Showing 45001 words to 48000 words out of 142761 words
Chapter 16 - THREE BROTHERS Complete Novels By Bil-Fauzee U-Adyan.txt
tare da runguma dukansu. "Gaskiya ina farin ciki sosai da samun ku Allah yayi muku albarka, ina sanku sosai wallahi ina matuqar masifar qaunar ku sosai." Mamie ta amsa shi da Amin tana murmushi mai tare da dariya shi ma abin da yake kenan..............
*BY. B. U. A. CE. Wannan al'qalamina ne.*
[1/13, 9:12 PM] Bil-Fauzee U-Adyan: ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*THREE BROTHER'S*
ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*Page 18*
β *β GΜΎOΜΎLΜΎDΜΎEΜΎNΜΎ PΜΎEΜΎNΜΎ WΜΎRΜΎIΜΎTΜΎEΜΎRΜΎSΜΎ AΜΎSΜΎSΜΎOΜΎCΜΎIΜΎAΜΎTΜΎIΜΎOΜΎNΜΎ* ββ
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*wΜΆΜΆΡ Ξ±rΜΆΜΆΡ Π²ΡΞ±rΜΆΜΆΡrΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓtΜΆΜΆΡ Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓdΜΆΜΆΓΟuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ pΜΆΜΆΡrΜΆΜΆcΜΆΜΆΡΓvΜΆΜΆΡ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓcΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡΞ±tΜΆΜΆΓvΜΆΜΆΡ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ* β *,Π²ΡhΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟrΜΆΜΆ ΓtΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓlΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ ΡΟuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ.*
*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ΖUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ΖARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖata namu daga farko.
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζara mana Ζarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
*Wednesday 11/01/2022*
*Time 05:45pm*
*Typing..............*
Ba jimawa sosai Ahmad ya dawo ya baiwa *Adyan* madara, wanda kuma shi da kansa ne yake ba shi a baki har ya k'oshi, bayan ya qarasa ya bud'e ledar daya shigo da ita ya ciro shawarma tare da fad'ar sunan Ahlam. "Ga wannan na san kina santa sosai sannan da akwai ice cream idan kin qarasa ci." "Na gode Mujina *Abban Adyan* to kai kuma mai zaka ci.?" "Madara kawai ta isa." "Shikenan zan had'ama." "ina godiya qanwata." Ya fad'a yana murmushi ita ma abin da take yi kenan. Ta tashi ta had'a masa madara ta sannan ta fara cin shawarma, bayan sun qarasa Ahmad ya sauke kallonsa ga *Adyan* tare da fad'ar sunan sa. *"Adyan* abokin ka yana da kirki sosai dukansu biyun suna da kirki sosai, sunyi matuqar damuwa sosai a kanka *Adnan* ya bani wani sak'o yace na baka." Yasa hanu aljihu ya ciro photon da *Adnan* ya ba shi ya mai da kallonsa ga *Adyan* tare da fad'ar sunan sa. *"Adyan Adnan* ne yace na baka wannan." Ya kar'bi photon sai wani kallon photon yake yayi murmushi tare da anbatar sunan Ahmad.
"Appa ka kira layin sa ina san zan gode masa sabo da ya ceci rayuwata a yau Δin nan." Ya jinjina masa ka yana murmushi ya d'auki wayar sa ya shiga danna number dake jikin photon, zaune suke a kan tebur suna cin abinci lokaci d'aya wayar Papa ta d'auki ruri, cike da d'auki *Adnan* ya kai kallonsa ga Papa yayin da yake magana da zuciyarsa. "Allah yasa *Adyan* ne sabo da na damu sosai a kansa hakama ina fatan ya samu lafiya sosai." Papa ya d'aga wayar tare da sallama Ahmad ya amsa shi ya kuma ci gaba da magana. "Am kana magana da Ahmad Aliyu *Abban Adyan,* dan Allah ko zaka iya had'a ni da *Adnan Adyan* yana san zasu yi magana.?" "Allah sarki sannu Dr Ahmad ai na gane ka, ashe kai ne *Abban Adyan?* ai tin d'azu *Adnan* yake ta magana a kansa gaskiya ya damu sosai a kansa." "Eh nima naga hakan gaskiya yaronka yana da kirki sosai yau ya ceci rayuwar yarona, ina matuqar godiya garesa yanzu idan yana kusa ka ba shi wayar suyi magana." Ya amsa shi da to yana murmushi ya mai da kallonsa ga *Adnan* tare da ba shi wayar, cikin hanzari ya kai hanun sa ya kar'bi wayar tare da sallama. Appa ya amsa shi sannan yaci gaba da magana, "sannu *Adnan* fatan kana lafiya dama ina san nayi ma godiya ne." "A'a Uncle karka yi dan Allah, kawai ka had'a ni da *Adyan* muyi magana." "Shikenan amma ni sunana Appa ne ba Uncle ba ka ji ko." "Eh Appa." "Yauwa yaron kirki to ga abokin ka."
Ya amsa da to yana murmushi Ahmad ya baiwa *Adyan* wayar, ya kar'ba yana murmushi tare dayi masa sallama ya amsa shi ya kuma ci gaba da magana. *"Adyan* to ya jikin ka fatan kana samun sauki sosai? Ni na damu sosai a kanka ina fatan ka samu lafiya cikin sauri sosai." *"Adnan* kai kana da kirki sosai, ni ina samun sauki sosai na gode daka taimake ni ina matuqar yima godiya sosai." "A'a *Adyan* karka yi man godiya sabo da ni nayi abin daya dace ne, sannan kuma bani kad'ai nayi hakan ba har da *Adeel* shi ma ya taimaka sosai. To ba buqatar kayi godiya ka ji ko kawai dai ka kula sosai Allah ya baka lafiya Amin." "Na gode sosai amma zaka zo ka duba ni ko? Sannan kuma waye wannan *Adeel* da kake magana a kansa ni sam ban gansa ba.?" *"Adyan Adeel* yana da kirki sosai amma ya riga daya tafi sabo shi Δin a Bauchi yake da zama." "Allah sarki gaskiya naso a ce na had'u da shi amma ba komai zanci gaba dayi masa fatan alkhairi na har abada." "Karka wani damu aboki na dukanmu zamu qara kasancewa tare da juna insha Allah, sannan kuma zan shigo domin na duba ka zamu zo dukanmu ni Papa Mamie *Afnan* da kuma *Alishart."*
"Ina farin ciki da ganin dukanku tare da fatan sake had'uwa da *Adeel* kamar dai yanda ka fad'a." Haka dai suka ci gaba da magana a waya na tsayin wani lokaci sannan daga bisani suka yi sallama, ba jimawa sosai da gama wayar daga bisani *Adyan* ya koma barci bayan wani lokaci su Ahlam suka kwanta barci, washe garin ranar su *Adnan* suka shiga ganin sa *Adyan* yayi matuqar farin ciki da hakan sosai hakama su Ahlam. *Adyan* ya samu kwana biyar asibiti sannan ya samu sallama zuwa gida, wanda kuma babu wata rana wadda *Adnan* bai ya zuwa duba shi, hakan yasa suka yi matuqar shak'uwa da juna sosai hakama iyayen su. Su Ahmad sun samu wata biyu gida sannan suka koma k'asar England, inda kuma zumunci yaci gaba da kasancewa a tsakanin *Adyan da Adnan,* ko yaushe suna tare da juna a waya musamman ma video call sunfi yin sa. Wata rana zaune yake yayi wani zugum sai nazari yake *Afnan* ta dafasa tare da fad'ar sunan sa.
*"Adnan* qlau kake fad'a min mai ya saka kazo nan ka zauna shin da akwai matsala ne.?" Yayi shiru kad'an sannan ya amsa ta, *"Afnan* ni kawai na damu ne a kan wasan boll Δin da za a yi gobe, *Afnan* ni nayi wasu Papa alkawarin ba zanyi wasan boll ba, ga shi kuma Uncle ya saka ni a ciki *Afnan* ni ban san ya zanyi ba dan Allah ki fad'a min ya zanyi please.?" *"Adnan* ba buqatar ka damu sosai har haka sabo da ina nan kuma zan kula da komai, ni zanyi wasan a madadin ka sannan kuma kai ne wanda za a baiwa kyautar nayi alkawari insha Allah." *"Afnan* hakan yana da matuqar hatsari sosai to ni ba zan barki ki aikata hakan ba. Sabo da idan a ka kama ki to zaki shiga matsala sosai wanda ni kuma sam ba zanso hakan ba, *Afnan* ke ce qawar dana fi so to ba zan ta'ba saka ki a matsala ba nayi alkawari insha Allah." *Adnan* nima abin da nake koqarin fad'a maka kenan, kai ne abokina wanda nafi so to ba zan barka a matsala ba, bayan kuma ina da damar da zan taimake ka, dan haka ni zanyi wasan kuma idan ka dakatar da ni to fa zanyi fishi sosai."
"Amma *Afnan* taya hakan zata kasance bayan kuma ke macace? Ni fa ina jin tsoro sosai sabo da ba zan iya yafe wa kai na ba idan har wani abu ya faru dake, *Afnan* dan Allah karki yi kinji ni zan kula da komai please." "Sam karka wani damu a kai na sabo da zan kula da komai ta yanda ba wanda zai gane ni, kuma kai ma zaka ga hakan to zaka iya yarda da ni please." Magana take cikin kyakkyawan shi kuwa sai wani kallonta yake kallo sosai yayin ya gagara furta mata komai, sun jima a nan zaune daga bisani kuma suka tashi suka koma class d'aukan darasi. Hakan kuwa ta kasance a ranar wasa *Afnan* ce ta canji *Adnan* ba kuma tare da wani ya gane ba, sabo da tayi shiga irin ta maza to kuma cika wa *Adnan* alkawari, domin kuwa shi ne wanda ya kar'bi kyauta kamar dai yanda ta fad'a.
A lokacin da za a ba da kyauta ta fice *Adnan* ya shigo ya kar'bi kyautar, hakan yayi matuqar yi masa dad'i sosai bayan sun bar gurin ya shiga yi mata godiya, kallonsa kawai take tana murmushi ba tare data furta masa komai ba hakan kuma taci gaba da kasancewa, a duk lokacin da za a wasan boll gudu ko wani wasa mai wahala to *Afnan* ce take shiga a matsayin *Adnan.* Hakan yasa *Adnan* ya tara kyautuka masu yawa sosai, yayin da shak'uwa ta qara shigarsu biyun inda suka kasance tamkar twin's, tare suke koman su barci ne kawai yake raba tsakanin su, hakama tsakanin *Adnan da Adyan* qawan can su yana dad'a girma sosai, inda suka kasance abokai na gari ga juna yayin da suke ta fatan sake had'uwa da *Adeel* bayan shekara goma sha biyar.
Zuwa wannan lokacin duka yaran sun girma sosai, zuwa yanzu *Adnan* yana matsayin Barrister ne yayin da Papa yake matsayin alqali. Hakama *Adyan* shi ma ya gaji iyayen sa ya zama Doctor a can gurin *Adeel* kuwa yana aiki a company Dadyn sa, dukansu suna cikin kyakkyawar rayuwa abar so suna farin ciki sosai wata safiyar litinin. Tsaye suke suna shirya tebur da kayan abincin break past suka ji a na buga masu k'ofa, *Alishart* ce wadda ta tafi domin ta bud'e k'ofar ta bud'e ba tare data tambaya ba, ta samu *Afnan* tsaye bakin k'ofa lokaci d'aya suka sakarwa juna murmushi. "Sannu da zuwa Aunty shigo ciki." Ta amsa da to tana murmushi sun dawo ciki tare sun samu Mamie zaune a parlour, sun qarasa inda take sun zauna *Afnan* ta shiga gaishe ta bayan sun gaisa taci gaba da magana.
"Mamie ya kuma nake ganin ku biyu kawai? Ina Besty na karki fad'a min cewar bai tashi ba.?" Sunyi murmushi sosai dukansu kafin Mamie ta amsa ta sai ga Papa ya sauko, sun shiga yi masa sannu da fitowa ya amsa yana murmushi bayan sun gaisa Papa ya shiga tambayar *Adnan* Mamie ta amsa shi. *"Adnan* yana ciki bai fito ba ina jin ko yau ba shi da shiga office shi yasa." Papa ya girgiza ka yana murmushi kafin ya furta komai *Afnan* tayi masa rigagi. "Ka ji ko Papa muntuna talatin muke da shi amma kuma shi har yanzu barci yake, shikenan zan same sa domin na tunasar da shi abin da yake gaban mu." Tana kai k'arshen maganar ta ta tashi ta nufi bedroom d'in *Adnan* su Mamie sun bita da kallo suna murmushi mai tare da dariya...............
*BY. B. U. A. CE. Wannan al'qalamina ne.*
[1/14, 12:31 AM] Bil-Fauzee U-Adyan: ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*THREE BROTHER'S*
ππππππ
πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*Page 19*
β *β GΜΎOΜΎLΜΎDΜΎEΜΎNΜΎ PΜΎEΜΎNΜΎ WΜΎRΜΎIΜΎTΜΎEΜΎRΜΎSΜΎ AΜΎSΜΎSΜΎOΜΎCΜΎIΜΎAΜΎTΜΎIΜΎOΜΎNΜΎ* ββ
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*wΜΆΜΆΡ Ξ±rΜΆΜΆΡ Π²ΡΞ±rΜΆΜΆΡrΜΆΜΆ'sΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ sΜΆΜΆΟ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ*
*wΜΆΜΆΡ wΜΆΜΆrΜΆΜΆΓtΜΆΜΆΡ Ξ±sΜΆΜΆsΜΆΜΆΓdΜΆΜΆΓΟuΜΆΜΆsΜΆΜΆlΜΆΜΆΡ pΜΆΜΆΡrΜΆΜΆcΜΆΜΆΡΓvΜΆΜΆΡ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ,*
*sΜΆΜΆΟ mΜΆΜΆΞ±gΜΆΜΆΓcΜΆΜΆΞ±lΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ cΜΆΜΆrΜΆΜΆΡΞ±tΜΆΜΆΓvΜΆΜΆΡ gΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆΜΆ* β *,Π²ΡhΜΆΜΆΟlΜΆΜΆdΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ.Ξ± pΜΆΜΆrΜΆΜΆΟdΜΆΜΆuΜΆΜΆcΜΆΜΆtΜΆΜΆ ΟfΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ pΜΆΜΆΡnΜΆ*ΜΆ *,sΜΆΜΆΞ±vΜΆΜΆΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ ΟuΜΆΜΆrΜΆΜΆ wΜΆΜΆΟrΜΆΜΆdΜΆΜΆsΜΆΜΆ, fΜΆΜΆΟrΜΆΜΆ ΓtΜΆΜΆ wΜΆΜΆΓlΜΆΜΆlΜΆΜΆ* *cΜΆΜΆΞ±uΜΆΜΆsΜΆΜΆΡ ΡΟuΜΆΜΆ nΜΆΜΆΟ pΜΆΜΆΞ±ΓnΜΆΜΆ.*
*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ΖUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ΖARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buΖata namu daga farko.
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana Ζara mana Ζarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
*Wednesday 12/01/2022*
*Time 08:38pm*
*Typing............*
Kwance yake a kan makeken gadon sa ya rufe jikin sa da wani lafiyayyen bargo, duk da cewa barci yake amma kuma fuskar sa wani kyakkyawan murmushi take fitarwa. Sannu a hankali take turo k'ofar har ta bud'e ta shiga ciki tare da rufe k'ofar, tayi tsaye jikin k'ofa sai wani kallonsa take kallo sosai tana wani lallausan murmushi. Sannu a hankali take tafiya tana sand'a tamkar da zata yi zata har ta isa inda yake, ta zauna gefen gado wanda kuma har zuwa wannan lokacin kallonsa take, ta kai hanun ta ga fuskar sa ta shafi fuskarsa zuwa kansa tare da hura masa iska a kunne, ta qara da sunbatarsa a ka da ma gefen fuska ha!!! Ya nisa sosai tare da jan numfashi, yana wata miqa idanuwan sa a rufe yake magana. "Irin wannan tashin barci haka gaskiya yana da matuqar dad'i sosai, to amma mai ya saka ke kika tashe ni daga barci.?" Magana yake cikin wata lallausar murya mai dad'in sauraro, yayin da fuskar sa take fitar da wani lallausan murmushi abin birgewa ga wanda ya gani, hakan yasa ta rufe sa da ido tana kallonsa kallo sosai ba tare data furta masa komai ba. Jin shirun yayi yawa ne yasa shi bud'e idanuwansa sannu a hankali yake bud'e idanuwansa har suka bud'e, lokaci d'aya yayi tozali da kyakkyawar faskar ta wadda take d'auke da wani lallausan murmushi.
"Waw Besty na wallahi kinyi matuqar masifar yin kyau sosai, gaskiya ke kyakkyawa ce sosai sannan kuma a kullum kuma a ko yaushe kyanki qara fita yake kin san me.?" "Kafin ya furta komai tayi saurin dakatar da shi ta hanyar rufe masa baki. "Ya isa haka ka tashi ka shirya lokaci ya tafi sosai karmu makara, mintuna ashirin ne kawai suka rage mana zan had'a maka ruwan wanka yanzu." Ya fara sunbatar hanun ta da yake kan bakinsa sannan ya janye hanun yaci gaba da magana. "Fad'a min wani abu shin shi alqalin ya isa koton ne ko dai har yanzu yana gida.?" "Na barsa a parlour amma zai iya yuwa zuwa yanzu ya fita." "A'a ba zai yu ya fita ba sabo da har yanzu muna da sauran lokaci, Besty Papa ya qara mana awa d'aya dalilin da yasa har yanzu nake kwance kenan." "Besty to amma mai ya saka baka sanar da ni hakan ba? Ai dana kwanta a k'alla ko na muntuna talatin ne shikenan ka kyauta." "Ke karki yi fishi har yanzu kina da damar da zaki kwanta zo nan mu kwanta na muntuna talatin kawai." Ya janyo ta zuwa gado tare da kwantar da ita ita kuwa sai wani kallonsa take. "To kawai kiyi barcin ki idan lokaci yayi ni zan tashe ki kinji ko." "Besty wani zai iya shigo ya ganmu a haka to ya kamata na tafi." "Shikenan jeki kawai ki tafi."
Ya fad'a tare da juya mata baya ita kuwa sai wani kallonsa take kallo sosai ta anbaci sunan sa amma bai amsa ba, "Besty dan Allah karka yi fishi da ni please." "Mai ya saka har yanzu kike kwance a nan kawai ki tafi." "Ba zan tafi ba." Ta fad'a tare da juyo fuskar sa sun fuskanci juna sai wani kallonsa take kallo sosai, shi ma haka kallonta yake kuma kallo sosai sun jima a haka ba kuma tare da sunji sun gaji ba. "Besty na shin wai kai kana fishi da ni har haka.?" Ya girgiza ka tare da furta a'a, "to mai ya saka ka ce dani na tafi.?" "Sabo da na ga ke sam baki da buqata da ki kwanta a tare da ni." "Besty ni bawai bani da ra'ayi a kan mu kwanta tare bane, a'a ni kawai ina jin tsoro ne sabo da Mamie zata iya shigowa ta riskemu a haka ko kuma *Alishart* amma kayi hak'uri dan Allah ka yafemin please." Da sauri ya rufe mata baki yana girgiza mata ka, "a'a Besty na dan Allah ki dena bani hak'uri sabo da baki yi komai ba, ni kawai na ji wani iri ne sannan kuma naji ba dad'i amma hakan sam bai ya nufin cewar ina fishi dake, Besty ni ba zan ta'ba yin fishi dake ba na har abada nayi alkawari to zaki iya yarda da ni kinji ko." Tayi murmushi sosai mai tare da dariya lokaci d'aya ta samu kanta da shafar fuskarsa tare da sunbatarsa a ka. "Na gode sosai Besty na yanzu bara na had'a maka ruwan wanka sabo da lokaci ya tafi sosai." Ya jinjina mata ka yana murmushi wanda kuma hakan ne ya hana masa iya fad'ar komai, ta tashi ta nufi toilet shi kuwa ya bita da kallo yana murmushi, bayan wani lokaci ta fito tare da sanar da shi cewa ruwan ya had'u ya amsa