Showing 129001 words to 132000 words out of 219669 words
Chapter 44 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt
musu dakin
Da sauri jasmine tace" laaah yaya har zata tafi ne baka ce mata sory ba fa? tayi nuni da zahida da dan yatsa
cikin kunci zahida ta tsaya chak don batayi tsammanin jasmine zata ce hakan ba
Nan ne ya juya cikin mamaki yace ohh baby, sory fa ya idon?
ba tare da ta juyo ba
Sai da taji wani sabon takaici ya gulle ta A kirji tayi shiru alaman ranta yayi mugun baci
jin ta masa shiru shima sai ya dauke kansa.
Bai farga ba jin rufowar kofan kawai sukaji da karfii,.alaman ta fice
Kallo daya yama closes doors din ya dauke kai A hankali ya sauke ajiyan numfashi ,
jasmine ko tana shiru a ranta tace wow, ashe gaskiyan salma ne ,,sai yanzu nagane.. Hmm wato duk yadda akayi dai asalin matar gida itace mata ,kuma kwanan nan kuwa angulo zata koma gidan ta na tsamiya mswww,
ni da miji na mutu ka raba takalmin kaza.
sannan tayi karamin murmushi dube sa tace yaya yau kafasa zuwa ko ena ne naga kamar lokaci ya kure?
Ya gyada kai, ya riko hannun ta yayi kissing
Fuskan sa dauke da annuri, yace na ma isa na tafi na barki bayan ban cire zafin nan ba'
Tayi saieinbboye fisanta dan kunya
yayi kayataccen murmushi ya shafo gashin kanta cikim sanyin murya yace im so happy jasmine.
even morw happy da kika daure kika dan ci abinci....cikin idonta yake duba yace tell me evrything u neeed i promise zan miki im here for you bana motsawa ko ena
Wani dadi ke ratsa zuciyarta ta tayi murmushi ta lafe kadan a jikin sa ,
Tace as long as urw here bana bukatar komai yaya bacci kawai nake ji ,
Ba bata lokaci Nan ya hauro sama ya zauna gefen ta da kyau,
Ya jawo ta jikin sa ya dan rungomuta suka cigaba da dan hiran su har tayi baccin.
Shima sosai yake jin baccin don dama bai samu yayi ba sai ya jona ta
Basu da tashi ba sai wajen 12.30 to 1 na rana
Hakan ma Zafi jikin ta ya sake hadawa sosai don haka still saida ya tsaya ya tayata ta kammala komai,sukayi wanka, tayi sallah sannan ya bata maganin da likitan ta bayar ta sha, nan ne yace mata ta jira shi anan yana zuwa.
Ba musu ta kyale sa ya fice ,
Ajiyan zuciya tayi Ta lumshe idon ta tana jin sanyi a ranta.
a bangaren zahida ko Kuka sosai taci amma sai ta kasa kiran mrs rod ta fada mata abunda zuciyan ta ke raya mata
Anya kuwa ash bason jasmine yake ba?
Anan tana kwance Tayi juyi tayi juyi ta rasa wanda zai tayata calculations din ta samo amsa
gashi ba halin kiran madam hidayat don tasan wani zaagin zata sha.
Yau din Sosai taji kishin yadda Ashween yake lailaya jasmine kamar kwai agabanta har bai damu da barkwanon da ya shige mata ido ba.
Yanzu kam Ba musu zuciiyan ta ya riga ya aunata mata jasmine ta dabance a wajen ashween sai dai ta kasa fahimtar meyasa hakan toh, isnt she his ordinary cousin sis?
Son ta yake yi shima? Ko kawai hes protecting her ne as yar uwan sa?,
Cikin wannan tunanin taji an turo kofar ta nan suka yi ido hudu da shi
Duk da ma haushin sa take ji ama saita ji dama dama daya biyo tan altho ba akan lokaci ba.
Tuni ta juya baya ta dauke wuta, shiko kamar baisan ma tanayi ba ya zauna a gefen gadon
Ya nitsu Cikin sanyin murya yace baby ya idon naki?
Ganin inbata fitar da abunda ke ranta ba zai kashe ta ya sa ta juyo cikin fushi tace,ena ruwan ka, i dont need ur symphaty
Ai wanda ka damu da ita kam ka ki kabar gefen ta sai kaje ka cigaba dayi,
Yace o.mg.zahida, sau nawa zamuyi wannan maganan ne? kar fa ki bata min raina..
tayi dan tsaki ,cikin baci rai ta dauke kai
Yace oohh dama dagan gan kenan kika bata abinci mai zafi don ta kone ko?cikin masaifa yace haba zahida ,haba ke kuwa
What u did was wrong don kawai kina fushi dani sai ki kona mata baki ?
Tayi saurin mikewa a zafafa tace so what Ashween na kona din !!!and she spit it on my face nikuma ba mutum bace ko?
Ya watsa mata harara Yayi tsaki yace whateva ,,u just showed me baki da imani and u wont get it from me.
Yanzu magana dai ya kare
And Y arent you out yet me kike jira agidan?
Lokacin Idon ta sun ciko da hawayen takaici tace
Kace ena kula da hidiman sister ka ko ba hakan bane,?
Ba tare da ya kalle ta ba yace , i cee,..amma ai ko sorry banji kince ba awajen sai uban haddasa fitina katuwa dake ,look dats not an xcuse.
im so proud of mum yanzun nam sukayo magana mumy tafi ki damuwa dani zahida she cares abt me and my family..ke kam fiti a kawai kuka sa aranki and oll u want is ti blame me for looking after a little girl
Ta sunkuyar da kai kalar munafuci murya cikk cikk tace
Jasmine tafi karfin kace mata little girl baby,
Bazan boye maka yau i really feel jeaulous,seeing her on ur bed and ol dat.
Ya danyi tsaki yace ai sai kiyi tayi, i wont stop dai.
Duk wanda nake tare dashi and hes importan i wll make sure na kula da shi.life is not all abt wht u did to urself but how u treat d ppll around u.
Tace haka ne,im sorry
Yace its ok, ya kamata ki shirya ki duba aikin ko ya ake ciki
Tace kaifa?
I will, yanzu ma zan fice daga nan
Tace uhmmm to nari nima na tashi na shirya kawai
Nan sukayi sallama kowa yayi hnyar sa
Da shikw ta samo sundanyi magana sai taji dan dama dama cikin minti 30 ta kimtsa tsaf ta bar gidan
Shiko bai fita ba dama kwai ya gaya mata nw don bayason ta zauna a gidan tana takura musu,musamman yau da yake jin ya angwance tunanin sa kaqai yadda zai faranta ma proncesa dinsa rai ne,yana zaune a waje ta baya kamal ya sake kiran sa
Nan yace masa gibw zai shigo yola domin akqai manya manyan labarai masu dumi ..
Yace am waiting ,amma kar fa kazo mim da asubah don wallhy princesa ba lpya
Nan Kamal ya shiga tsokan sa tunanin sa ko ciki ne already,don hardly ashween yake iya fadan matsalan gidan sa
Haka dai suka cigaba wasa da dariya har aka kammala
Nan yayi kiran mai gadi ya tambaye inda ya tabbatar masa da fitar zahidan
Sama ya haura ya same ta har ta dan samu ta mike tana zaune akan gado.
Yace u need sumthing?
Ta girgigza kai cikin mamaki tunanin ta ya dan fita aiki ne amma kuma sai tagan sa..murmushi ta dan sauke masa yayi da ya karaso gaban ta ya tsuguna
Cikon sigar tausayi yace ' i hope jikin da sauki ko?
Tayi shiru tana binsa da ido,
Nan ya riko hannum ta yayi kissing yace ayi min afuwa am d bad guy now.
Ta danyi dariya ,tace yaya.
Bai amsa ba Ya dago ya kalleta a hankali
Sai kuma tadanyi shiru,kafin tace im sorry nasan maka laifi dayawa dayawa, ta langwme fuska kalar tausayi
Ya dan yi murmushi ya mike tsaye ya dauko ta chk suka koma kan gado.
Zama yayi ya mikar da ita kanta na kan kirjin sa shikuma na dan shafo ta ahankali
.nan yace karki damu ya wuce, just wantes to know why, me na miki jasmine?
Da tayi tunanin kar ta fada masa kishi ya jawo mata
Amma gudun kar asake amfani da wani dama a cuna mata sharri irin na dazu ya sa' ta fada masa instances duk yadda abun ya faru . Tana maganan ne kamar bata san tanayi in a childish way tanayi tana shagwaba.
Dariya abun ya basa sosai cikin ransa yace mata kenan, bakin ya sake daura wa kan goshin ta yace and wht abt d vibrator? Ko dan nace ban yarda ba shi ne kike so kiyi proving min baki amfani da shi?
Ta danyi shiru, daga bisani tace no,i just feel guilty abt evrting kuma na fahimci kO ma meye ya faru da kai laifi na ne.
Ammy zatyi fushi da ni for not being wht she wants for you"
Ya san me take nifi sarai amma sai ya dan dago ya kalle ta yace and whats dat?
Your wife..cewar ta tana maida kallon ta kansa taji me zaice.
Ya dau lokaci ya na shiru ya na dan murza hannun ta yana wasa da shi don dama hakan yake so ta sa aranta ita din matar sa ce duk sa yasan yana hurting dinta in yayi refrring dinta as sister ma zahida but allbhe wants is to protect her ya san duk iyawar sa bazai iya kare jasmine daga sharrin zahida da mum dinsa ba...
Lokacin ana neman karfe 4.saura sai ya tallafa mata sukayi sallah sannan ya dan zaga da ita waje ko zata dan motsa jikin ta..
Anan suka cinye ranr gaba daya zahida kuma sai akalla 10 ta dawo.
Bata kula kowa ba ta haura sama ta yi kwnciyar ta alaman wani abun ke damunta
Ashween kam yana manne da matar sa kamr yadda ya qudira aransa ranar, ganin karfe 8 ya soma gaucewa ya ce muje wanka ko?
Ba musu ta gyada kai
Komai ya shirya amma sai da aka soma ta shiga zunduma masa ihu fiye da na safen ma..duk hankalin sa ya kuma tashi da kyr yake calming dinta amma ena bakin baiya rufuwa tace
ai baka tausayi na ,mugu,mugu...ni ka kyale ni na huta.
Cikin so da tausayi ,ya raraumo ta jikin sa bayan ta gama zubo masa series of shagwaba " bai jira sun kammala har karshe ba nan ya shiga tsame mata jikin da towel ya kimtsa ta tsaf suka shige daki,
Tsuguno yayi gaban ta yana kallon fuskan data shake shi tana famar sheshhekar kukan a hankali.
Kalar tausayi ya marairaice fuska kamar mai laifin kisa yace kiyi hakuri jasmine kinji?
Ba wai bana tausayin kin bane i want u to gets better ki dena jin zafi.
A shagwabe ta ce ai ema kan jin zafin ni bana so..
Ya taso daf gefen ta ya dube ta yace hey c'mon,
Did u trust me?
Kanta a sukuye tace uhm.
Yace to ki sa a ranki i will neva hurt you,i will take care of you kullum ena tare i wll neva leave you.
Murmushi ne mai dauke da sanyin zuciya ya kufce mata takibta dago kai ta masa tambayar data dade tana so ya amsa saboda silent tears din da ke bin kuncin ta
Shiko har cikin ransa yake fitar da kalmomin
Jin tayi masa shiru ya dauka ko bata amince da shi ba sai ya dago fuskan nata suka hada ido,cikin dauriya ta tari numfashin sa tace promise?
Yyi murmushin mai dauke da amsar with my life.
Sai ya gyda kai yana share mata tears din ,pls stop it kinga zamu na batawa dake in ena hanaki abu kinaki,
Ya dan daure fuska yace kuma jira nake ki warke sai munyi fada next time kikaga ruwa ma bazaki sake tunanin fadawa ciki wai ki mutu ba.
Dariya ma masifan nashi ya bata cikin son ta tsokane shi tace ai kaine kaki kulani, kuma kaga banda kowa a duniya sai kai ba sai na mutu ba
.
Ya galla mata harara yace just shut up and dont eva try dat,i mean it ya dada daure fuska
Tace why ? Cikin dan fushi yace bcos i cant live witout you.
Da wasa take mayar masa da maganan amma ita kadai tasan yanayin da zuciyar ta yake ciki da wayannan kalman ke fita abakin sa.
Nan ma ta sake shagwabewa tace why?
Bai kalle ta ba yace bcos ure my wife
Nan Idon ta suka cicciko fuskan ta dauke da smiles tace and?
Nan ya danyi shiru kafin ya juyo da kyau yana fuskan tar ta, ya dan mata murmushi tare da shafo fuskan ta a hankali yace"" ure my life jasmine.
A hankali ta rungume sa ta soma kuka da ita kanta bata san dalili ba.
Shikam dama nauyi ne a zuciyan sa ,dan yajima yana dakon ya ce mata yana sonta sosai, yanzun ma ya so ya furta amma kuma bazai iya fada ba ne don baya son inyafara ace ko da na minti 1 ya sa taji kamar ba hakan ba.
Yasan in zahida na rayuwar sa yanzun dole ne yayi hurting dinta in on way or d oda,
Bayan ya kammala tunanim nasa ya dago Ya rarrashi matar nasa, anan har sukayo baccin su cike da kauna da shakuwa.
*surriem*
[23/08, 05:43] +234 806 071 2446: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
ka lamunci karanta kulakulai guda uku wto suratul,nas,falak,ikhlas.
Allah sai ya Kare ka daga sharrin mutum da aljan makiyi,mahassadi,mugu da azzalumi,ma cuci kai har ma da ma yaudari
*Allah ya dada kare ki My kakus UMMU FARHANa.da mu baki daya*
*Page▶56*
Washe gari da safen ma shi yayi mata komai kamar yadda ya kamata
Sannan ya sata a gaba ta ci abincin da karime ta sake yi musu.
Anan Ya shirya kansa tsaf Cikin lallashi da tarairaya har suka rabo da ita da sharadin bazai jima ba zai dawo gidan.
Ya sha mamaki kwarai da zahida bata lekosu ba don tun jiyan da sukayi maganan ta tafi office bai kara ganin ta ba shikam
A office Karfe 11 saura kamal ya iso ,nan suka dan taba dan hirar su sannan ash ya ce to lets gets down to business mana ni fa matsu naji bayanin da kace ka samo min jiya
Nan kamal ya danyi murmushi yace hmm.hmm man,im scared of this world
Ash yace meya faru kuma
Kaml yce nothing serious Na danyi reaserch ne akan files din will din baban ku da yake hade da documents din plantation din nan.and guest wht?
Ashween ya dada gyara zama yace ehum what enajin ka.
kamal yace" A takaice dai plantation din nan ba na mum din ku bane sannan ba na daya daga cikin yan uwan ka bane
Ashween ya danyi dariyar mai cike da remorse da tsantsan mamaki
Yace na waye kenan? Dama na fada ba mu kadai bane ,akwai sauran bayani akan dukiyan nan
Sauke ajiyan zuciya kawai kamal yayi ya zaro wasu papers daga yar jakar sa yace kalli nan.
Baban ku yace ya bar plantation dinsa as gado na halak malak ma abun da mrs rod zata haifa don lokacin da ya mutu ya barta da ciki,
Wai a ganin sa shine abun dake cikin ne kawai bai zubar da jinin kowa akan plantation din nan na
Don haka sai ya hana su jabir da su zahida ya mallaka komai ma abun dake cikin ta.walau na miji ne ko na mace
Ashween ya danyi shiruuu yace ,uhmm wata sabuwa.. so,kuma mrs hidayat duk ta san da wannan?
Kamal yace of cous ta sani tun da abun a hannun ta ne su zahida ne kawai basu sani ba , i got d news directly wajen wata tsohowar secteriyar ta mai suna mrs jamila.
Ashween yace aina ka same ta? I know her lokacin ita take cemin mahaukaci bani da lpyar brain, Pls lets go and c her mana nasan akwai abubuwa dayawa da tasani akan hakan .
Kamal ya dan harare sa yace hey relax, kasan matan da shegen wayo kuwaa da kar na sha wajen ta wallhy
Wai don ma Na dai nuna mata zahida ce take son ta san gaskiyar will din shine tafada min,ai ba sunan su bane akai.
Ashween ya tabe baki ,yace uhmm chan musu i dont care abt thy money ,ko ban zubar da jini akai ba ai akwai hakkin jama'a sosai a kai ban isa ba.
Kamal yace ,ka isa mana
kuma dole zaka amsa abunka tunda lailah bata duniyar yanzu"u can still hepl people with it ko Allah zaiji kan mahaifin ka ya masa rahma
ai ba laifin ka bane Ash.
Ko ajikin sa sai ma ya juya kai ya masa shiru ,
Kamal bai damu ba yace Labari na biyu kuma shine jiya contractors masu aikin proposals din plantation sun yarfa zahida akan cewa basu yarda da documentation din ba sabida haka ba zasu sa hannun jari akan gonar ba
Ash ya ce ,oh no wonder mana banga mutumiyar ba,Allah sarki im sure hankalin ta a tashe yake yanzun
Kamal ya danyi dariya yace of cous
Yanzu me abunyi.?
Dan shiru ash yayi sannan yace ka barni da ita kawai,
Ni Zan sa ita da kanta ta tono asirin mana will din nan i want to know everthing. Kuma kaga da ga haka rashin yarda zai soma shiga tsakanin su har mu fahimci sauran gaskiya.
Kamal yace good one, amma nima zan sake komawa wajen mrs jameelah din nan, i want to know the origin of zahida ...
Ash maganan nan fa akwai nauyi sosai akwai abunda zahida bata sani ba a rayuwa.
Ash Ya dan zaro ido a kasale yace Allah ko kamal?
Nika san meye ma nake so
Kamal yace sai kafada
Nan ash yace ,i want to know our full origin daga ena muka fito duk maganan nan banga ance ga yan uwan uwar mu ba bare yan uwan uban mu..
Kamal ya danyi shiru yace, gaskiya ne to ka barmin komai a hannu na kawai i wll get bak to u.
Nan Suka cigaba Suna cikin dan tataunawa sama sama sai ga zahidan ta shigo hankali a tashe,
Fuska ba yabo ba fallasa duka suka gaisa ,sai ta dawo gefe da shi ta zauna tayi shiru.
Kallon kallon suka mayar ma juna da shi da kamal sannan ya ce baby na.
Meke faruwa ne u look dull,?ko ba lpya ne
Ta dan yi ajiyan zuciya tace baby lpyata lau, im just so sick and tired. wai ace