Showing 162001 words to 165000 words out of 170049 words
to kodai da gaske ne, ba daɗin saboda shi baici ba yaji,
Ƙwace cokalin yayi daga hannun ta, sannan ya ɗiba yaci dan yaji ko dagaske ne babu daɗin, yana ci sai yaji da daɗi, ɗagowa yayi yana kallon ta yace kika ce, ba daɗi,
Itama kallon nasa tayi sannan tace, "ai haka naji da yayi ai da bazan faɗa ba,
"Allah saidai kiƙi faɗar gaskiya amma ke kanki kinsan yayi daɗi,
"A gurin ka ba amma ni ko kaɗan beyi min ba inace ne kawai saboda yunwa, kaga ni nama ƙoshi, "ta ƙarasa maganar tana ture abincin gefe,
Kallon ta yayi sai yace "shikenan baki son fita kenan,
"Na ƙoshi ne kaga naci da yawa, Please kar muyi haka dakai, ka kirasu ka sanar dasu,
"Tom naji zan kira amma ki daure ki ƙara ci,
Bata ce masa komai ta jawo abincin gaban ta, daman bata ƙoshi ba,
Shi kuma sai ya tashi yaje ya ɗauko wayar sa ya dawo wajen ya zauna akusa da ita ta gefe,
Wayar ya kunna, bayan ta kunna kuma sai ya rasa wazai kira,
Ɗagowa yayi ya kalle ta sannan yace "To wa zan kira?
"Kowa ma zaka iya kira, Ameesha ta basa amsa,
Tunanin wanda zai kira yai tayi, saidaga baya kawai ya yanke shawarar kiran Maama, dan itace karkatacciyar kukar sa me daɗin hawa,
Danna mata kira yayi,
loƙacin da ya kira ta duk suna falo suna ta mamaki saboda Ummy ta gaji da bugu ta koma tagaya musu ba abuɗe ba wataƙil ba yanan ammadai taga motar sa a bakin part ɗin,
Suna cikin haka kiran sa ya shigo wayar Maama, daman wayar tana gefen ta, ɗaukowa tayi tana duba me kiran, tana ganin sunan sa tayi saurin cewa "kunga ɗan halak ɗin yana kira, tana faɗa tayi saurin ɗaga wayar tare da sakata a handsfree,
Gaba ɗayan su maida hankalin su sukayi ga kan wayar kowa na sake jin sanyi aransa, duk da basu tabbatar da tana gun nasaba, amma sai suka ji ɗan dama dama,
Meer ne yace "Hello tsohuwa yane,
Wasu saida suka ɗan zaro ido jin abun da yace,
Maama ce tace "Babana kana inane haka?
"Gida, yabata amsa,
Sai ta ƙara cewa "wane gidan, ko kadawo ne,
"Eh mana tunjiya da safe na dawo naga kuna hidima shiyasa banzo mun gaisa ba, dafan duk na same ku lafiya, kira nayi mu gaisa kafin in shigo zuwa anjima idan mutane sun ragu,
Maama so take ta ƙara tabbatar wa suna tare ko basa tare, dan haka taƙi nuna masa tasan da dawowar tasa, sai ta kuma cewa... Kai ka ɗaine ina son inzo zamuyi wata magana,
Sai yace "gaskiya bani kaɗai bane nayi wata baƙuwa tare ma muka kwana, amma anjima zamu shigo,
Cike da rashin fahimtar maganar sa, tace baƙuwa ko baƙo bangane me kake nufi ba,
"Meer Saida ya ɗan murmusa sannan yace "Eh mana baƙuwa ni ne zanyi da baƙo,
"Toda daga can ka taho da ita? Maama ta kuma tambayar sa dan har yanzu bata gama fahimtar sa ba,
"A'a anan na same ta, ɗaya daga cikin waɗanda kukewa hidimar biki, aciki na tsinci wata na ɗauko ta, amma naji har yanzu babu wanda ya neme ta,
Ameesha ce ta kai hannu zata ƙwace wayar yayi saurin riƙe hannun nata,
"Wai dan Allah me yasa kake musu haka kawai kafaɗa musu mana, sai ka tsaya kana yi musu kwane kwane,
Harar ta yayi, Sannan ƙasa ƙasa yace "anyi ɗin,
Su Maama kam tuni suka shiga yin hamdalah, dan ko iya haka ya barsu sun san inda zancen sa ya nufa,
Maama tace "Haba baba na me yasa zakayi mana haka kaga yanda ka ɗagawa kowa hankali wasu ma yanzu haka suna police station, gida gaba ɗaya ba daɗi kowa ya shiga tashin hankali gaskiya baka kyauta ba, da ka faɗa mana tun wuri ai da hankalin mu bai tashi ba, amma bamu kaɗai ba mutane da yawa hankalin su duk atashe, daga murna kasa aka shiga damuwa, wallahi baka ga yanda kowa ya koma ba,
Tsabar rainin hankali sai Meer yace "Maama wai wa kike magana nifa bangane ba,
"Kaci ƙaniyar, kar ka gane ɗin, kafi kowa sanin wacce ake nufi ai kuma wallahi tun muna mubiyu kadawo mana da yarinya, saboda tsabar wulaƙan ci kayi shekaru baka nan, amma rana ɗaya ka ɗauke ta, batare da sanin kowa ba, kuma anayi maka magana zaka mayar da mutane ƴan iska, to wallahi tun muna shaida juna ka dawo, da ita, idan ma ka ɗauke tane dan kayi mata muguntar da ka saba, to baza ta zauna ba, na daɗe da janye maganar aure a tsakanin ku,
"Kin sake ta ne?
Tambayar da yajefo mata kenan duk uban jawabin nan da faɗan da take masa,
Maama saida ta ɗanyi ɗif kafin taci gaba cewa "ban sake taba saboda bani da damar sakin ta, amma kai zaka rubuta mata takadda ko ka faɗa da bakinka ayau yau ɗin nan,
Jawo Ameesha yayi ya rungume ta ta gefe wayar na kan kunnen sa yariƙe ta da hannu, idon sa na kanta yana ta kallon ta,
Jin Maama ta tsaya da maganar ta, sai kawai, yace "yauwa nace ba, kina jina koh?
"Eh Maama tace ta ɗauka abun arziƙi zai faɗa,
Ɗan gyara murya yayi, yana murzashin gefen baki, yace "Daman tambaya zanyi miki idan mace nada ciki ai kamar ba'a sakin ta sai ta haihu koh?
Da sauri Ameesha ta ɗago tana kallon sa,
Ita kam Maama da sauran masu ji ai duk kamewa sukayi babu wanda ya ƙara ƙwaƙƙwaran motsi, Maama ta gama mutuwar tsaye da wannan tambayar tasa, bata ma san matsayin da zata bata ba,
Meer jin tayi shiru yasa ya ƙara cewa "kin yi shiru idan ana saki, to kigaya min sai in sake tan, idan kuma ba ayi sai kubari nan da wata tara idan ta haihu, sai in karɓi ɗana kuma in baku ƴark........bai ƙarasa yaji ɗif ankashe wayar,
Wani shu'umin murmushi yana bin wayar da kallo, ta isheshi da surutu shiyasa yayi mata haka gashi yanzu ai ta kashe wayar da hannun ta, batare da yace ta kashe ba,
Maida duban sa yayi ga Ameesha da take binsa da kallo kamar yau tafara ganin sa tsabar mamakin da itama yabata,
Ɗaga mata gira ɗaya yayi yana murzashin yace "yadai ko na faɗi wani abun da nayi laifi ko kuma ƙarya nayi?
"Cike da mamaki tace "tambaya ma kake dan Allah dawa kake wannan wayar haka kai ko kunya ma bakaji ba, harda su haɗa mata da abun da bahaka,
"Meye bahaka ba daga cikin magana ta, danna ce bazan sake ki ba saboda kina da ciki, nima ban tabbatar, amma kuma gaskiya ne abun da na faɗa danni bana buga ƙwallo sau biyu, tun abugun farko nake saitashi direct ya shige raga,
Shiru tayi tana yiwa maganar sa dalla dalla dan son gano abun da yake nufi da hakan,
"Kar ki wahalar da kanki ke yarinya ce shiyasa baza ki gane ba......,
Saurin kawar da zancen yayi tare da cewa, "kitashi kishirya muje....
Da sauri ta miƙe tana jin daɗi tace, "Yauwa ko kaifa, har naji daɗi zanje inga Daddata, da gyatumata kwana ɗaya sai naji kamar nayi shekara,
Babu wani shiri da tayi hijabi kawai ta dauko ta saka, tace nagama shiryawa,
Tunanin abun da zaiyi mata wayo yake dan yaƙara janta kar su fita yanzu,
Yana cikin tunanin bai gama samun mafita ba, sai kawai yaji ana kiran sallar magriba, daɗi yaji aransa shikenan ya samu hanyar da zai fake wajen fasa tafiyar,
Kallon ta yayi yace "Lily"
"Na'am" ta amsa masa,
tashi yayi daga inda yake sai yace kinga ma ana kiran sallah mu farayin kafin mu fita daga nan ma, sai ki tsaya akai amare dake ko, danaji ance yau za akai su,
Cike da jin daɗi tace "Eh hakane yau za'akai su daman ina taso muhaɗu, bari inyi sallar to, bata jira amsar sa Bama ta wuce taje tayo alwala ta fito,
Tana fitowa sai shima ya wuce yana tayi mata dariyar tarkon da ya shirya mata,
Yanayo alawalar ya fito, yaudai wuni guda agida yake sallar sa yaƙi zuwa masallaci wanda hakan badaidai bane amma yayi burus yaƙi zuwa, Saboda soyayya ta rufe masa ido,
Suna idarwa, ko addu'a bata tsaya yi ba, ta cire hijab ɗin da sauri tace bari in shiga banɗaki, tana faɗa ta tashi da sauri ta nufi banɗakin, fitsari ne ya matse ta, dan da ƙyar ma ta ƙarasa sallar, tana daf da shiga banɗakin tace ka jirani dan Allah zan ɗan ƙara wanka zafi nake ji, amma shaf shafi zanyi yanzu nan zaka ganni,
jin jina kansa kawai yayi yana bin bayan ta da kallo tare da tunanin wani abu aransa, ganin ya ƙara samun dama a karo na biyu,
"Saboda daman yana sane yayi mata haka amma bada gaske yake ba babu inda zasu saboda yayi alƙawarin sai sunyi sati a ahaka, sai ya koya mata sonsa ta saba dashi sosai sannan zai rabu da ita,
Saida ya bari ta gama shiga ta turo ƙofar, sannan ya hau cire kayan sa ya ɗauki towel ya ɗaura, yaje ya ƙulle ƙofar tare da zare muƙullin daga jiki yaje ya ɗorasa can saman drawer, Sannan yabi bayan ta.......
*************
A ɓangaren su Maama kam tunda ta kashe wayar ai babu wanda ya iya cewa komai tunda sungama jin duk abun da yace, wasu da borin kunya suka fice daga gurin, kowa da magana aransa amma dole kowa yaja bakin sa yayi shiru, Saboda Meer yagama rufe musu baki, babu abun kuma da yayi saura da zasu iya faɗa......,
Daga nan aka basar da maganar Papa yasa aje asanar da ƴan sanda anganta, ƴan gidan biki ma kowa aka sanar dashi halin da ake ciki, sai yanzu mutane da yawa suka saki jikin su, daman ana ta shirye shiryen kai amare amma duk sunƙi bada haɗin kai wajen shirin su, Saboda hankalin su duk ba akwance yake ba yana kan Ameesha,
Tunda suka ji labarin ganin ta cewar tana gurin mijin ta, duk suka ji daɗi har aka ci gaba da shirye-shirye.....,
Ana salat magariba za'akai kowacce ɗakin mijin ta......,
Amma ana magariba za'akai su Azeema da Sumayya gidan su domin suyi sallama da iyayen su, saboda dangi daman duk suna nan babu wanda aka bari a can sai ƴan tsiraru....
************
MEER.....
Yana zuwa ya tura ƙofar sai yaji ta buɗu hamdalah yayi aransa, tare da tura kai cikin toilet ɗin,
"loƙacin da ya shiga cikiz, har tayi fitsarin, ta cire kayan ta kenan ta tsugunna kenan tana gaban draw mirror ɗin dake cikin toilet ɗin wacce ake ajiye duk wani abun amfanin banɗakin,
Bata ji shigowar sa, sai da ta ɗago kai kawai ta sa ta cikin madubin, kuma daf da ita, tana yunƙurin juyowa taji jikin sa anata, babu wani space ma da zata iya juyowa,
Kamar zatayi kuka tace "dan Allah kafita wankan fa zanyi,
"Nima ai wankan zanyi, kunce towel ɗin yayi ya sake sa ya faɗi a ƙasa, sannan yasaka hannuwan sa duka biyu ya zagayo da su ta gaban ta tare da saƙalo hannun ta ya matso da ita jikin sa sosai, bombom ɗin ta na gogar jikin sa,
Kansa ya ɗora akan kafaɗar ta yana jera fuskar sa da ta ta, yana kallon kansu ta cikin madubi,
"Ita kuma tuni ta rufe idon ta, dan bazata iya kallon su ba a haka,
"Open your eyes, ya faɗa mata a hankali,
"Itama a hankalin ta girgiza masa kai, murya na rawa tace "Please kafi ta..tafaɗa a hankali bakin ta na karkarwa, dan tunda ya haɗa jikin sa anata, taji jikin ta fara kyarma,
"Ta cikin madubin yake zuba mata idanun sa da suka sauya kala,
"Ƙara maimaita mata yayi, yace "Please open your eyes,
Sun daɗe a haka yana kallon ta ita kuma idon ta a rufe,
"A hankali ta shiga buɗe idanun ta da itama suka fara canza launi tare da ƙanƙancewa, tana buɗe su ta sauke su akan nasa son sauke nata tayi amma sai taji takasa sakama kon sarƙar nata da yayi cikin nasa, kallon sa take yayin da wasu abubuwa ke fitowa daga cikin nasa idon suna shiga nata, ta cikin madubin suka zubawa juna ido,
Da hannu ɗaya ya shiga shafa cikin ta zuwa wajen marar ta, hakan yasa tayi saurin lumshe idon ta tana fitar da numfashi,
Tun daga kan kafaɗar ta ya fara yi mata kisa da kaɗan kaɗan yake matsawa har wajen wuyan ta da gefen kunnen ta ya ringa bi yana sumbatar jikin ta,
da yazo wajen kunnen ta sai ya zaro harshen sa ya shiga lasar bayan kunnen ta zuwa cikin kunnen, saida yagama lashewa sannan ya shiga hura mata iska me ƙarfi cikin kunnen ta, saida taji hurawar nan har tsakiyar ƙwaƙwalwar ta,
Tun anan Ameesha ta fara neman nutsuwar ta ta rasa, dan gaba ɗaya jikin ta ya ɗau zafi ta fara hawa kan network, dan wani irin salo yake mata wanda ita kanta ta fara kasa gane kanta,
A hankali ya shiga juyo da ita gaban sa suka dawo suna facing ɗin juna, tsugunnawa yayi daidai saitin cibiyar ta, tundaga nan ya shiga binta da wani irin kiss da sauri da sauri har yazo kan brest ɗin ta, suma duk saida yagama kissinng ɗin su sannan ya koma kan wuyan ta tare da yin sama har ya kawo saitin bakin ta inda ya haɗe bakin su waje guda ya fara yi mata hot kiss wanda take jin sa yama fi na koda yaushe,
Hannun sa ya miƙa ya kunna shower nan ruwa ya fara sauka akan su, akusan tare suka sauke ajiyar zuciya,
Sakin bakin ta yayi ya ɗauko soap ruwan na zuba ajikin su saida yagama jiƙa musu jiki sai ya kashe shower ɗin,sannan ya shiga saɓa mata sabulun a jiki, santsin sabulu da santsin fatar ta da suka haɗu sai suka bada wani irin santsi na musamman,
A haka yaci gaba da romancing ɗin ta inda itama ta bada haɗin kai dan salon ya matuƙar yi mata daɗi dan haka ta saki jiki tana karɓar sa hannu bibbiyu,
Sun daɗe a haka suna abu ɗaya kafin daga bisani Meer ya ɗauko ta gaba ɗayan ta, dan ya gama kaiwa ƙarshe kawai so yake yaji ƙwallon cikin raga, shiyasa ya ɗauko ta suka dawo ɗaki,
A kan gado ya kwantar da ita tare da ɗaorawa daga inda ya suka tsaya, Saida ya mantar da Ameesha awace irin duniya take saboda wasu salo salo da yake bi da ita, wasu ma shi kansa baisan ya iyasu zuwar masa kawai yake,
Ameesha a wannan karon harda su buɗa ƙafa saboda bata cikin hayyacin ta, Saida taji anyi mata shigar farko sannan ta fara dawowa duniyar mutane, daga nan ta fara roƙon sa, shi kuma yace "inaa ba wannan maganar baisan zancen ba,
Yanda tayi tunanin ma zataji sai taji ba haka ba, yanzu kam ba wani zafi sai kaɗan kaɗan, shiyasa ma batayi wani kwakwazo ba,
Meer saida yagam su iya gamsuwa sannan ya sarara mata, amma yana ganawa ya ƙara jin wata sha'awa na shirin ƙara dawo masa, ba tausayi haka ya ƙara komawa kanta yanzu kam saida tayi kuka dan bata gama hutawa ba ya kuma ci gaba da yi,
Bashi ya rabu da ita ba sai wajen ƙarfe sha biyu na dare sannan ya sarara mata, da ƙyar ta iya takawa ta sauko dága kan gadon gaban ta sai zugi yake mata, tana saukowa ya ɗauko ta yakai ta banɗaki wani wankan suka kuma yi, sannan suka fita, salar isha'i da basuyi ba suka fara ramawa sannan suka yi na fila, bayan sunyi addu'a,
kuma ko abinci basu nema ba Meer ya ƙara lallaɓata da wayo da dabara ya kuma janta suka koma kan gado, ko ta cikin suma basayi,
Daru ta tayar masa harda su kuka wiwi akan me yasa ya hanata zuwa yanzu gashi nan yajawo dare yayi bataje taga ƴan uwan taba kuma yanzu duk sun tafi,
Yasan abun da yayi mata shine da laifi dan haka sai ya lallaɓa ta yabata haƙuri, da ƙyar ya iya shawo kanta ta haƙura, sannan da alƙawarin da yayi mata nacewar gobe duk zai kasu gidan jen su ta gansu, da haka yayi mata wayo ta haƙura, daga nan kuma yaci gaba daga inda ya tsaya,
Amma yanzu bai kuma yunƙurin kusantar ta ba, kawai ya ci gaba da ɗan taɓe taɓen sa da ɗan shafe shafen sa da baya gajiya, daga haka bacci ya ɗauke su, ita tafara yin bacci ta rabu dashi, shima daga baya ya haƙura yayi baccin, tare da rungume ta sosai kamar yana tsoron kar aƙwace masa ita.......,
**********************
A can cikin gida kam kowa ya dawo yanda yake an cigaba da gudanar da taron biki magariba nayi kuma aka kira duka amaren acikin fada aka tara su inda akayi musu nasiha sosai daga su har angwayen duk guri ɗaya aka haɗa su, an musu faɗa sosai da nasiha me ratsa jiki, sannan daga baya aka ɗauki su Azeema aka tafi dasu gurin iyayen su, daga can kuma za'aje a dauke su akai su gida jen su,
Komai ya tafi yanda ake so, magriba nayi aka dauki Amra zuwa gidan mijin ta Bossay, tare da Hamra aka tafi kaita saboda ita bayau za akai ta ba, tare da naɗin sarauta za'ayi tariyar dan Hamza tunda aka ɗaura auren yabi ƴan Gombe inda suka fara wasu shirye-shiryen,
Da ƙyar aka raba Hamra da Amra sunsha kuka sosai sun gode Allah, dan daida ƙanwar momma tayi musu jan ido sannan suka rabu ababu yanda zasuyi, aka baro Amra daga ita sai halin ta,
Ɓangaren su Azeema ma ansha koke koke wajen rabuwa da ƴan gida, abun kunya Saleem yana namiji amma sai gashi wai da kuka sai kace ance antafi da ita har abada bazata dawo ba,
Suma dai ahaka aka rabu aka kaita ɗakin ta akabaro ta ita da halin ta,
Sumayya ma hakan ce ta kasan ce da ita duk da ƙiyayyar dake tsakanin ta da ƙannen ta amma yanzu alahamdulillah sun daina yi mata wannan ƙiyayyar, suma duk saida sukaji rashin daɗin tafiyar tata,
To kowa dai ankaita gidan mijinta saidai muyi musu fatan zaman lafiya na har abada agidajen su.....,
Kowacce acikin su babu wacce aka ɗagawa ƙafa, dan gaba ɗayan su shegun kan sune angwayen duk daman a matse suke ga