Showing 42001 words to 45000 words out of 80179 words

Chapter 15 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3050

gida, haka ta dinga kallon titi tamkar mai ?irgin motocin da su?e falfala gudu kan titi, sai dai sam ba motocin take kallo ba, tunani mai zurfi ta fada....




Bayan sun isa gida ta nufi part di'n Mommah domin a nan kadai zata samu nutsuwa, domin jin kanta take tamkar zai rabe gida biyu Saboda tsananin ciwo....





Ji?in Mommah ta faWa ta shiga rera kuka sosai gwanin tausayi, buSSuga bayanta Mommah keyi ba tare da tace komai ba, domin ta riga ta san damuwar Fadeelah'n baya taba wuce na Fadeel Winta, har yamma tana part din, Mommah taki barinta ta tafi part din ta saSoWa ?aWa damuwar tayi mata yawa.






****** ***** ***** *****




Haka ta cigaba da jinyar zuciyar ta tana kokari matuk'a gurin yin tawwakali hadi da yarda da kaddarar daya shigo rayuwar ta, add'ua kam kullum sai tayi shi kan Allah ya bayyana mata Fadeel domin bazata iya rayuwar aure da Jameel ba, baza ta iya ba, domin shi mutum ne da bai da kyakyyawan halayya da duk macen kwarai zata so......





*BAYAN WATA HUDU*


A Yau minister Sa'id ya d'ira a Murtala international airport Wa?e Lagos, gabadaya airport din cike yake da mutane masu hannu da shuni wadan da suka zo taryar sa, cikin su kuwa akwai Jameel da Mummy'n sa sai wasu yan yan'uwansa na jiki, bayan yan gaishe gaishe daya wakana tsakanin mutanen da suka zo taran sa, da yi masa barka da dawowa ya fada daya daga cikin motocin dake jere reras, haka zalika Jameel da Mummy duk cikin motar ta minister ya shiga suma suka shiga inda sosai jameel da Mummy suka nuna jin dadin ganin sa, bare ma Jameel daya san cewa tabbas yana gab da mallakar Fadeelah tunda dai shekaran dayan da Daddy yace ya cika gashi har ya dawo.....




Bayan duk yan sannu da zuwa su tafi, Jameel ya samu Daddy da maganar auran Fadeelah dariya irin nasu na manya minister sa'id yayi yace "my son kenan, zumudi yayi maka yawa, toh ina sane da kai, kuma ko sati biyu bazaka kara ba, zaka mallaki fadeelah"...




Cikin farinciki daya kasa boyuwa a fuskar Jameel ya rungume dad yace " wow! Dad thank you so much "



Har hangowa kansa yake yana making love da Fadeelah bayan anyi daurin auren su, domin ba kadan ba yake azabtuwa da matsanancin sha'awar fadeelah'n. shekara dayan nan da?a wuce tamkar shekaru goma haka suka huce a idanun sa, amma yanzu sakayau yake jin sa zai samu abinda yake so, domin ba shi da aufi kan maganar Daddy'n sa...




Bangaren Fadeelah kuwa ta shiga tashin hankali mara iyaka, a ranar da Daddy'n jameel ya dawo daga Qatar ta gani an hasko a plasma, sosai ta sake shiga tashin hankali domin ba makawa za a yi bikin su da Jameel, ga Fadeel shiru har yanzu kusan shekara daya da watanin kenan.



Ta rame domin kallo daya mutum zai Mata zai hango zunzurutun damuwa a tare da ita, ko abinci bata iya kaiwa bakin ta, kullum Mommah cikin rarrashi da nasiha take mata.



*Bayan kwana uku*


Yau kwana uku da dawowar Daddy'n jameel, hakan yayi daidai da ranar da yan gidan su jameel zasu kowa lefe, gaba daya gidan ya cika da alhalin professor Imran mai naira har na Adamawa, ko ina security ne domin yanzu an karo su, Saboda biki da za a gudanar, sosai Mommah ta daure tana shiga sha'anin biki domin kada yan uwan Daddy sun fahimci bata son auran, domin har ga ranta bata son hadin Jameel da Fadeelah sosai take tausayin halin kuncin da damuwar da fadeelah'n ke ciki...




Misalin karfe sha biyun rana wasu tsad'add'un motoci guda goma sha biyu suka shigo cikin estate din professor Imran mai naira, tabbas duk wanda yaga motocin nan yasan ba k'ananun kudi aka narka wurin mallakan su ba, daya Sayan daya mutanen ciki suka fara fitowa wanda zallan mata ne, sai drivers din motocin da suka kasance maza, nan mazan suka shiga fito da lefen Waga motocin wanda ya k'asance akwati hamsin ne cif masu kyau da tsari...



Nan aka yi ta shigar da akwatun nan tareda taimakon ma'aikatan gidan. Bayan sun gama shigar da akwatunan ciki ne sannan matan suka shiga ciki, nan aka yi gaishe-gaishe kana su Mommah suka gabatar masu da snacks, abinci, da drink's iri daban -daban wanda aka tanada domin su kadai...



Bayan duk sunyi abinda ya kamata aka sanya sati biyu masu zuwa, kana suka tafi cike da mutun ta juna, gabadaya yan'uwan professor da ma wadanda suka karbi lefe da Wai sauran su babu abinda suke banda yaba lefen, duk da kasancewar su masu hannu da shuni amma tabbas ba ko wani mai kudi bane zai iya akwati har guda hamsin ba...




Bangaren Fadeelah kuwa kuka ta shiga rera wa sosai mai taba zuciya, domin taji hayaniyan yan kawo lefen, duk da bata fito Sa, kenan da gaske zata tabbata Matar Jameel, ba muradin ta Fadeel Sa? Kenan da gaske ta rasa masoyinta na gaske, mai so da kaunar ta domin Allah? Cikin karaji hadi da fitar hayyaci, a fili tace " Fadeeeeeeeeeeeeeel please ka dawo gareni, kada ka bari Jameel ya aureni, ka dawo mu mallaki juna, ka dawo mu cikawa Mahmah burinta, dan Allah ka dawoooo!" Ta karasa cikin kuka mai matuk'ar taba zuciya....






Bayan awa d'aya da tafiyar yan kawo lefe, wasu had'add'un motoci guda takwas daga gidan minister suka shigo cikin gida, dauke da lefe, bayan sun gama parking motocin aka shiga fito da lefen wanWa ya k'asance akwati talatin ne, suka fara shigar wa cikin gidan....




Kallon-kallo aka shiga shiga yi tsakanin yan gidan su jameel da su Mommah, zuciyar ko wanne da tunani da yake, ba komai ya janyo hakan ba sai ganin akwatuna had'add'u guda hamsin dake zube a falon.




Kasa hakuri daya daga cikin yan'uwan professor Imran tayi tace

"bayin Allah shin ba Wazu ?u?a kawo lefe ba?, ya muka ga an kawo wasu akwatunan?"



Sosai kan dangin minister Sa'id ya daure, wata tsohuwa daga cikin su tace "ai mu ma abinda ya daure mana kai kenan, domin ba mu muka kawo wadanccan lefen ba" tsohuwar ta fada tana nuna akwatuna d'azu....



Nan fa kai ya sake daurewa, aka shiga rudu, domin a tunanin su Mommah lefen da aka kawo dazu daga gidan su jameel ne, amma sai aka samu tsabanin haka....

To kenan su waye suka kawo lefe?

Nan take Grandma ta fidda tsadaddiyar wayar ta ta bugawa professor Imran mai naira kira....




*_Afuwan habibtie's nasan kuna kokari wurin jirana, taSSas nasan hakan, ina godiya sosai da kauna, rashin lokacin yasa bakwa jina kamar da, ma'ana bana posting k'ullum kamar da, da sannu zamu gama labarin, yanzu kyautar koda ya soma_*=?%?=?%?=?%?




Nooreemaan
07082281566


Share
Comment
Vote

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)

*First edition*





*Wattpad*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???




EDITING IS NOT ALLOWEDL'



*Ina matuk'ar jinjina kokarin ki wurin yi min comment mai yawa kullum, therefore I dedicated is page to you my love(DARMA)*


https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



#Suprise



Page 45-46

Cikin daurewar kai Grandma tace "Imran where are you? Ka zo yanzu, there is something fishy here"




Professor Imran dake tare da minister Sa'id a wani had'add'en wurin shakatawa ga Champaign da snacks zube a gabansu suna hira cikin wayewa irin ta aminan juna.
Cikin mamaki yace "mummy(Grandma) lafiya dai? toh gani nan yanzu, right away"





Idan sa na kan wayar yace "mummy na nema na yanzu, bara naje ma karasa maganar some other time" cewar Daddy.





"Toh fa, Allah yasa lafiya, ko dai mu tafi tare ne?" Cewar minister.




"No karka damu bari naje, zamu yi waya dai" Daddy ya fada yana nufar motocin sa.....





?asa Wa mintuna hamsin suka iso ?atafaran estate din. Bayan ya shiga falon ya tarar da jama'a masu yawan gaske, ciki harda yan'uwan minister domin yayi musu farin sani.




Cikin mamaki ganin fuskokin su ba walwalwla yace "what's happening here? Mummy lafiya?"





"Ina fa lafiya Imran, kalli ka ga" Grandma ta fada tana nuna masa tarin akwatunan da aka kawo da farko, da ma wanda yan gidan su minister suka kawo.



Take ya kai idanun sa kan a?watunan yana jinjina yawan su, a tunanin sa duka Jameel ne ya kawo, da dan murmushi dauke a fusk'ar sa yace "mummy miye a ciki? I guess lefen princess ne" Daddy ya fada.





Girgiza kai Grandma tayi tace "Nooo! you're wrong Imran, wait bari na tambayeka maza biyu ka?e son auran Fadeelah'n ne banda labari?"




Cikin zallan mamaki Daddy yace "maza biyu kuma? Tayaya zan yi hakan Mummy please ki yi min bayani?"






"Sasan ta ?a ?a zanyi maka bayani ba, domin kaina ya kulle, amma kalli can, kaga wadancan akwatunan guda hamsin Win? toh wasu mata ne suka k'awo shi, bayan awa Si?u Sa jimawa dangin minister suka kawo akwatunan talatin gasu nan" ta fada tana nuna masa.





Kana ta dora da cewa "mun dauka lefen farko daga gidan su minister aka k'awo, sanin kanka ne bawai mun yiwa dangin abokin naka farin sani ba, hakan yasa muka dauka lefen farko da aka k'awo daga bangaren su ne, tambayar nan shine WAYE YA KAWO LEFEN FARKO???






Take gabansa ya fadi, Kan shi ya kulle, to kenan waye ya kawo lefen farko? Ya budi baki zai yi magana, wata mata cikin yan'uwa minister data kasance kanwar sa tace "mu fa baza a mayar damu k'ananun mutane ba a toh, ina aka taba haka? Dama kuna sane so kuke ku tozar ta mu, toh bazai yu ba, I repeat bazai yu ba!" Ta karasa? cikin daga murya da amon sa ke fidda zallan halin fushin da take ciki.






Nan hayaniya ya ?aure tsakanin dangin biyun, sai dai cikin wayewa suka jifan juna da kalamai marasa dadi, musamman dangina minister da suka dau fushi ada yawa, Mommah dake kallon su ta saki boyayyen ajiyar zuciya, domin ba a'akadan ba taji dadin lefen wafarkon da aka kawo, sai dai murnan ta ragagge ne tunda bata san lefen farkon daga hannun waye ya fito ba?





Nan dangin minister suka gama fadin maganganun su marasa dadi kana suka tafi rai a bace, abu dai bai yi kyawun gani ba, ko akwatunan basu dauka ba.





Da kyar Daddy ya ja kafafun sa ya zube kan kujera, ya ma rasa tunanin yi, domin Kan sa ya kulle, ya ma rasa a wani yanayi ya ke ciki yanzu haka, maganar Grandma ce ta dawo dashi tunanin sa.





"My Son Imran, bari na kira wayar ita fadeelah'n tazo muji ko akwai wanda ta bawa Wama kawo lefe ba tare da mun sani ba"




Bata jira amsar sa ba ta danna wa fadeelah....







Kwance take hawa?e masu dumin gaske na zubo mata, kuka take sosai gwanin tausayi, kukan take domin tasan burinta, muradi, hadi da fatan ta na son auren Fadeel dinta ya kau, tunda gashi yan gidansu Jameel sun kawo lefe .



?omin a lokacin ta iddar da sallah azahar kenan, ta ji shigowar dagin Jameel, har ta leke ta hango su daga nesa ana sauke a?watunan da take ganin su kamar ledoji Saboda rashin son wanda akwatunan ya fito daga hannun sa, duk k'yau da haduwar su kuwa.


Ringing din wayar ta ne ya dawo da ita nutsuwar ta, sunan *Grandma* ta gani yana yawo a jikin screen din, hakan nan ta ji gabanta ya bada ras! Har dafa saitin zuciyar ta tayi tace "ya Allah!" Kana a sanyaye ta latsa Kore hadi da d'aura wa kan kunnenta, cikin matsanancin dauriya, sai dai duk da haka muryar ta rawa yake tace "Hello Grandma"




Grandma ?uwa yau ko grand-daughter babu tace "fadeelah maza kazo yanzu your presence is needed urgently" tana fadin haka ta katse kiran.





Da kallo ta bi wayar tana jin gabanta na tsananta bugu, sa?ama?on jin mur?ar Grandma cikin wani yanayi.





mikewa tayi a sanyaye ta nufi bathroom, wanke fusk'ar ta tayi kana ta dauki wani madaidaicin towel ta goge fusk'ar ta, kana ta fito.







Duk da Grandma bata gaya mata a wani part din take ba, amma hakan nan taji jikinta ya bata taje part din Mommah.



Cikin sanyin murya tayi sallama, wani faWuwar gaban ne ya sake risketa sak'amak'on ganin tarin lefe zube a kasan tiles, Yayinda tashin hankali ya sa?e bayyana karara a fusk'ar ta, ta tabbata cewa da doctor Mahfouz zai auna BP dinta a yanzu, da tabbas sai jinin ta ?a hau fiye da tunanin mai tunani, domin ganin lefen ?usa da ita ya fi ?omai Waga hankalin ta.




Ganin yan falon gabadaya ita suke kallo hakan ya kara mata faWuwar gaba.






Cikin dauriya ta karasa kusa da Mommah ta zauna, kana kasa? tace "Grandma gani"






Fuskantar ta sosai Grandma tayi tace "Fadeelah shin bayan Jameel akwai wanda ya kike so har ya riga su jameel din kawo lefe? ko ?uwa" Grandma ta faWa tana nuna lefen.





Gaban ta ne ya sake bada dam! Cikin rawar murya tace "A'a" tana kokarin controlling hawayen dake daf da zuba a fusk'ar ta.




Domin idan bata ce a'a ba, me zata ce? Bayan bata san a wani duniya Fadeel yake ba, bare tace shine, ba ma wanna ba, ina Fadeel din ta zai iya kawo lefen da ko jameel din bai kawo irin sa ba?.




Cikin wani daurewan kai wata mata cikin ahalin professor tace "anya mutanen da suka kawo lefe da farko ba batan kai suka yi ba?"





Nan fa hayaniya ya sake kaurewa wasu na cewa ta yaya zasu yi batan kai a irin wanna babban estate din da kowa ya san dashi... Da dai sauran maganganu.





Fadeelah dai kanta na kasa cikin daurewar kai, ta wani bangaren ?uma tana jin sanyi a ranta, sai dai murnan ta ragagge ne domin bata da tabbas din za a fasa bikin ta da Jameel.





Tun da suka fara magana sai yanzu Mommah dake bubbuga bayan fadeelah tace "Akwai number'n daya daga cikin matar da suka kawo lefen da na karba, ina tunanin ta haka ne komai zai warware"






Cikin zakuwa Daddy yace "please do call her now"


Bai samu amsa ba, sai ma wayar ta data fidda ta danna wa matar kira, bai wani jima da ringing ba ta dauka



"Assalama alaykum" cewar Mommah.




A tausashe wanna matar tace
" wa'alaikumu salam" Wama na san zaki kira" matar tace tana sakin murmushi.




Dan zaro ido Mommah tayi tace "kin san Wama zan kira? Kenan ba batan kai kuka yi ba, kamar yanda mu?e tunani?"





Wani murmushi da har sautin sa ya fito matar ta sake yi tace "ko daya, am sure gidan da muka kawo lefen FADEELAH gidan professor Imran mai naira ne, karki damu magabatan danmu zai so in Sha Allah domin ya gana daku"






Cikin wani sabon rudani mommah tace "Toh wayeku? Sannan waye dan naku? meye sunan sa? Domin an sa?ar da ranar auren fadeelah Wa dan gidan minister Sa......"







Da murmushi matar ta sake katse mommah tace "duk muna da masaniyar hakan, sannan sanin waye mu da danmu zaku ji in Sha Allah, kiyi haku'ri da zaran iyayen sa maza sun zo zaku ji komai, sai anjima" kit matar ta kashe wayar.






Da kallo Mommah tabi wayar kamar zata gano matar a Cikin sa, kana ta bi su da Daddy da kallo da suma suka kafe ta da idanu domin tana da tabbacin sun ji abinda matar tace a hands free ta sa?awayar.





"Toh su waye su? Da uSan me suke takama da basu fada ba yanzu?" Grandma tace cikin isa da fushi.






Shiru kowa yayi domin sun rasa abin cewa kasancewar kowa kansa ya kulle, Daddy shima ya zama speechless ya rasa abin cewa, bama zai iya fassara yanayi da take ciki ba, amma bazai ce komai ba, sai magabatan yaron nan sun zo kamar yadda matar tace.





Grandma ta koma part di'n ta, Daddy ma ya fita, haka sauran yan'uwan suka fara fita har falon ya rage daga Mommah, sai fadeelah.




Dago ta Mommah tayi wanda zuwa lokacin hawayen ya gama wanke kyakyyawar fuskar ta daya yi fayau, cikn tausayin ta Mommah tace "sweetheart ya isa haka! Kina jina?" Jinina kai fadeelah tayi alamun "eh".





" Good! Nasan 'yata bata karya, ki gayamin shin babu wanda kika yi dashi zai kawo lefe, duk da da kamar wuya, amma kaina ya d'aure dole ne nayi miki wanna tamSa?ar"




K'uk'a fadeelah ta rushe dashi tace "I swear, Allah Mommah babu wanda nake tare dashi, Fadeel ya tafi ya bar ni, ya manta dani, ban san waye wanna ba, ban san waye shi ba, basan Shi Sa".... Ta karasa tana fadawa jikin Mommah, ta ci gaba da kuka, Mommah bata hana ta ba, ta kai awa daya tana kuka sosai kana bacci ya dauke ta tana sauke shesheka duk da a cikin bacci ne, shafa bayanta Mommah keyi cikin tsananin tausayin ta....





Haka duka ahalin professor Imran mai naira suka kwana cikin wani yanayi da suka kasa fassara shi, musamman wadanda abin ya shafa, su basa murna, sannan basa bakin ciki gasu nan dai, yanayin bazai fassaru ba...


&&&

*WASHEGARI*

LAGOS
*IKEJA GRA*


Hada'dden kuma babban gida ne, kai wanna ya wuce gida ko estate sai dai a kira shi da unguwa guda. Girman sa, tsayin sa hadi da fadi'n sa bazai faWu Sa. Gini ne na zamani wanda mutum zai yi tunanin a turai ne.





Fadin sassa da yawan sashe na gidan bazai fadu ba, Saboda yawan sa, waje da cikin gidan security's ne masu kirar k'arfi cikin blue da white uniform, ma'aikatan gidan da yawan su bazai fadu ba, ko wanna
sanye da unform ja da fari.






*A wani sashe na gidan*

Kwance yake sambal sanye da dogon wando kirar Dolce and gabbana Yayinda bakin fatar sa ke ta shining da glowing wanda kallo daya mutum zai masa ya fahimci ba k'ananun kudi yake narkawa wurin gyaran fatar sa ba. Ga kwantance gashi dake kwance luf kuf a k'irjinsa, Yayinda kansa mai dan tauri irin na yan Africa ke ta shining da kyalli, ya sha wani askin zamani daya fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login