Showing 30001 words to 33000 words out of 80179 words

Chapter 11 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3049

Fadeelah, ina son ta Daddy pl......."
Duk da halin da Fadeel yake ciki bai hana shi yin maganar ba.




Cikin hanzari Daddy ya katse shi
"Hey shut the hell up! Nayi maka kama da baban ka da zaka kirani Daddy? A karo na karshe ina maimaita maka, ka fita a rayuwar ta, if not...." Sai yayi wani murmushi mai sauti irin na mugunta kana yace "zaka yi nadama mai yawan gaske!" Yana gama fadin haka ya bar wajen fuuuuuuuuuuuu cikin bacin rai ya nufi bangaren Mommah.




idanunsa suka yi ja kamar gauta yabi Daddy da shi, wasu hawa?e masu azabar zafin gaske suka zubo masa, a kafatanin rayuwar sa ba a taba zagin sa ba sai yau, not even Mahmah bare baban shi da duk suke karkashin kasa. Zuciyarsa tafarfarsa take, ji yayi duniyar tayi masa zafi mai yawa, ga soyaayyar fadeelah dake neman tarwatsa zuciyar sa. Ya zai yi da tarin kaunar ta? Ga Daddy yace ya rabu ta, ta ina zai fara? Ina zai kai tarin so da kaunar ta? A hankali kalaman Mahmah suka amsa kuwa a kunnen sa.

_kada ka karaya kan soyaayyar Fadeelah ya kai jarumin dana, ka jajirce da dukkanin iyawarka har ta zama mallakin ka_


Wasu hawaye masu zafi ya kara sharewa, haka ya mike yana ganin biyu-biyu ya bar gidan, yana zancen zuci
dole ya shiga duniya, dole ya nemo kudi da dukkanin iyawar sa, ko ta ina, ?o a wani gari, bazai taba bari fadeelah ta ?ubce masa ba, abu daya ya sani shine bazai taba neman kudin haram ba!


&&&

"Fadeelah!"

"Fadeelah!!"

"Fadeelah!!!"



Fadeelah dake bedroom din Mommah a kwance cikin mutuwar jiki ta mike cikin sauri, tun dazu take jin wani yanayi mara WaWi a jikin ta. Sai dai a yau da Daddy ya kira sunanta na ainahi yafi komai daga mata hankali, tun tana karama har kawo girman ta Daddy bai taba kiranta da sunan ta ba sai yau, Wan Wai wasu mutanen na k'iran sunan ta, Wa ba zata taba sanin cewa sunanta FADEELAH ba.



Dafe saitin zuciyar ta tayi, tana ambatan sunan Allah, daidai lokacin Mommah ta fito daga toilet cikin sauri sak'amak'on muryar Daddy data sake ji a kausashe ya ?ira faWeelah.
Bata yi magana ba, kawai ta riko hannu Fadeelah suka fito.
Zaune suka tarar da Daddy yana faman girgiza kafarsa irin yadda maza keyi idan suna cikin fushin nan, kallo daya fadeelah tayi masa taji gabanta ya tsananta bugu.


"Ni zaki kunya ta Fadeelah? ki rasa wa zaki so sai bakin talaka fakiri, mutumin da ko keken kansa bai mallaka ba, mai yake dashi da har ya rude ki kika fada son sa? Tambayar ki nake!"


Daddy ya fada da k'arfi kana cikin matsanancin fushi daya sake bayyana karara a fuskar shi.



Kuka fadeelah ta fashe da shi, ji?inta ya kama rawa sam bata san me?e faWa ba, ba a taSa yi mata ba, a ?au da daddy'n ta ke mata fada sai ta gan shi tam?ar wani sabon halitta, cikin dauriya tace "Daddy, Fadeel bashi da makusa yana da dukkanin qualities da nake so a tare Wa mijin aurena, ba dukiyata yake so ba, ni yake so. Daddy Fadeel ya cancanci fiye da na so shi" shiru tayi Saboda harshen ta daya sark'e kana ta cigaba.


"Ka taba tambaya Daddy? Ka taba tambayar ta ina aka samu KODAR da aka samin a lokacin da numfashi na ke daf da barin gangan jikina? Ka taba tambaya Daddy? Ka tambayi doctor mahfouz? A lokacin da kuke farincikin an samu wanda ya bani kodar sa, a lokacin Fadeel ke bakin cikin rasa mahaifiyarsa mafi soyuwa aransa. Daddy kasan waye bani kyautar kodar sa, batare da ta karbi ko sisi ba? toh Mahaifiyar Fadeel ce, ita ta bani kodar ta, ita ce ta bani Daddy, ya rasa mahaifiyar sa, ba shida sauran farinciki daya rage masa sama dani, kada ka raba mu Daddy please I beg of you"



Shiru Daddy yayi kamar ruwa ya cinye shi, yayi matuka wurin girgiza jin cewa Mahaifiyar ba?in ?aron Wa?a bari a falon sa ne ya bawa 'yar sa abar son sa kyautar koda ba tare da ta bukaci ko naira biyar ba, sannan bata raye, dama a?wai sauran talaka da zuciyar su bai mutu ba, da basu damu da duniya da abinda ke cikin ta ba, shi kallon da yake wa talaka masu kwadayi Wa matattaciyar zuciya ce. ?ama akwai masu zuciya da basu damu da arzikin mutum ba? Wani yanayi mai kama da nadama da tausayi ke kokarin ratsa zuciyar sa, sai dai inaaaa.... kiyayyar da yake wa fadeel kasancewar sa talaka ya rinjaye wanna tausayin da nadama, musamman tuna yanayi da shigar dake ji?in Fadeel din. Shi ko ma'aikatan zai dauka baya taba daukar talaka futuk, sannan ace surukin sa ya kasance talaka? wanna aSin ?un?ar har ina....


"Impossible!"

Ya fada da dan k'arfi kana ya cigaba.

"Sai me? Sai me dan ta baki kodar ta? Idan Siyan sa ya?e so ayi sai a Siya shi ?oWar mahaifi?arsa. idan kudi yake so zan bashi ko million nawa yake so, idan in dollars yake so zan bashi, kai duk nau'o'in kan kuWaWen da yake so, ko na wani kasa ne zan bashi, matuk'ar zai rabu da ke, ya fita hanyar ki, baku dace ba....."




Cikin wani mugun kuka fadeelah ta katse Daddy da cewa "Daddy please ina son shi a haka, ko da kuwa a daji zamu rayu, y'ay'an itatuwa da ganyayeki su zama abin cin mu zan iya rayuwa dashi, a ?o wani hali ne, dan Allah Daddy shi kadai nake so"




"Shut up! princess yaushe kika girma da har kike maganar soyaaya? Saboda soyaaya kike son barin gatan ki? namiji yana da taSSas ne? Namijin ma tala?a da basu i?a cin arzi?i ba, kaf zuri'ar mu babu mai rufin asiri balle ma ace za a samu talaka, har abada wanna bakin yaron ba zai taba zama suruki na ba, ki....."



Mommah dake share hawayen tausayin su Fadeelah tace "haba my professor, be calming down please, a ganina wanna yaron bai da wani aibu, he has duk wani quality da ake so ga namijin aure expect money wanda zai yi idan lokacin sa yayi, domin arziki ta Allah ce, dan Allah ina taya su rokon ka, ka barsu suyi aurensu. Kada fa ka manta Manson Allah S.A.W yace a duk lokacin da y'ay'anku suka kawo....."



"Ke! Shuhudah!(mommah) ni zaki yiwa wa'azi? Idan 'yar cikin ki ce zaki yarda ta auri talaka fakiri? Ooh Saboda ba yar cikin ki bace shiyasa kike son ta auri talaka ko? Ta ki saurara da k'yau, 'yata FADEELAH IMRAN MAI NAIRA bazata taba auran talaka ba!!!!"




Kuka Mommah ta fashe dashi, a dukkanin rayuwar ta bata taba bakin ciki da jin ciwon rashin haihuwa kamar na yau ba, domin kallon fadeelah take tamkar ?ar cikin ta. Amma yau maganar professor ya fama mata mikin data dade da binnewa a zuciyar ta.





A fili tace "professor, duk abinda ka fada ba haka bane, fadeelah 'ya na dauke ta, ban taba tunanin ko yin abinda zai cuce ta ba. Amma ka gafarceni in sha Allah daga yau bazan sake yin magana ko saka baki a maganar nan ba"


Tana gama fadin haka ta nufi dakin ta cikin sauri tana sharar hawaye...







( Tun jiya na so yi muku update amma Allah bai nufa ba. A next page zamu ji asalinsu fadeelah in sha ALLAH)




#Share
#Comment
#Vote


'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)



*Written by*
Noor eemaan



*Wattpad*
@NoorEemaan




ELEGANT ONLINE WRITER'S =???



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.

(Ya jama'a pls&pls, dan kaunar ku da Manzon s.a.w ku garzaya manjahar WATTPAD kuyi following dina @NoorEemaan ngd=?O?)



*Ngd sosai da kulawar ku gareni, jiki da sauki alhamdulillah, son so fisabilillah my fans*




Page 33-34

(kila ku ga typing error=??)


Kuka fadeelah ta sanya mai matu?ar ta6a zuciya, taji ba dadi matu?a, da irin maganganun da Daddy ya fadawa Mommah, da ba Wan da wayonta mahaifiyarta ta rasu ba, zata i?a rantsewa Mommah ce ta haife ta, saboda tsananin so, kulawa, haWi da ?aunar da Mommah'n ke mata.




tana da tabbacin cewa Daddy ya gayawa fadeel maganganun marasa dadi, ita kam ina zata sa kanta taji WaWi?



Daddy daya bi mommah da kallo har ta shige dakin ta, ?a Wawo Wa ?allon sa ga fadeelah, ta?e wani tausa?in ?arsa ya darsu a zuci?arsa, domin duk fadan da yake mata dauriya yake, sai dai baya jin zai mata abinWa ta?e so wato ya rarrashe ta, Womin rarrashin ta na nufin ya amince da auren ta, da wanna bakin tala?a fa?iri a cewar shi...



Mur?a a Wan ?ausashe yace " ?i sani har Wuni?a ta nade bake ba auren shi, ke bama shi ba Wuk wani fakiri talaka bazai taba raba ta ba, kuma dole ki auri Jameel Womin shi yafi dacewa dake, period!!!"


yana gama fadin haka, ya bar part din Mommah, dama gidan gaba-da?a, ?a?inWa masu tsaronsa su?a yi saurin buWe masa kofar mota ?irar *RANGE ROVER* ya shiga kana sauran suka shiga motocin, a jere suka bar gidan...



Fadeelah ta jima tana ruzar kuka, can ta mike zumbur ta nufi part din Daddy domin a tunanin ta Fadeel na nan. Sai dai wayam ta gani, bayan isar ta had'add'en falon daddy.


Hannun ta na rawa ta fara dialing number shi, guiwarta ta sanyi kalau ta sulale kasa, sak'amak'on jin muryar matan ma ta mtn tace *The MTN number you dialed is switched off please hold on or call back later*
Tana jima zaune cikin mayuwancin hali kana ta koma part d'in ta tana hada hanya...




*ASALIN SU FADEELAH*

Professor Imran mai naira dan asalin garin Adamawa ne a garin jimeta, sai dai a lagos suke rayuwar su, sai irin dangin su haka dake Adamawa suma a tamfatsetan estate dinsu. Sunan mai naira ya samo asali ne, daga mahaifin professor Imran di'n wato professor Dalhat Abdul-mutalib mai naira wanda ya k'asance kaka na wajen uba ga Fadeelah.

Gaba daya zuri'ar wanna gida yan boko ne na bugawa a jarida, sannan kaf dinsu Allah yayi musu arzikin mai yawan gaske.

Tun daga kakan kakanin su suke da wanna arzikin mai dimbin yawa. Haka professor Imran ya taso ya ganshi cikin arziki, zan iya cewa professor Imran bai san zafin nema ba, haka zalika sauran yan'uwan sa...

Yayinda Mahaifiyar professor Imran Nadia(Grandma) ta kasance yar asalin saudiya, sannan itama iyayenta sun kasancewa masu kudi sosai, wanda a saudiyan an san dasu da ma wajen saudiyan. Nadia Wa professor Dalhat Abdul-mutalib (mahaifin Imran kenan) sun hadu a Canada lokacin daya je karo karatu har ya taka matsayin PROFESSOR.



Nadia da professor Abdul-mutalib mai naira basu bata lokaci wurin bayyana soyaayyar da suke wa juna kasancewar su wayayyu.
Ba'a dauki lokaci ba suka mallaki juna a matsayin ma'aurata Womin ba'a samu matsala daga bangarorin biyun ba.


Bayan shekaru biyar Nadia(Grandma) ta haifi da namiji, ranar suna yaro yaci suna Yusuf (Abba Yusuf) sosai iyayensa ke matuk'ar kaunar sa, bayan shekara biyar Nadia ta sake haifar da namiji ranar suna yaro yaci suna IMRAN (Daddy) sosai suka yi murna, da sake samun wanna karuwar, bayan shekara uku Nadia ta sake haifar Ya mace mai suna Widad (Anty Widad kamar yadda fadeelah ke kiranta)
Daga nan suka yi family planning a Cewar su sun gama haihuwa. Sosai yaran ke samun kulawa daga iyayen su dama sauran ahalin gabadaya.


Tun professor Imran na k'arami ya tsani talaka, baya son hada inuwa dasu ko da wasa, sam bai yi la'akarin cewa wanna arzikin ba dabara ko wayon su ne ya Samar musu ba. Sannan bai yi tunanin cewa ita arziki ta Allah ce ba, sannan da talaka da mai kudi duk daya suke a wajen Allah, illa wanda yafi tsoron Allah ta ala.
Sannan baya samun k'waba daga wajen Nadia(grandma) domin ita ma ta tsani talaka, gwara mahaifinsa na dan kwabar sa wani lokacin.



Sabanin wansa Yusuf(Abba Yusuf) dake haba-haba da ko wani irin mutum ne, komai kaskancin sa kuwa, zan iya cewa halinsa fadeelah ta dauka.



Bayan duk sun gama karatu sun kai minzanin aure, professor Imran yaga wata daga dangin Nadia (Grandma) yace yana so mai suna Waheedah(mahaifiyar fadeelah) itama waheedah bata wani ja da ?awa ba ta amince, domin tana son sa....
Abba Yusuf ma ya samu wacce yake so, yar garin bauchi, itama ba laifi za a k'ira su da masu kudi. Duk da Nadia(Grandma) bata so ba, domin tana matuk'ar son zuri'ar ta su auri masu kudi na bugawa a jarida, irin sosai Winan.
Amma professor Dalhat Abdul-mutalib ya rarrashe ta kan ta amince da auran, tunda Yusuf din na so...



Ba a dauki lokaci ba aka yi musu aure har da Widad, data auri Wani babban dan kasuwa, wanda a yanzu suke zaune ne a California...



*SOME YEARS LATER*

Abba Yusuf na da y'ay'a biyu namijin da mace wanda suka kasance yan biyu masu shekaru shida_shida a duniya

Bayan shekaru shidan da haihuwar matar abba yusuf, Waheedah ta haifi santaleliyar 'yarta, ranar suna yarinya taci suna FADEELAH, fadin murnan wadanan ahalin bata lokaci ne.
Sosai Fadeelah ta samu kyatuttuka daga iyayen ta, kakanin ta, abokan arziki, kusoshin gwamnati da dai sauran su, tun fadeelah na yar jaririya take da mugun arzikin ta.


Daga nan haihuwar ta tsaya mata, tun fadeelah na karama likita ya tabattar da ta cewa tana da cutar koda wanda yayi mugun daga hankalin ahalin, domin da shi aka haife ta, sai dai likita ya kwantar musu da hankali kan cewa za a dora ta kan medication.



Fadeelah na da shekaru goma a duniya Allah yayi wa Waheedah rasuwa, wato mahaifiya ga fadeelah. Mutuwar ya matuk'ar girgiza ahalin biyun, domin Waheedah (Mommy kamar yadda fadeelah ki kiranta) macece mai kirki da iya zama da jama'a.


Ranar data yi kwana arba'in da rasuwa professor Dalhat Abdul-mutalib mai naira ya rasu shi ma.
wayyo Allah! Wadannan ahalin sun shiga kuncin mai yawan gaske, daga baya suka fawwalawa Allah komai.



Bayan shekaru biyar da mutuwar su professor Imran ya hadu da Shuhudah(Mommah) a wani business trip daya je Ghana, wanda Mommah ta kasance yar asalin Ghanian ce, Daddy bai bata lokaci wurin bayyana wa Mommah ko shi waye ba, da irin son ta daya kamu da shi, domin Daddy irin mutanen nan ne da basa iya boye abinda ke ransu.



Mommah ma bata wani ja da yawa ba ta amince masa, kasancewar professor'n yayi mata hundred percent, Kuma tun kafin taga fadeelah ta kamu da son ta kasancewar Daddy ya gaya mata yana da 'ya.


*BAYAN WASU SHEKARU*

Fadeelah ta zama budurwa mai tsananin kyawun gaske, a kananun shekarunta ta kammala masters d'inta, inda Daddy ya dora ta kan wasu company dinsa, daga na Nigeria har na kasar waje, domin ya yarda da kwazon Wiyar tasa, hadi da ?aifin tunanin ta, hakan ya sanya Daddy bai yi shakkar Sakar mata wasu company'n ba, domin fadeelah daya take tamkar da dubu.......

*JAMEEL*

Jameel ya k'asance dan abokin Daddy wanda mahaifin sa ya kasance MINISTER OF FINANCE, tun a zamanin kuruciya suke abota da Daddy, kasancewar hali ya zo daya, yasa abotar su ta daure.


Jameel shine Wa daya Wa MINISTER SA'ID ya mallaka, ya kuma dora son duniya ga dan sa.
Wata rana Daddy'n jameel tare da Jameel Win sun kawo wa Daddy ziyara, inda anan Jameel ya ga Fadeelah ya kamu da sonta, bai boye ba a gaban Daddy'n ya sanar, kasancewar boko ta ratsa Daddy sam bai damu ba, sai ma farincikin sa Waya nuna.


Sama-sama Fadeelah ke kula shi, domin sam bata kaunar sa dai-dai da kwayar zarra, darajar Daddy yake ci take ma kulasa, suna da shekara daya tare da Jameel, yasan cewa Fadeelah na dauke da cutar koda, bai boye mata ba yace, bazai iya auran mace mai lalurar ?o wata tawaya ba. Duk da kasancewa Fadeelah bata son shi amma taji ciwon maganar matuk'a.



Jameel ya bar kasar, sai dai yana biyayar al'amuran fadeelah.

A lokacin da FADEELAH ta hadu da gwarzon masoyinta Fadeel, tayi farinciki sosai domin irin namijin da take fatan wa k'anta kenan, wanda zai so ta da tsakani da Allah ba dan dukiya ko wani kyale-kyalen Rayuwa ba, kuma alhamdulillah ta samu.(sai dai daddy ya kawo cikas=?)?)

lokacin da jameel ya samu labarin an bawa Fadeelah koda, ba karamin farinciki yayi ba, domin yana sonta dama, dalilin sa mara tushe ya sa ya barta, take ya dawo Nigeria cike da burin mallakar ta...

Labarin su Fadeelah a tak'aice kenan.



*** *** **


?au kwana hudu kenan bata samun Fadeel a wa?a, faWin tashin han?ali, Wamuwa, da faWeela tayi going through a kwanakin nan Sata lo?aci ne.

A ?au ta ?uWirci ni??ar zuwa gidan su Fadeel, Womin duba halin Wa ?a?e ciki, Womin a ?wana?in nan ita ?adai ta san azabar da ta?e sha na rashin jin mur?ar sa....


Wanka ta fada, ta murza jikin ta da tsad'add'en kana hada'dden shower gel di'nta na *pink sugar* bayan yan mintuna ta fito sanye da bathrobe, lotion ta shafa kana ta zura *Robber to Cavalli* jeans trouser hadi da riga daya sauko mata har kasan cinyarta fara, sai tayi rolling da madaidaicin mayafi, hills shoe ta sanya kirar Dubai, kana ta fesa turaren *Balade sauvage*
Bata yi makeup ba, amma sosai tayi kyau duk da halin matsanancin damuwar da take ciki....

Yalwataccen farfajiyar su ta fito, ga security da body guards nata kai wa da komowa... Suna ganinta suka nufe ta cikin girmamawa da niyyar bude mata mota. A hankali ta motsa tattausan labb'anta tace "ni kadai zan fita, ku bani mukullin *Ferrari Sergio* red din can"

Cikin sauri aka tuko shi zuwa gabanta, kana driver ya fito, ya mika mata key, amsa tayi ta fada cikin motar ta bata wuta ta bar gidan...



Daddy dake tsaye a saman part dinshi ya hango fitar fadeelah, cije lebe yayi ganin ta fita ita kadai, take kuma zuciyar sa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login