Showing 60001 words to 63000 words out of 80179 words

Chapter 21 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3052

a Sayanta, ta ji kwanciyar tasa amma tayi luf, mirginawa yayi ya dawo da ita saman sa.




Ajiyar zuci?a suka sa?i a tare, bayanta ya shiga shafawa a hankali.



Cikin wata murya dake bayyana tsantsar damuwa Wa ?a?e ci?i yace "wiffy kin san nace doctor yayi miki check up, har da blood test ko"




"Eh" ta fada gabanta na fadu'wa da k'arfi, wanWa Sata san Walili Sa.



Wani wahalallan numfashi ya sauke kana yace "na shiga tashin hankali sosai my Darling, ban taba tunanin hakan ba, a safiyar yau lokacin kina bacci doctor ya kawo result din, blood group dinki ya nuna SS ne" ya fada muryar sa na rawa.





Murmushi ta sa?i ta ce "yes nau! na san blood group dina kenan, amma ba kowa ya sani ba, domin baya sani wanna rashin lafiyar irin na masu blood group din" ta karasa thinking is nothing...







Da mamaki yace "Wiffy! Wanna ba abin rashin damuwa bane, kin san mu dauki alkawarin haifawa Mahmah jikoki, har kin ce zaki basu labarin ta, Fadeelah tell me, ta yaya zamu haifi yaya masu lafiya bayan dukkanin mu *SIKILA NE! Nima blood group dina SS ne. Dole na damu, ya karasa wasu hawaye masu dumi na zubo masa......





*follow and vote me on wattpad @NoorEemaan*=?O?







Share fisabilillah habibtie's




Noor
07082281566




I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*


=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, hatred and destiny)




*WATTPAD*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???


https://facebook.com/groups/943534712916776/masu
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



Page 63-64


A zaSure fadeelah ta mi?e zaune saSoWa wani mugun tsalle da k'irjin ta yayi, sakamakon aSinWa taji Fadeel din ya fada.


Tam?ar statue ha?a ta tsaya kallon sa, rawa bakin ta yake, ?ayinda hawaye ke bin kuncin ta tamkar an balle famfo, so take ta furta wata kalma amma ta kasa, ganin hakan ya sanya Fadeel mikewa zaune ya rungumeta, sai a lo?acin wani kuka mai ciwo ya kufce mata, su kam suna ganin rayuwa, daga wanna kaddaran sai wannan, amma yaya zasu yi, ko wani bawa da tasa kalar zanen kaddaran...


Ta jima tana kukan har zafin jikin ta ya d'awo, fadeeel ma hawayen yake ya kasa koda rarrashin ta ne.



Sun dauki lokaci mai tsayi haka suna kukan, daga karshe baccin wahala yayi nasaran daukar Fadeelah, still cikin baccin tana sakin sheshekan kukan.



Fadeel kuwa yadda ya ga rana haka yaga dare, sosai ya zurfafa tunanin wurin nemo musu mafita, a haka har aka kira sallar asuba...



Fadeelah ya fara hurawa iskan bakin sa, tabe baki tayi tamkar zata yi kuka, domin da alama ta fara jin dadin baccin.


"Wiffy!" Ya fada cikin kunnen ta.


"Uhmm" she replied trying to open her sleepy eyes.


"It's time for salat, wake up mu fara nafila kafin a tayar.


A hankali ta mike, sai a lokacin duk abinda ya faru jiya ya shiga Wawo mata k'wak'walwarta.


Take kwalla suka ciko idanun ta, amma bata bari sun zubo ba, toilet suka shiga, suka d'aura alwala, praying mat (sallaya) ya shimfud'a musu kana suka tayar.




Sai Waya ji za a tayar da sallah a masallacin dake cikin gidan, sannan ya mike a dan gaggauce ya fita, Yayinda fadeelah ta mike ta bi jam'i.



?ai dawo ciki ba, sai 6:30am, karan ruwa yaji a toilet hakan ya sashi fahimtar wanka take, Wu? yanda yake so yaga suna wanka da matar sa a Sa?i da?a, amma yanzu bazai iya ba, saboda yasan dole mood dinsa zai sanja har ya kasa controlling din kansa, ?omai ?a wa?ana, idan Allah ya bashi nasarar jefa kwan sa a mahaifar ta, baby'n yazo yana shan wuya a duniya ya zai yi? Ya sani fadeelah ce dukkanin farincikin sa, sannan zai iya rayuwar farinciki da ita ko da babu 'ya'ya.


Amma ya zai yi da alkawarin cikawa Mahmah burinta? domin mahmah ta cancanci fiye da haka, numfashi ya sauke kana ya fita zuwa wani bathroom, domin duk wani sashe na gidan akwai kaya da d'ukkanin abubuwan bukatar Wan Adam.


Wan?a ?ayi ya shirya cikin wani 3quarter ash color da rigar jersey armless, sliver color, na company'n *Nike*


Oiling Kanshi yayi ya taje, kana ya fesa turaren LOVE IN OUD FOR MEN.


Wajen fadeelah ?a ?oma, ya ?uwa tarar da ita zaune tayi shiru, binta da kallo yake, ?allon so da zallan ?auna, sanye take da tsad'add'en palazzo trouser ja, da farar top, sai fashion hula jaa ?ayinda gashinta ya bazu a gadon bayanta, ?asancewar Sata ?i parking Win shi Sa.



?abu ko digon makeup a fusk'ar ta, sosai jikinta ?e tashin k'amshin *body mist na raspberry*



Kansa ya dora a cinyar ta yana kallon ta, sai a lokacin ta lura dashi, ajiyar zuciya ta sauke, ta kira shi ba tare da ta kalla shi ba "zaujee"




Lumshe kyawawan idanun sa yayi domin ba kadan ba yaji dadin sunan, kallonta yayi ya samu nasaran jefa Idanunsa masu cike da zallan sonta cikin nata.



Kallon ido cikin ido suke wa juna, ko kiftawa basa yi, daga karshe dai Fadeelah ce ta janye Idanunta, domin ta kasa jure ?allon, sak'amak'on wasu abubuwa da take hangowa a idanun sa, wanda baki bazai iya furta ba, sai dai a bar wa zuciya.



Hannunsa ya miko mata, ta kama suka miki a tare, ta wata doguwar corridor ya bi sai gasu a wani hada'dden waje wanna dinning da sauraran abubuwan abinci ne a wajen, sosai waje ya tsaru fiye da tunanin mai karatu, tamkar dai wani tsad'add'en restaurant cikin VIP.



Ja mata kujera yayi ta zauna, kana shima ya zauna,, take wasu ma'aikata masu sanye da fararen kaya suka bayyana Wa alama sune chef's.
Cikin girmamawa suka gaishe Wa su fadeel, amsawa suka yi, kana suka fara kokarin serving dinsu.

Fadeelah tace "sorry! I will do the serving my self, don't worry" sosai suka yi mamakin saukin kanta, da murmushi a fuskar su suka ce "yes ma!" Kana suka fice cikin sanin makamin aikin su.



A nutse ta mike ta dauki serving spoon ?ana ta Sude warmer domin serving dinsu, rike tsintsiyar hannunta yayi, da mamaki ta kalleshi alamun "what?"



"Baki cancanci ki wahala ba, domin baki Saba ba, bayan nan ma kin manta ke amarya ce da babu kamar ta" ya karasa cikin rada, so yake ya Wawo da walwalwlar su, baya son wanna yanayin na su, zai yi kokarin ganin yana bata farinciki, duk da kaddaran daya shigo musu yanzu.


Murmushi ne ya subuce mata, tace "my one saSoda ni na taso a gidan gata, hakan baya nufin bana yan kananun aikace? duk da Daddy na hana ni, domin a cewar sa muna da tarin ma'aikata, amma Mommah bata barina, ta kan sa mu shiga kitchen wani zubin, amma ba kullum ba, mun fi yi musamman idan daddy baya kasar " ta karasa tana ?allon sa.


Murmushi ya subuce masa, tabbas yana ganin darajan Mommah domin ta rike masa fadeelah'n sa tamkar ita ta haife ta, ya kuma ?i mamakin jin cewa fadeelah ta iya shiga kitchen, sosai fadeelah ke burge shi, domin bata da wulakanci ?o dagawa irin na wasu yaran masu hannu da shuni.



Kamar yadda ya fada shi yayi serving dinsu da abincin, suka fara ci... Turo baki fadeelah tayi, "menene wiffy?" ?a tambayeta with care.


"Kaga su Mommah da Daddy basu kira ni ba ko? ni ban ma san a wani sashe na giWan nan na ajiye wa?ar ba.



Murmushi yayi yace "kila saboWa kada kiyi musu kuka shiyasa basu kira ba, crying-crying baby" ya karasa a zolaye.


Dariya tayi suka ci abincin, banyan sun gama suka bi wata hanya, take suka bayyana a wani hada'dd'en lambu mai cike da kayan itatuwa iri daban? ga wani ruwa fari kal dake bulbulawo daga gefen, ?ayinda wasu duwatsu masu kyalli suke zagaye da inda ruwan ke bulbulowan sosai ha?an ?a ?ara kawata wajen...



Wano hada'dden kujeran zama tam?ar 3sitter, irin na gargajiya amma an kawato shi da zamani wanda ya hadu fiye da tunanin mai karatu suka zauna akai, sai lelo yake dasu, garden din nada sanyi sosai, babu abinda ke tashi sai k'amshin furanin dana kayan itatuwa, dora kansa yayi a cinyar Fadeelah suna jin yanayin mai dadi na ratsa su, sun kuma samu saukin damuwar su..



************************


BAYAN SATI DAYA

Ta bangaren Daddy kuwa, yana cikin matsanancin damuwa da hankalin sa ya kasa dauka, gabadaya ?a Wawo zararre, Saboda a daran jiya yana zaune aka kira shi ana sanar dashi cewa kayan da yayi odar su gabadaya sun nitse a babban ?ogi.



Ta?e tsad'add'en wayar sa ya fadi kasa, gabadaya jikinsa ya fara rawa, domin bai taba sanin cewa akwai wata kalma mai suna DAMUWA KO RASHI ba.

Domin duk abinda yake bukata yana ganin cewa yana da dukiyar da zai mallakesu, amma yau gashi dukiyar da yake takama da ita ya rasa kaso mai yawan gaske daga ciki...



Tamkar dan jariri ya dinga kuka wiwi, domin ya rasa kudi masu zunzurutun ?awa, fiye da tunanin mai tunani masu yawan gaske kuwa


domin BILLIONS DUBU SABA'IN ya fitar ya siyi kayan, domin yasan zai samu ninkin ribar abinda ya fitar, amma ace tashi daga yayi asarar su, da zallan damuwa tabbas!


GabaWa?a estate din ya dauka, yan'uwa sun cika part din ana jaje, sosai gidan ya dawo tamkar gidan mutuwa, kowa fuskar sa babu walwala hatta da masu aikin gidan, Grandma har taso ta fi daddy zarewa ma, Mommah ce mai k'arfin hali rarrashin su, ya kuma hana a sanar da Fadeelah, yace bayason hankalin ta ya tashi...


&&&


10:00pm

Mommah Wa Daddy na zaune a part din shi, a?a hasko abinWa ?a faru da professor a TV. Gabadaya gari ya dauka, sai hirar abinda ya faru a?e daga masu Allah ya kiyaye sai masu jaje...



Ha?a zalika sakonin sun fi dubu biyar suna ta shigowa wayar Daddy daga abokan kasuwancin sa dama abo?an arziki, ko daya ya kasa bada reply, sai dai idan sun ?ira Mommah ko suyi mata text, message shima ba kowa ta bawa amsa ba, domin abin da yawa...



A hankali ta dago Idanunta ta kalli Daddy, gabadaya cikin awanin 48 ya sanja har wata rama yayi, take taji tausayin sa, an ce tsakanin miji da mata sai Allah amma hakan bazai hana ta gaya masa gaskiya ba.


Zuwa SunnahTv ta sanja channel din, domin rage masa damuwa, ta kuwa yi sa'a ana wa'azi ne kan yarda da kaddara da kuma kasancewa mai haku'ri da duk yanda rayuwa ta zo maka...



Gyaran murya tayi tace "professor, ka yi haku'ri wanna abun yana daga cikin zanen kaddarar ka, Wanda bawa bai isa ya tsalla ke ba.


Kaga irin abinda nake yawan gaya maka, wanna dukiya Allah ne ya baka shi, zai kuma iya amsa a duk lokacin daya so.

RAYUWAR nan babu komai a cikinta, cikin seconds kalilan Allah zai iya sanja K'yak'yyawa zuwa mummuna, ya kuma sanja mummuna zuwa kyakyyawa...


A akan me toh zaka ce baka ga inuwa da talaka, Allah Wa kan shi ya ?arrama dan Adam, wane mutum dazai wula?anta hallitar Allah?



A yau ga misali ka gani a kanka, ina dagawa da dukiyar da ?a?e iko da ta?ama dashi? Shiyasa nace kabi duniya a sannu!

Da yawa daga cikin masu dukiya irin ku basa fidda ZAKKAH bayan hakkin Allah ne, dole a fitar. Wasu kudin su ya kai yin zakkah amma basa yi, basa taimako mabukata, basa taimakon marayu Wa sauran su.
?a ku?i haka, ?u gwanmace kuyi wani abu wanda darajar ku zai karu a idon abokan ku masu hannu da shuni.
Tayaya masifa baza su yi yawa a Al'ummar mu ba, I tell you akwai gidajen da basa d'aura tukunyar tuwo a gidan su saboda rashin babu, I tell you akwai ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ahalin da rana zai fito ya faWi amma basu sa?a koWa loma daya na abinci a baki Sa tabbas akwai da yawa, wallahi a?wai, kuma na san ka sani, amma da ku taimaka marasa shi ku gwanmace kuyi faca?a da kudin da ?in abinda bashi da wani amfani, dan haka think Professor! ka sanja, ka daina wulakanta talaka, kai taimaki marasa shi, ina mai tabbatar maka zaka ga sanji da haske a rayuwar ka ta duniya dama lahira. Idan kalamai na sun bata maka rai kayi hakuri, amma gaskiya ce dole na fada domin na fita hakkin ka.
Sai da safe na barka lafiya" Mommah ta karasa tana barin falon...



A kafatanin rayuwar Daddy babu kalaman da suka shiga kwanyar sa, kana suka samu muhallin zama a zuciyar sa kamar wanna ba.


Sosai wani mugun nadama ya shige shi, abin ba a cewa komai, ya jima a zaune cikin zurfin tunani, wulakanci da yayi wa fadeel da Sadaukar Wa ?odar Wa Mahmah ta?i ga tilon 'yar sa yafi komai tsaya masa arai, sai yanzu yake nadama mai tarin yawa.




Sai karfe biyun dare ?a Sar falon, ya shige bedroom din shi, toilet ya shiga ya yi alwala yazo ya shimfud'a sallaya ya shiga jera nafilfili abinda ya dauki shekaru rabon shi da yi wato SALLAH'N DARE, daga karshe ya dora da karatun Qur'an.




**********

Zaune take kan cinyar sa, Yayinda ya zagaye hannayen sa, kan shafaffan cikin ta.


So yake ya sanar da ita abinda ya faru, amma baya son damuwar ta, bayan wanda suke ciki, domin yau kwana uku kenan daya samu labari abinda ya samu Daddy.



"Kallon shi tayi tace " my one anya su Daddy na lafiya kuwa? naga baSu wanWa ?a ?ira ni"



"Cikin sauri yace "eh suna lafiya, so suke ki saba da gidana sannan ku fara kira, domin karki ce kin fasa zama a nan, ki Sarni " ya fada domin kwantar mata da hank'ali.


Murmushi ta saki tana jin nutsuwa a ranta, sak'amak'on abinda yace, hannu ya mika ya dauko wani kyakyyawan jaka mai kyalli Wa?e gefen su ya dora kan cinyar ta.


Karba tayi tana bin shi da kallon mamaki, budewa tayi taga wayoyi ne masu tsadar gaske guda goma, bakwai android sai uku keypad amma mai tsadar gaske, sai kuma kalolin rigar waya(pouch) masu k'yau da kyalli zubin mata, ya siya mata diffrent colors Womin ta dinga sanjawa.




Cikin su akwai *Stuart Hughes iPhone 4s Elite gold wanna tsadar sa yakai $9.million, sai falcon supernova wanna kudinsa yakai $6.2million sai iPhone 8pink diamond $48.5 million, sai Gresso las Vegas jackpot wanda kudinsa yakai $1million, sai supernova iphone 6 wanda kudin sa $3millon, sai million goldish de million wanda kudinsa ya kai $1.5 million, sai black diamond iphone wanda 10 kudinsa yakai $18.6million* Da dai sauran su...




Sosai fadeelah tayi shiga zallan mamakin, she can't even say a word. Ganin wanna uban wayoyin haka, wasu ma sun fi nata tsada ma.

"My one duka wayoyin nan nawa ne?" Jinina mata kai yayi cikin tabbaci.


"Amma sunyi yawa, baya ma ina da wayoyin amma ka siyi wadan nan" ta fada domin ganin ya kashe kudi masu yawan gaske.



"Na san kina da wayoyi ai hajiya Fadeelah! amma bana son kiyi amfani da wandan can, so nake kiyi amfanin da wanda na siya miki da kudina. Ban saniba ko tsadar wadannan ne basu miki ba, amma ina so komai na wad'ata ki dashi, koda bazai kai tsad'ar wadanda kika saba amfani dasu ba, amma ina son kiyi amfani da abinda ya fito daga hannuna domin hakkin nane hakan, duk namijin kwarai baya damuwa da dukiyar da matar sa take dashi, matu?ar yana shi toh ya zama hakkin sa ya sauke, sai dai idan bukatar taimakon juna ya tashi bashi da halin komai tofah wanna ba laifi su taimakawa juna" ya karasa yana dora habansa kan kafadar ta.



Cikin jin dadi tace "lah! zaujee sam ba?a fahimce ni ba, a ganina tunda a?wai waWancan nawa toh, bai kamata ka Sata kudi ?a siyi wasu ba, a ganina gwara ayi wani abun da kudin, ba wai ina nufin sun min kaWan Sane, ko kuma ina nufin tsadar su bai yi min ba, amma kayi hakuri kajiiiii" ta ?arasa cikin iyakar gaskiyar ta.



Sai yanzu ya fahimce ta, tabbas shi shaida ne fadeelah ba mai rainuwa bace, shima ya fada ne kawai domin jin abinda zata fada, jinjina mata kai yayi kana ya bata light kiss a kumatu yace "na mayar miki da dukkanin sim dinki ciki, da sauran abubuwan amfanin ki, sannan na goge su daga wadancan wayar na kyautar dasu, zaki iya amfani da wadannan domin duk na caja su, na so baki tun washegarin auran mu, na sha'afa saboda abubuwan da suka sha min kai, in sha Allah da mun sake samun nutsuwa zan siya miki wasu..."



Kallon shi take with more admiration tace " a'a wallahi wadannan ma sun isa haka my one, Allah ya saka maka da alkhairi fil duniya wal Akirah, Allah ya...."

Labb'anta ya kamo ya shiga kissing din ta, domin bai ga abin godiya ba, matuk'ar Allah ya hore mishi, zai cigaba da wadata ta da dukkanin wani jin dadin rayuwa, domin ta cancanci fiye da hakan...



?a yamma ya shirya zuwa estate wajen Daddy, amma sam bai sanar da Fadeelah'n inda za shi ba, har bakin kofa ta kara shi suka yi sallama cike da son juna, nan ya shiga daya daga cikin motocin sa kirar *Lamborghini zonda sian FKP* baki, sannan sauran motocin escort d'in sa suka faWa sauran motocin, a jera reras gwanin burgewa suka nufi *IKOYI*, unguwar su Fadeelah.....





Share fisabilillah habibtie's


Noor=?%?
07082281566



I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, hatred and destiny)




*WATTPAD*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???


https://facebook.com/groups/943534712916776/masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



*A gaskiya ina godiya a gare ku habibtie's da kaunar da kuke nunawa kyautar koda har da papi ne! ina godiya sosai ga readers din wanna tagwayen littafan nawa Wa wanda na sani da wanda ban sani ba, ina muku son so fisabilillah, Nooreemaan taku ce, Fadeelah da Fadeel ma naku ne=??*




Page 65-66


Tsakiyar yalwataccen farfajiyar cikin estate din motocin Fadeel suka tsaya, kana daya daga cikin escort

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login