Showing 12001 words to 15000 words out of 219669 words

Chapter 5 - So Makamin Cuta Complete Hausa Novels Compelet By Surayyams.txt

14 Mar 2026

4087

fasa kwai kasan ni ba kunyar ta nke ji ba ko

Dan zaro ido waje yayi yace hold on"
Bazaka min haka ba ko kamal?
Kabari dai ta kara girma yanzun naga kamar rigima ne take ji dashi
Kullum cikin wani yanayin haushi na take musamman en na waje tare da ita

Ohhhhh yanzu ka yarda itace hrt cntroller kenan?

Mswww baka da aikin yi
Nikam sai anjima ,yace yana murmushi a boye

Noo wait yi hakurri
Tsaya mu kammla maganan zahidan nan pls
Nan suka cigaba da kulle kulen su

Daga chan gefe cikin mota kuma jasmine ta share hawaye yafi abun a kirga waima Ko dan ta samu saukin abunda ke tokare mata kirji amma ena ..kishin sai dada huruwa yake a ranta
Gashi tana dan juyawa ta dubo sa sai taga yana dariya ko murmushi

Kusan minti 15 sai gashi ya dawo
Da sauri ta dauke kanta ta juya masa baya batare da tasan tayi hakan ba

Binta da kallo yyi yace " uhmmm na bata miki lokaci ko
Bata amsa shi ba..
"Im sorry" yace a sanyaye wanda ya sata jin dama dama a ranta
Da Kamar bazata yi magana ba
Ta kuma cewa ba komai

Ko da suka soma tafiya yayyafi ne mai dan karfi aka soma yi
Ko ena ya kulle cikin motar dan haka a guje yake jansu har suka isa gida yayi parking'
" yana fitowa ya zaga ya bude mata kofa baice uffan ba ya kure ta da ido don ya lura kamr fushi take sosai,
Wani fat fat kirjin ta keyi ga sanyin dake ratsata daga cikin mota ga na rairayin bishiyoyin cikin gidan

C'mon yafada yana tallafo hannun ta cikin nashi
Karar saukan yayyafin ke dada rudata barin ma yadda yake kallon ta baiya ko kifta ido

Ba musu ta bashi hannun nata
Sai jitayi yayi sama da ita
Da sauri tare sa ma fuskan ta rumfa da kirjnsa har yakai ta bakin steps ya ajiye ta.
Cikin wani irin Yanayin yake kallon ta yace "shiga ciki ena zuwa,

Tsintar kanta tayi da shagawbe fuska murya ciki ciki tace ok

Nan ya juya ita juma ta rakube gefe tana kallon Sa ya koma jikin motar ya dauko kayan ice cream dinta da wayar ta
Da sauri tayi cikin gida ,

Tana shigewa daki Ruf da ciki tayi kan gado tsammanin ta bazai jima ba zai shigo mata da kayan ta

Ganin kusan minti 20 ba alaman duriyar sa ya sa ta mikewa da niyyar kwabe kayan jikin ta
Auchhh"" innnalihhi,na shiga uku, tafada tana kokarin fincike suman ta daya kanannede zip din rigar ta
sakamakon Sauri saurin da take yasa ribbon din Ya sabule ya fada kasa

Da kyar ta dan ja rigar kasa ya rufe cinyar ta
Idon ta har ya ciko tsaban azaban zafin da takeji a tsakr kanta
Sai kokuwa take faman yi tana zAresu a hankali kamr zatayi kuka"
'
daga bakin kofa 'minti biyu ya dauka yana kallon ta bata sani ba har ya iso daf
Sai ji tayi lallausan hannun sa kan nata ...
Riko daya ya ma gashin duka Ya tattare su waje daya a hankali
Sannan ya zAre wayanda suka sarkafe cikin zip din lokaci guda ya sake su
Kunya ne ya rufe ta sosaii do kuwa gadon bayan ta ne tarwal awaje ko bra ita bata cika sawa ba
Nagode
Tace kanta a sun kuye tana motsu motsu

Shiko baice uffan ba ya ajiye mata kayan ice cream dinta da wani bakar gift bag wanda ita kanta bata san ta ena ya samo ba
Ga dai wanda ya siya musu da salma
Gefe guda

Here.. yacce yana nuna mata wayr ta
Yace Gudnite..
Kamar walkiya bat ya bace a dakin

Ba tare da bata lokaci ba ta bude wannan haddadiyar gift bag din
Cikin wata matte black kwali madaidaici ta fitar da wata kafirar farar dinner gown fitted

Wani ihu ta zuba da sauri ta toshe bakin ta
Ta hau tsallle tana murna
Oh my god " this is sooo beautifl tafada sannan ta sake maimaitawa
tsaban murna
Da kyar ta ajiye kayan cikin kwalin Ta bude dayan gifts bag
Itama perfumes ne da
Shoes italian tsaddadu
Sam bakin ta ya kasa rufuwa don haka
Ko ta kan kayan kwamulashe batabi ba
Ta danna ma salma kira suka cigaba da ga inda suka tsaya
A haka har bacci ya debe ta ...

Fannin ashween ko gadon ma bai kalla ba yana zaune kan soft couchh dinsa yana tunanin abubuwan daya gani a wayar jasmine din

" hankalin sa ne ya tashi sosai zuciyar sa na tsanan ta bugu
Can cikin makoshi
Ya ke furta no. no .. jasmine'wai ke din ma so na kike?



🤔🤦🏻‍♂




*suriiem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




```Guda shida "mafi nagartattun furucin neman kusanci da ubangiji```
*1-Astagfirullah*
*2-hasbiyaAllahu wa neemal wakeel*
*3-la haula wala kuwwa illah billah*
*4-yah zul jalal wal ekram*
*5-Allahumma salli ala nabiyyil ummiyyi wa aalihi wa barik wa sallam*(durood sharif)
*6-la ilaha illah wahdahu la sharikalah lahul mulk wa lakl hamd wa huqa ala kulli shay'in qadeeer*

```Duk wanda ya lamunce su ya sani Babu abunda zai nema ya rasa.na kariya:lpya,arziki,nitsuwa,yayewar bakin ciki haihuwa,hakuri'.juriya,
tawakkali,kwanciyar hankali"kusanci da aljanna,daraja wajen ubangiji Da uwa uba kuma karin imani"

Uwar gida zaki iya kulla su duka ko daya daga ciki a bakin ki ko ayayin da kike aikace aikacen gida ne ba sai wani yaji ba,kamr lokacin da kike shara, wanke wanke wanki,abinci,tafiya, ds maimakon wake wake da gulma ko ma tunanin banza da bin diddigin kishiya ko makamancin haka
mu daure mu sauya da wannan..Allah ya sa``` mu dace❤🤒




*Page▶6*





"Zahidah ..zahida? Madam hidayat take kwallah kira daga sitting room
Dauke da wani news paper a Hannun ta

Cikin yanayin fizga da jiji dakai take saukowa daga steps bakin ta gum
Ko amsa kirar bata yi ba
Wani mugayen harara mrs rod ke xuba mata da gefen ido ta sarke hannun ta a kan kirji ta dake

"ita ko zahida sai da ta sama ma kanta mazauni sannan tace
Kin kira ni mummy"
A hatsle ta dubeta sannan ta wurga mata jaridar a jikin ta
Ena so na san waye wannan sabon saurayin naki now!
So start talking tafada da commanding voice

'dauke kai tayi cikin bacin rai
Daga bisani tace
Sunan sa ashween R .
Sai taja tayi shiru

Bangane kinyi shiru ba
Sai me kuma? Look zahida'bazan sake ki sake kawo min wani dan karya a gidan nan ba..yaushe kuka fara har kin fara tallen relationship din a media?
Waye uban sa ,me yake dashi apart frm kywu ..nawa ya tara ta yaya kuma zai kawo cigaba wajen ma familym rodriquez?wayyann su nake so na sani

Tunda ta fara zahida ke kallon ta baki galala"
Dai dai lokacin jabir da jamal ke kokarin shigowa

Ta juya tace" Mummy?duk wayyanan na me haka
Ni dai ena son shi
Kuma ba abunda zai hana ni auren sa

Baki isa ba mummyn ta daka mata tsawa"
I said no way..
Jamal ne ya taro ta da sauri yace
Hey mum calm down,me yayi zafi?
Kubi abun a hankali mana

No" tace tana kallon su gaba daya
Nace ya isa haka jamal "
After all i did for you
Ku rasa wanda zaku raina saini?magana na nema ya zama banza a gidan nan
A hause i built with all my might and strenght?don Na bata lokaci ena investing akan ku ba wai cewaa nayo kuna kawo min wayan da zasu na karya min arziki bane

Mummy sau daya ne fah?

Just shut up ta dakatar da ita ..sannan ta koma kan jabir
Kai kuma jabir kar na sake jin kayi ma yar wani ciki a qasar nan
im tired of sending those bastards of yours to the ophanage yanzu kai zaka iya girga yayan ka a duniya ?
And yet ure unmarried.

Wai ku Bazaku girma bane ?
Toh nidai ya isah haka
Na gode Allah ma duk
Kun san hali na
Daga yau bazan sake daukar wani shegen taka ba
And Lemme see who dares me
A fusace ta karashe magana cikin tsananin fushi ta wuce fuuuu tayi sama

Shiru ne ya ratsa wajen sosai
Don kuwa tun suna kanana mrs rod bata taba daga musu murya kamar na yau ba

Cikin zuciyar ta take rayawa"
Hmm lallai abunda shafiu(mijin ta na karshe ) ya mana ya taba mummy, ita dai damuwar ta kar arziki ya ragu sai dai ya karu"hmm just 1 mistake amma har yau tana min masifa akai..ikon Allah
Daga bisani ta dago tace
Jamal pls talk to her tunda kai bata fadi laifin ka ba
Ni fah gaskiya sai na auri ashween

Dan murmushi jabir yayi yace "Hmm dama baza ace yayi komai ba ai
ba yana kare ta a koutu ba

Shikam jamal Mikewa tsaye yayi
Ya ce ure unbelivable guys
In zaku sauke girman kai ku bata hakuri zaifi muku
Kowa dai yasan wacece mummy so suit urselfs ya fada yana lumewa site dinsa shimaa

Tsuka taja "Ba kunya ta mike ta shige site din mummyn kai tsaye ..nan ta soma lallaba ta
Da kyr suka samu fahimtar juna don kuwa zahida girman kaine da ita sosai

" ok fine mummy tace amma
Ba zaki aure yaron ba sai jamal ya kammala min bincike na akan sa inkin yarda fine,

Dan shiru tayi daga baya ta ce toh shikenan..na yarda



Wani makeken hotel aka kama domin hidiman domin tun a daren suka soma karban bakin musamman friends din sa daga kasar waje
Gayu ne tubarkallh kowa naji da kansa ga kudi..
Wasu sunzo da matar su wasu da yan matan su
Sosai aka qawata wajen
Yayi kyu sosai kamr an zana da hannu

Duk da partyn strikly on Iv ne waje tam ya cika da manyan Mutane kowa na dokan hancin kowa

Musamman atmosphere filin ranar ya sauya tsaban hidima da harkokin dake gudana a wajen
Karfe biyar aka soma red carpet, photo artist kala kala abun kwanin sha'awa
Ko wa ya zo sai an fadi title dinsa sannan ayi pic a bashi mazaunin sa

Daga cikin gidan ko Su biyu ne kacal a dakin ita da salma
Sai artist wacce ta specialisng wajen make up
Gyran gashi da duk wani harkan tande jiki
" haddadiyar red gown mai design din black stone gefe guda akayi sliding da wata bakar net mai kyaw
Colour kayan kusan iri daya wacce hudayya fadoul ta yi designing musu
Sai dai da shike salma batada jiki sosai flair gown aka mata wanda ya mata das das kasar kuwa ta bazo kamr sarauniya
black head suka sa kowacce ta kamo suman ta ta baya
Sosai sukayi kywu don kuwa kafin su fito sunsha pics ba adadi a dakin
Cikin surutun nasu Mai aiki ce ta leko ta ce
Jasmine madam na kiran ki
Ba bata lokaci ta bi bayan ta don da shike sun kammala shirin su dama tsaf

" simple suit yasa cool royal blue wanda daga ganin kasan ba na kana na bane
Sosai kalar ta dauke sa
Sai wani sheki yake kamr ba mutum ba
Ko da ta sa kai sai famar jan jelar gown din ta take tana tafiyar mai dauke hankali bata kallon gabanta bare baya

Gefe ya koma da sauri ya tsaya ya kura ma kyakkwar halittar ta kallo
" tubarkalh yace yana lumshe idon sa
Take wani abun da baitaba ji aransa ba ya ziyarce shi " sai yaji bazai iya bari ta fice wani waje a hakan ba

Da sauri ya bi bayan ta zuwa site din ammy
Kwance ya same ta jikin ammyn
Tana dariya dan ba karamin zugata tayi ba
" shigowar sa ya sa suka sassauta dariyar na su

Ammy" yafada fuska ba yabo ba fallasa
Come here, tace tana masa hannu
Ba musu ya shigo ya zauna gefe
itako ammy ba irin nasiha da bata musu ba
Don azuciyar ta
Tamkar ranar auren su haka takeji
" Jasmine jeki ki wajen su hajiya hadiza ki gaya musu sako na kinji

Toh ammy tafada ta wuce
Ya bita da kallo

' dan kallon sa tayi a nitse tace Yadai hero
Naga kamr hankalin ka baiya nan


Nop Yana nan ammy
I just have 1 request kuma nasan zaki min
Ya fada a marairace
Uhmm enajin ka
Amm' uhmm"
Ammy kice mata ta sauya wannan kayan ya fitar da shape dinta dayawa kuma fa cikin mutane zamu shiga yanzu

Sauya kaya kuma ashween? Tafada cikin mamaki
To wanne ZAta sa?
Chab jasmine ko anya zAta yadda m
Kaduba dai kaga yadda kayan ya mata kyuw ajikin ta

Ohh Ammy kiji abunda kike cewa fa?
dama sai ta yarda ne
ni fa wallhy banson Abunda
Zai bata min raine da sai na sata ta cire da kaina
Don dai ba zata fito haka ba kam, .

Batayi dogon musi ba tace "Toh naji bari ta dawo sai na sa ta sauya jeka kaima karkayi latti

Murmushi yay ya mike
Dan peg ya manna mata yace dats like yhu ammy
Ena jiran ki
sannan ya fita...

Karfe biyar da wajen rabi ashween da ammyn sa suka fito yana damke da ita
Nan aka dauki hotuna kala kala yan uwa da abokan arziki
Cikin wannan ribibin ne wata benz sport ta dosu wajen wanda kusan ya so ya janye hankalin mutane
Golden brown italian gown rabin gwuwarta ta sanya mai sliding hands sai sheki yake
Duk da shigar ta bai nuna alakar ta da tarbiya ba ba wanda ya isa ya kushe haduwar ta
Murmushi ta sake mai cike da jan aji tana tahowa ahankali
Yayin da kamal wanda shima tsaf yake ya daura sunglases a idanun sa ya karaso ya mata jagora

Tsaba rigima da jiji da kai dake dauke a fuskan zahida ya sa mutane ke binta da muzurai

Ashween da tuni ya ganta saibya dauke kai" ko ajikin sa yana tare da bakin sa sunata surutu ana dab za'a fara programes
Karar Shigowar tex din kamal ya sa shi cewa
Excuse me sannan ya nifo su
tun kan ya iso ta takure tana kallon sa" wow hes sooooo cute
Ba kunya ta juya tana kure sa da ido har ya iso daf
A lokaci guda suka sake ma juna murmushi "yace
Ure highly welcome zahidarod!
Thnks handsome im honoured "
cikin rigima ta amsa

Be my quest pls, ya fada yana mata jagora
chan sama wajen seat dinsa ya ajiye ta sai yauki take

Ba a dade ba aka soma introducing dinsa enda aka fadi matsayin karatun sa da kuma achievemts dinsa so far
Tafi ne ya dau wajen
Enda zahida take jin wani sabon shaukin kaunar sa musamman data ji yadda yaja kaya wajen harkan dukiya da muammala na rayuwa

Cikin ranta tace" Shine miji na ' hes mine
tafada makanta ta sake maimaita wa
Sai sake murmushi take ita kadai

Bayan kammala dan takaitaccen jawabin da yayi na godiya da sauran su
Nan aka soma perfomance na artist ,comedians da cultural events wanda ya bala'in sa kowa wajen nishadi
Sosai shagali yayi shagali zahida sam ta kasa zama waje daya duk enda yayi tana nan makale da shi duk da yana kau da kai . ..


Daga Cikin gidan shiru ba kowa sai sheshekar kukan dake tashi daga dakin jasmine
" toh ki kashe kanki mana, haba jasmine
Wani irin rarrrashi zan miki dan Allah ni wallhy kin fara ban haushi fa
Cewar salma cikin damuwa da tashin hankali "

' an tsane ni a gidan nan
Kowa na chan nine za'a wani ce min na zauna anan kamar wata karamar yarinya?

Kai jasmine ,kema kinsan Akwai dalili kibi abun ahankali mana

Uhm uhm salma ko don banyi kywu bane basu su na fita da su

Ke ma kinsan ba haka bane
Nidai zanso ki musu uzuri
da kike cewa anbar ki ke kadai
Baga ni ba
Tashi ki sauya kayar naki sai mu ci abinci ni yunwa nakeji

" ba musu ta dan sa hannu ta wiping ragowar hawayen ta tace
Barinje na dauko mana toh

Minti 15 ta dawo dauke da tray, mai aiki na biye da ita da sauran kayan kwamulashe
Nan suka baje suka sauka kan abinci
Suna hira kadan kadan har salma tayi nasarar kaucer mata yanayin datake ciki

"
Gefen su ashween kuwa sosai ammy tayi amfani da damr ta wajen nuna masa mutanen ta
Sannan ta yi signing din dukka companyn ta da sunan sa ta damka masa a matsayin tukuwici da amanar data bar masa duniya da lahira
' it was realy emotional don speech din data bayar sai da ya sa kusan rabin wajen kuka duk jikin su ya mutu
Nasiha ne mai ratsa zuciya da kwawalwr mai tunani
Shima Ganin maganan nata na neman masa illah yasa shi zamewa cikin dabara ya dawo gida straight ya wuce dakin sa
Bathrum ya nufa ya kure madubin dake bango da jajeyn idanun sa da suka gauraya da jimamin maganganun ammyn masu ratsa zuciya

Wani sabon kaunar ta yake ji na ratsa shi
Lokaci guda

"kusan minti 15 ya dauka sannan ya saita kansa ya kimtsa ya fito
Hanyar baya ya bi saboda kar agane fitar sa daga gidan kamr yadda ya shigo
Yana murda kofar yaji wani irin kara da ya kusa razana sa

Jasmine ihu ta sake tare da kankame sa gam tana maida numfashi jikin ta tuni ya soma rawa

'yana tsaye bai dau wani mataki ba saida ya nitsu ya lura da tsorata tayi ganin sa ta wannan hanyar
ga shi duk ta zubar da plates din gaba daya sun tarwatse a qasa

Lumui tayi Har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login