Showing 54001 words to 57000 words out of 80179 words

Chapter 19 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3042

?un?a.


Zuwa tayi gefen sa ta zauna, wani nishadi na shigar ta, ganin sa kusa da ita yafi komai yi mata dadi a yanzu...


"Wait a minute! Anya kinyi breakfast kuwa? Domin dana shigo part dinnan naga kamar an shirya breakfast a dining area da alama kuma babu wanda ya taba" Fadeel ya fada idanun sa kan fadeelah


"A'a ban ci ba, farincikin ganin ka ya sani na manta" ta fada cikin iyakar gaskiyar ta, domin wallahi ta manta wani abu wai shi abinci...

Murmushi ya saki kana yace "duk da haka bai kamata kina min wasa da nan ba" ya fada yana shafa cikinta, kana ya mike


"Ina zaka? Karka tafi dan Allah!" Ta fada a dame.


Murmushi mai sauti ya saki yace "ba tafiya zan yi ba, yanzu zan dawo kinji" ?a fice zuwa dining area ya bud'e duka warmers din, karshe dai porridge din Irish potatoes da zallan naman kaza ya zuba mata, kana ya hada mata tea mai kauri, kan wani tray karami ya jera su kana ya nufi dakin...


Daidai ya bud'e kofa kenan zai shiga, hakan yayi daidai da sanyo kan Fadeelah waje domin zuwa dubo shi ganin ya dade...

Kansu ne ya gware Wa na juna "auchhhhh!" FADEELAH ta fada tana dafa kan.


Cikin sauri ya ajiye tray din, Allah yasa ma bai bare ba... "Sorry! Sorry!! my bride, ban san kin taho ba" ya fada a dame yana Murza mata goshin daya dan yi jaaa abunka da farar fata jiki bai saba da wahala ba...



Ganin yadda ya damu ya sanya tace "ni faaa bana jin zafi, ka bar murzawa"

"Kina ji mana, gashi wajen yayi jaa" ya fada kamar zai yi mata kuka


Dariyar ta mai birgewa tayi tace "da gaske ba zafi"

"Are you sure?" Ya tambayeta

"Yes I am" ta amsa tana jifan shi Wa ?allon kauna


Ajiyar zuciya ya sauke kana ya mika hannu ya dauko tray din ya dora kan cinyar sa, cokali mai yatsu ya dauka ya raba dankalin hudu kana ya cake yanka daya da fork din, hadi da kaza ya nufi bakin ta....

Ta bude baki ya sanya mata, haka ya shiga ciyar da ita har ta koshi, ?uma taci sosai, kana ta shanye tea din tana sauke numfashi tun bayan rabuwar su da Fadeel bata kara cin abinci cikin kwanciyar hankali ba, sai yau.... Domin a lokacin damuwa baya barinta taci...



Bayan awa d'aya ya mike domin tafiya, fadeelah ta fara matso hawaye ita kada ya tafi ya barta, domin a ganinta idan ya tafi baza ta kara ganin shi Sa....


"Kwantar da hankalin ki, gida kawai zan je fa zan d'awo, nasan kina tunanin zan bar ki ne, ina zan iya barin matata in tafi? So chill, zan d'awo domin mu ga yadda abubuwa zasu kasance, tun da burinmu ya cika ya kamata zuwa yanzu Daddy yasan waye mijin 'yarsa na ainahi..."





Jinjina kai tayi cikin gamsuwa kana ta raka shi har bakin down stairs, nan ma basu rabu ba sai da ya kashe mata jiki da salon sa sannan ya tafi cike da kewar ta da sonta.....



Yana fita yaga body guards d'insa tsaye jikin motocin sa, dan dafa Kai yayi shaf ya manta ma suna jiran sa, har yanzu gidan a cike yake, sai dai ba kamar dazu ba, daya daga cikin motar ya fada kana suka fice a jere reras....



Bangaren Fadeelah kuwa tana tsaye jikin window har motocin sa suka fice, ajiyar zuciya ta sauke tana fatan kada wata matsala ta sake kunno musu, ta kofar baya ta bi ta nufi part din Mommah, domin duka kayan ta na fitar biki yana wajen Mommah'n...

Ta kuma yi mamaki rashin kiran Wa Mommah bata mata ba, har wani sauri take domin taje ta sanar da Mommah dawowar gwarzon masoyinta Fadeel a matsayin miji a gareta........






Muje zuwa my beautiful people=?
?



Share fisabilillah


Comment


Vote




Noor Eemaan loves you all Habibtie's=???
07082281566



Tuesday September 28
1:41am



I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes hatred and destiny)




*WATTPAD*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???


https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.


EDITING IS NOT ALLOWEDL'


No editing>??


Page 57-58


Tana shiga part din Mommah, nan kowa ya shiga bin ta da kallo cikin mamaki, ganin yadda walwala ya kawata fusk'ar ta, sabanin dazu da kallo d'aya mutum zai mata ya fahimci tana Wa Wamuwa.



Murmushi fadeelah take saki ba tare da tasan tana hakan ba. Direct bedroom d'in Mommah ta shige, ta kuwa same ta tana kokarin sanja kaya zuwa wani dan ubansu lace wanda kudinsa zai kai million daya da doriya, dago kai Mommah tayi ta sakar mata murmushi, martani Fadeelah ta mayar mata kana ta bata rai cikin shagwa'ba tace

"Mommah ko ki neme ni ko?"


Murmurshi ta ?ara saki tace "tayaya zan nemi ki bayan kina can tare da mijin ki abin sonki Fadeel... Ina sane na barku ku gana sosai ai"


ihun murna Fadeelah ta saki ta rungume Mommah, ci?in maWau?a?in mama?i tace " yaya aka yi kika san Fadeel ne ya aureni? Mommah please ki gayamin kinjii" fadeelah ta karasa cikin zumudi.



Raba jikinsu Mommah tayi suka zauna kan hada'dd'en gadon da?a ?awata da?in yayinda fadeelah ta kurawa Mommah ido cikin mamakin ta yanda aka yi ta sani...


Fuskar Mommah dauke da murmushi na zallan farinciki tace " a lok'acin da ake rikicin waye ya kawo lefen farko, nima hankalina ya tashi sosai, nan na sake kiran wanna matar wacce ta kasance matar Alhajin sufyan. Cikin dare na roke ta da Allah ta gayamin waye ya kawo lefen...
Matar bata boye min ba, ta gayamin komai, sannan tace kada na fada wa kowa domin shi Fadeel tare da alhajin sa sun shirya yi miki suprise, sosai nayi farinciki mara mitsaltuwa ganin zaku mallaki juna, kuma gashi finally burin fadeelah Wa Fadeel ya cika"



"Wayyo! Mommah dama kina da labari baki gayamin ba, Mommah am so happy, bazan yadda zan yi expressing farincikin Wa na?e ci?i ba"



Sai kuma fus?ar ta ?a ba??ana Wamuwa tace "amma Mommah yaya kike ganin daddy zai d'auki maganar nan, zai aminci kuwa? Ina fargaban hakan Mommah"



"Kada ki damu kanki sweetheart, ina mai tabbatar miki Fadeel zai samu karbuwa wajen professor wanna karon, ba dai arziki bane kuma gashi Allah ya bashi fiye da zaton mutum, dan haka ki kwantar da hankalin ki kinji ko?"


Jinjina kai Fadeelah tayi fusk'arta dauke da murmushi, nan suka cigaSa Wa tattauna maganar.......




***** ***** *****




Bangaren minister Sa'id kuwa sosai hankalin shi ya sake mugun tashi, musamman daya samu labarin daurin auren Fadeelah Wa wani, ba da Jameel Wan shi bane.



Ga jameel ya tada hankalin su, ya hargitsa ko ina na gidan irin na sangartattun wasu y'ay'an da basa samu kwaba tun suna kanana.


Babu abinda minister Sa'id da matar sa suke sai kokarin lallashin sa, amma ina K'amar kara zuga shi suke.



Nan fa minister ya kara jin zafin abinda professor Imran mai naira yayi masa, bai taba tunanin amintakan dake tsakanin su bai kai aminta ba sai ?anzu, tunda gashi ya tsalle shi ya bawa wani auran Fadeelah'n....



Nan ya d'auki alwashin sai ya bincika, ya kuma bibiyi rayuwar yaron da aka aura wa fadeelah'n. ?omin yaji shi dan uban waye ne, saSoWa sai yanzu tunanin sanin cewa Alhaji Sufyan Rufa'i bashi da 'ya ko Wa a duniya ya zo masa....

zuwa ?amma estate din ya rage yan'uwan na jiki wandanda suke nesa, wanda su ma gobe zasu tafi...




?a misalin ?arfe tara na dare fadeelah ta fito Waga toilet sanye da bathrobe, lotion mai saukin zafi ta shafa a lafiyayyan farar fatar ta, kana ta fesa tsad'add'en body spray mai suna *lalique* bayan nan ta shafa oil perfume mai suna *fogg abnat* wani mugun k'amshi mai sa nutsuwa ke tashi a jikinta, wasu riga da wando masu kauri na company'n *Dior Burberry* red color ta sanya, kana ta saka wani hula mai kyau baki, sai irin gajeren Safan nan shima baki ta sanya domin garin da sanyi sosai...



Gado ta haye tana mai lumshe idanun ta masu cike da kewar Fadee din ta...



?abu jimawa ta fara jin motsi daga window(taga) alamu mutum na haurowa, bud'e idanunta tayi, yayin da taji gabanta ya tsanan ta fadu'wa, domin tana ?ara jin motsin mutum na kara ?unsanto dakin...




Shiru tayi ta ma kasa motsi Saboda tsananin tsoro Waya lullube ta, gashi window a bud'e yake bata rufe ba...



Bata gama firgicewa ba, sai Wurowar mutum Wa ta ji, ta kuma gani a dakin, sanye yake da irin shigar ta sai dai nasa Sa?a?e ne. Yayinda ya rufe kansa zuwa fusk'ar sa da hulan rigan, kafar sa sanye da fararen canvass na company'n *dolce and gabbana* wanda kudin sa ya kai 451,507.




Tsananin tsoro, jikinta har wani mugun rawa ?ake, domin a tunanin ta aljani ne, saboda tsayin ginin Wa mama?i ace mutum ya hauro har saman inda take kuma ta taga.



Mikewa tayi tsaye ta Wuro Waga ?an gadon, idanunta sun kawo ruwan hawaye... Ganin yana kusanto inda take yasa ta fara karanto d'uk add'uar data zo bakin ta, kana ta bud'e murya zata ?wala ihu domin bai daina zuwa kusa da ita ba.

cak! Mutumin ya tsaya kana a hankali ya zame hular rigar baya, take K'yak'yyawar fusk'ar sa ta bayyana, yana sakar mata murmushi hadi da ware mata karfaffan hannayen sa alamun ta zo gare shi.




HaWiye ihun tayi, tana ware idanun ta, ganin shi a lokacin da bata zata ba, domin bata kashe fitilun dakin ba, hakan yasa kallo daya ta yi masa ta shaida shi...

Take farinciki ya maye gurbin tsoron, da mugun gudu ta isa gare shi, rungume ta yayi yana jin nutsuwa na saukar masa. ?ayinda yake jin bugun zuciyar ta bai dawo dai? ba, alamun ta tsorata sosai kenan...


?akin sa ya d'aura a daidai kunnenta dake tashin k'amshi yace "Am so sorry! Na baki tsoro ko? Fadeel ne relax ok" ya karasa cikin sanyayyar murya mai cike da kulawa hadi da tsantsar soyaaya.




Jinjina masa kai kawai take, kana tace "ba komai, ya aka yi kasan ina kewar ka? Kazo a lokacin da nake matuk'ar bukatar kasancewa da Kai"




Murmushi mai sauti ya saki, kana yace "you have no idea of how i miss you! hakan ya hana ni bacci har na zo gareki matata, but am so sorry I scared you"



Wani mugun son sa ne ya karu a zuciyar ta, sosai take son yanWa komai nasa ya sanja gwanin burgewa tamkar an sauya sa ne, a fili kuwa tace "it's fine karka damu my one, amma meyasa ka bi ta window ka shigo?"


"?aga gida na ma ta wata hanyar na biyo, domin bana son masu tsaro na su ce zasu biyo ni. SaSoWa yanzu lokacin hutun su ne bai kamata na shiga hakkin su ba, dana zo estate din ku ma Shiru, babu kowa daga waje, har na juya zan tafi, domin bana son tashin kowa, kawai na hango wanna hanyar, na gwada shigowa kuma Alhamdulillah naga ta kawo ni part din ki"


Murmushin alfahari da mijin ta ta saki kana tace "amma meyasa baka biyo ta kofa ba, zan bud'e maka ai, shine ka wahalar min da kanka ka bi bango, amma bada kafa ka taho bako?" ta karasa a dame kana cikin gaskiyar ta


Fusk'ar ta ya kamo duka cikin tafin hannayen sa yace " I thought kin yi bacci ne shiyasa ban biyo ta kofa ba, da keke na zo" ya amsa mata a tak'aice.



Jinjina kai tayi cikin gamsuwa tana sauke ajiyar zuciya, hakika ba iya k'yau, haduwa, aji, Fadeel dinta ya karo ba, har da jarumta....




Tana cikin wanna tunanin taji ya sunkuceta ya nufi kan gado da ita, idanun su kafe dana juna.


Zama yayi, ?ayinda take kan cinyar sa, tamkar baby doll. ganin ta ?afa masa ido bata ko kiftawa ya San?a shi hura mata iskan bakin sa mai k'amshin mouth spray na vanilla.



Lumshe ?yawawan idanun ta yi cikin kunya, murmushi ya saki kana a hankali ya nufi tattausan labb'anta ya bata light kiss, a tare suka saki ajiyar zuciya....



Sun dauki mintuna a haka ba tare da yayi magana ba.
Can ya zaunar da ita kan gadon kana ya dora kansa a cinyar ta, gashin sa mai tauri irin na Africa take shafawa a han?ali hadi da yi masa tafiyar tsutsa, lumshe ido Fadeel yayi wani maganadisun dadi na ratsa shi, sun dauki awa d'aya a haka kana ya ji Shiru, can ?uma yaji Fadeelah ta fado k'ansa...



Murmushi ya saki domin ya fahimci bacci tayi, a hankali cikin dabara ya dawo da ita jikinsa ya rungumeta, yana ji dama a gidan sa ne suka kasance a haka ?anzu, amma yasan hakan bazai yu ba, dole sai Daddy ya san waye shi sannan zai tafi da matar sa...



Idanun sa ne ya kai kan wayar ta, hannu ya mika ya dauki wayar, ya sanya lambar sa ya kira, take number ta ya bayyana a screen din wayar sa.

Nan ya yi saving da *my Darling* kana ya ajiye mata wayar, agogo ya duba yaga karfe goma sha biyu har Wa mintuna hamsi...



Dan waro ido yayi, domin bai yi tunanin lokaci ya ja har haka ba, kokarin kwantar da ita yayi amma ta k'amk'ame shi..., fusk'ar sa ta dan nuna mamakin hakan, domin bacci take sosai...



?ara gwaWa ?wantar da ita yayi, nan ma ta kara rungume shi tana bata fusk'a.


?omawa yayi ya zauna kan gadon still dai tana manne a faffadar k'irjinsa, yana dan SuSSuga bayanta...



Mintuna goma suka sake shudewa a tunanin sa zuwa yanzu zata amince, a hankali ya shimfud'a ta a gadon....
Ihu ta saki cikin shagwa'ba hadi da magagin bacci tace "stay with me, karka tafi please Fadeeeeeel"




"Nima ba a son raina zan tafi ba, kalli kiga karfe dayan dare ?a wuce fa"



Zaro ido tayi domin bata dauka lokaci ya kure har haka ba,???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? mikewa tayi tace "Toh ina tsoron ka tafi cikin daren nan fa, ka kwana gobe da safe sai ka tafi"




Girgiza kai yayi yace "Hakan bazai yu ba Fadeelah. I have to go, babu abinda zai faru in sha Allah, Kiyi min add'ua kinji, I love you!" Ya karasa yana kusanto ta kana ya kama lips di'n ta ya shiga bata kisses na mintuna uku kacal, kana ya sake bin ta window yana sauka a hankali har ya dira kasa...


Bayan ya gama sauka ya dago kansa ya ?uwa hango ta tsaye bakin window tana daga masa hannu, fusk'ar ta dauke da murmushi...

kiss ya hura mata, kana ya hau keken sa ya bi ta hanyar daya shigo ya fita...



**** ***** *****



Bayan kwana d'aya da safe professor Imran mai naira na zaune a part din shi yana duba wasu takardu wayar sa ta shiga ringing...

Sunan minister Sa'id ya gani baro baro a jikin screen din tsad'add'iyar wayar sa...



Sosai yayi mamaki domin rabon da ?a yi waya tun ranar da suka yi bataciyya dashi, ba tare da ya kawo komai a ransa ba ya daga kiran...


?ariyar minister Sa'id ya fara ji kana yace "pro kenan! dama na kira domin na Sanar da kai cewa *wanna FFM the young architecture billionaire* daya yi mugun arziki cikin shekara daya da watanin nan, ba kowa bane face wanna talakan da ka ki bawa auran 'yar ka FADEELAH toh shine dai yanzu ya aure ta, ba tare da ka sani ba, hhhhhh, Saboda son aurawa 'yarka mai arziki har ya sa ka manta cewa Alhaji Sufyan Rufa'i bai tana haihuwa a duniya ba, na barka lafiya, ka bincika sauran da kanka"



Kit minister Sa'id ya katse kiran, yayinda ya bar Daddy zaune ya hada uSan gumi tam?ar mutum_mutumi......



MU HA?U RANAR ALHAMIS



Share'

Comment'




Noor iman=???


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*


=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, hatred and destiny)





*WATTPAD*
@NoorEemaan





ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???


https://facebook.com/groups/943534712916776/masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



Page 59-60



........Daddy ?a Wau?i mintuna talatin zaune ya kasa motsi cikin madaukakin mamakin.


Sosai ?alaman minister Sa'id suka shiga dawowa kwanyar sa, ya kasa yarda cewa wanna bakin talaka fakirin ne ?a dawo *the famous billionaire Architecture FFM* da labarin uban arzi?in yaron ya zaga duniya dama Fadeel ne? wanna talakan ne? cikin wata murya Wake fiWWa tsantsar ruWani yace "impossible, tayaya hakan zai faru?"



Tamkar wani zararre, domin har yanzu mamakin bai sake sa ba, haka ya nufi part din Mommah, har wani rawa bakin sa ke yi, ya kuwa ci sa'a ya ganta zaune a falon ta, tana kallon tashar Zee world.



Cikin rawar baki yace "kin...kin...ji...wai talakan ?aron nan da Fadeelah ta k'awo shine yayi uban arziki, ya kuma auri Fadeelah? na kasa yarda da hakan, dan Allah ku warware min, tayaya hakan zai faru, ace yayi arziki cikin kankanin lokaci haka?". Daddy ya fada cikin rudewa



Wani ?asaitaccen dariya Mommah ta saki, ido cikin ido tace " professor! a da nace babu abinda ya shafeni game da maganar auran Fadeelah! amma yanzu dole zanyi magana tunda RANAR dana jima ina jira ta zo.
Ka sani cewa komai lalacewar abu, matuk'ar yaji gyara ba shakka zai gyaru, yayi kyau fiye da tunanin mai tunani"


Kallon ta Daddy yayi irin ban gane ba? fahimtar hakan yasa Mommah cewa "ina nufin a da kana yiwa Fadeel kallon mutum talaka makaskanci, amma yanzu abun mamaki yazo har gabanka ka kasa gane cewa shine wanna bakin talaka fakirin.
Kasan miyesa ka kasa gane cewa shine wanna bakin talakan fa?irin?" Mommah ta tambaye shi ido cikin ido.



Tamkar wani karamin yaro haka Daddy ya girgiza kansa.

"Kudi! Kudi sune silan wanna sanjawar nasa daka gani, har ka kasa shaida shi, ina so ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login