Showing 33001 words to 36000 words out of 80179 words

Chapter 12 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3043

raya masa kila wajen Fadeel zata, cikin sauri ya kira personal security d'insa ya ce ya bi masa bayan fadeelah ya ga inda ta nufa...



Isar Fadeelah kofar gidan su Fadeel yasa gabanta ya yanke ya fadi sak'amak'on ganin kofar gidan datse da mukulli, dafe zuciyar ta tayi tace "ya Allah"

Hawaye suka cika idanunta, a hankali ta shiga takawa domin isa bakin kofar, domin wata farar takarda ta take gani a jikin kwadon da aka rufe gidan dashi, bama ta ganin gaban ta sosai saboda ruwan hawaye daya cika idanunta, a hankali ta kai hannu ta zaro takardan ta fara warwarewa.......







Please=?O?follow and vote you sister a manjahar wattpad
*@NoorEemaan*




Share fisabilillah
Comment
Vote


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*.



=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)



*Written by*
Noor eemaan



*Wattpad*
@NoorEemaan




ELEGANT ONLINE WRITER'S =???



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.

(Ya jama'a pls&pls, dan kaunar ku da Manzon s.a.w ku garzaya manjahar WATTPAD kuyi following dina @NoorEemaan ngd=?O?)



*Ngd sosai da kulawar ku gareni, jiki da sauki alhamdulillah, son so fisabilillah my fans*




Page 33-34

(kila ku ga typing error=??)


Kuka fadeelah ta sanya mai matu?ar ta6a zuciya, taji ba dadi matu?a, da irin maganganun da Daddy ya fadawa Mommah, da ba Wan da wayonta mahaifiyarta ta rasu ba, zata i?a rantsewa Mommah ce ta haife ta, saboda tsananin so, kulawa, haWi da ?aunar da Mommah'n ke mata.




tana da tabbacin cewa Daddy ya gayawa fadeel maganganun marasa dadi, ita kam ina zata sa kanta taji WaWi?



Daddy daya bi mommah da kallo har ta shige dakin ta, ?a Wawo Wa ?allon sa ga fadeelah, ta?e wani tausa?in ?arsa ya darsu a zuci?arsa, domin duk fadan da yake mata dauriya yake, sai dai baya jin zai mata abinWa ta?e so wato ya rarrashe ta, Womin rarrashin ta na nufin ya amince da auren ta, da wanna bakin tala?a fa?iri a cewar shi...



Mur?a a Wan ?ausashe yace " ?i sani har Wuni?a ta nade bake ba auren shi, ke bama shi ba Wuk wani fakiri talaka bazai taba raba ta ba, kuma dole ki auri Jameel Womin shi yafi dacewa dake, period!!!"


yana gama fadin haka, ya bar part din Mommah, dama gidan gaba-da?a, ?a?inWa masu tsaronsa su?a yi saurin buWe masa kofar mota ?irar *RANGE ROVER* ya shiga kana sauran suka shiga motocin, a jere suka bar gidan...



Fadeelah ta jima tana ruzar kuka, can ta mike zumbur ta nufi part din Daddy domin a tunanin ta Fadeel na nan. Sai dai wayam ta gani, bayan isar ta had'add'en falon daddy.


Hannun ta na rawa ta fara dialing number shi, guiwarta ta sanyi kalau ta sulale kasa, sak'amak'on jin muryar matan ma ta mtn tace *The MTN number you dialed is switched off please hold on or call back later*
Tana jima zaune cikin mayuwancin hali kana ta koma part d'in ta tana hada hanya...




*ASALIN SU FADEELAH*

Professor Imran mai naira dan asalin garin Adamawa ne a garin jimeta, sai dai a lagos suke rayuwar su, sai irin dangin su haka dake Adamawa suma a tamfatsetan estate dinsu. Sunan mai naira ya samo asali ne, daga mahaifin professor Imran di'n wato professor Dalhat Abdul-mutalib mai naira wanda ya k'asance kaka na wajen uba ga Fadeelah.

Gaba daya zuri'ar wanna gida yan boko ne na bugawa a jarida, sannan kaf dinsu Allah yayi musu arzikin mai yawan gaske.

Tun daga kakan kakanin su suke da wanna arzikin mai dimbin yawa. Haka professor Imran ya taso ya ganshi cikin arziki, zan iya cewa professor Imran bai san zafin nema ba, haka zalika sauran yan'uwan sa...

Yayinda Mahaifiyar professor Imran Nadia(Grandma) ta kasance yar asalin saudiya, sannan itama iyayenta sun kasancewa masu kudi sosai, wanda a saudiyan an san dasu da ma wajen saudiyan. Nadia Wa professor Dalhat Abdul-mutalib (mahaifin Imran kenan) sun hadu a Canada lokacin daya je karo karatu har ya taka matsayin PROFESSOR.



Nadia da professor Abdul-mutalib mai naira basu bata lokaci wurin bayyana soyaayyar ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da suke wa juna kasancewar su wayayyu.
Ba'a dauki lokaci ba suka mallaki juna a matsayin ma'aurata Womin ba'a samu matsala daga bangarorin biyun ba.


Bayan shekaru biyar Nadia(Grandma) ta haifi da namiji, ranar suna yaro yaci suna Yusuf (Abba Yusuf) sosai iyayensa ke matuk'ar kaunar sa, bayan shekara biyar Nadia ta sake haifar da namiji ranar suna yaro yaci suna IMRAN (Daddy) sosai suka yi murna, da sake samun wanna karuwar, bayan shekara uku Nadia ta sake haifar Ya mace mai suna Widad (Anty Widad kamar yadda fadeelah ke kiranta)
Daga nan suka yi family planning a Cewar su sun gama haihuwa. Sosai yaran ke samun kulawa daga iyayen su dama sauran ahalin gabadaya.


Tun professor Imran na k'arami ya tsani talaka, baya son hada inuwa dasu ko da wasa, sam bai yi la'akarin cewa wanna arzikin ba dabara ko wayon su ne ya Samar musu ba. Sannan bai yi tunanin cewa ita arziki ta Allah ce ba, sannan da talaka da mai kudi duk daya suke a wajen Allah, illa wanda yafi tsoron Allah ta ala.
Sannan baya samun k'waba daga wajen Nadia(grandma) domin ita ma ta tsani talaka, gwara mahaifinsa na dan kwabar sa wani lokacin.



Sabanin wansa Yusuf(Abba Yusuf) dake haba-haba da ko wani irin mutum ne, komai kaskancin sa kuwa, zan iya cewa halinsa fadeelah ta dauka.



Bayan duk sun gama karatu sun kai minzanin aure, professor Imran yaga wata daga dangin Nadia (Grandma) yace yana so mai suna Waheedah(mahaifiyar fadeelah) itama waheedah bata wani ja da ?awa ba ta amince, domin tana son sa....
Abba Yusuf ma ya samu wacce yake so, yar garin bauchi, itama ba laifi za a k'ira su da masu kudi. Duk da Nadia(Grandma) bata so ba, domin tana matuk'ar son zuri'ar ta su auri masu kudi na bugawa a jarida, irin sosai Winan.
Amma professor Dalhat Abdul-mutalib ya rarrashe ta kan ta amince da auran, tunda Yusuf din na so...



Ba a dauki lokaci ba aka yi musu aure har da Widad, data auri Wani babban dan kasuwa, wanda a yanzu suke zaune ne a California...



*SOME YEARS LATER*

Abba Yusuf na da y'ay'a biyu namijin da mace wanda suka kasance yan biyu masu shekaru shida_shida a duniya

Bayan shekaru shidan da haihuwar matar abba yusuf, Waheedah ta haifi santaleliyar 'yarta, ranar suna yarinya taci suna FADEELAH, fadin murnan wadanan ahalin bata lokaci ne.
Sosai Fadeelah ta samu kyatuttuka daga iyayen ta, kakanin ta, abokan arziki, kusoshin gwamnati da dai sauran su, tun fadeelah na yar jaririya take da mugun arzikin ta.


Daga nan haihuwar ta tsaya mata, tun fadeelah na karama likita ya tabattar da ta cewa tana da cutar koda wanda yayi mugun daga hankalin ahalin, domin da shi aka haife ta, sai dai likita ya kwantar musu da hankali kan cewa za a dora ta kan medication.



Fadeelah na da shekaru goma a duniya Allah yayi wa Waheedah rasuwa, wato mahaifiya ga fadeelah. Mutuwar ya matuk'ar girgiza ahalin biyun, domin Waheedah (Mommy kamar yadda fadeelah ki kiranta) macece mai kirki da iya zama da jama'a.


Ranar data yi kwana arba'in da rasuwa professor Dalhat Abdul-mutalib mai naira ya rasu shi ma.
wayyo Allah! Wadannan ahalin sun shiga kuncin mai yawan gaske, daga baya suka fawwalawa Allah komai.



Bayan shekaru biyar da mutuwar su professor Imran ya hadu da Shuhudah(Mommah) a wani business trip daya je Ghana, wanda Mommah ta kasance yar asalin Ghanian ce, Daddy bai bata lokaci wurin bayyana wa Mommah ko shi waye ba, da irin son ta daya kamu da shi, domin Daddy irin mutanen nan ne da basa iya boye abinda ke ransu.



Mommah ma bata wani ja da yawa ba ta amince masa, kasancewar professor'n yayi mata hundred percent, Kuma tun kafin taga fadeelah ta kamu da son ta kasancewar Daddy ya gaya mata yana da 'ya.


*BAYAN WASU SHEKARU*

Fadeelah ta zama budurwa mai tsananin kyawun gaske, a kananun shekarunta ta kammala masters d'inta, inda Daddy ya dora ta kan wasu company dinsa, daga na Nigeria har na kasar waje, domin ya yarda da kwazon Wiyar tasa, hadi da ?aifin tunanin ta, hakan ya sanya Daddy bai yi shakkar Sakar mata wasu company'n ba, domin fadeelah daya take tamkar da dubu.......

*JAMEEL*

Jameel ya k'asance dan abokin Daddy wanda mahaifin sa ya kasance MINISTER OF FINANCE, tun a zamanin kuruciya suke abota da Daddy, kasancewar hali ya zo daya, yasa abotar su ta daure.


Jameel shine Wa daya Wa MINISTER SA'ID ya mallaka, ya kuma dora son duniya ga dan sa.
Wata rana Daddy'n jameel tare da Jameel Win sun kawo wa Daddy ziyara, inda anan Jameel ya ga Fadeelah ya kamu da sonta, bai boye ba a gaban Daddy'n ya sanar, kasancewar boko ta ratsa Daddy sam bai damu ba, sai ma farincikin sa Waya nuna.


Sama-sama Fadeelah ke kula shi, domin sam bata kaunar sa dai-dai da kwayar zarra, darajar Daddy yake ci take ma kulasa, suna da shekara daya tare da Jameel, yasan cewa Fadeelah na dauke da cutar koda, bai boye mata ba yace, bazai iya auran mace mai lalurar ?o wata tawaya ba. Duk da kasancewa Fadeelah bata son shi amma taji ciwon maganar matuk'a.



Jameel ya bar kasar, sai dai yana biyayar al'amuran fadeelah.

A lokacin da FADEELAH ta hadu da gwarzon masoyinta Fadeel, tayi farinciki sosai domin irin namijin da take fatan wa k'anta kenan, wanda zai so ta da tsakani da Allah ba dan dukiya ko wani kyale-kyalen Rayuwa ba, kuma alhamdulillah ta samu.(sai dai daddy ya kawo cikas=?)?)

lokacin da jameel ya samu labarin an bawa Fadeelah koda, ba karamin farinciki yayi ba, domin yana sonta dama, dalilin sa mara tushe ya sa ya barta, take ya dawo Nigeria cike da burin mallakar ta...

Labarin su Fadeelah a tak'aice kenan.



*** *** **


?au kwana hudu kenan bata samun Fadeel a wa?a, faWin tashin han?ali, Wamuwa, da faWeela tayi going through a kwanakin nan Sata lo?aci ne.

A ?au ta ?uWirci ni??ar zuwa gidan su Fadeel, Womin duba halin Wa ?a?e ciki, Womin a ?wana?in nan ita ?adai ta san azabar da ta?e sha na rashin jin mur?ar sa....


Wanka ta fada, ta murza jikin ta da tsad'add'en kana hada'dden shower gel di'nta na *pink sugar* bayan yan mintuna ta fito sanye da bathrobe, lotion ta shafa kana ta zura *Robber to Cavalli* jeans trouser hadi da riga daya sauko mata har kasan cinyarta fara, sai tayi rolling da madaidaicin mayafi, hills shoe ta sanya kirar Dubai, kana ta fesa turaren *Balade sauvage*
Bata yi makeup ba, amma sosai tayi kyau duk da halin matsanancin damuwar da take ciki....

Yalwataccen farfajiyar su ta fito, ga security da body guards nata kai wa da komowa... Suna ganinta suka nufe ta cikin girmamawa da niyyar bude mata mota. A hankali ta motsa tattausan labb'anta tace "ni kadai zan fita, ku bani mukullin *Ferrari Sergio* red din can"

Cikin sauri aka tuko shi zuwa gabanta, kana driver ya fito, ya mika mata key, amsa tayi ta fada cikin motar ta bata wuta ta bar gidan...



Daddy dake tsaye a saman part dinshi ya hango fitar fadeelah, cije lebe yayi ganin ta fita ita kadai, take kuma zuciyar sa ta raya masa kila wajen Fadeel zata, cikin sauri ya kira personal security d'insa ya ce ya bi masa bayan fadeelah ya ga inda ta nufa...



Isar Fadeelah kofar gidan su Fadeel yasa gabanta ya yanke ya fadi sak'amak'on ganin kofar gidan datse da mukulli, dafe zuciyar ta tayi tace "ya Allah"

Hawaye suka cika idanunta, a hankali ta shiga takawa domin isa bakin kofar, domin wata farar takarda ta take gani a jikin kwadon da aka rufe gidan dashi, bama ta ganin gaban ta sosai saboda ruwan hawaye daya cika idanunta, a hankali ta kai hannu ta zaro takardan ta fara warwarewa.......







Please=?O?follow and vote you sister a manjahar wattpad
*@NoorEemaan*




Share fisabilillah
Comment
Vote


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)




*Written by*
Noor eemaan






Wattpad
@NoorEemaan





ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???





(Assalama alaykum, kamar yadda na fada a baya cewa wattpad dina yana Wa matsala, domin nayi kuskure wurin saka username din. Domin akwai masu cewa suna son following dina na basu Wattpad name dina, alhamdulillah yanzu dai waccan tsahon acct din an goge shi, duk da mutanen sunyi following dina.
Ina rokon ku kada ku gajiya Ku sake following and voting dina dama wadanda basu taba yi ba, saboda Allah da Manzon sa.
Ga sunan wattpad din=?I? @NoorEemaan Nagode sosai da kauna da kuke nunawa novels dina=??? )




EDITING IS NOT ALLOWEDL'



https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



Page 35-36

_Aminci Allah ya tabbata a gareki my Darling, nasan zaki samu takardan nan, ina da tabbacin haka, am so sorry Darling ban tafi da niyyar bata ranki ba, na tafi ne kan wani dalili mai karfi, kuma duk dan mu samu farinciki ne_




Kuka ta fashe dashi, kamar ta san abinda ke gaban rubutun tace "meyasa my one, Meyasa ka tafi, meyasa? Wani dalili ne wanna!!!"




Sai data kai mintuna tana kukan, kana ta share hawayen ta ta cigaba da karanta takardan kamar haka.



_na tafi ne saboda na samu arzikin auren ki, domin ni talaka ne fakiri Daddy bazai bani auren ki ba, duk inda arziki yake zan nemo da gumi na halak domin na mallake ki, in sha Allah zan cika wa Mahmah burinta, zamu zama ma'auratan juna, abu daya nake so, ki rike min alkawari da amanar kanki. I swear matukar na dawo na ga kin karya alkawari zan rasa raina, zan dawo gareki my Darling I love you muaaaaahh_





Nan ta durkusa tana kuka sosai, tamkar ranta zai fita, ta jima tana kuka hadi da sumbata kana ta mika rungume da takardan, motar ta ta fada kana ta bata wuta....



Ikon Allah kadai ne ya kai ta gida, bayan ta faka motar a parking lot ta nufi hanyar bangaren ta, taji muryar Daddy ya kwala Mata kira, a sanyaye ta nufe shi, gabanta na fadu'wa ganin irin kallon daya jefa mata, yana tsaye bakin kofar part d'insa, hannun sa goye a bayan sa, ganin ta nufo shi, hakan yasa ya shiga falon sa yana jiran isowar ta...




***



"Daga ina kike?" Ya jefo mata tambayar daidai shigowar ta kayataccen falon sa, haka zalika hakan yayi daidai juyowa da yayi yana mai fuskantar ta.



Cikin diriricewa ta kasa magana, sai bakin ta dake rawa, domin kallon da Daddy ke jefa mata ne ya sanyata cikin wanna halin. Sosai rauni ya bayyana a fusk'ar ta, domin bata saba da wanna yanayin ba, bata saba ganin Daddy'nta haka ba. Bata san wani abu daure fusk'a, ko tsawa, da fada ba. Amma yau Daddy dake matuk'ar son ta ne ke mata ha?a?



A fili tace "Daddy na fita ne...."



"Zuwa ina?" Ya katse ta a kausashe.



Cikin dauriya, domin kuka na daf da kubce mata tace "na....na...je...gi"



"Kinje kangon wanna talaka fakirin ko? Domin sam wanna ba gida bane" Daddy ya katse ta, hadi da mata nuni da screen din tsad'add'iyar wayar sa mai dauke da hoton Fadeelah rike da wasikan Fadeel tana karantawa...




Gabanta ne ya bada dam! Tayaya haka ta faru, ya akayi Daddy yasan gidan su Fadeel taje? Ta tambayi k'anta, a fili tace



"Am sorry Dad" tace tana barin wajen da gudu yayinda ta fashe da kuka mai ban tausayi.



jikin Daddy yayi sanyi, domin yaga ta rame, komai cikin daurewa yake yinsa, amma baya jin zai iya barin ta samu abinda take so wato Fadeel.




*** *** *** ***




Haka rayuwa ta cigaba da mikawa, kullum Fadeelah na cikin kuka hadi da damuwa, gabadaya Daddy hadi da mommah basa jin dadi, amma iya part dinsu domin grandma da sauran yan'uwan basu san abinda ke faruwa ba, hakika fadeelah ce farinciki su...



Mommah ce kullum sai tazo part di'n ta tana rarrashen ta hadi da gaya mata kalami masu dadi, domin bata fiye zuwa part din su ba, tana kuma karfafa Mata guiwar cewa ta bar wa Allah komai kana ta cigaba da add'ua matuk'ar Fadeel mijinta ne Zata mallakeshi komai rintsi, tana kuma mata nasihar kada ta bijirewa wa Daddy, domin babu kyau bijirewa umarnin mahaifi, komai lalacewar sa kuwa, sai dai idan abinda yake so ka bi umarnin din, ya kasance haram a musulunci. Da wadanda kalaman Fadeelah ke samun nutsuwa, sannan ta dage yanzun da tashin dare, muradin ta yanzu bai fi taga fadeel ya dawo gareta ba, har ila yau bata fasa kiran sa ba, sai dai a kashe take.




Sosai zafaffan kauna Fadeel din ke ratsa ta, bata da abinda ke debe mata kewa kamar hotunan sa dana Mommah dake kafe a bangon dakin.



Kamar yau tana kwance tayi zurfi a tunani yayinda idanun ta ke kafe a zanen hoton su dake bango, amma ba hotunan take kallo ba, tunani kawai take.



gaba daya zaman estate din ma ya ishe ta, ga Daddy kuma yace ta dan dakata da zuwa company, domin a tunanin sa zasu dinga haduwa da fadeel.




Daddy dake tsaye a bakin kofa ya tura dakin ya shiga, sak'amak'on yayi knocking yaji Shiru... Inda yaga ta kura ido nan ya kalla shima, sai yanzu ya lura ashe matashin nan na zanen hoton nan shine bakin talakan nan ya aiyana a ransa, take kuma jikin sa yaga masa cewa matar dake gefensa itace Mahmah.



Dauke idanun sa yayi, ya maida kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login