Showing 132001 words to 135000 words out of 142761 words
Chapter 45 - THREE BROTHERS Complete Novels By Bil-Fauzee U-Adyan.txt
π
*THREE BROTHER'S*
ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*Page 53*
β *β GΜΎOΜΎLΜΎDΜΎEΜΎNΜΎ PΜΎEΜΎNΜΎ WΜΎRΜΎIΜΎTΜΎEΜΎRΜΎSΜΎ AΜΎSΜΎSΜΎOΜΎCΜΎIΜΎAΜΎTΜΎIΜΎOΜΎNΜΎ* ββ
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
.
*wΜΆΜΆΡ Ξ±rΜΆΜΆΡ Π²ΡΞ±rΜΆΜΆΡrΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓtΜΆΜΆΡ Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓdΜΆΜΆΓΟuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ pΜΆΜΆΡrΜΆΜΆcΜΆΜΆΡΓvΜΆΜΆΡ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓcΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡΞ±tΜΆΜΆΓvΜΆΜΆΡ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ* β *,Π²ΡhΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟrΜΆΜΆ ΓtΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓlΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ ΡΟuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ.*
*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ΖUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ΖARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖata namu daga farko.
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζara mana Ζarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
*Saturday 19/03/2022*
*Time 12:05am*
*Typing...............*
zaune suke suna fira Mum ta ambaci sunan *Adnan. "Adnan* shin yau ka had'u da *Adyan* kuwa? Sabo da bai zo nan ba sannan kuma layin sa a kashe yake, gaskiya ni na damu sosai a kansa sabo da ban san abin da yake faruwa da shi ba." "Mum Aboki yana lafiya kawai yana tare da qanwata ne, sabo da yau jikin ta baya mata dadi kin san lafiyar masu juna biyu, sannan kuma ya kashe wayar sa ne sabo da baya buqatar abin da zai saka shi barin ta. Kafin nazo nan sai da na fara zuwa gurin sa yana lafiya to *Adeel* fa.?" "Na gode Allah daya kasance qlau, *Adeel* ya tafi domin ya duba jikin Dadyn sa, Maman *Amna* suma sun fita ni kad'ai ce a gidan sai Umma na. *Adnan* ina ga ya kamata mu tafi mu duba jikin sirika ta yanzu." "Shikenan Mum yanda kika ce." Ya fad'a yana murmushi ita ma abin da yake yi kenan, dama Umma wacce take zaune gefen ta Mum ta mai da kallonta ga Umma tare da fad'ar sunan ta. "Umma zamu iya tafiya yanzu.?" Ta jinjina mata ka tana murmushi sun tashi dukansu sun nufi gidan Abbu domin duba jikin *Alishart.*
Sun isa gidan tare da shiga ciki kai tsaye babban parlour suka nufa, sun samu su Appa a nan suna fira su Ummi sun shiga yi musu sannu da zuwa. Sun amsa suna murmushi bayan sun gaisa su Mum, sun shiga tambayar jikin *Alishart* cike da nuna kulawa Ammie take amsa su. *"Adlishart* tana samun sauki sosai sabo Δana yana kulawa da ita sosai. Ba jimawa muka duba su ta samu tayi barci, sannan kuma abin farin cikin shi ne babyn yana lafiya ina nufin jikana. Gaskiya ina matuqar farin ciki sosai da masoyin Δana zai bani jiki, gaskiya zama Kaka yana da matuqar dad'i sosai musamman ma idan kana qaunar yaronka sosai." "Gaskiyar ki ne *Ummu Adyan* duk da cewar yarona *Adeel* bai yi aure ba amma har na fara mafarkin zama Kaka." Magana suke cikin kyakkyawan yanayi bayan wani lokaci, Appa ya tashi ba jimawa ya dawo tare da yaronsa wato *Adyan.* nan ya shiga gaisawa dasu Mum bayan daya zauna ya sauke kallonsa ga fuskar *Adnan* tare da fad'ar sunan sa. "Aboki mai ya saka baka sanar da ni zuwan su Umma ba.?" "Aboki lokaci Δaya tafiyar tazo mana sun zo ne domin su duba jikin qanwata, dalilin da yasa ban iya sanar da kai ba kenan to karka yi fishi sosai ka ji ko."
Yayi murmushi sosai a lamar to sunci gaba da fira cikin raha wasa da dariya, suna cikin fira suka hangi Umma ta tashi daga gurin zaman ta, ta nufi wani guri daban dukansu sun bita da kallo dan ganin inda ta nufa. Mum kuwa ta shiga anbatar sunan ta tare da k'oqarin dakatar da ita, amma kuma sam bata saurareta ba taci gaba da tafiya har ta isa inda take san zuwa, tayi tsaye gurin wani makeken photo wanda yake manne jikin bango, sai wani kallon photon take kallo sosai yayin da idanuwan ta suke zubar da kwalla, mai tsananin zafi da k'una sosai to zamu iya kiran abin da kukan zuci wanda yafi na zahiri ciwo. Lokaci Δaya kuma ta saki kuka kuma kuka take sosai har da a jiyar zuciya, su Ammie sai wani kallonta suke yayin da suka gagara fahimtar komai a game da ita da kuma yanayin ta. Cikin hanzari Mum ta tashi daga inda take ta nufi gurin ta hakama *Adnan da Adyan,* sun isa inda take yayin da suke ta fad'ar sunan ta amma kuma bata amsa su ba, kasancewar har zuwa wannan lokacin kuka take dukansu sun shiga rarrashinta, suna wani lalla'bata tare da bata magana ta sauke kallonta ga fuskar *Adyan* tare da fad'ar sunan sa.
*"Adyan* ya kake da wannan mutumen.?" Ta nuna mutumen da yake cikin photo. "Umma shi d'in Abban su Kaka ne sannan kuma Kakan su Appa ne, amma mai ya saka kika tambaya shin ke kin san shi ne.?" "Eh Δana na san shi sosai, *Adyan* Kakan ka na nan ina san zanyi magana da shi yanzu dan Allah.?" "Umma abin shi ne shi Kaka na yana meeting ne yanzu, d'ayan Kaka na kuma Abba yana Abuja amma ya fad'a min cewar jibi zai zo nan domin ya had'u da ni, sabo da dukanmu munyi kewar juna sosai karki damu Umma ni zan had'aki da dukansu." *"Adyan* kayi n samun kyakkyawan ahali wanda kowa zai so ya kasance a cikin sa, *Adyan* naro e ka daka had'a ni da Governor yanzu dan Allah."
"Shikenan Umma zanyi." Ya juya ya nufi gurin su Ammie wad'an da suka rufe Umma da ido, ya isa inda suke tare da karb'ar wayar Appa ya shiga kiran layin Abbu, ba jimawa ya d'aga *Adyan* ya sanar da shi cewar ya dawo gida yanzu. "Masoyi shin wani abu ya faru cikin gidan ne.?" "Eh Kaka da akwai buqatar ka dawo gida yanzu." "Shikenan gani nan tafe yanzu." Ya amsa shi da ok da kuma haka suka yi sallama ya mai da kallonsa ga Umma, wacce take ta aikin shafar photo tana kuka ya nufi gurin ta tare da sanar da ita cewar ga shi nan tafe. Ta jinjina masa ka tare da sanya masa albarka cikin mutuwar jiki, Ummi take tafiya har ta isa inda take cikin kwantar da murya take magana da ita. "Maman Aisha ya kamata ki dena wannan kukan haka, sannan kuma ki fad'a mana abin da yasa kika saka photon Baba a gaba kina kuka? Yanzu mu tafi ki zauna na tabbata *Abban Ahlam* ba zai jima ba zai k'araso nan." Ta jinjina mata ka a lamar to Ummi ta mai da kallonta ga fuskar *Adyan,* wanda ya murtuke fuska uwa bai tab'a dariya kuma duka, sabo da Ummi ta anbaci sunan Ahlam ne tayi murmushi sosai tare da fad'ar sunan sa.
"Rabin raina karka yi fishi da matarka sabo da hakan zai yi matuqar cutar da ni sosai, masoyi ni ba yanda na iya ne sabo da baki na ya riga daya saba fad'ar haka, amma zan dena sabo da kai zan rik'a kiran sa da Abban Ammie. Yanzu fad'a min wani abu shin hakan yayi ma.?" "Eh Kaka hakan yayi sosai ina sanki sosai Kaka ta." Ya fad'a tare da yin hugging d'in ta ita kuma ta k'ara masa da sunbata, bayan sun sake juna sun tafi domin su zauna cike da jin soyayyar sa, su Appa suka isa garesa lokaci d'aya suka yi hugging d'in sa suna sunbatarsa. Mum sai wani kallonsu take yayin da farin ciki yake ta shigarta sosai, bayan wani lokaci sai ga Abbu ya shigo cikin hanzari ya isa inda *Adyan* yayin da yake fad'ar sunan sa. Yana isa garesa yayi hugging d'in sa yana sunbatarsa sannan daga bisani ya fara magana. "Rabin raina fad'a min abin da yake faruwa fatan dai kana lafiya.?" Magana yake cikin soyayya da qauna su *Adnan* sai kallonsu suke cike da shagwa'ba yake amsa shi.
"Kaka ina lafiya dama Kakar *Adeel* take buqatar had'uwa da kai cikin gaugawa, ga a lama tana cikin damuwa sosai to ya kamata kayi magana da ita yanzu." Abbu ya sauke kallonsa ga fuskar Umma tare da fad'ar sunan ta. "Sannu ko am mai yasa kike san kiyi magana.?" Kallonsa kawai take yayin da idanuwanta suke zubar da kwalla, mai tsananin zafi da k'una sosai tayi shiru na wani lokaci sannan ta fara magana. "Sunana Asiya qanwarka shin ka tina ni kuwa.?" Dukansu wani irin kallo suke yi mata mai cike da jin mamakin abin data fad'a, musamman ma Abbu wanda ya rufe ta da ido lokaci Δaya kuma idanuwansa suka fara zubar da kwalla, mai tsananin zafi da k'una sosai cikin wani irin yanayi yake magana. "Wai gaskiyar kike fad'a da gaske ke qanwata ce Asiya.?" "Eh gaskiyar nake fad'a to zaka iya yarda da ni." Cike da d'auki da farin ciki ya k'arasa inda take sunyi hugging juna, sai kwalla yake zubarwa ita kuma kuka take zamu iya kiran hakan da farin ciki, sun jima sosai a haka sannan daga bisani suka sake juna daga hugging d'in da suka yi.
"Asiya ta ya a kai kun ka tsira daga wannan hatsarin da motar tayi ina goggo.?" "Yaya ni na tsira amma Goggo ta mutu wata dattijuwa ce taci gaba da kulawa dani a garin Kankiya, ko yaushe ina addu'a Allah ya sake had'a ni da ahalina musamman, a lokacin da rayuwa ta zame mana qalubale abinci ma yana yi mana wahala. A zahirin gaskiya na rayu cikin k'unci sosai da kulawa amma yanzu komai ya wuce, yanzu fad'a min ina babban Yaya da Baba.?" "Asiya bayan da muka samu labarin cewar kunyi hatsari kuma dukanku kun mutu, a nan take zuciyar Baba ta buga shi ma ya rasu godiyar ban girma sosai, ga Yaya na ga gari kuma abin alfahari wanda ya kasance uba na gari a gareni, ya raine ni cikin qauna da soyayya ba tare da mun san gaskiyar cewar kina raye ba. Kiyi hak'uri damu kasance yayye na gari a gareki ba mun ma kasa, nai man ki zan iya cewa wannan shi ne babban zunubin da muka tab'a aikata wa a wannan duniyar, dan Allah ki yafe mana kin ji qanwata."
"Innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un ya Allah ka ji k'an mahaifina, Allah ka yafe masa kaba shi gidan al'janna Allahumma Amin ya hayyu ya kayyum. Yaya karka hukunta kanka a kan zunubin da baka aikata ba, na tabbata da a ce kun san cewar ina raye to zaku yi komai domin ganin mun k'ara kasancewa tare. Haka Ubangiji ya kaddara mana to ba zamu tab'a canja hakan ba, abin farin cikin shi ne mun k'ara had'uwa da juna to wannan ma kawai ya isa, godiya ga *Adyan* wanda yayi sanadin k'ara kasancewa tare Allah ya masa albarka, tare da sauran 'yan uwan sa dama abin da zasu aifa." Sun amsa da Amin Abbu ya mai da kallonsa gasu Ummi yaci gaba da magana.
"Maman Ammie wannan ita ce qanwata wacce na fad'a muku cewar ta mutu, kun dai ji yanda komai ya faru daga bakin ta." *Adyan* ya anbaci sunan Abbu yana cewa. "Kaka to ta ya a kai ku ukun kun ka rabu.?" "Masoyi abin shi ne bayan Maman mu ta rasu a lokacin Asiya tana da shekaru uku ne, sai goggon mu ta karb'i rik'on ta mu muna zaune a Bauchi su kuma suna zaune a Yola, lokaci zuwa lokaci muna kai wa junanmu ziyara, bayan wasu shekaru a lokacin Asiya tana da shekaru bakwai, suka shirya kawo mana ziyara wanda kuma a wannan lokacin ne komai ya lalace, goggo ta mutu Baba ya mutu sannan kuma qanwata ta b'ata, Yayana yaci gaba da kulawa da ni sosai bayan Yayana yayi aure ne muka dawo kaduna da zama, sabo da canjin gurin aiki da a kayi masa bayan an aifi Appa ne nayi aure. Bayan wani lokaci kuma a ka aifi Ammie haka dai rayuwa taci gaba da sarrafa mu daga bisani kuma suka fad'a siyasa, masoyi wannan ita ce rayuwarmu ni da Yayana."
"Kaka gaskiya kun fuskanci qalubalen rayuwa sosai, musamman Kaka k'arama ina nufin Kakar *Adeel,* amma yanzu duka wancan lokacin na k'unci ya wuce yanzu kawai muyi farin ciki. Sabo da ahalinmu ya k'ara cika abin da dad'i sosai fatan alkhairi ga ahalinmu." Sun riga da sun san juna wannan yasa basu gabatar da kansu ga juna ba, sun shiga yiwa juna fatan alkhairi Abbu ya k'ara layin Abba ya sanar da shi komai, ya kuma ba shi Umma sunyi magana a zahirin gaskiya Abba yayi matuqar farin ciki sosai, wunin ranar gaba d'aya a tare dasu Abbu suka yi sa, *Adyan* yayi matuqar farin ciki sosai da Mum ta kasance ahali Δaya dasu Appa. Da yamma *Adnan* ya tafi su Mum kuwa sai dare suka tafi, bayan kwana biyu Abba ya dawo gida inda ya had'u da Umma farin cikin sa ya k'aru.
Prof ya samu tsayin mako hud'u asibiti sannan a ka ba shi sallama, Papa ya ba shi Δaya daga cikin gidajen sa domin ya zauna. Ganin ya samu sauk'i ne yasa a ka fara zancan auran *Adeel da Amna,* su Appa na Δaya daga cikin wad'an da suka tafi gurin zancan auran, inda a ka saka musu ranar mako biyu ai kuwa duka gidajen uku sun shiga hidima. *Adyan da Adnan* hidima tasu sabo da sune suke tare da Ango, a ranar Jumu'a ne bayan idar da sallar Jumu'a a kayi addu'ar d'aurin auran *Adeel Abas Muh'd da Amna Anas.* Su Mum sun sha shagali sosai a gidan su Abbu a kayi biki, da misalin k'arfe 08:00pm na dare Amarya *Amna* ta tare d'akin ta, da k'arfe 09:00pm suka nufi gurin Dina wanda ya d'auke su har k'arfe 12:00am sannan suka dawo gida.
*Adeel* a nan gidan su Mum ya zauna da matarsa hakan ya musu dad'i sosai, to balantana kuma Mum da Mama dukansu suna tare da farin ciki sosai. Zaune yake ya buga wani irin uban tagumi ga a lama tunani yake, *Adeel* ya shiga ya riskesa a cikin wannan ita mara kyau, ya k'arasa inda yake ya zauna tare da dafasa yana fad'ar sunan sa. "Dady mai yake faruwa da kai ne mai ya saka kake cikin k'unci sosai.?" *"Adeel* a game da Mummyn ka ne ita sam tak'i ta saurare ni, to ta ya ni zan iya nai man afuwarta gafaranta da kuma yafiyarta? *Adeel* naro e ka ka saka baki Mummyn ka ta yafe min please."
"Dady naso a ce cikin sauk'i zan iya yin hakan, amma ina ita sam ba zata sauraran ba zama ta iya yin fishi da ni kuma fishi sosai. To shi yasa ni ba zan shiga cikin lamarin ba amma duk da haka ni zan taimake ka sosai, domin ganin ta dena fishi da kai ta hanyar yafe maka, gobe zata tafi gidan Papa domin ta duba *Afnan* to kawai ka same ta a can, na tabbata zata saurare ka sannan kuma Papa zai saka baki a cikin lamarin. To zata saurari Papa Dady wannan kawai ce damar da nake da ita ta taimakon ka, to ina fatan abin yayi aiki sabo da zanso ku biyun ku k'ara kasancewa tare na har abada." Magana yake cikin wani irin yanayi mara dad'i lokaci Δaya Dady yayi hugging d'in sa, ya k'ara da sunbatarsa sun kasance a tare na tsayin wani lokaci wanda sai dare sannan *Adeel* ya tafi gida..................
*BY. B. U. A. CE. Wannan al'qalamina ne.*
[3/22, 10:18 AM] Bil-Fauzee U-Adyan: ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*THREE BROTHER'S*
ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*Page 54*
β *β GΜΎOΜΎLΜΎDΜΎEΜΎNΜΎ PΜΎEΜΎNΜΎ WΜΎRΜΎIΜΎTΜΎEΜΎRΜΎSΜΎ AΜΎSΜΎSΜΎOΜΎCΜΎIΜΎAΜΎTΜΎIΜΎOΜΎNΜΎ* ββ
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*wΜΆΜΆΡ Ξ±rΜΆΜΆΡ Π²ΡΞ±rΜΆΜΆΡrΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓtΜΆΜΆΡ Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓdΜΆΜΆΓΟuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ pΜΆΜΆΡrΜΆΜΆcΜΆΜΆΡΓvΜΆΜΆΡ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓcΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡΞ±tΜΆΜΆΓvΜΆΜΆΡ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ* β *,Π²ΡhΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟrΜΆΜΆ ΓtΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓlΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ ΡΟuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ.*
*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ΖUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ΖARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖata namu daga farko.
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζara mana Ζarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
*Sunday 20/03/2022*
*Time 12:33pm*
*Typing.................*
Da yamma liΖis ya d'auki Mum zuwa gidan Papa, sun isa gidan tare da shiga ciki Mamie ta shiga yi mata sannu da zuwa, ta amsa tana murmushi mai had'e da dariya bayan sun gaisa, Mum ta shiga tambayar jikin *Afnan* Mamie ta amsa da tana samun sauki sosai. "Kin san idan a ka ce ciki ya shiga watannin aihuwa, to komai sai a hankali lafiya tana k'aranci sosai, amma Alhamdulallah tana samun sauki sosai." "Haka ne hakama *Alishart* ita ma jikin ta yak'i saki, ko yaushe cikin rashin lafiya take Allah dai ya raba su da cikin lafiya." Sun amsa ta da Amin Mamie ta