Showing 6001 words to 9000 words out of 219669 words

Chapter 3 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4082

juyo ba ya sa kai ya fuce kuma bai tanka ba
Tanajin motsin saukar sa kasa ta tayi wulli da bargon ta mike tsaye
Sai murna take tana dariya"




I love you besty *asmeenatzeeyan*❤❤




*surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



```UP👯🏻‍♀
NIJA🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💃🏻
Even if u dint make it to end, we apeciate how yhu paint the hrts of fellow nijerians with smiles today🇳🇬🇳🇬``` 🇳🇬💯



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.





*Page▶3⃣*




Da farin ciki jasmine tayi bacci ranar,
tun daga lokacin kuwa kaunar sa yake ninkuwa a zuciyar ta ,,,sai dai sam bata samun lokacin sa
Don ko ya dawo gida yafi zama a dakin sa yanzu

Daga gefe guda wata mace wacce akalla take early 30s din ta a shekaru
Cikin shigar ta na qasaita wanda ya riga ya boye shekarun ta ta fito tsaf kamar kullum
Da mammun ripped jeans ne hade da riga red silk satin longsleeve mai budadden buttons ta gaba
Ta dan yi rolling kanta da karamar veil wanda da shi da babu duka daya ce..ma'aikatan ta sai binta ake abaya tana zuba yauki da mulki

Duk da shirgegen spec din dake manne kan fuskan ta kywun ta baya boyuwa don kuwa ko makaho ne ya ratsa gefen ta yasan ita mai kyau ce
Zahida rodriques aka rubuta gaban offishin data shige ciki
Nan security suka dakatar da dunbin Client da suke so su gana da ita
Waya take yi'
Ohh .'Jamal please help me
I promise ,wannan shine na karshe
Cewar ta cikin wayar fuskan ta dauke da alaman tashin hankali

Ah' ah zahida
Ni dai nace ki mance da wannan harkan kawae
Is too dirty " zai iya fin karfi na fa ko a sharia ce
Saboda mutanen nan suna dealing da drugs ne and is dangerous u know?

Juyi tayi cikin bacin rai "So what? tafada a hatsale tana buga desk
Ohhh mine ,Arent yhu d best lawyer?yaci ace baka shayin kowa
Haba jamal karka bani kunya mana
I need dis business just do sumfin abt it please
Bata jira amsar sa ba
Ta katse wayar ta
ta zauna tana huci

Cikin dar dar sectaryar ta wacce take rakube a gefe ta ce "madame clients sunyi yawa yakamata ki duba su yau koda kadan ne

"nan ma ba tare da ta kalle ta ba tace
Just get out"
Jiki na bari sectarayin ta yi waje ba musu
..yuu mutane suka yo kanta
Ta rasa ma me xata soma fada musu don yawancin su sama da wata shida suna jiran su gana da ita amma shiru
'
Tana zaune ta dafe kanta tana tunanin yadda zata fuskanci mrs rod(mahaifiyar su) inta rasa wannan case din gashi ta barnatr da kudi sosai ba na wasa ba
Cikin wannan tunanin nata private wayar ta ya buga ringing
Ko da taga kamal ne ba bata lokaci ta sa a kunnen ta "
Hello darling
Tafada cikin wata shu'umar murya
Hey...yace yana kashe mata jiki da daddar sexy voice dinsa shima
Ena ta jiran ka i was expecting to see yhu at my office today ko anfasa deal din dani ne?

Dan kasalallen murmushi yayi mai sauti yace
No .
In ba ayi dake ba who else ?
Kece fa kankat a qasar" dont forget that , miss world beauty queen .

Wani zazzaafan murmushn jiji da kai ne ya kufce mata tana wani rolling eyes
Dinta a lokaci guda
Murya kasa kasa tace i wont
Mr
Sweet talker.
"
So how far lets talk abt business baby yace

Oh yes am at your aervice kai nake jira ai

Ok and, i hope kinsan bani bane asalin mai abun right

Yeah ..tace cikin rigima

Ok toh yayi " lets hit it yace tare da katse wayar.

Ba tare da ta kara minti uku ba ta dau jakar ta itama ta fice
Tsaye sectariyan ta tayi
Yayin da ta watsa mata wasu wulakantatun kallo
' ena aikin dana sa amun fatan kun gama ?
Yes maaam
Gaba ta mike cikin tafiyar ta na qasaita sectariyan na biye da ita abaya tana koro mata bayanai

Cikin makeken show room na fashion designs suka shiga
Kwararaun Maikata ne kusan goma yan mata shar da su
Kowa sai famar aiki take
A kimtsa nan a gyra chan

Turbarkallah ..iya tsari da haduwa wajen yayi
Ga shi duk designer s din ba wanda ido bazai dau lokaci wajen kallo ba

' ena son komai ya zama intack in just 10 minutes
Cewar ta sannan ta fice ..

Bayan kamar mintuna talatin kaf aka kimtza zahrod fashion and designs company
Just in time wasu tsadaddun sport cars guda biyu suka sauka bakake kirar BMW
Tamkar basu taba taka qasa ba haka jikin su ke sheki
Tuni aka isar ma zahida sakon bakin ta sun iso wacce tuni harta sauya shigar ta zuwa wata gantalalliyar fitted gown royal blue tayi parking gashin ta gefe sosai tayi kywu

Jikin windown office ta rabe tana kallon su don tun kafin tasan waye kamal ke masa deal din gabanta ke faduwa akan lamarin"tabbas tasan ba karami bane,
My Kamal'" tace cikin yanayin Shauki zuciyan ta na yabawa da kywun halittar sa da kwarjinin sa"
Dube dube take ko zata hangi fuskan wanda ya fito dayar mota amma sam bata gansa ba sai bayan sa yayin da ya ma tania jagora suka nufo ciki
Ras ras taji gaban ta ya fada ganin tsarin kywu na tania
Ga shi duk wani cika cikan classy ladies ta cika su dam

Ruwa ta koma ta tsiyaya ta sha sannan ta kalli kanta a glass din window ta sauke ajiyan zuciya tana cewa
Am beautiful".yes i am
Ta dada lumshe ido tana breath in breath out sannan ta fito
Masaukin baki a ka ajiye su
Tania dake gefen ashween ta rike magazine mai dauke da hoton zahidar tana kallo
Sama sama ,cikin jan aji

Hey durling "cewar ta ta cikin yake tana kai hannu wa kamal ,
Softly ya rike hannun ta manna lips dinsa akai
Yace bae..u look gorge
Hade da kashe mata ido

Uhmm meet him ya fada yana nuna mata ashween da gaba daya zuciyar sa ta shiga wani mummunar Yanayi tun ganin farko daya mata tana shigowa wajen
"hm duniya kenan"
Lallai kuwa zahida ce
" devilish ' cikin ransa ya raya
Da kyar ya kimtsa kansa ya mike tsyae tare da tania
Ya mika mata hannu "
Shiru tayi tana yake sabida bata tabajin akwai wanda kyunsa zai sa taji ta qaskantar da nata ba sai yanzun

Gira kamal ya daga mata alaman ta mika hannun mana
Kafin Ta dawo hankalin ta tace uhhm sorry"forgive my manners'
Ure higly welcome i must say
Cikin ido yake kallon ta don ji yake kamar ya shake ta atake ta mutu

Komai dawowa masa yake har kwayar idanun sa sun soma rinewa
Ya daure yace Thanks .. atakaice shima ya sanya fake smiles
Ba yabo ba fallasa suka gaisa da tania
Sannan suka wuce show room
Sosai take bada kanta ma ashween amma sam hankalin sa baiya jikin sa saboda haka magana ma bai cikayi ba awajen

Daga tania har kamal sun kasa gane masa
In banda ma tsoro da suka soma ji kar ya kofsa musu
So what did ur lady likes handsome ? Ta tamvaye sa
Wani kallo ya mata mai wuyar fassara cikin ransa yace
Kamar bani bace take cewa ugly monster da chan mswww"
Wani shu'umin kallo ya mata kallo daya kamasa kasan daurewa yake fitar da maganan
Yace she 's my gold
I want d best..just like yours,
Dan tabe baki tayi cikin Sigar jan aji wani bangaren zuciyar ta fal jin cewa ya dan yaba da dressing dintan sannan tace
Am at ur service prince

Bai kula ta ba ya kau da kai,
" Uhmm,uhmm, ladies take ur time
Excuse us'
kamal yace tare da jan hannun ashween din sukayi waje
Ba su tsaya ko ena ba sai cikin mota enda daga shigar sa ya sunkuyar dakai kan stiring
Ashween ?
Whats wrong man ya haka ?

Jin Shiru bai amsa sa ba ya sa ya soma rarrashin sa
" kayi hakuri mana ashween
D game has has just started insha Allahu ena tare dakai
Zamuyi nasaran karya su please be strong.

Da kyr ya dago kai don tun da ya tsunguna abu daya yake gani
Yadda lailahn sa ta mutu a hannun sa
Siriirin hawayen sa ya goge
Yace 'ure right
But i think i need a break
Wallhy i cant stand dat devil
Komai dawo min yake musamman intayi magana ji nake kamr kaina zai kunce

I know ..ai dama ba ma kanka zakayi ba
Ka tuna alkwarin da ka ma lailah
Just rmember dat bro

Dan shiru yayi na dan mintuna
Sannan yace muje "

Daga gefen su zahida kuwa ena ka saka da tania duk da ma tana dan jin kishi aran ta
Sai lailaya ra take kamar kwai tunanin ta a dole ko tanan zata samu shiga wajen ashween

'sosai tania ke vata tough time musamman wajen iya kushe kaya dagangan amma haka ta danne maganar ta ke biye mata da yake "
Suna daga gefe
K Cikin nishadi da jin dadi ta mika ma ash hannu
" im so honoured na gode sosai
Allah ya bar zumunci handsome

Murmushi kawai yayi baice uffan ba sai wani shuumin kallon daya bita da shi
Peg kamal ya mata akuncin ta
Ya mata bye

Har bakin mota takai tania wacce bata cika ma kulata ba ,sukayi sallama

Komawar ta office ke da wuya Sai kawai taga alert
ba tare da bata lokaci ba ta juya tana kallon tafiyar motocin su
Da kuma makudan kudin daya zuba mata a act

Oh my god he's mine tafada tana bin empty seat dinsa da kallo tace
Ash R '" ko mutuwa zanyi sai na sameka.

Sukam Tun a hanya suka rabu inda kamal ya wuce gida avunsa shikuma ya karaso tare da tania
Mansion din su

Wajen 8pm suka shigo suna hira kadan kadan irin na abokai
' sallama yai ba kowa dan haka yace ta zauna anan shikuma ya Shige ciki
Kwance akan cinyar ammy ya tarda ita suna hira gwanin sha'awa
Sai da wani sanyi ya ratsa zuciyar sa ganin su hakan
Murmushi suka sakar ma juna da ammyn
A ladabce ya rusuna ya gaishe ta
' ammy tania tazo ku gaisa ko na kawo ta nan ne .

Tania?
Wacce ce tani kuma ashween,ammy tace

Ohhhh"" bari kawai zan miki bayani daga vaya
Just answer me plsssss na kawo ta nan
Ko nace ta tafi?

Ah'ah muje dai
Tashi mun tafada tana daga kafadar jasmine da kanta ya riga daure '
' tsaye tania ta mike har ammy da ashween suka karaso
Gud evening mother tace a Ladabce tana rusunawa

Da fara a ammy ta amsa tana tallafo ta
Shima murmushin ya sa a fuskan sa yace
Ammy wannan itace tania
My bestfriend in england tare mukayi college ammy
itama ta iya wasar polo sosai

Dariya ammy ta danyi tace tayyi
Ure highly welcomee my dear '

Cikin
nitsuwa tace thanks maam
Ni zan wuce dare ya somayi,


Ba tantama ammyn ta mata godiya sosai sukayi sallama
Sannan ya bi bayan ta suka wuce

Koda ta koma dakin bata ga jasmine ba
Sam hankalin ta bai kwanta ba
Ita dai kamar ta ganta lokacin Da zasu fita ta na biye da su amma kuma sai bata ganta a faloun ba

Wher is she?
Tafada tare da juyawa ta nifi kofar dakin ta

Koda ashween ya dawo daga rakiyar site dinsa ya nufa kai tsaye

Nan ya kammala kimtse kimtsen sa ya haura chan kololuwar gado ya kwnta rigingine yana jin bugun zuciyar sa
Take wani zazzafan zazaabi ta rufe sa sai kyarma yake idon sa gam yana tuno wasu abubuwan da suke matukar razana sa

Zufa ne ya soma keto masa sai juye juye yake shika dai

Ko da ammy taje kofar dakin jasmine tayi iya kokarin ta don ta bude mata kofa tanaji amma sam taki budewa haka ta hakura ta koma cikin rashin fahimtar sauyawar nata lokaci daya.



🤷🏼‍♀



*surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥


*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



```aslm alaikum mata da yan mata, muji tsoron Allah mu dena kebewa muna gamsar da kan mu ta hanyar "masturbation" ,
maganganun batsa da kalle kallen batsa,
walau a hotuna ne ,shafinan internet ko videos" HARAMUN ne, CUTAR da kai ne sannan kuma hanyar bada SHAIDANU kofa su shiga jikin mu..
Wannan karamin tunatarwa ne ,Allah ya tsare mu daga sharrin shaidan ameen🤝🏼🤒
```




*Page▶4⃣*




Tun ranar da zahida ta soma ganin sa itama ta qudiri niyyar shiga harkan sa,
Komin shi private ne don haka bata cika samun information akan tattalin arzikin sa ba,
amma duk enda ya sa kafan sa acikin fadin garin sai an fada mata .

Tun tanayi tana jan aji ganin matsayin ta da kyanta,
har ta hakura ta soma cusa kai tana bibiyan sa kai tsaye
Sai dai sam ashween baya bata kai..hirar su dayan biyu shikenan ya dauke mata wuta'


Cikin gidan su da safe misalin tara da rabi jamal ne agefe sai jabir dauke da wata karamar baby girl a hannun sa ,dukan su kannen zAhida ne duk da ma ba uwa daya bace ta haife su.

kallo daya zahida ta musu ta ajiye spoon din hannun ta
"Guys...ban fada muku ba :
Nayi new catch..sabon saurayi dal a leda.

Cikin hanzari jabir ya ajiye spoon din shi yana neman tare dariyar da ta so ta shake shi
Haka ma jamal ya tsura mata ido cikin mamakin maganan nata

Ganin yadda ta ke musu kallo alamar tambaya ya sa shi saurin cewa
Good news sis,shi kuma daga ena ne haka ?

I know he must be handsome 'jabir ya tari numfashin sa da cewa
Ba tan tama tace of cous
Kyawun ma na bugawa a jarida.. im floored,ga kudi ,ga aji ga structure ,brothers i think ive found the one

Shiru su kayi suna kallon yadda ta karkace sai zuba take kamar ta haukace
Da kyar jamal yake sake mata wani makallen murmushin yake amma sun kasa tanka mata

Dan harGa Allah ya gaji da settling kara na auri sake da zahida take yi da maza
can yayi kwafa yace
"Toh Allah ya sa dai wannan na zama ne
tare da mikewa tsaye yana dan gyara suit dinsa

Wani kallo ta bisa da shi tace" Buuuh tab, jamal?
Me kake nufi da Allah sa na zama ne ?..msww to zan baka mamaki wallhy '
I trust you sis wallhy nasan xaki iya"Cikin wata shu'umin dariya jabir yace " ta galla masa harara
Hhh Allah ya kaimu toh
So when is d weeding?

Nan Ta dago spoon dinta kafin tace"Uhmmm look jabir, bawai mun fara bane fa
Amma kwanan nan zamu zama daya nida shi
Har gidan nan zan kawo shi ma mummy zaka gani..
Ta mike ta fice abunta .

Dariya jabir ya cigaba dayi inda jamal dake tsaye kansu ya kada kai ya Bi bayan ta shima


Gefen su jasmine kuwa Durgushe tayi gaban ammy tayi zuru zuru da ido ammyn tace
" baki ban amsa ba fa jasmine
Murya chan kasa tace babu komai ammy
Bacci ne ya debe ni ko nima vansan na yi ba ..
Hmm toh shikenan jeki ki kira min ashween ina son ganin sa yanzu
" dan shiru tayi
Kafin tace ammy?
Yes, ta daga tana kallon ta
Uhmm..uhmm...shikenan dai
Sai ta fice da sauri ta bar dakin
Baki wangale ammy ta ke kallon ta don ta tabbata akwai wani abu strange game da jasmine

' tana kaiwa bakin kofar ta kalli kanta da kywu simple riga da skirt ne na english wears mai vneck ta sa sai dan pure white hular ta mai kywu da ta makale akan dogon suman ta
knocking ta soma yi a hankali
Amma shiru bata ji amsa ba ..
Takai kusan minti biyar
Daga bisani kawai ta dan tura kofar ciki ta leka
" ennalilhi wa enna ilaihi rajiun yaya?
Tafada a razane tayi kansa da gudu
Kwance yake a tsakar dakin daga shi sai farar armless da ash colour three qtr suman kansa ya barbaje a fuskan sa a hankali yake fitar da numfashi
Take hawaye suka soma sauko mata
Yaya meke damun ka
Baka da lpya ne tafada a rude
Dan lumshe ido yayi alamn yana so yace mata ta fita amma sam ya kasa bude bakin sa
' hannun sa ta rike gam gam amma ta kasa motsa shi bare ta raba shi da kasa
Ita kanta bata san lokacin da ta soma shafa fuskan sa tana calming dinsa ba
Shi kuma Gam ya rufe idon sa, yana kokarin saita kansa amma sam ya kasa
Sannu yaya ,bari na kira ammmy muje asibiti,
Bata jira ba ta wuce da gudu tana kwalla kira
Tun kan ta karaso ammyn ta jiyo ta don haka itama ta fito a hanzarce
Jasmine,lpyar ki kuwa
Ki ke kwala min irin wannan kira?
Ammy, yaya ne vaida lpya tafada cikin muryan kuka da tashin hankali

Dum zuciyar ta ta buga da sauri ta wuce sukayo dakin nasa tare
Koda suka shiga gani tayi har ya koma kan gado yayi ruf da ciki ya juya kansa gefe yana maida numfashi
Meya same ka Ashween ..cewar ammy tana dan dafa kafadar sa
Dan shiru yayi kafin ya juya
Charaf ya sauke rinannun idanun sa akan nata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login