Showing 24001 words to 27000 words out of 80179 words

Chapter 9 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3038

lokacin Fadeel ya karaso yana jefan ta da wani murmushi mai burgewa, take fuskar ta ya wad'atu da fara'a, a hankali ya mika mata kyautar wata pure silver ring mai jan stone (zoben azurfa) Wanda kudinsa bazai haura dubu biyu ba. Cikin tsantsar farinciki ta amsa, kana ta mikawa bodyguard dinta dake gefe wayar ta kirar *GOLDVISH REVOLUTION DE MILLION* tace ya kyasta musu selfie, duk da cewa masu camera na ta daukar hotona hadi da videos amma tafi son ta samu hoton sa a wayar ta.


Bayan ta Fadeel ya dawo ya dan ran?wafo yayinda bodyguard din ya dauke su hoto kala uku. sosai hotunan suka yi kyau bana wasa ba, komawa yayi ya tsaya daga dan gaba domin ya lura idan bata ganinsa kusa hankalin ta yana rabuwa.


Sosai fadeelah taji dadin hakan, da yawa daga cikin mutanen da idanunsu ke kan fadeelah sun yi mamakin ganin tace ayi musu hoto da Fadeel mutumin da kallo daya suka masa suka hango talauci daga yanayin shigar sa, haka dai wasun su suka yi ta mamaki a ransu hadi da son sanin waye ma wanna matashin daya samu wanna matsayin a wurin Fadeelah, domin yanda tayi murnan ?aramar kyautar daya bata, sam ba haka tayi murnan manyan kyaututtukan da aka bata ba, does that mean tafi farinciki da son karamar kyautar sa?





Daidai lokacin *JAMEEL* ya shigo tare da tagawar sa, farin matashi ne sosai, in ka d'auke red cute lips d'insa babu wani abun burgewa a tare dashi duk da uban farin sa kuwa.




A lokacin Daddy ya gama wayar sa ya juyo suka hada ido da Jameel. Rungume Daddy yayi cikin wayewa kana yace "Good day Dad"
"Good day too son, ka buya?"
Dan murmushi Jameel ya saki ya ce "Dad bana kasar shekaru biyu kenan, jiya na dawo"...




"ohh yes! Minister Sa'id ya gayamin kaje wani course, welcome back" Daddy ya ?arasa murmushi Wau?e a fuskar sa.



"Thank you Dad" Jameel yace yana dan ruguman daddy kana ya nufi wajen fadeelah.


Gaban Fadeelah ne ya fadi lokacin da ta yi arba da Jameel, bata manta kalaman sa na karshe a gareta ba.



_I guess we should break up the relationship, domin kina da cutar koda. A tsarina bazan iya auran mace mai wata cuta ko nakasa ba, bazan iya da jinya ba, domin auren hutu da jindadi nayi planing a rayuwa ta_

Kalaman kan yi mata zafi a du? sa'ilin data tuna, duk da cewa bata son shi, Daddy ke son tarayyar su hakan yasa ta daure take kulashi a da. Isowar sa wajen ya katse mata tunanin ta.



"Hey my beautiful fiancy, am happy for you"


Cikin Wauriya tace "Thanks"

Wani hada'dd'en mukulin mota kirar *BUGATTI CHIRON PUR SPORT* hadi da dan kunnen da sarka na zallan gwal(gold) Wanda kudinsa ya kai *MILLION 20* ya bata hadi da cewa "here is your birthday gift" babu abinda sarkar nan keyi sai daukar ido duk da yana cikin wani kyakkyawan box din sa.
Kasancewar ita din ba mai wulakanta mutane bane yasa ta karba kana ta furta "Thank you" domin har ranta kyautar bai burgeta ba.


Daddy kuwa wani madaukakin murmushin farinciki ne ya wad'atu a fusk'ar sa, haka zalika wasu daga cikin mutanen wajen kyautar ta birgesu, dama haka rayuwa take idan kana tunanin ka fi wani, tofah akwai Wanda ya fika tabbas! Domin kowa ji yake ya bada kyauta ta kece raini, sai da Jameel ya gabatar da kyautar sa suka ga nasu bai kai na Jameel tsada ba.



Gaban speaker Jameel ya tsaya yace "am so happy today is my girl birthday, and also my wife to be"



Ihun murna hadi da tafi irin nasu na wayayyu wajen ya dauka, kana aka saki wani romantic waka irin ta masoya.



Take zuciyoyin Fadeel dana fadeelah suka buga da k'arfin gaske a tare, kallon sa fadeelah take tana mamakin rashin Hankali irin ta sa, yayinda Fadeel ya ji wani yanayi mai wuyar fassaruwa, take kansa ya shiga tsara masa, ya fara jin juwa, a haukace ya bar cikin hall din idanunsa jajir tamkar an watsa masa barkono





_poor fadeel_=?+?=???





(Assalama alayk'um habibtie's am so sorry jiya kun jini Shiru, wutar ta lalace sai da magariba aka gyara. Naga texts dinku, ina godiya da kauna.
Gobe ma zanyi kokarin Baku sabon updates, Noor loves you all=???)


#Share fisabilillah
#Comment
#vote



'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=???KYAUTAR ?O?A=???
(It's all about love, sacrifice, hatred and destiny)


_by Noor Eemaan_=???
'?



*Wattpad*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



*(Please&please kuyi following nawa a Wattpad=?O? @NoorEemaan)*




Page 27-28


(Not edited)

Dai-dai 6akin ?ofar Wakin ta tsaya, ta sake sallama cikin zazzak'ar muryarta. Amma shiru, hakan yasa ta le?o da ?anta cikin dakin.

A ?wance ta hango fadeel, ya rame sosai ya sake yin Wuhu, cikin sauri ta cire tsaWaWWen takalmin kafarta na company *GUCCI* ta shige dakin.

Gabansa ta tsugunna da nufin tashin sa, sai ta tsaya ca?! sa?ama?on ganin takarda rungume a ?irjinsa. A Hankali ta kai hannu ta zari ta?ardan, haka kawai taji zuciyar ta na azalzalarta ta karanta ko ganin abin cikin ta?ardan.



Mikar da takardan tayi sak'amak'on dan cu?ur?uWewan da yayi ta fara karantawa...... Tun kafin tayi nisa da karatun ta fara hawaye tamkar an balle famfo. Sai da ta zo karshen karatun ta kasa rike kukan da ya kufce mata, dama Mahmah ce ta Sadaukarwa mata da *kodar ta?* Saboda su kasancewa a raye cikin farinciki? Kaunar da Mahmah ke mata ko tace take musu ya kai haka? Meyasa doctor Mahfouz bai sanar mata? Surutai ta dinga yi a ranta, yayinda kukan ta ke karuwa domin abin ya taba zuciyar ta matuka.



A hankali Fadeel ya Fara bud'e jajaye kuma ?umSurarrun idanun sa sakamakon kukan ta da ya ji ya sauke su kanta, Kallonta yayi na yan mintuna ya maida idanunsa ya lumshe.....


Bakinta ne ya fara rawa, so take ta furta masa wata kalma ta kasa, kallon sa take yayinda zuciyar ta ke kara karyewa. Ya dawo kamar bashi ba, ya fita a kamanin sa ainun. Gashi yaki kulata, sai dai hakan bai mata ciwo ba, domin mutuwar uwa ba karamar abu bane...



Cikin sauri ta bar gidan ta fada mota hadi da bawa driver umarnin ya kaita asibiti. sanin cewa asibiti daya take zuwa ya sa shi cewa "yes ma'am" Cikin sauri hadi da girmamawa. Haka motocin suka bar unguwar a jare kamar ko yaushe.



Bangaren fadeel kuwa, yana jin fitar ta ya bude idanunsa ya bi kofar da ta fita da kallo. Wasu hawaye masu dumi suka biyo kuncin sa, idan yace bai yi kewar ta ba yayi karya, amma baya son kowa ya rabe shi a halin da yake ciki, yana bukatar privacy, yes yana bukatar kebancewa.



A hankali ya mike ya dauko kayan zanen sa, ya fara zana Mahmah kana ya zana fadeelah cikin mintuna ashirin. Hotunan biyun ya ajiye kan cinyoyin sa bayan ya gama zanen, ya kafe su da ido hawaye na zuba daga idanunsa, daya kalli zanen mahmah sai ya fashe da kuka, idan kuma ya kalli zanen fadeelah sai ya sa dariya, haka ya dauki tsawon lokaci yana yi tamkar wani mai tabin k'wak'walwa.
Hakika yana farincikin Fadeelah ta rayu, yana kuncin Mahmah ta mutu.



***

Tun cikin mota ta kira doctor Mahfouz ta sanar dashi tana tafe. Bayan isar su asibitin direct office d'insa ta nufa. Ta kuwa tarar dashi a ciki. Bata tsaya bata lokaci ba ta fara jero masa tambayoyi...

Doctor Mahfouz bai yi kasa a guiwa ba ya shiga sanar mata da komai da komai. Har wani sama _sama numfashin ta keyi saboda kukan da take. Cikin kukan tace "doctor meyasa ka boye min? Ka boye mana? da ban samu wasikar nan na karanta ba ta ya ya zan sani? I know fadeel won't tell me, Kwanan Mahmah nawa da mutuwa?" Duk ta jiro masa tambayoyi cikin matsanancin damuwa da mamakin irin tarin kaunar da Mahmah ke mata, domin sam abin yaki bace wa a zuciyar ta.



Ajiyar zuciya doctor Mahfouz ya sauke kana yace "yau watanta biyar da rasuwa. Wato Fadeelah ni kaina abin yayi matukar taba ni, a lokacin da aka rasa wanda zai siyar miki da kodar sa hankali na ya tashi sosai, a ranar da matan nan(mahmah) tazo da maganar a sanya miki kodar ta kyauta bayan ranta". Shiru yayi kana ya cigaba... "Maimakon nayi farinciki samun kodar da aka yi sai naji ba dadi sak'amak'on matsanancin tausayin matar daya kama ni, domin ban taba ganin Sadaukarwa hadi da kyawun zuciya irin na baiwar Allah nan ba"



Hawaye masu zafi ke sauka a kuncin Fadeelah, matsanancin tausayi hadi da zafaffan soyaayya Mahmah na ratsa ta. Ashe tayi watanin da mutuwa? (Kasancewar yau kwana fadeelah biyar da farfadowa, sam bata zaci ta dauki watanin kwance a gadon asibiti ba)


Ba tare da ta sake cewa komai ba ta bar asibitin, hadi da bawa driver umarnin su koma gidan su Fadeel.


&&

Tsabanin dazu da ta tarar dashi a kwance, yanzu a zaune ta tarar dashi, ya kimtsa jakar kayan mahmah dake a hargitse dazu.


Gabansa ta tsugunna cikin muryar kuka tace "my one" sai kuma kuka, sauran maganar ya makale, idanunsa a kasa, yana jin kukan ta har zuciyarsa...

A karo na biyu ta budi baki tace "ya... Ka... Karin haku'rin mu?"

Ya dauki mintuna biyu kana cikin shakakken murya yace "Alhamdulillah"

Wasu hawayen ta share ta sake cewa "Allah ya jikan mahmah, Allah ya sa aljanan ta zama makoma a gareta, Allah yasa kin huta mahmah"


Har ?ahon zuciyarsa ya ji dadin aWWuar ta ga mahaifiyar sa, a fili ya furta "Ameen"



"Nagode sosai my one, Mahmah ta bani kodar ta domin na rayu, bansan da wani baki zanyi godiya ba, sai yau na sani, Mahmah Allah ya sanya haske da salama a kabarin ki, ina kaunar ki sosai Mahmah, nagode nagode...." haka dai ta cigaba da maganganun kala kala abin tausayi.



Idanunsa ya bud'e ya sauke su kanta, yan sirarran lips din ta ya kurawa wa ido na second hamsin kana yace " shhhhhhhhh! Kiyi shiru, Mahmah is gone, tafiya ta har abada, add'ua kadai take bukata" yana gama fadin haka ya mayar da idanunsa ya lumshe.



Fadeelah kuwa jinjina masa kai kawai alamun gamsuwa tamkar yar yarinya. Ta kai mintuna goma a dakin, babu mai magana, Mikewa tayi cikin sanyin jiki tace "ni...z...zan tafi, Allah ya jadadda rahamarsa ga Mahmah" tama rasa wani irin godiya da ?alar aWWuar Wa?a dace tayi, domin gani ta?e Wuk ?almar Wata yi amfani da shi yayi kaWan.



Shiru yayi na yan mintuna kana a takaice yace "Ameen Bye"


Idanunta taf da kwalla ta bar dakin, duk bata ji dadin halin shariyar d'aya nuna mata ba, amma sam bata ga laifin sa ba, domin rasa uwa a duniya abu ne mai matukar ciwo, uwar ma irin Mahmah mai tarin kyawawan halaiyya.





A ranar Fadeelah ta sha kuka sosai, irin wanda bata taba yi ba, irin wanda ko lokacin da take shirin Sarin Wuniya bata yi k'watank'wancin sa ba, a daren ranar ta yi sallah'n dare, tayi add'ua sosai kan Allah haskaka makwancin Mahmah, ta jima sosai tana addu'o'i har aka kira sallar asuba...



*** *** ***


*BAYAN SHEKARA DAYA*

Alhamdulillah zuwa yanzu Fadeel har ma da Fadeelah sun dawo da zafaffan soyaayyar da suke wa juna. Duk da cewa kowace rana, ko wani seconds tunanin Mahmah na ma?ale a zuciyoyin su, bare ma fadeelah da take jin mahmah a zuciyar ta irin sosai dinnan domin duk wani motsin ta, mahmah na nan makale a ranta. Hakika mahmah bata cancanci a manta da ita ba...


Kamar yau zaune suke a bakin beach suna shan hirar soyaayyar su, gwanin burgewa, dago kyakyyawan idanunsa yayi ya kafe su kan Fadeelah dake waya tana fadin kalar cake da yanayin design da take so ayi wa cake din. (Kasancewar gobe birthday dinta)

Bayan ta sauke wayar suka hada ido dashi, wani murmushi ta sakar masa hadi da cewa "kallon fa?"

Ajiyar zuciya ya sauke kana yace "kullum kara kyau kike, kullum da irin sabon salon yanayin maganar ki, tafiyar ki, murmushin ki, in fact komai naki kara kyau suke kullum, gaya min menene sirrin?"

Tattausan murmushi ta sakar masa, Wanda na zallan jin dadi ne kana tace "kaine sirrin duk wani canjin nawa my one, you re the reason behind" sai kuma ta shagwa'be fuska kana tace "yakamata ku hadu da Daddy fa".
Ajiyar zuciya ya sauke kana yace " in sha Allah, kwana biyu da gama birthday dinki zan zo har gidan in gaida Daddy"

"Yeeeeeeeehhh amma naji dadi sosai, Allah ya nuna mana jibin"

Murmushi ya sakar mata kawai, wasu lokutan yana matukar son yanayin yarintar ta hadi da shagwa'bar ta, domin idan bai manta ba, gobe ne zata cika shekaru ashirin da uku a duniya, amma idan tayi wani abun kamar yar shekara goma, kuma sosai hakan ke yi mata kyau.

Haka dai suka cigaba da hirar su kana suka yi sallama cike da kewar juna, tana sake jaWaWWa masa ya zo wajen birthday partyn nata da wuri, Womin shi kaWai take bukatar gani, jinjina mata kai yayi murmushi d'auke a fuskar sa...



*WASHEGARI*

Misalin karfe 4:00pm had'add'un motocin fadeelah ke shiga cikin tsad'add'en hall din da daddy ya kama musamman domin shalelen sa (fadeelah). Bayan motocin duk sun gama daidaita parking, cikin sauri daya daga cikin bodyguard dinta ya bud'e ?ofar wata rantsatsiyar mota fara kirar *PININFARINA BATTISTA*. A hankali ta ziro farar kafarta mai sanye da tsad'add'en takalmi kirar *VALENTINO GARVANI*. Fitowa da dayar kafar tayi, kana ta fito gaba d'ayan ta. "Wow!" yawancin mutanen dake haraban hall din suka ce, a dalilin ganin Fadeelah.

Domin wasu had'add'un English wears ne a jikin ta kirar *DOLCE AND GABBANA*. Kayan basu fidda siraicin ta ba, amma ya dace da yanayin jikinta matuka, Duk da light makeup ne a fusk'ar ta amma, tayi wani irin sihirtacen kyau mai burgewa haka zalika agogo, sarka da dankunne ta duka na company D&G ne.




Gaba daya wadanda aka gayyata babu talaka, masu hannu da shuni ne bana wasa ba, In ka dauke Fadeel bawan Allah dake can gefe, cikin wasu kananun kaya masu saukin kudi, da flat takalmi na fata, kirar sa hadi da iya daukar wankan sa ya sanya kayan suka yi matukar dacewa da jikin sa.



Manyan masu kudi hadi da kusoshin gwamnati ke ta taya ta murnan zagayowar ranar haihuwar ta, amsawa take yayinda hankalin ta ke kan dube-duben ta inda zata ga Fadeel.
Sai dai sam bata gan shi ba, hawaye ne ya ciko idanun ta. Daidai lokacin daddy ya karaso da manyan abokan sa , ya sumbaceta kana suka nufi cikin hall din gabadaya.



Ajiyar zuciya fadeel ya sauke, sam bayason abinda za a yi masa kallon kaskanci, amma baya da zabi daya wuce ya shiga din, kodan farinciki Darling d'insa (Fadeelah) fitowa yayi daga maboyar sa ya nufi cikin hall din.

Babu abinda ke tashi sai zazzakar muryar wata matashiyar budurwa dake ?iwa fadeelah wakar HAPPY BIRTHDAY TO YOU. Yayinda wasu yan mata suka shiga fesa mata wanna abin mai Kamar kumfa fari mai flavour din vanilla. Wani lumshe ido Fadeelah tayi domin kamshin abin yayi mata dadi sosai domin duk wani abu mai vanilla tana son shi.


Fadin tsaruwa hadi da haduwar cikin hall din bata lokaci ne, kalar kayanta, kalar cake, hadi decoration din wajen duk iri daya ne.



Nan aka shiga gabatar da shirye_shirye masu kayatar wa, sannan iyayenta, family, da abokan arziki suka shiga kawo mata kyaututtuka masu tsadar gaske. Amsa take tana murmushin karfin hali saboda rashin ganin Fadeel.


Fadeel dake tsaye kam a baya yana ganin duk yanayin ta, a hankali ya fara ratsa mutane yana son isa gareta, daidai lokacin wani babban dan kasuwar kasar AMERICA ya kira Daddy a waya, hakan yasa ya dan yi nesa daga wajen taron.


Daidai lokacin Fadeel ya karaso yana jefan ta da wani murmushi mai burgewa, take fuskar ta ya wad'atu da fara'a, a hankali ya mika mata kyautar wata pure silver ring mai jan stone (zoben azurfa) Wanda kudinsa bazai haura dubu biyu ba. Cikin tsantsar farinciki ta amsa, kana ta mikawa bodyguard dinta dake gefe wayar ta kirar *GOLDVISH REVOLUTION DE MILLION* tace ya kyasta musu selfie, duk da cewa masu camera na ta daukar hotona hadi da videos amma tafi son ta samu hoton sa a wayar ta.


Bayan ta Fadeel ya dawo ya dan ran?wafo yayinda bodyguard din ya dauke su hoto kala uku. sosai hotunan suka yi kyau bana wasa ba, komawa yayi ya tsaya daga dan gaba domin ya lura idan bata ganinsa kusa hankalin ta yana rabuwa.


Sosai fadeelah taji dadin hakan, da yawa daga cikin mutanen da idanunsu ke kan fadeelah sun yi mamakin ganin tace ayi musu hoto da Fadeel mutumin da kallo daya suka masa suka hango talauci daga yanayin shigar sa, haka dai wasun su suka yi ta mamaki a ransu hadi da son sanin waye ma wanna matashin daya samu wanna matsayin a wurin Fadeelah, domin yanda tayi murnan ?aramar kyautar daya bata, sam ba haka tayi murnan manyan kyaututtukan da aka bata ba, does that mean tafi farinciki da son karamar kyautar sa?





Daidai lokacin *JAMEEL* ya shigo tare da tagawar sa, farin matashi ne sosai, in ka d'auke red cute lips d'insa babu wani abun burgewa a tare dashi duk da uban farin sa kuwa.




A lokacin Daddy ya gama wayar sa ya juyo suka hada ido da Jameel. Rungume Daddy yayi cikin wayewa kana yace "Good day Dad"
"Good day too son, ka buya?"
Dan murmushi Jameel ya saki ya ce "Dad bana kasar shekaru biyu kenan, jiya na dawo"...




"ohh yes! Minister Sa'id ya gayamin kaje wani course, welcome back" Daddy ya ?arasa murmushi Wau?e a fuskar sa.



"Thank you Dad" Jameel yace yana dan ruguman daddy kana ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login