din suka taru duka suna mata zafi
Sai kuma ace ta dawo ta tarar ga wannan al'amrin su ashween din??
Buga kanta tayi da hannun ta kamar wacce ke neman seta notin brain din ta da suka doma kwancewa
Tayi lakwas zuciyan ta ya cunkushe Gaba daya ta rude ta rasa me zata dauka guda daya, wai meye ashween ya keyi da wannan yarinyar,?
Ta tambayi kanta
Sai dai Kafin zuciyan ta ya bata amsa,nan taji ya zura key ta waje ya bude kofar ya shigo
Maimakon taga alamar saukar da kai ko ya lallaba ta sai ma ya daure fuska tam ya harde hannu yana hucin karya,
Duk da abun da ke mata zafi a lokacin Mamaki ne ya sata mikewa tsaye tayi galala tana kallon yanayin sa,
Ko ajikin sa 'kallo ma ya bita da shi ba kunya yace wai meye hakan kikeyi ne zahida? Lpyar ki kuwa
Ai bata bari ma ya kara budan baki ba tace, i shud be asking you dat ash,
Lpyar ka kuwa? Kace min yarinyar nan causin dinka ce but u almost kissed her.
ni sam bana fahimtar relationship din ka da ita, and i hate it.. tafada cikin ihu da bacin rai,
Ido kawai ya zuba mata har ta gama, ya dake kamar abun bai taba zuciyan sa ba ,don harga Allah ya san zahida tana cikin tashin hankali don kusan kalar kishin su daya yake da jasmine din sa in sunayi idon su a rufe take.
Maganganu take tana cewa ' Dama Allah Allah kakeyi kaji bana nan a gidan nan ka manne mata, baka ganni ba baka neme ni ba,sannan na kira waya kaki ka dauka..wai wannan din wace irin cousin ce haka are you two in love?
Bai amsa ba, itama
Bata gaji ba, sai uban bori take tana ruwan kuka ta ma ki zama waje daya, tace in dama hado ka akayi da ita don tazo ta kwace min kai wallhy ba ta isa ba,karya take yi.. ure mine.
Duk wanda yace zai raba ni da kai kuma sai na...
Ya datakar da ita a tsawace yace, Zahida!!!!!duk wanda yace zai raba mu zaki kashe shi ko?ohhh i see.dama dagan gan kenan kika kashe min tania,huh? Ya karashe a tsawace
Ai Tsit tayi kamar an kashe generator,ta na zare ido tana kallon sa
yadda taga ya kunno kai yana tahowa kanta fuska ba alaman rahma 'ya dada tsorata ta sai bari take,
Ai ba shiri ya jawo ta ya hada ta da bango yana kallon rinannun idanunta da har sun soma kumbura tsaban fitinan kuka,
Yace' Zahida, ta dago sukayi ido hudu"
Nace ba zaki taba jasmine ba, are we clear.?
Dan dolen ta ta gyada kai cikin sauri,tace eh,
don muryan da yasa yayi maganan tasan ba wasa a cikin ta.
Nan ya dan sassauto ya sake ta yace sai ki cigaba da haukar da kikeyi, na lura duk maganan da nake fada miki a banza kike daukar sa ,kinsa jaraban kishi a ran ki kina zubar da girman ki gaban karamar yarinya wacce akalla kin bata almost 10 to 11 yrs.whts is wrong with u zahida?
Har kina cewa kin tafi ban neme ki ba,ai da kin damu dani zaki gaya min kin fice agidan nan ba dai da kikaje kika dawo ba and now
U wanna know why kullum nake manne da ita?
Nan ma tsit tayi ta dukar da kai kasa
Yace Saboda ke kinki kula min da ita ne kin nuna min baki son ta,kin tsane ta, and Wht do u expect?
Na zuba ido na barta ta mutu don ke ko me.
Bai fasa ba ,Wani uban harara yabi ya watsa mata yace look woman,in fa bazaki iya zama anan ba ki tattara ki tafi gidan ku am tired, haba da Allah .bai jira tayi wani motsi kwakwarra ba
Kaiwa nan ya fice a fusace ya barta
nan tayi tsuru tsuru ta ma rasa gane mai guda daya ke mata zafi,
'"Hmm lallai hausawa sunce ciwon da baka iya gani ko tabawa ya fi ciwon da kake gani kiri kiri zafi.
Ranar gaba daya zahida ba ta je ko ena ba anan ta kwanta abun duniya ya bi ya dame ta
'
Shi kam tuni ya shirya ko dakin jasmine din baiyi ba ya tafi office abunsa.
*Hhhh hege ashween😂*
*Need ur pryers friends ciki na na ciwo😪😪 sai dare zamu hadu insha Allah*
*surriem*
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*ALHAMDULLIH Laifin dadi karewa KUYANGAR QUNCI,ya wa'azantar ya ilimantar,Allahu ya baki cikakken ladan ki BESTY ASMEENAT*
*Readers,followers commentators mutane na muje zuwa*🤝🏼🙌🏾
*Page▶36*
Zahida Duniya yayi mata zafi Kwana biyu gaba daya ashween ya dauke mata wuta sosai, shi da laifi amma sai ya juya maganan ya dawo gaba daya yanzu laifin kanta kawai take gani
Tun washe garin ranar take kokarin binsa ta bashi hakuri amma yaki sam ya kulata,wani bin ma sai ta kwana ta wuni bata gansa a gidan ba haka ma ko da chan office taje,har ta hakura yanxun karime ta sa take mata jigilan gulma.
Jasmine kuwa tunda ta lura da hakan sai ta soma neman tsokanan ta ,abu kadan sai ta narke masa tana shagwaba enda karimen zata gani da kyau takai gulma,
Shima Yana hankalce da komai,amma sai ya kyale ta.
Don so yake zahida ta