Showing 57001 words to 60000 words out of 142761 words

Chapter 20 - THREE BROTHERS Complete Novels By Bil-Fauzee U-Adyan.txt

*Adnan* kuma tebur ya nufa gurin Besty.............





*BY. B. U. A. CE. Wannan al'qalamina ne.*
[1/19, 4:54 PM] Bil-Fauzee U-Adyan: πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*THREE BROTHER'S*

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*Page 23*

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/


*wΜΆΜΆΡ” Ξ±rΜΆΜΆΡ” Π²Ρ”Ξ±rΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟƒ gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ” wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓ­tΜΆΜΆΡ” Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓ­dΜΆΜΆΓ­ΟƒuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ‡ pΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆcΜΆΜΆΡ”Γ­vΜΆΜΆΡ” nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟƒ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓ­cΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡ”Ξ±tΜΆΜΆΓ­vΜΆΜΆΡ” gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ* ✍ *,Π²Ρ”hΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟƒdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆ Γ­tΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓ­lΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ” Ρ‡ΟƒuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.


*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*


Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖ™ata namu daga farko.



Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζ™ara mana Ζ™arfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.



*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*Sunday 16/01/2022*

*Time 09:28pm*

*Typing.................*

Ya zauna tare da kai kallonsa ga *Afnan* wacce ita ma kallonsa take kallo sosai. "Kai kana da kirki sosai ka san ta yadda zaka tafiyar da kowa, dubi cikin k'ank'anin lokaci ka saka *Alishart* dariya hakan yayi kyau sosai kai ďin na musamman ne." Magana take cikin kyakkyawan yanayi yayin da fuskar ta take fitar da wani lallausan murmushi, abin birgewa sosai ga wanda ya gani shi kuwa sai wani kallon ta yake kallo sosai. "Besty karki wani fasa min kai da yawa, ke kin san gaskiyar ni na koyi duka wannan ne a gurin Yaya. Ina ganin yanda yake matuqar bamu cikakkiyar kulawa sosai, tun muna yara kuma har zuwa wannan lokacin ba abin daya sauya hakan, shi yasa nima nake nuna wa Qanwata kulawa sosai ina san na zama kamar Yaya yanzu muci wannan." Ya nuna samosa tayi 'yar dariya tare da fad'ar sunan sa. "Besty ni zanci ne kawai idan har kai ka bani a baki." Murmushin sa ya qaru ya amsa ta, "eh zanyi kuma ina mai farin ciki da hakan." Nan kuwa suka fara cin samosa sun kuma koma ta kan juice d'in kwakwa, bayan sun qarasa sun dawo parlour sun zauna na wani lokaci, sannan *Afnan* ta tashi domin tafiya gida *Adnan* ma tashi yayi domin rakata.

Basu qarasa kai wa k'ofa suka ji a na buga masu k'ofa *Adnan* ya qarasa tare da bud'e k'ofar, ya samu Ameer tsaye a bakin k'ofa daga gefe kuma ga sakon *Alishart* daya kawo, lokaci d'aya suka saki murmushi tare da fad'ar sunayen juna. "Ameer shigo ciki." Ya amsa da to yana murmushi *Adnan* ya riqa masa kayan sun shiga ciki, sun k'ara gaisawa bayan sun gaisa Ameer yaci gaba da magana. "Am *Adnan* dan Allah ko zan iya ganin *Alishart* yanzu please.?" Ya amsa da eh ya mai da kallonsa ga *Afnan* tare da furta mata ta kira ta, ta amsa da to ta tashi ta nufi bedroom d'in *Alishart* ba jimawa suka dawo tare, bayan sun zauna *Alishart* ta shiga gaishe sa tare da furta wa Yayan kalmar gani *Adnan* ya mai da kallonsa ga Ameer tare da fad'ar sunan sa. "Ameer ga *Alishart* nan ina dai fatan lafiya.?" Ya jinjina masa ka tare da furta, "eh lafiya qlau kawai dai ina san na bata wannan sakon ne daga *Adyan."* Cike da jin mamakin abin daya fad'a suke anbatar sunan *Adyan* har suna had'a baki.

"Ameer shin *Adyan* ya shigo k'asar nan ne.?" Kafin ya amsa shi *Alishart* tayi masa rigagi, "Yayana d'azu shi ya fad'a min cewar zai shigo k'asar nan na wuni d'aya kawai, amma ni nayi tinanin da wasa yake ga shi kuma ya aikata shi ďin na musamman ne, sannan kuma yana da abin mamaki sosai yanayin sa yana da birgewa sosai." *"Alishart* ga sakon ki ya fad'a min cewar zaku yi magana a waya *Adnan* ni zan tafi *Afnan* sai an jima." Sun amsa shi suna murmushi da kuma haka suka yi sallama, bayan tafiyar sa *Alishart* ta shiga bud'e sak'on dan ganin miye a ciki, tayi tozali da laptop waya da kuma tap d'ayar ledar kuma kayan zak'i ne da yawa a ciki. Cike da jin mamakin abin da suka gani *Adnan* ya kai kallonsa ga fuskar *Alishart* tare da fad'ar sunan ta. "Qanwata shin ke kin buqaci wani abu daga garesa gaskiyar zaki fad'a.?" "A'a Yayana ni ba zan ta'ba aikata hakan ba, kawai abin dana sani shi ne d'azu munyi magana a kan zan koya masa hausa, ya buqaci da mu fara a d'azu sai na fad'a masa cewar zanyi anfani da laptop d'in ka to ina ga dalilin da yasa ya siya man kenan. Waya kuma mebi bai ya san yana kiran layin Mamie tap kuma ban san na miye ba."

"To amma mai ya saka zai aiko maki da wannan? Ya kashe kud'i sosai kusan miliyan hud'u a ke magana a nan amma zanyi magana da shi." "Amma Yaya." Kafin ta furta komai wayar ta d'auki ruri murmushin ta ya qaru sosai, "la *Yaya Adyan* ne yake kira." Ta fad'a tare da tashi ta nufi d'akin ta da sauri har tana gudu, sun bita da kallo har ta shige sannan suka dawo da kallon su ga juna. "Besty shin kai baka ga yanayin yanda take farin ciki sosai ba? To dan Allah karka dakatar da ita kawai ka barta tayi farin ciki sosai ka ji ko." Ya nisa sosai tare da jan numfashi sannan ya amsa ta, "Besty ni bawai ina hana ta farin ciki bane a'a ni kawai na damu ne sosai a kanta, Besty har yanzu *Alishart* yarinya ce shekarun ta sha biyar ne kawai, yanzu ne ta kammala secondry to sam bai kamata wani mutum daban ya shiga rayuwarta ba. To ya kamata nayi magana da *Adyan* sannan kuma na dakatar da shi da yin duka wannan."

"A'a Besty karka yi sabo dasu biyun sunyi matuqar shak'uwa da junan su sosai, idan ka shiga tsakanin su biyun to dukansu biyun zasu shiga k'unci sosai. Hakan zai yi matuqar cutar dasu sosai da kuma mu to ina ga sam bai kamata ka dakatar dasu ba dan Allah." "Besty ni kawai na damu ne a kan qanwata shi yasa." "Karka wani damu zamu saka mata ido sosai ta yanda zamu san abin da yake faruwa da ita, kai dai kawai ka yarda da ni *Alishart* zata kasance lafiya to zaka iya yarda da ni please ka ji ko." "Besty nima ina fatan haka." Suna haka sai gasu Papa sun fito nan kuwa *Adnan* ya shiga sanar dasu abin da yake faruwa, sun cika da jin mamakin sa sosai har suka gagara fad'ar komai bayan wani lokaci *Afnan* ta tashi domin tafiya gida, hakama *Adnan* tashi yayi domin yi mata rakiya ta fara da yiwa su Mamie sallama sannan suka tafi bayan kwana biyu.

Zaune suke a parlour wanda kuma a part d'in Anwar suke, kasancewar zuwan lokacin yayi aure har da 'yarsa mai suna Amal, Anisa ta kai kallonta ga *Afnan* tare da anbaci sunan ta taci gaba da magana. *"Afnan* ku tafi kuci abinci." Sun amsa da to sun tashi sun nufi tebur sun fara cin abinci, "Besty kaci abinci mana ka dena wasa." "Besty nifa na k'oshi shi yasa." "Ka fara halin naka ko? To ni sam ban yarda da wannan k'oshin naka ba lallai dole kaci abinci ko kuma na ma ta k'arfi." Kallonta kawai yake yana murmushi ita ma haka ganin ba shi da niyar cin abincin yasa ta tashi, ta nufi gunsa da sauri ya mi e tsaye ya gudu yana murmushi mai tare da dariya ita ma abin da take yi kenan. Ta tashi ta bisa a baya sai wani zagayen parlour suke Anisa na dariyar su, suna haka suka ji a na buga k'ofa Anisa ce wacce ta tafi ta bud'e k'ofar, ta samu Anwar da Auwal tsaye a k'ofa ta shiga yi musu sannu da zuwa sun amsa tare da shiga ciki, da sauri *Adnan* ya nufi gunsa har yana gudu ya 'buya a bayan sa. "Yauwa Yaya na gode Allah daka dawo yanzu kazo a daidai, Besty tana san ta tilassa ni a kan naci abinci kuma ni a k'oshe nake." "Karka yarda da shi Yaya sabo ra'ayin sa kawai yake fad'a amma da akwai buqatar yaci abinci yanzu."

Nan kuwa suka shiga gardama shi yana ba zaici abinci ba ita tana sai yaci. "Ya isa kuyi shiru haka zaku barni nai magana ko zaku ci gaba da gardama ne? Mu tafi mu zauna zan san abin da zanyi a game da hakan." Sun amsa da to sun tafi sun zauna bayan sun gaisa Anwar yaci gaba da magana. *"Adnan* shin yau kaci abinci kuwa g zaka fad'a.?" "A'a Yaya amma na sha madara sannan kuma." "Isa haka wannan ba abinci *Afnan* ku tafi ki ba shi abinci, amma kuma kar hakan yasa ki tilassa masa cin abin da yafi k'arfin sa kinji ko." Ta jinjina masa ka tana murmushi mai tare da dariya *Adnan* kuwa sai wani kallo yake yi mata mai kama da harara, lokaci d'aya ta saki dariya kuma dariya take sosai ya mai da kallonsa ga Anwar tare da fad'ar sunan sa. "Yaya ka fad'a mata ta dena dariya ta." "Yaya to fa shi ma ya dena harara na." *"Afnan* ki dena tsokanar sa ko kuma na dakatar dake daga ba shi abinci." "Shikenan Yaya na dena Besty yi hak'uri mu tafi please."

Ta tashi tare da tashin sa sun nufi tebur Anisa ma tashi tayi ta shiga ciki, Anwar ya kai kallonsa ga fuskar Auwal wanda banda kallonsu *Adnan* ba abin da yake Anwar ya anbaci sunan sa. "Auwal shin yaran sun birgeka ne? Dama haka su biyun suke suna da matuqar birgewa sosai farin cikin su ne abin da nafi so fiye da komai." Auwal dai sai kallonsa yake ya nisa tare da jan numfashi ya qara da sauke a jiyar zuciya sannan ya amsa shi. "Anwar ni sam basa birgeni sannan kuma ganin su a haka yana saka ni takaici sosai. Ina matuqar shiga k'unci bak'in ciki tare da tarin damuwa sosai idan har na ga su biyun a tare, kuma kai kasan dalilin da yasa nake jin hakan sabo da ina san *Afnan* ina matuqar qaunar ta sosai amma." Da sauri Anwar ya dakatar da shi ta hanyar rufe masa baki yana girgiza masa ka tare da furta a'a, sai wani kallonsa yake ya mai da kallonsa gasu *Afnan* lokaci d'aya ya anbaci sunayen su. *"Adnan Afnan* ku tashi ku shiga ciki mu biyun zamu yi magana." Sun amsa da to sun tashi sun nufi d'akin *Afnan* bayan tafiyar su Anwar ya mai da kallonsa ga Auwal tare da fad'ar sunan sa.

"Auwal ina mai gargad'in ka da karka k'ara fad'ar hakan ka ji ko." Sai kuma zuwa wannan lokacin ne ya sake masa baki, Auwal kuwa sai wani kallonsa yake cike da jin mamakin sa yake magana. "Anwar a gaskiya kana da abin mamaki sosai, to ka sani ni ina san *Afnan* sosai kuma ba zan ta'ba 'boye hakan ba, zan kuma sanar da kowa wannan na tabbata duka ahalin zasu yi farin ciki sosai da hakan zanyi auran gida kamar yanda kayi. To ka zama cikin shiri domin nan ba jimawa za a yi aure na da *Afnan* tabbas hakan zata faru insha Allah." "Auwal ya kamata kayi gaggawar tashi daga wannan mummunan mafarkin da kake a yanzu, sabo ko Kaka ba zan bar shi ya aikata irin wannan mummunan zunubin ba balantana kuma kai. Ka sani wallahi tallahi a shirye nake da nayi fito na fito da duk mutumen da yayi k'oqarin raba su biyun, *Afnan da Adnan* ba zasu ta'ba rabuwa ba na har abada kaddaran su a rubuce take, su biyun an yi sune domin su rayu da juna dan haka ni ba zan barka kayi nasaran rabasu ba, sannan kuma zanyi komai domin ganin na dakatar da kai, haka kuma zanyi komai domin ganin su biyun basu rabu ba kuma zanyi nasara insha Allah."

"Shikenan Anwar tin da wannan abin daka za'ba ni ba zan ta'ba dakatar da kai ba, amma kuma ka sani ni ba zan ta'ba barin kayi narasa a kai na ba, to zamu gani tsakanin ni da kai waye zai yi nasara." Yana kai k'arshen maganar sa ya tashi yayi tafiyarsa Anwar ya bisa da kallo yana girgiza ka yana wani huci, ya k'ara da furta Allah ya kyauta ya tashi ya nufi bedroom d'in sa. Wani dare zaune take jikin gado tana waya da *Adyan Adnan* ya turo k'ofa ya shigo, ya kai kallonsa gareta tare da fad'ar sunan ta da sauri ya wani zaro ido yana kallonta, cike da k'unci bak'in ciki tare da tarin damuwa yake magana da ita. "Ki kashe wayar nan laptop dama tap ki bani dukansu sannan kuma karki sanar da kowa wannan." Yana kai k'arshen maganar sa ya d'auki wayar ta da laptop da tap ya fara kashe wa sannan ya fice daga d'akin ta bisa da kallo tana kuka...............



*BY. B. U. A. CE. Wannan al'qalamina ne.*
[1/20, 10:54 PM] Bil-Fauzee U-Adyan: πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*THREE BROTHER'S*

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*Page 24*

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*wΜΆΜΆΡ” Ξ±rΜΆΜΆΡ” Π²Ρ”Ξ±rΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟƒ gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ” wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓ­tΜΆΜΆΡ” Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓ­dΜΆΜΆΓ­ΟƒuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ‡ pΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆcΜΆΜΆΡ”Γ­vΜΆΜΆΡ” nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟƒ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓ­cΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡ”Ξ±tΜΆΜΆΓ­vΜΆΜΆΡ” gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ* ✍ *,Π²Ρ”hΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟƒdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆ Γ­tΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓ­lΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ” Ρ‡ΟƒuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.


*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*


Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖ™ata namu daga farko.



Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζ™ara mana Ζ™arfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.



*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*Monday 17/01/2022*

*Time 09:41pm*

*Typing................*

"Na shiga uku na ni *Alishart* wane irin zunubin kuma na aikata wa Yayana? Shi yana fushi da ni sosai ba kuma tare daya sanar da ni laifin dana aikata masa ba, ya kuma dakatar da ni daga sanar da kowa a'a ni sam ba zan iya d'aukar wannan ba, ya kamata nayi wani abu domin na samu mafita to mai ya kamata nayi ne.?" Nan ta shiga tunani tana nazari miye mafita. A can gurin *Afnan* kuwa, ganin yanda take ta aikin kiran layin *Adnan* bai iya Ι—agawa yasa ta kiran layin *Alishart,* amma tayi rashin sa'a layin a rufe yake ta shiga kiran layin Mamie shi kuma baya tafiya. Hakan yayi matuqar d'aga hankalin ta sosai cike da firgici da rud'ani ta tashi tare da sanya dogon hijabi ta fito, kai tsaye d'akin Papa ta nufa ta shiga buga musu k'ofa ba jimawa Ummu tazo ta bud'e, ta shiga tambayar mai yake faruwa tayi shiru kad'an sannan ta amsa ta.

"Ummu wani abu yana faruwa da Besty na shi bai ya d'aga kira na, wayar *Alishart* a kashe take layin Mamie kuma bai ya tafiya, gaskiya na damu sosai a kansa to zan tafi iro zai raka ni gidan, dare yayi sosai to zan kwanta tare da *Alishart* a can ki sanar da Papa." Ummu sai wani kallonta take sam ba zata yi mamaki ba sabo da tafi kowa sanin wane *Adnan* a gareta. "Shikenan 'yata ki kula sosai kinji ko." Ta jinjina mata ka a lamar to ta juya ta nufi hanyar fita Ummu ta bita a baya ta rufe k'ofa, bayan ta dawo ta sanar da Abba murmushi kawai yayi tare da furta Allah ya kyauta. Duk da cewar data fita sai gidan manne suke da juna amma ta buqaci rakiyar iro, sun fito tare da buga k'ofar su Papa Habu ya fito yana tambaya waye, *Afnan* ta anbaci sunan ta cikin hanzari ya bud'e tare da tambayar ta lafiya. Ta amsa shi da ba komai tayi sallama da iro tare dayi masa godiya ta nufi ciki, nan kuwa ta shiga buga k'ofa Papa ne wanda ya fito ya bud'e k'ofar, cike da jin mamakin ganin ta cikin hanzari ya anbaci sunan ta. *"Afnan* lafiya.?"

"Papa gaskiyar ita ce Besty bai ya cikin kyakkyawan yanayi wani abu yana faruwa da shi, na kira layin sa amma bai d'aga ba wayar *Alishart* kashe layin Mamie kuma bai ya tafiya, Papa ni nayi matuqar damuwa sosai a kansa dalilin da yasa nazo na duba shi kenan." "Na gode sosai 'yata mu tafi mu duba yanayin sa." Ta amsa da to ta shiga ciki ya fara da rufe k'ofar sannan suka juya suka nufi d'akin *Adnan,* sun samu k'ofar a rufe sun shiga buga masa k'ofa ba jimawa yazo ya bud'e. Sam bai ji mamakin ganin *Afnan* domin ya san zai iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login