Showing 63001 words to 66000 words out of 80179 words

Chapter 22 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3039

d'in sa suka yiwa security din estate din magana kan ya nemawa fadeel iso wajen Daddy surukin sa ne ya kawo masa ziyara, ai fa babu bata lokaci security ya nufi falon professor ci?in sauri domin ya sanar da shi...

Zaune Daddy yake a falo, ?ayi Shiru tamkar mara lafiya, har wata rama yayi gwanin tausayi, tare da shi akwai Mommah, Grandma, da wasu yan uwa sa dake cikin estate d'in.

Cikin girmamawa security'n, yace "boss! mijin ma'am ne yazo"

Cikin zallan mamaki Daddy ke kallonsa, bayan tarin wulakancin da ?a yiwa yaron nan har yazo gaishe shi, kallon security yayi, a sanyaye yace "let him in"

Cikin girmamawa security ya juya ya koma, kana ya sanar da su Fadeel cewa Daddy yace ya shigo.

Cikin takun nutsuwa da birgewa ya nufi falon Daddy, bud'e masa kofa escort d'in sa sukayi, kana suka gaishe da Daddy cikin girmamawa suka fita, sosai Daddy yayi dadin hakan, gaban Daddy Fadeel ya dur?usa, gabansa na faduwa ya gaishe shi, wani yanayi ne ke shiga jikinsa, har wani tashi tsigar jikinsa yake, sosai wani tarin nadama ya rufe Shi, hannu ya mika wa fadeel alamun suyi musabaha...

Sosai zallan mamaki ya rufe Fadeel, amma bai nuna ba, hannun ya mika wa daddy'n sukayi musabaha cikin girmamawa, still dai kansa na kasa.

Mommah dake kallonsu tayi murmushi daya taho da zubar hawayen ta, wanda na zallan tausayi ne, ta ma rasa wa take tausayawa a cikin su.

Gaishe da su Mommah yayi cikin girmamawa, amsawa suka yi, fusk'ar su dauke da murmushi, domin sun san FADEELAH ta more miji...

Hannun shi Daddy ya kama ya zaunar shi kan hada'dd'en kujeran kusa da shi, yana jin farinciki na ratsa zuciyar sa, hakika ba kudi kadai bane dajarar mutum, mutunci da sanin darajar dan Adam ma wani abu ne, wanda bai fahimci hakan ba sai yanzu, sosai yaji dadin girmamawan da Fadeel ya bashi bayan duk tarin wulakancin da ?as?ancin daya masa...

Nan Fadeel yayi masa jaje sosai, ya kuma yi masa add'uar Allah Ya tsare gaba. Amsawa Daddy yayi har cikin ransa ya ji dadi, hakan ma su Mommah...

Mintunan sa goma da zama ya daga tsadaddiyar wayar sa ya kira daya daga cikin escort d'in sa, magana biyu zuwa uku yayi ya katse wayar...

Babu jimawa escort biyar suka shigo da manya_manyan jaka guda biyar, da kyar suke dagawa saboWa nau?i, gaban Daddy suka dire, kana suka fice cikin girmamawa....

Kallon karin bayani da mamaki Daddy yayiwa Fadeel, ba tare da ya iya furta ko da harafi daya ba...

Ba bata lokaci Fadeel yace "hakika Daddy asarar daka yi, babu mai iya biyan ka, ko ya maye maka Wa mafi alkhairin sa sai Allah'n daya baka, wandannan kudaden billion dubu sitti ne, ka yi amfani da shi domin kara farfado da business dinka"

Shiru wajen ya dauka tamkar ruwa ya cinye su, sosai mamaki da kyawun zuciya irin na Fadeel ya kama shi, cikin wani mamakin Daddy ya fisgo maganar kamar haka "A'a ka bar shi, ka barshi please nagode kwarai, akwai yan kudade a hannuna zan yi amfani dasu"

Tabbas Daddy is a changed person now, domin managar sa cikin sanin mutunci da darajar dan Adam yake yinsa yanzu, Fadeel ya aiyana a ransa kana a fili yace "please Daddy ka karba, ba dan ni ba, idan baka karba Sa, hakan na nufin baka dauke ni d'a ko nace suruki a gareka ba"

Sosai kunya da nadama suka sake rufe Daddy, tabbas ya ji kunya ba kadan ba, wanda yake cewa ba?in talaka fakiri shine yau ya bashi taimakon zunzurutun kudi har billion dubu sitti...

Cikin sanyi jiki yace "sam ba haka bane, amma duk tarin wulakancina a gareka har sai da ka taimaka min da kudi har haka kai...."

Katse shi fadeel yayi da cewa "na manta komai Daddy, ban taba rike ka a raina ba, fadeelah ita ce jinin jikina, dole na so komai nata, bare kai da kake Wa Sabban matsayi a gareta, sannan kudin nan ba taimakon ka nayi ba, ka dauka cewa tamkar fadeelah ce ta baka a matsayin ta na 'yarka, nima d'a nake a gareka, ka karba please Daddy hakan zai sa naji dadi"

Kasa magana Daddy yayi, sai rungume Fadeel daya yi zuwa jikinsa, ba tare da ya sani ba, yaji hawaye na zuba a idanun sa, sosai yaji Fadeel ya burge shi kana ya samu muhallin a zuciyar sa, ji yake dama hannun agogo ya dawo baya, ya goge tsana, cin fuska, hadi da wulakancin daya yi masa a baya...

Cikin hikima ya goge hawayen sa Saboda kada a gane, amma ina ya makaro domin fadeel ya ji digowan hawayen a jikin sa...

Cikin sanyin murya Daddy yace "Allah ya yi maka albarka, ya baka dukkanin farincikin rayuwar ka, ka yafemin, abubuwan dana aikata agareka, na san...."

Katse shi Fadeel yayi da cewa "babu komai Daddy baka min komai ba, ni zan tafi na bar fadeelah ita kadai" ya fada feeling free domin baya iya 6oye tsananin son da yake wa Fadeelah'n shi ko a gaban waye...

Murmushin farinciki Daddy yayi, yana jin farinciki sosai, domin 'yar sa daya tilo ta samu miji mai tsananin nuna kulawa da so a gareta, tabbas wanna abin farinciki ne.

Kallon Fadeel yayi yace "alright! my regard to my princess please, amma bata da masaniya kan abinda ya faru dani ko? domin bana son hankalin ta ya tashi"

Jinjina kai fadeel yayi alamun "eh" domin shima bazai so tashin hankalin wiffy din shi ba.

?ukawa yayi, kana ya yiwa su Mommah sallama, albarka suka sanya masa, kana ya fita, yayinda suka bi shi da kallon alfahari, har wajen mota Daddy ya raka shi,... fadawa mota yayi bayan sun sake sallama da Daddy, a jere motocin sa suka bar gidan.

A hanya magriba tayi musu, hakan yasa suka faka motocin su a gefen hanya kamar yadda Fadeel ya bada umarni, babban masjid din dake gefen hanyan suka nufa bayan sunyi alwala, yayinda wasu da ba muslimai ba cikin escort din suka tsaye jikin motocin, suna jiran su Fadeel su idar da sallar, bayan mintuna goma sha biyar suka fito, bude masa motar aka yi, kana escort's suka fada sauran motocin, wuta suka bawa motar kana suka nufi BANANA ISLAND gidan Fadeel....

Zaune ya tarar da Fadeelah ta kurawa babban cinema ido, amma sam ba Kallo take ba, domin hankalin ta baya wajen....

waya na makale a kunnen sa ya shigo, da alama da alhaji Sufyan yake, jin muryar sa ya sanya Fadeelah dawowa daga duniyar tunanin da ta afka, ajiyar zuciya ta sauke kana ta nufi shi, ba tare da yayi magana ba ya ware mata hannun sa daya, kasancewar dayan na makale da waya, da gudu ta shige jikinsa ya rufe hannun sa, sun dauki mintuna goma suna waya da alhajin, har yace a bawa fadeelah su gaisa, babu musu ya kara mata wayar a kunne, bayan sun gama gaisawa ya katse wayar, cillar da wayar yayi kan hada'dd'en kujerar falon...

Hannunsa zagaye da waist din ta yace "wiffy ya gida?"

Turo baki tayi cikin shagwa'ba tace "Bayan ka tafi ka barni da kewar ka, wai ina ma ka je?"

"Am so sorry my Darling, naje wata yar unguwa ce, amma ki sani duk inda nake kina makale a nan dina" ya fada yana nuna saitin k'irjin sa, rungume Shi tayi tana sauke ajiyar zuciya, ?ayinda dad'add'an k'amshin turaren sa ke ratsa kofofin hancin ta, sun jima a haka suna jin dumin juna, kana Fadeel ya rike hannun ta suka nufi wani sashe na gidan, wanna fadeelah bata san da shi, a kuma nan yake son su kwana yau....

_11:00pm_

A wahalce ya mirgina gefe yana sauke numfashi, babu abinda yake sai dafa marar sa, fadeelah ce ta kwantar da kanta kan k'irjin sa cikin sanyin jiki, domin romance din da suka yi having ya saka jikinta mutuwa ainun, numfashi ita ma ta sauke tana jin hawaye ya ciko Idanunta, lumshe idanun ta tayi sak'amak'on shafa bayanta da yake, hakan ya bawa hawayen damar zubowa, cikin sheshek'ar kuka tace "My one zuwa yaushe zaka cigaba da azabtar da kanka, Allah ya gani ni ban hana ka hakkin ka ba, sai ma kai da kake ta ki, bana son ganin ka cikin wanna mayuwancin hali irin haka, na...."

"Shhhhh!" Yace yana dora soft hand dinsa saman tattausan labb'anta alamun tayi Shiru.

"Bazan iya ba fadeelah, bana son mu haifi Wa da cuta, ina tsoro matuka, amma ina da mafita daya, zan sama mana mafita ok, stop crying"

Cikin kuka tace "ta yaya zan daina kuka bayan kana wahala, toh ka dawo da numfashin ka daidai" ta fada tana kallon yanda yake fitar da numfashi hurrily...

Dariya ta bashi, "banda abin ki my Darling ba fa ni nake yi ba, amma na daina kinji" ya fada shafa yalwataccen gashin kanta da bai fiye cika ba, haka ya dinga kwantar mata da hankali, har bacci ya dauke ta, shima baccin yayi da kyar, da niyyar dole ya samo musu mafita, duk da abinda yake shirin yi yasan akwai hadari sosai, inma ya rasa ransa ko ya rayu, amma tabbas bai da mafita sai na yin hakan...

*WASHEGARI*

Da misalin karfe goma ta farka sak'amak'on hasken rana daya shigo ta window, sosai tayi mamakin nauyin baccin da ta yi, dadin ta ma tayi sallar asuba, ta kuma san kan sallaya wani baccin ya sake daukar ta, amma gashi ta ga kanta a gado, ta kuma san Fadeel ne ya dawo da ita kan gadon....

Kallon dakin tayi ta ga ba kowa, toilet ta fada tayi brush kana tayi wanka, fitowa tayi hannunta kan kugunta, tana tunanin ta ina zata fara dubo shi cikin uban gidan nan mai girma, fadi, hadi da tsaho...
Saboda part da dakunan da yawa, bata san wani wajen zata fara bi ta neme shi ba, take kuma tunanin kiran sa yazo kwanyar sa hakan yasa ta nufi daya daga cikin wayar ta dake kan gado, wata farar takardan ta ga an dora kan wayar, haka kawai taji gabanta ya fadi, ta fara ko?arin kiran wayar sa, sai taji zuciyar ta na azalzalar ta kan ta duba takardan, duk da gabanta na fadu'wa haka ta ware paper'n kyakyyawan rubutun Fadeel mai k'yau da tsari ne ya bayyana, cikin sauri ta fara karantawa kamar haka...

_my wiffy_

_I knew zaki ga wanna takardan, domin ke na rubuta shi, ban sanar dake ba, saboda nasan zaki hanani kice kece zaki yi, ina mai baki hakuri ban yi dan na bata miki rai ba, nayi ne domin shine kadai mafitan da muke dashi, bayan sallar asuba, a yau na bar kasar nan zuwa America, na tafi domin a canja min jinina kaf zuwa wani, ta hakan ne zamu haifi lafiyayyun yara, idan Allah ya nufa, add'uar ki nake nema, domin ban san tsawon lokacin da zan dauka ba, ban kuma san zan rayu ko zan mutu ba, bayan an chanja min jinin. Domin gabadaya jinina za a kwashe, a musanya min da wani jinin, domin blood group dimu ya yi match, ta hakan ne za mu rayu cikin farinciki, kada kiyi kuka please, I will miss you so much fadeelah, kaunar ki kadai ce da cikar burin mahmah ta sani yin hakan, kiyi min add'ua sannan ki kular min da kanki, FFM loves you_.....

*(Billahi banga ruwan comment ba, Baku ganin update ranar lahadi)*

Mu je zuwa Guys=??=?%?

_Sai ranar lahadi idan mai kowa mai komai ya ara mana rai_.

Share fisabilillah

Comment din ku is needed

Noor Eemaan=?
?=?%?

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, hatred and destiny)

*WATTPAD*
@NoorEemaan

ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???

https://facebook.com/groups/943534712916776/masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.

EDITING IS NOT ALLOWEDL'

*A gaskiya ina godiya a gare ku habibtie's da kaunar da kuke nunawa kyautar koda har da papi ne! ina godiya sosai ga readers din wanna tagwayen littafan nawa Wa wanda na sani da wanda ban sani ba, ina muku son so fisabilillah, Nooreemaan taku ce, Fadeelah da Fadeel ma naku ne=??*

Page 65-66

Tsakiyar yalwataccen farfajiyar cikin estate din motocin Fadeel suka tsaya, kana daya daga cikin escort d'in sa suka yiwa security din estate din magana kan ya nemawa fadeel iso wajen Daddy surukin sa ne ya kawo masa ziyara, ai fa babu bata lokaci security ya nufi falon professor ci?in sauri domin ya sanar da shi...

Zaune Daddy yake a falo, ?ayi Shiru tamkar mara lafiya, har wata rama yayi gwanin tausayi, tare da shi akwai Mommah, Grandma, da wasu yan uwa sa dake cikin estate d'in.

Cikin girmamawa security'n, yace "boss! mijin ma'am ne yazo"

Cikin zallan mamaki Daddy ke kallonsa, bayan tarin wulakancin da ?a yiwa yaron nan har yazo gaishe shi, kallon security yayi, a sanyaye yace "let him in"

Cikin girmamawa security ya juya ya koma, kana ya sanar da su Fadeel cewa Daddy yace ya shigo.

Cikin takun nutsuwa da birgewa ya nufi falon Daddy, bud'e masa kofa escort d'in sa sukayi, kana suka gaishe da Daddy cikin girmamawa suka fita, sosai Daddy yayi dadin hakan, gaban Daddy Fadeel ya dur?usa, gabansa na faduwa ya gaishe shi, wani yanayi ne ke shiga jikinsa, har wani tashi tsigar jikinsa yake, sosai wani tarin nadama ya rufe Shi, hannu ya mika wa fadeel alamun suyi musabaha...

Sosai zallan mamaki ya rufe Fadeel, amma bai nuna ba, hannun ya mika wa daddy'n sukayi musabaha cikin girmamawa, still dai kansa na kasa.

Mommah dake kallonsu tayi murmushi daya taho da zubar hawayen ta, wanda na zallan tausayi ne, ta ma rasa wa take tausayawa a cikin su.

Gaishe da su Mommah yayi cikin girmamawa, amsawa suka yi, fusk'ar su dauke da murmushi, domin sun san FADEELAH ta more miji...

Hannun shi Daddy ya kama ya zaunar shi kan hada'dd'en kujeran kusa da shi, yana jin farinciki na ratsa zuciyar sa, hakika ba kudi kadai bane dajarar mutum, mutunci da sanin darajar dan Adam ma wani abu ne, wanda bai fahimci hakan ba sai yanzu, sosai yaji dadin girmamawan da Fadeel ya bashi bayan duk tarin wulakancin da ?as?ancin daya masa...

Nan Fadeel yayi masa jaje sosai, ya kuma yi masa add'uar Allah Ya tsare gaba. Amsawa Daddy yayi har cikin ransa ya ji dadi, hakan ma su Mommah...

Mintunan sa goma da zama ya daga tsadaddiyar wayar sa ya kira daya daga cikin escort d'in sa, magana biyu zuwa uku yayi ya katse wayar...

Babu jimawa escort biyar suka shigo da manya_manyan jaka guda biyar, da kyar suke dagawa saboWa nau?i, gaban Daddy suka dire, kana suka fice cikin girmamawa....

Kallon karin bayani da mamaki Daddy yayiwa Fadeel, ba tare da ya iya furta ko da harafi daya ba...

Ba bata lokaci Fadeel yace "hakika Daddy asarar daka yi, babu mai iya biyan ka, ko ya maye maka Wa mafi alkhairin sa sai Allah'n daya baka, wandannan kudaden billion dubu sitti ne, ka yi amfani da shi domin kara farfado da business dinka"

Shiru wajen ya dauka tamkar ruwa ya cinye su, sosai mamaki da kyawun zuciya irin na Fadeel ya kama shi, cikin wani mamakin Daddy ya fisgo maganar kamar haka "A'a ka bar shi, ka barshi please nagode kwarai, akwai yan kudade a hannuna zan yi amfani dasu"

Tabbas Daddy is a changed person now, domin managar sa cikin sanin mutunci da darajar dan Adam yake yinsa yanzu, Fadeel ya aiyana a ransa kana a fili yace "please Daddy ka karba, ba dan ni ba, idan baka karba Sa, hakan na nufin baka dauke ni d'a ko nace suruki a gareka ba"

Sosai kunya da nadama suka sake rufe Daddy, tabbas ya ji kunya ba kadan ba, wanda yake cewa ba?in talaka fakiri shine yau ya bashi taimakon zunzurutun kudi har billion dubu sitti...

Cikin sanyi jiki yace "sam ba haka bane, amma duk tarin wulakancina a gareka har sai da ka taimaka min da kudi har haka kai...."

Katse shi fadeel yayi da cewa "na manta komai Daddy, ban taba rike ka a raina ba, fadeelah ita ce jinin jikina, dole na so komai nata, bare kai da kake Wa Sabban matsayi a gareta, sannan kudin nan ba taimakon ka nayi ba, ka dauka cewa tamkar fadeelah ce ta baka a matsayin ta na 'yarka, nima d'a nake a gareka, ka karba please Daddy hakan zai sa naji dadi"

Kasa magana Daddy yayi, sai rungume Fadeel daya yi zuwa jikinsa, ba tare da ya sani ba, yaji hawaye na zuba a idanun sa, sosai yaji Fadeel ya burge shi kana ya samu muhallin a zuciyar sa, ji yake dama hannun agogo ya dawo baya, ya goge tsana, cin fuska, hadi da wulakancin daya yi masa a baya...

Cikin hikima ya goge hawayen sa Saboda kada a gane, amma ina ya makaro domin fadeel ya ji digowan hawayen a jikin sa...

Cikin sanyin murya Daddy yace "Allah ya yi maka albarka, ya baka dukkanin farincikin rayuwar ka, ka yafemin, abubuwan dana aikata agareka, na san...."

Katse shi Fadeel yayi da cewa "babu komai Daddy baka min komai ba, ni zan tafi na bar fadeelah ita kadai" ya fada feeling free domin baya iya 6oye tsananin son da yake wa Fadeelah'n shi ko a gaban waye...

Murmushin farinciki Daddy yayi, yana jin farinciki sosai, domin 'yar sa daya tilo ta samu miji mai tsananin nuna kulawa da so a gareta, tabbas wanna abin farinciki ne.

Kallon Fadeel yayi yace "alright! my regard to my princess please, amma bata da masaniya kan abinda ya faru dani ko? domin bana son hankalin ta ya tashi"

Jinjina kai fadeel yayi alamun "eh" domin shima bazai so tashin hankalin wiffy din shi ba.

?ukawa yayi, kana ya yiwa su Mommah sallama, albarka suka sanya masa, kana ya fita, yayinda suka bi shi da kallon alfahari, har wajen mota Daddy ya raka shi,... fadawa mota yayi bayan sun sake sallama da Daddy, a jere motocin sa suka bar gidan.

A hanya magriba tayi musu, hakan yasa suka faka motocin su a gefen hanya kamar yadda Fadeel ya bada umarni, babban masjid

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login