Showing 69001 words to 72000 words out of 80179 words

Chapter 24 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3042

su yi join ta wanna link din.



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



Page 69-70


(Not Edited)


Sai kuma hannun sa, cikin sauri kelvin smart ya karasa wajen sa, farinciki fall fusk'ar sa, cikin sauri da sanin makamin aiki ya shiga zare na'urorin dake manne a dukkanin jikinsa inda aka manna.



A hankali ya fara ware idanun sa, saurin mayar wa yayi ya rufe ruf, sak'amak'on hasken daya cika idanun sa...


"Easy, take it easy" KELVIN SMART ya fada yana shafa kansa.


Ya dauki mintuna goma, kana a hankali ya shiga bud'e idanunsa sa, tar ya sauke su kan fuskar Kelvin Smart


"Welcome back to the world the lover boy" Kelvin smart ya fada cikin farinciki..



Jinjina kan sa Fadeel yayi yana murmushi irin na masu jinya, ji yayi jikinsa na masa wani iri, wani zafi da bazai iya mitsaltawa ba, tamkar ciwo a jikin mutum ana fama masa...




A hankali ya mike zaune yana sauke numfashi, wani bowl da toothpaste hadi da brush Kelvin smart ya kawo mishi, sosai yayi brush din bakinsa, toilet kelvin smart ya zubar da ruwan daya wanke baki dashi kana ya dawo...



Wani kujera mai kyau dake gefen gadon ya zauna a kai, kana ya kalli fadeel yace "how are you feeling now? (Ya kake ji yanzu? )"



Lumshe ido fadeel yayi, kana ya bud'e su, karon farko bayan shekara daya ya furta "yeah! not to bad, I have to go home urgently, cos I know my wife is worried already, but for how long have i been here?(eh babu laifi, ina son zuwa gida da gaggawa, domin nasan matata na cikin damuwa tuni, amma tsayin wani lokaci nake wajen nan?)"


Murmushi Kelvin yayi, yana jinjina son da Fadeel ke wa fadeelah'n sa, kana yace " you have been here for one year now(kana nan tsawon shekara daya yanzu)"





"What? Innalillahi wa innah ilaihi raju'un" ya fada cikin tashin hankali, ganin wai har yayi shekara daya a wajen nan babu Fadeelah'n sa, mikewa Yayi a zabure duk da uban zafi daya ji amma bai damu ba, burin shi ya bud'e ido ya ganshi a Nigeria, kusa Wa fadeelahn'sa...



"Wait! Take it easy, where are you rushing to? (Tsaya! Yi a hankali, ina kake saurin zuwa haka)" Kelvin smart ke wanna maganar...


A rikice Fadeel yace "I have to go doctor, my wife is worried, I want to see my fadeelah (zan tafi likita, matata a dame take, ina son ganin Fadeelah ta"



Sosai doctor ya tausaya masa hakan yasa yace "I understand your condition, but take it easy, you can see you are not wearing cloth, lemme get you some cloth and then book a flight for you)(na fahimci yanayin ka, amma ka bi a sannu, kaga dai baka da kaya a jikin ka, bari na samo maka kayan sawa, Sannan na yi maka booking jirgi)"




Jinjina kai Fadeel yayi, takalmar sa da wayoyin sa, da kuma wasu abubuwan sa masu muhimmanci ya gani saman wani wardrobe, a hankali ya mika hannun sa ya dauki check book, kana ya rubuta kudi da?a san zai isa a yi booking jirgi da siya masa kayan, mikewa Kelvin smart yayi, ya fice cikin sauri...



Wajen booking flight kelvin smart ya fara zuwa, yayi sa'ar samun wanda zai daga zuwa Nigeria a daran yau, komai d'aya kamata yayi, ya biya, kana ya nufi wani hada'dden boutique ya siya masa wando, riga, jacket, p.cap, boxer, singlet, perfume man shafawa, sabulu da soso, a wani kyakyyawan jaka aka yi masa packing komai kana ya fada motar sa ya nufi asibiti...





Kwance ya tarar da Fadeel, kayan ya ajiye a gefe yana yiwa Fadeel sannu, Kana ya mika masa ticket din yana fada masa cewa karfe takwas na dare jirgin zai tashi zuwa Nigeria...



Da taimakon Kelvin smart ya yi wanka, domin ko taka kafar baya iyawa sosai, domin har yanzu jinin bai zauna a jikin sa yadda ake so ba, ba kamar nashi na halitta ba...



Bayan ya gama shirya wa cikin kayan, Kelvin smart ya fesa masa turare,kana ya shiga bashi shawarwari ta yanda zai dinga kula da jikinsa, da cin abinci mai kawo jini sosai da dai sauran su...



Sosai Fadeel yayi godiya ga doctor kelvin, domin yayi masa taimako sosai, wayar sa, hoton aikin da aka masa wanda aka dinga dauka da bayanai yanda aka yi komai na ciki, wanda ka'idar asSitin ce haka, ana daukar hoto da bayanai, da dai duk wani abu mai amfani sa cikin wanna K'yak'yyawan jakan da aka saka masa kaya a boutique, ya sanyawa Fadeel kayan a ciki, number'n Fadeel din Kelvin smart ya karba, domin yace lallai sai ya gaisa da Fadeelah a waya, domin soyayyar su na burge sa matuka, ba musu Fadeel ya sanya masa domin ya cancanta, haka ya dinga deSewa Fadeel kewa yana jan shi da hira har agogon America ta buga 7:00pm




Da kyar Fadeel ke jan kafarsa har wajen mota, domin tamkar mai koyon tafiya haka ya dawo, dan ma yana Wa jarumta da ko iya taka kafar ba zai iya ba, Kelvin smart ne ya kai shi har airport, rungume sa fadeel yayi suka yi K'yak'yyawar sallama har sai da kelvin smart ya ga tashin jirgin su kana ya koma hospital din su....



***************



*NIGERIA*
A hankali yake saukowa daga matata?alar bene.... Bayan ya gama saukowa ya bud'e jakar nan da kelvin smart ya bashi, ajiyar zuciya ya sauke ganin wayoyin sa, domin da bai san ta yanda zai isa gida ba, in dai ba taxi zai hau ba...



Gashi da yawan mutanen wajen basu san cewa shine the famous billionaire Architecture FFM ba, sakamakon p.cap d'aya rufe rabin fuskar sa..



Hannu yasa ya dauki wayar ya kunna, hoping to see charge, luckily ya kuwa samu 98percent, Sosai yaji dadin hakan, ya kuma san wanna aikin doctor kelvin ne, domin yasan cewa chajin d'aya zo dashi ya kare, saSoWa shekara d'aya ba wasa ba, babu jimawa network suka hau kan wayar, dama bai cire layukan ba...




Number'n babban escort d'in sa ya kira, ya kuwa ci sa'a ya samu...



'Am at murtala international airport now" abinda ya iya fada kenan ya katse kiran.

?aga bangaren escort Win kuwa sosai yayi farinciki, duk da bai san ina fadeel din ya tafi ba, amma yaji dadi ainun daya ji ya dawo, nan fa ya shiga sanar da sauran, cikin kankanin lokaci gidan ya dauka cewa boss din su ya dawo, kara gyara gidan suka yi, duk da kullum sai sun yi gyaran, amma wanna na musamman ne, Yayinda chef's suka shiga yin aikin su na girki, escort din sa kuma suka nufi airport cikin sauri.




Tun daga nesa Fadeel ya hango su sun shigo, hakan yasa shi mikewa a hankali, domin ya kasa jure tsayuwar har sai da ya zauna, cikin girmamawa da murna duk suka gaishe shi, da murmushi a fusk'ar sa ya amsa, motar suka bud'e masa ya shige, kana suka bar airport din...




Bayan isar su gidan, sosai dukkanin ma'aikatan sa suka kawo gaisuwa, a mutunce ya amsa musu, kana ya nufi bedroom d'in sa da kyar, ya duba ko ina bata nan, part dinta ya nufa nan ma bata nan, wasa wasa ya shiga zagaye dakunan gidan amma babu Fadeelah'n sa, sosai tashin hankali, damuwa, hadi da mamaki ya kama shi ya shiga tunanim ina taje? zama yayi a bakin matata?alar bene yana sauke numfashi domin ba k'aramin kokari yayi wajen neman ta ba, tunanin tambayar ma'aikatan gidan yayi, sai kuma ya fasa domin baya son su san cewa ba?a da masaniya inda Matar sa take, tunanin kiran ta ya sake fado masa, amma sai ?a fasa, ya kuma yi tunanin zuwa estate din su ya duba ko tana can, da kyar ya mike ya koma part din shi ya yi wanka yayi brush, kana ya Sanja wasu kananun kaya marasa nauyi.....



*******



Zaune suke a parlour'n Daddy gabadayan su. Mommah, Daddy da Fadeelah, fada Mommah take mata sak'amak'on damuwar da take yawan saka kanta, domin abin ya fara affecting dinta, gashi kullum cikin rashin lafiya take, cinyar Mommah ta fada ta shiga rusa kuka, ita kam hakurin ta ya fara karewa, ace shekara daya da kwana d'aya babu mijinta babu labarin sa, ga gaban ta da ta ji yana fadu'wa sosai a yau din..
tausayin ta ne ya kama Mommah sai ta shiga rarrashin ta, Daddy na zaune yana kallon su ya ma kasa magana Sak'amak'on shima rashin dawowar Fadeel din ya fara damun shi sosai...


Suna cikin wanna halin, a bazata, ba tare da sun yi tsamanin ba, suka ga ya turo kofar ya shigo bakin sa dauke da sallama...


A razane dukan su ukun suka maida kansu ga entrance din shigowa, Fadeel suka gani tsaye jikin kofa yana bin su da murmushi Yayinda idanunsa suka ciko da kwalla ganin Fadeelah'n sa, cikin mayuwancin hali.

yes! shine a tsaye, duk da ya dan rame, ga kuma tabo a jikinsa a duk inda aka manne masa na'urori da ya bashi jini, but he still remain the handsome Fadeel with a good heart. Daddy ya aiyana a ransa...



Fadeeelah kuwa Murza idanun ta tayi taga tabbas shine tsaye a gabanta ko kuwa? hakan yasa cikin sauri ta mike ta nufi shi, da gudu ta dane shi yar jakar hannun shi ya wullar, ya rungume ta tsam, sosai ta fasa kukan farincikin ganin mijin ta abin sonta a lokacin data fidda rai da samun sa, shima sosai ya k'amk'ame ta, duk da rashin kwarin jikinsa sai d'aya rungumeta so tight domin ganin ta yasa har wani k'arfi yaji yana shigar sa, fadi yake...

"Am so sorry Fadeelah, ki yafe min kinjiiiiiiii, I know you have pass through a lot, am so sorry for that" ya karasa yana rungume ta da k'yau, Yayinda yake jin nutsuwa na saukar masa....



Da alama sun manta Mommah da Daddy na zaune.
fadeelah kuwa cewa tayi "meyasa kayi wanna abun mai hadari my one? ka tafi a shekara d'aya ban gan ka ba, ni na dace nayi wa wanna sanjin jinin, ka sha wahala sosai a tarayyar mu, da ni ka bari nayi wanna Sadaukarwa a soyayyar mu"




Murmushi mai sauti ya saki kana yace "Am so sorry Fadeelah, i swear ban san nayi shekara d'aya a kwance ba, a lokacin da Doctor ya sanar dani nayi shekara d'aya ba karamin tashin hankali na shiga ba, domin nasan kina cikin damuwa, kuma ni bazan iya juran ganin ki a wanna halin ba, ni ya dace nayi, domin kin cancanci hakan, kin manta Mahmah ta ce mu haifa mata jikoki, idan ban yi hakan ba Tayaya zamu rayu da zuri'ar mu cikin farinciki? Idan kuma so kike na auri wata sai mu haifi yara kin ga bazasu kasance SIKILA ba...." Ya fada domin tsokanar ta..
.


Duka tayi masa a baya, sai kuma ta shiga shafa wajen da ta dake shi, tamkar yar baby tace "toh ai da ni Mahmah tace ka haihu" ta karasa cikin salo na kishi, sosai hakan ya bashi nishadi, kara rungume ta yayi yace "I love you so Much my Darling wiffy, I can't live without you Fadeelah"


"I so much love you too my one, you re my everything" sosai yaji dadin kalaman ta hakan yasa ya fara dan juyi da ita a jikin cikin shaukin sonta...





raf raf raf... Mommah da Daddy suka Shiga yi musu tafi Yayinda hawaye ya cika idanun su na zallan tausayin su, sosai kuma soyaayyar su Fadeelah da Fadeel ta birge su Mommah...





Sosai Daddy yaji dadi ya kuma yaba da wanna pure soyayyar da fadeel ke wa gudan jinin sa.




Sai a lokacin suka tuna ashe basu kadai bane a falon, kunya ne ya kama su biyu, a hankali ya tsunkuya ya dauki jakar d'aya watsar, kana ya nufi wajen su, hannun fadeelah cikin nasa, yana kokarin dukawa domin ya gaishe su, Daddy yayi saurin rungume Shi cikin alfahari da son sa, tabbas Fadeel shine masoyi na hakika, ya kuma kara godewa Allah da bai rasa fadeel cikin zuri'ar sa ba....




Sosai suka yi masa barka, hadi da nuna farincikin da dawowar sa lafiya, fadeelah ba kunya ta manne a gefen sa, domin ji take idan ta matsa daga wajen sa, zata neme shi ta rasa...



Jakar hannun sa fadeelah ta karba, ta bud'e, kuka ta saka ganin yanda Fadeel yake kwance kamar gawa a hoto na'urori manne a jikin sa, bata kara kallon hoton ba Saboda tausayi...

Daddy da mommah ma sai da suka kalla duka, sun tausaya masa matuka, da kyar aka samu fadeelah tayi shiru, nan ya shiga gaya musu komai daga zuwan sa ?asar, bai kara sanin komai ba, sai Jiyan d'aya farfado, sun yi mamaki ainun, Sannan sunyi farinciki ganin an samu nasarar aikin, ya jima sosai a gidan suna hira, domin har kitchen Mommah ta shiga da kanta ta dafa masa wake da allaiyahu d'aya ji naman rago, kana ta hada masa smoothie na kankana, ya kuwa ci sosai, domin a America abu mai ruwa ake bashi, shima ta cikin wanna abin da ake durawa wa majinyaci abinci ya ci (na manta sunan abun, fatan kun gane)



Sun kai awa uku suna hira cikin farinciki kana Fadeel ya bukaci su tafi gida, Yayinda Mommah ta hada wa fadeelah wani hadi na musamman na gyaran jiki, ta kuwa shanye duka, dama kullum haka take mata, cikin tea, fruit salad, da smoothie take sanya mata maganin gyaran jikin, amma sam fadeelah bata sani ba, domin maganin da zaki, duk da ta jima kuwa tana jin wasu sauye? a jikin ta amma, sam bata san cewa maganin Mommah ne yake aiki ba....




Har haraban estate din, mommah da Daddy suka raka su, cikin girmamawa escort din sa duka suka gaishe da Daddy da Mommah, a sake suka amsa, nan aka bud'e musu motar, fadeelah ce ta fara shiga kana Fadeel ya shiga shima, a jere reras motocin sa suka bar gidan, ?ayinda su fadeel suka shiga dagawa su Mommah hannu..., kwalta suka hau, kana suka dauki hanyar banana island inda tamfatsetsen gidan Fadeel yake....





Share fisabilillah habibti'es



Comment



*(Follow and vote me on wattpad @NoorEemaan)*



I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracifes, hatred and destiny)



*WATTPAD*
@NoorEemaan




ELEGANT ONLINE WRITER'S =???=???



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



=?%?FITACCE=?%? FITACCE=?%?

IDAN KAJI SAREWA
*

*ABU_MALEEK* YA TU?E YA SHIGA JERIN MA NEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHA?I* >?:?, ANA DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATAN ?ASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ?AR MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMO DA LALURAR MAITAR SHAN JINI=?F? @&? A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE MATA GURBIN ABINCI.

MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHA?ANTARWA, SOYAYYA ZANBO CIKIN AMINCI.

ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KU?IN WANNAN LITTAFIN, WANDA YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1
'
BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ?AN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476

MARUBUCIYAR SIRRIN MU=?%? UNCLE NE=?%?MOON=?%?AURAN FANSA=?%? THE NEW EMIR=?%?JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.

DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI>?2??2??2?



https://facebook.com/groups/943534712916776/masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



Page 71-72




Tafiyar mintuna talatin ya kawo su banana island gidan, tsayuwar motocin ya sanya su Fadeelah sanin cewa sun zo cikin giWan.


A hankali ta dago kanta daga kan kafadar Fadeel tana kallon shi ganin bai da niyyar fita.



A shagwa'be tamkar yaro dan shekara biyar yace "wiffy ki goya ni please"




Dariya ta fashe da shi, shagala yayi da kallon ta, Saboda dariyar tayi mata kyau ainun.

Gimtse dariyar ta tayi tace "my one ta ya ya zan iya goya ka" ta fada tana kara jin wata dariya na taho Mata.



"Wato dariya kike min ko? Kisan Allah sai yanzu na fara jin rashin kwarin kafar nan, domin a lokacin da Doctor Kelvin ya fada min shekara ta d'aya a gidan nan, hankalina ya tashi sosai,burina kawai nazo gareki, sai yanzu na fara jin rashin kwarin kafar, ko taka ta bana son yi" Fadeel ya fada yana kallon beautiful face din ta.


"Toh naji zan goya ka, hau toh" ta fada tana juya bayan ta, dariya sosai ta bashi wanda rabon sa dashi tun kafin ya tafi america, fusk'ar ta ya riko, a tausashe yace "wasa nake wiffy, banaso karamar siririyar matata ta balle"


Turo baki tayi jin yace karama, mannawa labb'anta kiss yayi kana yace "muje"


"To tsaya" tace tana fita da sauri, dayan bangaren ta zagaya, da taimakon ta ya fito, hannunsa ta dauka ta zagaya ta cikin ta, yayinda ta dora daya a kan kafadunta, suka shiga takawa, Yayinda ma'aikatan gidan suka Shiga kawo gaisuwa, duk inda suka wuce sai an gaishe su, a mutunci kamar yadda dabi'unsu yake suke amsa gaisuwar.


Bangaren Fadeel suka nufa, a hada'dden falon sa suka yada zango, zaunar dashi tayi tana sauke numfashi gajiya, hakika fadeel karfaffa ne....

"Allah my man dana goyaka dana balle wallahi kamar yadda kace"



Dariyar da bai yi niyya ba, ya saki...



Cikinsa ya shafa yace "Fadeelah yunwa nake ji, kuma girkin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login