Showing 45001 words to 48000 words out of 80179 words

Chapter 16 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3055

fidda zallan kyawun sa.





Cikin matsanancin kewar ta, da zunzurutun sonta dake ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dawainiyya dashi kusan shekara daya da watanin kenan.



Lumshe kyawawan idanun sa masu haske da kyau yayi, kana ya bud'e su,,, ya sauke kan zanen hoton ta dake kafe a ko wani bango na dakin.....



Share

Comment

Vote


Noor Eemaan
07082281566

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*



=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)



*WATTPAD*
@NoorEemaan



ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???




EDITING IS NOT ALLOWEDL'



https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



Page 47-48

?an cije leSen sa yayi, yana jin matsanancin kewar ta, na cigaba da ratsa jijiya, so?a, da jinin ji?in sa.





A hankali ya sauke black shining legs d'insa kasa ya mike, cikin tafiya mai cike da aji da kasaita ya karasa gaban hoton ta ya kura mata idanun sa masu cike da tsantsar kaunar ta, a hankali ya dan ran?wafo tamk'ar ita Win ce a gaban sa ya bawa zanen wani hot kiss mai tafiya da hankali.



A hankali ya motsa bakin sa can kasan makoshi ya furta "I miss you badly!"



Zura hannuwan sa yayi cikin aljihu yana bin ko wani hoton ta da kallo Wake manne a bangon. ?a jima sosai yana kallon hoton kana ya nufi had'add'en bathroom d'in sa, ba dan ya gaji da kallon su ba...





Cikin nutsuwa ya sauke wandonsa kasa, ya jefa a washing machine kana ya nufi gaban shower ya kunna, ruwan ya shiga dukan naked black shinning body d'insa, domin sam baya ra'ayin shiga jaku'zzie (jaccuzi) yau.
Lumshe kyawawan idanun sa yayi yana jin dadin saukar ruwan a jikin sa, duk da ruwan sanyi ne, ga kuma lokacin da sanyi a gari, amma sam bai damu ba, domin ruwan sanyi ba bakon sa bane...




Hada'dd'en bar soap ya fara murzawa a baki Kuma lafiyayyen fatar sa, domin bai fiye son shower gel ba a yawan lokuta, ya dauki 30minutes yana wankan kana ya fito da bathrobe fari kal yayin da ruwa ke diga a sumar sa mai yawa....




Lotion daya dace da black skin d'insa ya shafa a fatar sa, kana ya fito da boxer hadi da white singlet ya sanya, perfume na company'n *black gem* mai suna *TRINITI MEN POUR HOMME* ya fesa kana ya sanya wasu had'add'un English wears, wando jeans baki, sai wata riga daya kama shi red color ya sanya, sai canvass black irin na maza duka dai na company'n *NIKE* .
Agogon *luxury brand* sliver color ya sanya, oiling din kan shi yayi ya taje. kana ya fesa hair spray.




Wani stylish sunglass brown color ya sanya a fuskar sa, komai cikin nutsuwa yake yi, tamkar yanda ya kasance mai nutsuwar, sai dai a yanxu komai nasa ya Sanja ya zama cikin class yake yin sa.




Had'add'un wayoyin sa ya dauka kana ya fita, nan ma'aikatan sa suka shiga gaishe shi, a nutse kana a mutunci yake amsa musu, cikin sauri motocin sa dake fake reras guda goma sha Si?u ya nufi daya Waga ci?i, kafin ma ya karaso sun bud'e masa, shiga yayi kana bodyguard's Win sa suka fada sauran motocin. Sun yi tafiya mai tsayi kana suka iso babban gate din da aka jima da wangala musu shi....




Still dai akwai tafiya mai tsayi kafin suka iso babban titi, kamar yadda rashin magana ya zama dabi'a a gare shi yanzu, ya bud'e baki yace


"Abuja gidan alhajina muka nufa" ya fada a tak'aice.



"Noted sir!"


Driver ya fada cikin girmamawa, nan ya dauki hanyar, hakan yasa sauran motocin fahimtar cewa gidan alhajin zasu...





Sunyi tafiya mai nisa, domin tsakanin Lagos da abuja akwai 'yar tafiya hakan yasa basu isa da wuri ba... Ba kuma ya son hawa jirgi a Cewar sa.



Fadin kyau da tsaruwar gida alhajin bata lokaci ne, sanin waye shi da matsayin sa a gidan hakan yasa suka wangale masa gate din. Take motocin sa mai dauke da sunan *FFM* a Sa?a suka shiga faka motocin su a haraSan giWan kasancewar ba jimawa zasu yi ba.





Bud'e masa motar suka yi ya sauke kafar sa, kana ya fito gaba daya, Cikin tafiyar kasaita hadi da tsantsar aji ya nufi general falo, inda anan yake sammanin alhajin yake.




Ya kuwa same su tare da yar tsohuwar matar sa, sai dai kasancewa suna da dukiya da su kansu basu san hadadin sa ba ya boye shekarun su matuka.





Murmushi alhajin ya sakar masa haka ma matar sa, shima martani ya mayar su, Cikin tsokana kamar yadda alhajin ke kiran sa yace "the great younger billionaire, har ka iso?"




Kujerar dake kallon nasu ya zauna kana ya dan rissina a zaunen cikin girmamawa yace "barka da rana alhajina, barka da rana hajiya"




Hade baki suka yi wurin amsawa kana alhajin yace "yanzu zamu tafi lagos din, amma ta flight zamu, already a can zamu hadu da su alhaji Aminu a airport din, ka sanar da guards dinka suyi gaba, ko angon fadeelah?" Murmushi mai taushi ya saki yana jin farinciki mara mitsaltuwa da sunan karshen da alhajin nasa ya kira sa.







Take ya fidda tsadaddiyar wayar sa ?irar *Vertu Signature Cobra* ya sanar wa shugaban bodyguard's d'insa cewa suyi gaba....





Take ma'aikatan gidan suka cika masa gaban sa da kayan snacks dana marmari, bai wani ci da yawa ba ya ture, domin shi ba ma'abocin yawan cin abinci bane dama can.



Bayan awan sa Si?u da zuwa gidan. Alhajin ya ?oma part din sa ya sanja kaya zuwa shadda tsaWaWWi?a, dinkin babban riga kasance cewa dama da kananun kaya yake zaune tun Wazu.



Nan suka yi sallama da hajiya tayi musu fatan dawowa lafiya kana suka fita. Motocin alhajin ne suka kai su airport babu jimawa jirgin su ya daga zuwa lagos...





Bayan sun sauka, nan suka tarar da alhaji Aminu da alhaji Abdallah. Take suka shige motocin sa wanda already bodyguards din sun isa lagos Win.




Haka ya lumshe idanun sa Cikin tunani barkatai Wa su?a cika kwanyar sa, sai dai yana jin farinciki domin yana ganin cewa zai mallaki muradin ransa soon.




Basu dauki tsawon lok'aci ba suka iso estate din professor Imran mai naira. Nan take motocin sukayi parking a tsakiyar haraban gidan...



Har suka iso bai bud'e idanunsa ba, sai dai tsayuwar motocin ya tabbatar masa da cewa sun iso kenan.


A hankali ya ware idanun sa da suka fara Sanja launi. Tuno a yanda, da ?uma yanayin daya bar gidan a wasu lo?uta Wa?a shuWe ya sanya kwalla ciko idanun sa, a hank'ali ya fito yana jin faduwar gaba na abubuwa da dama, amma sam bazaka fahimci hakan ba Saboda jarumtar sa....



Wajen su alhajin ya karasa ya tsaya, ganin cewa babu dacewa su shiga kai tsaye hakan yasa alhajin kiran wani security dake ta shawagi a farfajiyar gidan, Cikin girmamawa security ya karaso domin yaga wadannan mutanen ba kananun mutane bane.





"Am... Is professor Imran around? I mean your boss" Alhajin yafada domin yaga siffar sa irin ta yare ce wanda da alama ma baya jin Hausa...



"Yes! Yes Sir" security'n ya fada cike da girmamawa.



"Ok please sanar dashi yana da baki urgent"



"Ok sir" security ya amsawa alhajin.



Babu jimawa ya fito yace professor ya ce su shigo...




Gabadaya suka nufi inda suka ga security'n ya fito, hada'dd'en falon Daddy suka zauna suna jiran fitowar sa, domin falon ba kowa suka same shi...



Bayan mintuna biyar takun takalmin daddy ya fara kusanto su, hakan yasa yaji gaban sa ya yanke, sai dai ba kamar baya ba, domin tuna irin abinda ya faru a irin wanna yanayin ne ya dan daga hankalinsa, sai dai kansa na kasa bai dago ba, hakan kuma mutum bazai fahimci yanayin sa ba Womin idanun sa na sanye da sunglass ne.





Dan waro ido Daddy yayi a lokacin da yayi arba da Alhaji Sufyan Rufa'i mutumin da ko ina ake fadin arzikin sa, yana da uban dukiya mai ban mamaki, sai dai bai d'aura wa kansa girman kai ko wulakanta mutum ba, ya dan yi mamaki ainun ganin sa Cikin estate din nasa, kuma a falon sa....



Karasa yayi ya mika wa alhajin Sufyan Rufa'i hannu cike da girmamawa, haka ma sauran aminan sa suka gaisa.


gaishe shi wanna saurayin yayi, Daddy ya amsa a sake cikin kulawa.


Nan Daddy ya zauna su ka dan taba hira irin na manyan mutane, kana alhaji Sufyan ya yi gyaran murya yana kallon Daddy yace "hakika Imran na san munyi wani abu da bai dace ba, duk da ta wasu bangarorin iWan aka duba babu laifi, amma a gaskiya munyi nema cikin nema ne wanda a ka'idar addini musulunci haramun ne, amma dana ya jima yana kaunar 'yarka, so bana wasa ba, ya rayu da kaunar ta, matuk'ar aka bari fadeelah ta auri wani toh ba shakka zan iya rasa Dana, domin kaunar da yake mata. mune dai magabatan yaron da aka fara kawo lefen sa. Ina fatan zaka yi wa magana ta duba ta fahimta" alhaji Sufyan Rufa'i ya karasa yana kallon Daddy...



Shiru Daddy yayi, wani yanayi daya kasa fassara shi ya shiga ratsa shi, hak'ik'a ba zai iya kallon fuskar alhajin yace bazai iya bawa dansa auran Fadeelah'n ba. Domin alhaji Sufyan Rufa'i mutum ne da wasu masu arzikin ma ke fatan ya rabe su. Babban damuwar sa shine amminin sa minister Sa'id bai san yanda zasu ?ar?e ba.


Kallon sa ya kai ga dan Alhaji Sufyan dake zaune yana dan danna wayar sa a wanna karon, tabbas wanna shine surukin nuna wa sa'a, Dadd? ya aiyana a ransa...





Kallon alhajin yayi yace "ba matsala alhaji Sufyan, naji bayanin ka, sai dai akwai yaron minister Sa'id da aka samu musu rana tare, amma zan tattauna da aminin nawa Sa'id, in Sha Allah babu wata matsala" Daddy ya fada cikin taSSaci.





Saurayin nan kuwa cak! Ya tsaya a lokacin da Daddy ya ambaci dan minister, wani matsanancin kishi ya dirar masa, sai dai sam mutum bazai fahimta kai tsaye ba.






Ha?a dai suka cigaba da tattaunawa akan maganar auren, inda suka yanke cewa ayi bikin nan da sati biyu kamar yadda a?a saka Wa far?o.



Bayan sun gama maganar ne, suka yi musabaha hadi da sallama cike da mutunta juna kana suka fice gaSa Wa?a har Daddy'n.



A haraban inda motocin su suke fa?e suka tsaya, shi kan shi Daddy ya jinjina yawa da tsadar motocin.



Bayan Daddy ya koma ciki ne alhaji Sufyan Rufa'i yace ?alli saurayin cikin zolaya ?ace "toh angon two weeks mu zamu koma kauyenmu(abuja), amma ?a Samu aron motar ka daya zai ajiye mu a airport idan babu damuwa yallabai" alhaji ya karasa a zolaye Yayinda alhaji Abdallah Wa alhaji Aminu suka sanya musu dariya...



Cikin wani haWaWden muryan sa, da amon ya sanja fiye dana baya yace "ni Alhajina kana sani kunya, umarnin ya kamata ka bani, take zan aiwatar da abinda kake so, zan ma kai ku airport din da kaina" saurayin nan ya fada.



"A'a a'a karka damu, driver daya ma zai ishe mu zuwa airport din, kaima ka wuce naka unguwar ka huta (haka yake cewa gidan nasa saboda tsananin girman sa)"




Murmushi daya bayyana white teeth d'insa yayi, domin ya san alhajin nasa da zolaya, a fili kana murya kasa-kasa yace "Alhajina ina son ganinta, kewar ta zai min illa idan na tafi ban ganta ba"



Jinjina kai alhaji yayi duk da sun yanke hukuncin sai bayan daurin aure zai bayyana Kan shi gare ta, amma ya fahimci yanayin sa, hakika is not easy at all...



"So kenan ya zaka yi? Kasan dai yanda muka tsara komai, bana son a samu matsala, idan ma za a samu is better ko bayan daurin auren ne duk abinda zai faru ya faru, yanzu kayi hakuri muje nan da sati biyu ne ?awai, she will be yours for ever in Sha Allahu"



Cikin gamsuwa ya jinjina kansa, kana suka shige motocin suka bar estate din.





Bangaren Daddy kuwa bayan ya raka su alhajin ya dawo cikin falon sa, ya ga kiran minister Sa'id, cikin dan sanyin jiki ya dauka, yana shirin yin maganar ?aji muryar minister "hello professor ya haka? Abinda kayi yayi daidai kenan? Dama kasan cewa akwai wanWa ka riga ka bawa auren 'yarka amma ka bari dana ya bata lokacin sa a kanta...."




Taran numfashin sa daddy yayi da cewa "minister calm down ba haka bane, sam bana da masaniya kan kawo lefen ko wani da na bawa auren fadeelah, bayan Jameel. ina ta?aice maka ?anzu nan alhaji Sufyan Rufa'i suka bar estate Wina domin dan sa ne ke son Fadeelah'n"


Daga dayan bangaren dan zaro ido minister Sa'id yayi, domin indai alhaji Sufyan Rufa'i babban kasuwar da Duk duniya tasan shine tofah akwai matsala...




Cikin basarwa yace "wani alhaji Sufyan Rufa'i din?"




Daddy yace "babban dan kasuwar nan dai shi nake nufi, a gaskiya na kasa ce masa a'a, sanin kanka ne alhaji Sufyan Rufa'i ba irin mutanen nan bane da mutum zai ki mu'amala dashi bane, domin girma da darajar sa a duniya ba kadan bane..."




Cikin fushi minister Sa'id ya katse Daddy Wa cewa "yanzu professor Saboda ka ga wanda ya fi dana dukiya shine zaka yi mana butulci? Toh ka sani wallahi tallahi ba za a yi haka dani ba, Jameel Wai Fadeelah Yake so, kuma dole ita zai aura, wanna ai tozarci ne, ko ta halin kaka ne ?uwa, ka rubuta ka ajiye jameel sai ya mallaki 'yarka!"





Ran Daddy ya baci, dama arzi?in abota minister Sa'id yake ci shiyasa yayi masa Shiru tun dazu



"Kaga minister ya ishe ka haka! Fadeelah 'yata ce, kuma yanzu nace ba zan bawa danka ba, dan alhajin zan bawa, dama can Ni na lallashi princess ta amince da auran Jameel din, Sa so ta?e ba, toh yanzu nace na...."



_i'm seeing a lot of msgs and comments, Amma ban san wanne zan yi reply ba saboda yawan su, but naji dad'in addu'o'in ku da fatan alkhairin ku gareni, love You all_d'?>?p?



Share


Comment


Vote


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*


=?????AUTAR ?O?A=???
(It's all about love, scracife, hatred and destiny)






*WATTPAD
@NoorEemaan






ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???



https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.



EDITING IS NOT ALLOWEDL'



Page 49-50


Cikin fushi shi ma minister ya katse Daddy da cewa "oho! Wato sai yanzu ka san cewa fadeelah bata son auran Jameel din ko? Shi dan gidan alhajin son shi tace maka tana yi? Toh wallahi....."




Kit daddy ya katse kiran, domin baya son su yi batacciya da minister Sa'id din.
Babu jimawa ya nufi part din Grandma ya sanar da ita komai, bata ko yi masa fada ba, sai ma nuna murnan ta a fili domin babu wanda bai san alhaji Sufyan Rufa'i ba kaf kasar nan dama wajenta, nan aka cigaba da shirye_shirye gida na kara cika, yan'uwa da abokanan arziki na ta zuwa tun kafin ma satin bikin ya kama...



******. ******. ******.


"Daddy wallahi bazan hakura da Fadeelah ba never! Ta ya ya ma professor zai mana haka, yanzu Wan alhaji Sufyan Rufa'i zai bawa fadeelah? Bayan na jima ina kaunar ta, gaba daya yanzu zai bata min budget, matukar ya hana ni Fadeelah, toh sace ta zanyi mu bar kasar gaba daya ma kowa ya huta"... Jameel ke wanna maganar tamkar zai fashe da kuka.





Murmushi mai ciwo minister yayi yace " kai yaro ne my son, Wu? inda kake tunanin wayon professor ya wuce nan, childhood friend dina ne, nasan shi in and out, bare yanzu daya kara security masu yawan gaske Ta yaya za a iya sace ta? ka kuma san duk inda zata tana tare da bodyguard's dinta..... "




Mummy'n Jameel data cika tayi fam tace "yanzu minister haka zamu bari ya ci bulus, gaba daya ya kunyan ta ni gaban kawayena, bama ni kadai ba, gabadaya mu abin kunya ne a garemu, gaskiya kayi wani abu kai, akan wata can dana bazai shiga mayuwancin hali ba, ?alli fa tun safe ?a ?asa cin abinci"





"Calm down! Calm down!! Dole zan yi wani abu a kai, domin duk na fi ku jin ciwon abinda ya faru, kamar ni professor zai yi wa haka?" Ya fada cikin takaice, nan dai suka cigaba da tattaunawa kan maganar....






*WASHEGARI*



Yan'uwa da abokan arziki sun cika falon Mommah mai yalwa sai kallon lefen Fadeelah suke, fadin yawan su bata lokaci ne, domin su kansu masu hannu da shuni sun yaba kwarai da akwatunan Wa uSan ?ayan ci?in sa.


Kaf kayan babu na kasa da dubu dari biyar, duka kayan masu tsadar gaske ne, duk nacin mutum da son ganin duka kayan baya iya wa, domin akwati daya ma yawan kayan bazai fadu ba, bare in aka hada duka guda hamsin din.



Sosai wani akwati Madaidaici ya ja hankali mommah, ha?an yasa ta bud'e, take zanen hotunan fadeelah kala kala da aka yi masa kamar enlargement ne a cikin akwatin, ?awan su zai ?ai ashirin, sosai hakan ya birge jama'a abinda ba a taba samu ba, a ci?in lefe kenan...






Nan mutane suka fara daukar akwatunan hoto Wa video suna watsawa a social media, kafin dare comment, like, da share kamar zai fasa wayoyin jama'a, abin gwanin burgewa, Grandma baki yafi rufuwa ganin jikarta mafi soyuwa a ranta tayi goshi, Womin tasan bikin ya zo Wa wani salo mai kayatarwa, ta kuma san bi?in zai kafa tarihi wanda shekaru masu yawa anan gaba mutane zasu dinga tattaunawa akai...





Duk abinda da ake yi, fadeelah bata sani ba, tana kudundine a dakin ta, tana kuka, domin ta rasa madafa, ita kam bata son wani d'a namiji idan ba Fadeel ba, duk da taji sauki ganin an fasa bikin da Jameel, amma still hankalin ta bai kwanta ba, domin bata san waye wanna da zata aura ba, bata kuma damu da tambayar kowa, ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login