Showing 168001 words to 170049 words out of 170049 words

Chapter 57 - SARKI SAMEER BOOK 3 by yaya Azeema.txt

29 Nov 2025

7230

ta suje su nemi tafiyar waɗanda dadyn ta ya zalinta idan suka yafe musu sai suga daidai arayuwar su,

Ta ɗauki shawarar sa kuwa suka shirya ita da mahaifiyar ta suka je har cikin masarautar suka nemi yafiyar kowa harda ta Ameesha abun da suka ringayi mata da tana gidansu,

Duk an yafe musu harda haɗa su da kuɗaɗe masu yawa da kyaututtuka, sunji daɗi kam dan shine ma silar warwarewar wasu matsalolin dan sun taimaka musu sosai, yanzu suna cikin wani ƙauye ne suna Sauna......

Allah yayiwa gwaggwo rasuwa itama tun shekara biyar baya, duk da ta tsufa amma mutuwar ta taɓa su saosai, ansha koke koke, ansha kuka, angode Allah,

               *****************

A cikin shekarun nan Ameesha nada yara uku maza biyu sai autar su mace,

Azeema kuma nada biyu, sumayya ma uku gare ta, sai Amra  da take da guda huɗu haihuwar ta ta farko ƴan biyu ta haifa maza, sai kuma ta ƙara haifar mace da namiji,  Hamra kuma biyu gare ta tana da cikin na uku,

Rayuwa ta sauya kowa ya canza, aikin ko wannen su na tafiya, dai dan Shettima ma zuwa yanzu ya buɗe nasa asibitin na kansa inda yasanwa sunan asibitin AZEEMA HOSPITAL,
Sam kuma sai ya canza wa nasa suna ya koma, S&S spatial hospital, (sameer and sumayya)

Bossay kuma ya buɗe babban capy bayan kuma plaza daman kuma yana ƙaton mall, daga ciki ya ɗauki ɗaya yasanya sunan Amra ajiki sannan yace ya bata mallakin tane,

Hamza da Meer kam, (au na manta) sarki Sameer da me martaba Hamza, suna daga gida, daga fada sai fada, saidai shi sarki Sameer yana da asibitin sa a Abuja kuma yana ta tafiya yanda ya kamata loƙaci zuwa loƙaci yakanje ya leƙo sa,

Suma kuma matan dukkan su babu wacce bata aikin ta, dake duk ba'aikin fita suke koda yaushe ba, su Amra suna daga gida ma yin nasu suke su aika, su Azeema kuma sai wani case ɗin ya tashi sukanje suyi shari'a su dawo,

To dai Khalid ma de ga angwance tare da wata tsaleliyar budurwar sa da ya zaɓo acikin garin kano, me suna Hauwa'u,

Saleema ba abarsa abaya ba yayi aure shi kuma ƙanwar Bossay ya aura me suna Aisha,

Suma kuma duk sun haifa musu yara ɗaiɗai Khalid na da ɗan namiji saleema kuma nada ƴa mace.....,

SARKI SAMEER...

shigowar sa falon kenan ya tarar da Ameesha tana yiwa Ameer (babban ɗan su Sameer) faɗa take yi masa akan rashin cin abin ga mugunta da dukan ƙanen sa basu isa sun rabe saba, zaice su matsa shi ba sa'ansu bane, ga idan ya haɗe rai kwata kwata bashida fara'a dan har yaso ma yafi ubansa akomai,

Kama yaron yayi yana zama akan kujera yana "me kuma mukayi za aringa yi mana faɗa, mufa ba"ayi mana faɗa inba hakaba kuma yanzu mu ɗaga hankalin kowa dan kan me uwa jawabi zamuyi kowa ma zamu iya hucewa akan sa, ai gado ba banza ba akan me za'aga laifin mutum....,

Haɗe rai Ameesha tayi tana hararar su gaba ɗayan su tare da kaiwa yaron duka Meer yayi saurin janye sa yana cewa Allah kuwa baza adakar min ɗa ba,

Kallon yaron yayi yace "Ameer ne kake so kaci,

Cikin haɗe rai yaron yace "meat pie,

Da sauri Ameesha tace "Allah kuwa saidai ka kwana da yunwa bashi abinci sai snaks taya rayuwa zatayi ace kullum bashi da abun ci sai kayan fulawa to wallahi ka sauya hali tun wuri dan bazan ci gaba da ɗaukan wannan rashin mutuncin naka ba,

Meer yace "to ai gwanda kayan fulawa suna cika ciki, ko kin manta ni me nake ciki kuma gashi na rayuwa babu abun da ban iyaba,  dan haka kema ki rabu dashi yaci abun da yake so idan ya girma ya haɗu da wata beb ɗin sai ta canza sa kamar yanda Lily ta canza ni.....

Filo ta ɗauka ta jefa masa cike da ta ƙaici tace "daman ai kai kake sawa yake yin duk abun da yake,
Ameesha na kallon su cike da taƙaici tace...
"wallahi da nasan halinka zai ɗauko da banyarda ansaka masa sunan nan ba, fata na ɗaya kar ya ɗauko wannan rashin kunyar taka in shiga uku, yanzu ya ɗauko komai a halin ai wallahi saidai in tarkata shi inkaiwa besty tunda naga yafi sakewa acan,

"kai tashi kabar wajen nan kafin ranka yayi mummunan ɓaci,
Gaba yayi zai tafi Meer ya riƙo sa yace "tsaya sai ta fara baka sai katafi,

Kallon mahaifin nasa yayi yana haɗe girar sama da ta ƙasa tare da turo ɗan ƙaramin bakin sa da yaɗauko irin na Ameesha, kamanin sa kuma na uban sa,  cikin haɗe yace "Sarki Sameer ka sake ni bazan ci ba ko ta ɗauko kuma ta mayar dani gidan marayu ma daman nasan ai baso na take ba,

Zaro ido Meer yayi cike da mamakin maganar sa, shi sarki Sameer ɗin ma da ya kirasa yafi basa mamaki yau ko DAD ɗin ma babu sunan sa kai tsaye, tab lalle wannan yaron ya ɗauko da zafi dan sai takasa, a rashin mutunci daman ance duk abun da kayi sai anyi maka, koma ayi maka fiye dashi, yau ya tabbatar da hakan,

Yaron na gama faɗar haka tunkan Meer ya dakatar dashi ya fisge hannun sa ya wuce, tundaga inda suke suka jiyo  bogo ƙofar da yayi da ƙarfi,

Da ƙarfi yace "Tabb babbar magana da aiki agaba kenan, wai.! wai..! wai.. kinfa ji me yace wallahi sunana ya kira, tun yana 10 to 11 years yana irin wannan abun ina ga ya girma,

Ameesha ta harare sa tace "kaɗan ma kagani ai, badai kai sai ɗaure masa gindi kake ba yana yin abun da yaga dama gashi nan ai Allah yasa ma inya rimga kwaso rashin mutuncin nasa ya ringa sauke wa akanka danni wallahi ba saurara masa zanyi, ba, daga shi har me ɗaure masa gindin zan iya haɗawa inci wa mutun mutunci,

Tasowa yayi daga inda yake ya dawo gefen ta yace "kika ce me?

kawar da kanta tayi tana haɗe rai tace "abun da kaji nace shi nace, tana faɗa ta yunƙua zata bara wajen yayi saurin riƙo ta yace to shikenan bari ni kafin kici nawa mutuncin ni sai infara, ciwa wasu, yana faɗa bata ankara ba taji hannun sa cikin rigar yana laliben ƴan biyun sa, dukan sa tayi tace nifa bansan iskan ci, cire min hannun a riga,

Kallon ta yayi yace "wai yaushe kenan kika sake zama marar kunya, ni kike gayawa haka,

"Eh angaya maka ɗin, ta kuma faɗa cikin fara hasala,

"Iyee au abun har yakai ga su faɗ, "anya kwa wannan ke kaɗai ce babu ajiyar kuwa, ko ita take saka ki wannan masifar dani bansanki da ita,

Ture hannun sa ta shiga yi sannan tace, "wacce ajiyar ni ba wata ajijar ka agurin kuma bazan ƙara ajiyar komai ba saidai ka ajiye ajikin dan, nagama, yara gaba ɗaya sunbi sun ɗauko halin ka, yara sai shagiyar zuciyar masifa haka nake famana dasu, har gwanda Muhsin nema kawai ɗan saiƙi sauƙi shima ɗin idan yaga dama, amma Anwar ai duk jirgi ɗaya ne ya kwaso ku, to wallahi ɗan ba ƙara bazan haifi ƴaƴan sita sanya min ciwon kai, da me zanji, ƴaƴa ta kura uba takura da mayanta,

Zaro ido yayi sannan yace " kai  waye mayen, tab aikwa kin taro mach kisa mu agana ki ta zagin mu dan kinga munrabu dake to wallahi kuwa ki shirya dan yau sai nayi ajiya, saidai idan adawo min da abata, kuma bazan ajiye ɗaya ba,

"Saidai ka nemi wacce zata ajiye maka,

Cikin ta shafa yace anan zan ajiye ta, kuma dole a karɓa sannan adawo min da ita in kuma ƙarya ne faɗa min inji, ya ƙare sa yana kashe mata murya, 

"Eh tace dashi, tana ƙara tura baki gaba,

Batayi zato ba kawai taji yayi sama da ita, ya nufi ɗaki,bai dire ta ako ina Saida takaita kan gado sannan, ya shiga cike cire kayan sa yana cewa yau zaki sam kin taɓa mu wallahi sai kin gane kuren ki idan kika shiga hannuna zakiyi baya ni danna ga alamar bakin ƙi ƙaiƙayi yake kwana biyu na ɗaga miki ƙafa,

Tashi tayi daga kan gadon ta zauna tana kallon sa tare da wurga masa harara harda su murguɗa masa baki, sannan tace "hhhh wane dare ne jimage bai gani munga daɗe aduniya munga jiya munga yau zamu ga gobe, yanzu ai bada bane kai kasan bana tsoron ka dan haka kayi ɗan kasaya inji tsoron ka, babu abun da ka isa kayi min saidai ma in yi ma.......,

Ɗanewa yayi kan gadon tare da tura ta baya ya haye kan ruwan cikin ta sannan ya saka ƙada ya danne hannuwan, yana kallon idon ta yace "ƙarasa mana saidai ma kiyi me matsoaraciya kawai, yau sai nana miki ko ni waye, sai nasa kinsan ni sarki ne ako ina kuma a komai, yau sai na saka ki kuka ko bakiyi na wahala ba zaki na......,tun kan ya ƙarasa maganar tasa tayi saurin katse shi ta shiga basa haƙuri, da cewa "ai na yarda kai sarki ne a ko ina waye yace ba bakai bane,

"Hmmm daga baya kenan yarinya, yana gama faɗar haka baijira tayi magana ba, kawai ya haɗe bakin su waje guda tare da fara yi mata wani irin romancing me fitar da mutum daga hayyaci,

Ameesha tun tana noƙewa  tana ƙin basa haɗin kai saboda bata so ta biye masa daga nan ya zarce, amma ina abun ya faskara saida Meer yayi yanda yayi ya ɗora ta akan network itama,

Sosai suka shiga romancing  juna, cike da faranta ran juna,

Sun daɗe a haka kafin daga bisani Meer ya kashe ƙwai tare da ja musu blanket, suna ɗora daga inda suka tsaya, sosai suke faranta ran juna su tare da fatan samo wata ajiyar ko ajoyi, 
Sunyi nisa sosai dan basama cikin tamu duniyar sun tafi wata duniyar daban ta ma'aurata.........✍️✍️

To saidai muyi musu fatan dawo lafiya tare da ajoyi daga nan kuma aci gaba da soyayya💃💃💃💃

    Tammat bi hamdulillah......... Alahamdulillah, Alahamdulillah Alahamdulillah,

Duka duka anan nakawo ƙarshen littafinna da na ɗauki tsawon loƙaci ina rubutuwa sai yanzu Allah yabani ikon kammalawa,

Spacial Thanks to U my ♥️
Aunty me jidda
Maman Faruk
     waɗannan biyun U are the best,

Waɗanda muka fara littafi nan tundaga farko har muka kawo yanzu, bazan taɓa mantawa daku ba, domin kun taka rawar gani a cikin littafinan, duk runtsi duk wuya kun kasance  tare da ni, har kawo yanzu babu abun da zance da ku muku sai godiya, zan faɗo sunayen ku, ina godiya kwari da gaske,

🤝🤝
Ummu Kulsum
Kirawa
Hauwa
Maman fateena
Mrs saif
Mrs me marta ba
Ameerty
Maman arman
Osnmsn Muhammad
Bajaaru
Ɗahiru mu'azzm
Zulaika,
Aliyu Alusa,
Maman amira,
Ƴar baba
Rabiatu
Ummu yaeesh
Sopiya
Ummu Sameer
Mrs taheer
Engr Saif
Amina kabeer caps
Hj umma
Hajiya mama
Fateema
DEE BOY

Da sauran wasu da na manta sunayen su wasu kuma ban san sunan su,

_ina godiya ga dukkan makarancin wannan littafin, Allah yabar zumun ci Allah yabar ƙaun♥️🥰🥰🥰🥰🥰,_

Alahamdulillah, wannan shine littafin na na farko aduniya, shiyasa zakuga kuna samun wasu matsalolin kama daga typing error jinkirin posting komai dai sai a hankali ya ɗan bambamta da wasu marubutan ni sabon shiga ce shiyasa dan wallahi tun a book 1 nagaji da rubutun kawai haƙuri nake inayi, amma duk da haka na ringa ƙoƙari wajen ganin an samu da ake so, saboda bansan in lalata labarin yaza mana anyi ba'aiba, hakan babu amfanin hakan,

Kunyi ƙoƙari sosai na bibiyar wannan littafin, dan mundaɗe muna abu ɗaya,bazan gaji da yi muku godiya ba,

Na gode sosai,

Sai kunji ni nan da wasu shekarun a sabon littafina me suna SU WAYE SU?

In sha Allah kafin in fara sa sai nafara tara pages masu yawa sannan zan fara sakin sa, saboda banso a ƙara samun wasu matsalolin da aka samu a wannan, da yardar Allah bazan ta ɓa posting ba batare da nasan ina da wasu pages ɗin ba a ƙasa, waɗanda ko bansamu damar yin typing ba aranar to zai zamana already ina da wasu a ƙasa,  hakan sai yafi yiwa makaranta daɗi kuma nina sai yafiye min daɗi, dan wallahi naci kwakwa a wannan ni kaɗai nasan wuayar da naci,

Kar na cika ku da surutu, sai munhaɗu anan gaba nan da shekara kamar biyu ko uku, dan wallahi sai na huta sosai innaji ma bazan iya ba, to nayi na farko nayi na ƙarshe💃💃😂😂

                             Bissalama.......,
 

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login