Showing 150001 words to 153000 words out of 170049 words

Chapter 51 - SARKI SAMEER BOOK 3 by yaya Azeema.txt

29 Nov 2025

7232

shiga sai taga nata mijin a cikin,

wata ƙawar Ameesha ce da suka zo dafa da motar zata buɗe musu, sai Ameesha take gayawa ƙawar itafa ji take kamar ta fasa zuwan na, da ƙawar ta tambaye ta dalili sai kawai tayi shiru, dalilin ta na faɗar hakan daman, da suna tahowa kunnen ta yajiyo mata wasu na cewa ai motar babu wanda zai shiga daga driver sai amarya da ango su kaɗai ne aciki, da ji tayi ba daɗi amma da ta ƙara tuna shagalin da za'ayi sai kawai ta manta, hankalin ta kwance ƙawar ta buɗe mata ƙofar juyawa tayi tana kallon ta tace "Siyama sai kuntaho kuyi sauri amma danni inajin ma sai kun ƙaraso sai mushi ga, tare, ƙawar na buɗar baki da niyar tambayar ta dalili, tayi saurin rufe ƙofar tana ɗan murmushi dan tasan tambayar tata ita kuma bata da ɓakin bata amsa,

Tana rufe ƙofar ta gyara zaman ta, tana sauke ajiyar zuciya, tayar da motar akayi aka fara tafiya,

Shiru tayi tana tunanin inda tasan wannan ƙanshin turaren da take ji a motar nan, dagewa tayi akan sai ta tuna amma takasa kuma gashi ya addabe ta, ya cika mata hanci,

Batade samun nasarar tunawa ba har suka ƙaraso gurin, tundaga waje ko ina fitilu ne a zagaye agun, haske ta ko ina,

Tsayar da motar yasa tayi tunanin ko ta buɗe ta tafi amma sai ta fasa dan tasan intai hakan ba girma, tsawon loƙaci taji shiru bai fitowa ba kawai takai, hannun ta zata buɗe dan ta matsu ta ganta agun sai tsuma take,

"Malam me kuma kake jira, ina ka kagama aikin ka,

Na gaban motar ne ya amsa da cewa "gulma" ya faɗa yana kunna fitilar motar, yana juyowa baya,

A mugun zabure Ameesha ta juyo tana kallon gefen ta, dan duk a tunanin ta ko gizau muryar sa tayi mata, amma sai ta ga shiɗinne dai da gaske,

"Saura kaɗan yasaki dariya ganin yanda ta tsorata da ganin sa, kallon ta yayi yana ɗaga mata gira, yace "Suprise ko?

Shiru tayi dan bata da kuzarin da zata iya cewa wani abun,

juyawa yayi ya kalli na gaban motar yaga yanda ya kafe Ameesha da ido sai yace "kai dallacan kallon fa na menene zaka saka min mata agaba sai kace kasamu TV,

Ko kallon sa baiyi ba cike da tsokana yace ai abun da yayi kyau ake kalla tayi kyau ne wallahi, mutumina wallahi da tuni ka tafka babban kuskure dan baƙaramar asara kaso kayi ba,

"Hmmm Full ko?

"Eh wallahi, yabasa amsa

To naji fita kaban guri kallon ya isa haka,

"Inna ƙi fa ko za"a fitar dani ne,

"Hmmm Khalid kasan halina kafita nace tun muna shaida juna wallahi, kai karma kafita cigaba da zama da ƙafarka zaka gudu,

Khalid yace "badan halinka ba bari in fita dan nasan amatse kake kuma ba kunya ka cika ba, zaka iya komai,

"Oho dai kai kasani zaɓi yarage naka,

Khalid bai ƙara ce masa komai ba, ya buɗe motar ya fita, tare da ƙullo musu,

Ameesha ai tuni tayi suman zaune mamaki yagama kashe ta a zaune, dan gaba ɗaya ma komai nata yatsaya cak da aiki,

maida duban sa yayi gare ta, yana binta da wani irin kallon ƙurulla,

"Kinyi kyau, yafaɗa murya can ƙasa,

Har yanzu bata dawo daidai ba,

Matsawa yayi kusa da ita jikin ta sosai, sannan ya kamo hannun wanta duka biyu yana kallon zanen lallen da akayi mata, yayi masa kyau sosai, tafin hannun yaƙara juyowa ya kalle su sannan ya mayar da shi yanda yake tare da riƙe su gaba ɗaya kowanne ɗaya a cikin hannun sa ɗaya, babban ya tsansa yasa yashiga shafa bayan hannun ta duka biyun sauran ya tsun kuma duk suna cikin nasa,

"Kinyi shiru, kina mamaki ko kidaina to,

taushin tafin hannun ta da nasa yasa shi yafara shafa cikin tafin hannun ta a hankali, yana ƙara jin laushin su,

jin wani lamari na daba na ziyar tarta yasa tafara ƙolarin janye hannuwan ta, sai ya kuma riƙe su gama tare da jawo ta tafaɗa saman ƙirjin sa,

Haɓar sa ya ɗora akan ka faɗar ta, sannan yayi kwana da bakin sa zuwa saitin kunnen ta yace "kina gudu na ko, wai ma waya baki iznin zuwa gurin bikin nan, me yasa baki tambaye niba, kikayi wanann kwalliyar zaki fita gurin gardawa suna kallon ki amatsayin na matar aure kina ganin hakan shine daidai uhm,

Shiru tayi tana jin tsigar jikin ta na tashi sakama kon numfashin sa dake shiga cikin kunnen ta, sai taƙara haddasa mata wani sabon yanayin,


Sakin ta yayi yaɗan ja baya kaɗan yana kallon fuskar ta, yaga yanda tayi wani iri da ita, murmushin gefen baki yayi yana kaɗa kai, yace "bazaki yi magana bane muyi gaba,

Da sauri ta ɗago ta kalle sa, na second biyu ta sauke dan bazata iya jurar kallon cikin ƙwayar idon sa ba, dan wani irin kallo taga yanayi mata,

kamar zatayi kuka tace "ina kuma zamu wuce ni dan Allah ka buɗe min in tafi anfa fara, na matsu inganni a ciki wallahi, kuma tambaya bakai kace kar nasake tambayar ka ba, kuma yanzu zaka wani ce......ta ƙarasa maganar cike da gunguni batare da sauran maganar ta fito,

Tunda ta fara maganar ɗan ƙaramin bakin ta yake ta kalla,

Saida ya ɗauki loƙaci sannan yace "Eh duk da haka me yasa bazaki tambaya ba namaji nace kar ki ƙara tambaya ta to yanzu na dawo nace ki tambaya,

Batare da ta kalle sa ba tace "ai yanzu ya wuce, nan gaba sai ka faɗan ni dan Allah ka barni in fita, kabi ka ƙulle motar, wallahi da tuni na fita, tayi maganar cike da fara hasala, dan ta matsu ta fita, dan tasan yanzu ana can ana ta shagali babu ita,

"Uhm Allah ko to fita mana, kinga indai kinga kinje gurin nan to sai kin tambaye ni, kuma tambayar komawa gida zamuyi sai ki fara sabon shiri sannan kidawo,

Wallahi Allah nidai bazan yarda kafin inje gida ai an tashi daga gurin nidai kawai ka buɗe min in in..in..in....kasa ƙarasawa tayi sakamakon matso da fuskar sa, wajen tata fuskar yana kallon bakin ta, hakan yasa duk ta duburbuce takasa ƙarasawa ga hannun ta dake cikin nasa yana ɗan murzasu a hankali.....


"Oh da gaske to idan naƙi fa me zai faru yayi maganar cikin slowly voice wacce badan daf da ita yake ba bazata taɓa jin me yace ba,

Hannu ɗaya ya ɗora akan ɗaurin da akayi mata tare da zare abun da aka saƙale mata ɗan kwalin dashi, yana ja ɗan kwalin ya shiga warwarewa, sai ya jasa baya ya cire sa gaba ɗaya ma daga, kan,

Bata ankara ba sai jin ta tayi babu ɗankwali, take ƙwala ta cika mata ido, a ƙuful ce ta buɗe baki zatayi magana, sai kawai ya ɗora ya tsansa a kai, yana cewa shiiittttt....

Hannun farar rigar jikin ta ya kamo ya ɗora akan lips ɗin ta ya shiga goge mata jan bakin dake bakin ta,

Da sauri ta riƙe hannun sa, tana girgiza kai, barin ta yayi har ta janye hannun sa, saidai kuma tana janye hannun sa ya maida gurbin sa da nasa,

Bazato ba tsammani taji bakin sa cikin nata, harshen sa yashiga yi mata yawo dashi anata bakin, damƙe idon ta tayi,

Tsinin harshenta ya kamo ya shiga yi masa wata irin tsotsa a hankali, kafin daga bisani ya dawo kan lips ɗin ta na ƙasa ya shiga tsotsa, saida ya tsotse sauran jan bakin da yarage tas sannan ya ƙara tura bakin sa ya kuma cafke harshen ta yana jawo shi da sauri sauri,

Ɗan yan hannun na saman kanta ya danno ta yanda bazata iya ƙwace wa ba, ɗayan kuma ya riƙe mata hannu ɗaya yana murzashi, gashin ta dake ɗaure ya cire ribbon ɗin da aka naɗe mata dashi a saloon, ya ware sa gashi ya zubo gadon bayan ta, sai yasa cusa hannun sa cikin sumar yana ya mutsa mata gashin,

Salon da yayi mata ba ƙarya tajisa kuma ta amsa, saidai kuma bazata bar saba yaci gaba da yi mata wannan iskancin ba,

ƙoƙarin ƙwace kanta tafara yi jin yana shirin ɓale mata rigar jikin ta,

Saida ta saka masa kuka wiwi sannan ya sake ta, baya yayi yana jingina kansa yayi ajikin kujerar yana kallon ta hannun ta kuma har yanzu yana cikin nasa yaƙi sakin ta,

Kukan ta ci gaba da yi, harda su ture turen ƙafa,

Matsowa ya kumayi kusa da ita yace "Sorry yanzu mijin ki ya amince miki da kije wajen na yarda na amince wallahi kije,

Bata san loƙacin da ta ɗago ba ta wurga masa wata uwar harara, jin rainin wulaƙancin da zaiyi mata bayan ya gama ɓata mata kwaliya ya ɓata mata kayan jiki ya ware mata ɗan kwali taya zata iya zuwa,

Saura kaɗan ya saki dariya yayi saurin mazewa, yace "ok tom shikenan tunda bazaki ba bari kawai mu koma gida ko,

Kukan nata ta ƙarawa volume tana fisge hannun ta daga nasa,

Hannun yasa ya juyo da fuskar ta, sai yasaka hannu wa biyu ya tallafo fuskar ta ta yana ƙura mata ido saida ga baya kamar gaske yace "Allah sarki gaskiya ban kyauta ba bari in kira Khalid yazo muje aka ƙara yo wata kwaliyar wacce tafi wannan ma kyau, kinji, kashh wai harda ɗan kwalin ma duk nacire ga gashi kima, ya warware da kansa, yanzu dai ya za ayi gaya min nikuma zanyi idan ma kina so mushiga gurin da haka to muje in kai ki na iya ɗaurin ɗan kwali sai inyi miki ki tafi kin yarda,

Da ƙarfi tasa hannu ta doke hannu wansa daga riƙon da yayi mata..........,
[29/11, 10:47 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI  SAMEER💅
                   (DA ZAFI ZAFI)
                             By
               ❤️Yaya Azeema❤️
   
                      *BOOK* 3️⃣

*Ga mai buƙatar littafin sarki Sameer tundaga book 1 har zuwa book 3 zai biya 400 kacal akwai 1&2 completed, zukuturo da kuɗinku ta wannan asusun 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank, ko kuma wannan 0003562691 Ibrahim Badamasi Babangida jaiz bank, sai kuturo da shaidar biyan ta wannan number ɗin 08124226526*

           *_Typing........✍️✍️_*

*second to the last page.....*🥰🤗💃💃

      Da ƙarfi tasa hannu ta doke hannu wansa daga riƙon da yayi mata..........,

tana bugewa ta juya masa ƙeya ta ci gaba da kukan ta, tabaya ya kuma rungumota tare da ɗagota gaba ɗayan ta ya mayar da ita kan cinyarsa yana ƙara zagaye hannun sa ta gaban ta,

Tana mutsul mutsul mutsul ɗin sai ta sauka, daga kansa amma takasa, batasan kuma hakan da take ƙara jawowa kanta take, dan yanda take motsi da jikin ta haka bombom ɗin ta yake gogar masa alulu, tanayi shi daɗin sama yake ji, saidai kuma tana ƙara jefasa awani halin, wanda shi kuma ba haka yake so ba, baya so abun nasu yayi nisa yazo yana wuce gona da iri, saboda kawai yazo ne dan ya musguna mata, sannan ya ɗarsa mata wani abun aranta ta ringa tunanin sa, sai kuma ya tafi yabar ta shine burin sa kawai, kuma gashi ita tana shirin canza masa lissafi,

Runtsi ido kawai yake ɗan shi kaɗai yasan abun da yake ji, kuma harga Allah shide bazai taɓa barin ta ta fita a haka ba,

Wayar sa ya zaro ya kira Khalid yace yazo su tafi gida,

Nan Ameesha ta ƙara fashewa da wani sabon kukan wai da gaske gida zata koma duk burin bikin nan amma saboda wulaƙan ci irin nasa ya hanata zuwa, ita babbar tambayar ta ma shine uban me yakawo sa ma gurin ta, duk tsawon loƙacin nan bai taɓa zuwa inda take ba, bai taɓa neman ta ba, sai ya da yaga ranar da take farin ciki kawai zai zo ya tarwatsa mata farin cikin ta,

Ita abun da yake ƙara bata mamaki ma da al'ajabi shine wannan sabon salon da yake yi mata, batasan yaushe ya canza ba haka, duk babu girman kan da jijji da kan ko duk ina yakaisu, ko a shekarun da sukayi bata gansa ba, ko wanine yazo ya canza masa hali bata sani, gaba ɗaya ya canza ada bata taɓa ganin haƙorin saba da zummur murmushi, amma yanzu kam sai murmushi yake, murmushin ma kamar baya masa wahala, tun ranar da yaje makarantar su takasa tantance wannan sabuwar ɗabi'ar tasa, abun yana ɗaure mata kai matuƙa,

Baƙin ciki iya baƙin ciki Ameesha ta shaƙe sa, ji take kamar ta rufe sa da duka ko ta samu sassaucin zafin da take ji aranta, musamman idan ta ƙara tunawa ana cikin gurin ana ta abubuwa, babu ita, gashi ita daman bata taɓa zuwa events irin haka ba, sai yau shiyasa take ta ɗoki,

Khalid ne ya ƙaraso gurin motar saida ya ɗan yi nocking ɗin ƙofar alamun su kintsa koda zai shigo yagan su cikin wani yanayi da bai dace ba, shiyasa yayi masu nocking kafin ya shiga, amma dake Meer shi shine isashe da mai ne, bai motsa ba daga yanda suke saima ƙara riƙeta da yayi,

Ameesha na ganin anbuɗe tayi tayi yasake yaƙi, a haka Khalid ya shigo ya tarar dasu, wani wawan tsaki yaja, yace "kaifa baka da lafiya, wallahi baka isa na jaku a haka ba malam kasaki ƴar mutane ta tafi tazo biki ka hanata zuwa,

"To ɗan sa, ido ina ruwan ka, kayi abun dake gaban ka, tuƙin zakayi ko sa ido zaka zauna,

Ameesha duk kunya tagama cika ta, ji take kamar ta nutse agun, sai sunkuyar da kai take, dan bataso ko kaɗan ma yaga fuskar ta,

Duk nacin Khalid da yasake ta, ƙin yarda yayi, dolen sa ya shiga, Meer yace ai kashe ƙwai za'ayi kar ya damu babu abun da zai gani, amma dai zai iya jin wasu abubuwan a kunnen sa, idan kuma baya son ji ya ɗauki headphone ya toshe kunnen sa sai yafi ye masa sauƙi, zaɓi ya rage nasa, dan yazame masa dole ya kaisu,

Shiga Khalid yayi, cike da taƙaici yace daman ance makoyi yafi ma'iyi da nasan haka zaka koma wallahi da ban baka shawarar nan ba, yanzu gashinan kazo zaka addabi mutane, to wallahi bazan toshe kunnen nawa ba, kuma kasan Allah duk kayi wani abun hmmm zaka ga me zai biyo baya, maye kawai, yaƙara jan wani tsakin sannan yaja motar,

Banza Meer yayi dashi tare da kashe fitilar motar, dan yafara jinsa a sama baida loƙacin zama ci gaba da kace nace dashi,

yana kashewa Ameesha ta fara kokawar ƙwace kanta, shima riƙeta yayi  sannan ya juyata tana kallon gaba shikuma ya rungumo ta baya, gashin ta da ya sauka akan fuskar sa yashiga shaƙar turaren da aka saka mata me ƙamshi, hannu yasa ya ɗan matsar da gashin, sannan ya ɗora hancin sa da bakin sa a gefen wuyan ta  ya fara shinshina nawa yana yawo da hancin sa yana goga mata tsinin hancin a wuya,

Maƙe wuyan ta shiga yi, saboda wani iri da taji abun kamar tafiyar tsutsa, shi kuma hakan da yaga tanayi, yasa shi cigaba da abun da yake, ƙasa yayi da hannun sa ya ɗaga rigar ta, bata ji ɗaga rigar ba, sai kawai hannum mutum taji a tsakankanin cinyoyin ta, a hankali ya fara shashshafata, tundaga ƙasa yafara yana zuwa can sama tayi saurin riƙe hannun sa tana ƙarawa kukan ta volume tare da cewa wayyo Allah na, na shiga uku dan Allah dan Annabi ka daina, ka daina bana so,

murya can ƙasa ƙasa a wajen kunnen ta yace "me yasa bakya so, ko baƙyajin daɗi, uhm in ba ƙyaji sai kigaya min a canza salo,

da sauri tasa hannun ta toshe kunnen ta tana ƙara damƙe idon ta tayi,

Wata ƴar ƙaramar dariya yayi wacce su kaɗai sukaji kayar su, bayan yayi kuma ya sake cewa "oh namaga alama hakan yana nufin kinji kunyar tambayar da nayi miki kuma daman indai aka tambayi mutum abu yakasa bada amsa to yana so kunya ce ta hana sa faɗa da baya so da sauri zaice bana so,

Yana yin shiru kuwa tayi saurin ce wallahi bana so, ka dena Please,

Kwaikwayon ta yayi shima yace "wallahi ni kuma ina so, bazan daina ba Please.....
Hannun sa ya cire da ga jikin yana niyar  juyo da ita gaba,

Ita kuma anan ta samu damar yin sauri ta sauka daga kansa, murmushi kawai yayi yana jingina da jikin kujera, yana ɗan girgiza kai, rabuwa yayi da ita ba ƙara yunƙurin ƙara riƙe taba, dan yaga sun zo gida, ita bama ta lura ba,

Tana sauka ta matsa daga kusa dashi, tana ci gaba da share hawayen da yake ta zubo mata, jikin ta har karkarwa yake, takurewa tayi guri ɗaya jikin ta na ta faman kyarma, dan ta fara tsorata da lamarin nasa......,

Tsayiwar motar da taji yasa tayi saurin ɗagowa ta kalli waje sai taga gida suka zo, wani daɗi taji ya lulluɓeta, sa sauri ta kai hannu zata buɗe motar ta fita amma a ƙulle, haƙura tayi da ƙoƙarin buɗewar,

Khalid ne ya buɗe murfin motar ya fita..

Sai a loƙacin Meer yakai hannu zuwa inda take yace "muje ko, duk da bata ganin sa kuma shima baya ganin ta saboda cikin motar duhu amma saida ta murguɗa masa baki tana hararar sa,

Buɗe motar yayi tare da zura ƙafafun sa waje, yace "zaki fito ko sai na fito dake,

Yanzu ma hararar ta kuma aika masa, caraf kuwa a idon sa, yagan ta saboda hasken gurin ya shiga cikin motar yana iya ganin face ɗin ta,

"Don't let me repeat again...

Cikin turo ɗan ƙaramin bakin ta tace "ni ka buɗe min ta nan zan fita,

Lip ɗin sa na ƙasa ya ɗan ciza kaɗan yana sakin murmushin gefen baki da shi kuma nasa salon murmushin kenan, rufe gurin yayi ya zagayo ta ɓangaren da take sannan ya buɗe mata tare da miƙa mata hannun sa guda ɗaya, alamun ta ɗora nata akai,

Sarai ta gane me yake nufi da hakan amma sai kawai ta kawar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login