Showing 1 words to 3000 words out of 80179 words

Chapter 1 - KYAUTAR KODA Hausa Novels by NoorEemaan.doc

11 Nov 2025

3031

??????>?? ? ????????????? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ?

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F? WordDocument?????0Table????????bData
????????????????????? P?|
KSKS??????????pp???????<?? ??<<<<<<<<>$??_*p??<<????<????<?<??<<?? ?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ???42:?Xe^k?????"????r??D$*TM*}b?? ???|? ?L?? ?H%Z7?O?kh?.?&?T???N?-?3?K?ln}z?`????? ?(??6$?.8XI?aLyT???????R??????F?? ^(~:=???KYAUTAR KODA=???
(It's about love, sacrifice, hatred, and destiny)

*First edition*


_by Noor Eemaan_
'?=???


Wattpad
@NoorEemaan


ELEGANT ONLINE WRITER'S=???=???

In the name of Allah, most glorious, most
merciful.

Allah ya bani ikon rubuta d'aidai, ya hane ni da rubuta akasin haka...=?O?

*Wanna labarin k'irk'irarren labari ne, nawa ne, mallaki nane.., ban yarda a juya min shi ta kowace siga ba, ko karanta shi a wata manhaja ba tare da sani na ba, idan kunne yaji...*


Alhamdulillah dukkanin yabo sun tabbata ga ubangiji mai sammai da kassai, am back again da wasu novels har biyu KYAUTAR KODA da PAPI NE! Ni Bazance komai ba, Amma ina tabbatar muku zaku so novels din=??? in
sha Allah...


This whole book is dedicated to my love (Aaban)d'

*_wanna book din ba sabo bane, tsofaffin fans dina sun san da hakan, ina kara reposting ne wa new fans da ma wanda yake so ya sake karantawa_*>?p?


_idan kina/kana da ra'ayin karanta kyautar kod'a dan Allah ku fara bi yanzu, ba sai na yi nisa a dinga cewa daga farko, ku yi ta sani sub akai-akai_=?+?


Editing is not allowedL'

https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din

In the name of Allah, most gracious, most merciful...


Page 1-2

*LAGOS*
_Victoria island_

"RSVP restaurant" shine sunan dak'e rubuce baro baro a had'add'en restaurant di'n, duk da k'asancewa babban wuri ne, amma talaka kan iya zuwa suma su kashe d'aid'ai aljihun su.

Yammanci ne da misali karfe biyar, mai cike da ni'ima da sanyin d'ad'i daga rabbul samawwati, wata K'yak'yyawar matashiyar buWurwa ce mai k'imanin shekaru22 zaune kan d'aya daga cikin kujerun wajen, fara ce sosai, mai zagayayyen fuska, mai dauk'e da dogon hancin, fararen oily eyes, da karamin baki, tana da cikar gira haka zalika gashi idanunta masu yalwa ne, bata da jiki ko kadan domin kai tsaye za'a kira ta da siririya, saidai structure din jikinta mai kyau da tsari ne....


A hankali take sipping smoothie din dake gaban ta, yayinda hankalin ta gaba daya ke kan tsadaddiyar wayar hannunta kirar *iphone 3G Kings button Wanda kudin shi zai kai $2.5 million*, ba ma wayar ?aWai ba, komai na jikinta daga sama har zuwa kasa tsad'add'en ne....

Dan bata fuska tayi ganin kusan rabin awa tana zaune amma har yanzu Mr Daniel Paul, bai karaso ba wanda ya k'asance business partner dinsu, kuma sun yi kan cewa anan zasu hadu domin su tattauna wata muhimmiyar magana wanda na cigaban companies din su ne....
Number mr Daniel ta kira yana daga wa ta fara yi masa magana kan rashin zuwan sa da wuri....


Yayinda wani k'yak'yawan saurayi daya bata baya ya yi saurin juyowa jin wata zazzak'ar muryar tamk'ar busar sarewa, take zuciyar sa ta bugu domin ta, kana wani mugun sonta ya tsoki kirjin sa a lokaci daya, zai iya rantsuwa bai taba ganin mai dadin murya hadi da kyawun fuska kamar wanna matashiyar ba, take ya zaro wani babban cardboard paper irin na masu zanen mutum wato (artist)daga cikin katuwar jakar sa ta goyo, cikin kwarewa yake zana wanna matashiyar budurwa idanun sa kafe kan fuskar ta, a ransa yana d'ad'a yaba sihirtaccen kyawunta, yayin da cute bakin ta dake magana ya fi komai tafiya da shi...


D'aidai lo?acin daya gama zanen, wani waiter or nace ma'aikacin restaurant din yazo wujewa, ci?in muryan sa mai sanyi yace "hey! can you please give this to that young lady over there"
Ya fada yana nuna d'aidai inda budurwar ke zaune.

"yes! Sure" waiter'n ya fada yana amsar cardboard paper d'in daga hannun sa, hannu wanna saurayin ya bashi su?a yi musabaha ?ana ya furta "Thanks" murmushi waiter yayi kawai yana barin wajen...


D'aidai inda ta?e zaune waiter ya nufa, cikin girmamawa yace "ma'am waccen saurayi yace na baki wanna" ya fada yana nuna sautin inda saurayin ke zaune, dago idanunta tayi ta bi inda ya nuna da k'allo, Sai dai wayam babu wanna saurayin babu alamar sa....



Dan zaro ido waiter nan yayi yana mamakin ta yaya ya bar wajen ba tare da ya ko lura ba, cikin dan rudewa yace "sorry please, yana zaune yanzu nan, kafin na karaso, shi yace na kawo miki".... Ya fada still cikin girmamawa...


Murmushi ta saki wanda ya loSar da wani dimple da?e tsa?iyar habar ta
"okay no problem" tace tana karban cardboard paper'n a hannun shi, shi ma waiter din murmushi yayi ya bar wajen yana yaba kirkin ta a ransa...


A hankali ta fara warware takardan cardboard paper'n tana tunanin ko waye wanna? Wani zaro ido tayi cikin zallan mamaki, ganin tamkar photo copy dinta ne a jikin paper'n "who is he?" ta fada tana kallon zanen, wani mugun kyau zanen yayi mata , rungume paper'n tayi domin zanen ya burgeta matuk'ar burgewa...



Take ta k'wadaitu da son ganin wanda ya iya zane ta tsaf haka, babu ko digon k'usk'ure, tana cikin wanna zurfin tunanin ne mr Daniel Paul ya karaso hadi da bata uzurin abun da ya rikeshi, "babu damuwa" ta ce kawai suka tattauna abinda ya kawo su duk da rabi da rabin hankalin ta baya wajen...


?ayan sun yi sallama da Mr Paul ta fito daga cikin wajen, sosai tafiyar ta ke da daukar han?ali, duk da bata da kiba amma jikinta har wani girgizan Sirgewa yake daya yi matukar amsar ta ainun, za a iya tunanin da gangan take yin hak'an, Sai dai sam ba haka bane, halittar ta ce a hak'an...
wasu motoci ne ke fake Masu kyau da tsari har guda shida jera reras, motar dake tsak'iyan sauran motocin shidan ta nufa, wanda ya k'asance kirar *Ferrari Monza* red color, take wani bodyguard dinta mai sanye cikin suit baki kamar yanda sauran suma kalar shigar su kenan, yayinda wani bak'in glass ke manne kan fuskar ko wannensu, sam babu alamun fara'a a fuskar su, hannu ya mika domin karban cardboard paper'n hannun ta, daga masa hannu tayi alamun ya barshi, take ya bata hanya cikin girmamawa, wani daga cikin bodyguard dinta ne ya bud'e mata motar ta shige kana cikin k'warewa suka bawa motocin wuta....




_In cigaba ko in tsaya??? ku sani cewa comment dinku kadai ne zai sa na cigaba da rubuta novel dinnan..._>?8?



Banason stickers ko
emojis, sai zallan comment>?z?>?p?



share '
Comment'
vote'



Noor Eemaan ce 07082281566

*Dan Allah duk wacce ta karanta, Please share as much as you can, as you share jazakallahu khair.*


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851



=???KYAUTAR KODA=???
(Its all about love, sacrifice, hatred and destiny)


_by Noor Eemaan_=???
'?


Wattpad
@NoorEemaan


https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din




Page 3-4


A nutse suke tafiya kan shimfud'ad'iyyar kwalta reras gwanin sha'awa, yayinda wasu mutanen ki bin had'add'u kuma tsad'add'un motocin da kallo.... yayinda budurwar nan take kallon titi ta cikin glass din motar, amma a zahiri ba kallon motocin dake ta wucewa a kan titi take ba, tunani mai zurfi take, tana tunanin waye wanna daya iya zana fusk'ar ta haka tsaf, abin ya kasa barin zuciyar ta da ma k'wak'walwar ta....


& Unguwar *ikoyi* suka nufa, unguwa ne masu hannu da shuni domin babu gidan marasa hali a unguwar, domin talaka bazai iya siyan ko hayan muhalli a unguwar ba.

Babban estate din motoci ke ta shiga, duk yanda baki zai kwantata estate din abin zai faskara, sai dai wanda ya ganewa idanun sa kawai. Domin girman estate din zai iya yin girman wani karamin unguwa, Had'add'en gine ne tamk'ar a turai, domin a turan ma ba ko ina bane za'a samu irin wanna estate din...


Bayan sun gama d'aidaita parking motocin kana dukkanin su suka fito, daya daga ciki ya buWe mata mota cikin girmamawa,... har kofar da zai sada ta da bangaren mahaifiyar ta suka rakota kana suka juya cikin girmamawa suka koma.


Shigar ta cikin had'add'en falon, yayi d'aidai da tahowar wata K'yak'yyawar mata da zata yi shekaru arba'in da biyar a duniya, wanda idan ka ganta zaka dauka cewa bata fi shekaru talatin da biyar ba saboda kyawun jikinta, tana matsakaicin jiki, yayinda take da tsayi babu laifi, kallo daya zaka yiwa matar ka hango jindadi, Hutu, hadi da kwanciyar hankali a tare da ita.

Murmushi matar ta sakar mata kana tace "welcome back sweetheart, ya gajiya?"

Martani murmushi ta mayar wa matar kana tace "Thank you Mommah na" hadi da bata kisses a kumatun ta biyun.

Riko ta matar ta yi tamk'ar wata yarinya karama ta zaunar da ita kan daya daga Cikin had'add'un royal chair kana tace "bari na zuba miki juice ki sha" murmushi kawai tayi tana bin Mommah'n ta da kallo, bayan Mommah ta dawo ta zauna ta sanya mata juice din a baki bata wani sha da yawa ba ta janye bak'inta, "sweetheart!" Mummy ta kira ta, dago kanta tayi ta kafe su kan Mommah ba tare da ta amsa ba.

Cikin serious tune tace "fadeelah meye damuwar ki, you re not looking okay?"

Budurwar nan mai suna fadeelah tace "ba komai Mommah, ina son hutawa ne kawai" ta fad'a tana sakar wa Mommah murmushin k'arfin hali.

Ita ma Mommah murmushin tayi ta riko hannunta, har part dinta ta rakata sai da ta tabbatar ta kwanta kana ta fito, tana ganin fitar Mommah ta sake bud'e cardboard paper'n nan, take zanen ya bayyana, kurawa zanen hoton ido tayi, tunani masu yawa na zuwar mata, ta gyara kwanciyar yafi sau ba adadi, domin babban burinta a yanzu ta ga waye wanna daya iya zane fusk'ar ta tar tar babu ko mistake, ta duba ta ga ko akwai sunan sa ko number'n sa a kasan zanen kamar yadda masu zanen kan saka, amma babu...



*** *** *** ***



Kwance matashin nan mai zane yake kan cinyar wata mata mai kimanin shekaru hamsin a duniya, sosai take da k'yau domin bazaka yi tunanin ita ce mahaifiyar wanna saurayin ba, saboda bambamcin kalar fatar su, domin baki ne shi irin black beauty din nan yayinda matar ta k'asance fara sosai duk da cewa kalar fatar ta ta dan dishashe sak'amak'on halin babu da suke fama dashi, domin kallo daya zaka yiwa gidan ka tabbatar da hak'an...


"Fadeel my son, lafiyar ka kuwa tun jiya na kasa gane kanka, na kuma tambayeka kace babu komai, shin kana da kowa a duniyar nan da zaka iya raba damuwar ka da shi baya ga ni ummin ka?"
Ta tambayeshi cikin tsananin kulawa yayind'a hannun ke kan gashin sa tana shafawa har yanzu.


Cikin son mahaifiyar sa yace "Mahmah... na fada soyaayyar wata yarinyar" ya karasa yana sauk'e numfashin idanu sa a lumshe yana tuno kyakyyawar fusk'ar ta, murmushin ta, tsarin jikinta da ma dukkanin wani abu daya dangance ta.


"Oohh ya rabb! Fadeel da gaske kake? Yau da kanka kace kana son wata? Gaya min ka sanar da ita? A wani unguwa take?" Mahmah ta yi masa tambayar cikin zallan farinciki da zumudi.


"Ooh Mahmah relax, shiyasa bana son baki labari sometimes fa" ya karasa yana murmushi.


"Bazaka gane ba son, tun yaushe nake cewa ka samo budurwar ka ki, yau kuma ka sanar dani kace bazan yi farinciki ba?" sai k'uma yanayin ta ya sauya a take
Cikin damuwa yace

"lafiya Mahmah?"

Hawaye ne suka ciko idanun ta tace "ina son ganin kayi aure ka tara zuri'a, inason ganin jikokina daga tsatson ka, kai kadai na haifa, kuma ina alfahari da kai, domin daya kake tamkar da dubu, damuwa ta shine idan ma auren ya taso ina muka ga kudin da za a yi hidimomin biki? Ni da kai mun sani cewa kullum cikin babu muke sai godiyar Allah"


Jikinsa ne yayi sanyi d'omin baya kaunar ganin Mahmah cikin damuwa sam, da yana da iko daya cire wanna damuwar, sai dai babu yanda zai yi, ?addarar su ce hakan, cikin sanyin muryar sa yace "Mahmah wanna dalilin ne yasa na kasa kowa miki suruka d'omin bazan iya tukarar kowacce mace a haka ta saurare ni ba, d'omin yawancin yanmmatan yanzu are after Money not Love, sannan ita wanna yarinyar ban ma san sunan ta ba, balle gidan"....






SHARE'
VOTE'
COMMENT'
EDITL'



shhhh!>?+? ?arku ce update yayi kadan>?? just manage =??



NoorEemaan
07082281566



I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851



=???KYAUTAR KODA=???
(Its all about love, sacrifice, destiny and hatred)


*First edition*



_by Noor Eemaan_=???
'?



Wattpad
@NoorEemaan


https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da facebook su yi join ta wanna link din.


_

ELEGANT ONLINE WRITER'S=???
'?



Page 5-6


Cikin mamaki Mahmah tace "baka san gidan su ba kace fadeel?"


Jinjina kai yayi, yace "eh ban san gidan su ba, a restaurant din nan da nake zuwa wasu lokutan nan na hadu da ita"



"Ikon Allah, toh Allah ya zaba maka abinda yafi Alkhairi son, addu'a ta na tare da kai a kullum"


K'amk'ame ta yayi yace "nagode Mahmah nah"

Haka suka cigaba da hirar su irin ta d'a na uwa, har suka tafi makwancinsu.


&&&


Katafaren masana'anta ne wanda ake sarrafa abubuwa da dama.

Fadeelah ce ta kasance CEO din masana'antar, duk da tana da karanci shekaru amma ta san kan business ba kadan ba, hak'an ya sa Daddy'n ta bar mata ragamar company gaba daya, ba tare da ya ji ko d'ar ba, ya mayar da hankalin sa kan wasu business din sa.


Kamar kullum a jere motocin suka shigo cikin masana'antar, bayan an sun d'aid'aita parking duk suka fito cikin sauri, kana daya daga cikin bodyguard din ta yayi saurin bud'e mata kofar wata tsad'add'iyar mota blue kirar *pagani zonda HP barchetta* wanda tsadar sa ya kai $17,000,000.

A hankali ta fito da Santala santalan fararen k'afafun ta masu sanye cikin tsad'add'un takalma na kamfanin *PASSION JORDAN SHOES* bak'ak'e, a nutse ta fito daga motar gaba-daya cikin wasu had'add'un English wears da basu kama jikinta ba, na company *Giorgio Armani*.
Wandon palazzo ne, sai riga blue color tayi stocking da rigar sai bakin dankwali data dan yane kanta da dashi, yayin da ta sanya glass mai dan fadi da yayi matuk'ar amsar ta sai agoga kamfanin Gucci a hannunta, jikin ta banda kamshin turaren Company'n *DOLCE & GABBANA* babu abinda yake, cikin takun daukar hankali ta fara takawa yayinda bodyguard's dinta suka shiga bin ta domin bata tsaro har izuwa kofar zallan glass din da zai sada mutum da ainihin cikin masana'antar.... cak ta tsaya, su ma take suka tsaya basu ko motsa ba, a hank'ali ta motsa tattausan labb'anta tace "Thanks all, kuna iya komawa daga nan"

"You are welcome ma'am" suka fad'a cikin girmamawa, domin sosai suke jin dadin aiki da ita.


Tana tsaye kofar glass din ya buWe kan sa ta shige ciki, nan ma'aikatan suka mike domin nuna girmamawa a gareta, daga wa ma'aikatan hannu tayi fuskar ta d'auke da murmushi, haka suka shiga gaishe ta tana amsa wa kana ta shige had'add'en office d'inta...



Ganin ta shiga office din yasa wasu ma'aikata biyu mata dake zaune gaf da juna suka fara gulma "wallahi yarinyar boss tana burgeni, ga kyau ga wanka, amma sam bata wulakantawa mutane"


D'ayar tace "ke dai bari, ai kusan kowa yabon ta yake a company din nan, amma kinga wanna uban nata mai kwala-kwalan idanun, wulakanta mutane da rashin fara'a a cikin sa kamar me"

Tafa wa suka yi, wacce ta fara magana tace "wallahi baki da dama kawata, wai kwala-kwalan idanu"


"Atoh ai gaskiya na fada" haka suka cigaba da maganganun su...



Zaune take tana ta aikin shigar da wasu bayanai a laptop dinta kirar Apple, gaba daya hankalin ta naga aikin da take da alama aikin mai muhimmanci ne.


Bayan ta gama, ta kwantar da k'anta jikin kujera irin mai juyin nan, gaba d'aya hankali da tunanin ta ya tafi kan mai zanen ta, saboda tsananin son da take wa hoton yasa ta manna shi a bangon dak'in ta...



Sai karfe biyar na yamma ta tashi daga Company'n, aka bude mata mota ta shiga suka dauki hanyar gida, babu jimawa suka isa unguwar tasu ta *ikoyi* bayan an bude mata mota ta fito, ta fara takawa, kamar kullum bodyguard dinta na take mata baya har bakin kofar da zai sadata da part dinta, kana ta dakatar dasu suka koma.....


Glass din idon ta kadai ta cire, a hankali ta nufi wajen da ta manna zanen hoton a bango, shafa fuskar ta take, ta sauke numfashi kana tace "where on earth are you? zan sake ganin ka? shin zan ma gane ka idan mun hadu? You left, without even showing me your self, ya rabb ka taimake ni" ta karasa wasu zafaffan hawaye na zubo mata, domin ta rasa me take ji game da mai zanen ta domin d'aid'ai da second daya tunani sa yaki barin zuciyar ta ya huta.

A sanyaye ta shiga bathroom din ta, ta fada cikin jacuzzi bayan ta tari ruwa mai dumi, a hankali ta shiga goga hada'dd'en shower gel dinta mai suna *Molton brown orange*...

Bayan ta gama wankan ta fito sanye cikin bathrobe, lotion mai saukin zafi ta shafa kana ta dauko wani high-waist skirt fari da jan top, sai hula fari data sanya, sannan ta dauki wayar ta wanna karon kirar *huawei mate 30 pro* ne.

Bangaren Mommah ta nufa, tana shiga ta tarar da wani mutum a zaune kan daya daga cikin royal chair din falon, K'yak'yawan gaske ne, domin kamanin su daya da fadeelah, duk inda ake neman mutum mai ji da kudi, hutu, hadi da jindadi toh *Professor Imran mai naira* ya kai, a zahiri zaka dauka irin mai shekarun 35 din nan ne, saboda kyawun jikin sa, sai dai shekarun sa na ainihi 55 ne.


Cikin waro ido da farincikin d'aya kasa buya a fuskar ta tace
"Daddy!"

Daga kansa yayi daga kan fask'ek'iyyar wayar sa, fuskarsa dauk'e da murmushi... zare medicated glass din idanun sa yayi kana ya ware hannayen sa cikin muryansa mai dan kauri yace "come, come my princess, my lovely beautiful daughter" Ya fada yana bin ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login