Showing 159001 words to 162000 words out of 170049 words
kawo mata ɗauki, saidai tai haƙuri daman duk wata mace sai ta fuskanci hakan a daren farkon ta, kuma babu wanda ake kawo wa agaji har sai meyi ya gaji dan kansa, ya tabbatar da yadawo dake cikakkiyar mace kamar kowacce mace sannan zai rabu da ke...,
Meer bai ɗaga Ameesha ba sai wajen asuba, dan baiyi mata da sauƙi ba, ya manta kansa, ya tafi wata duniyar Saida yaji ya gamsu sosai, saboda gyaran da suka sha na amare da akayi musu, da magunguna su suka jawo hakan ya daɗe akan ta cikin fitar hayyaci, ashe magunguna ne suke aiki, dan Meer harda su sambatu kala kala,
Ameesha tun tana kuka har ta gaji muryar ta' ta fara dashewa da azaba tayi azaba ma, sai da ta suma, sau wajen uku tana suma tana farfaɗowa, Allah ya isa kam taja masa ita tafi cikin bambu, a hakan ma kuma dan Allah ya taimake ta tasha gyara da magunguna da sai tafi jin azabar fiye da wannan,
Murginawa yayi gefen ta yana sauke numfashin saida ya ɗan samu nutsuwa sannan ya matso kusa da ita ya shiga shi mata albarka, dan tabashi abun da baitaɓa samun sa daga gurin kowa sai agunta,
duk surutan nan da take bajin sa take ba dan tun suman ƙarshen da tayi bata ƙara farfaɗo wa ba,
yana gurin saida yaji anfara kiran sallah sannan ya miƙe zaune da ƙyar, tare da kunna fitilar ɗakin sai loƙacin ya dube ta sai yaga kamar bata motsi, fuskar ta yaɗan bubbuga tare da cewa Lily! Lily, shiru yaji hankalin sa ne ya tashi ya sauka daga kan gadon da sauri tare da dauko robar ruwa yayi sauri ya dawo inda take tare da yayya fa mata, sai ya watsa mata wajen sau uku sannan ta sauke ajiyar zuciya, shima ajiyar zuciyar ya sauke tare da hamdalah aransa,
Tana buɗe idon ta ta ƙara sakin kuka, sauri yayi ya ɗaugota jikin sa ya shiga rarrashin ta yana bata haƙuri, ita kam kuka kawai take saboda har yanzu ji take kamar yana cikin jikin ta har yanzu, ga zafin dake taso mata,
Kwantar da ita ya ƙara yi ya tafi bathroom da sauri ya haɗa mata ruwan zafi sannan yadawo, ya ɗauke ta gaba ɗayan ta ya kaita banɗakin acikin ruwan zafin yasaka ta sai tayi saurin miƙewa tana ƙwalla ƙara tare da rirriƙe sa,
"Sorry ki daure ki tsaya nasaka miki magani aciki kina shiga zaki daina jin zafin, ki baƙuri ki zauna kinji,
Kukan da take ba hanata hararar sa ba, duk da sai kawar da kai take bata son kallon sa saboda ba komai ajikin sa,
Shi baima san tanayi ba, da ƙyar tasamu ya dannan ta cikin ruwan tun tana ihu har ta fara yin ƙasa ƙasa da murya dan ruwan ya fara shigar ta kuma taji daɗin sa,
A haka da wayo da dabba ra yaita gasa mata jiki tare da zubar da wancen ruwan ya ƙara haɗa mata wani, sau uku yanayi mata, ita da kanta taji daɗin jikin sosai, akaso ɗari da take jin zafin yanzu sai ta nemi kaso saba'in ta rasa, daga nan yasa tayi wankan tsarki tayi wanka sannan ya taimaka mata suka fito, barin ta yayi tayi tafiyar da kanta saboda ta ƙara jin daidai kar gurin yaci gaba da yi mata zafi, dan yayi mamaki ma da bata ƙaru ba, ta iya ɗauke sa tas gaskiya tayi ƙoƙari, ya zaton ma ko idan yake wanke mata gurin ko zaiga yaji mata ciwo amma sai yaga sam ba haka ba, kawai dai kumburin ne, amma bata ƙaru ba, kodan fatar jikin ta me kauri ce shiyasa, baiji mata ciwo ba, kuma yabita a hankali dan shi kansa kwanciyar koyon ta yayi saida ya duba a internet yaga duk hanyoyin da ake bi wajen yi da kuma yanda baza ka illata matar kaba, koda ka fita cikin hayyacinka, da waɗannan hanyoyin yayi amfani wajen ganin komai ya tafi daidai...
Ba laifi kuma ko da ta taka kaɗan taji zafin, da akwai dai amma ba wanda zai hanata tafiya ba, da haka ya kawota bakin gado tana ta faman kawar dakai dan ita gaba ɗaya kunyar sa take ga kuma haushin sa da take ji,
Da kansa yaje ya nemomata kaya masu ɗan sauƙi ya kawo ya saka mata, tare da ajiye mata hijab agefen ta, sannan ya kamata ya mayar da ita kan kujera ya fara cire zanin ya ɗauko wani ya shinfiɗa daman duk wani abu da yasan zai buƙata babu abun da bai tanada ba,
Bayan ya gama gyarawa ya kale ta yace yace bari inyi wanka inzo muyi sallah, ko kallon inda yake batayi ba haushi yake ƙara bata zaman da yayi hakannan babu kaya memakon yasaka ko gajeren wando ne, amma ba kunya ba tsoron Allah ya zauna haka sidigir,
Bathroom ɗin ya koma shima tare da yin wanka ya tsarkake jikin sa sannan ya fito, shima kayan yasaka marar sa nauyi sannan yazo ya shinfiɗa musu sallaya yace "tazo suyi sallah, taso tayi saidai a hankali take tafiyar dan gefen cinyoyin ta take jin su kamar a rarrabe,
A bayan sa ta tsaya kamar yanda ake yi idan za'ayi sallah tsakanin miji da mata,
A haka sukayi sallar bayan sun idar ya ɗora da yin azkar itama tayi, nata saboda ta iya, bayan nan kowa tayi tasa addu'ar, tunkan ya ƙarasa tasa Ameesha ta fara gyangyaɗi agun,
Bayan ya gama ya tashe ta yace "kar ta koma bacci tajirasa yanzu zai dawo to kawai tace masa, yana fita taci gaba da gyangyaɗin ta agun,
A yanda ya barta ya shigo yagan ta tana baccin, tashin ta yayi tare da bata cup ɗin dake cike da ruwan tea da yaji uwar madara, inajin ma kawai ɗaga gwangwanin yayi ya zuba ta bai gwada ba,
"Kisha wannan zai taimaka mini idan kinsha sai kin kwanta, haka tace ta ƙoshi bacci take ji, da ƙyar ya lallaɓata ta karɓa ta sha, sai kuma yayi mata daɗi dan zallar madara ce aciki kwata kwata ma kamar bai saka suga ba aciki,
Tas ta shanye ta ajiye kofin, wani maganin ya ɓallo mata yace shima tasha, saida yagaya mata na rage zafi ne sannan ta karɓa ta sha, bayan shi ya kuma bata na ruwa, shima ta sha, sannan ta kora da ruwa, ya kama hannun ta yakai ta har bakin gadon,
kwanciya, tayi ya lulluɓeta ta tare da manna mata kiss a goshi, yace Allah yayi miki albarka, memakon tace Àmeen saima gudunmawar harara da yasamu,
Murmushi kawai yayi yana jan hancin ta, yace "wai ba kowa aduniyar nan kuzo kuzo..."
Da sauri taja abun rufa ta rufe fuska, dan wata iriyar kunya ce takama ta, amma tana rufe fuskar ta ita kanta da ta tuna maganganun da ta ringayi jiya saida tabawa kanta dariya,
Shima dariyar yayi, yana tuna wasu abubuwan shi sai yanzu wasu suke ta faɗo masa arai,
Cikin ƙara wata tsokanar tata harda canza murya, ya kuma cewa "in kana ƙwanar iyayen ka kamin rai kar ka sheni......, to gaki da ranki bankashe kiba ko,
Da mamakin sai yaga ta ɗaga masa kai ta cikin abun rufar,
Hannu yakai zai yaye abun tayi saurin riƙewa ƙam ta cukwikuye sa ajikin ta,
Rabuwa yayi da ita yana girgiza kai yace za mu kuma haɗuwa ne anjima zakinin bayani dan nagaba sai yafi zafi, dan zan hukuntaki ne akan sunan wani da kika kira min cikin lamari na, kuma ko da wasa kar naƙara jin sunan sa abakinki, dan haka anjima ki ƙara kiran sa zaki ga me zan miki......
wuri wuri ta fara yi da ido ta ciki abun da ta rufa, ita sai yanzu ma ta tuna daman harda Bossay ta kira to wallahi ita bama tasan loƙacin da ta kira sunan saba,
Gabanta taji yana ƙara faɗuwa jin yace anjima sai ya ƙara yi kuma sai yafi na yanzu, aikawa duk yanda zatayi sai tayi gari na gama wayewa zata gudu dan gani take idan ya kumayi mata kamar mutuwar zatayi yanzu....
Matsawa yayi daga gurin bai ƙara cewa komai ba, wayar sa yaje ya ɗauko tare da komawa kan gadon ya haye kan gadon kusa da ita ya kwanta ta bayan ta,
Da har zai kunna wayar kuma sai kawai ya fasa, yayi tunanin idan ya kunna za'a iya tashin su idan suna bacci, hakan yasa ya fasa kunna ta,
Shiru sukayi gaba ɗayan su kowa da abun da yake tunani, a hankali ya kira ta. yace...
"Lily....
Cikin sanyin murya da kuma bacci dake shirin ɗaukar ta, sai tace "uhm,
Da farko yayi tunanin batayi bacci ba jin, uhm ɗin da tace masa sai yaji kamar ta fara bacci, shima cikin sanyin muryar yace juyo, Please duk sanda muka ƙara kwanciya banaso ki ƙara juya min baya kinji,
Ɗaga masa kai tayi kawai, batare kuma da ta juyo ɗin ba,
"Lily......
Gyara kwanciyar ta tayi tana juyowa ɗayan gefen, tare da rufe idon ta duk da ta rufi har fuskar ta, amma haka saida yasa taji kamar ta juya ɗayan ɓangaren sai tafi jin daɗi,
Bai kuma ce mata komai ba, ya rungumo jikin sa, suna jiyo bugawar zuciyoyin su, ahaka bacci ya ɗauke ta shikam saida ya daɗe sannan baccin ya ɗauke sa,
*******************
___A daren jiya cikin gidan nan ƙalilan ne suka rintsa dan yawancin su a tsayae suka kwana yanda suka ga rana haka suka ga dare har waye war gari,
Koda gari ya waye inda aka tsaya nan aka ɗora da neman Ameesha, dan wasu har sun fara saddaƙarwa ma ta ɓata, ga ɗaurin aure da za a gabatar yau wajen ƙarfe sha ɗaya zuwa shabiyu za"a ɗaura , dan har anfara tunanin ko aɗaga auren amma manyan sukace ai bazai yiyu ba saboda wasu ƴan nesan kawai a ɗaura, da ɗaurswar da rashin ɗaurawar ai bazai sa aganta ko kar aganta ba,
Tsoron su ma kuma nan ma Maman ta anjima za'a sallamo su, zasu dawo gida,
Sha ɗaya da rabi aka fara hallara a masallaci dan karfi sha biyu daidai za'a ɗaura, mutane da dama sun haɗu a babban masallacin dake haɗe da masarautar,
Mutane har bakin layin, nan kaka gabatar da ɗaurin ƴan matan da samarin,
Daga nan cikin fadar ta ƙara cika da mutane, wasu na murnar ɗaura aure wasu na baƙin cikin rashin ganin Ameesha,
Ƙarfe wajen uku, Su Abban Ameesha suka dawo, nanna aka shiga murnar samun ƙaruwar da a kayi, amma koda wasa babu wanda yayi gigin sanar dasu halin da ake ciki, suma kuma basu tambaya ba saboda sun san hidimar biki ake, ba kowa zasu gani ba bare kuma ita da take layin amaren suma,
Kan kace me magana ta zagaye ko ina da samun ƙaruwar da akayi wasu suna ta mamaki ta yanda akai hakan ta faru dan wasu duk basu santa da cikin ba, wasu kuma suna cewa murna biyu ga ƙaruwa ga kuma biki, sai kuma wani baƙin cikin dake guda na rashin ganin wata, wasu acewar su anrasa wata kuma ansamu ƙaruwar wata,
Magana dai tun ana ɓoye musu har ta fito fili, sukaji,
Shigowar Abban Ameesha falon kenan yaji ana zancen, Maman Ameesha saboda tsabar shiga wani halin ai ko magana ma bata iya yi ba,
Shima sanar dashi abun dake faruwa a kayi,
Guri yasamu ya zauna yana ƙara jajanta maganar tasu wai anrasa Ameesha wannan wace irin magana ce,
Ɗan numfasawa yayi sannan yace "Amma kun kira Meer kuwa basa tare,
Dadda ce ta basa amsa cikin tsananin damuwa, tace shi da baya ƙasar ma taya za'ai su kasance tare, kuma ankira sa wayoyin sa duk akashe,
Abban Ameesha yace "a'a ɗazu kuwa da zan fita ai nagan sa, yana shigowa cikin nan mun haɗu a hanya, baide ganni ba ni naga shigowar sa, dande ina sauri ne shiyasa har na wuce bantsaya mun gaisa ba, gaskiya ku ƙara tuntubar sa, waye kuwa zai ɗauke ta acikin gidan nan, ko acan baya ba aɗauke ta ba bare kuma yanzu da komai yayi lafiya,
Duk a kusan tare suka sauke numfashi, Maama tace to Alahamdulillah ai zancen kenan ma indai kaga shigowar sa to suna ma tare, bari kaga aje part ɗin sa aduba idan yana nan sai a tambaye sa, in kuma bata can sai asan abun yi shima asanar dashi halin da ake ciki....,
Abuu yace "Anya kuwa shi kagani yace fa baya ƙasar nan, kuma inzai dawo ai da yasanar damu koh?
Ummy ce ta karɓe sa da cewa "kaima sai kace baka san halin sa ba wannan ai cike daga cikin aikin sa, ba ƙaramin aikin sa bane yin hakan, ko kamanta loƙacin da yazo makarantar su, loƙacin ma ai cewa yayi baya ƙasar kuma ya akai yazo gurin, ni aganina kawai aje a duba, daga nan sai a yanke hukun ci danni wallahi jikina bai bani yarinyar nan ta ɓaga ba, duk yanda akayi suna tare ko kuma yasan inda take,
Gaba ɗayan su na'am sukayi da suna taren dan haka sai kawai Ummy tace bari taje ta duba,
Ita kaɗai suka bari ta tafi part ɗin sukuma suka zauna kowa na fatan Allah yasa dai suna can ɗin......
Ummy na zuwa part ɗin taga motar sa, nan ta ƙara tabbatar wa da yadawo ɗin bakin ƙofar taje ta shiga bubbugawa amma shiru ba a buɗe ba, ci gaba tayi da bugun ƙofar,
__Daga can ciki kuwa Meer yana jin bugun dan loƙacin ya fito yana kitchen ya haɗa musu abun da zasu ci, ashe harda su girki ya kowa,
Tunda suka kwanta basu suka tashi ba sai wajen ƙarfe biyu, dan haka suna tashi wanka suka ƙara yi daga nan suka ɗan taɓa alalunbon su a banɗakin sannan suka fito suka shirya sukayi sallar Az'har daga nan kuma shine suka fito daga ɗakin yace shi zaiyi girkin da kansa, dan haka ya mayar da ita ɗaki yace ta zauna ta huta kar ta fito saidai taga girki kawai, har tsokanar sa tayi tace "Allah yasa dai yanzu kuma ba shinkafa zaka watsaba ka tsamota bata dahu ba kamar yanda kayi dankalin rannan, yana dariya ya fice daga ɗakin yace da kenan yarinya loƙacin ma iyawa ne banyi ba yanzu kam saidai ma in koya miki,
"Allah ya kiyaye, bandade cika baki, Ameesha tagaya masa,
Shi kuma kawai yace mata to shikenan zaki gani, yana faɗar haka ya fita ya barta aɗakin ƙara kwanciyar ta tayi......
Yana gama girkinne ya juyo musu jalouf ɗin taliya da dankalin turawa, yayi musu, sai ƙamshi kuwa take ta faman yi, yazo daidai falo yaji ana buga ƙofar ko kallon gurin beyi ba yayi wucewar sa ɗaki, Saida ya shiga ya ajiye musu, sannan ya samu guri ya zauna,
Ameesha dake kwance taji ƙamshin ga bugar mata hanci, tashi tayi zaune, zatayi magana kenan taji an ƙara buga ƙofar, kallon sa tayi tace kamar nocking fa akeyi,
Ba tare da ya kalle ta ba, yace "Eh naji tunkan na shigo banson takura koma waye idan yagaji zai tafi,
"Amma dai yakamata ai kaje kaga ko waye, idan kuma kirane me mahimmanci fa, wataƙil ma su Abuu ne, kai wai tsaya ma ni sai yanzu abun ya faɗo min, dan Allah su Dadda sun san inda nake,
Ɗan juyowa yayi ya kalle ta kaɗan sannan yace "basu san ma na dawo ba bare su san inda kike,
Da sauri ta sauko daga kan gadon ta dawo inda yake tace "dan Allah wai da gaske, amma meyasa zakayi min haka kasan wane irin hali zasu shiga idan suka neme ni suka rasa, wane tunani kake so suyi, gaskiya kaje ka duba, ko kuma ni intafi, wannan abun ai ba daidai bane,
Tunda tafara maganar yake binta da kallo, saida tayi shiru sannan yace "to yanzu faɗa kike min kokuwa me,
Haɗe rai tayi tace ni bawai haka nake nufi ba, abun da ya dace na faɗa maka, tashi tayi daga inda take ta ɗauki hijabin ta, tace ni kaga wallahi fita zanyi wayasan yanzu a wane halin suke, ni bansani ba amma wallahi da tun ajiya sai asanyanda za'ayi ko zaka kashe ni bazan yarda in kwana ba, batare da sanin suba, sai faman kunfar baki take dan ranta ya ɓaci, tasan dole yanzu ana cikin wani hali ana neman ta,
Harta fara tafiya yayi saurin shan gabanta, gefen ta tabi zata wuce ya ƙara tare ta, shima kansa saida ta faɗa ɗin yaga hakan kamar be dace ba, dan dole su neme ta kuma idan ba'agan ta ba, hankalin su zai tashi sosai, zasuyi tunanin wani abunne yasame ta,
"Kasan Allah bazan ƙara zama ba anan idan kaga na zauna to sai na tabbatar da suna cikin kwanciyar hankali,
"To nani kiyi haƙuri kibari idan kika ci abincin sai mufita tare, amma dai yanzu kiyi haƙuri ki zauna kinji,
Maƙe kafaɗa tayi ta ƙara raɓawa ta gefen sa zata wuce, yayi saurin riƙo ta, yace "wallahi da gaske nake, in baki yarda bama ki tsaya ki gani yanzu zan kirasu awaya ingaya musu, idan kuma mun gama cin abinci sai muje, nayi miki alƙawari,
Harɗe hannun ta tayi, tana kallon sa, tace "promise?
"Yes I promise...,
Sai loƙacin ta yarda ta koma kuma duk da haka bata saki fuskar taba kamar da,
A bincin har yafara hucewa, zama tayi agaban abincin shima ya zauna, fork ya ɗauko ya ɗibo abincin ya kai bakin ta, ƙin karɓa tayi dai kawai ta kai hannun ta ga karɓi cokalin ta shiga ci da kanta, tana kai laumar farko, taji bakin ta ɗau abincin yayi zanƙwai kamar kunnen ka yacire, amma haushin shi da yake ji ya hana ta ta nunawa koda a fuska saima ya mutsa fuska da take.....
Kallon ta yake yana so yaji me zatace game da test ɗin abincin, amma sai yaga tana ya mutsa fuska,
Ɗan leƙen fuskata ya kuma yi tare da cewa, 'ya dai ba daɗi ne naga kina ya mutsa fuska,
Ɗan ɗaga kai tayi batare da tace komai ba ta ciga ba da cin abincin tana jin daɗin sa amma duk da haka, taƙi bari ta nuna a fuska,
Wani ƙalulun abu yaji yazo masa wuya, jin tace ba daɗi gashi tana ya mutsa fuska, wani tunanin ya yafara yi