Showing 39001 words to 42000 words out of 80179 words

Chapter 14 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3047

sau biyar tayi ignoring,
"meta dauki kanta ne?" Ya fada a bayyane.



Shi kam yasan bai yi mata laifi komai ba, sannan ya cika namiji toh meyasa bazata so shi ba?


Mikewa yayi ya nufi bangaren Daddy'n sa, yana fatan ya same shi domin ya gaya masa abinda ke ransa...



Ya kuwa same shi tsaye yana kokarin kafa hula. Murmushi minister sa'id ya saki ganin tilon dan sa.



"Lafiya dai my boy naga fuskar ka haka?"


Kara shan kunu Jameel yayi kana yace "Dad! A gaskiya ina son ayi mana engagement da Fadeelah, zuwa lokacin da zaka dawo daga kasar Qatar din, hankali na zai fi kwanciya"




"Ohhhh! My son rigima, shi?enan abinWa ?ake so ayi?"



"Yes! Dad" Jameel ya amsa.


"Ok kwantar da hankalin ka, zan fita meeting, daga nan zan je wajen professor d'in, domin muyi maganar dashi ko?"...




Dan murmushi ya saki na farinciki, burin shi ya mallaki fadeelah domin ya kwaWaitu da kyawunta da kuma Surar ta, ya kuma san ba zata taba amincewa dashi, ba aure ba....




A fili kuwa yace "thanks Dad" ya fada yana bashi sumbata a goshi hadi da rungume shi, kana ya fita yana jin shi sakayau, domin hakan zai kara kwantar masa da hankali cewa Fadeelah zata zama mallakin shi.....




&&

Zaune minister Sa'id da professor Imran suke a garden din estate din shi, ga kwalaben tsad'add'un Champaign da ke gaban su, gyaran murya alhaji Sa'id yayi yace "wato danka fa Jameel ya matsa lallai ayi masa engagement da ?ata Fadeelah, domin ina son zuwa Qatar kan maganar nan da muka tattauna, da zaran na dawo sai ayi bikin nasu" Alhaji Sa'id ya karasa yana kallon Daddy.






Dariya irin nasu na manya wanda boko da waye ta gama ratsa wa yayi kana yace "babu laifi ai, hakan yayi, in sha Allah zamu yi fixing date".





Cikin jin dadi Alhaji Sa'id ya bawa Daddy hannu suka yi musabaha, haka dai suka cigaba da hiran su irin ta abokai....





*WASHEGARI*


Washegari bayan ma'aikatan gidan sun gama hada breakfast sun jera a part di'n Mommah domin mafi yawan lokuta anan suke breakfast, Daddy ne ya shigo sanye da wata shadda tsad'add'e sai maiko take, Mommah da ke zaune a parlour ta dago k'anta, ganin shine sai ta dauke ?ai, murya a daure ta gaishe shi, da murmushi a fuskar sa ya amsa, kana ya d'ora da tambayar ina Fadeelah, bata bashi amsa ba t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a daga tsadaddiyar wayarta ta dora a ?unne hadi da cewa

"hello! sweetheart breakfast is ready, muna jiran ki"


"Mommah am ok, bana jin yunwa" daga dayan Sangaren fadeelah ta karasa cikin damuwa, sanyin muryar, hadi da shagwa'ba, har wani bata fuska take.






"I said ki zo muyi having breakfast, me kika ci da zaki ce you're ok?" Mommah na gama fadin haka ta yanke kiran.




Professor da ya zuba wa Mommah ido baya ko kiftawa ya lumshe su, hakika yana matuk'ar son matar shi, yana kuma son su dawo kamar da, amma ya rasa me zai ce mata, babban abin da yasa ta samu muhalli a zuciyar sa shine tsananin son da kauna da take yiwa tilon 'yar sa.....




Daga bangaren Fadeelah kuwa, a hankali ta mike tana bata fusk'a, sanye take da wasu riga da wanWo masu taushi ash color, na company *NIKE* hular rigar ta rufe dogon gashinta Washi, kana ta tsaya gaban zanen Fadeel, sumba mai tsayi ta manna masa a labb'ansa, kana ta maida duban ta ga zanen Mahmah, tuna mahmah yasa hawaye zuba daga idanunta, Sumba itama ta manna mata a goshi da kumatun ta, kana ta bar dakin tana daidaita nutsuwar ta hadi da share hawayen ta.





Elizabeth ta tarar tana gyaran hada'dde kuma yalwataccen falon ta, murmushin ?arfin hali ta sakar wa Elizabeth d'in, martani Elizabeth ta mayar mata kana cikin turanci tace

"ma'am good morning"


"Morning Elizabeth" fadeelah ta amsa kana ta bar part din.


Da kallo Elizabeth ta bi fadeelah ita dai
Allah ya d'ora mata kaunar fadeelah, ba kuma komai ya janyo hakan ba, sai rashin wulakanta mutane da bata yi, tana ?uma mata fatan Allah ya yaye mata damuwar ta, domin ta fahimci tana Wa damuwa.
A fili kana a han?ali tace

"ohh wanna rayuwar, kowa da kalar ?aWWarar shi"




******



"Good morning Dad!"
" Good morning Mommah"


Fadeelah ta fada a tare, tana zama gefen su, amsawa suka yi fuskar ko wannen su dauke da murmushi...



Mommah ce ta fara mikewa ta isa dinning table din, sannan Daddy da Fadeelah suka Mike su ma...



A nutse suke jin abincin su, baka jin karan komai sai na spoons, fork, da knife. Sun yi nisa a cin abinci amma, banda fadeelah da ke tsakura kadan-kadan, daman ita ba gwanar cin abinci bace, yanzu ?uma rashin cin abincin ta ya sake raguwa fiye dana da.



Gyaran murya Daddy yayi, idanunsa kan na mommah yace "Nan da jibi in sha Allah za a yi baikon *FADEELAH DA JAMEEL* sannan bayan aminina Sa'id ya dawo daga Qatar za ayi bikin nasu, wanda ina jin zai iya daukan shekaru d'aya ko wata goma kafin ya dawo".








Wani kwarewa fadeelah tayi, Yayinda k'irjinta ke bugawa da k'arfin gaske, cikin sauri daga Daddy har Mommah suke kokarin sanya mata glass cup mai dauke da ruwa a baki, Daddy'n ne yayi nasaran bata, sosai ta sha ruwan tana sauke numfashi Yayinda ta ji dakin na juya mata....



Sosai itama Mommah taji ba dadi, amma ya zasu yi kaddarar ce ta zo da hakan, kallon fadeelah tayi Wa hawaye ke daf da zuba a idanunta, girgiza mata kai tayi kana tayi mata alama da ido kan kar tayi magana sannan kada ta bari Daddy ya fahimci halin da take ciki.....




_karku manta wanna novel din ba sabo bane, zaku iya samun complete din sa a Wattpad_=??



Manage pls=?O?d'?=?+?


Afuwan habibtie's in sha Allah daga yanzu ranakun posting sun dawo sau uku a sati, domin wallahi busy da nake ciki ya sanya hakan, bana da lokaci kwata kwata wallahi, ku tayani add'ua kan abinda nake yi yanzu, Allah ya bani sa'a.
ina fatan zaku min haku'ri... Ranakun posting din sune kamar haka monday, Thursday, Sunday. Amma matuk'ar na samu lokaci a sauran ranakun da ban ambata ba, toh zaku iya ganin update, amma kusa a ranku cewa ranakun dana ambata wato litinin, alhamsi, da lahadi suna ranakun da tabbas zaku ga posting.






Ngd sosai da kauna da kuke nunawa books dina, ku sani a addu'oi'n ku=?O? Noor na muku sahihiyar kauna=???










#Share
#Comment
#Vote


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*




=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)

*First edition*


*Wattpad*
@NoorEemaan


ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???

EDITING IS NOT ALLOWEDL'


https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.

*(Assalama alaykum ya jama'a ina gaida ku my fans a ko ina kuke a duniya da Wanda na sani da wanna ban sani ba. Na fara posting din novel dina na farko mai suna RAYUWAR FAHEEMAH nasan wasu sun fara karantawa, wasu kuma sun karanta... dalilin daya sa na sake reposting din labarin Saboda abubuwan daya kunsa, Wanda zan so kowa ya karanta ya amfana, sannan a lokacin da nake littafin mijin Ammina ne sila nayi posting dinshi, sai dai rashin lokaci yasa nake turowa da yawa wani har readmore goma, fiye da haka ma nayi posting a lokaci d'aya, ma'ana complete din labarin na dawo dashi page 10 gaba daya kana a kwana goma. Hakan yasa bakowa ya karanta ba, Saboda yana da yawa sosai, shiyasa yanzu na sake reposting din shi, a yanda yake page by page. A cikin labarin akwai fadakarwa, wa'azantarwa, tsantsar mugunta, soyaayya mai tsafta da babu algus a ciki, da dai sauran su. Dan haka ku biyo ni comment dinku kadai nake bukata already ina da complete din novel din)*


Page 41-42


..........jinjina wa Mommah kai fadeelah tayi tana kokarin rarrashin k'anta.
Daddy ya kalli Fadeelah zai yi mata magana wayar sa ta fara ringing, hakan yasa ya mike ya fita ba tare da yayi maganan ba, kasancewar yana da appointments da wani business partner din shi....




Fadeelah na ganin fitar Daddy ta fashe da kuka mai ban tausayi, taso wa Mommah tayi ta dawo kujerar dake kusa da na fadeelah'n. cikin rarrashin ta shiga yi mata da kalamai masu kwantar da hankali, hadi da nuna mata amfani da tasirin bin umarnin mahaifi....




******** ******** *******


*RANAR BAIKO*



Zaune fadeelah take fuskar ta ba walwala gaban wata kwarariyyar make up artist tana tsantsara mata kwalliya...


Fadeelah kuwa daurewa damuwar ta take Saboda kada mutane su fuskanta, a yau daya kasance ranar baikon ta da Jameel sai ta rasa k'arfin guiwar cewa Wa sa?a ran Fadeel dinta zai dawo gareta....





A wani had'add'en hall da a masu hannu da shunin ma ba kowa zai iya kama wajen ba saboda tsananin tsadar wajen...



Fadin kyau da haduwar wajen bata baki ne, haka zalika yawan mutanen da suka hallacin wajen bazai fadu ba, kai kace bikin ake ba baiko ba.



Sosai fadeelah tayi kokari wurin jure damuwar ta, Yayinda Jameel dake gefen ta sai faman shige mata yake....



Bata nuna komai ba, sai murmushi yake wanda na k'arfin hali ne. Domin sosai Mommah ta ja mata kunne kan kada ta Nuna komai domin ?aWa jama'a su fahimta





Sai takwas na dare suka tashi daga taron, bayan anyi fixing date din biki shekara daya, wanda a dalilin tafiyar minister Sa'id din yasa a kasa lokaci mai tsayi har haka.





Bangaren Daddy kuwa ya dan samu farinciki da nutsuwar zuci, ganin cewa anyi baikon Domin a tunanin sa idan fadeelah ta auri Jameel din zata manta da fadeel din.



Domin sarai yana lura da walwalar ta ya ragu sosai. Amma ina bazai iya bata abinda take so ba, wato auren wanna ba?in talaka fakiri a Cewar sa.





***** ****** ******




Fitowar ta daga wanka kenan sanye da bathrobe Yayinda k'anta ke sanye da *shower cap* lotion ta murza kadan a farar fatar ta, wani tsad'add'en oil perfume ta shafa a jikinta, kana ta taje k'anta hadi haWi da yi masa oiling ta yi parking din shi ta gefe.




Closet dinta na zallan glass ta zuge ta ciro wasu had'add'un English wears na company *Armani* gown ne mai tsukakken sama Yayinda kasan ya bud'e sosai white color.




Hada'dd'en Falon ta ta fito ta zauna tunani Fadeel dinta makale a ranta, tuno wasu lokuta da suka yi having a baya yasa hawaye hadi da murmushi suka subuce mata a lok'aci daya...




"Shikenan my one ka tafi kenan, shikenan bazan kara ganin ka ba, shikenan bazamu mallaki juna ba, shi?enan bazamu cikawa Mahmah burinta ba...?" A fili take wadanan kalaman hawaye masu zafin gask'e na zubo wa daga cikin su....



Wayar ta dake kan cinyar ta ya dauki kara, hawaye fusk'ar ta ta sharen ta, kana ta kai idanun ta kan fuskar wayar, number'n jameel ta gani, wani bata rai tayi Yayinda zafin da zuciyar ta ke mata ya karu.



Kamar tayi rejecting call din, sai kuma tayi picking ba tare da tayi magana ba...



"Ina part din baki" abinda taji jameel din ya fada kenan.




Ta kai mintuna goma a zaune kana ta mike cikin dauriya ta yafa veil kana ta fice cikin sanyin murya jiki domin sam bata da kasala ko daya a jikin ta.




Bayan yan mintuna ta isa part din, domin akwai dan nisa tsakanin part di'n ta da part din baki...


Kamar kullum yana Hakim ce kan daya daga cikin had'add'un kujerun falon. Kallon daya zaka masa ka fahimci cewa shi din dan nasu kudin gaske ne.



Da wani mayen kallo yake binta dashi, Yayinda murmushi ke shimfud'e a fusk'ar sa. Sanin darajar Sallama yasa fadeelah tayi masa, ya amsa still idanun sa kafe a kanta, mikewa Yayi ya isa gabanta daf da ita kamar zai shige mata jiki, dan jan baya tayi tana daure fuska.




Cak ya tsaya, kana ya dan bata fusk'a yana cewa "come on! Babe kamar ba wayayya ba, miye a ciki, just want to hug you.
kin manta an mana baiko yanzu?".




Hararar da bata san ta iya ba ta jefa masa kana tace " please and please na roke ka, bana so! Na sha gaya maka bana son irin wanna wayewar mudin shine wayewa, dan anyi mana baiko ba shi ?e nufin cewa kana da right din taba wani sashe na jikina ba" ta karasa cikin fada, dama ranta a bace yake.





"Oh! Babe ni kam kina bani mamaki, wasu talakawan ma yan kauye suna da wayewa kan wanna fanin Sare ke, meye a ciki? Bafa wani abu zan yi miki ba, fine naji zan hakura har muyi aure, amma ki bari even kiss da hug (sumbata da runguma) ki bari nayi miki mana meye a ciki uhm" ya karasa cikin sigar lallashi, hakika so da sha'awar fadeelah na cin sa sosai, ta kuma ki bashi damar ya dan kashe kishiruwar sa ko kadan ne...




"Ba wani abu a ciki kace? Ko dai kana take sani ne wanda ha?an zunubi ne babba, kasan abu ba kyau still kana aikata shi, Toh ni bazan iya ba, domin wanna zunubi ne, kai ma ina mai baka shawara ka daina aikata hakan"




Wani murmushi ya saki yana shafa gemunsa, bawai maganganun ta sun shige shi bane, domin shi bai yarWa cewa akwai zunubi cikin kiss da hug ba. Shiru yayi na mintuna biyu kana yace "OK fine, ki zo mu fita outing ko?"

"No Thanks! Bana bukata, if you don't mind I will take my leave now, Excuse me" tace bayan ta jefa shi da wani kallo ta bar part din gabadaya....




Da kallo jameel ya bita, duk da yaji ba dadi yanda ta fice, bayan yau yazo da niyyar zai dan kashe k'ishiruwar sa, a tunanin sa tunda anyi musu baiko zata dinga amince da shi.(kaluSale ga yammata, Sa wai dan anyi mu?u bai?o ko sa rana da saurayi ki amince ya dinga taba ki ba, ha?an zunubi ne, kuma taSSas bazai ga darajar ki ba, Allah ya sa mudace ya tsare imaninmu, ya bamu ikon koyi da hali irin na fadeelah)





Bayan fadeelah ta koma part dinta, sosai ta sha k'uk'a, Womin tsaf ta fahimci Jameel din, Abinda fadeel dinta bai taba gwada yi mata ba kenan. Ta ya ya ma zata iya son wani da namiji bayan Fadeel? Mutumin da ke mata tsabtattaciyar kauna da babu algus, hakika samun irin su fadeel dinta a duniya yana da wahala.
Haka ta wuni kuka hadi da tunani barkatai.






*BAYAN WATANIN TAKWAS*


Haka rayuwa ta cigaba da juyawa, Wasu na farinciki, wasu na walwala, sai dai babu farinciki mai dorewa a rayuwar ko wani bawa, dole Akwai ranar da mutum baya samun farinciki, ko ya tsinci kan shi a yanayi mara WaWi.





Ta bangaren Fadeelah kuwa babu abinda ya Sanja daga damuwar da take ciki sai ma abinda ya karu musamman tuno cewa kwanakin aurenta da Jameel yana ta gab Wa ci?a, domin sauran watanin hudu yanzu haka, ga har yanzu babu wani labari game da fadeel din, number'n sa ma baya zuwa, ta kuma ki hakura da kira duk da tasan cewa number'n bata shiga.....




Gaba daya komai ya gama fice mata a rai musamman da babu gwarzon masoyinta Fadeel a kusa da ita......





Manage please=?O? a tsaye ina ci?in tafiya nayi muku wanna din ba yawa.


In sha Allah ranar lahadi ma zan sake muku sabon update kamar yanda nace.




Thank for reading my novel
Kyautar koda




NOOREEMAAN
07082281566


Share fisabilillah

Comment

Vote


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)

*First edition*


*WATTPAD*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???


EDITING IS NOT ALLOWEDL'

https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.


_ina ta ganin karin followers a Wattpad, which I'm very happy, jazakallahu khair masu following, wandanda basu yi ba, Please do follow me on Wattpad, @NoorEemaan thanks.=?M?>?p?




Page 43-44

Misalin ?arfe takwas na safe ne, Fadeelah na kwance a dakin ta, kewa da zafaffan soyaayyar gwarzon masoyinta Fadeel ke nu?ur?usanta, ?ayinda hawaye masu zafin gas?e ke zuba a cikin idanuna ta....




Take tunanin zuwa gidan su fadeel ya zo ranta, tana fatan iWan ta je ta ganshi a bud'e, ta kuma samu fadeel Winta a cikin gidan...



Cikin wani kuzari daya zo mata ta mike ta fada bathroom bata wani jima ba ta fito, lotion kadai ta murza kana ta sanya wani palazzo trouser pink da riga black, wani hada'dd'en jacket kimono ta sanya kana ta rufe kanta da wani siririn mayafi, tsad'add'un takalmi da agogo ta sanya, body spray mai sanyin k'amshi ta fesa kana ta bar dakin......




Tana fitowa ta ga bodyguards dinta tsaye, ganinta ya sanya suka yi nufe ta, hada'WWen mota silver color ta nufa, waiwayewa tayi ta kallesu kana tace
"am karku damu yanzu zan dawo" A yanWa ta Waure tayi magana zaka yi zaton ba taWa Wamuwar ?omai.



Cikin girmamawa daya daga cikin su yace "please ma'am kiyi hakuri ki barmu muyi aikin mu, domin idan boss ya samu labari ke kadai kika fita, toh zamu shiga matsala wanda zai iya kaimu ga rasa aikin mu"





Tausayin su taji ya kamata, ajiyar zuciya ta sauke, domin Daddy baya gari, amma taSSas zai san ita kadai ta fita.



"Ok fine muje" Fadeelah tace musu haka, domin bazata so a dalilin ta su rasa ai?in su Sa.




"Mun gode ma'am" suka ce fuskar su dauke da murmushi.



Itama murmushi tayi kana ta fada motar bayan daya daga cikin su ya bud'e mata, a jere reras kamar ?ullum motocin suka bar gidan...


*******



Abinda ya sanya gabanta matsanancin bugawa bayan isar su kofar gida shine ganin kofar gidan a kulle still da kwado kamar waccen karon, hawaye masu zafi ta share, sosai ta daure bata yi kuka ba domin guards dinta dake wajen....




Mota ta fada ta umarce su da cewa su tafi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login