Showing 69001 words to 72000 words out of 142761 words

Chapter 24 - THREE BROTHERS Complete Novels By Bil-Fauzee U-Adyan.txt

CE. Wannan al'qalamina ne.*
[1/27, 10:47 AM] Bil-Fauzee U-Adyan: πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*THREE BROTHER'S*

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*Page 28*


✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/


*wΜΆΜΆΡ” Ξ±rΜΆΜΆΡ” Π²Ρ”Ξ±rΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟƒ gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ” wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓ­tΜΆΜΆΡ” Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓ­dΜΆΜΆΓ­ΟƒuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ‡ pΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆcΜΆΜΆΡ”Γ­vΜΆΜΆΡ” nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟƒ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓ­cΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡ”Ξ±tΜΆΜΆΓ­vΜΆΜΆΡ” gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ* ✍ *,Π²Ρ”hΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟƒdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆ Γ­tΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓ­lΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ” Ρ‡ΟƒuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.


*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*


Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖ™ata namu daga farko.



Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζ™ara mana Ζ™arfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.



*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*Sunday 23/01/2022*

*Time 08:21pm*

*Typing...............*


"Yaya Anwar mai yasa kake yiwa Yayana haka? Shi fa kawai cewa yayi yana san *Afnan* kuma zai aure ta, to amma mai ya saka kake hantarar sa kana cin zarafin sa haka? Yaya Anwar ni nayi tunanin cewa ku biyun abokai na gari ne ga juna, kun kasance a tare tin daga matakin yarinta to mai ya saka zaku bar shaidan yayi nasara a kanku? Yaya Anwar dan Allah ku dena duka wannan please." "Anisa nima nayi tunanin hakan amma kuma Auwal ya canja komai, idan har Auwal bai janye zancan auran sa da *Afnan* ba to nima ba zanyi shiru ba. Anisa *Afnan da Adnan* kawai ta dace ba Auwal ba kuma ni zanyi komai domin ganin su biyun sun kasance a tare, ni ba zan ta'ba bawa Auwal damar da zai shiga tsakanin su biyun ba, to kawai ki fita cikin wannan kawai ki zama 'yar kallo kinji ko." Yana kai k'arshen maganar sa ya juya ya fita ita kuwa ta bisa da kallo cike da jin mamakin sa sosai.

Sannu a hankali yake tura k'ofar har ta bud'e ya shiga ciki ya hangeta zaune a gefen gado, ya rufe k'ofar sannan ya nufi inda take sannu a hankali yake tafiya har ya isa inda take, ya zauna kusa da ita kusa sosai sai wani kallonta yake kallo sosai, lokaci d'aya ya samu kansa da sunbatarta a gefen fuska cikin tautasa murya tare da kwantar da ita yake magana. "Ni kawai nayi tunanin cewa ku biyun zaku yi magana ne, shi yasa na buqaci tafiya amma kiyi hak'uri ki yafemin sannan kuma karki yi fishi da ni please." Shiru bata amsa ba jin shirun yayi yawa yasa taci gaba da magana. "Besty gobe ne a ke bikin saka ki lalle ke da Yaya Auwal to nayi tunanin zai sanar dake wani abu ne sannan." "Ya isa kayi shiru haka ko kuma dai ka tashi ka fita, sabo da ba zan jure sauraran wad'an nan lafuzzan naka ba to gara kawai ka tafi." "Shikenan zan tafi kamar yanda kika buqata ina fatan karki jima sosai a cikin wannan yanayin." Ya yunk'ura zai tashi tayi saurin dakatar da shi ta hanyar ri e hanun sa, sai wani kallonsa take kallo sosai shi ma abin da yake yi kenan, wani irin kallo suke yiwa juna mai tare da so sun jima sosai a haka sannan ta fara magana.

"Da gaske tafiya zaka yi zaka tafi ka barni a cikin wannan yanayin ba tare da kayi komai? Shikenan zaka iya tafiya amma ka sani wannan tafiyar da zaka yi, ita ce babban zunubin da zaka aikata min a rayuwa, kuma ba zan iya yafe maka wannan ba na har abada." Magana take yayin da idanuwanta suke zubar da kwalla mai tsananin zafi da k'una sosai. Nan kuwa ya shiga share mata kwalla sai wani kallonta yake kallo sosai, ya shafi fuskar ta tare da sunbatarta fuska zuwa wuya ya sauke kallonsa a kan bakinta, ya kai hanun sa ga le'benta sai wani shafar le'benta yake yana murza wa, ita kuwa ta wani lumshe ido tamkar mai barci ya k'ara matsawa kusa da ita kusa sosai. Ya fito da harshensa ya lashi le'benta tare da d'an cizawa kad'an ta yanda ba zata ji zafi ba, lokaci d'aya kuma ya samu kansa da sunbatarta a baki cikin qauna da soyayya yake tsotsar le'benta dama harshen ta, yayin da hanayensa suke shafar kanta zuwa bayan ta sun jima sosai a haka sannan daga bisani, sannu a hankali yake fitar da bakinsa cikin nata har ya fitar.

Yayi tozali da kyakkyawar faskar ta sai wani kallon juna suke kallo sosai, ba kuma tare da sunji sun gaji ba kamar dai yanda basu furta wa juna komai ba, sun jima sosai a haka sannan daga bisani ya janye ta daga jikin sa ya tashi ya fita, ta bisa da kallo har ya fice ba kuma tare data dakatar da shi ba lokaci d'aya taji wani farin ciki yana shigarta sosai. "Besty kana matuqar sona sosai kamar dai yanda nake matuqar masifar qaunar ka sosai, amma na rasa dalilin da yasa ka gagara sanar da ni gaskiyar cewa kana sona, wanda wannan dalilin ne yasa ni amince wa auran Yaya Auwal. Gobe ne a ke bikin saka ni lalle jibi kuma a ke d'aura aure na da Yaya Auwal ina fatan wani abu ya dakatar da auran, ya Ubangiji ka aiko da wani abin da zai dakatar da aure na da Yaya Auwal Allahumma Amin." Ta d'auki wayar ta ta tura masa text d'in na gode, kwance kawai yake yayin da tunani iri daban-daban yayi yawan gaske a tare da shi sosai. Ya damu sosai a kan auran *Afnan* da Auwal ga shi kuma ba abin da zai iya, yana haka yaji wayar sa tayi k'ara a lamar shigowar sako ya duba ya ga sakon *Afnan.* Ya sunbaci wayar sannan ya amsa ta da ok da dare Papa ya shiga tambayar Mamie, ko ta san wani abin da yake damun yaronsu ta amsa shi da a'a, a zahirin gaskiya ya damu sosai da yanayin sa washe gari yau gidan Abba sai d'aukan mutane yake, kasancewar yau ne ranar da a ke saka *Afnan* lalle tin misalin k'arfe goma ya bar gida ya nufi wani guri daban.

Mamie na shirin fita zuwa gidan Abba sai ga *Afnan* ta shigo, bayan sun gaisa ta shiga tambayar ta *Adnan* ta amsa ta daya fita. "Mamie ina kuma ya tafi.?" "Gaskiya ban sani ba sai dai kiyi magana da shi a waya." Ta amsa da to sun juya sun fita dukansu Mamie ta shiga gidan Abba ita kuma ta tsaya sai nazari take, ta jima sosai tana tunani a game da *Adnan* daga bisani ta jinjina ka yayin da take magana da zuciyarta. "Tabbas zuwa yanzu na san a gun da zan same sa insha Allah." Ta juya ta fice ta shiga taxy ta nufi gurin da zata had'u da *Adnan,* zaune kawai yake yayin da k'unci bak'in ciki 'bacin rai tare da tarin damuwa suka yi yawan gaske a tare da shi. A zahirin gaskiya ya damu sosai na rabuwa da *Afnan* da zai yi, sabo da zuwa wannan lokacin abin har ya fara yi masa illa yayin da kuma soyayyar ta take dad'a k'aruwa a tare da shi. Musamman yanzu da ko yaushe suna manne da juna sosai wanda har yana jin kamar ba zai rayu ba idan ya rasa ta, ba kuka yake ba amma kuma idanuwansa kwalla suke zubar wa mai tsananin zafi da k'una sosai, kuma zamu iya kiran abin da kukan zuci wanda yafi na zahiri ciwo, yana haka yaji an dafasa ya riga da ya san cewar ita ce domin ita ce kawai ta san da gurin.

Sam bai ji mamakin ganin ta a gurin ba sabo da yana da imanin cewar zata zo, ta zauna kusa da shi kusa sosai sai wani kallonsa take kallo sosai ta d'ora hanun ta a kan nasa da yake kan cinyarsa, ta saka faratan ta cikin nasa ta d'an matse kad'an ta yanda ba zai ji zafi ba, ta kai d'ayan hanun ta ga fuskar sa ta juyo da fuskar sa gareta sun fuskanci juna, taci gaba da shafar fuskarsa tana sunbatarsa ta anbaci sunan sa, kafin ta furta komai yayi mata rigagi ya fara janye ta daga jikin sa sannan ya fara magana. "Mai yasa kika zo nan? Kamata yayi a ce a yanzu kina can an shafa maki lalle to mai kuma kike yi a nan.?" "Nazo ne domin na d'auke ka mu tafi ka shafa min da hanun ka, ka murza min shi ta ko wane lungu da sak'o na jiki na hakan zai yi matuqar saka ni farin ciki sosai to mu tafi. Yanzu kana farin ciki dana fad'a maka haka? Shikenan mu tafi ka tashi mu tafi." "Mai ya saka baki zo da bindiga kin harbe ni ba ina ga hakan zai fiye maki sauki a kan abin da kika fad'a yanzu, to ki bar nan kawai ki tafi sabo da ba zan jure sauraran wad'an nan lafuzzan naki ba." "Besty shin kana sona sannan kuma kana tare da burin aure na gaskiyar zaka fad'a.?"

"Tin da jimawa ya kamata a ce kinyi man wannan tambayar ba yau da a ke shagalin bikin saka ki lalle ba, ina sanki ko a'a wannan sam ba shi da wani anfani a yanzu sabo da ba zai dakatar da auran ki da Yaya Auwal ba a gobe. Besty tin a ranar da a ka sanar da ni auran ki na ro e ki alfarmar ki dakatar da auran, ta hanyar sanar da Yaya Auwal cewar bakya sansa amma kuma dai ba kiyi hakan ba, wanda hakan ne ya tabbatar man da cewar ke kina qaunarsa sosai sannan kuma kin zab'e sa fiye da ni. Duk da cewar kinyi min alkawarin cewa zaki kasance tare da ni na har abada, kin fad'a min cewar zaki rayu da ni har zuwa numfashin ki na k'arshe, a she duka wannan k'arya ne kuma yaudara ce ke baki ta'ba sona ba ko da kuwa na rana d'aya ne, kin barni ina ta fama da soyayyar ki yayin dake kuma wani daban kike so bani ba. Cikin sauk'i kin manta da duka rayuwar da mu kai shikenan kawai kiyi aure da shi, amma yana da kyau ki manta cewar kin ta'ba rayuwa da ni wannan auran shi ne zai kasance rabuwar mu ta har abada."

Magana yake cikin fishi sosai yayin da damuwa tayi yawan gaske a tare da shi sosai, ba kuka yake ba amma kuma idanuwansa kwalla suke zubar wa mai tsananin zafi da k'una sosai. Kuma zamu iya kiran abin da kukan zuci wanda yafi na zahiri ciwo, ita kuwa kuka take kuma kuka sosai cike da firgici rud'ani tare da tashin hankalin abin daya fad'a take magana. "Mai yasa kai sam baka da adalci ne mai ya saka ka za'bi daka cutar da ni ta wannan hanyar? Besty ni ba zan iya d'aukar wannan ba to ka dena a zabtar da ni haka sabo da ina sanka sosai." "Wai da gaske kina sona? A'a Besty ni naga irin yanda kika k'osa ki rabu da ni sabo dake sam baki da adalci, shi yasa kika za'bi Yaya Auwal a matsayin muji ta yanda zai d'auke ki gaba d'aya daga gareni zuwa jos. Ba tare da kinji tausayi na ba ko kuma halin da zan kasance a ciki, amma kuma a haka kike san ni na yarda da cewar kina sona? A'a k'arya ne kawai yaudara ce." Wani irin kallo take yi masa mai cike da jin mamakin sa sosai, lokaci d'aya kukan ta ya sabanta sosai kuma a haka take magana.

"A'a Besty wannan sam ba gaskiya bane ni ban ta'ba yaudarar ka ba, sabo da ina matuqar masifar qaunarka sosai fiye ma da yanda nake sanka. Besty ni na san cewa kana sona amma kuma na rasa dalilin da yasa ka gagara sanar dani gaskiyar." "duk da cewa kin san gaskiyar amma kuma kika za'bi daki cutar da ni ta wannan hanyar? Hakan ne ya tabbatar man da cewar ke d'in nan baki ta'ba sona ba, ni ban ta'ba tsammanin hakan daga gareki ba wannan ciwon yafi cutar da ni fiye da auran da zaki yi da Yaya Auwal. Shikenan na gode sosai ina maki fatan alkhairi ke da mujin ki sai an jima." Ya tashi domin tafiya da sauri ta dakatar da shi ta hanyar ri e hanun sa ita ma ta tashi tsaye, "kai sam ba gaskiyar kake fad'a ba kai kasan cewa ina sanka ina matuqar masifar qaunarka sosai, Besty a tunanin ka haka kawai zan baka damar kasancewa tare da ni? A'a na amince da kai ne kawai sabo da ina sanka sosai, Besty da a ce kai ka sanar da ni gaskiyar cewa kana sona to da duka wannan bai faru ba. Na tabbata da ko Kaka ba zai shirya aure na da Yaya Auwal ba, amma sai ka za'bi ka 'boye gaskiyar dalilin da yasa duka wannan ya faru."

"Besty d'an dakata yanzu kina san kice duka wannan laifi na ne? Duk da cewar ke kin san gaskiyar amma kuma kina d'ora laifin a kai na, shikenan to yanzu kiyi abu ďaya zan baki za'bi uku kuma ya zama dole sai ďaya ya faru, Besty dole ki hukunta ta a kan wannan zunubin nawa ta yanda zaki daidai komai, Besty ya zama dole ki dakatar da wannan auran ko kuma ki kashe ni da hanun ki, idan kuma ba haka ba to fa ni zan kashe kai na da hanayena dole ki yanke hukuncin abin da zai faru, kuma zaki yanke hukunci ne kafin a shafa maki lalle zanga irin soyayyar da kike yi man." "Besty wai ka ji irin abin da kake fad'a kuwa ta ya kake tunanin ni zan iya kashe ka ko na bari kai ka kashe kanka? A'a hakan sam ba zai faru ba to kana dena wannan shirmen ka ji ko." "Shikenan to idan har bakya san hakan ta faru to fa ya zama dole da ki dakatar da auran ki da Yaya Auwal, ko kuma dai daga wannan lokacin zamu rabu na har abada sai an jima."

Yana kai k'arshen maganar sa ya tashi yayi tafiyar sa ba tare daya jira yaji mai zata fad'a ba, Ita kuwa ta bisa da kallo har ya fice yayin da firgici rud'ani da kuma tashin hankali yayi yawan gaske a tare da ita sosai. Cike da k'unci tashin hankali tare da tarin damuwa ta juya ta nufi gida, *Alishart* na shirin fita zuwa gidan Abba gurin bikin saka *Afnan* lalle, sai ga *Adnan* ya shigo cikin wani irin yanayi mara dad'i sai tafi yake kamar zai fad'i. Da sauri *Alishart* ta isa inda yake ta ri e sa yayin da take fad'ar sunan sa, amma bai amsa ba taci gaba da tafiya da shi har suka isa ga kujera ta fara zaunar da shi sannan ta zauna. ta d'auki wayar ta ta shiga kiran layin Mamie ba jimawa ta d'aga nan kuwa ta shiga sanar da ita abin da yake faruwa da *Adnan,* cike da firgici rud'ani tare da tashin hankali ta amsa da gata nan tafe sunyi sallama. ba jimawa sai ga Mamie ta shigo da sauri ta nufi gurin su har tana gudu, ta wani rungumasa jikin sa tana fad'ar sunan sa.

*"Adnan* mai yake faruwa da kai ne haka? Innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un na shiga uku *Adnan."* Magana take cike da firgici da tashin hankali sosai ya girgiza mata ka tare da furta masa kalmar. "Mamie qlau nake sannan kuma ina lafiya amma." Bai qarasa fad'ar abin da yake fad'a ba yayi shiru Mamie ta shiga fad'ar sunan sa hakama *Alishart,* fad'ar sunan sa take tana kuka amma bai amsa ba sai wani jijjigasa suke suna fad'ar sunan sa, amma bai amsa ba hakama ba wata a lama wacce ta nuna cewa zai tashi, wanda hakan ne ya tabbatar musu da cewar ya suma cike da firgici Mamie tace da *Alishart* ta kira mata Habu. Ta amsa da to ta tashi da sauri ta fita har tana gudu ba jimawa suka dawo tare, Mamie tace da Habu ya d'auki sa zuwa mota ya amsa da to ya d'auke sa sun fita ya sa shi mota sun tafi, wanda kuma *Alishart* ce take tuqa motar Mamie kuma tana baya rungume da shi ta d'auki wayar ta, ta kira layin Papa ta sanar da shi ya amsa da sai yazo sunyi sallama............





*BY. B. U. A. CE. Wannan al'qalamina ne.*
[1/27, 10:49 AM] Bil-Fauzee U-Adyan: πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*THREE BROTHER'S*

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ‘‘

*Page 29*

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/


*wΜΆΜΆΡ” Ξ±rΜΆΜΆΡ” Π²Ρ”Ξ±rΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟƒ gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ” wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓ­tΜΆΜΆΡ” Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓ­dΜΆΜΆΓ­ΟƒuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ‡ pΜΆΜΆΡ”rΜΆΜΆcΜΆΜΆΡ”Γ­vΜΆΜΆΡ” nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟƒ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓ­cΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡ”Ξ±tΜΆΜΆΓ­vΜΆΜΆΡ” gΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆΜΆ* ✍ *,Π²Ρ”hΜΆΜΆΟƒlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟƒdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟƒfΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡ”nΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟƒuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟƒrΜΆΜΆ Γ­tΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓ­lΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ” Ρ‡ΟƒuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟƒ pΜΆΜΆΞ±Γ­nΜΆΜΆ.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login