Showing 156001 words to 159000 words out of 170049 words

Chapter 53 - SARKI SAMEER BOOK 3 by yaya Azeema.txt

29 Nov 2025

7237

asali, yace "baki ga abun da na ajiye miki bane ko so kike sai na ƙara maimaita niki, to wallahi kar ki bari naƙara maimai ta miki, ki ɗauka ki cinye gaba ɗaya sannan kicire wannan hijab ɗin kafin ki fara ci, nagama magana yana faɗar haka ya tashi daga gurin ya koma kan kujerar kusa da ita,

ya sake haɗe rai, badan tana so ba haka ta cire hijabin daman wasu riga da wando ne ajikin suma kuma masu kwauri ne wandon har ƙasa yake,

Inda Allah ya taimake tama, tana jin yunwa da batasan ya zatayi ba, cokalin ta ɗauka tafara cin abincin, ba laifi ta ɗanci da yawa duk dade bata cinye duka ba, kazar ma ta ɗan ci kaɗan,

Tana gamawa itama bata ce komai ba ta ture abincin gefe,

Jinjina kai yayi sannan ya sauko yana cewa ko kefa yafaɗa yanzu kuma cikin sakin fuskar sa, yana sane yayi mata haka yasan da lallaɓata yayi baza taci ba taurin kai zata tsaya yi masa,

guntun nata ya ɗauka ya hau ci, tas ya ƙarasa shi sannan ya miƙe, daga gurin banɗaki ya shiga ya wanko bakin sa sannan ya fito,

Kusa da ita ya dawo ya zauna, yana naɗe ƙafar sa, sannan yace "Lily taso muje mu kwanta bacci nake ji, kema naga alamar kamar baccin kikeji ko,

Ta ƙasan ido ta kalle sa ita yanzu abun nasa tsoro tsoro mamaki mamaki, takasa gane kansa, ji yanda yake magana kamar bai taɓa yin faɗa ba ko jin haushi,

jin tayi shiru yasa ya miƙe daga gurin tare da kamo hannun ta ya miƙar da ita tsaye, sannan yaja ta har kan gadon kasa zama tayi, dan bazata iya kwanciya guri ɗaya dashi ba,

Please ki kwanta ni ba abun da zanyi miki inma kina tunanin wani abun, magana zamuyi,

Saida taji hakan sannan ta zauna, sai yace kwanciya zakiyi ba zama ba,

A hankali tace idan na kwanta a ina kai zaka kwanta,

"A sama, yabata amsa cike da gatse,

Shiru kawai tayi ta kwanta, sannan yaja mata blanket yazagaya ɗayan gefen ya kwanta a kusa da ita baya,

"Ki juyo nan,

Maƙe kafaɗa tayi tare da cewa "ba kyau haɗa numfashi,

"Ok to ni bari in matso, yana faɗa ya matsa kusa da ita tare da saka hannu ya jawota jikin sa sosai,

Tana jinsa tayi masa shiru batayi yunƙurin hanasa ba yanzu,

"Lily ya kirata a hankali,

"Wai baka san sunan bane me yasa kake kirana da wannan sunan?

A bun da yafaɗa mata a kwanakin baya ko ince a shekararun baya, shi ya kuma maimai ta mata yanzu ma,

Sauke wata nauyayyir ajiyar numfashi Ameesha ta sauke sannan tace "kaine kenan a loƙacin baya kake turo min saƙo sannan kake kirana awaya ko?

"Of course, yabata amsa,

Ɗan juyowa tayi kaɗan tana kallon sa,

Lumshe idon sa yayi tare da ƙara buɗe su duk a loƙaci ɗaya,

"Why?

Because kinshigo rayuwa ta a loƙacin da banshirya hakan, ba, yau zangaya miki duk abun dake raina, kuma kema ina son kigaya min baki ra'ayin, kinsan halina kuma kinsan ko waye ni kinsan abun da zan iya kinsan abun da bazan iya ba,

A shekara huɗu baya ba haka halina yake ba amma shigowar ki rayuwata hakan yasa na canza hali gaba ɗaya ni kaina har mamakin kaina nake yanda akai na sauya loƙaci ɗaya, ada bana son mace banga abun so ajikin taba banga me zaisa inzubar da ajina agun mace ba, mata kwata kwata basa gabana kuma bana tunanin su ko kaɗan, ni kaina ina mamakin yanda banjin komai game da mace bansan me akejiba, bansan meye felling ba, kodan bana sawa raina hakan ban saniba, a wata rana kwatsam na fara mafarki a kanki ke kaɗai nake gani indai zanyi mafarkin kuma shima bawai normal mafarki ba, saidai inyi munayin wani abun....

Shiru yayi saboda yanda yaga ta juyo da sauri ta kalle sa,

Ciga ba yayi da cewa "kina mamaki ne, of course mafarkin da nake na kudanci ne tsakanina dake, abun mamaki kuma tun amafarkin nafara jin daɗi sai inji inmuna tare banson in tashi daga mafarkin, kuma kullum na tashi da abun nake ganinki, ana haka kuma yawan tunanin abun yasa nafara jin ciwon mara, ranar da na fara kuma ranar kika shigo ɗakin nan, da na ganki kuma sai ciwon ya ƙaru, sai na ringajin kamar a mafarkin shiyasa nayi miki wannan abun har abu yaji haushi yasa ya yanke hukuncin haɗa auren mu,

Bazan ɓoye miki ba a loƙacin ji nayi kaf duniya babu wacce nafi tsana sama dake, shiyasa zakiga ina tayi miki wasu abubuwan da baki jin daɗin su, amma kuma da na kwanta zanyi mafarkin da nasaba.......

Loƙacin da na fara jin kinwanta min, tun loƙacin da kika kwanta a falo na mayar dake ɗaki na, daga nan kuma sai nafara tunanin abun dake faruwa a mafarki, hakan yasa nafara tausayin ki harna baki magani, da kikayi bacci kuma kikaƙara sanya min ciwon mara hakan yasa na fara yi miki wasu abubuwan, ana naji daɗin ma yafi wanda nake ji a mafarki, a haka nakasa haƙuri har kika farka kika sameni...


To tundaga wannan rana na fara tunanin ki har takai ta kawo hakan nan nakanji ina son ganin ki, ke kuma saima kika dawo ƴar ɓuya dani ganin ki na min wahala,

Abun yaɗan fara ban mamaki yana sani yawan tunani, sai na samu Khalid nake gaya masa abun dake faruwa dani, sai yace ai sonki na farayi nikuma na ƙaryata hakan har faɗa mukaso muyi, to banyar da da hakan ba har sai ranar da wannan yaron yazo, kika ringa wasu abubuwa anan naji zuciya ta kamar zata fashe shiyasa ma nabar ƙasar, ni da kaina nace anema muku makarantar ku a Abuja saboda in ringa sa ido akan duk wata shige da ficen ki, batare da sanin kowa ba,

A loƙacin ne nake aiko miki da saƙonni na duk dan ingwada hankalin ki da ace kin amince da tuni na rabu dake dan bazan iya zama da mace da tana da aure akan ta amma hakan bai hanata kula wasu ba,

Khalid na kira yaje har can muka yi magana dashi ta fahimta, anan duk ya ganar dani abubuwa da dama, duk tsawon loƙacin da na ɗauka na ɓata sane wajen koyon a bubuwa da yawa saboda bansan wasu abubuwan ba, na koyawa kai na haƙuri da rage zafin zuciya, dan har wani malami na samu yaban addu'ar da zata sanya min sanyin zuciya in rage abun da nake game da mata, nashiga gurare da yawa wajen gano yanda ake komai kuma ake gudanar da rayuwa, Khalid ma ya taimaka min sosai wajen ɗorani a hanya, shi yace inbarki har sai kingama karatu kin ƙara girma, daga nan kuma sai in fara nuna miki abun dake raina, Lily nasha wuya a kanki wallahi ban taɓa tunanin rayuwa ta zata dawo haka ba, sai gashi na canza kamar bani ba,

Kuma ba kowa ya canza ni ba sai ke, duk kece silar komai saboda daɗin da nake ji idan.......,

Ya ƙarasa maganar yana ɗan mintsinin ta a ciki,

Saurin riƙe hannun sa tayi, tana sakin ƴar ƙaramar ƙara, hakan nan take jin ta sakayau kamar an kwashe mata wani abun me nauyi a cikin kanta, dan itama anata ɓangaren kusan hakanne saidai ita gaskiya ba wai sonsa take ba kawai tun ranar dai da abun ya faru, abun ya tsaya mata arai loƙaci zuwa loƙaci takan tunashi ko da tana can sai taji hakannan tana ta tuna wasu abubuwan da suka faru a tsakanin su, sai tayi da gaske take yakice tunanin sa....,

" Lily kinyi shiru baki ce komai ba, Meer ya katse mata tunanin ta,

"Uhm kawai ta iya cewa dan jikin tama kansa yayi wani irin sanyi, bare kuma zuciyar ta, da batasan wane hali take ciki ba,

Please"kice wani abu, ko har yanzu wancen ɗin kike so insake ki, ki aure shi,

Ga mamakin sai yaga ta ɗaga masa kai,

Jikinsa yaji yayi sanyi baitaɓa tunanin zata ce eh ba, cike da jin haushi da kuma kishin ta, kawai ya sake ta tare da matsawa daga kusa da ita, yace "shikenan zanyi yanda kike so, sauka ma yayi daga man gadon gaba ɗaya,

Ita har ranta da wasa take batayi zaton zaiyi ɗin ba, da wasa take masa, so take tace masa da wasa take amma tana jin nauyin abun, kar yace itama ko ta kamu da sonsa ne shiyasa zatace da wasa take,

Shiru tayi ita kaɗai takasa koda ƙwaƙwaran motsi, ji tayi gaba ɗaya zuciyar ta ba daɗi, dan a yanda yayi maganar ya bata tausayi,

jin yana buɗe ƙofa yasa ta ɗagowa ta kalli wajen ƙofar, tana ganin zai juyo tayi saurin sauke idon ta,

Bayan ya buɗe sai ya dawo cikin ɗakin wajen kujerar ya dawo tare da zama ya ɗauki ruwan sanyi yafara sha dan yanda yake jin zuciyar sa nayi masa zafi kamar zata ƙonne shiyasa yake shan ruwan sanyin yaji sanyi aransa....

Bayan ya sha ruwan batare da ya kalli inda take yace "idan kin shirya zaki tafiya ƙofa a buɗe take,

Tana jinsa amma ko motsawa batayi ba,

Shima yasan taji shi dan haka bai ƙara maimaita mata ba, saida yagama shan ruwan sannan ya tashi ya ƙarasa bakin gadon yace "ke nake jira kifita zan kwanta,

Yanzu ma shirun tayi masa, taƙi motsawa, hakan kuwa da tayi ba ƙaramin fusata shi tayi ba, dan ta gama ɓata masa rai, inbanda ta raina masa hankalin ya zauna yagama yi mata duk wannan dogon bayanin amma tace ita wani take so, yace kuma ta tashi ta tafi ta maidashi mahaukaci,

Kamar zai rufeta da duka ya hayayyaƙo mata yace "wai me kika maidani ne, me kika ɗauke ni, sakarai ko saboda nazauna na gaya miki abun dake raina shine zaki ɗauko sabon rain ki ɗora min har takai inringayi miki magana kunayin banza dani tun ba'aje ko ina ba to tunkan ranki yayi mummunan ɓaci ki tashi kifice min dagani inba haka ba kuma duk abun da nayi miki ke kika jawowa kanki, ki tashi ki fita...!! Ya ƙarasa da daka mata tsawa,

Da sauri ta tashi zaune, tare da haɗe jikin ta waje ɗaya, kukan da take kaɗakaɗan har ya fito da ƙarfi, zama tayi ta fara raira masa kuka,

Haushi ne ya ƙara cikasa, aganin sa yanzun ma duk cikin rainin hankali ne akan yayi mata faɗa zata kuma saka sa agaba takama yi masa kuka,

Zagayawa yayi inda take, tare da sa hannun ya fusgota daga kan gadon saura kaɗan ta kifa, janta ya shiga yi, zai fitar da ita daga cikin ɗakin suna zuwa tsakiyar ɗakin tasa ƙarfin ta ta fusge hannun ta,

Idanun sa har sun fara canza kala saboda ɓacin ran da yake cinsa,

Cikin daka mata tsawa yace "ki zo ki fita ki nace miki, ki fita daga nan gurin banason na ƙara ganin ki..!!!!!

Itama ciki ɗaga muryar tace "I CAN'T...!!

Gadan gadan yayo kanta da niyar ya kwakkwaɗa mata maruka ko ya huce,

Yana zuwa kusa da ita tun kan yayi wani yunƙurin kai hannun sa jikin ta, tayi saurin faɗawa kan ƙirjin sa ta rungume sa, tare da fashewa da wani kukan,

Ƙamewa yayi a haka tare da sauke wata ɓoyayyiyar ajiyar zuciya da shi kansa baisan loƙacin da ta sauka ba,

Yanda yaji rungumar tata har can can cikin ransa, har saida ta kaisa ga damƙe idon sa, yana me sauraron yanda bugun zuciyar ta yake bugun nasa bugun zuciyar, zociyoyin su akusan tare suke bugawa,

A hankali ya ɗaga hannun sa zai ɗora akan bayanta shima ya rungumo ta, tunawa da abun da tace sai kawai ya fasa tare da damƙe hannun sa yana sauke su ƙasa,

Yana sauke su kuma sai ya ƙara ɗagosu tare da kaiwa daidai saitin ka faɗar ta yana niyar cire ta daga jinkin sa,

Da sauri ta ƙara riƙosa sannan ta shiga girgiza kai, cikin kukan ta shiga cewa "I can't, da wasa nake, please I'm so sorry bazan ƙara faɗar hakan ba........,

Wani irin sanyi yaji ya lulluɓe sa, tare da jin wani irin daɗi, da sauri yace "sure?

kaɗa masa kai tayi tare da cewa "Yes am sure,

Ai duk wani ɓacin rai da damuwa da yake ji tuni ya watsar dasu, har ya haƙura loƙaci ɗaya, hannu yasa shima yayi hogging ɗin back, yana jin wata nutsuwar na ƙara saukar masa,

Itama jin hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya tana jin sanyi aranta, daga wasa, shi har ya ɗauka da zafi, mutum da gobe gobe za a ɗaura masa aure taya ma za'ayi tace zata koma gurin sa, musamman matar da ya aura ƴar uwar ta kuma ƙawar ta kawai sai ta koma gurin sa kuma dan itace ta kawo hauka duniya,

Rabata da jikin sa da yayi ne yasa ta katse tunanin da take,

Tafikan hannun sa yasa ya riƙo gaba ɗaya fuskar ta a ciki yayi cropping ɗin ta, sannan yasa babban ya tsansa ya goge mata hawayen da suka fara ɓata mata fuska,

fuskar ta ta ya ɗago sama yanda zai samu damar kallon ta sosai, ƙin yarda tayi su haɗa ido shi kuma so yake ta kalle sa, amma taƙi,

"look at me, please just a some minutes,

A hankali ta ɗaga zara zaran idon ta masu kama da na me jin bacci bare kuma tayi kuka sai suka sake ƙanƙancewa, ɗago wa tayi ta sauke sa a cikin nasa da shima kusan hakan, ai ko 30 second ba ayi ba tayi saurin janyewa dan bazata iya jurar kallon saba,

Ɗan matso da fuskar sa yayi kusa da taga dan har suna jiyo numfashin juna, small lips ɗin ta ya ƙurawa ido, cikin wata iriyar murya da shi kansa baisan loƙacin da ta fito ba,

In a slowly voice yace "May I..?

Yanda yayi maganar saida yasa ta kin tsigar jikin ta tashi, ba ƙaramin jin tambayar da yayi mata tayi ba, dan har tsakiyar kanta taji ta saboda tasan me yake nufi, batasan loƙacin da ta ɗaga masa kai ba itama a hankalin,

Daman saura ƙiris bakin su ya haɗe, dan haka tana basa dama kawai ya ɗora lips ɗin sa akan nata lips ɗin, tana jin saukar nasa lips aka nata, taji wani shouck ya fisge ta, da sauri ta lumshe idon ta tana me jan wani dogon numfashi ta hanci,

A hankali ya riƙo lip ɗin ta na sama yashiga tsotsa a hankali cikin wani irin salo na daban da yasha bambam da sauran,

Ina Ameesha dake wannan da amincewar ta, sai taji jikin na neman fara karkarwa,

Batasan loƙacin da ta kama lip ɗin nashi naƙasa ta fara kissing ɗin sa 'a hankali kamar yanda taji yana yi mata,

Hakan da tayi kuwa ba ƙaramin kashe Meer tayi ba, saboda tunda yake yi shi kaɗai yake abun sa, amma yau da tayi masa sai da ya lalabo inda numfashin sa yake,

Sosai suka shiga kissing ɗin lips ɗin juna idan ya kamo wannan ya saki itama sai takama, a iya kissing suka neme su burkita kansu,

Ameesha ce ƙafar ta fara yi mata sanyi alamun bazata ci gaba da ɗaukan ta, ganin tanayin ƙasa ƙasa yasa Meer ɗagata ga baɗayan cak yayi mata kuma still bakin su yana cikin na juna,

Kan gado ya kwantar da ita inda kuma daga nan hannun sa ya fara yawo ajikin ta, ta ƙasa riga ya zura hannu tare da lalubo brest ɗin ya cafki ɗaya a hannun sa, dai dai kan nippel ɗin ta, yasa yatsun sa biyu yafara murzawa a hankali,

Saura kaɗan numfashin Ameesha ya ɗauke, saboda wani irin daɗi da taji da bata taɓa jinsa ba,

A hala a haka dai saida Meer ya rabata da rigar jikin daman bata saka bra ba,

Nan yagan su masha Allah sun ƙara cika da laushi ba kamar wancen loƙacin ba,

Kamar zautattace haka ya koma mata, tuna jin daɗin taɓawar har taji sun fara yi mata zafi saboda ba ƙaramar murza da sucking suke sha ba, daga yakama wanann sai ya saki ya koma, wancen daga nan ya gangara zuwa can ƙasa, bakin sa nakan brest ɗin ta yayin da ɗayan hannun kuma yake kan ɗayan yana murza kansa, ɗayan hannun kuma yayo ƙasa dashi tundaga wajen cibiyar ta ya fara shafawa a hankali har yayo wajen marar daga nan kuma ya zura sa cikin..............🙈


Yanda yake binta da salo na musamman hakan yasa ta manta kanta ta biye masa, daga ƙarshedai ya cire kayan sa gaba ɗaya, tare da raba ta da wandon jikin ta,

Sannan aya miƙa hannu ya kashe ƙwan ɗakin tare da jan bargo ya lulluɓa musu,duk halin da yake ciki hakan baisa shi ya manta da addu'a ba, saida ya karanto ta sannan ya shige ta, tuni Ameesha ido ya raina fata, duka ya ƙushi ihu babu wanda batayi, kuka take sosai kamar ranta zai fita Meer kam an hau kan network ba ajin kira bare aji rarrashi, aikin sa kawai yake ba tausayi ba tausayawa dan baima san yanayi ba, hankalin sa yana wata duniyar,

"Wayyo Allah! wayyo Allah! Wayyo Allah na!!!!! Na shiga uku zaka kashe ni dan Allah kayi haƙuri dan Allah ka daina, wayyo Dadda Daddata kizo ko taimake ni Mamata, Maama, Ummy, Papa, Abuu, Hamra, Amra, sumayya Azeema, Bossay, Sameer.....wai ba kowa a duniyar nan kuzo ku, ku zo, kuzo ku taimake ni zan mutu wallahi kashe ni zaiyi, In kana ƙwanar iyayen kayi min rai kar ka kasheni.......,

"Wayyo Allah Ameeshan mu cikin masarauta fa babu al'umma jama'a, Ameesha na neman ɗauki, dan Allah wasu suzo muje ceton rai kar ayi kisan kai muna gun, 😹😹

DAWA ZAMU..!!????
[02/12, 3:31 am] #yaya Azeema#:               
             👑SARKI SAMEER👑

💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Angama. Angama.. yau na gama    wannan littafin.....Allah na gode ma, Angama Angama.....💃💃💃💃💃💃💃💃
                            

      
  _Final.! Final..!! Final....!!!🙅💃💃💃💃_
          
🤗🤗🤗*This is the last page*🤗🤗🤗

           *********************

_______Allah sarki Ameesha duk wannan ihun da take babu wanda ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login