Showing 57001 words to 60000 words out of 80179 words

Chapter 20 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3044

sani cewa arziki riga ce, duk wanda Allah ya so sanyawa, ba shakka zai sanya masa.

SaSoWa Allah ya jarrabe shi da rashin babu, ba hakan na nufin yafi son ka bane, kaddarar sa ce haka, gashi ?anzu Allah yayi masa dau?a?a fiye da tunanin mai tunani.
?uma alkawarin Allah ya cika, fadeelah da fadeel sun mallaki juna. ?a kuma aura mata wanna bakin talaka fakirin da baka so, ba tare da ka sani ba, kaga ikon Allah ko? Ina mai baka shawara professor ka bi duniya a sannu, wanna arzikin da kake takama dashi za ka iya wayar gari kaga babu shi a tare da kai, Sa fata na?e maka ba.
shin idan mai kudi da talaka basa tarayya tayaya zamu cigaba? Wanna duniyar yanzu mai yace kudi yace lallai sai mai kudi dan'uwan sa ne zai rabe shi? Tayaya zamu cigaba, gabadayan Waga mai kudi har talaka duk daya muke a wurin Allah, babu wanda yafi wani, sai wanda yafi tsoron sa, dan haka think wiser and change professor, rayuwar nan babu komai cikin ta, in yau kaine gobe wanin ka ne" tana gama fadin haka ta wuce shi zuwa bedroom dinta.


Tamkar status haka professor ya tsaya, ya kasa motsi har Mommah ta shige, yama rasa tunanin daya kamata yayi, brain d'insa ya toshe.



A hankali ya sulale kan kujera ya zauna, gabadaya daya ya ma rasa a wani yanayi yake ciki, sosai mamakin arzikin Fadeel cikin kankanin lok'aci ya dake shi.


Ta bangaren Mommah kuwa tana shiga dakin ta, ta saki ajiyar zuciya, sosai tayi mamakin ganin tunda ta fara magana professor bai katse ta ba, bai kuma ce mata komai ba, ta kuma ji dadin amayar masa da magananun daya jima makale a ranta...



*WASHEGARI*


Da misalin karfe goma sha daya na safe Alhaji Sufyan Rufa'i tare da aminin sa hadi da kaninsa suka yiwa estate din Daddy tsinke kamar wancan karon.



Cikin mutuntawa da girmamawa Daddy ya karbe su...., ba tare da alhaji Sufyan ya boye masa komai ba, ya fadama sa komai dangane da Fadeel din.

Sannan cikin hikima tamkar gugan zana ko nace indirectly alhaji Sufyan ya ke bawa Daddy shawara mai hade da nasiha kan bin duniya a sannu da kuma illar wulakanta talaka, tamkar yadda Mommah tayi masa dai, sai dai cikin hikima Alhajin yake masa magana.



Maganganun sun shiga Daddy matuk'a, dama tun jiya da Mommah tayi masa magana jikinsa ya fara sanyi.
Abin mamaki Daddy'n bai ce komai ba, da kuma dukkanin alamu ya amince Fadeelah ta zama mata ga fadeel din.



Nan suka kara fahimtar juna, inda alhaji Sufyan yace jibi fadeelah zata tare a gidan mijin nata, kamar yadda fadeel Win ya bukaci hakan.



Babu jimawa kuwa suka yi sallama dasu alhaji Sufyan din, domin a yau din zasu koma abuja...



Hajiya Mommah ta dukufa da kara gyara yarta da ingantatun magunguna natural, ?anzu fiye da rabin abincin da Fadeelah take ci a rana ya d'awo fruit masu Gina jiki, da kuma gyara mace hadi da bata ni'ima.




*************


A yau Da misalin karfe 4:00pm Fadeelah ce sanye da wani tsad'add'en atamfa, dinkin riga da skirt, kana aka lullube ta da alkyabba golden yellow daya dace da atamfar jikinta.



Sosai Mommah ta gyara Fadeelah babu abinda ke tashi a jikinta sai k'amshi mai sa nutsuwa.



Daddy, Mommah, da kuma Grandma sune zasu kai ta gidan fadeel K'amar yadda suka tsara. Fadeelah ?uwa ta manne wa Mommah da Daddy sai kuka take, duk zumudi da son kasancewa tareda Fadeel amma yau tana ji tamk'ar ta fas, ganin da gaske zata bar gidan iyayenta.



Mota d'aya duk suka shiga, wanda sabo ne dal Daddy yace a fito dashi domin kai Fadeelah'n sa gidan mijinta. Sai sauran motocin goma wanda babu kowa a ciki sai bodyguards dinsu, ha?a suka fita a jere ....


Basu wani jima ba, suka isa hada'dden kuma katafaran gidan Fadeel, ko nace unguwar Fadeel kamar yadda alhajin Sufyan yace (=??)



Sosai daddy yayi mamaki ganin ??aun gidan Wa haWuwar sa, ?uma ace mallakin Fadeel ne? aSin Wa mama?i wani abu mai kama da kunya hadi da nadama ke kokarin ratsa shi.


Haka zalika Grandma kasa haku'ri tayi duk izzar ta sai data yabi tsarin gidan. Mommah kuwa murmushi farinciki take yi, ta ji WaWi ta Allah ya nuna mata wanna ranar da take iya hango wanna yanayi musamman mai kama da nadama a idanun Daddy.
?u? Wa girman kansa bai bari ya fito fili ya nuna komai ba, amma wanda ya san Daddy farin sani tofah zai hango wanna yanayin a tare dashi.



Fadeelah amarya kuwa tana lullube da alkyabba bata ga ?a ?a tsarin gidan ?a?e ba.

Sunyi tafiya mai nisa a mota kana suka isa part din Fadeelah daya gaji da haduwa, wanda fadin kyaun sa bata lokaci ne. Nan ma Daddy ya kara shan mamaki uban arzikin Fadeel din.


Akwatunan ta hamsin bodyguards suka shigar wani room tare da taimakon ma'aikatan gidan...



Sosai Mommah ta yi wa yarta nasiha, da shawarwari, da ?uma dabarun zama da miji...


Sai da suka zo tafiya Fadeelah ta fara kuka sosai, nan fa ta tada hankalin su, daddy fadi yake "I will miss you my princess, ki kula da kan ki kinji? Allah ya baku zaman lafiya a ra?uwar Auranku" ya ?arasa yana rungumar ta.



Haka ma Grandma har da kwallar ta, Daddy kadai ne yayi k'arfi hali bai yi kuka ba, Mommah ta sai data sha kuka sosai...




Haka Fadeelah ta zauna a inda suka barta, ma'aikatan duk suka kawo gaisuwa hadi da tambayar ta me take so a kawo mata.


"Ba komai karku damu" shine amsar data basu ta mayar da Idanunta ta rufe, Womin wani Sa WaWi ta?e jin jikin ta.



Sai bayan isha Fadeel ya d'awo sanye da shadda blue color dan uban su dinkin babbar riga, har kofar part din Fadeelah escort d'insa suka rako shi, ?ana suka koma...

Ajiyar zuciya ya sauke a lokacin daya yi tozali da ita zaune a kasa ta dora kanta kan daya daga cikin had'add'un kujerun falon da alama sallar tayi.



"My Darling!" Ya kira ta cikin wani unique voice, a ?uma lokacin daya iso tsakiyar falon ta.


A hankali ta dago kumburarrun idanun ta da suka sanja launi ta sauke su kan shi.


Tattausan murmushi ya sakar mata, kana ya ware labb'ansa yace "come to your husband fadeelah"


Da gudu ta isa gare shi tana fashewa da kuka sosai.


"Ya salam! Kukan me kike yi? I thought yau ranar farinciki ne a garemu? so why are you shedding tears uhm?" Ya tambaya a Wame kana cikin kulawa..


"Ka barni inyi my one! Kukan farinciki nake, Alhamdulillahi tatimun salihat, Alhamdulillah ala kulla halin" ta karasa tana kara kamkame Shi.



Murmushi ya saki, Yayinda fusk'ar sa ke fidda zallan annuri, wanda farincikin ganin fadeelah'n sa a cikin gidan sa ya sanya shi hakan...



Ya jima yana rarrashin ta, har tayi shiru amma yaji jikinta da alamun zafi.


Fusk'ar ta ya kamo yace "wiffy kin jima kina kuka ko? Ga jikin ki yayi zafi"

Shagwa'be fuska tayi kana ta turo cute lips d'inta tace "Toh basu Mommah da Daddy bane suka tafi suka barni"


Dariya ta bashi, amma Sai ?i ba, sai murmushi Wa?a saki, lokuta da dama yana matuk'ar son shagwa'bar ta, domin tamkar yarinya yar shekara 10 ha?a take dawowa a idanun sa.



Kasa hakuri yayi har ya kamo lallausan labb'anta data turo ya tsotsa na sakan 10 kacal.



Zare labb'ansa yayi... cikin wani sexy voice yace "dole yanzu zan kira likita domin ya duba min ke, kada wanna zafin jikin ya dawo fever"



"Kaiiii my one! I Will fine basai ka kira doctor ba"


"A'a ban yarda ba" yace yana dialing number'n likita...


Bata kara cewa komai ba, sai lafewa a jikinsa Wata ?i tana sauraran dad'add'an k'amshi dake fita a jikinsa...




Babu jimawa likita ya zo, nan Fadeel yace ya duba masa matar sa, yayi mata blood test ta yanda za a san abinda ke damunta, baya son a bata magungunan ko yi mata allura kai tsaye SaSu gwaji...



Nan fa likitan ya dibi jinin da sauran gwaje? kana yace gobe zai kawo result, sai yan magungunan daya bata domin taimaka mata kafin goben.

Abincin da chef's din suka jera a dining suka ci, kana ya bata magungunan ta sha, babu jimawa kuwa bacci ya dauke ta..



Tashi da ita yayi a jikinsa ya haura upstairs...


Wanka yayi ya sanja kaya zuwa pyjamas ?ayinda ya shiga zare kayan Fadeelah a hankali gudun kar ta tashi, alkyaban da atamfar ya cire mata, sai inners wears daya barta Wa shi...



Wutar dakin ya kashe, sai dim light daya bar musu, Add'uar ?wanci?a bacci ya tofa musu, kana a hankali ya dora ta a k'irjinsa, yana sauke numfashi irin na farincikin nan, abinda ya jima yana jira ya zo, finally gashi da Fadeelah'n sa manne da juna a gado daya, kana a daki daya.



Sanin cewa bata jin dadi ya sanya shi barin ta ba tare da yayi mata komai ba, burinsa yanzu ta samu sauki, domin sam ko ciwon kai baya son ganin ta tana yi.





WASHEGARI
10:00am


Tun bayan sallar asuba Fadeelah ta koma bacci, bata farka Sa har yanzu...

Goma da mintuna ashirin doctor ya kawo result din Fadeelah, nan yayi wa FADEEL bayanin cewa rashin bacci da damuwa da ta yi fama dashi a Sa?a ne suka tarar mata, wanda sai yanzu yake nuna kan sa, sannan zafin jikinta ma zai sauka kukan da ta sha ne ya kawo shi.




Nan tausayi da kaunar Fadeelah'n sa suka sa?e ratsa shi, godiya yayi wa likita, ya karbi result din.



Bayan ya sallame likita ya tafi kana ya zauna a falon ya bud'e result din, abinda ya gani a rubuce ya sanya k'irjinsa wata mahauk'aciyar bugawa....





Share


Comment




_Har yanzu Sadaukarwa bai kare ba_

Ku biyo ni, jan yanda zata kaya=??




My readers
Noor loves you all=???


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*


=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, hatred and destiny)







*WATTPAD*
@NoorEemaan





ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???


https://facebook.com/groups/943534712916776/masu
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



EDITING IS NOT ALLOWEDL'




Page 61-62


........kara Murza idanun sa ?ayi, domin ya taSSatar da abinda ya gani, take ya sa?e sau?e idanun sa kan result Win.



Sosai idanun sa sukayi jajur, jiyoyin saman ?ansa sun fito sunyi rudu-rudu hannunsa yasa ?a rufe fusk'ar sa dashi, yana mai jin bugun zuciyar sa na karuwa.



Ta Sangaren Fadeelah kuwa, a hankali ta bud'e idanun ta masu cike da bacci.
ta ji dadin jikinta yanzu, sai kasala da take ji ?awai, kallon gefen ta tayi ta ga ba kowa, mikewa tayi a hankali tana yamutsa fuska...



Sai a lokacin ta lura an cire kayan da ta kwanta dashi, murmushi ta saki, domin tasan wanna aikin Fadeel ne



?yawawan kafafun ta, ta sauke kasa ta shige toilet, brush tayi, kana ta wanke fusk'ar ta da bar soap.


Towel tasa ta goge fuskar ta dashi, kana ta fito, zuge wardrobe d'insa tayi, Wa?a k'asance na glass, gabadaya kayan sa ta gani a ciki, a hankali ta zaro wani T-shirt dinsa, fari, sanyawa tayi taga ya sauko mata har saman cinya, kara zuge glass din tayi ta rufe kana ta fita daga dakin, domin ta ji Shiru babu motsin shi...



Tun daga nesa ta ganshi, haka kawai taji gabanta ya fadi, cikin sauri ta karasa gare shi, hannun sa daya rufe fuska ta cire, a hank'ali ya dago k'ansa idanun su ya sar?e dana juna...



Take wani Sugun zuciya ya ?ara riskan ta, ganin yadda idanun sa sukayi jajur tamkar an watsa masa barkono



Hankali tashe tace "ya Allah! Fadeel lafiya? Talk to me what happened?" Ta fada tana kamo fusk'ar sa cikin tafin hannayen ta.




Cikin sauri ya rungumeta yana matse ta sosai a faffadan k'irjinsa, ya shiga sauke ajiyar zuciya a kai kai...



Taji zafi yadda ya rungumeta, domin ba runguman wasa yayi mata ba, amma bata hana shi ba, saSoWa halin Wa ta gan shi a ciki, ga bugun zuciyar sa da take ji, ya fi komai daga mata hankali.




Bayansa take shafawa a hankali, tana busa masa iskan bakin ta, kara kamkame ta yayi tamkar zai balla ta. (yi a hankali dai, kasan fadeelah siririya ce, ko ya kuka ce fans?=??)



Sun dauki mintuna ashirin a haka kana tayi kokarin raba jikinsu, amma tamkar jaririn goye ya kara matse ta yana sauke tagwayen ajiyar zuciya.




Cikin damuwa tace
"ka sake ni muyi magana, please my one"



Shiru taji Sabu amsa, sai saukar abu mai dumi da ta ji a bayanta, da k'arfi ta kwace jikinta tana kallonsa, sosai hankalin ta ya kara tashi ganin yadda hawaye ke zuba a idanun sa, Wu? Wa idanun sa a lumshe su?e.





Hannu tasa ta shafa hawayen fuskar sa, take itama hawaye suka zubo mata, sai ta fara sheshek'ar kuka, tace "Hawaye? Wa gaske Hawaye nake gani a idanun gwarzon mijina? Miya yi zafi haka? Please tell me meke damun ka, wani abu ne ya faru?"




A hau?ace tamkar mayuwancin zaki ya motsa ta jikin sa, lallausan labb'anta ya kamo ya fara kissing din ta hurrily.....


Gaba daya sun birkita juna, good 30minutes suka dauka a haka, har ya dauki wata hanyar, ya tuno abinda ya gani a result din ta, hakan ya sashi mirginawa gefe yana sauke numfashi...




Fadeelah kuwa duk da ta tsorata da yanayin sa, amma haka ta mike zaune ta dauki rigar ta dake yashe a kasa, ta sanya kana ta mike ta zauna kan cinyar sa, duk da tana jin kunya da tsoro tace "miye sa ka fasa? hakkin kane fa" domin ita ta dauka damuwar ta sa kenan.




Rikitattun idanunsa ya lumshe yana sauke numfashi, kana a hankali tamkar mai tsoro Magana yace "No!"

Cikin daurewar kai tace "why no? Why are you behaving strange? I thought damuwar kenan. Toh ka gayamin damuwar ka, ka sani a rudawa sosai" ta karasa muryar ta na rawa, alamun tana daf da sakin kuka.




Fahimtar hakan ya sashi dora kanta kan k'irjin sa yace "am sorry! Karki kiyi kuka kinji? Zamu cikawa Mahmah burinta, in sha Allah..., ina bazan iya ba, bazan jure ba, hakan bazai faru ba...." Ya karasa yana rungumeta da kyau cikin fitar hayyaci...



Cikin sauri ta dago kanta jin kalaman sa na karshe, gabadaya yau ta kasa gane kan shi, cikin rashin fahimta tace" menene ba zai yu ba?"



Bai yi magana ba, ya mike rike da takardan a hannunsa ya shiga taka step biyu? har uku? ma.



Da kallo ta bishi cikin mamakin wanna sabon sanjin nasa na damun ta, a hankali ta mike cikin mutuwar jiki ta bi bayan sa, sai dai a rufe kofar yake, wanda sai da hannun sa ne zai bud'e kasancewar sa mai thumbprint ne.



Tana iya hango shi kwance yayi ruf da ciki ta kofar glass din, tayi? ya bud'e yaki.


A sanyaye ta koma part din ta, wanda tamkar gini guda ne saboda girman sa, komai na buk'atar rayuwa akwai aciki, daya daga cikin bedroom din part din ta shiga nan ta tarar da akwatunan ta a jere, bathroom ta shiga tayi wanka, kana ta fito, ta sanya wani simple tsad'add'en material onion color, ta d'aura dankwali , ko mai bata shafa ba, Saboda bata da kuzarin hakan, still kyaun ta ya fito.



Zama tayi ta zurfafa tunanin ta, amma ta kasa fahimtar inda kalaman sa suka dosa, ha?a zali?a Wamuwar sa..



Har dare bai fito ba, tayi kukan har ta koshi, Womin ko bud'e idanunta ta kasa yi, bangaren Fadeel kuwa sallah kadai ke tayar dashi, sosai ya shiga matsanancin damuwa, wanda har ya rasatunanin yi, , burinsa yanzu ya samu mafita Wamuwar Wa?a af?o masa.



Sai karfe 9 na dare ya farga da Fadeelah'n shi, a zabure ya mike, ko ina na part din Wa yake ya duba bata nan, cikin sauri ya nufi part din ta, ya tarar da ita kwance hannunta dafe da cikinta.

Cikin sauri, kana da damuwa a fusk'ar sa yace "wiffy?"



A hankali ta yi kokarin bud'e idanun ta, saurin mayar wa tayi ta rufe sakamakon yajin Wata ji yana mata, tamkar yar baby ya daga ta cak! kana ya zauna a kujeran da take tana k'irjin sa, cikin muryan galabaita tace "sauke ni! Ka sauke ni!! Ni wajen Mommah zan koma, me ye amfanin tarrayan mu matuk'ar zaka dinga boye min damuwar ka? Na dauka damuwar ka tawa ce, ashe ba haka bane?" Ta fada tana kokarin sauka, amma ta kasa domin babu k'arfi a jikinta, haka zalika shima, kawai dai jarumta ce irin tasa, Saboda dukkanin su babu wanWa yasha koda ruwa ne tun safe.




Cikin damuwa yace "yanzu fadeelah zaki iya rabuwa da ni? zaki iya tafiya ki barni? Bayan kin san banda kowa sai ke? Ke ce hasken idaniyata, kece mai bani farinciki, please kar min haka" ya karasa yana sauke numfashi.



Sosai ?alaman sa su?a kar?a mata zuci?a Amma ta maze, cikin dakiya da barazana tace "eh! Idan baka fadamin silar wanna damuwar taka ba, zan tafi na barka, tafi?a mai nisa ?uwa"






Kamkame ta yayi yace "No please karki yi haka, zan gaya miki kinji?, amma first sai kin ci abinci. Am so sorry! hakika ban cika miji na gari ba, na yi wa matata horan yunwa, nasan baki ci komai ba tun safe"




Bai jira amsar ta ba, ya fita, babu jimawa ya dawo dauke da tray mai dauke da abinci marasa nauyi wanda ya dace mutum yace da d'aWWare.




?a musu ta buWe baki ya fara bata chips da egg sauce, dama sosai yunwa ya ci ta, Idanunta sai yawa su?e a fusk'ar sa tana Sin shi Wa kallon asalin ?auna, shi kam labb'anta dake tauna ships din ya kurawa ido.



Sosai taci, ?ana ta ri?e hann?ensa tana girgiza masa kai alamun ta ?oshi.


"Are you sure you ok?" Fadeel ?a tamSa?eta.





"Yeah!" Ta amsa cikin siririyar murya, kana ta karbi tray din, ta Wora ?an cin?ar sa, ta fara ciyar dashi itama..

Bayan sun gama ya dauke ta cak! zuwa saman stairs domin yau a nan part din yake son su kwana...





?ayan sun yi wan?a, suka shirya cikin pyjamas kala daya farare, kwanciya tayi cikin matuwar ji?i domin har yanzu jikinta ba kwari. Fadeel ?uwa Wanna lock_code yayi a ?ofa ?a?i addu'a kana yazo ?an gadon ya kwanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login