Showing 75001 words to 78000 words out of 80179 words

Chapter 26 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3041

ya sanya shi mike zaune da ita a jikin sa, ganin sai a lokacin ya ga yanda bedsheet din ya baci ya kara tabbatar da barnan da yayi, sosai tausayin ta ya kama shi, amma tabbas yasan bai yi mata da sauki ba...



Daidai kunnenta yace "Am so sorry wiffy for hurting you! But I didn't do it intertionally, na kasa controlling kaina ne, I love you so much, Allah ya yi miki albarka, Allah ya bamu zuri'a masu albarka, mu haifa wa Mahmah jikoki, ya Allah kasa nayi nasarar jefa kwai na a mahaifar fadeelah" ya karasa yana bata Peck a dogon wuyanta.





Kara Lumshe kyawawan idanun ta tayi tana jin yanda kalaman sa ke ratsa ko wani sassa na jikin ta, sosai soyayyar sa ke kara huruwa a zuciyar ta.




Matse shi tayi a jikin ta, ba tare da tace komai ba, kuma har yanzu Idanunta a lumshe suke.




Dago kansa yayi ya kura mata ido yace
"Fadeeeeeeeelerh please open your eyes"



"A'a" tace a shagwa'be tamkar yar baby girl.



Dariya ta bashi, haka kawai yaji yana son tsokanar ta yace "my Darling kin san me?"



Girgiza kai kawai tayi ba tare da tace komai ba.



"I really enjoy every bit of it, I mean our first night" ya fada cikin husky voice, kana a hankali.



Dukan wasa ta fara kai masa a kirji, dariya yake yana kaucewa, ita ala dole tayi fushi, hakan yasa ta sauko da sauri zata dira a gado, ba shiri ta tsaya ta saki kara sak'amak'on wani radaddi daya ratsa ta.
Cikin sauri ya tashi ya rike ta yana mata sannu.



Ganin yadda ya rude yasa ta sarka masa murmushi domin hankalin sa ya kwanta, tace "Am fine fadeel, ka daina yawan damuwa"


"Dole na damu fadeelah, muje in miki wanka domin ki ji dadin jikin ki, gashi har an tayar da sallah" ya fada yana daga ta cak!





SHARE



COMMENT




NoorEemaan>?p?




I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=?????AUTAR KO?A=???
(Its all about love, scarifes, hatred, and destiny)


*Wattpad*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=????



EDITING IS NOT ALLOWEDL'


https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.




Page 75-76


Ya fada yana daga ta cak izuwa bandaki domin su yi wanka...

Bayan sun yi wanka, ya gasa ta sosai, suka yi sallar asuba a makare, pain reliever ya bata ta sha, kana ya kwantar da ita, shima kwanciya yayi domin dukkanin su basu yi bacci mai yawa ba a daren jiya.



Karfe takwas Fadeel ya farka, kallon fadeelah yayi yaga tana baccin ta cikin nutsuwa, murmushi yayi ya sumbaceta a labe kana ya sauka daga kan gadon a hankali gudun kada ta farka.




Toilet ya shige yayi wanka, hadi da yin brush, drying gashin sa yayi a toilet domin bayason karan hand dryer ya tashe ta.



*FOGG MEN* body lotion ya shafa a black skin din shi mai kyalli kana ya fesa body spray, Riga armless baki na Adidas ya sanya kana ya saka 3quarter ash color, sosai yayi kyau...




Kara kallon Fadeelah yayi ya ga tana baccin ta cikin nutsuwa, murmushi ya saki har fararen hakoran sa suka bayyana kana ya fice yana jin shi sakayau kana cikin nishadi.




Porridge din Irish potatoes(faten dankalin turawa) daya ji zallar kaza, green beans, carrot, red bell, da dai sauran spices masu saka dandono da kamshi ga abinci ya saka a faten...



Bacci take tana kara bud'e kofofin hancin ta sak'amak'on k'amshin girkin Fadeel dake ratsa kofofin hancin ta.



A hankali ta bude lumsasun kana gajiyayun Idanunta ta sauke su tarrrr a dakin, a hankali ta yunkura ta mike tsaye tana yamutsa fuska, domin har yanzu akwai sauran radadi, amma ba kamar dazu ba...




Toilet ta fada ta sake gasa kanta sosai, domin tabbas taji dadin jikin ta dazu da Fadeel ya gasa ta, brush tayi ta fito, wani rigar sa fari mai layi_layin ja ta janyo, dogon hannu gare shi kana akwai botira jere a gaban rigar.




Sakawa tayi ta makala botiran, ya sauko mata zuwa saman cinya, head band ja ta dauka ta saka a kanta, tamkar yar baby haka ta d'awo dan kyau. *FOGG INTENSE AROMATIC ta fesa sama-sama kana ta fito, tana taku a hankali.




Jin motsi a kitchen ya sanya ta nufar wajen, ta kuwa hango shi a tsaye yana kokarin kashe gas din.




Sai data bari ya kashe kana tayi saurin rungume shi ta baya tace "Good morning Fadeel"





A hankali ya juyo da ta, ya zamana suna kallon juna. "Meyasa baki bari na zo nayi miki wanka da shirya ki ba?"



Murmushi tayi tace "naji sauki, gwanda na dinga yin wasu abubuwan da kaina domin jikina ya ware da wuri...




Jinjina kai yayi yace " yeah it's true, amma bakya jin zafi ko, ya daina?"

"Yeah" ta ce masa tana murmushi domin taga gabadaya ya damu kansa.

Ajiyar zuciya ya sauke yace "alhamdulillah naji dadin haka" kana ya kama lallausan labb'anta ya fara kissing di'n ta, tamkar zai cinye mata lebe, sosai fadeelah ta bashi hadin kai hakan yasa suka dauki tsahon lok'aci suna abu daya.



Kanta ta kwantar a jikinsa, tana sauke numfashi, haka zalika shima, sun dauki mintuna biyar a haka, kana ya bud'e fitinanun idanun sa...




"You look beautiful fadeelah" ya fada yana kallon yanda rigar yayi mata das a jiki, duk da bai kamata ba.



"Thank you my handsome Fadeel" ta fada kana ta dora da cewa "tun cikin bacci nake jin k'amshin girki, hakan yasa ni tashi ba shiri"


Siririyar dariya yayi yace "girki nake wa 'yar albarkar matata taci idan ta tashi, domin nasan jiya na gama jigata ta"



Murmushi ta saki, ta sani cewa Fadeel dinta romantic guy ne, amma bata san ya wuce tunanin ta ba, tuno first night din su ya sanya ta sakin murmushi, duk da ta wahala iya wahala, amma hakan bai hanata fahimtar salon sa ba.



Iska ya hura mata yace "tunanin me kike?"
"Ba komai" tace tana kallon shi da murmurshi.




Plate mai dan girma ya dauka ya hada musu abincin a kwano d'aya, ya sanya spoon guda d'aya.





Lemo da ruwa ya daukar musu duka ya jera a tray, fadeelah zata dauka ya hana ta...




Falon suka zauna kasan carpet, tana jikin sa ya shiga ciyar da ita, ta ci sosai fiye da rabi, kana ta sha ruwa kadan domin ta koshi sosai, ragowar ya cinye ya sha lemon da ruwa, take yaji cikinsa ya cika shi ma.


Kitchen suka koma, yana wanke-wanke tana dauraye kwanon, yayinda suke hirar soyaayar su gwanin burgewa...




***********





Satin su daya a gidan, suka koma gidan sa, kamar kullum komai a gyare tsaf-tsaf duk da basa nan amma ma'aikatan suna aikin su yanda ya kamata.





_WASHEGARI_


Da misalin karfe 4 na yamma dawowar Fadeel kenan daga aikin zanen hoton wani babban hotel da za a gina, bayan motocin sun faka, suka yi saurin bud'e masa kofar mota, daya daga cikin tsad'add'en wayar sa ya shiga latsa wa, karawa yayi a kunne yace "my Darling am back! Kina wani sashe ne?"


"Alhamdulillah! welcome back mijina, ina part B" ta bashi amsa kamar yadda suka saka wa ko wani part suna a gidan Saboda girma da yawan su.




"Alright" yace yana katse Kiran, sauka yayi, ya nufi part din, ya kuwa sameta zaune...




Da gudu ta tashi ta dane Shi, dariya yayi yana bubbuga bayanta yace "easy easy fadeelah! Da alama kin warke ko? Irin wanna gudu haka" ya karasa a zolaye.




Dariya kawai tayi, domin ta fahimci abinda yake nufi, zai sake magana aka kira wayar sa, ganin number babban security dinsa ya sanya shi dagawa...




"Hello boss! Ga wasu mutane suna ta zuwa neman ka, yau kwana hudu kenan muke sanar musu baku nan, gashi kuma sun dawo yau"..




Mamaki ne ya kama Fadeel, domin bai yi da wasu zasu zo ba, katse Kiran yayi yana kallon Fadeelah dake kallon sa itama.




"Kace su barsu su shigo, kila akwai abu mai muhimmanci da ya kawo su" domin taji abinda security'n ya fada.


"Kina ganin haka fadeelah?" yace yana kallon ta.



"Yeah! Ka basu dama ka ga ko su waye, am sure alkhairi ne in sha Allah"




"Allah yasa" yace yana sake dialing number security

"Let them in" yace yana katse Kiran.



Kallon Fadeelah yayi ya ga doguwar Riga yar kanti ce a jikinta company'n *Valentino* Yayinda tayi rolling da karamin mayafin sa.




"Kinyi kyau sosai, fiye da yanda bakina zai furta" yace yana manna mata kiss a lebe.



Itama kissing dinshi tayi tace "thank you!" Ta karasa tana zagaye hannun ta a kugin shi, idanunsu sarke dana juna, yana dan juyi da ita.




Alarm da aka danna ya sanya su dauke idanun su daga kan na juna, hannun fadeelah ya ja suka zauna ya bada umarnin shigowa.


Gabadaya suka shigo jiki a sanyaye, mata biyar, maza shida. Bayan sun gama shigowa security daya musu jagora ya fita, Fadeel bai dago ba hankalin sa na kan wayar sa, yana duba massage din daya shigo masa ta e-mail, Wanda wani shahararren attajiri ya bukaci yayi masa Zane na wani industry, mutumin mazaunin jahar kwara Ilorin ne.


Fadeelah ce ta Mike tace "bismillah ku zauna, sannu ku da zuwa"

Zama suka yi a sanyaye, ta gefe ta dan mintsile shi alamun ya dago ya kalli bakin na sa.


"Zan rama" ya fada a hankali ba tare da ya kalle ta ba, yana ajiye wayar a gefe.




"Fadeel danmu" daya daga cikin mazan ya kira shi, wanda ya kasance wan mahaifin sa ne.




A hankali ya dago jin wata murya mai kama data mahaifin sa, ya sauke su tarrrr kan yayan mahaifin nasa.




Kankance ido yayi yana kallon su cikin zallan mamaki! Dama suna raye? ya aiyana a ransa.




"Me ku ka zo yi a gidana? Wallahi Dana san kune babu abinda zai sa na bari ku shigo min gida, And yanzu zaku bar min gidana" ya karasa yana kokarin danna wa security kira.




Kwace wayar fadeelah tayi, domin ta fara fahimtar ko su waye. "Give me the phone" ya fada muryar sa na rawa alamun baccin rai...




"Bazan baka ba, what are you trying to do huh? they are your family" ta fada ita ma a dame.




"Family! Did you just said family?" Dariyar takaici yayi kana yace "Fadeelah bani da wani family, my family are dead! Suna ina a lokacin da mahmah na take bukatar taimako? Ina suke? Gabadaya sun yi watsi damu, idan ma Mahmah ta kai ziyara wulakanci suke mata, Saboda suna da arziki?"



Numfashin bacin rai ya sauke yace " look you guys should live my house kafin raina ya baci"



"A enough please Fadeel! A enough! Nasani cewa hakan ba dadi, kayi hakuri kaji, just forget and forgive" FADEELAH ta fada tana dan jijjiga shi domin taga ranshi ya baci matu?a kana ya fara fita a hayyacin sa.




Daya daga cikin matan data kasance kanwar mahmah tayi saurin cewa "eh dan nan kayi haku'ri dan Allah! Mun san cewa bamu da zumunci bamu kuma kyauta ba, amma hannun ka baya ribewa ka yanka ka yar"



"Sai dai idan hannun bai ishe ka da radaddi ba" ya katse ta, a zafaffe.



Nan fa gabadaya suka hada baki wurin bada hakuri, amma ina Kamar kara tunzura fadeel suke.




Daga Karshe ma ya bar falon a fusace zuwa sama, sosai fadeelah ta tausaya masa, amma hakan bazai hana ta fada masa ya yafe musu ba, tunda sun gane laifin su.



"Ina zuwa" tace tana bin shi a baya da sauri, kwance ta tarar da shi yayi rub da ciki, hannunta kan k'irjinta ta karaso gaban gadon, kwanciya tayi a jikin shi tace




"fadeeeeeeel".....





_tnx my readers for the love and support_=??



SHARE


COMMENT




NOOR
'?>?p?



I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, Hatred and destiny)







*wattpad*
@NoorEemaan




ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???

https://facebook.com/groups/943534712916776/masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.





EDITING IS NOT ALLOWEDL'




Page 77-78


"Go away! Ba ki na goyan bayan su ba" ya fada kamar ?aro dan shekara shida.





Dariya tayi, kana ta juyo da fuskar shi ta dan birkita shi da kisses, Sannan tace "sam ba haka bane, na sani cewa basu kyauta ba, amma yaya zaka yi, sai hakuri, tabbas shine abinda ya dace kayi tunda sun yi nadama, ina da tabbacin cewa da mahmah na raye, nasan zata yafe musu, kayi hakuri ka manta komai kaji, rayuwar nan nawa take, kuma karka manta Allah yana tare da masu hakuri, dan haka kayi hakuri kaji my handsome husband"





Shiru yayi yana jin yanda kalaman ta suke ratsa shi, musamman da ta ambaci Mahmah, ji yayi zuciyar sa tayi sanyi. Kallon ta yayi yace "na hakura"




Rungume shi tayi, kana ta ja shi suka sauko kasa.
"Allah ya yafe mana gabadaya" shine abinda yace bayan sun zauna.



"Mun gode Fadeel dan albarka, Allah ya saka maka da alkhairi, dama mun san kyawawan halin mahaifan ka a jinin ka yake, bacin rai ne ya janyo hakan, Allah yasaka maka da alkhairi" haka dai kowa ke fadin albarkacin bakinsa, Sannan suka Wora da yiwa Fadeelah godiya domin tabbas ta cika mata ta gari.





"Ina yaya take ne bamu ganta ba?" kanwar mahmah ta tambaya.




"Ta rasu" yace wani abu mai daci na ratsa ta cikin ma?wogaron sa.




Ai fa nan matan suka fasa kuka, yayinda suma mazan suka ji mutuwar domin sanin kowa ne cewa Mahmah mutuniyar kirki ci, kuma har ga Allah basu san cewa Mahmah ta koma ga Allah ba, wanda babu abinda ya janyo hakan sai rashin zumunci.




Fadeelah ma sai data yi kuka, sai da mazan suka tsawatar musu kan suyi Shiru add'ua kawai take bukata, nan dai kowa yayi mata add'uo'i...




Sosai fadeelah da wasu Chef suka Shiga hidiman kawo musu abinci iri daban-daban bayan sun ci sun koshi, aka bawa kowa daki da duk abinda zai bukata, domin fadeel yace su kwana tunda da nisa kada su koma a yau dare yayi...





Washegari bayan sun shirya sunyi breakfast, kana ya saka aka kawo wa ko wannen su wasu sababbin kaya suka sanja, already dama tun jiya yasa akayi musu booking jirgi, motocin escort din fadeel ne suka kai su har airport, bayan ya gama cika musu jaka da kudade, sosai suka yi godiya hadi da shi masa albarka, Sannan suka roke shi yana kawo musu ziyara da wanna suka yi sallama, suka tafi cike da mamakin arzikin da Fadeel yayi, tabbas abin da mamaki, nadama ce ta kara rufe su, suna dana sanin dama sun taimaki su Fadeel a lokacin da suke bukatar hakan.




**************


Watan su dangin Fadeel biyu Wa komawa, su ma su Fadeel suka kai musu ziyara, wanda Sosai suka ji dadin hakan, kwanansu biyu suka dawo bayan ya gama cika su da kudi, ya kuma siya musu babban gida sabon gini, yace su saka haya a tsohon gidan suna raba kudin, haka zalika dangin Mahmah yayi musu the same thing.




sosai suka gode masa, tun yana amsa godiyar har yayi shiru, domin godiya taki karewa, fadeelah ce ma ta cigaba Wa amsawa da ameen.




Daga nan suka wuce abuja wajen Alhaji Sufyan Rufa'i suka masa kwana biyu shima wanda yaji dadin hakan sosai, domin basa kasar suma basu dade da dawowa ba, daga nan suka koma Lagos.





*****************



Kwance suke cikin jacuzzi suna wanka, gabadaya kumfa ya rufe jikinsu banda fuskokin su, ra bi wanka, ra bi soyaaya suka yi, bayan sun gama wankan wanda suka dauki awa biyu suka yi kana suka dauraye jikinsu, bathrobe jajaye suka sanya, kana suka fito...



Mai suka shafa suna hirar su gwanin burgewa, bomshort blue, da half vest pink ta sanya, sai ta raba gashin ta biyu ta kama da siraran ribbon ta makale abin adon gashi gefe-gefe, kwalli da man labe ta sanya, ta shafa oil perfume kana ta juyo ga fadeel dake shirya wa cikin kananun kaya ta dora hannu a kugu irin ka kalle ni dinan, ya kuwa lalace a kallon ta domin sosai tayi kyau, kamar yarinya under 16 ta dawo.



Kasa hakuri yayi ya tsotse man leben kana ya riko hannun ta zuwa dining area, kujera ya ja mata suka zauna kana yace "yanzu me zaki ci, nayi serving dinki"




Kallon abincin tayi ta murfin warmers din daya kasance na glass tace "Ni babu abinda ya min anan" tace tana yamutsa fuska kamar taga abin kyama.

Ajiye serving spoon din yayi yace
"toh gayamin, me zaki ci?" Yana mamakin zaban abincin data fara yau kwana hudu kenan.

Turo baki tayi tace "wanna kazar daka taba hadamin a daran farkon mu ka tuna?" tace tana tande lebe.

Shafa kansa yayi, shi ina zai iya tuna yanda ya hada kazar "anya wiffy zan iya tunawa kuwa?"

"Toh ni wallahi shi nake so" tace tana bata fuska.

"Ok ok bari na hada miki"

Murmushi tayi tace "toh ka gama cin abinci tukunna"

"Are you sure zaki iya jirana in kammala cin abincin?" jinjina masa kai tayi, ta zuba masa abincin, ta bashi a baki ya shiga ci ya kuwa ci sosai ya kora da fresh milk hadi da ruwa kana suka nufi private kitchen dinsu.


Sosai yayi kokari wurin hada kazar gudun kada tace ba irin shi bane, bayan ya gama ya zuba mata a tray kana ya daukar mata lemo mara gas domin tace bata son mai gas yanzu....
Falo suka dawo nan ya ajiye mata a gaban ta, hannu baka hannu kwarya haka ta dinga yagar naman ta ma ki bari ya bata, wai baya bata da sauri, bai gama mamaki ba sai daya ga ta tashi da katuwar kazar nan kaf, har da tauna kasusuwan, lemo ya mika mata ta shanye tas tana sauke ajiyar zuciya.

"Ya ishe ki?" ya tambayeta

Jinjina masa kai tayi tace "thank you so much my one" ta fada tana dora kanta kan kafadar shi, bayan mintuna goma yaji tana kokarin zamowa, sauri taro ta yayi, domin yasan bacci tayi...

Kwantar da ita yayi kan doguwar kujera, kitchen ya kai tray din, ya kuma debo ruwa a bowl ya wanke mata hannu, bayan ya zubar da ruwan yazo ya zauna yana kallon ta, yana kuma lura da sauyen-sauyen ta.

Kasa hakuri yayi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login